Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da hakorin roba shinake so, zo tugemin wanan karin ruwan zanje nemo yata, yauwa kiramin kwamissioner ina wayana wai?" yahau waige waige yana dube dube akan gadon, sake kallon Dr yayi ganin bai ciremai karin ruwan ba yace "nace kazo ka cire min, tafiya zanyi wani ya gudun mun da y'a, shiyamin ma wanan dukan yanaso ya kasheni yarabani da y'ata" ahankali Dr yace " calm down Alhaji bazaka iya tafiya ko inama ba, bakada karfi, an mugun dakanka a ciki, da kyar muka shawo kan matsalan amma dudda haka wall din stomach dinka are very weak, dole you need to relax and heal, am advising you not to go anyway for now, ka kwanta yanzu zan kira dietician Dr zaizo yay examining dinka saiya sa akawoma abincin daya kamata kaci, zai kuma bama kitchen time table din abinci daya kamata kaci, bazamu iya sallaman ka yanzu ba koma menene za'a kira kwamissiona saisuyi handling everything za'a ga yarka in sha Allah" yanda yake maganan calmly trying to calm the patient down ammq Abba baisan wanan ba, ihu Abba yayi yace "kace am not strong kana nufin ni tsoho ne kome?" ya nunashi da yatsa yace "kai likita, kai likita kasan wacece Princess a rayuwata kuwa, she's my baby girl, my innocent baby girl, my chubby baby girl, my one and only baby girl, I can die for that girl kai, kawomin discharge against medical advice form lemme sign bazan iyaba, bazan iya zamaba princess na hanun wani kato Allah kadai yasan meyake mata, bakaji zuciyata bane yanda take suya, rashin ganin princess da sanin inda take, da tunanin me shegen nan kemata shizai fara kasheni ba wanan ciwon ba, Dr ka sallameni and give me drugs I can manage" yay maganan yana sauke ajiyan zuciya saikuma ya nuna kanshi da hannu yace "ni, ni wani kato ya daka kan yata? Ni dinan, niya zubar ma da hakora kan yata, ai wlh idan na yarda shege nake yanzu zan nunama koma waye shegen nan wanene ni, zan nunama waye Naseeru, badai you want to bring the monster in me out ba, am out and babu abinda zai iya containing dina, zamusa kafar wando daya dakai, kamoka da ganinka kuwan saidai idan ba'a Abuja yakeba amma ko'a takashin Uwatata ya buya wlh saina nemoshi" ya buga gado da hannu yana kwafa, juyawa Dr yayi yafita daga dakin ahankali tunanin kodai harda kai ya bugu ne, dan Alhaji doesn't seems normal.
[9/21, 6:00 PM] Lady: *karki karanta in baki biyaba, in kinason novel dinan, zaki turo 300 kota card kota bank sai nai adding dinki a group din danake posting kullum*.

_Acc no: 3107021073 first bank aisha Muhammad_

*You can contact me a watsapp number na kaman haka 07012181461 dan son wani karin biyani ko tambaya*


🕳🕳🕳🕳🕳

*BOYAYYEN MUTUN* 🕳🕳🕳🕳

*Maman Abd Shakur*


Baiwani jimaba ya shigo dakin yamika ma Abba dake ta bambami shi kadai paper da byro da sauri Abba ya karba yay signing , Dr yabashi ledan magunguna ya karba, Dr yace "na rubuta yanda zaka dinga shan su aciki, jikin kwalayen, please Alhaji don't play with your health, nama dentist magana shi kawai zaka jira yanzu yazo ya makalama hakorin, shikuma dietician din gashinan zuwa ya duba ka, Allah kara lafiya, dazaran kaji jikin yamaka wani irin dan Allah Alhaji don't hesitate kadawo mudubaka, Allah kara sauki" Ameen Abba yana kokarin zira rigan shaddan shi daya gani agefen gado, shikuma Dr yajuya yafita yana murmushi aranshi yana cewa wanan inyakai 90's akwai rigima wlh.

Ba'a wani jimaba dietician ya shigo yabashi abinci yadan tsakura sanan yabashi time table na abincin dazai dingaci yatafi dashi, saiga dentist yazo ya sakamai hakorin roba nan bakinshi yafito tsaff, kwamisona dama yariga yafada ma asibitin Bill da komi na kanshi hakan yasa suka kirama Abba taxi base on his request ya sauka yafito waje da kyar ya shiga yace yakaishi asibitin da Muhsin yake dan yasan anan zaiga Mum.



***
Bude ido tayi ahankali ta daura akanshi taga idanunshi a lumshe kaman wanda yake bacci, kafeshi tayi da ido tana numfashi da sauri da sauri, ita kanta batasan metakeji ba ahankali kaman wacce ake shirin yankawa tace "kai bacci?" ita kanta batasan ta ina maganan yafito daga bakinta ba, girgiza mata kai yayi batare daya bude idoba, murya chan ciki yace "nay! Am listening to my wife's breath" da sauri ta rike numfashin tana kokarin hana kanta numfashin da sauri da sauri, bude ido yayi ahankali dasuka kankance sosai ya sauke akanta, wani irin ajiyan zuciya ta sauke hakan yasa ya mata murmushi mai taushin gaske, dan zaro ido tayi tana kallonshi, ahankali yace "how many days kike mp?" da sauri ta lumshe ido tana kokarin juyamai baya akan gadon cike da kunya, dan ya mugun bata kunya da tambayan, yawani irin juyo da ita yana murmushi yace "are you shy baby?" wani irin kunya ne ya lullubeta hakan yasa ta runtse ido da karfi tafara kokarin tashi ta zauna murya chan kasa yace "ina zaki?" rasa me zatace yasa tace "sitting room, kallo zanyi" tashi yayi yace "okay muje tunda bazaki fadamin ba" sauka yayi ya sauko da ita yadau dan kwalinta ya mika mata yana kallonta, ahankali kaman wata mara gaskiya ta karba ta daura akanta kanta akasa taki bari suhada ido sanan yarike hanunta suka bude kofa suka fito, Abdallah kadaine zaune a falon rike da remote yana kallon match na Argentina da France, tunda yaji alamun tafiya ya dago kanshi ya kalli sama, bakaramin kyau Marwan da Nadeera daya rikema hannu sukayi maiba, suna tafiya daidai sai kallonta Marwan yake kaman bai taba ganinta ba, kaman zai hadiyeta, kafe Nadeera yay da ido dan bama ta lura da mutum afalon ba kanta na kasa, murmushi yayi wani irin dadi ya rufeshi, karasowa falon sukayi suka zauna akan kujera ta kafe Abdallah dake kallonta shima da ido ganin kaman ta taba ganinshi, murmushi yamata yace "amaryan bros" dauke kai tayi ta maida kanta kan TV kafin ahankali tace "ina yini" murmushi sosai Abdallah yayi yace "to haka ake gaisuwan ni wlh saikin kalleni zaki gaisheni ehe this nurse" da sauri ta juyo ta ware ido tana kallonshi surprisingly tace "laaaaa" da sauri Abdallah ya karasa mata yace "laaaaa is you, haka zakice ko amaryan bros sai yanzu kika tunani" murmushi Marwan yayi ganin dan murmushi akan fuskanta yaja system dinshi dake edge din kujeran ya daura akan cinyarshi yabude...



***
Adaidai gaban asibiti Mum tasa Omari yay parking tafito daga motan tana murmushi tace "nagode sosai Omari agaishe min da Princess, please kuyi keeping dinta company sabida kartai missing dina sosai" murmushi yayi yace "to Mum shikenan, agaida mai jiki, Allah kiyaye hanya" murmushi tamai tace "Ameen nagode sosai, Allah muku albarka" ta dagamai hannu shima hanun yadaga mata ya kunna motar yatada yabar wajen, saida Mum tadena hango motarshi sanan ta juya ahankali ta shiga hospital din tana kokarin ciro wayarta dake ringing ajaka tafito dashi, mai mata aiki datasa booking mata jirgi ne da sauri tai Picking call din, sanar da ita yayi yay booking din jirgin gobe da safe, jirgin karfe biyar da rabi na safiya zai tashi, zai turo mata tickets din ta email dinta, godiya tamai sosai kafin ta kashe wayan takarasa ciki hospital din da sauri tai dakin da aka kwantar da Muhsin ta tura kofan da sallama ta shiga, Muhsin tagani shi kadai adakin babu Ahmad idanunshi biyu yawani irin ramewa yana sauke ajiyan zuciya ahankali ahankali, tunda yaga Mum ya kafe ta da ido yana kokarin motsa jikinshi amma yakasa, da sauri Mum ta karasa wajen taja kujera ta zauna ta rungume kanshi tsamtsam tace "Son kai kadaine? Ina dan uwanka? Ina Ahmad?" da ido ya nuna mata bayi hakan yasa tace "okk yana bayi, meke maka ciwo yanzu?" zuciyarshi ya nuna mata da ido, murmushi tayi kaman zatai kuka ta daura hanunta akan zuciyarshi tace "in sha Allah you will be fine okay, gobe zamu tafi Canada da safe kana so kaje?" lumshe mata ido yayi ya budesu ahankali yana kokarin yin magana aka wani irin bugo kofan dakin da sauri Mum ta daga kai ta kalli kofan, Abba ne ya shigo dakin aduke rike da cikin shi yana ma Mum wani irin kallon rashin mutunci da tsana, dauke kai Mum tayi dan ko kadan batason ganinshi ta shafa kan Muhsin dake kallon Abban nashi yana wani irin saukar da ajiyan zuciya kaman zai suma, kanshi Mum ta shafa takira sunanshi. "Muhsin look, look at me kadena numfashi haka zaiyi affecting health dinka, everything is fine kaji my boy bakason damuwa" karasowa tsakiyan dakin Abba yayi kaman ana ingizoshi ya tsaya akanta yawani irin kira sunanta yace "Ke Hajara!" ko dago kai Mum batayi ba balle ta kalleshi hakan yakara tunzura Abba yace "Hajara dakefa nake, bake nake kiraba, Hajara ina Princess? Kifadamin nace ina princess?" ko dago kai Mum batayi ba saima hannun Muhsin data rike datake ta murzawa, cikin tsananin fushi Abba ya kalli Muhsin dake wani irin kallonshi cikin tsananin zafin ciwo da Abba baimabi takaiba yace" Muhsin, Ahmad" ya waiga dakin yana neman Ahmad cikin masifa yace "ina Ahmad din yake, Ahmad" yasake kiranshi kafin ya kalli Muhsin yace "Muhsin kuma maman ku magana tun muna mu biyu tafadamin ina princess take, ina tasa aka kaimin princess, harda sa bakinta abatan princess, tasan inda princess take, tareda gang dinan na gansu tare har tanasa anamin wanan dukan dayakusa kasheni to ta Allah bataki ba, ban mutu ba, Hajara nace ina princess?" yay shiru yana numfashi kaman wanda yaje yaki yana wani irin kallon Mum dako dago kai batayi ba ballema tasan anyi hallita a wurin, fitowa Ahmad yay daga bayi ya tsaya abakin kofa yana kallon yanda Abban nasu ke tsaye akan Mum kaman zai rufeta da duka wani irin takaici yaji yanaji wanan wani irin uba Allah yabasu, juyowa Abba yayi sabida karan rufe kofa dayaji ya kalli Ahmad dake jingine da bango cikin fushi yace "Ahmad dama ka iya kare uwarka ko, to zonan yimata magana tafadamin ina Princess take dan dasa bakinta abatan y'ata, inba hakaba wlh, wlh, kaji na rantse maka ko, kome namata ita taja, wanan dukan datasa akamin zan rama akanta ne" ya kalli Mum yace "Hajara ina kika kaimin princess? Amsa kawai nakeso naji naje dakaina na dauko y'ata, ina kikasa dan ta'addan nan yakaimin princess eh?" wani irin juyowa Mum tayi ta kalleshi tace "Alhaji aren't you ashame of yourself? na rufa maka asiri ban tonama yayana abinda kayiba amma kabiyoni har nan danka tonama kanka asiri ko, Alhaji kamin shiru, respect yourself and get out of here, ni da yarana we don't need you in our lives, kaje chan kaita neman princess, but lemme assure you one thing bazaka taba ganin princess ba, Alhaji Nadeera tamaka nisa, Nadeera natare da wayanda suka fika iko da ita ayanzu, Nadeera natare da yan uwanta, kama dena kirarin kai ubanta ne dan aranda kafara nemanta aranan katashi daga ubanta ka koma bunsuru" mari yawani irin kawoma Mum Mum tarike hanunshi gam tana huci, tace "da daka dakeni nai shiru na barka sabida inama kallon kai mijina ne, ina ganin girman ka lokacin, amma ina! see Alhaji kobaka sakeni ba nisai nakaika kara alkali ya raba auren namu am fed up am so done with you like..." Tai shiru kafin tawani irin komar mai da hanunshi cikin karfi da zafi yay baya zai fadi yarike karfen gadon gam gam yana wani irin kallon ta cike da mamaki dakuma fushi, yace "bama saikin kaini kotuba ni na sake ki hajara! nace na sakeki saki daya! Nasake ki saki bi.." da sauri Muhsin dayakeji kaman zai mutu dan yana gane maganganun su yafara kokarin daga hanunshi yace "Abb..." hannu Abba yadaga mai cikin fushi sosai yace "barni Muhsin, karka sake kasa baki cikin wanan matsalan na nida uwarku" yajuya ya kalli Mum dakemai wani irin kallo yace "nasake ki saki biyu! Na sakeki saki Uku Hajara!" wani irin kwalla Mum ta share daya zubo mata da sauri tanajin bakin ciki da tsananin kunci aranta, Abba ya nunata da yatsa daga sama zuwa kasa yana mata wani matsiyacin kallo yace "me akeyi da mace irinki dama amatsayin mata? Kome nadawo yau, kowani hali na shiga ayau ke kika sakani, kekika jefani hajara, ko zunubin ma mu biyu za'a rabama wa dankece wacce takaini ga halaka harna fara sha'awan Princess, me akeyi da mata irinki kinada lokacina? Kina bani hakkina? Kin kare mutunci auren ki kullum saidai yawo zuwa kasashe aci gayu, yau asa en en yama sunan atampan ku? Yauwa Supa, yau asa Supa, gobe holadis, gata voyal, citta diamond da engilish, azubu zinarai ajiki kina yanga akan titi kina shaking hannu da mazan daba maharraman kiba da sunan business, ke gaki wayayya me kike dashi tell me Hajara? Me kika tsinana min? Princess tafimin ke sau dubun dubara malala gashin tinkiya, I will say it and say it again tafimin ke Hajara, ko damuwa taganni ciki zatazo da wanan cool, calm, innocent, melodious and babyish voice dinan nata tace " _Abbana menene are you sick?"_ ke kinamin haka? Ina fushi kina kan waya business call, tayaya za'ayi bazan so princess ba, kullum nida ita kike bari agida, namata tsifa namata taza, nakaita saloon mudawo gida namata wanka tun kafin tai hankali tell me ni gunki ne, little by little I began to grow found of her, after all ba yar dana haifa bace, akwai aure tsakanina da ita, Hajara ina kikasa aka kaimin y'a ina princess?" cikin fushi Mum ta kalleshi dan maganganun shi sun mugun soya mata rai, sun tabata sun kuma girgizata tace "har abada bazaka kara ganinta ba Alhaji, haka zaka kare maye kawai tsohon Najad..." da sauri Ahmad dake tafarfasa ya kirata yace "Mum!" hannu ta dagama Ahmad tace "Ahmad leave the room if you don't wanna watch, nagaji! Nagaji! babanka nata zagina yana cimin mutunci yana zagina for wat now? What have I done? Tafiyana doesn't justify him trying to rape princess, tamanta alkhairina, yamata the bond we once shared, yamata alkhairaina agareshi da mahaifiyar shi kafin ta rasu, yamata komi sai zagina kawai yake, da mutunci na da daraja ta, da yarana, zai tsaya yana zagi, nafada nakara fada bazaka kara ganinta ba har abada sabida princess na hanun wayanda suka fika iko da ita bazaka kara ganinta ba, Alhaji bazaka kara ganinta ba" wani irin dariya Abba yayi mai ciwo, kaman wani zararre yace "nikika cema tsohon najadu? Look me, kalleni da kyau Hajara, yimin kallo daga sama har kasa wlh nafi karfin kicemin tsoho duka duka da shekara nawa na girmeki iye? Cha nayi inada ashirin da hudu kinada ashirin mukai aure iyye? Yanzu inada 56 kinada 52 kajimin mata nitake cema tsoho, waya cemiki namiji na tsufa? nida ke waye tsoho dan ma mayukan ku na mata na rufa miki asiri, ina kyautata zatoma tiri kike sama gashin ki saisa yay bakin kirin haka dan sa'oninki kansu hurhura yagama cikashi, wlh kema kinsan waye mijinki kinsan ni nafi karfi ki kirani da tsoho kinsan yanda nake baki kashi adaki Hajara cha nayi ihu kike na barki wani zub... " da sauri Ahmad yajuya yafita daga dakin cikin fushi bazai iya tsayawa yana sauraran yanda iyayen shi ke tonan tsilili hakaba, duk hankulan su sun gushe yawani irin bugomusu kofan bam, da harara Abba yabi kofan yace "ka karata chan dan uwatata mai hali irin na uwatata" yajuyo ya kalli Mum da idanunta sunyi jajir yace "Bakin ciki kike da princess ko saisa kika hada baki kikasa yamin duka ya dauketa, bari kiji saina bar numfashi ne zan dena son princess aduniyan nan Hajara, bakin ciki kike yarinya tafiki kyau, tafiki hankali, tafiki natsuwa, tafiki diri, tafiki shape, tafiki gashi, tafiki mamma, wlh Mamma manya a tsaye, yarinya gata jinsin larabawa, ga ilimi gata uwa uba kyau, ga karatu book da islama tafiki komi Hajara, dan haka kiyi sallama da bakin ciki dan inhar bakiga aurena da princess dinaba ba sunana Naseeru ba, I will make princess mine, I will spoil her, zaki gani all my property zan maidashi sunanta, I will be 3 in 1 ma princess, i will be her Abba, her momma, and her lover her baby kina jina hajara" wani irin kallon tsana Mum ta watsa mai tana share hawayen daya zubo mata tace "wlh Alhaji ka shiga uku, ka bani, kai ka shiga uku, kaji kunya, tirr da hali irin naka, tsohon bunsuru kawai" "ni kika kira bunsuru? Kincemin tsohon najadu namiki shiru bance komiba, shine kuma yanzu nikike cema bunsuru?" Abba ya fada cikin wani irin dacin rai yanaji kaman ya kashe Mummy, cikin ihu Mum tace "eh anfada Alhaji kaidin kai bunsuru ne" wani irin bazatan mari ya watsama Mum da sauri Muhsin dake numfashi da kyar yafara kokarin motsi yatashi yakasa, wani irin ihu Mum tayi ta chakumo Abba tace "eh ka kasheni, ance bazaka ga princess dinba har abada, kuma kotu zan saka I will accuse you of rape, sanan da dukana, bazaka kara ganin princess ba tsohon bunsuru kawai, zuwa masallacin ka kana sahib farko baima amfani ba, mai gemun banza kawai" tsabagen yanda zuciya kecin Abba dan yanda yakeji sabida kin gayamai gaskiyan inda princess take dataki yasa yawani irin rufe Mum da duka tana ramawa, sukahau dambe sosai, da kyar ya tadiye ta ta fadi akasa itama ta fizgo riganshi yafado kanta ta shake mai wuya tace "wlh saika kasheni yau, saika kasheni nace Alhaji, kan princess kakemin haka ko toka kasheni nasan yes kana sonta, son yakai so" cikin fushi Abba dake kifa mata naushi a ko'ina yace "ina kika kaimin baby girl eyeh, makirar mata yar bakin ciki, annamimiya bai farar kafa" ance karfin mace danamiji ba dayaba duk yanda Mum taso ta rama kasawa tayi karfin ba dayaba, Abba sai kibarta yake baji bagani, bude kofan akayi wani Dr da nurse dake ward round suka shigo, salati likitan yayi yace "subhannallah me haka?" yana kallon yanda tsoho da tsohuwa ke dambe, da sauri nurse din dake bayanshi tace "look d patient Dr" tanuna mai Muhsin dake kan gado, dawani irin gudu sukai kan Muhsin dake wani irin nishi yana bankarewa yana dafe kirjinshi idanunshi na juyawa batare da sunbi takan Abba da Mum dakecin dambe baji bagani ba, machines din dakin dake jone da gadon Muhsin sai kara suke din din din dinnnnn, wani irin ihu Dr yayi ya kalli nurse din yace "get defibrillator, we are loosing him" da hannunshi yasa yafara daddanne kirjin Muhsin yana ihu yana counting numbers. "one! Two! Three" cikin ihu Dr yace "he's not responding to hands, be fast nurse get defibrillator" dawani irin mugun sauri Abba ya saki Mum dake neman suma bakinta da fuskanta ya kumbura bakinta najini, ya tsaya yana zaro ido yana kallon Muhsin da ake faman cetowa, Mum ma ta tashi da kyar ta tsaya gefen Abba tana kallon Muhsin, wani irin nishi Muhsin yayi kafin yay kalman shahada ararrabe.


_Oh no m Shakur ba Abban ba ba Mum dinba dukansu mahaukata ne rubabbu._
[9/23, 10:15 AM] +91 88002 49616: *Karki karanta in baki biyaba*



*Maman Abd Shakur*


Adaidai lokacin nurse din ta shigo da gudu tana gunguro defibrillator din ta tsaya chak agaban gadon tana karanta machine din dake hade da gadon Muhsin tana kuma kallon patient din da idanunshi suka koma sama, daga kai tayi ta kalli Dr din da ahankali ya zame hanunshi daga kan kirjin Muhsin ya dagokai ya kalli nurse din tareda girgiza mata kai yakai alamun bashi kuma, hannunshi ya daura kan fuskarshi Ya Muhsin ya rufe idanunshi ahankali tareda jan farin bargon gadon yarufe shi ya juyo ya kalli Abba da Mum dake wani irin numfashi da sauri da sauri sunyi suman tsaye ko kyafta ido basayi kallon Muhsin da aka rufe suke ba kakkautawa, cikin tsananin fushi Dr ya kalli Nurse din yace "get his folder from my office time of death 4:30PM" ya kalli Abba da Mum da babu wanda ya iya wani kwawkwaran motsi cikin su yace "I hope you guys are happy now kun kashe danku" yay pointing Mum da yatsa yace "I made it clear to you ranan dakika zo office dina cewa yaron nan bayason any type of hayaniya, bayason damuwa karku, bayason tashin hankali, karku daga mai hankali kark..." bude kofar dakin akayi hakan yasa Dr yadaga kai ya kalli kofan Ahmad ne ya shigo kaman wani abu ya wurgo shi idanunshi sunyi jajir yabi su Mum da yaga fuskarta akumbure da jini da kallo kafin ahankali ya juyo da kanshi ya kalli gadon dayaga an lullube Ya Muhsin da bargo harkai.


Tsaki Dr yayi cikin bacin rai yace "da girman ku, da girman ku, manya daku xakuzo kuna dambe agaban danku mara lafiya, a hospital for dat matter, ku yarane? You guys are very very selfish my God, anyways the damage has been done already, kuzo kuyi clearing komi kokuma nan da 10min zan aiko awuce dashi mutuary" yajuya yabi ta gefen Ahmad dako motsi yakasa yana kallon Muhsin dake alullube, fita Dr yayi hakan yasa Ahmad yadaga kafa ahankali kaman mai matsala a kafa yakarasa jikin gadon ya tsaya chak kafin ya mika hannunshi dake rawa sosai ya daura akan bargon yaja kasa nan yaga fuskar Muhsin da zufa kekan goshinshi idanunshi a lumshe, wani irin faduwa yayi akan guiwowinshi kaman mara lafiya ya fashe dawani irin kuka ya daura kanshi akan gadon yace "innalillahi wa inna ilahi raji'un, Ya Muhsin! Ya Muhsin! dan Allah karka tafi ka barni ni kadai dawayanan mutanen we called our parents, Ya Muhsin you are my strength, my support system, my guardian please wake up, am sorry is my fault, is all my fault, na fita nikadai na barka tareda mutanen nan, Ya Muhsin dina!" yawani irin tashi yana jijjigashi amma ko gezau, fashewa yay dawani irin kuka yama kasa magana da kyar ya iya dago dakai ahankali hawayen dayake suna diga ajikin Ya Muhsin yaja bargon yarufe shi back yana tofamai addu'a kafin yawani irin juyowa cikin fushi yatako har zuwa gaban Abba dake kallonshi jiki asake yace "Alhaji Naseer Aluminum!" saida zuciyar Abba tawani irin girgiza sabida yanda dan cikin shi ya kira sunanshi kai tsaye haka, wani irin kuka kecin Ahmad da kyar cikin kuka ya iya yay magana. "karka, never in your life call me your son, kaiba mahaifina bane, I regret ranan danazo duniyan nan amatsayin danka, na tsanake na tsaneka sosai, I hate you, and kaje sai Allah yamana hisabi dakai kashemin dan uwana dakayi bazan taba yafema ba!" zaro ido Abba yayi yana kallonshi idanunshi sunyi jajir yarasa ta cewa, yajuya ya kalli Mum dake wani irin kuka kanta akasa yace "and you Mum, am so so disappointed in you, kome Mutumin nan zai miki saiki biye mai? I tried talking to you but kince namiki shiru nabarki kiyi magana and vent out your anger, that you are tired, so yanzu you've vented your anger kinyi son ranki danki kuma yarasu kun kasheshi da bakin cikin ku are you happy now? Are you happy Mum? Are you satisfy? Kozaki cigaba ne?" yay maganan yana kuka sosai, girgiza mai kai Mum tayi cikin kuka sosai kaman zata mutu, hannu Ahmad ya daga yana musu clapping yana hawaye yace "wow, wow, wow you guys deserve an award na kashe danku" yajuya dawani irin sauri cikin fushi yafita daga dakin dan zuwa clearing everything ya tafi da wanshi gida, da kyar cikin kuka Mum tadago kanta ta kalli Abba da shima ita yake kallo da idanunshi dasukayi kaman an jijjiga bera a buta tsabagen fitowa, atare sukai wurin gadon suka tsaya, cikin kuka sosai Mum ta kalli Abba tace "Alhaji danmu, Alhaji Muhsin, my son da gaske ya mutu Alhaji?" tai maganan kaman zararra tana janye blanket din daga fuskarshi tana wani irin kallon shi tana kuka, kallon Muhsin din Abba yayi gabaki daya kanshi ya kwance yakasa furta komi sai zaro ido dayake yi gabanshi na faduwa, bude kofan dakin akayi Ahmad da idanunshi

1 Comments On BOYAYYEN MUTUM
avatar
barira-umar

2 months ago

Reply

Address

Please Login or Register in order to submit comment