Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

cikin dakin yana tafiya ahankali yana wani irin kallonta, daga kwance datake take mika hannu agajiye tana kokarin janyo doguwan riganta dake gefe tana rike cikinta dan mugun ciwo yake mata bana wasaba, hanunshi dataga yariga nata ya dauko rigan yasa tawani irin ja numfashi cikin tsoro tareda kulle idanunta tanajin mayen kamshin dayake yi kaman ya juye turare ajikinshi, zama yay ta bakin gadon tareda sa hannu ya dagota zaune, nishi tayi cikin ciwo kaman zatai kuka tace "cikina" da sauri yasa hannu ya juyo da fuskarta tareda hura mata iska a fuska hakan yasa ta bude ido ahankali hawaye na taruwa a idonta, bakinta har rawa yake kirjinta na bugawa tace "p..please zan shiga bathroom" gyada mata kai yayi yanajin kaman karta dena mai magana, rigan yadaga yasa mata awuya da sauri tana kara rike bargon jikinta ta zura hanunta daya kafin ta karbi dayan hannu ahankali ta saka kirjinta na bugawa tajashi kasa, tashi daga kan gadon yayi ya mika mata hannu ahankali yace "come" dan kallonshi tayi da sauri ta dukar da kai dan kwarjinin shi yamata yawa ta mikamai hanunta dake rawa ya dagata sama ahankali yanabin inda ta tashi da kallo itama wajen takebi da kallo da sauri ta fizge hanunta daga nashi a mugun tsorace dudda uban ciwon dake cinta ta tsaya agaban gadon tana kokarin yaye bedsheet din tace "please am sorry I was sleeping saisa bansan yaz..." hanunshi dataji akan waist dinta yawani irin rungumota ta baya yasa takarsa karashe maganan hawaye nason zubo mata, daura kanshi yayi agefen wuyanta murya chan kasa yace "you are on your period ko I guess?" gyadamai kai tayi atsorace wani irin sanyi na shigan ta, dan juyo da ita yayi tai facing dinshi wani irin kallon dayake mata daya bambamta dana kullum yasa tasake saukar da kanta kasa da sauri matseta yayi ajikinshi yana taba wuyanta ganin har yanzu jikinta da dan sauran zafi amma ba kaman na dazuba dayake kaman wuta, bakinshi yakai saitin kunenta dan lashe kunen yayi slowly da sauri tai yunkurin janye kunen sabida yanda taji tsirr, ahankali yace "wat do you need for the period, tell me" idanunta alumshe batare data bude suba tace "sa..sanitary pad and drugs" gyada mata kai yayi ya maida kanshi kan wuyanta ya tura hanunshi a aljihun bayan wandonshi yaciro wayarshi ya kawo ta gabanta ya daddanna ya shiga inda zai taypa ma Abdallah message ya mika mata murya chan kasa yace "write it down" gyadamai kai tayi hanunta na rawa ta karba sabida wani irin shafa mata ciki dayake yi gashi ya matseta da kyar ta iya ta rubuta sunan pad da magungunan datake amfani dashi duk lokacin mp agida, idanunshi akan screen din ta mikamai ahankali ya karba ya hada da hanunta yarike ya rubuta get it now sanan yay sending message din ya mayard da wayan aljihun shi yana wani irin juyo da ita tareda daukan ta yana kallon fuskarta data lumshe ido tana ajiyan zuciya da sauri da sauri kaman zai mata wani abu ya shigar da ita bathroom ya zaunar da ita kafin ya tsugunna yariko hanunta ahankali yace "Rahma" da sauri ta bude idanunta tadan kallai irin Rahma kuma ganin kallon dayake mata yasa ta saukar da kanta kasa tana marmar da ido ahankali yace "namiki wankan cuz u are not strong?" da sauri ta girgiza mai kai tasa hannu tana goge hawayen dake zubo mata, ahankali ya mike tsaye yajuya ya tsaya wajen kofa yace "15 minutes nabaki" fita yayi ya rufo mata kofan gadon yaje ya cire bedsheet din yakai shi ya ijiye akan kujeran dake tsakiyan closet wani hadadden zanin gado yaciro ya shimfida ya gyara ko ina dudda dakin ba datti kuwa dakin yahau kamshi, knocking kofan akayi Ya bude Abdallah ne rike da babban ledan wani pharmacy, karba yayi yaja kunen Abdallah dake mai murmushi yajuya yabar wajen yakoma kasa wurin Mum, shikuma yakoma daki yarufo kofan.



Bude kofan yayi ya ijiye mata pad din akan kujeran dake tsakiyar closet din yafita ya ijiye maganin akan gado ya zauna yana jiranta, tadade tana wanka da ruwan zafi, sosai taji dadin jikinta barinma fuskarta dataji ya sake mata sosai, taji da dinshi bakaman da daya daddaure mataba, dauro towel tayi tafito tana tafiya ahankali, pad din data hango kan kujera yasa taji hankalin ta ya kwanta sosai, shiryawa tayi tsaf tasaka wata atampa da aka mata riga da sket blue da pink ne atampa aiko tai kyau ta daura dankwali babu komi a fuskarta but tayi kyau bana wasa ba looking so simple and sweet, ahankali ta bude kofa da sauri ya daga kai yana kallon kofan fitowa tayi tana jan gaban dan kwalinta danya rufe mata kirjinta dasuka taso ta gaban rigan sosai da kyau, kafeta yayi da ido hakan yasa ta tsaya kyam takasa shigowa falon sai wasa take da yatsun ta, ahankali yabude hanunshi yana wani irin kallonta cikin sauki dawani irin so yace "come" dago kai tayi adan tsorace ta kalleshi da sauri ta dauke kai sabida wani irin kallon dayake mata kaman zai hadiyeta, ahankali tafara tafiya harta karasa gaban kujeran takasa fadawa kanshi kaman yanda yake nufi gefenshi tayi zata zauna yawani irin fizgota tafado jikinshi harsaida tai kara tace "wayyo" sassauta riko dayamata yayi tareda gyara ta ajikinshi, murya chan kasa yace "sorry" zare dan kwalin kanta yayi ya ijiye gefe yanabin gashin ta da kallo kafin ya saukar da idanunshi kan kirjinta dasuka ciko kaman zasu fito daga rigan, wani irin ajiyan zuciya ya sauke yadan lumshe ido yana sauraran yanda kirjinta ke bugawa ahankali yace "I have a surprise for you, kinason kiga surprise din?" yay maganan yana dago habarta ta kallai yanda ya tsareta da ido yasa ta gyadamai kai ahankali, murmushi yayi yace "okay" ya shafa inda ya kumbura a fuskanta abin namai ciwo kafin ya kalleta kwayar idanunta yace "meke miki ciwo yanzu?" marmar tai da ido tana shirin kuka ya girgiza mata kai yace "don't cry for me, crying queen" jawota yayi sosai yana gyara kwanciya tareda daure hannayen shi abayanta yana kallonta yace "tell me meke miki ciwo yanzu?" ahankali tace "my stomach" lumshe ido yayi da sauri dan yanda tai maganan chan kasa kaman wacce muryanta ya shake yasa yaji ya shiga wani irin yanayi bukata ahankali yabude idonshi dasuka dan chanza kala ya daura akanta tareda kamo lips dinta nakasa batare dayay sucking ba yace "I will make it stop, zai dena miki ciwo kinji" gyadamai kai tayi ahankali tanason ta fizge lips dinta ya shiga kissing dinta da sauri da sauri wani irin ajiyan zuciya ta sauke kaman zata sume itadai ta banu, ahankali yakai hanunshi bayan riganta yana kokarin zage zip dinta tafashe mai da kuka dan kwanciya kawai take so tayi tahuta sosai cikinta ke mata ciwo, da kyar ya saketa tareda matseta ajikinshi yana sauke ajiyan zuciya yace "don't cry for me please" yasa hannu yana share mata hawayen datake yi, dagata yayi shima yatashi shima yakaita ya zaunar da ita abakin gado yana kokarin saita kanshi ya dauko magungunan ta yabata yana murmushi yanda yaga dukta takure waje daya yace "lemme bring your surprise for you matsoraciya" dukowa yayi yama lips dinta kiss ya dago yana murmushi da sauri tasake sunnar da kai kasa, ahankali ya dago yafita daga dakin yana waigenta.



Ya rufo mata kofan yay kasa yatarar da Mum dasu Abdallah nata mata hira dago kai duk sukayi suna kallonshi ahankali yace "ta tashi Mum lemme take you to her" tashi Mum tayi tana murmushi ta nunamai jakanta tace "ga abubuwan ta nanma nakawo mata" wurin jakan yayi yaja yahau kan stairs Mum biye dashi tana kallon ko'ina ya tsaya gaban kofan dakinshi ya bude yana kallonta har lokacin tana zaune inda ya barta tana wasa da yatsun ta yaja jakan ya shiga ciki Mum ma ta shigo tana murmushi tana kallonta ita kanta tai kewan yar tata ahankali tace "Princess" dawani irin sauri Nadeera ta dago kanta ta kalli hanyar kofan jin kaman muryan mum dinta, ganin Mum dinta yasa tawani irin mike tsaye tana kallon Mum da mugun mamaki, dawani irin gudun bala'i dan tama manta da rashin lafiyanta tawani irin yin tsalle tafada jikin Mum ta kankame ta tasaki kuka sosai kaman wacce bataga mum nakusan shekara dayaba, tsayawa yayi chak yana kallonta daga ita har Mummy datake neman tafadar waka cikin kuka tadago kanta a shagwabe tace "Mummy na kece?" gyada mata kai Mum tayi hakan yasa takara mayar da kanta jikinta ta kankameta tana sauke ajiyan zuciya tana kuka sosai tace "kinzo kitafi danine Mummy?" dagota mum tayi tasa handy dinta dake hanunta ta share mata fuskanta ahankali gudun karta kama mata ciwon fuskanta tace "is okay dena kukan, keda bakida lafiya kinji Princess zomuje mu zauna" gyada mata kai tayi Mum taja hanunta suka shiga dakin suka zauna akan kujera, da sauri tasake fadawa jikin Mum tawani irin rungumeta ta kankameta sosai, murmushi Mum tayi itama tai hugging dinta back, ahankali ya juya zai fita daga dakin yadan zuyo ahankali daidai itama ta juyo da kanta hada ido sukayi da sauri ta lumshe ido tana rirrike Mum tana murguda mai baki, dan murmushi yayi yabude kofa yafita daga dakin yarufo musu kofan yana sake murmushi dan abunda tamai ya bala'in bashi dariya da sha'awa dakin su Omari yawuce yana murmushi shi kadai kaman an mai kyauta.


Ahankali Mum taciro ta daga jikinta tana taba inda ya kumbura a fuskanta tace "kinsha magani kuwa?" gyadama Mum kai tayi ahankali, kaman Mum zatai kuka tace "mai yake miki ciwo yanzu princess?" a shagwabe tace "marana ke ciwo sosai Mummy na" "kinsha magani to princess?" girgiza mata kai tayi ta nuna mata maganin akan gado tace "gasu chan bansha ba" hararanta Mum tayi kafin ta dagata daga jikinta tace "oya sauka kasa kije ki dauko ruwa kizo kisha daganan ma ki dauko yogurt da cup kizo dashi da spoon akwa wani abu dazan baki kisha" turo baki tayi Mum ta mike tajayo jakan tana kwantar wa akasa tace "jeki dauko kizo" murmushi tayi tana kallon akwatin tace "Mum kinzo tafiya da nine?" hararanta Mum tayi ta nuna mata kofa hakan yasa tajuya tana tafiya ahankali Mum tabita da kallo bude kofa tayi tafita tana kallon ko'ina a tsorace gashi ko hijabi batasa ba, ganin bataji hayaniyan kowaba yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali sabida zafi tana sauka kasa, babu kowa afalon hakan yasa tai hanyar dining zata shiga kitchen idanunta suka sauka akan files har guda biyu an ijiye su akan table arufe, bin files din tayi da kallo harta bude kofa ta shiga babban kitchen din tana Kalle Kalle, babban tray ta dauko tana yatsine fuska sai cup da spoon dukta daura akan tray din tabude fridge din tadauko farm fresh yourgurt da ruwa tarufe fridge din tafito tajuya tafito ta maida kofan ta rufe tana kallon files din ahankali kaman wacce ake janta ta tsaya agaban table din tana kallon files din, ajiye tray din tayi agefe kafin tadau daya daga cikin file din tabude ahankali.
[9/20, 8:11 PM] +227 96 07 81 78: *Karki karanta in baki biyaba, idan kika karanta keda Allah*




*Maman Abd Shakur*


Wani irin rungumeta akai tabaya hakan yasa tasaki file din kasa afirgice kirjinta nawani irin bugawa tafara kokarin juyowa tana son kwace kanta yawani irin matseta ajikinshi ya daure hanunshi akan cikinta yana sauraran yanda jikinta ko ina ke rawa, juyo da ita yay da karfi suka hada ido yana sanye dawani ash color shirt baima sa boturin rigan ba sai kamshi yake gashin kanshi dadan lema lema kaman daga wanka yafito, da sauri ta saukar da kanta kasa jikinta nawani irin rawa sabida yanda ice dinshi suka mata wani yamm ajiki, dagata yayi ahankali kaman wata yar yarinya ya daurata akan table din dining din ya kulle hanunshi ta bayanta yana wani irin kallonta, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin maganan junan su yace "look up" dago kanta tayi adan tsorace tana turomai baki ita a dole Mummy ta na nan zata tafi da ita ta dago kai ta kalleshi kana ganinta kasan afirgice take amma harda turo baki, sosai yay wani irin murmushi dahar saida fararen hakoran shi suka bayyana, tsayar da murmushin yayi ya daure fuska yace "wat did you do dazu ma? Dat face thing" ya daura yatsan shi akanshi yana kokarin tunawa yace "ehen wanan abin nan da baki, nikika ma haka?" make mai kafada tayi tana komawa baya adan tsorace, hanunshi dake bayanta yasa ya turo ta gaba sosai har kafan ta na gogan nashi yace "do it again lemme see, ko you want me to bring out my gun?" da sauri ta girgiza mai kai idanunta na cika da kwalla, dan murmushi yayi yana shafa dogayen gashin idonta yace "do it lemme see" atsorace kaman zatai kuka ta murguda mai bakin hakan yasa yay wani irin murmushi ya daura kanshi a forehead dinta murya chan kasa yace "it really really looks nice on you, this is the first time am seeing it" kokarin fizge kanta take yaki barinta fashemai tayi da kuka mara kara tace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" janyota yay jikinshi ya kwaiwayeta yace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" yanda yay maganan yana mata awani shagwabe kaman ita yasa tai dan murmushi daya lobar da dimple dinta ta kawad dakai da sauri dan ita kanta batasan mesa tai murmushin ba, ahankali ya duko dakai ya sumbaci daidai inda dimple dinta ya lotsa da sauri ta juyo dakai hakan yasa ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta kuka ta sakin mai, dan kanshi ya saketa idanunshi sun kankance yadan cike lips, ahankali ya sauko da ita daga kan table din ya matso gabanta sosai, ganinta tayi a kirjinshi yawani cika mata gaba, hanunta yakama ahankali ya daura akan kirjinshi yace "button up my shirt" sosai hanunta ya shiga rawa ahankali ta dago kai ta kalleshi gyada mata kai yayi yace "go on" sosai hanunta ke rawa ta shiga kulle mishi boturan kirjinta na bugawa he's too big, harta gama zata juya yawani irin riketa arude ta kalleshi tana shirin fashewa da kuka, hanunshi ya daura akan lips dinshi hakan yasa ta hadiye kukan, kiss yama lips dinta kafin yadago tareda daukan tray din yarike mata batare dayace mata komiba yafara tafiya hakan yasa tabishi har suka hau stair case, agaban kofan dakinshi ya tsaya tareda mika mata tray din yana kallonta, karba tayi hanunta na rawa taki daga ido ta kalleshi tasa hannu zata bude kofan saukan kiss taji abayan wuyanta ta kusan sakin tray din sabida yanda taji da sauri yarike hanunta da tray din jikinta yahau rawa, saida ya tabbatar she's okay sanan yay kissing kunenta yace "later" yamata wani irin waving hand yajuya yawuce ya shiga dakin Omari, takai 1min abakin kofan kafin ta share hawayen daya zubo ta gyara zaman dankwalin ta tabude kofan ta shiga ciki da kallo Mum tabita tace "me kika tsaya yi kika dade haka Princess?" rasa abinda zatace tayi hakan yasa ta ijiye ta zauna gefen Mum data fiffito da abubuwa tana kallo tace "Ummm ni bansan kitchen din bane" daukan yogurt din Mum tayi batare data damuba hankalin ta nakan abunda takeyi tace "oya ga maganin gefen ki dauka kisha" daukan maganin tayi ta balla da kyar tasha ta hadiye, dambun naman data gani kusa da Mum ta dauka tanaci tana kallon abinda Mum kehadawa a Kofi tana juyawa da spoon, ajiye dambun tayi tadau dognut tanaci tana kallon Mumy tace "yaushe zamu tafi Mum?" cire spoon Mum tayi daga cup din ta mika mata batare data bata amsaba tace "shanye kiban cup dina" karba tayi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tace "nafa koshi ni, naci dambun nama da dognut" hararanta Mum tayi tace "common sanye my friend" kafawa tayi abaki tafara sha tana yatsine baki da kyar ta shanye tabama Mum cup din da sauri tana daukan goran ruwa tasha, fizge ruwan Mum tayi tana hararan ta hakan yasa tafada jikin Mum tana dariya ganin Mum kadai na matar da ita komi da duka matsalolin ta kaman su zauna anan daga ita sai Mumy ta bataso takara ganin Abba, ahankali tace "Mum ya jikin Ya Muhsin?" "zamu fitar dashi, zamu Canada, sallama nazo miki" da sauri ta dago kai ta kalli Mum tace "sallama Mummy badani zakiba?" murmushi Mum tamata tareda jawota tana zare dan kwalin kanta tana kallon kalaban kanta tace "wanan kitso yay tsufa princess dazaran kin warke kice akaiki saloon" tasake ta tareda fadin "zoki duba kayan ki kigani" ahankali ta tashi ta dawo kasa ta zauna gaban akwatin tana kallon fuskan Mum tace "duba kayanki jor kin tasani gaba kina kallo" turo baki tayi ta shafa dan kwallan daya zubo mata tafara duba kayan, novels dinta taciro da sauri tana murmushi tana budewa, ahankali Mum ta sauke ajiyan zuciya ganin murmushi kan kumburarren fuskanta taciro wayanta tana duba sakon Ahmad datagani.

_"where are you now Mummy? Ya Muhsin yafarka and yanata tambayan ki please kizo he need you"_

Maida wayar tayi jaka ta tashi tsaye tadau jakanta tana kallon Nadeera da hankalin ta yay nisa sosai kan duba kayan tace "Princess bari nai magana da mijinki kinji" tashi tayi tsaye tanabin handbag din data dauka da kallo tace "ina zaki Mum" tai maganan idanunta na ciccikowa da hawaye, dawowa kusa da ita Mum tayi ta zauna agefen ta ta rungumeta tareda mata kiss a forehead sanan ta dauko magungunan data kawo mata tace "ki dinga shan wanan everyday da yogurt morning and night maganin kine, make sure kinsha am coming zanje na duba jikin yayan ki ne, zan sake dawowa na dubaki kinji" girgiza ma Mum kai tayi ta rirriketa tafashe da kuka sosai tace "Mummy dan Allah kitafi dani zanbiku Canada din, Mum bansan kowa anan ba, dan Allah karki barni kinji Mummy na" tafashe da kuka sosai, hawayen datake yi Mum ta share cikin lallashi tace "Princess look kinriga kinyi aure, Abban ki yariga yamiki aure banda iko dake yanzu dole ki zauna ki rungumi mijinki kiyakuri kinji Princess" fashewa tayi sosai da kuka tace "Mummy mesa Abba yamin haka, mesa yakemin abinda yakemin menama Abba ne? Mummy am tired wlh ni nagaji da komi da kowa I hate myself I hate my life I just wanna di...." da sauri Mum ta taushe mata baki tace "ke bakida hankaline, komi daya faru kaddara ne kimanta da komi saisa nan yafi miki tayanda Abba bazaima kara ganin kiba, yanzu share hawayen ki zansa abaki waya zamu dinga waya kullum and zan dinga turomaki abubuwa kina amfani dasu" share mata hawayen tayi sanan ta tashi da sauri tai hanyar kofa da gudu Nadeera ta mike tabita tafada jikinta ta kankameta ta kurma uban ihu da saida yafito da Marwan dasu Abdallah, kara kankame Mum tayi tana kuka tace "saikin tafi dani Mummy, dan Allah kitafi dani Mum, nagaji da rayuwa baki, to naji naji kizo ki zauna dani anan karki sake tafiya ki barni I don't know them" ta nuna su Marwan da hannu dake kallonta, tafashe da kuka, sosai take neman karya zuciyar Mum da kyar ta dago jajayen idanunta ta kalli Marwan tace "please zoka kaita daki Marwan, I have to go yayan su ya farka a asibiti" wani irin kankame Mum tayi tana kuka sosai tace "inkinama Allah Mummy na kitafi dani zan biku chan Canadan, nima inaso naga Ya Muhsin din please Mummy na kitafi dani" cikin wani irin raunanniyar murya Mum tace "dan Allah kidena kuka haka Princess ke yarinya ce wai, nace zan dinga zuwa and zamu dinga waya okay, gayan uwanki nan zasu kula dake" makema Mum kafada tayi cikin kuka, ahankali Mum ta dagota daga jikinta tana share mata fuska tace "to shikenan, naji" daidai nan taji an wani irin rike mata hannu kafin ta ankara ya fizgota yasata ajikinshi ya rungumeta da karfi ta yanda ko motsin kirki bata iyayi, aiko tafashe dawani sabon kuka tana mikama Mum hannu, murmushi tamata tajuya da sauri ta sauka kasa, bin bayanta Omari dazai mayar da ita yayi zuwa kasa, wani irin fashewa tai da kuka tana kwalama Mum kira kaman zata tsaga gida. "Mummy Mummyna" jijjigata ya shiga yi kafin yabude kofan dakinsu ahankali ya shiga da ita yay kan gado da ita ya zaunar da ita yana kallon yanda take kuka ko ina na jikinta na rawa, wani irin kwantar da ita yay kan gadon yahau ya janyota kan jikinshi ya daure fuska tareda daura yatsanshi akan lips dinta ahankali yace "kimin shiru" gyadamai kai tayi kaman wata marainiya hawaye na fitowa daga idanunta, rungumeta yayi yace "kinajin yunwa?" girgiza mai kai tayi cikin kuka mara sauti da sauri yace "mekika ci?" bakinta na rawa tace "dognut and..and dambun nama" "Mum takawo miki?" yay maganan yana sharce hawayen dayake gangaro mata, gyadamai kai tayi ahankali yay murmushi yace "Nima zanyi tafiya zaki bini Oman naje dake?" girgiza mai kai tayi tana kwalla kuka nacinta sosai amma yaki bari tayi, lips dinta dake rawan kuka yama kiss mai kara ya saki yace "why? Mesa bazaki bini ba? Are you scared?" gyadamai kai tayi, shiru yayi yana kallonta son ta namai wani irin Kane Kane azuciya, ahankali yana shafa wuyanta yace "kinfison kibi Mum kihadu da dat goat, you want him to molest you again?" girgiza mai kai tayi tafashe da kuka sosai dan ya mugun tuna mata da Abba, hannu yasa akan lips dinshi idanunshi sundan chanza kala yace "kinason dat goat yay raping dinkine?" girgiza mai kai tayi hakan yasa ya taba inda ya kumbura a fuskanta yace "kin kalli Mirror yau have you seen abinda yamiki?" kasa magana tayi tana kuka hakan yasa yadan fuzar da iska yace "stop crying and sleep bakida lafiya" gyadamai kai tayi jikinta na rawa, hada goshinshi yayi da nata yana kallon fuskarta ahankali yace "is okay stop crying, maisa bakisan gidan nan?" bakinta na rawa sosai tace "s..sabida gidan daji ne" kafeta yayi da ido yana kallon yanda kirjinta kewani irin bugawa yadan fuzar da iska yace "in chanza miki gida?" gyadamai kai tayi da sauri, murya chan kasa yace "ina kikeso na maida ke?" ahankali tace "cikin gari" hanunta yakama yahada da nashi yace "okay done! Wat else kikeso?" bakinta narawa tace "and...and st.." tai shiru, lips dinta nakasa yakama yana shafa bayanta batare daya sakiba yace "and wat?" raurau tai da ido tace "stop wearing mask" shiru yayi yana kallonta saikuma yay murmushi yahau yimata wani irin kiss kaman zai cinyeta da kyar yasake ta ya kalleta yace "you've changed me Rahma" kallonshi tadanyi kafin ta lumshe ido tana breathing heavenly bakinshi ya daura a kunenta yace "am sleepy make me sleep my amarya"....



***
Ahankali Abba ke bude ido akan gadon asibiti acikin hadadden dakinshi, anamai karin ruwa ansaka plasta a kasan hancinshi inda yafashe, da kyar yakarasa bude ido yana kallon saman dakin yabude baki cikin sambatun ciwo yace "why are you stubborn mana Princess? Kimin shiru anan, oya kamamin, kinfi maman ki dadi wlh Princess, kinfi maman ki zaki da komi, wayyyooo Princess kamamin, you're bless princess" wani iri iri maganganun ke fita daga bakinshi sabida hakoran shi biyu nagaba dasuka fita, sake bude bakin yayi ahankali yace "Princ..." afirgice yawani irin yunkuro zai tashi ya ware idanun tangararas yana kallon ko ina yana dafe kirjinshi dake wani irin bugawa komi na dawo mai, daidai lokacin wani Dr ya shigo dakin da stethoscope a hanunshi, binshi Abba yay da kallo harya karaso gaban gadon, Dr yace "barka da tashi Alhaji yanzu meke maka ciwo?" cikin tsananin fushi Abba yanuna shi da yatsa da maganan shi dabata fita da kyau yace "waya kawoni nan? Wata farar mata mai suna Hajara ce takawo ni halan? Ashe dama tasan inda Princess take, ashe Hajara tamasan wanda ya dauke Princess dan ai tare na gansu, Hajara kin cuceni kin cuci kanki kuma kin tsokano tsuliyan dodo" ya dago kai ya kalli Dr cikin kunan rai yace "nawane hakorin roba? Koma nawane akawo asamin original one din wanda baya kama
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment