Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

cikin
addininka.Koda jin wannan batu sai mamaki ya
kama kowa a wajen shi kuwa Hibairu kamuwa
yayi
da tsananin farin ciki nan take ya biyawa Sa
Maza
Gudu kalmar Shahada ya maimaita.(ALLAHU
AKBAR).Adaidai wannan lokaci ne alkalin gasa
ya
dubi jama'a yace yanzu za'a tafi hutu na sa'a
Uku
sannan a dawo ayi wasan karshe tsakanin Jarumi
Hibairu da Yarima Lahaman.Koda gama fadin
hakan sai suka buga tambura aka buga
algaita.Nan
take sarki Kamzal ya mike tsaye yana kankame
da
abokinsa wannan mahayin doki wanda yazo duk
jikinsa jini suka fice daga cikin filin gasar
gimbiya
Zuhuta na take masa baya.Nan da nan filin ya
watse amma kokarin mutane shine su gano ko
wanene wannan bako da yazo wajen sarki
Kamzal
amma hakan ya gagara.
Zan dakata anan.Ko wani zai iya fada mana
wanene wannan bakon da yazo a cikin jini? To
me karatu muzo zagaye na 2 karshen wannan
littafi Saura 9 C kawai yarage mushiga wani
sabon littafin me suna...... kIBIYA RATSA MAZA
amma sbd yadda azumi ya danno ina so mufara
gobe jumma,a ko kuma bubarshi har zuwa bayan
sallah meye ra,ayinku akai ga kadan daga sabon
littafin namu na gobe ko bayan sallah
KIBIYA RATSA MAZA
Littafi na Daya(1)
Part A
Gudu takeyi iya karfinta domin ta ceci rayuwarta
saboda bala'in dya biyo ta,babu abinda za'a
kwatantashi dashi face ajali.Babu abinda zai
baka
mamaki face wannan budurwa dake wannan
azababben gudu,kyakkyawa ce abar
kwatance,kuma
cikin shigar yaki take,ga takobi a hannunta
tsirara
ba'a ciki kufe ba.Saboda karfin gudun da takeyi
tamkar tafin kafarta zai tabo keyarta,amma duk
da
haka waige waige takeyi a cikin alamun tsoro,duk
da
cewa kana mata kallo daya zaka gabe cewa
jarumace ta kwarai mai kirar sadaukai.Kai bama
ita
ba hatta aljanu da tsuntsaye dake cikin wannan
daji
da take gudu a cikinsa tsoron dajin sukeyi da
abinda ya biyota saboda masifu da bala'in dake
tare
dasu ballantana kuma bako irinta wanda bai tana
shigowa dajin ba.daga naku Prince Auwal
Prince Auwal Auwzab

★SA MAZA GUDU★!!!
Littafi Na Tara (9)
Part C TAKUN KARSHE.
Prince Auwal Auwzab
SUKA FICE DAGA CIKIN FILIN GASAR GIMBIYA
ZUHURA NA TAKE MASA BAYA.NAN DA NAN FILIN
YA WATSE AMMA KOKARIN MUTANE SHINE SU
GANO KO WANENE WANNAN BAKO DA YAZO
WAJEN SARKI KAMZAL AMMA HAKAN YA
GAGARA.Kai tsaya sarki Kamzal ya wuce da
bakonsa har kuryar turakarsa daga nan yasa
kuyanginsa suka kaishi kewaye sukayi masa wanka
sannan aka bashi wadansu tufafi masu daraja irin
na sarki Kamzal ya sanya.Ba wani bane wannan
bako face SARKI SHARKUF IBINI AFFAN Mahaifin
Malika da Yarima Lahaman.Sarki Kamzal na zaune
a cikin babban falonsa saiga sarki Sharkuf ya shigo
cikin sauri ya mike tsaye ya tarye shi suka sake
zama tare.Zamansu keda wuya sai kuyangin suka
kawowa sarki Sharkuf abinci da abinsha mai daraja
irin nasu na sarakai.Saida sarki Sharkuf ya ci
yasha ya gamsu sosai sannan sarki Kamzal ya
dubeshi cikin nutsuwa da alamun damuwa yace
yakai abokina bani labarinka.Meya faru na ganka
tsulum a birnina cikin jini kace kace?Koda jin
wannan tambaya sai nan da nan idanun sarki
Sharkuf suka ciko da kwalla saboda takaici sannan
yace dana Yarima Lahaman ne yake shirin yi mini
JUYIN MULKI domin ya haye karagata kuma yake
kokarin kashe yar uwarsa gimbiya Malika.Burinsa
shine ya kashe gaba dayan sarakunan dake
wannan nahiya tamu ya mulki duk kasashenmu,ina
can birnina bokan ya nuna mini dukkan
shirinsa.Koda sarki Sharkuf yazo nan a jawabinsa
sai sarki Kamzal yayi doguwar ajiyar zuciya yace
tabbas nasan cewa Lahaman ya ajiye dakaru da
yawa a bayan birnina don yakata amma ban taba
sanin cewa karfin shirin Lahaman yakai yadda ka
fada min ba yanzu.Lallai bamu da abinyi face
addu'a a kan Hibairu ya sami nasara akan
Lahaman.
*Lokacin da Lahaman ya koma masaukinsa yayi
bincike a hallarar tsafi yaga yadda mahaifinsa da
bokansa suka sami nasarar kashe gaba dayan
dakarunsa saiya kurma uban ihu ya zama kamar
mahaukaci ya rinka dukan dakarun dake tsaronsa
da kyar suka shawo kansa ya dawo cikin
haiyacinsa.Sa'a uku bata cika ba filin gasar ya
sake cika ya tumbatsa ya zamana cewa kowa ya
hallara Jarumi Hibairu tare da yarima Lahaman na
tsaye a filin gasar ruke da makamansu suna kallon
juna.Nan take aka buga ganga suka kacame da
masifaffen yaki ai kuwa sai jama'a suka kaure da
ihu gami da shewa tafi da jinjina irin wanda ba'a
tabayi ba.Saida suka shafe rabin sa'a suna mugun
artabu babu mai nasara.Kwatsam sai Lahaman ya
shammaci Hibairu ya sunkuya kasa ya danki kasa
ya watsawa Hibairu a idanu.Kafin Hibairu yayi wani
yunkuri tuni ya dankara masa sara a cinyarsa ta
dama take kuwa wajen ya dare jini yai
tsartuwa.Hibairu ya fadi kasa yana mitsittsika
idanunsa domin su washe amma sunki.Lahaman
ya dako tsalle sama domin sare kan Hibairu.Ba
zato ba tsammani sai akaga Gimbiya Zuhura a
sama ruke da takobi ta kare saran da Lahaman ya
kawo masa kuma take ta sare hannun Lahaman
wanda ke ruke da takobin hannun ya tsinke ya
fado kasa.Lahaman ya kwarara uban ihu
sakamakon tsananin zafi da zugin da yaji.Zuhura
na dira a kasa sai ta sake dukan Kirjin Lahaman da
kafarta guda.Saboda tsananin dukan saida yayi
baya ya bugu da katangar filin gasar ya kife kasa
yana amon jini a lokacin da gundulmin hannunsa
ke shatatar da jini.Kawai sai gimbiya Zuhura ta
dubi Lahaman tace ba kaine kadai jarumi ba kuma
ka sani komai sammakonka wani a tafe ya
kwana.Tana gama fadin hakan sai ta yar da
takobinta taje inda Hibairu ke zaune a kasa dirshan
a lokacin da idanuwansa sun washe gaban
miliyoyin jama'ar dake wajen sai gimbiya Zuhura
ta sumbaci Jarumi Hibairu a goshi da bakinsa
sannan ta dubeshi tace masoyiyarka marigayiya
Lasmin sau daya ta ceci rayuwarka ni kuwa sau
biyu na ceci rayuwarka.Lasmin bata taba
sumbatarka ba a gaban iyayenta da miliyoyin
jama'a ni kuwa gashi yanzu na aikta hakan,shin
yanzu ka yarda da cewa nafi marigayiya kaunarka?
Koda jin wannan tambaya sai jarumi Hibairu yayi
murmushi yace tabbas yanzu na yarda cewa son
da kike mini yafi wanda marigayiya take
yimini,waishin yaya akayi kika sami wannan
gagarumin karfi da jarumtaka?Dama can ke jaruma
ce ban sani ba?Koda jin wannan tambaya sai
gimbiya Zuhura tayi murmushi tace kamar yadda
kayi mamakin jarumtakata haka kowa anan yayi
hatta uwata da ubana basu taba sanin cewa ni
basadaukiya bace kuma basu taba sani cewa ni da
gagarumar MAYAKIYA ce ba.Kuma kasurgumar
MATSAFIYA,duk abinda zai faru yau din nan na
ganshi a madubin tsafi na fiye da watanni uku
baya amma daga yau nayi watsi da dukkan tsafi
don haka na umarceka daka shigar dani cikin
addininka.Tana gama fadin hakan saita juya ta dubi
Yarima Lahaman wanda ke kakarin mutuwa
sakamakon jinin daya zuba a jikinsa mai yawa tace
mutuwa ce sakamakonka bisa muggan aiyukan
daka shuka a doron kasa.Aikuwa bata gama rufe
bakinta ba sai kan Lahaman ya lankwabe ya kife
kasa gaba dayan jikinsa ya sandare ya zama
gawa.Nan yake aka kafa tutar musulunci a birnin
Sarki Kamzal kowa ya karfi addinin Allah.A dalilin
wannan abu daya faru ne gaba dayan kasashen
dake nahiyarma suka karbi addinin
musulunci.Hibairu ya auri gimbiya Zuhura shi
kuma sarki Hilairu ya auri gimbiya Malika bayan
sun koma birnin Madinatul Saura anyi bikin nadin
sarauta.Kamar yadda Malika tayi alkawari saida ta
raka sarki Hilairu har mahaifarsa aka sake gina
garin amma saiya baiwa Sa Maza Gudu karagarsa
ta mulki ya biyo matarsa izuwa birnin Madinatul
Sauwara inda ya tayata tafiyar da harkokinta na
mulki kuma sukayi zamansu na aure cikin jin dadi
da kwanciyar hankali.Shima jarumi Hibairu saida
ya koma mahaifarsa ya hadu da iyayensa inda
jamaarsu sukayi farin ciki da dawowarsa
Prince Auwal Auwzab Auwzab
kuma sukayi masa jinjina bisa babbar nasarar daya
samu ta jaddada ADDININ ALLAH a nahiyar gaba
daya.ko nima AUW.ZAB nayi tawa jinjinar ga hibairu. Shi kuwa Sarkin garin nasu kunya ce ta kama
shi bisa gabar daya dauka dashi da mahaifinsa
don haka saiya durkusa bisa guiwoyinsa a gaban
Hibairu ya nemi gafararsa.Take Hibairu ya yafe
masa sannan yayi bankwana ga kowa ya koma can
birnin Misra wajen amaryarsa gimbiya Zuhura ya
cigaba da rayuwarsa da ita cikin farin ciki da
annashuwa mara misaltuwa.
ALHAMDULILLAH
Dukkan Godiya Ta tabbata ga Allah subahanu
wata'ala.Tsarki ya kara tabbata akan fiyayyen
halittu Annabi Muhammad (S.A.W) Anan Muka
kawo karshen wannan Littafi Mai suna SA MAZA
GUDU.Dafatan Littafin ya Wa'azantar,ya Nishadantar
kuma ya Kayatar daku.
Sai Mun Hadu a wani littafin Insha Allah. GA sunan littafin da zamushiga a Yau basai gobe ba dan haka kowa ya shirya da daddare kawai sai kunjini nine naku Prince AUWAL AUW.ZAB
KIBIYA RATSA MAZA
Littafi na Daya(1)
Part A
Gudu takeyi iya karfinta domin ta ceci rayuwarta
saboda bala'in dya biyo ta,babu abinda za'a
kwatantashi dashi face ajali.Babu abinda zai
baka
mamaki face wannan budurwa dake wannan
azababben gudu,kyakkyawa ce abar
kwatance,kuma
cikin shigar yaki take,ga takobi a hannunta
tsirara
ba'a ciki kufe ba.Saboda karfin gudun da takeyi
tamkar tafin kafarta zai tabo keyarta,amma duk
da
haka waige waige takeyi a cikin alamun tsoro,duk
da
cewa kana mata kallo daya zaka gabe cewa
jarumace ta kwarai mai kirar sadaukai.Kai bama
ita
ba hatta aljanu da tsuntsaye dake cikin wannan
daji
da take gudu a cikinsa tsoron dajin sukeyi da
abinda ya biyota saboda masifu da bala'in dake
tare
dasu ballantana kuma bako irinta wanda bai tana
shigowa dajin ba.An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

1 Comments On SA MAZA GUDU 1 to 9
avatar
adamu-3

1 year ago

Reply

Masha Allah Allah ya Kara basira Aboki

Please Login or Register in order to submit comment