Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaga zaune a parlour yana karanta newspaper ya tako har gaban daddy, daddy yace "muhammad lafya? Ya naganka haka?" Don moha bece komi ba daddy yakuma fadin "muhammad lfya talk to me," don moha yace "lafya? Lafya fa kace? Upon abinda kayi ne kake tambayana lafy? I never knew ure an irresponsible father se yau..." Alhj ismail ya daka masa tsawa "enough muhammad tare da miqewa ni kake gayawa irresponsible father?" Hannu yadaga ya wanke don moha da mari sanda hannunsa suka fito kan fuskar don moha ras, ko riqe gun beyi ba illa idanunsa da suka cike da hawaye, don moha yace "there's only one thing that u need to know daga yau kar ka sake kira na da sunan dan da ka haifa as for me na rasa daddy na yau!" Ya juya ya soma tafiya alhj ismail nata kiran don moha amman ko waigawa beyi ba site nasa ya nufa ya tattara kayakinsa cikin wata box ya jawo yakai daidai gun motarsa alhj ismail ya fito yana "son pls karka tafi we can solve this problem lets talk pls" shiga motarsa yayi me gadi ya bude masa gate ya bar gdan a 360. Hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba, shi ynxu wani turanci xeyi wa maman don moha? Da kyar ya koma ciki ya dau wayarsa ya kira alhj lawal ya irga masa me ke faruwa alhj lawal yace "let him be, in ya huce da kansa ze dawo gda so kar ka damu," alhj ismail de ya amsa da "toh" amman bawai yagamsu da abinda alhj lawal ya fadi masa ba, har izuwa maghrib don moha be dawo gda ba, mama na dawowa dama seta shiga site nasu don moha sun gaisa sannan ta nufa site nata yau dataje kaninsa kawai ta tarar dan haka ta tambayi ko ina don moha yake? safyan yace "nima bansani ba mama tun dawowa na bangansa ba nd innayi trying number'n sa switched off gakuma ba kayakinsa cikin wardrobe dinsa duk ya kwashe kadan ya rage" mama ta dafe kirji "what? Safyan since when kasan da hakan shine baka kirani ka gaya mun ba? Ina daddy?" Safyan yace "yana site naku acan," mama ta fice da sauri ta tarar da alhj ismail se safa da marwa yakeyi a parlour tayi kansa, "alhj wai ina muhammad?" Alhj ismail ya rasa na fadi ya soma bata hkr "maman safyan let me explain pls," mama tace "explain what? Ina da na muhammad? Kora min shi kayi daga gdan nan ko me?" Daddy yace "ko daya just listen to me pls, wayarta ta lalimo daga jakarta ta gwada layin don moha cikin ikon Allah ya shiga amman be daga ba se a karo na uku ya daga nan ma dan yaga mama ce ke kira, "hello muhammad? Ina kake pls? Ka dawo gda," don moha yace "mama ni baran sake dawowa gdan can ba" mama tace "why muhammad wani abu ne ya faru? Tell me pls am ur mother," don moha yace "ki tambayi mijinki" ya katse wayar mama se faman "hello hello" takeyi a take idanta suka cike da hawaye dan tasan halin danta dole an masa abu ne babba in bahaka ba bare taba kiran daddy'nsa da mijina ba ta dawo da kallonta kan alhj ismail "what exactly did you do to my son alhj? Answer me meka ma muhammad dan Allah" ta fara kuka alhj ismail yakasa gaya mata komi se hkr yake bata daga bisani yace "ba abinda nayi ma danki, magana ce kawai ta hadamu har yakaiga na maresa shine ya tattara kayakinsa yabar gdan i tried my possible best to stop him but he wouldn't listen," yayi hugging mama "but kisani duk abinda nayi is for the sake of our family I love you guys so much in shaa Allah ze sauko ya dawo gda mubashi some time"***
Don moha na kwance kan wata makekiyar gado dake cikin MANDELA HOTEL AND SUITES agarin KANO ya xura wa ceiling ido yarasa daga ina ze nemo heedayah, wani haushin daddy'nsa yakeji kamar ya kashesa dole akoi abunda yataba shiga tsakanin heedayah da daddy, abu babba kuma wanda they can't both forgive each other ynxu dole in nemo ina ne gdansu heedayah yake in samu mummy in mata mgn ko zata iya sanin abinda yake going tsakanin heedayah da daddy, ynxu ina zan samo gdansu heedayah? there is only one person dazata iya sanin ina gdansu yake? Shams! Nan ya lalimo wayarsa ya kunna ya shiga contacts yana scrolling up and down kusan sau uku amman yakasa samun number inta dang it! DADDY ya kira yana huci kai kadai zaka iya gogemin number shams daga waya nd ynxu nagane reason dayasa ka koreta daga aiki a gdanmu too, I will never forgive you daddy in har something bad ya samu heedayah, never! haka yata saqe saqe har sanda bacci yayi awon gaba dashy*** Washegari! Da misalin 5:00AM mutanen alhj lawal suka hallara gdan da suka ajiye heedayah suka sameta idanta biyu se hawaye takeyi dagani batayi bacci ba through out the night, mugu daga cikin biyun ya karisa gabanta ya soma cire cellotape dake jikintan da karfi duk azaban da takeji amman takasa ihu se hawaye kawai takeyi kamar lalacaccaen famfo, bayan yagama cirewa ya gwada dagata heedayah tace "pls dan Allah nasan musulmai ne kuko? Kubarni inyi sallah," mugun yayi shiru dayan yace "tam kishiga kiyi muna jiranki a parlour, dan uwa mu jirata a waje" badan yana so ba ya bi dan uwan nasa suka fice da kyar heedayah ta iya miqewa ta shiga toilet duk jiri takeji ruwan dake zuwa a toilet din tasamu tadan cika cikin ta dashy sannan ta dauro alwala ta biya duka bashukan sallan dake kanta tahada harda asuba ma, sannan ta fara suburbudo addu'o'in kaariya "Allah ka kareni daga sharrin don moha da wannan mutane, ya Allah nasan rayuwata tana hannunka at any moment zaka iya kasheni ya Allah kasa kar in mutu a hannun wannan mutane ya Allah ka tura masu anniyansu..." haka tata addu'a bayan like 25mins mins daidai 5:25AM knan mutanen suka kuma dawowa mugun ya fisgo ta dan uwan nasa yace "take it easy on her kaga fa batada karfi" (shi haka kawai yaji heedayah ta kwanta masa a rai he don't know why kodan ya ganta kyakkayawa ce?) Jawota yayi suka shiga da ita mota ba abinda heedayah takeyi se addu'an kaariya datake ta nanatawa akai akai, daga bisani me dan hankalin ya wurga mata wata sandwich, acikin tsoro tace "dan Allah kar kuyi poisoning dina mena muku pls? Ku ji qaina," me hankalin yace "kici wannan sandwich ba komi aciki ki yarda dani," mugun yace "wai ya ka canza all of a sudden ne? Me haka? Taga dama kar taci she will still die," tana kuka ta bude sandwich din tasoma ci badan tana jin dadinsa ba, daidai da taa gama wayan mugun ya soma ringing nan yadaga tare da fadin "hello oga sir ina kwanan?" Frm the oher side alhj lawal ya amsa da "lafya ya kun dauko ta din?" Ya amsa da "eh oga sir! Yanxu xamu kama hanyan Edo state din," alhj lawal yace "toh toh yayi kyau daga can seku karisa min ita," guy din ya amsa da "yes oga sir consider this work done!" Sannan ya katse wayar, hawaye heedayah keyi sosai dan taji duk abinda suka fadi a wayan nd tasan inba wani ikon Allah ba for sure wadannan mutane won't spare her kasheta zasui nd ta dau alwashi barata taba yafewa don moha ba har abada hr ynxu taksa gane me ta masa daya gommaci ya sa a kasheta kafin ta hankara kawai mugun ya hura mata wata erin powder tundaga lokacin bata kuma sanin inda take ba kuma ahaka har suka kama hanyan Edo state.
Masu karatu tighten ur belts the battle is yet to start!!!
[10/10, 4:40 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
5โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Sun sha tafiya me nisan gaske, heedayah kuwa tayi bacci ta tashy duk bata san inda take ba, shide me dan hankalin duk sanda ya juya ya ganta seyaji wani iri she's too beautiful to die conciousness nasa bare iya barinsa ya kashe ta ba there has to be a way yayi stopping dan uwan sa daga kasheta, amman besan ta ina ze fara masa maganar ba. Bayan 8hours suka iso garin Edo state still basu tsaya ba suka kama hanyar wata qauye me suna UHUNMWONDE, nanma sanda sukayi tafiyar 2hours sannan suka isa still wannan mutane basu tsaya ba, tafiya suke tayi acikin wannan qauye can gabar wata daji suka tsiya heedayah nata kalle kalle kamar wacce ta zare, mugun ya ciro bindigan nan nasa ya dura bullets biyu a ciki sannan yace da dan uwan nasa "lets get this job finished" ya sa hannu ze bude motar, dan uwan nasa yace "wait pls dan haka ya tsaya yace dan Allah kar mu kasheta, raba ta da mukayi da iyayenta da masoyanta ma kadai ya isheta takaici kalle ta fa," suka juya suna kallon heedayah wanda itama ta tsaya kallonsu kamar cartoon harda musu murmushi, me dan hankalin yace "isn't she cute? Dan Allah kar mu kasheta na yarda mu jefar da ita a nan mu tafi lets spare her pls kar mu kasheta," mugun ya rasa me zaice shima de har ga Allah jikinsa yayi sanyi daga bisani yace "toh shknan ayi kamar yadda ka fadi amman fa kasan oga sir baida kirki ynxu yazo yagane ba kashetan mukai ba ai kasan there would be a big problem nd ni banson abu ya hadani da oga sir gaskia," me hankalin yace "how will he even findout in ba wai kai zaka masa gulman ba, bare taba sani ba in har muka ja bakin mu mukayi shiru, this shud be our little secret" nanne mugun ya ajiye bindigar tare da fadin "okay then," suka fiffito daga motar mugun ya ciro heedayah suka kama tafiya cikin dajin, duk qarar tsuntsaye ko ta ina can sewani abu kamar tsuntsu amman da fuskar kaza da kafafun doki suyi kamar zasu cafke mutum sekuma su sake bacewa, wani sa'in kuma kamar qarar dariyan mutum haka akeji dajin de abin tsoro ne matuqa suma kansu Allah Allah suke su ajiye ta su fice daidai tsakiyar dajin mugun yayi wulli da ita tafadi a qasa kan wata glass wanda ya shige cikin cinyarta kara ta sakar sosai wanda dajin ya dauka se echoing din karar ihunyan akeji ko ta ina abin tsoro a 360 suka bar gun suka shige motarsu, a garin Edo suka yi parking suka nemi wata htl inda suka sauka, mugun ya kira alhj lawal bugu daya biyu ya daga guy din yace "oga sir gashy fa mun gama aikin mun kaita can wata daji a wata qauye inda muka kasheta am sure by now namomin dajin ma sun cinyeta" alhj lawal ya barke cikin wata erin muguwar dariya "well done ku jira kudinku 1mil both of you, dan wannan ba qaramin aiki kuka min ba, one more thing this shud be btw us banason ku gaya wa kowa," guy din yace "you can always trust us oga, so se gbe zamu kama hanya zamu dan huta yau," alhj lawal yace "inade kudin dake gunku ze isheku ku?" Guy din dason kudi wai "a'a" alhj alwal yace "toh karku damu ynxu xakaji alert sannu da kokari ko" sannan ya katse wayar nan da nan ya tura masu 100k sukayi wanka bayan sun je sunyi withdrawing kudin suka shiga zagaya gari****
Hawaye heedayah keyi sosai ga jini se balbala yakeyi daga jikinta, glass din ya yanke ta sosai, can erin tsuntsaye masu fuskar kaza da kafafun doki ya taho kan heedayah da sauri ya bugeta aka da kafafunsa atake ta fadi, a garin fadi ta buga kanta kan wata trunk na bishiya atake ta qeyanta ya fara zubda jini tun tana gani dishe dishe idanun nata suka soma kafewa ahaka har suka kafe. Allah ne kawai ya kare heedayah, duk wani abin da yaso ya tabata seya canza hanya haka namomin daji da dama suka ta zuwa amman dasun fara matsowa kusa da ita se Allah yaqi basu nasara. Bayan 2 hours na hango wata tsohuwa tana tafiya cikin dajin duk corner inda tabi se namomin dajin su soma gudu kamar tsoronta suke gata nan de tsohuwa futuk! Duk doro ga fuskar nan tata abin tsoro dake fara ce sosai tana sanyaye da wani erin kaya kamar lifaya ta zagaye jikinta dashy har kanta ma kadan kadan daga gashinta da sukayi fari ake dan gani, tafiya takeyi cikin natsuwa tana dan tsintar fruits kamar su apple, orange, banana dawasu herbs tana sawa cikin wheel barrow datake turawa haka can ta hango wani abu kamar mutum kwance a qasa abin ya bata mamaki sosai dan its not usual dajin nan is known as THE EVIL FOREST mutane basu yawaita shiga ba ko hunters ma basu shigansa saboda it is believed that ghost of the dead lives in it itama wannan tsohuwa dake ta yawo aciki tana hakan ne sbd tanada super natural powers wanda suke saving nata frm any harm, tana kaiwa kan heedayah ta tsunguna taga duk jikin wannan budurwa da jini a zatonta ma ta mutu ne kunnenta ta matso dashy kusa da heart na heedayah kome taji oho se ta dago ta taba gefen wuyarta cikin wata yare wanda ban taba ji ba amman ga dukkan alamu igbo language ce tace "tana raye" nan tayi casting wani spell akan heedayah dagani tsafi takeyi bayan tagama senaga heedayah taja wata erin doguwar numfashi da kyar ta iya ta daga heedayah ta sata cikin wheel barrow din tahau turata daidai gabar wata hut ta tsaya ta bude kofar sannan ta shiga ta kwantar da heedayah kan wata katifa daga wani lungu taje ta dauko wasu ganye dawani abu kamar ruwa ta hada cikin wata kwarya sannan ta fice ta aza kan wuta bayan some mintues ta duba sannan ta sauke tasa cikin wata sabuar kwarya ta nufa dakin dashy inda jini yake zuba daga cinyar heedayah ta yaga kayan tasa hannu taciro glass din da karfi sanda heedayah ta sakar dawata irin ihu nan tsohuwar ta sake casting wani spell kan heedayah sekuma tayi shiru tashafa mata maganin da ta dafo agun atake gun ya warke shar! Kamar ba'a taba jin ko yanka a gun ba haka ma tamata treating na kanta daga karshe tasa mata kadan daga cikin mgnin a baki amman heedayah taqi hadewa sanda ta mata casting spell sannan ta hadiye atake ta soma zufa bayan 20mins tadan motsa jiki tareda lumshe ido
[10/10, 4:40 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
5โƒฃ2โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

A hankali ta soma bude idanta har ta budesu tas tafara bin dakin da kallo, saidai har ynxu takasa gane ina take ta dan miqe ta zauna nanne idanta suka kai kan wannan tsohuwa ihu ta sakar tsohuwar tace mata "shhhh karki damu baran cutar da ke ba" cikin harshe erin na daxu, heedayah da bata gabe me matar ke fadi ba tacigaba da ihu, daga bisani kuma se tayi shiru ta tsaya zura wa tsohuwar ido sosai can kuma seta fashe da dariya, abin yaba ma wannan tsohuwar mamaki sosai kode mahaukaciya ce yarinyan? Se kalle kalle heedayah keyi har ynxu nan tsohuwar ta matso kusa da heedayah ta dafa kanta tayi casting spell kan heedayah atake heedayah ta sume tsohuwar ta gyara mata kwanciyanta sannan taje ta aza musu girki se can dare around 10:40PM heedayah ta farfado da hannunta riqe akanta tana kokarin tuna abubuwanda suka faru a baya dagani se ynxu ta dawo hankalinta daga bisani tace "dan Allah karku kasheni ku min rai dan Allah" a daidai wannan lokaci tsohuwar tashigo heedayah na ganinta ta tsala ihu bata taba ganin farar mata kamar wannan ba inba dai a film ba gata tsohuwa sekace aljana "baiwar Allah dan Allah kar ki kasheni nasan duk don moha ne ya turo ku dan Allah kiji qaina karki kasheni pls zan gaya muku menake nema a gdansu," nan ne tsohuwar ta gano heedayah bahaushiya ce ta kariso gabar heedayah da in banda bari ba abinda takeyi tsohuwar tace "'yar budurwa kar ki damu ba abinda zan miki kinji? Bar kuka" nanne heedayah tadan samu peace of mind ta sa hannu ta share hawayenta, heedayah tace "ina nike pls? Ina wanda suka daukoni cewar zasu kasheni ina suke? Kuma ina ne nan?" Tana bin dakin da kallo tsohuwar tace nima bansan sunan wannan qauye da muke ciki ba amman de bamu da nisa daga EVIL FOREST inda na tsinto ki....nan ta lbarta ma heedayah duk abinda tasani, cikin kuka heedayah ta daga hannayenta biyu sama tare da gode ma Allah da ya kareta daga sharrin don moha da mutanensa sannan ta dawo da kallonta kan tsohuwar da itama kallonta take tace "dan Allah wace ke?" Tsohuwar tace sunana "aleesha," heedayah tace "musulma ce ke?" Tsohuwar tace "eh kusan haka," heedayah zata sake mata wata tambaya aleesha tace "kefa ya sunanki?" Heedayah tace "heedayah suna na" aleesha tace "sannu heedayah karki taqura wa kanki ynxu ga abinci acan" nan ta tashy ta dibo ma heedayah ta amsa amman takasa ci, aleesha tayi murmushi sannan tce "ci 'yata ba abinda nasa miki aciki you are safe now no one will hurt you," dakyar ta iya takai cokali baki ba gishiri ba maggi salam da kyar ta iya tadan ci kadan dan kora yunwa tana gamawa ta tambayi aleesha ko karfe nawa, aleesha tayi wani magic sannan tace "11:20PM 'yata," cikin tsoro heedayah tace "you use magic? Are u a soccerer?" Aleesha ta gyada mata kai "I was born with it," heedayah takasa fadin komi duk tsoro ya cika ta daga bisani tace "inason inyi alwala" aleesha takuma yin magic sega qwarya cike da ruwa tace "hungo yi," heedayah tace "a'a inajin tsoro," aleesha tace "ba abinda ze miki karki damu" da kyar ta gwada sa er yatsan ta aciki taga ba abinda ruwan yamata sannan ta saki jiki tayi alwala tayi sallah ta nemi gu ta kwanta bata kuma cewa aleesha komi ba haka itama aleeshan. Washegari da safe around 8:30AM heedayah ta tashy da rogowar ruwan datayi alwala dashy jiya tayi yau sannan ta zauna tana kallon aleesha, bayan 'yan mintuna aleesha ta tashy itama, heedayah tayi kamar tana bacci, aleesha tayi murmushi sannan ta fice daga dakin bayan some minutes ta dawo da abinci a hannunta ta ajiye a gaban heedayah, heedayah ta gaishe ta aleesha ta amsa sannan tace "muci abinci ko?" ...bayan sun gama ci aleesha tace "heedayah bani labarinki dan ga dukkan alamu ke ba 'yar nan bace," heedayah tace "eh aleesha ni 'yar maiduguri ce amman a kano nike da zama," aleesha tace "zaki iya kirana da baba" tare da ma heedayah murmushi, heedayah tace "toh baba" itama ta mata murmushin, tacigaba da bama aleesha labarin kanta bata bar koda tsinke ba, aleesha ta mugun tausayawa heedayah sannan tace "Allah sarki 'yata kin sha wahala sosai a rayuwarki gaskia, never trust anyone a wannan zamani amman abinda bangane ba har ynxu heedayah shine mesa don moha yakeson kasheki? Kamar yadda kka ban labari ai yana sonki then mesa ze so ki mutu?" Heedayah tayi shiru sannan tace "wannan kuma se Allah, nima kiban labarin kanki," aleesha taja numfshy sannan ta fara kamar haka...
[10/10, 4:40 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
5โƒฃ3โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Kamar yadda na gaya miki sunana aleesha, shekaruna 78 a duniya, ni igbo ce gaba da baya na garin Imo, dangi na du christians ne iyayena ma muslinta sukayi, ni kadai suka haifa tun ina 'yar qarama suka rasu due to car accident da sukayi daga lokacin na soma zama gdan wata aunt dina wanda tasa ni nayi ridda nakoma christian, ta tsane ni sosai bawanda ta tsana a fadin duniyar nan kaman ni wani sa'in aljana ma take kirana badan komi ba wai dan fari na yayi yawa haka na girma cikin wahala alokacin da na kai 20yrs ne na fara discovering super natural powers da nike dashy, ba karamin tsorata nayi ba na gwada gaya ma wannan aunt dina ta koreni daga gdan ta acewarta ni witch ce haka uwata ma, i was lonely ba wanda na sani har Allah ya hada ni da miji na wanda yasoni tsakani da Allah christian ne shima, soyayya me qarfi ce ta shiga tsakaninmu wanda har ya kai ga aure ahaka aka mana aure duda iyayensa where against the marriage, ahaka har Allah ya albarkacemu da yarinya ta mace wanda yasa mata sunan mamanshi chidinma, shekarun chidinma 15 a duniya ita da mahaifinta sukayi car accident alokacin dayaje daukota daga sch bayan sunyi hutu, atake chidinma ta tamutu"...ta tsaya ta share hawayenta sannan ta cigaba, "mijina kuwa sanda yayi jinyan wata biyu sannan shima Allah ya dau abinsa, tundaga lokacin in law na tasani a gaba sam wai ni na kashe mata danta haka suka sani nasha ruwan da aka masa wanka, nakuma kwana da gawan sa dan a zatonsu ni na kashe musu da bayan an birne sa ne ta korani daga gdanta haka na ta tafiya batare da nasan inda nike zuwa ba har Allah ya kawoni wannan destination danike yau, da ba dan powers da nike dashy ba dana jima da mutuwa nima, toh fa kinji lbri na knan"...heedayah taja numfashy sannan tace "Allah sarki baba u've been through so much hardships, " aleesha ta mata murmushi sannan tace "yes my fairy god daughter," cikin rashin fahimta heedayah tace "ur fairy god daughter kuma?" Aleesha ta gyada mata kai "nasha mafarki cewa akoi wata budurwan da zata zo ta maye min gurbin 'yata chidinma nd wannan budurwa ba kowa bace illa ke," heedayah tamata murmushi sannan tace "naji kince kinyi ridda, to har ynxu a christian kke?" Aleesha tace "no nakuma zama musulma, musulma ce ni amman saidai bansan komi kan muslunci ba cuz tun ina yar qarama iyayena suka rasu" heedayah tace "toh masha Allah baba zan koya miki duk abinda ya kamata, I need a favor frm you pls, yakamata insan inda nake, I need to get back home inyi fulfilling destiny na nazamo prosecutor," aleesha tace "then we have a very long way to go, dan kinga na farko ban san ina ne nan ba as u can see nikadai ce ke rayuwa a nan amman gaba da evil forest akoi wata qauye acan kinga in har zamu sami mutanen gun zasu iya gaya mana sunan qauyen"...heedayah ta katse ta "what of money? I need money inyi kudin mota dashy," aleesha tace "its been long rabuwa na da kudi nakega tun randa nabar garin mu Imo ban sake sa kudi a idanu na ba" heedayah tace "ba kinada magic ba? Ki fito mana da kudi mana" aleesha tayi murmushi sannan tace "magic dina baida karfi ynxu 'yata daga healing mutum se protection nake iyayi nd nothing more," heedayah bata ji dadin hakan ba tace "toh ynxu ya knan?" Aleesha tace "abu daya nake tunani in xamu iya yin wata 'yar sana'a wanda a kowani asabar in aka bude kasuwa a wani waje dake qasa da nan se mu kai mu siyar ahaka zamu na tara

Please Login or Register in order to submit comment