Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din N500 guda ta ajiye a gefe sannan ta ciro ta N100 shima ta ajiye a gefe making N60,000 kenan sauran N5,760 tashiga irga su kamin ta gama wannan guy dake bayan mun ya ajiye wasu kudade masu yawa kamar wanda budurwannan ta ajiye amman sede nasa yadan fi yawa da kadan yace ma wanda ake biya kudin "count this" nan yashiga irgawa, budurwan kuwa ta sake baki wangalan tana kallonsa takasa fadin komi sanda cashier din yagama irgawa yace "sun cika alhj harda chengi ma" ya miqo masa change guy din yace "hold it kasha drinks dashy" cashier se washe baki yake yana masa godiya, nan da nan aka dura kayakin wannan budurwa cikin manya manyan ledoji guy din yakira wasu da su bita su kaimata motarta. Nan ne bakin wannan budurwa ya budu tace excuse me! Tare da ciro dark sunglasses dake fuskarta kyanta yasake bayyana.(ni miemie na bude baki harda digan miyau nike da kyar na rufe nace "wa nake gani kamar 'yar little 8 year old heedayah da na sani shekaru 9 da suka wuce?" Daga sama naji ance min ""ai heedayan ce" na tabe baki nace "gaskia Allah yayi hallita a nan Masha Allah". Heedayah tacigaba da mgna wa guy dinnan...
[10/10, 2:22 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
2โƒฃ9โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Cikin siririyar muryarta "is there a problem here?" Guy din ya sakar mata wata shu'umar murmushi sannan yace "lets find somwhere nd talk" heedayah ta dibi kudinta tasa a jaka takama hanyan fita guy din yana biye da ita, wanda suka dibi ledojin ma haka bata tsaya ko inaba se gabar wata mota qirar KIA 2016 ta danna security a jikin makullin motar ta budu sannan ta bude musu booth suka sa mata ta sallamesu da dari biyu suka mata godiya, nanne ta dawo da kallon ta kan wannan guy tace "well?" Yace "I am aasim nd you are?" Da fuskarta a daure tace "heedayah" yace "wow nice name, uhm kar nayi keeping naki waiting is like ure heading to somewhere" yasa hannu cikin aljihu ya ciro card nasa yace "ga card dina maybe u could call me semui proper introduction" da kamar heedayah barata amsa ba sekuma ta amsa bata ce masa komi ba tashiga motarta tafice, se mamaki guy din yake bata taya ze cire N65,760 ya biya wa mutumin da yafara gani yau? Lalle kam ahaka har ta iso gabar wata makekiyar mansion ni miemie nace "lalle rayuwa juyin masa, yaushe su heedayah sukayi wannan gda? Ina gdan gadon mummy?" Honk da tayi ya katse min tunani, mal musa ya bude mata ta karasa gun parking motoci tayi parking motarta.
Wow gaskia gdannan ya hadu sosai za'a iya cewa yafi gdansu na da da kyau sede wancan din yafi wannan sarari, ga motoci har guda 4 a pake da KIA, hyundai 2015, benz S63 dakuma prado shigen irin na little 8 year old heedayah sede wannan ya dan fisa kyau dake new model ne. Tace mal musa dan taimaka min mukai wannan leather bags din ciki ta diba shima ya diba suka shiga ciki suka ajiye, wata kyakkyawar mata na hango zaune akan sofa tana kallo na tabe baki "kaai gaskia wannan tamin kama da mummy'n 8year old heedayah" daga sama akacemun "ai itance" nace "wow haka tayi qiba..." heedayah ta bugeni ta karasa gun mummy'nta ta dale cinya ras! Mummy tace mata "sannu da zuwa" tace "yawwa mummy ai bakisan meya faru ba yau a mall" mummy tace "mefa?" Nan heedayah ta fara labarta mata, ni miemie nace "gaskia ba'a raba mutum da halinsa wato har yau heedayah tana nan da halin bada labari" tana gama bata labari ta curo card din aasim din ta miqa wa mummy, mummy tace "ke kuwa ai dole ya kashe kudi kaman ya kashe banza pilot ne fa!" Heedayah ta miqe tare da fadin "shi ya dama, his won problem" ta nufa gun fridge a dinning area ta dauko drink ta bude takai baki, mummy tace "ke heedayah haka rayuwarki zata kasance miki knan?" Heedayah ta turo baki kan ze taba bango "nikuma menayi ynxu?" Mummy tace "baraki kirasa ba?" Heedayah tace "in kirasa yamin me? Nace bemin ba." Mummy tace "tohhh zancen kenan kullum *ni bemun ba* shin heedayah until wen maza zasu fara miki, kisani dis is a very bad habbit kke tshy dashy ure no more a child ure now 17years old", heedayah tace "ai nasani mummy" mummy tace "den mesa kke shutting maza haka? Baki taba saurara wa na miji bafa, harta cousin naki ammar yaron sister na yace kin masa anman haka kka ki kula sa, uhm uhm fa heedayah kiyi a hankali" Heedayah ta taso frm inda take zaune tazo ta zauna kusa da mummy sannan tce "aure kkeso inyi ne?" Mummy tace "ko kadan nafison kiyi karatu amman kuma dat doesn't mean zakina ma maza abinda kkeyi, ynxu me laifin wannan aasim din kiga almosg 70k ya kashe miki gshy da profession me kyau" heedayah tace ni mummy ba aure da saurayi bane a gaba na, tun ba yau ba ina gaya miki I WANT TO BE A PROSECUTOR. Mummy tace "bakiji mena fada miki ba knan, kiyi overlooking abinda alhj ismaill ya mana, yau shekaru nawa heedayah? Ke baki mantuwa ne? Ai akoi Allah gashy cikin iko da rahamarsa ynxu rayuwar mu taka irin ta da, daddy'nki kawai muke jira yaji sauki, ai akoi Allah kuma Allah ba azzalumin kowa bane, kiyi wa Allah kibar fadin ke prosecutor zaki zama, bama haka ba, kefa mace ce heedayah ba na miji ba ko kin manta ne?, had it been na miji ne ke Allah zan barki ki karanta wannan criminal law kinsan ko shekaru nawa zakiyi kafin ki zama prosecutor din? Dan sekinyi obtaining undegraduate degree na 4years sannan kishiga law sch nakusan 5 yrs, heedayah 9 years wasa ne? kiyi tunani pls ni I cant force u kiyi abinda bakiso abinda kkeso shi zakiyi but u can always count on my blessings. Heedayah tace...
[10/10, 2:22 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ0โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Thank you mummy but kisani nayi promising daddy, I don't care about ages dinnan koda it'll take me to my last breathe ne zan zama prosecutor inyi revenging wa daddy, kuma zancen in fara kula samari niba aure zanyi ba" mummy tace "heedayah nikuwa in har nina haifeki karki zama prosecutor ki karanta simple course naki ko business admininstration kowani sociology nanda shekara biyu kiyi aure abunki, mutuncin ki knan" heedayah ta zaro daradaran idanunta "haba mummy am way better than that, nd bana so muna arguing akan abu daya kullum ya isa haka pls" mummy tace "toh heedayah in kinga kin karanta wannan criminal law toh a bayan raina dan ba yadda zaayi ace ke kadai Allah yabani sannan ina ganinki kina misleading rayuwarki, u shud either choose ko ki karanta simple course naki kokuma kiyi aure" heedayah cikin tsawa tace "am not doing either of them" ta ruga sama dakinta da gudu tasa lock ta kifu kan gado se sharara kuka take tayi abinta sanda tayi me isarta sannan ta dauko 'yar diary nata tayi rubuntunta ta ajiye ta dauko ipad nata tacigaba da research nata akan criminial law tana cikin yi wayarta tayi qara dubawanda tayi taga admission later inta tsalle ta buga ta sauqo qasa da gudu bataga kowa a parlour ba sede karan nanny da takeji a kitchen, tayi dakin daddy inda ta tarar da mummy na hada masa drugs nasa ta karasa gun daddy da kyar ya daga hannunsa amman ya kasa kaiwa kan heedayah dan haka tadaga tasa yamata murmushi tace "daddy look admission later na yafito" ta nuna masa wayar bayan yagama karantawa yamata murmushi sosai heedayah tace "daddy talk to mummy wai baran karanta criminal law ba sede tamin aure" daddy ya daure fuska mummy ta karaso da drugs na daddy, daddy ya jijiqa mata kai da alamun "a'a" mummy tafara zazzaga bayani still daddy yaqi backing nata shide yace abar heedayah tayi abinda takeso badan mummy naso ba tace "to shknan Allah sa hakan yafi alheri amman du sanda wani abu ya sameki kar keda daddy'nki kuce banyi mgn ba," heedayah ta taso tayi hugging mummy tace "thank you" mummy tace "Allah sanya alheri," nan taba daddy maganinsa heedayah ta kwaso kayakinta data siya daxu takai daki tagama shryasu sannan ta sauqo tasami nanny a kitchen ta gaya mata kan tasamu admission nanny tamata murna sosai, washegary ita da mummy sukajesu BUK suka gama processing komi, wannan knan.

Bari mu leqa family'n alhj ismail da lawal.
Alhj ismail na hango zaune a garden na gdansa shekaru sun qaru kam harda 'yan furfura yana dan karatun newspaper nasa akayi honk a bakin gate, honk akeyi sosai, alhj ismail ya tsaya ganin waye wannan me honk haka megadinsa ya tashy ya bude gate motar don moha yagani qirar audi 2016 sabuwa pil baqa, azuci alhj ismail yace dama nasan ba dan iskan da zeyi wannan danyen aikin inba kai ba. Neman gu yyi sannan yayi parking har ynxu be kashe waqar daya qure acikin motar ba sanda yakusan 3mins sannan ya tattaro wayoyinsa ya kashe waqar yafito sanda nayi tuntube dana gansa. Na sake gurza idanuna dan in tabbata abinda nake gani gaskiya ne, don moha ya girma sosai ya zama saurayi he's now 23 years old kyau kam ba'a cewa komi ga body kamar na justin bieber;) packs nasa daidai basui yawa ba basui kadan ba, ga muscles nan a hannun nasa gwanin sha'awa yana sanyaye ne cikin jeans da wata shirt me long sleeves amman ya nannade hannun zuwa iya elbow insa wanda hakan yasake fidda body figure nasa, gashin kannan kamar sui mgn dan yadda suke qelli tafiya ya soma yi wane wani boss daddy'nsa alhj ismail se kwala masa kira yakeyi amman ko kadan baiji dake headphone ne a kunnesa ya qure yana jin beats abinsa, me gadi ne karaso ya tabasa nanne ya jiyo, me gadi yace "naga alhj nata kolla maka kira tin daxu" don moha yace "where is he?" Me gadi yadanyi yar murmushi yace "gahi can a garden, niko don moha kadena min turencinnan kasan ba ganewa nake ba" murmuahinsa dayasaba yi yayi masa sannan yace "kaima kayi zuciya ka koya" yana karasawa gun daddy ne yana maganan....ya nemi gu ya zauna alhj ismail yace "kai ynxu muhammad rayuwar daka dauka wa kanka ya maka knan? Sekace ba dan musulmi ba, koda yaushe kana cikin jin kidi toh wlh ka maida hankalinka nan ba london bane kanajina ko?" Don moha kam kidinsa yakeji bema san me daddy'nsa ke fadi ba sanda alhj ismail ya wurga masa newspaper inda ke hannunsa sannan ya dawo hankalinsa yacire headphone din, alhj ismail yace "ka maidani dan iska knan ko? ina maka mgn kana jin waqa ka kiyayeni fa muhammad" don moha yace "ayi hkr" alhj ismail yace "tashy kabany gu," ya miqe ya fara tafiya yana shan corner ya maida headphone nasa, side nasa da kaninsa safyan ya nufa ya samesa zaune a parlour yana game ya xauna a sofa nxt to him yace "kaifa bakada aiki kullum cikin game" safyan yace "toh ya zanyi? ya naga kajuma haka kuma?" Don moha yace "old man ne ya ajiye ni wai yana mun waazi" safyan yace "lol ba dama old man an samu sana'a" suka kwashe da dariya
[10/10, 2:22 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Don moha yace "barin dan miqe" ya tashy ya nufa daki ya miqe kan gado da wayarsa a hannunsa yashiga cikin gallery yana kaiwa kan wata pic ya danna pic din na bayyana naga little 8 years old heedayah da sch uniform da bag a bayanta tayi dariya sosai a hoton wanda ya sake cire kyanta, bayan da don moha yagama qarisa wa picture din kallo sannan yace "my heedayah I hope you are somwhere living peacefully, ina kka shiga? For all the years being u've always been in my heart nd will always be, show urself to me pls, ajiye wayar yayi bisa zuciyarsa ya rufe ido kamar me bacci amman ba baccin yakeyi ba.
GIDAN ALHJ LAWAL, matarsa da dansa mustapha na tarar a parlour wanda shima yayi don moha a girma ynxu sede don moha yafisa builded body, shiko kamar ba wanda yaje london ba, he's calm ba erinsu don moha da suka maida daddy'nsu mahaukaci ba. Can wayar ummansa tayi ringing dubawanda tayi taga alhj lawal tadaga suka gaisa take tambayarsa "ya abujan?" Ya amsa da "alhamdulillah gbe ma zan shigo, zuwa anjima zamu shiga meeting din" umma tace "toh Allah bada sa'a" ya amsa da "ameen take care" ya katse wayar, ni miemie nace wani meeting ze kai alhj lawal abuja, can na tuna ahse shi yake processing duka companies na alhj s.u, wannan kenan.
One month later***Heedayah sun fara attending lectures tana kuma maida hankalinta sosai gun karatu anytime ta dawo gda kuma tana kan ipad nata tana yin researches ko kadan bata kula samari, yawancin mazan BUK se sun yi toasting nata amman bata basu face ko kadan haka suka gaji suka bari amman still akoi chewing gum dasuke binta. Watanni da dama sun ja, haka shekaru ma.
***4 YEARS LATER***
Acikin BUK na hango yan mata da samari cikin graduation gowns se hidima akeyi awani corner na hango heedayah da course mates nata se hira suke suna dariya wasu na daukan selfie abun sha'awa, naja gefe nace "heedayah manya graduates" shes's now 21 years old tazama babban budurwa, step 1 knan. Ba ita ta dawo gida ba a ranan se 7:30pm tana shiga parlour taga mummy ta qarisa gunta da gudu tayi hugging nata "mummy alhamdulillah nayi obtaining undergraduate degree dina yanzu sauran inshiga law sch na 5years shikenan nazama prosecutor" mummy tayi hugging nata back "am soo proud of you my heedayah, Allah cigaba da baki sa'a, ur daddy nd I are very very proud of you" heedayah tace "thank you mum i love you both" tasako mummy tace "ina daddy?" Mummy tace "yana bacci" heedayah tace "to nanny fa?" Mummy tace "tana dakinki tana wanke toilet" heedayah tace "toh" ta haura sama taje ta bude nanny a bangida "nanny I made it am now a graduate" hannun nanny du kumpa tayo kan heedayah tayi hugging nata tana mata congratulations a daren ranan heedayah taga gata sosai gun daddy da mummy dey are all proud of their lovely daughter.
5 days later daidai 3:15pm heedayah na gaban dressing mirror na dakinta se making up takeyi bayan like 20mins tagama ta jeta closet nata ta ciro wata doguwar riga purple nd white tasa tayi nadin tarha da gyalen kayan ta feffeshe turare ta dauko jakarta da shoe tayi kyau sosai sannan ta dau keyn motarta ta sauqo qasa tasamu mummy da daddy zaune a parlour tace dasu zata gdan frnd nata mummy tamata Allah kare daddy yamata waving hand a hankali dan bai iya amfani da hannun sosai, sannan ta fice bata tsaya ko inaba se unguwan su na da wato zoo road can da ta kai gaban wata gda tayi parking ta dau wayarta ta kira wata number tare da fadin "hello, shams gani kifito" bayan 'yan mintuna shams tafito, shams yar kyakkayawar budurwa ce baqa doguwa hakannan bara ta wuce 17 years ba ta iso gun motar ta bude tashiga, tagaishe da heedayah, heedayah ta amsa cikin fara'a "ya gda dasu mama?" Shams ta amsa da alhamdulillah, heedayah tace "lets go straight to the point as u know frnd ita zainab ce tabani number inki da address na gdanku nd ina fatan ta gaya miki abinda nakeson kimin, i'll pay u whatever it takes in har zakimin aiki me kyau" shams tace "inshaa Allah hajiya" heedayah tace "call me heedayah" tare da ma shams murmushi sannan ta cigaba "senaga gdan naku ma na kusa da gdan dana keso ki nemo aikin" Shams tace "ina jinki heedayah" heedayah tace "well yanxu zuwa anjima nikeso kije gdan ki samu matar gdan kice mata kina neman aiki ne, zamu je dake ynxu in nuna miki gdan" shams tace "ok toh" Heedayah ta kunna mota basu tsaya ko inaba se layin gdansu na da tayi parking daga wata corner tana nuni da yatsa tace "kinga wancan? ba na farkon ba na biyun wato ta tsakiyar, kin gane ko?" Shams tace "eh nagane" ni miemie nace "what is heedayah about doing? Wannan fa gdan alhj ismail takeso shams ta nemi aikin yi toh what is she upto? Metakeson yi???" Masu karatu ku biyoni dan cigaba da jin wannan labari
[10/10, 2:22 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ2โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Heedayah ta sauke ajiyar zuciya "right now the time reads 3:52pm zan saukeki anan kishiga kawai ba se anjima ba, i'll be waiting for you here" shams tace "toh" sannan ta bude qofar ta fice heedayah na binta da kallo har ta shige cikin gdan sannan ta sauqe ajiyar zuciya, bayan like 20mins da shigan shams gdansu don moha, heedayah ta hango wasu samari biyu suna qarisowa gdan alhj ismail din kallonsu take amman takasa gane su waye ne seda suka matso kusa da gdan sannan heedayah ta xaro ido tare da fadin "is that really don moha?...wow!, nd that? Wancen waye kaman safyan?" Ahaka har suka shige gda. Exactly 4:42pm shams tafito daga gdan sanda ta waiga taga ba me kallonta sannan ta bude motar ta shiga da sauri, heedayah tace "so? How did it went?" Shams tace "na hadu da hjyr gdan tace min in dawo ko zuwa nxt week sbd me aikinta tayi tafiya for over a month bata dawo ba bayan tace mta sati biyu zatayi, so in har bata dawo next week dinba se na kama aikin" heedayah tace "excellent! Se mu jira zuwa nxt week din" ta kunna mota tayi dropping shams a kofar gdansu sannan tabata 1k data sha ruwa dashy, shams ta amsa tayi godia sannan ta fice, gdah straight heedayah ta wuce suka hadu da mummy dab zata shigo, "mummy ina zakije?" "Sannu dazuwa my princess, nan asibiti zanje emergency ya taso" heedayah tace "ayyah toh sekin dawo" mummy ta mata honk sannan tayi gaba heedayah tashiga tayi parking motarta ta shige ciki.
Exactly one week later, yau ranar takama sunday, around 5:10pm heedayah na kwance a dakinta daga vest se 'yar leggings da tsayinsa befi guiwanta ba tana kwance a kan gado da earpiece akunnenta tana jin beats nata a hankali, call daya fara shiga wayan ne yakatse mata waqarta, tana dubawa taga shams ta zabura tacire earpiece din ta daga call din "hello shams, ya kke?" On the other side shams tace "lafya, ya gdah da komi?" Heedayah ta amsa da "alhamdulillah, so ya kinje din?" Shams tace "yanzu dawona daga gdan nasu, se mu godewa Allah me aikintan bata dawo ba da alama ta gudu tabar aikin kenan so hjyr ta amince ta daukeni aikin akan 5k duda aikin baida wani yawa so daga gbe monday zan fara zuwa" heedayah ta daka tsalle "yes, good job shams, seki kiyaye karkiyi abinda zesa ta koreki, kinga daga nan semu fara aikin mu" shams tace "in shaa Allah heedayah baran baki kunya ba" heedayah tace "yawwa sannu da kokari, Allah kaimu goben take care" ta katse wayar. Da baya ta fada kan gado tanawata murmushi "my dreams are yet to become reality, but yanxu ina zan samu cctv (spying camera) dinda daddy'n don moha yataba kwace wa awurina? Thats the problem, Allah desa be jefar ba dan in har ya jefar my plans will all be ruined totally."
Alhj ismail na zaune a dakinsa can ya miqe ya karisa gun wardrobe nasa kome yake nima oho? Can ya ciro wata baqar jaka ya nemi gu ya zauna sannan ya bude yaciro cctv'n daya taba karba gun heedayah ko nazarin me yakeyi oho can ya sake miyar wa cikin jakar ya wurga cikin drawer'nsa
[10/10, 2:22 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ3โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

5 days later, shams na gdan alhj ismail se aikinta takeyi me kyau, mamansu don moha ta fito cikin shirinta da gani fita zatayi tace da shams "bari zan dan fita, in kka gama goge gogen akoi lunch nasu muhammad a kitchen seki dauka ki kaimu" shams ta amsa da "toh Allah kare hjy" mama tace "ameen" sannan ta fice bayan fitarta da like 5mins shams ta kammala goge gogen da takeyi takai wasu don moha lunch nasu taga basu dakinsun daga shi har qaninsa ta ajiye ta dawo site nasu mama nan ma taga ba alhj ismail nan da nan tajeta bangda ta kira heedayah bugu daya heedayah ta daga "hello shams?" Shams tace "heedayah kifito ynxu duk basu gda" heedayah tace "to gani nan zuwa ynxunnan" tayi hanging call din dama fitowarta daga wanka knan nan da nan ta shafa mai tasa kaya ta dau keyn motarta da jakarta ta sauko kasa tadan taba abinci kadan, dama mummy bata gda ko sallama da daddy bataiba tafita gudu takeyi sosai nan da nan ta isa unguwar zoo road, tayi parking motarta daga wata corner sannan ta taka da qafa, zuwa bakin gate din ta hadu da mai gadi nan da nan tasako wasu manyan sunglasses nata wanda suka sake batar mata da kamanninta tace masa tazo gun shams ne me aikin gdan ba gardama ya barta ta shige tayi waya wa shams, shams ta fito suka shiga tare heedayah tace "ina dakin daddy'n nasu?" Shams ta nuna mata suka shiga a tare saidai shams ta tsaya a bakin kofa da tsintsiya a hannu kamar tana shara duk sanda taga sauran masu aikin sun zo wucewa seta qiqqiro sharan karya heedayah kuwa na cikin dakin se dube dube takeyi da side drawers na dakin tafara kap bata ga abinda take nema aciki ba, ta duba karkashin gado nan ma babu, tahau saman wardrobe still babu, can ta bude cikin wardrobe din tana dubawa bata gano komi ba har ta rufe se wata zuciyartace mata ta duba ta qasan wardrobe din tana sa hannu ta jiyo wata jaka tana cirowa naga jakar da alhj ismail yasa cctv dinne kuwa, nan da nan ta bude to our suprise bamuga komi a ciki ba wata tsuka heedayah taja ta mayar ta rufe wardrobe din ta tsaya a tsakiyan dakin tana nazari "to ina wannan mutumin zekai wannan cctv ko ya jima da wurgarwa ne?" Ni miemie nace "a'a be jefar ba ranan ma sanda ya cire" amman heedayah taqi saurarona ta cigaba da searching takusan 20mins a gdan shams ta shigo tace "heedayah anya baraki bari sekuma nxt time ba, alhj'n yakusa dawowa fa" heedayah tace "toh gashi ban ma samu abinda nike neman ba mstw!" Ta fice

Please Login or Register in order to submit comment