Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

safe PA'n daddy yaje yamasu heedayah booking flight kan zasu Edo state ayi mgnar bikin, a wunin ranan aiki suka tayi can da yamma mummy ta tura rayyan kan suje suyi siyayya masu mummy, jifatu suka nufa inda suka kwaso kayaki sosai.
Washegary around 10:00AM jirginsu ya tashy tafiyan awa daya da 'yan mintuna sukayi suka iso garin Edo daga can suka tsari taxi zuwa UHUNMWONDE. Su mummy sunyi murnan ganinsu sosai aaliya kam kamar zata haukace ba qarya kam tai missng rayyan, bayan abincin da suka gama ci suka fara tattaunawa akan zancen date na bikin daga karshe a ka yanke date din 11th may wanda yazo daidai da birthday din rayyan wch is in 3months time kenan, kwana daya sukayi washegary suka juya. Aaliya nata murna abikin brother zataje kano.
Days move by so quickly, yau kimanin 2 months 2 weeks knan kwata kwata saura 2 weeks bikin heedayah da rayyan, gdansu na nan a unguwar new GRA komi aciki an gama shiryawa shirin arrival na amarya da ango kawai akeyi, gdan ya hadu to the extreme tsayuwa dan describing gdan ma bata lokaci ne believe me innace muku gdan ya hadu! Heedayah kuwa tun 1 month to bikin tafara shan gyaran jiki, skin nata na nan kamar baby's butt so soft ga wani farin data kara. Katin aure aketa rabawa ko ta ina, PA'n daddy ne yakaima alhj ismail card na auren, suna zaune a parlour shida don moha aka danna doorbell nan don moha ya miqe ya bude bayan gaisuwan da PA yayi masa sannan ya tambaya "alhj na gda?" Don moha yace "eh wani abu ne?" PA ya miqa masa card din "daman card din auren heedayah 'yar alhj s.u ne" yana kaiwa nan ya fice, kasa motsi don moha yayi cak ya tsaya agun hawaye ne masu xafi suke gangarowa daga idanunsa daddy yazo ya riko sa ya ajiyesa kan kujera, "muhammad hkr zakayi Allah nada reason nasa na hanaka auren heedayah mude addu'an da zamui Allah sa hakan shi yafi alheri," don moha bece masa komi ba ya tattara kansa ya koma site nasu kuka yakeyi kamar dan yaro zuciyarsa tana masa kona sosai sosai abin tausayi, tun daga ranan abinci ma don moha ya dena ci su daddy sun rasa ya zasui dashy, shi in har bare auri heedayah ba to ya gommaci ya mutu , this is simply bcuz he loves heedayah so dearly***
1 week two days later ana washegary za'a fara events na bikin, su aesha ne, su mummy dasu aaliya da sauran dangin daddy da suke maiduguri duk suka hallaro kano. Rayyan ya fita izuwa jifatu dan siyo ma heedayah wata slipper datake bukata bayan yasiyo yana fitowa suka hadu da don moha bema ganesa ba dan wata erin ramar da don moha yayi kallo daya rayyan ya masa yagano yana cikin matsala babba ma kuwa, karisowa kusa dashy don moha yayi ya mika masa hannu suka gaisa sannan yayi congratulating rayyan, rayyan ya masa godiya, don moha yace "can we talk pls?" Rayyan yace "sure" wata eatery dake kusa da jifatu suka karasa bayan sun zauna rayyan yace "kadan yi sauri i need to get this to heedayah" yana nuna masa ledan. Don moha yace "okay" ciro wayarsa yayi yakai kan hoton little 8 years old heedayah ya mika ma rayyan at first bema gane wace bace se can yace "isn't this heedayah?" Don moha yace "thats her, my first nd last love, the queen of my heart, the person that her love will never be erased frm my heart, ever since da aka haifi heedayah tun ina 7 years old na fara sonta nd nayi promising kaina in ba ita ba i'll nva marry any oda woman. Tho heedayah na sanka i can still feel it tanaso na am sorry inhar abinda na fada ynxu ya bata maka rai"...rayyan dake sauraron don moha kamar radio yayi swiping picture din still hotonta da don moha ne da sch uniform ma ajikinsu tayi dariya sosai ta aza hannunta biyu bisa wuyansa tana tsaye a bayansa. Don moha yace "I know what am about asking you beyi making sense ba at all but inda kaine a situation dina u'll do thesame too, I can't stand by inga heedayah ta auri wani ba ni ba nd nasan bani da power'n da zan iya sata tasoni ko ta aureni kai kadai zaka iya saving life dina sbd in har heedayah bata aureni ba then my life is useless rayyan pls help me, asking of this makes me feel selfish but i have no other choice dan Allah ka taimaka min nasani heedayah na sona kawai she cant admit it to me ne bcuz she's pretending to love you, nanny'nta da bakinta ta gaya min heedayah ta taba promising nata kan she'll marry me what brought about all these misunderstandings was bcuz ta dauka ni naso na kashe ta. Rayyan I know ure a good person baraka iya shiga tsakanin masoya guda biyu ba amman inhar baraka iya granting dina this one favour ba, I can't force you sbd rabuwa da masoyi ba abin wasa bane, it'll be okay by me ni zan hakura tunda dama yazama min dole," wayarsa dake kan table ya dauka "thank you for your time, Allah baku zaman lfy" yana kaiwa nan ya fice zuwa motarsa kansa yasa akan sterring se kuka yakeyi kamar dan yaro rayyan na ganinsa acikin eatery ta window duk seyaji wani iri kuma, "dan tunba yau ba nasan heedayah na son don moha, kamar yadda don moha yace he's affected by her love itama hakan ne she's affected by his love too, but I can't sacrifice heedayah for him, koda bata sona kamar d way she loves him, ni ina sonta I love heedayah so very much I can't bear to lose her," wata zuciyan tace masa "kwata kwata yaushe kuka hadu da heedayah amma kana fadin u can't bear losing her what of wanda ya fara sonta tun da aka haifeta fa?" Rayyan yace "kai noo saidai don moha ya hakura I love my princess soo much I cant give her to u don moha am sorry" yana kaiwa nan shima ya fice. Yana isa gda ya haura dakin heedayah daidai lokacin aka gama zana mata lallenta wanda ya bala'in yin kyau, mummy data ga shigan rayyan dakin tace "rayyan bawai an hana ganin amarya ba?" Ko jinta beyi ba ya sa lock a kofar dakin daga shi se heedayah se me lalle, heedayah tace "my king kasamu slipper din?" Murmushi ya mata "sure my princess" ya nufo kanta ya ajiye mata ledan wani erin kallo yake mata kamar wanda yafara ganinta yau, hannunta me lalle tasa masa akan hanci kai ya kada a gigice tsabagen tunani yatafi da hankalins, hannu yasa yagoge amman ina gun har yayi baqi heedayah tace "tunanin meh kake haka my king" "I can't bear losing you" ya fadi a hnkl, heedayah tace "eh? what?" Kafin yyi mgn tace
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ0โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Aesha dake ta tapping din heedayah tana kiran sunanta amman sam heedayah sunan rayyan! rayyan! kawai take ta ambato, nan wanda suka kira mummy suka shigo dakin a tare mummy ta amshe heedayah gun aesha, "heedayah my princess take it easy pls nasan exactly how ure feeling now but hkr zakiyi kinji?" Da kyar suka daga heedayah suka kwantar da ita kan gado kamar me aljanu ta miqe tasa gudu mummy na binta tana "ku kama ta! me gadi ka rufe gate! karku bari tafita!" Heedayah takai daidai bakin gate me gadi ya datse kwado jijjiga kofar takeyi kamar zata ballasa tana ihu tana kiran sunan rayyan, mutane se raba ido sukeyi ya amarya haka? Mummy ce ta karasa to dafa kafadar heedayah, hannun mummy ta cire daga kan kafadar ta tare da fadin "dont touch me mummy," mummy da bata taba jin wannan mgn daga bakin heedayah ba tace "my princess kishigo ciki bakiga kowa yana kallonki ba? I'll explain everythng to you" da kyar da gardama ta iya taja heedayah izuwa dakinta tasa lock sannan ta dawo ta zauna kusa da heedayah da har ynxu hawaye shar shar suke zuba a fuskarta mummy tafara;
"yau da safe na ajiye miki letter'n da rayyan ya bani jiya. Jiya lokacin da mukeyin mother's eve rayyan yaje yayi booking emergency flight bayan ya dawo ya sameni a daki yake gaya mun yadda sukayi da muhammad, nd sbd yadda yakeson ki ya hakura dake gara muhammad ya aureki tunda tun kina 'yar qarama muhammad yake sonki he's sure muhammad ze kula dake maybe fiye da shi yadda rayyan dinma ze kula dake wanda both you nd I know that is true, ban taba gaya miki bane heedayah but tun kina karama nagane muhammad nasonki dalilin dayasa ban hana rayyan yin abinda yayi niya ba knan, daddy naje nasamu na irga masa komi a inda yakira alhj ismail ya sanardashy, halin da muhammad yakeciki as how alhj ismail ya fada mana shi yasake bamu karfin guiwan hadaku aure dashy dan ko abinci yabar ci, a ynxu haka muhammad shima besan an daura muku aure ba, sbd da haka ki rungumi qaddara heedayah am very sure muhammad ze kula dake ya rike amana." Shiru ne yabiyo bayan mgn mummy dan kwata kwata heedayah batada niyan yin mgn, se hawaye take har ynxu ba brake, mummy tana jijiqata "my princess pls say somethng pls kinji? Kinsan akoi dinner yau rayyan ya bukaceni da in rokeki ki yarda kije wannan dinner, in barakije danni ba kodan rayyan kije kinji?" Still nan ma bata ce komi ba, dan haka mummy kawai ta fice kan zata dawo anjima in heedayah tadan sauka. Tana fita heedayah ta soma rusa sabuwar kuka, kuka takeyi sosai kamar wadda takeson fidda ranta ita ynxu bama rabuwanta da rayyan ba, taya mummy zata boye mata wannan muhimmiyar al'amarin harda mata karya yau da safe da ta tambayeta ina rayyan, how can she? Tace "my life is useless ynxu tunda rayyan is not my groom what do I have to live for? For don moha? Probably Nothing," kofar ta tashy zata rufe daidai nan aesha takeson sa kai ta shiga dakin da sauri heedayah ta rufe kofar tare da sa masa lock. Aysha tafara buga kofar "heedayah me kke sonyi? Ki bude kofar kinji? Yi hkr dan Allah..." tana ta suratai amman sam heedayah is not willing to open the door dagudu taje ta nemi mummy ta fada mata suka taho tare se buga kofar sukeyi heedayah dake cikin dakin side drawers take budewa one by one da sauri tana neman wuka, can cikin wata drawer tasamu wata karamar wuqan cutting fruits daidai kan radial artery dake hannunta tasa tafara yankawa, take jini yafara bulbula...lips nata ta cize dan wani erin zafin dayake mata.
Batayi nisa da fara yanke kanta ba aka tunkudo kofar daga waje ihu mumny ta tsala "HEEDAYAH! da hankalinki?" Da gudu ta karisa ta kwace wukan dan haushi bata san sanda ta tsinke heedayah da mari ba tas! Kukeji, "kashe kanki kkesonyi dan kawai baki auri rayyan ba?" this is the first time ta taba marin heedayah, tuni jiri ya kwashe ta tace, "ba kawai bane mummy baraki taba ganewa" tana mgnan tana sumbulewa qasa har tafadi a sume. Kuka mummy keyi wayarta tasa nanny ta miko mata ta kira family dr sannan ta kira dady ta gaya masa tare daddy da dr suka iso daddy shima duk ya kidime, dan har ynxu hannun heedayah be bar bulbulan jini ba nan da nan dr yasamu yayi stopping bleading din yayi treating yankan sannan ya mata alluran kashe zafi tare da rubuta mata wasu antibiotics.
Mummy kam se kuka, daddy na lalashinta seda heedayah tayi baccin 2 good hours sannan taf farka motsa kafafunta ta soma daidai nan idanun mummy suka kai gun ta, ta taso daga kan kujerar da take kai ta nufo gun heedayah, take ta kau da kanta zuwa other direction din.
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Mummy tafara da cewa "heedayah what has gotten into you kka dau wuka kina kokarin kashe kanki?" Heedayah bata ce mata komi ba hawaye kawai take ta zubarwa endlessly, haka mummy tata suratan ta amman inaa heedayah is not at all willing to answer her dan haka kawai ta bata waje, yini ranan heedayah tayi tana kuka taki ma kowa mgn a gdan illa aesha, wayarta ta bukata aesha ta miqa mata number'n rayyan tasoma dilaing.***
Rayyan darling ma duk story din same ne, tun isarsu dasu mummy gda yake kuka kamar dan yaro, zuciyarsa radadi take masa sosai, amman shi abinda yasa a ransa shine wannan abu dayayi kamar jihad ne ko agurin Allah za'a masa sakayya dan inhar don moha yacigaba da abinda yakeyi eventually mutuwa zeyi, this is like saying nayi saving life na don moha... yana cikin wannan mgn wayarsa ta soma ringing yana dubawa yaga my princess wani sabon kukan ne yaso kubuce masa haka yana gani har call din ta tsinke, sake bugowa ta kuma yi, tayi kusan 6 missed calls duk ba wanda rayyan ya daga aganinsa bekamata ba tana matar wane yayi making call da ita nd yasan for sure she loves him zata gaya masa daga karshe kashe wayar ma kawai yayi heedayah se kuka aesha tasata a jiki tana bta hakr, "aesha he's not picking my calls kashe wayar ma yayi gabadai, he dont wanna talk to me, dama rayyan baya so na nasani ni nake sonsa" "shhh" aesha tace mata "dont talk like that ai abinda rayyan ya miki me sonki sosai ne kawai ze iya miki, kiyi hkr, fuskarki zata kumbura fa kuma kinsan akoi dinner yau" abincin da aka kawo mata ma sam taki ci.
A side na don moha shima yana kwance a dakinsa takaicin duniya sun masa yawa fatan Allah ya dauki ransa kawai yake duda yasan yin hakan haramun ne amman ya ya iya? Yana cikin mgn wayarsa ta soma ringing wani frnd nasa ke kira har ta tsinke yaki dagawa, se a karo na biyu ya daga yasa a handsfree "ango ango" abinda frnd nasan yace masa knan dan takaici don moha bema amsa saba yayi hanging call sannan yace "nowadays mutane basuda matsala kawai su kira mutum suna cemasa ango mstww" wani call din ne yasake shigowa frm a diff number yana dagawa wani frnd nasa daban dana daxu yace "ango ango congratulations" nan ma don moha bece komi ba yayi hanging call din, "kode daddy ya daura min aure da wancan aneesan san ne? To wlh ni ban dauru ba dan baran taba auren any oda woman apart frm heedayah ba tunda anriga an daura mata aure ni mutuwa zanyi a gauro"... Daddy ne yayi knocking a kofar dakinsan da kamar bare bude ba jin daddy ne yasa ya bude, bece masa ko uffan ba da tafiyar daya komayi kamar wanda koi ya fashe ma aciki ya hauro kan gadon, daddy de kallonsa kawai yake daga bisani yace "oya seka dhirya kayakin ka zaman ka a gdan nan ya kare zaka tare zuwa gdanka kaima." Cikin rashin fahimta don moha yace "gda na kuma? Aww ynxu kaima korana zakayi?" Daddy yace "muhammad knan ko bakasan a ynxu haka kai ango bane?" Don moha da be dau mgnan serious ba yace daddy dan Allah excuse me banida time na jokes haka abubuwan da suke damu na kadai sun isheni, ynxu su abdul suke min wannan talk din in har aure ka daura min da aneesa to fa father u shud know ni ban dauru ba dan baran xauna da ita ba" Daddy ya dafa shoulder insa "son knan kataba jin inda ake wasa ko karya da zancen aure? Angon heedayah ne kai a ynxu haka dan kuwa dakai aka daura auren daxu bada rayyan ba akan sadaki N200k." Don moha ya xabura "are u serious father?" Daddy yace "am damn serious son," hamdala don moha yayi tare dayin sujjada "daddy kace an daura min aure da heedayah?" Se washe hakwara yake he can't keep calm heedayah is his wife (ko 'yan team Don Moha?) Daddy yace "sosai ma son" yana masa murna shima, alokaci daya kuma se murnan fuskarsa ta gushe daddy yace "ya haka kuma?" Don moha yace "rayyan fa daddy? Ina yake ynxu? how is he? Am sure duk inda yake he's not alright, people da mind erin na rayyan are hard to find ynxu daddy, rayyan yayi proving kansa as a brave guy ba kowa bane ze iya yin abinda rayyan yayi, ni ba abinda zance sede in masa godiya da fatan alheri, Allah saka masa da alheri sosai sosai," daddy ya amsa da "ameen." Don moha yace "father kanada number'nsa to in kirasa in masa godiya in person?" Daddy yace "sure na amsa gun alhj s.u daxu nima dan masa godia" nan daddy ya basa ya dura digits din a wayarsa ya gwada dialing saidai ynxu switched of dan haka yamasa message kamar haka;
"Assalamau alaikum brother rayyan indeed you are a brother sent to me from heaven, abinda kamin nasan ko blood brother na bare iya min ba I owe you my life nagode sosai Allah saka maka da alheri yasa wannan decisioin dakayi making na bar min heedayah ya kasance best decision that you will ever make in your entire life, am so grateful brother. From ur brother muhammad." Yayi sendning...
Around 8:00PM makeup artist na heedayah ta iso kasancewar 9:00PM za a fara dinner'n. Heedayah tace da ita ina zuwa tafice zuwa dakinta thank god ba kowa a dakin, key tasa tahau kan gado ta kwanta, minti 10-15 heedayah shiru dan haka makeup artist ta tambayi mummy ko lfy, mummy tace "ina zuwa baranyi fetching nata," dakin heedah direct ta wuce ta gwada budewa taga arufe knocking tayi heedayah na jinta amman sam taki budewa, mummy tace "heedayah wai meke damunki ne? Kinsan fa lokaci tafiya yake, kifito kinji?" Shiru heedayah ta mata dan haka mummy ta kira daddy a waya ta irga masa halin da ake ciki daddy yace "a mika ma heedayah wayan," tanaji mummy na fadin "ga daddy wai zemiki mgn ki bude kofar," pillow ma ta dauka ta kare kunnenta gabadai yadda mgnan mummy bare na damunta ba, tace "yau sede kuyi sabuwar amarya danni baranje dinner dinnan ba dukda rayyan yace inje amman baranje ba am sorry" wani haushi mummy da daddy suke bata right now, taya barasu gaya mata wannan muhimmiyar mgn ba suka barta tayi looking like a fool a gaban mutane, for what they did suma se ta musu abin kunya shine na kin zuwa dinner'n
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ3โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Nanny dake salati tace "lalle heedayah ynxu irin tarbiyyan da nida mummy muka baki knan? Tambayana ma kke kinada miji, dakyau wlh tun wuri ki ajiye shashancin nan da kka dau ma kanki kiyi ma mijin ki ladabi da biyayya dan kuwa aljannarki na tafukan kafafunsa," heedayah dake sauraron nanny kamar radio tace "wannan kuma shi ya dama yaga dama ya take dan to me his not my husband," nanny tace "toh wlh heedayah sa'arki daya dan don moha yace kar in sanardasu daddy in bahaka ba da kinshiga taitayinki dan nasan daddy bareji wannan shashancin da kkeyi ya barki ba haka mummy ma." Heedayah tace "nikam nanny inada aikin yi se anjima" nan ta katse wayar.
"Wato don moha tun ba'a je ko inaba yafara kai qara lalle kuwa ze gaji yabari tunda shi ya kwaso ruwan dafa kansa da kansa." Kitchen ta nufa ta aza indomie dan yunwan da takeji tana saukewa don moha na dawowa frm masjid bata ce masa komi ba haka shima daki ya nufa ya rage kayan jikinsa yataho dining table din ya dau saucer yana zuba corn flakes dan yasan ko be bude flasks dinba ba food aciki kallonsa heedayah takeyi har yagama hadawa sannan tace "ace mutum na namiji amman se uban kai kara" murmushi yayi ba tareda yacemata komi ba har ta gama cin abincinta tayi daki.
Tunanin rayyan ta soma bata san sanda tafara kuka ba "ashe dis was what baba aleesha meant time data cemin akan soyayya tsakani na da rayyan rubucacciya ce saidai..." sekuma tayi shiru "ashe saidai wannan don moha zezo ya shiga tsakaninmu," hawayenta tasa hannu ta goge "baba u should have told me da tun lokacin se inyi avoiding rayyan"... Isha prayer nayi ta idar ta kwanta, don moha kuwa yunwa ce tasa sa a gaba sanda ya fita ya sayi abinci yaci sannan ya kwanta. Washegary ta shirya da safe kamar jiya kan zata office saidai bataga key'n motar sanba yau, bata damu ba a fadinta zata tsari koda napep ta je tana zuwa bakin gate taga katon padlock dake mata sallama, baba me gadi takira kan yazo ya bude mata yace "hjy ai bani nasa kwadon ba alhj ne yasa key'n ma na gunsa," heedayah tace "lalle kam" ciki takoma tafara knocking a kofar dakin don moha tana "kafito ka bude min gate din office zan tafi" yana jinta yaki koda motsawa haka tata suratan ta yana jinta wasu talks natan ma dariya suke basa batada choice haka dan dolenta takoma daki ta zauna can zamar ya isheta tadau wayarta tana kallon pictures nata da rayyan dinta. Se kusan to 10 don moha yafito daga daki bayan wankan da yayi be ganta a parlour ba amman yana kyautata zaton tana daki. Kitchen ya shiga yayi frying egg yaci da bread nd tea yana cikin having breakfast nasa heedayah ta leko parlour'n tace dashy "se ynxu kaga daman fitowa? Kasan karyanka kace zakayi imprison dina a gdan nan kuma ni anjima zaka kaini gda in dauko mota ta dan baran iya juran wulakancinka ba," murmushi don moha yakeyi yana kallon news yadda kukasan bada shi take maganar ba. Gabansa tasha "wai me ka maidani ne muhammad? Ina maka mgn kana harkan gabanka," kallonta don moha yasoma yi sekace ze cinyeta ita kanta sanda kallon yabata tsoro tace "nd stop looking at me like that." Yace "naji seki shirya anjima muje" yana kaiwa nan yakai plate din kitchen yaga tun cup dayasha tea dashy jiya da safe ma heedayah bata wanke ba har tafara tara musu kud'a a gda shiko don moha in akoi abinda ya tsana itace kazanta dakinta ya nufa yaganta da mac book nata kome takeyi aciki oho yace "baby bakiga dishes dinnan har kud'a sun soma bin kai ba, tunda ba shara zakiyi ba u shud atleast wash the dishes" banza tayi dashy nakusan 2mins sannan tace "kaima ai naga kana da hannu if

Please Login or Register in order to submit comment