Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi godiya in return ahaka alhj s.u keta basa labarin cigaban dayake samu a sana'arsa har ya iso bakin kofan gdansa "kwana biyu ban ganin alhj lawal fa lfy de ko?" Alhj ismail yce "lafya qlou daxu ma mun hadu dashy ai" kamar yagaya wa alhj s.u abinda alhj lawal yafada mai amman se wani abu ya hanasa ahaka alhj s.u ya masa se da ya shiga gda shima alhj ismail ya wuce nasa gdan...
[10/10, 12:47 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
6โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Dakinsa ya nufa ya mike straight kan gado ya zura wa ceiling ido tare da nazarin abu a zuciya can yafara magana a fili "alhj lawal baran ce what u did ealier is right ba amman kuma akoi amount of truth a cikin maganan ka, alhj s.u kadai Allah ke dagawa acikin mu uku, what of us? Mesa shi kadai zena samun progress banda mu**subhanallah meke damuna nake irin wannan maganan? Inshaa Allah alhj lawal baraka taba samun goyin bayana game da abnda ka gaya mun daxu ba subhanallah daga kai har shedan bame yin nasara a kaina" ya mike ya fada toilet yayi alwala ya yi nafila raka'a biyu sannan ya kwanta***
Heedayah ce kwance akan fankacecen gadonta tayi ruf da ciki da ipad nata a gabanta se game take bugawa nanny tayi knocking tace "come in" nanny ta shigo ta nufa wardrobe nata ta zuba mata ironed clothes nata da sabin da suka siyo daxu tana gamawa ta zauna kan gadon ta zura wa heedayah ido da gani nazarin abu takeyi, har sanda heedayah ta tsargu tayi pausing game nata tace "nanny lafya? U've been staring at me tun shigowarki" nanny tayi murmushi sannan tace "mumy's princess wallah don moha kawai nake tunawa yaron nan na sonki tun a 'yar hakan ki, abu daya nakeson ki sani koda kin zo kin girma karki masa walakanci dake san tsakani da Allah yake miki" heedayah da ta zura wa nanny ido tun da tafara maganan ta yakune fuska sannan tace "nanny toh ni ynxu shknan kullum bakida zance sena don moha, go nd marry him na baki shi" ta dawo da kallonta kan ipad nata ta danna resume ta cigaba da buga game nata murmushi nanny tayi bata kuma ce komi ba kuma ta tashi ta fice. Around 9 heedayah ta kwanta ko sallah batayi ba daman nanny ce me sata yau kuma da nanny ta sha'afa se ta make takiyi. Da asuba nanny tazo ta da ita sallah da kyar ta tashy tayi ta koma bacci se to 11 ta tashy nanny ta mata wanka tana cikin yin breakfast aka danna door bell da hanzari nanny taje ta bude, heedayah tun daga dining take leke jin yadda nanny ke fara'a don moha ta hango yana sake da english wears as usual ta zaro dara daran idanunta ta hadiye abnda ke bakinta sannan tace "don moha me kazo yi?" Nanny dake gefenta ta bugeta a kafa tare da mata ido sannan tadawo da kallonta kan don moha tana murmushi tace "kar ka kula ta ynxu ta tashy daga bacci sesa take ga kamar safiya ce yanxun" murmushinsa me melting zuciya ya sakar sannan yace "ba komai nanny, heedayah finish your breakfast ina jiranki a garden" ya tashy ya fice nanny tace "oya hurry ki gama kije ki samesa" da abinci cike a bakinta tace "wai nikam nanny me haka ne? Don mohan waye nakine? Ni ba inda zanje ina nan!" Nanny ta bude baki wide open tana kallon ikon Allah sannan tace "haba mumy's princess kkasan me yazo da, da zakice bazaki ba? Yi hkuri kinji oya gama cin abincin kije kar mumy ta jiyo mu" a haka heedayah tagama cin abincinta a hankl sannan ta fice ta nufi garden ta tarar da shi se latse laste yake a wayarsa ta karaso ta tsaya aknsa a hnkali ya dago kyakkyawar fuskarsa yana kallonta
[10/10, 12:47 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
7โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Acikin siririyar muryarta tace "good morning" ya jawo hannunta ta zauna kusa dashy yace "how are you today?" Ta amsa da "fine" yace "my baby yau harda mun rowan gda ko?" Setaji kunyan abnda ta gaya masa daxu kuma tace "a'a ba nanny ta gaya maka reason din dana fada hakan ba, i woke up late" yayi mrmushinsa sannan ya ce "wait nd see" videos ya shiga ya danna kan wani ya mika mata wayar ta amsa tafaraka kallo at first bata gane me videon yake containing ba seda tadan kalla don moha taga yana cin uwar baby bata san ya dariya ya kubuce mata ba, dariya tafara sosai harda hawaye don moha ya tsaye admiring nata sanda tai me isarta sannan tace "don moha ure bad! Kalli dukan da ka mata anya barata asibiti ba kuwa" ta kuma fashewa da wata sabuwar dariyan can tace "but kasan am in trouble, zata iya cewa zata rama a kaina, omg!" Don moha yace "shhh! Ta isa ba sena mata wanda yafi wannan ba no one messes with my baby" tamasa murmushi ahaka sukata hira can me watering flower yazo garden yana yi heedayah ta amsa ta fara dataga me bayin flowern bai kallonta seta karkatar da bakin tiyo din kan don moha tafara jika shi bashi ma seya tashy ya amsa ba sukata jike jike me bayin flower kam yatsaya kallonsu sanda sukayi me isarsu sannan ya rakota ciki shikuma yafice gda. Dakinta direct ta wuce se murmusawa takeyi ita kadai ta dauko towel tana draining gashinta dshy sannan ta cire kayan jikinta tasako wata sabuwa ana cikin haka nanny tashigo tace "heedayah meya sami kayanki? Ya na ganki du ajike?" Heedayah tayi murmushi again sannan tace "wasan ruwa mukayi da don moha" nanny tace "iyye!" Heedayah ta fada kan gado tana kallon one direction a dakin tace "nanny! Don moha is sweet atimes" nanny ta karaso inda take ta sa hannunta kan bayanta sannan tace "not atimes but always" ta dauko hand drier tayi drying wa heedayah gashinta ta ahafa mata mai takuma kama mata shi, sannan ta fice haka heedayah tata tunanin don moha ranan.** Yau ya kasance monday tun 6 nanny ta tada ita as usual seda akayi drama dan ta tsani tashin safe da kyar nanny tamata wanka tayi breakfast nanny ta shiryata taje dakin mummy taga ba mumyy se daddy, ta bata rai ko gaishe da daddy'n ma ba ayi ba tace "daddy ina mumy?" Daddy da besan da shigowarta ba se yanzu ya juya yana kallonta sannan yace "dady's princess harkin shirya? Ai mumy tafita tun 6 yau emergency call aka mata" take idan heedayah yacika da kolla tace "ni shknan mummy bata kaini sch kullum se driver, classmates dina duk mumy'n su ke kaisu" tana kaiwa nan ta jawo kofar ta rufe ta zauna a parlour ta hada kai da guiwa tana kuka, duk tausayinta yakama daddy nan da nan ya watsa ruwa yyi brushing yafito da keyn mota ya karaso kanta yayi tapping nata ta dago daradaran eyes nata da suka danyi ja yace "oya stop crying kinji my princess? Tashi yau ni zan kaiki da kaina" nan take ta daka wata tsalle ta rungumo daddy tace "i love you soo much daddy" yace mata "i love you much more my princess" ya ciro hanky'n shi ya goge mata hawaye sannan ya amshi jakarta suka nufi gun range rover ddy yafara tukasu, heedayah se zuba take tayi a mota har aka isa gate na sch daddy da kanshi ya kaita class suka gaisa da autin heedayah se fara'a takeyi daddy yabata 5k ta amsa se godiya sannan yayi wa heedayah ba bye ya fice. Heedayah murna knan ranan ita daddy'nta ya kawo ta sch. An kusa fara classes heedayah ta duba jakarta but bata ga pencil pack nata ba dagani ta barosa a gda tayi excusing kanta ta dau hanyar zuwa sch kiosk dan siyo pencil tana bin layi can taji an tabo ta daga baya tana juyowa tayi ido hudu da baby da fuskarta duk ta kumbura daga dukan jiya ta fisgo heedayah daga layin takaita bayan kisok din ta cukumo rigan heedayah tna kokarin bata mari ko me ya kawo don moha bayan shagon oho kawai idansa yakai kansu wani ihu ya sakar "baby!" A rikice ta sake heedayah ta fadi a kasa don moha ya karaso wajen ya cukum kayanta itama yana huci "ban hanaki taba heedayah ba? If u have a problem come nd meet me nd not her" ya daga hannu ze kifa mata mari heedayah tace "let her be muhammad" ya saketa ya juyo gun heedayh ya daga ta ya kakkabe mata kaya yace "muje mu gun principal i think thats the only language da baby zata gane nd kinsan hukuncin bullying junior without any offense" suka kama tafiya baby ta sha gabansu ta durkusa "pls don moha karka gaya wa principal wlh na tuba baran sake ba pls" ko kallanta don moha beyi ba hasali ma bugeta yayi heedayah ta dago ta tabata hanky sannan tace "goge hawayen ki don moha bare kai karan kiba, kinji?" Bby taji duk kunya ya kamata ta amsa hankin sannan tace "thank you" ta fice da hafsat biye da ita. Don moha ya kama hannun heedayah suka koma shagon ya tambayeta mezata siya ta fada mai pencil ya siya mata yakaita class sannan ya wuce nasa.
[10/10, 12:47 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
8โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

***yau kamar kullum nanny ta shirya heedayah sch mumy tayi dropping nata, tun daga ranan basu kuma samin misunderstanding da baby ba sometimes ma tare da don moha suke zuwa class na heedayah suyi spendn break tare, acikin kankanin lokaci baby ta shaku da heedayah har class nasu sumtimes heedayah ma na zuwa in su basu samu zuwa mata ba, hakan ba karamin dadi yakeyi wa don moha ba.
A gda kuwa alhj s.u na zaune a garden shi kadai dake mumy ta tafi asibiti alhj lawal ya shigo ya tashy yayi welcoming nasa suka koma garden yasa aka kawo masa snacks da drinks suka gaggaisa se tattaunawa suke akan rayuwa. Alhj lawal yace "dan uwa naji wai ka bude gun saida mota dakuma wata company a abuja, toh a gaskia ina mai tayaka farinciki Allah yakaro arziki me albarka" alhj s.u yaji dadi sosai ya amsa da "ameen" sekuma alhj lawal yayi shiru hakan yasa alhj s.u tambayarsa ko lafya yace "ahh ba komai kawai mutuwa na tuna, alhj s.u in a yau zan fadi in mutu ka kula min da iyali da sana'a sbda kai kadai nayi trusting a duniyannan nd no one else not even my blood brothers" alhj s.u yace "haba! Dan uwa kabar zancen mutuwa in shaa Allah ma baraka mutu ynxu ba" alhj lawal yayi murmushi sannan yace "ai ba wanda yasan ran mutuwan sa balle na wani, tsab zan iya fadi in mutu a yau nide abu daya nike bukata a gun ka, kawai ka rike min amanar company na da iyali na, kamin haka toh ka gama min komi. Ni na manta nema da na taho da files na company na inyi signing maka in case..." Kafin ya karasa alhj s.u yayi interrupting nasa by saying "alhj lawal dan Allah kabar maganannan, bara fa ka mutu ba inshaa Allah muna nan har auran yaran mu" alhj lawal yace "toh shknan dan uwa naga kamar bakason rike min amana ne, nide a iyaka zama na dakai na so ka tsakani da Allah koda ayau ace kafadi ka mutu wlh zan kula maka da du abinda katafi kabary, why is it hard for you to say zaka min haka nima" alhj s.u ya taso ya dafa sa sannan yace "ko kadan dan uwa kamar yadda kace zaman tsakani da Allah kakeyi dani nd ure willing to take care of my family nd all koda bayan rai na to wlh nima haka ne, zan rike maka amanan duk abinda kabary kawai de kabar fadin zaka mutu dinnan kana sani feeling uncomfortable, u have my words" yagama maganan da murmushi alhj lawal yace "naji dadin maganan nan naka dan uwa allah bar mu tare" alhj s.u yace "ameen" haka de suka ta hiran rayuwar mu na yau da kullum se dawowan heedayah alhj lawal ya ce ze tafi alhj s.u ya rakasa. Yana isa gda ya wuce dakinsa wata dariyan mugunta ya saki, "Hahahahahah alhj s.u knan my plans have just begun arzikin ka seya dawo hannu na mark my words" ya dage gira daya***
Heedayah na zaune akan study table nata tana assignmnt nata nanny ta shigo da telephone tace "gashy don moha nason miki mgn" ba tare da bata lokaci ba heedayah ta amsa tasa akunne "hello" don moha yace "my baby ya kke?" Ta amsa da "lfya" a takaice dake nanny na tsaye a kanta don moha yace "what are you doing now?" Tace "assignmnt bah, I got to go" "don moha yace wait pls" ina heedayah ta riga tayi cutting off call din a hankali yace "I love you my heedayah" sannan ya ajiye wayar. Nanny ta tsaya kallonta, heedayah tace "any prob?" Nanny tace "walakanci ko?" Heedayah ta yakune fuska sannan tace "nikam nanny dan Allah kibarni inyi assignment dina, am giving him all i can, remember am just 8 yeara old, bansan me love ba, i dont know how it feels amman baki appreciating dina, am angry at you" nanny ta karaso inda take ta kwantar da heedayah a jikinta tana shafa gashin kanta "nanny is sorry my heedayah, ure right ure still young nikuma ina saki yin abinda be dace kiyi ba starting today zan ma don moha magna yadena takura miki u need some space" heedayah ta dago kanta tace "ko kadan nanny tho bansan me love ba but i want to be with don moha" nanny tace "i love you my heedayah yi ki gaka assignmnt naki kiyi sallah in miki wanka ki kwanta ko?" Heedayah ta gyada kai sannan tce "amman ni zanyi da kaina kinga fa a class namu yawanci su sukeyi ma kansu wanka" nanny tace "kar mu ma fara kinsan mumy tace sekin kai 9 zaki fara wanka da kanki" cikin shakwaba heedayah tace "ni o'o ni zanyi da kaina" nanny tace "shknan tunda kince haka ina wayata in kira don moha in gaya masa har ynxu ana miki wanka" ta kama hanyan fita da saurin gaske heedayah ta sha gabanta "o'o kar ki fada masa Allah zemin dariya nayarda ke zakimin wankan" nanny tayi murmushi sannan tace "yawwa jeki gama homework naki toh" ta fice heedayah takoma kan study table nata ta cigaba da assignment nata tanagamawa tayi sallah nanny tamata wanka ta sauka dining taje taci abinci ta wuce dakinsu mumy ta dale gado sukata hira da mumy da daddy har bacci yayi awon gaba da ita
[10/10, 12:47 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Yau ma kamar kullum nanny ta shirya heedayah sch. Around 9:00AM daddy ya tashy ba lafiya da kyar yayi wanka yayi breakfast daga yace ze dauki abu se hannunsa ya kasa haka in yace zeyi magna ma da kyar, daga yace zeyi tafya se ya fadi, du nanny ta kidime ta rasa me ke mata dadi, mumy ta kira a waya ta gaya mata halin da ake ciki a gigice tabar du abinda takeyi ta karaso gdah tana ganin dady idanunta suka cike da hawaye ta karasa kansa "habibi me ya sameka? U wer perfectly fine just yestarday, tell me dan Allah whats wrong? Nanny kin basa wani abu ne?" Da kyar daddy ke magana yace "bar kuka dan Allah am gonna be fi..n..e" ya gwada share mata hawaye amman ina ya kasa hannunsa is as good as useless mumy se kuka da kyar ta kira family doctor ya taho within 30mins dan hold ups, yayi duk wani possible tests dayakamata yayi amman ina yakasa figuring out meke damun daddy, nan fa hankalin mumy ya kuma tashy ba abinda takeyi se kuka nanny na lalashinta da kyar tayi shiru tacewa dr yusuf "dr me kake nufi da bakasan me yake damun mijina ba? Kana nufin baka iya aikinka bane ko me?" Dr yusuf yace "not at all ma'am nayi duk abinda yakamata inyi theres only one possible answer" mumy tace "tell me mene?" Dr yusuf ya mata body signal da alama ta biyi shi waje baison dady yaji, sun kama hanyan fita knan daddy yace "my de..a..r" sekuma ya shiga tari mumy tayi kansa "try not to talk pls, sorry ina zuwa ynxunnan" ta mike daddy ya kamo hannunta da kyar ya iya fadin "ya gaya miki maganan anan" idan mumy cike da hawaye tace "dr yuauf say it to both of us" ba tare da ta kalli direction nasa ba, hakan ya sa dr yusuf ya karaso cikin dakin yace "alhj am not so sure amman inaga kamar ALS DISEASE ke kokarin kama ka, wannan abu yafi karfi na you have to see someone better than me dan ni karatu na bekai can ba" salatin mummy kawai akeji a dakin "me kuma ALS disease? tell me dr yusuf" dr yusuf yace "am not so sure ma'am sesa nace kuje kuga consultant yamuku all possible tests daya kamata" mummy ta goge hawayen fuskarta sannan tace "yes for sure zamuje amman before then ka gaya mun me wannan ALS DISEASE?" Dr yusuf ya ja numfashi sannan yace "shi wannan ALS DISEASE ko AMYOTROPHIC LATERAL SCLEROSIS progressive disease ne dake affecting nerve cells, progressively yake affecting nerve cells na brain dana spinal chord in har baayi immediate treatment ba haka zeta cinye nerve cells har ya kaiga rashin mgana, ko cin abinci ko dauka da ajiye abu kokuma numfashi and other voluntary movements. Also, yana sa fadi sumtimes kamar in mutum yana tafiya kawai seya fadi shi kadansa. Shi wannan cuta maybe inherited wani sa'in kuma Allah na jarabtan bawa ne dashy base gado ba, ba a cika samun sa ta nan sosai ba anfi samunsa ta can gun turawa kuma... " sekuma yayi shiru yakasa magana idanun mummy cike da hawaye saura suna ambaliya a fuskarta tace "kuma meh? dr karkaji komi cuta ai ba mutuwa bace tell us pls" dr yusuf ya cigaba "in har ya tabbata ajikin mutum, bai wuce 20yrs ze mutu that is if beci jikinsa ba knan, some die in 3-5years time inkuma yaci jiki sosai dole a nema ma mutumin ventilatory support dan taya sa numfashi. Abun dana sani game da ALS disease knan" Allah ba alhj lafya mumy tace "ameen dr nagode, so kanaga akoi consultant da ze iya mana wannan tests din ya tabbatar mana da komi a asibitinku?" Dr yusuf ya gyada kai da alamun eh mumy tace toh masha Allah na gode ta tashi ta dauko jakarta ta ciro card nata ta mika masa "pls ka ce ya kirani" dr yusuf ya amsa ya fice mumy ta bi bayansa toilet na dayan dakin ta nufa ta rufe kanta tasha kuka kamar ba gobe tunanin rayuwa ba habibinta kawai takeyi ga yadda heedayah keson daddyn'ta da kyar ta wanke face nata ta fito ta koma dakin daddy ta samesa har yayi bacci dake dr yusuf ya masa allura ta kwanta a gefensa tana tunani har bacci yayi awon gaba da ita***lokacin tashinsu heedayah nayi driver yaje ya dauko ta, suna isa gda ta wuce dakinta ta canza kaya ta sauko taci abinci sannan take tambayar nanny "daddy yana gda ko ya tafi?" Nanny tace "daddy'n ki na nan heedayah saide baida lafya" heedayah ta mike tsaye "daddy baida lfya? Nanny tell me ure joking" kafin taji amsar nanny ta ruga a guje ta nufa dakin daddy tagansa kwance dashy da mumy ta karasa kansu tana jijiga shi "daddy nasan bacci kawai kakeyi amman lafyarka kalau ko? Wasa nanny takemin nasani" mummy ce ta jiyo ta ta tashy, "my princess yaushe kka dawo? Daddy na bacci barshi kinji" heedayah ta fashe dawata erin matsanancin kuka "mumy tell me daddy is not sick antyn mu ta gaya mana sickness often leads to death" banason daddy na ya mutu...
[10/10, 12:47 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ0โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Ta rungumeshi tana kuka, mummy bata san sanda ta fara kukan ba itama tayi hugging nasu all tace "daddy'nki bare mutu ba kinji heedayah ciwon kai ne kawai ke damunsa yasha magani yana bacci anjima kadan ze tashy so worry not, okay?" Heedayah ta gyada mata kai mumy tace "yawwa my princess..." wayar mumy ce tayi kara tana dubawa taga new number jikinta yabata dr dinda dr yusuf keson hadasu ne nd bata san picking call din a gaban heedayah seta wayince tace "jeki kwanta ki huta kinji?" Heedayah batayi gardama ba ta tashy ta fice ta jawo kofa amman seta ki tafiya ta labe tana sauraran mumy ta daga wayan "hello" meshi yace "dr ahmad speaking" suka gaisa da mumy yake gayamata test din kawai ze iya yi ya tabbatar musu ko daddy nada ALS disease ko baida amman bare iya treating nasa ba dole suje abroad abasa immediate care, mumy ta share kwallan dake kokarin fito mata sannan tace "dr pls is the disease a deadly one? Ba a iya surviving nasa?" Dr yace "it depends amman gaskia its rare" mumy tace "toh thank you yaushe zamuzo?" Dr ya gayamata suzo gbe kamar war haka tayi godiya sannan ta katse wayar. Heedayah ta ruga upstairs da gudu tana isa dakinta ta fada kan gado kuka takeyi sosai har nanny tashigo bata sani ba, nanny tayi kanta "mumy's princess why are you crying?" Heedayah ta dago jajayen idanunta tace "daddy bai da lfya nanny, naji mumy na waya da wani dr tana tambayansa ko ciwon is deadly, pls ki fada mun gaskia whats going on? Daddy na ze mutu ne? Pls nanny" ta kuma fashewa dawani erin kuka nanny ta jawota jiki tana jijikata "shh daddy'nki bare mutu ba in shaa Allah heedayah just kisa sa cikin addu'a kinji?" Heedayah ta gyada mata kai nanny tace "yawwa yanxu kwanta kiyi bacci" tayi mata kiss a goshi ta jawo bargo ta rufeta dashy sannan ta fice. Tana sauka suka ci karo da mummy, nanny tace "ya jikin daddyn heedayah?" Mumy tace "yana bacci, ina heedayah? Tana dakinta ne?" Nanny tace "eh ynxu na kwantar da ita se kuka takeyi wai daddynta ze mutu that ta jiki a waya kina fada" mummy ta ma rasa na cewa hawaye ne kawai suka fara bin fuskarta "nanny tell me pls me zanyi? Wannan wace irin rashin lfya ne nanny? Just yestarday he was fine yaukuma ya tashy da rashin lfya" ta goge hawayenta "innalillahi!" Nanny ta rungumota tana bata hkuri "addu'a kawai zamu sa sa in shaa Allah ze sami sauki".***
Kafin ace meh rashin lafyan alhj s.u ya zagaya ko ina, alhj lawal na ji ya gode wa Allah now is the right time to make my move ya dau wayarsa ya kira alhj ismail suka gaisa

Please Login or Register in order to submit comment