Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ita har ya juya ze tashy seta riko kolan rigar sanyin sa da idanunta a rufe take mgnar "stay with me mr romantic don't leave me pls" murmushi yyi yabata light kiss a baki sannan a hnkl ya janye hannunta daga kamun data masa ya jawo pillow ya kwanta a gefenta se kallonta yakeyi yadda take baccinta a hnkl hannunsa ya aza kan cikinta ahaka har shima yyi baccin...
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„



Haka sukasha bacci seda azahar suka tashy, d'an alluran da aka mata heedayah harda canza tafiya dan wai kar don moha hasa a sake mata amman kuwa ba karamin karfin jiki ta samu ba nd ta d'an samu taci abinci tasha maganinta. Haka don moha ke kula da maman baby'nsa da dare nurse d'in ta kira don moha yamata kwatancen htl da suke tazo ta har d'akin tama heedayah allura amman sanda akayi using logic erin na d'azu washegary da safe aka kuma mata shknan ya k'are, tana k'are shan maganin kuwa cikin ikon Allah bata sakeyi morning sickness ko amai ba abinci takeci like never befire har don moha yasoma jin tsoro dan seta cinhe plate na abinci ta k'ara da nasa, shi tsoronsa kar tazo haihuwa ace baby yayi girma se de amata operation.
Musu bai tab'a had'a su da mr romantic nata ba as duk abinda tace shi yake mata haka suke ta shan honeymoon nasu cikin so da k'aunar juna cikin heedayah kuwa nata girma abinsa. Yau kimanin one month knan har sun fara zancen dawowa gda.
Da yamma suka fita strolling dan yau ta tashy very weak can se suka ga mutane sun taru gu d'aya kamar ba lfya ba don moha yace da heedayah "baby wait here am coming nan ya nufa wajen yaga ma akan gini suke mgn, musu sukeyi kasancewar architecture ne shi yace da ogan waje "If I may say..." Wani balarabe ne babba a wajen yace "yes? Who are you? Nan don moha yace "am an architect" sannan ya basu shawara dasukeyi yadda ya fad'in kuwa se abin ya kasance haka ba karamin jin dad'i mutumin da ake ma ginin yayi ba nan fa yace seya ba sa kud'i dan ya mugun taimaka masa, sam don moha yak'i mutumin yace "toh a nan kake da zama?" Don moha yace "no in a couple of days zan tafi dama honeymoon nazo yi da wife na" mutumin be ji d'adin hakan ba yace "toh pls koda 2 months ne ka k'ara mana wlh erinku nake nema a company na I will offer u a wonderful job pls", don moha yace "am really sorry sir but as u can see my wife is pregnant i need to get her back home", mutumin ya masa murmushi "here's mu card incase kayi changing mind naka, thank you once again" sukayi shaking sannan ya fice (karfa ku manta da turenci sukayi duk wannan mgn) dawowa yayi gun maman baby'nsa yace "lets go ko?" A hanya take tambayarsa "meya faru?" Ya gaya mata komi amman banda part na aikin da mutumin yace ze basa, taji dad'i mijinta ya iya yayi abin da wasu suka ji dad'insa.
Da dare around 9:15PM heedayah tafito daga wanka bayan tayi draining gashinta tasa wata sleeping dress nata ta hauro gadon ta kwanta kusa da mr romantic nata amman seta ga kaman somethng is troubling him, tace dashy "mr romantic is there somethng ure not telling me?" Don moha yace 'no not at all", tace "come on kasan I read u like a book meke faruwa?" yace "okay" zama yayi itama ta zauna ya dau hannayenta biyu ya had'a da nasa sannan yace "earlier d'azu balaraben danayi helping labourers nasan nan wishes to offer me a job a company nasa but ban yi acceptng offer nasa bcuz kinga ure pregnant kema kinason ki koma gda ko?" Fuskarsa ta rik'o "kanason job d'in?" Yace "that is if its okay with you", tace "am prefectly okay with it, abinda kakeso ai nima shi nakeso my mr romantic so, dont worry about me", don moha yace "sure?" Ta giada masa kai "thank you maman baby tare da kissing nata haka suka ta abinsu a daren ranan.
Washegary ya kira balaraben ya gaya masa yana son aikin, ba k'aramin dad'i balaraben yaji ba yace ya kawo masa CV'nsa kawai shknan nd kar ya damu da kud'in gda he'll be the one to take care of it, godia don moha ya masa nan ya shirya ya fice yakai wa mutumin bayan dayagama ganin komi ya basa aiki take a gun as chief of construction manager in company d'in. Don moha ya masa godia sosai daga can suka wuce wata unguwa inda mutumin ya nuna wa don moha gdan dayakeson basan, 2 bedroom flat ne mekyau da parlour sannan dining space nd kitchen da store, har ynxu don moha be bar godia ba. Mak'udan kudin daya taho dashy daga gda ya musu sayyaya sosai mutumin ya k'ara suprising nasa da welcome to my company money. Dam ya cika musu gdan da kayan kyau na xamani. Se kusan maghrib ya dawo heedayah har tagaji da jiransa gashi koda ta kira number'nsa a kashe kasancewar yayi running outta charge.
Koda ya shigo d'akin bata masa mgn ba ni miemie nace kishi ya k'osa. Wajenta ya nufa ya tsuguna a gabanta "haba maman baby ba hug ba sannu da zuwa? Menayi dis time?" Da kamar barata tanka sa ba sekuma tace "taya zan baka hug yau bayan tun safe ka fita baka dawo ba, tun baka fara aikin ba ka soma kula matan larabawan nan ba?" ta gama mgn tana turo baki murmushi yayi sannan ya jawota ya had'a musu baki tun tana kokarin kwatan kanta har jikinta yayi sanyi danko don moha is a bad kisser, se can ya sakota yana shafa fuskarta yace "how can I betray the perfect woman?" Murmushi ta masa sannan tayi hugging nasa "I love you my mr romantic!
Washegary! taga don moha se shirya musu kayakinsu yake koda ta tambayesa ina zasuje seyace ta tsaya ta jira, bayan yagama tattarawa suka fito tare da rufo kofar d'akin nan yanufa wajen biyan bills ya biya sannan ya tsara musu taxi suka fice daidai gaban wata compound ya tsaya ya sallami driver'n sannan ya ja manya manyan trollies nasun itade heedayah kallonsa take suna isa gda na ukun ya tsaya y bud'e gdan sannan yace "welcome to your home maman baby, starting 2day anan xamu na zama" cikin zumudi tace "really mr romantic? Wow this is a beautiful house". Nan tashiga zagaya gdan tana gani se faman "woow" takeyi. Mummy ta kira ta gayamata kan don moha yasamu aiki anan sbd haka sun fasa zuwan, mummy tamsu fatan alheri. Tare sukayi cooking lunch bayan sun gama ci balaraben yakira don moha kan yyi kokari ya fara xuwa office din gbe, don moha yace "toh Allah kaimu" ahaka sukayi sallama. Wankan dare sukayi tare sannan suka kwanta. Washegary bayan sun idar da asuba suka koma bacci kasancewar se 9:00AM ake needing nasa. Tun 7:00AM heedayah ta tashy duk sanda ta gwada jan jikinta daga runguman da don moha ya mata seya sake matseta a jikinsa, da hikima irin tata ta zaro kanta a hnkl tasa masa pillow, shiko dayake bacci se ya dau itance ya kuma hugging pillow'n sosai murmushi tayi sannan tabasa light kiss a baki ta tashy tayo wanka ta cancare kwalya sannan tashiga kitchen ta had'a masa breakfast 8:15AM tagama had'a kan dining sannan taje ta had'a masa ruwan wanka ta hauro kan gadon tana bubbugasa a hnkl "mr romantic wake up or you'll be late for work" hannunta yakamo yajata ta fad'o a jikinsa daidai kan nipple nasa ta ciza a hnkl a rikice ya tashy tace "ai ynxu xaka tashy kasan its already 8:20AM nd zakaje office", "whaat?" Ya fad'i sannan yace "wow ure looking stunning" murmushi tamsa ta d'au towel nasa ta mika masa ta rakasa har bathroom sannan ta barosa nan da nan yayi wanka yafito already ta riga ta ajiye masa suit da zesa kan gado bayan yagama shafa mai ta tayasa sa kayan sannan suka fito dining tayi serving nasa sukayi having breakfast tare suna gamawa ta goge masa baki ta d'au tie nasa tasa masa tare da suit nasa ta mika masa briefcase nasa sannan ta rakosa har bakin kofar tare da masa ba bye slight kiss yabata a baki "see yo later angel!" Dawowa ciki tayi ta wanke plates din tayi d'an shara da goge goge.
Can a office kuwa ba abinda don moha keyi se missing heedayah video call yamata lokacin tana kitchen tana cooking lunch haka suka sha hirarsu har se sanda lokacin tashinsu yayi exactly 4:00PM knan. Bayan ya fito ya had'u da C.E.O din wajen wato balaraben yace "I have a suprise for u brother" wajen pakin motoci ya kaisa ya mika sa key'n mota tare da fad'in "press d security" don moha na dannawa yaga wata KIA 2016 tayi k'ara mutumin yace "as long as kana aiki anan you'll be riding dis car" godia sosai don moha ya masa sannan ya shiga ya fice yana isa gda yayi parking daidai gaban kofar parlour'nsu yayi honk heedayah dake zaune a parlour tana jiran dawowarsa ta leqa window tagansa cikin wata sabuwar mota pil! Da sauri tfito ya bud'e mata motar tashiga tace "mr romantic daga ina kasamu wannan mota?" Don moha ya bata peck a kumatu sannan yace "a office", heedayah tace "wow yaayi kyau sosai, ure always progressing in life", murmushinsa me k'ara masa kyau yayi sannan yace "I've got you why won't I be progressing?"
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ3โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„



Baby kam na shan gata kullum yana rik'e a hannu cuz duk caring grannies ne dashy, saidai heedayah akwai rowan baby dan ita koda yaushe tafison tana rik'e dashy tana kallonsa tana daukansu selfie tare tana ma mr romantic nata sendn. Ahaka aka samu akayi fixing date na bikin suna in 5 days time, preparation sosai su mummy sukeyi. Mu kwana mu tashy be ragar komi ba, ana gobe za'ayi bikin suna don moha ya bukaci heedayah data zo d'akinsa da baby alokacin kuwa mama tashiga wanka munmy kuwa na kitchen suna aiki dan haka ta d'au baby ta nufa d'akin don moha daman a bud'e ya bar mata kofar nan ta shiga ya amsa baby'n yayi hugging nata sannan yafara gaya mata how much yayi missing nata itama haka, tace "mr romantic hurry kasan in mama tafito bata ganni ba am in trouble" hannunta ya ja suka zauna a bakin gado tomorrow "za'ayi naming baby ko?" Kai ta giada yace "nd you're so eager to know the baby's name huh?" Nan ma takuma giada kai yace "good" a hnkl ya dawo da kallonsa kan baby'nsu me kama dashy sannan yace "RAYYAN Allah albarkaci rayuwarka"...
Heedayah data shiga duhu tace "Rayyan kuma?" Don moha yace "yes baby, sunan baby'nmu Rayyan, baki ce ameen ba", a takaice tace "ameen but..." Hannunsa ya aza kan lips nata "shhh this is the least I can do to repay Rayyan for what he did to me, ko kin manta shi yayi sacrificing love naki nd thats why we are together now ko ba haka ba?" Kai ta giada masa amman fuskarta ba walwaka dan haka ya tambayeta "why the face baby, ko bakiso name d'in bane a canza?" Murmushin dole ta kirkiro sannan tace "not that banso sunan bane, nasan Rayyan is an unforgetable person to both of us but are u sure ure okay with this? Bawai kayi naming baby Rayyan bane dan kayi pleasing d'ina? Is bcuz kai kakeso?" Don moha yace "yes baby dan both nayi naming baby Rayyan, he's destined to be Rayyan". Hugging nasu tayi duka da baby'n su sannan tace "Allah albarkaci rayuwan baby Rayyan". Don moha ya amsa da "ameen".
"Kinason amasa alkunya?" Kai ta girgiza da alaman a'a "Rayyan d'in is enough" nan ya ciro wayarsa suka d'au selfie yabata peck a kumatu sannan ta amsa baby'n ya rakota har bakin kofa sanda tashiga d'akinta ya rufo kofar dakinsa. Xama tayi kan gado tana kallon baby'n se can tayi murmushi "Rayyan nasan you'll never leave my life, big Rayyan ya tafi Allah yakawo min little Rayyan. I love you baby" nan tabasa peck a kumatu d'ago kan da zatayi taga mummy datayi wankan flour tana kallonta tace "waye Rayyan d'in?" Heedayah tace "my baby, daddy'nsa yayi naming nasa after Rayyan". Mummy ta zauna tace "haba?" Kai ta giada mummy tace "Allah sarki muhammad akoi mutunci da hnkl wlh my princess addu'an danake miki tun kina 'yar karama kan Allah baki miji na gari wanda ze soki ya kula dake tsakani da Allah betafi a vein ba Allah ya amsa min addu'ata sesa yakawo muhammad cikin rayuwarki inason kicigaba da kula dashy ki rike masa amana, kar ki kuskura ki bari yayi fushi dake kinji princess dina?" Kai heedayah ta giada mata nan mummy tayi hugging nata tashafa mata flour'n itama heedayah tace "thank you mummy, I love you so much", mummy tace "me too sweetheart Allah raya mana baby Rayyan", ta amsa da "ameen!"
Washegary! akayi bikin suna inda kowa yaji sunan baby RAYYAN, grandfathers duk sunji dad'in abinda don moha yayi. Jama'a sun taru sosai sekace bikin aure heedayah da rayyan nata kuwa sun sha tsaraba har na fitan hnkl. Akaci akayi rawa aka kashe hoto***.
1 month 12 days later heedayah tagama arba'in nata baby Rayyan kam sede ace masha Allah very cute baby gashi nan k'ato bulbul dashy ga gashin kannan heedayah bata bari a masa aski kona suna ma bata bari an masa ba, mai take shafa masa ya kwanta lublub kamar na mace. Yau su mummy da mama suka gama mata arba'in. Kwantar da baby Rayyan tayi a d'aki ta nufa kitchen ta aza musu lunch. Tana gamawa ta had'a kan dining sannan takuma yin wanka tayi ma baby Rayyan shima ta kashe musu selfie tama don moha dake office sending nan ya aza kan display picture. Se gani yake kamar a mafarki wai he's now a father, lokacin tashi nayi ya taho gda sukayi hugging ta karb'a masa jakansa, rayyan ya fara tambaya tace "aww ynxu you don't even care about me se rayyan ai wl..." Bata kare mgn ba ya had'a musu baki shiru tayi sun yi 3mins suna abu d'aya sannan ya riko fuskarta "I love you both so very much baby, so ina baby Rayyan?" Tana murmusawa tace "he's sleeping" yace "oh really den lets eat" nan sukayi dining tayi serving nasa abinci suna cikin ci tace "yau baby Rayyan ya riga kuka da nake masa wanka wlh nima har ido na sun cike da hawaye kasan I hate seeing him cry". Don moha yace "kuwa zanso ganin rananda kina kuka baby Rayyan na kuka" ruwan dake kusa da ita ta watsa masa da gudu ta tashy yana binta daidai kan gadon d'akinta ta fad'a ya hau kanta sukata wasa abinsu.****
Heedayah tak'i komawa office har ynxu dan bata son kai baby'nta day care tafison seyayi irinsu 7-8months haka by then yadanyi wayo. Ynzu haka baby Rayyan nada 2months da 'yan weeks aka gansa za'a dau baby'n 5 months ne. Bayan ta gama had'a lunch tayi wanka tama Rayyan sede yau se kuka yakeyi ta rasa me xata masa yayi shiru tabasa ruwa yak'i sha, koda ta gwada basa mama nan ma yaki sha, toys nasa ta tattaro tana masa wasa dasu amman kukan nasa se karuwa yakeyi nan fa heedayah ta rikice baby Rayyan na kuka mother Heedayah nayi tana sweetheart pls keep quiet nd stop crying sweetheart ur momma is right nxt to you shhhh".
Baby Rayyan kam se kukansa yakeyi daidai nan don moha ya dawo daga office ya tsaya a bakin kofa yana kallon yadda heedayah ke kuka dan bata maji shigowarsa ba kasancewar a waje yayi parking motarsa yau se can ta juyo ta gansa "mr romantic pls do somethng baby Rayyan tun d'axu yake kuka na rasa me xan masa yayi shiru yaki shan ko mama". Murmushi taga yakeyi sosai harda ciro hakwaransa abinda be cikayi ba dan duk murnushinsa bakinsa a rufe yakeyi sega na yau harda hakwara wayarsa yaciro ya dauketa papparazi shots kusan guda goma. Kallonsa kawai ta tsaya yi cike da mamaki
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ2โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„



Haka rayuwa ta cigaba da kasance ma wannan masoya guda biyu in suna gda suna makale da juna in kuwa yatafi office suna video call, ba ruwan don moha da matan larabawa. Heedayah kuwa cikinta se girma yakeyi yanada k'imanin 8 months ynxu knan dan kuwa sunyi 5 months a Dubai yanzu haka. Ta cika dam! cikin nan kaman ba shi ba gawani uban cin datakeyi kowani month kuwa se sunje sunyi scanning baby'nsu baruwansu da fad'a, ya hanata yin aikin komi gudun kar wani abu yasamu lfyrta da baby'nsu, komi shi yakeyi ita nata kawai ci ne. Siyayya kam sekace na 'yan hudu ko 'yan biyar. Dozen na akwatuna ya cika da kayakin babies da toys ba abinda babu.
Tunda cikin heedayah ya cika 8 months 1 week don moha ya fara mgn komawa 9ja dan yafison ta haihu acan yadda mummy da ummu jalila zasu kula masa da matarsa mgn yayi da C.E.O'n yace ba komai zasu iya tafia Allah kuma sauketa lfya inhar dawowansa beyi ba kuwa yanada branch na company nasa a kano yaso seya mai transfer dad'i sosai don moha yaji ya masa gdy sannan suka rabu. Flight of return yashiga musu booking suka samu 3 days after... Se shirya kayakinsu yake musu kowani yammaci kuwa se sun fita strolling in sun dawo ya mata massaging kafafunta. Kamar da wasa ranar tafiyan su heedayah ya iso tun safe ya kai motar office sannan yadawo da taxi guda biyu d'aya yasa kayakinsu d'aya kuma suka shiga a daidai airport suka tsaya bada jimawa ba jirginsu ya iso saidai kam sunyi excess luggage har na fitan hnkl.
Tafiya me nisa sukayi heedayah tayi bacci ta tashy ga wani kumburin da kafafunta sukayi hakan ma dan 1st class suka shiga ba economy class ba. Se can dare suka iso 9ja safyan ya daukosu ya kawo su gda sannan ya fice, dama already ummu jalila tasa sister'nta ta yi shara da mopping da 'yan goge goge, abinci suka kawo musu tare da musu sannu daxuwa. Ummu jalila se kallon heedayah takeyi dan yadda cikin yayi kato tawani k'ara kiba cewa tayi "wannan ciki kam sede 'yan biyu" heedayah tace "toh ummu jalila d'an d'aya nede", ta tab'e baki sannan tace "amman kam na miji ne, kin ganki kuwa heedayah? Kinfini girma ynxu" Don moha yace "bawaninnan karki jita kinji maman baby na? Bawani kiban da kkayi ni naga kin rame ma", heedayah tace "yawwa my mr romantic" hira kadan suka tab'a sannan sukayi seda safe wa juna. Abincin suka ci suka watsa ruwa sannan suka kwanta agaje washegary sanda suka makara asuba.
Breakfast mummy da nanny suka kawo musu suma se mamakin girman cikin heedayah suke yadda yake da kamar bareyi girma ba, mummy tace "abinci kke ci sosai ko? Ai kicigaba zakiyi bayani a labour room", heedayah ta shakwabe fuska "kai mummy kidena bani tsoro mana". Hira suka sha sosai sannan su mummy suka tafi cewa zuwa anjima nanny zata dawo ta xauna dasu tana kula da heedayah tunda tayi nauyi yanzu. To maghrib nanny ta iso d'aya daga cikin d'akunan heedayah ta bata d'ayan d'akin kuwa washegary don moha ya kawo room planners aka fara shirya wa baby d'aki.
Tun nanny na jin kunyan ganin abinda don moha da heedayah keyi har ta saba dan agabanta se suyi kiss abinsu ba kunya. Bayan sati biyu da dawowarsu rana d'aya heedayah na zaune a parlour tana game a ipad nata da wuraren karfe 12:00PM na safiya haka ranan juma'ah tasoma jin ciwo daga karkashin mararta abu kamar dawasa se worse yakeyi kafin ace me yakaiga ko tashy bata iya yi se aukin kuka gashy mr romantic nata bai gda yatafi office. Ihu ta tsala wanda ya birkita nanny dake kitchen tana had'a musu lunch da sauri tabar abinda takeyi tafito taga heedayah zube a k'asa se juyi takeyi da hannunta kan cikinta, da sauri tayo kanta "heedayah ya haka? Ko lokacin haihuwar ne?" heedayah dake ta juye juye tace "ki kira min muhammad" nan da nan nanny ta kirasa sannan ta kira mummy atare suka iso a lokacin heedayah se kuka takeyi tana ihu tana "wayyo xan mutu!" Asibiti suka nufa da don moha da heedayah da mummy, nanny kuwa ta tsaya had'a kayan baby sannan suka taho da ummu jalila. Tajima a labour room amman ina takasa haihuwan har karfe taran dare ana abu d'aya kwata kwata batasan ma ina take ba dan azaba don moha kuwa ko minti d'aya be iya yayi a d'akin ba dan tausayin da ta basa se kuka takeyi tana ihu shima tuni yaji kolla ya ciko masa a ido alwala yaje ya dauro se nafilfilu yakeyi yana rokan Allah sa matarsa ta sauka lfya. Haka fa suka kwana a asibitin heedayah bata haihu ba washegary ma still dsem thing, haka suka jera kwanaki uku a asibitin ba labarin haihuwa, daga karshe doctor'n yace sede a mata operation dan kuwa baby'n yayi girma dayawa sesa ta kasa haifosa, da kyar don moha ya yarda yayi signing papers din nan ma da mamansa ce tasa baki in bahaka ba shi baison a tsaga masa matarsa.
Yana signing aka shiga OR da heedayah don moha kam kuka kamar shine me haihuwan. Awa d'aya sukayi cikin OR din sannan red globe din ya d'auke daidai nan dr'n yafito yana cire abin daya toshe hancinsa dashi don moha ne yafara shan gabansa yana "dr how's my wife? How's she?" Murmushi dr'n ya masa sannan yace "the operation was a success your wife has delivered a bouncing baby boy" wani hamdala yayi harda hugging dr'n su mummy duk se murna sukeyi. Dr yace mijin ze iya shiga ganin matarsa da sauri ya shiga yaga heedayah kwance kan gadon da drip a hannunta gefenta kuwa wani kyakkyawan hallita ne wajen ya nufa ya d'au jaririn sede ace tubarkallah baby'n kato ne ga kamanninsa sak na don moha ba abinda ya rage kiss yabasa a kumatu sannan ya matso kusa da heedayah dake kallonsu tana murmushi a wahale zama yayi agefenta sannan ya bata kiss itama a goshi tare da

Please Login or Register in order to submit comment