Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kyar yake magana, tafiya dasuransu duk sanda heedayah taga daddy'nta setaga kamar itace silar tata kuka haka mummy ma. Ana jibi maganin daddy ze iso, daddy yakega kamar he can't make it gani yake kamar ze mutu, alhj lawal da ismail yasa mummy ta kira dake yau wednesday heedayah na sch mumy kuma an bukace ta a asibiti as emergency so dan dolenta ta fita tabar care din daddy a gun nanny. Bayan fitanta da like 20mins su alhj lawal suka iso nanny tamusu sannu dazuwa sannan taje ta gaya wa dady kan yayi baqi yace "ta shigo dasu daki" hakan akayi suka gaishe sa da jiki da kyar ya amsa dake ba karamar wahala magana ke masa ba yafara da cewa "alhj lawal?" alhj lawal ya amsa da "eh alhaji" daddy ya dawo da kallonsa kan alhj ismail sannan yace "alhj ismail?" Shima ya amsa, daddy ya cigaba "kunga de yadda nake ynxu rai a hanun...A..l.lah" ya tsaya yayi tari sosai sannan ya cigaba "ba dan komi na kiraku ba face dan in baku amanar business dina dan gani nake kamar i cant make it" alhj lawal yayi interrupting daddy "ko kadan alhj in shaa Allah zaka samu sauki ka cigaba da kula da business naka da iyalen ka duka" daddy yace "i hope so amman ynxu inaga kamar I cant make it sesa tun kafin in mutu nakeson nabaku amanan business dina cuz ku kadai nakeda wanda zan iya trusting, ko blood brothers dina baran iya trusting nasu as yadda nayi trusting naku ba, so pls ku riqe min amana" yasa hannu a karkashin pillown sa yakasa ciro papers din sanda alhj lawal ya taya sa "yace bani biro" alhj ismail ya miqa masa, ahj lawal harda hawayen munafinci "alhj s.u me kake kokarinyi? Pls karkayi signing papers dinnan zaka yi surviving wannan jarababbiyar ciwon in shaa Allah" alhj s.u yace "dan uwa kai fa kafada mun da abaya zaka kula min da business da iyali ko bayan raina amman is like baraka iya ba ynxu" (duk wannan magana da tari alhj s.u ke yinsu.) Alhj lawal ya goge yar kwallar munfincinsa sannan yace "ko kadan dan uwa koda last breathe dina ne zanyi sacrifising dan naga na rike maka amana" alhj s.u ya sa hannu kan papers din alhj lawal yace "kasa sunan dan uwa na alhj ismail" alhj s.u be kuma cewa komi ba yayi signing akan sunan alhj ismail ya miqa wa alhj lawal ya amsa seya barke dawata dariyan mugunta a lokaci daya. A daidai lokacin heedayah ta dawo frm sch as usual seta wuce dakin daddy sannan ta wuce nata, ta kai kofar dakin daddy knan taji dariyan muguntan da alhj lawal keyi dan yadda ta rude seta kasa gane ko alhj lawal dinne ko alhj ismail amman de tasan acikin dayansu ne, ta bude kofar kuma kwata kwata takasa, idea din bude kofar ma bata zo mata ba can se me dariyan ya fara magana "alhamdulillah finally ranan ya iso, rananda nakeson na mallaki dukiyar ka alhj s.u. I have waited for years, trusting dina dakayi is the biggest mistake dazakayi a rayuwarka, ba kula da family'nka da zanyi, business naka kuwa zan kula dashy sede ba dan in amfanar da family'nka ba a'a dan nawa family'n ne" bakin alhj s.u rawa yake yana magana cikin kuka "a.a.alhj la.w .al me kake fadi? Ashe dama ba sona kake tsakani da Allah ba? Aduk zama na dakai tsakani da Allah na rike ka bansan mena taba maka ba da zaka min wannan abu a rayuwa. Naji ka dauki arziki na kab nabar maka amman dan Allah ka kula min da iyali, 'yata heedayah pls alhj lawal yaja wata tsuka. Daddy ya dawo da kallonsa kan alhj ismail yace "harda kai alhj..." seya hau tari ya kasa karisawa kuka kawai ya hauyi sharkaf sharkaf da hannunsa rike a zuciyarsa. Irin dariyan daxu alhj lawal ya kuma yi sannan ya dau pillow ya danne wa alhj s.u sanda yaga bayya motsi. Yace wa dan uwan nasa "mu tafi" suna fitowa sukaci karo da heedayah a bakin kofa ta hada kai da guiwa se kuka take rapkawa kamar zata cire ranta atake jikin alhj ismail ya dau rawa dake shi ke rike da files din nd daga gani heedayah ta jiyo abnda suka kulla a cikin dakin baki na rawa yace...
[10/10, 1:31 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ6โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Heedayah yaushe kka dawo frm sch?" Heedayah ta dago jajayen idanunta tace "ynxu" alhj ismail yace "toh ya kke kuka ko anty ne tamiki duka?" Heedayah ta share hawayenta tace "a'a na fadi ne a sch damuke wasa" alhj lawal yace "sannu toh wuce daki kije ki huta" ta dau jakarta kamar dagaske tana ganin sun fice ta dawo da sauri ta bude kofar dakin daddy ko kallon direction na daddy batai ba hankalinta na kan cctv (spying camera) dake dakin ne kawai ta haura kan wardrobe ta ballo tana sauka suka hada ido hudu da alhj ismail yace "ke heedayah! Me wannan? Kawo in gani?" Ta zura masa ido ya sa hannu ya wabce cameran yace " so u think u are smart ko? Me kka ji dazaki ciro cctv dinnan? Wani abu kkeson ji?" Heedayah ta girgiza mai kai ya cigaba "to wallah kika kuskura kika gaya ma wani ko mumy'nki kan abinda kkaji munyi ni da baban mustapha" ya daka mata tsawa sanda ta shiga bari "sena pille kanki, kinji ko bakiji ba?" Heedayah baki na rawa tace "naji naji" ya fice, kan daddy'nta ta nufa tana jijjiqa shi "daddy! Daddy wake up pls, ka ma baban muhammad da baban mustapha duka ka kaisu gun police auntinmu tace can ake kai criminals bcuz dey are all criminals daddy wake up muje police station kaji, daddy!" Ina daddy shiru wata erin mahaukaciyar ihu ta sakar "daddy!" Nanny dake toilet sanda ta fito a gurguje "heedayah meke faruwa? Me kke kuka? Bakiga daddy na bacci bane? Kibarsa kinji. Oh har su alhj lawal din suntafi ne" duk wannan tambayoyi heedayah bata amsa mata ko daya ba daga karshe tace "nanny daddy baya numfashi" nanny tace "ke heedayah shegen manyance ne da ke, yaushe kkasan ko mutum na numfashi ko baiyi, common zo muje daki ki canza kaya kuma kukan ya isa" heedayah ta daka mata ihu "am serious nanny zo kiji" nanny ta karaso jiki na rawa tasa hannunta kusa da hancin daddy taji fa ba alamun numfashi salati kawai tahau yi ta jawo telephone ta kira mummy, maganartan ma ba fita takeyi ba "mu.m..my ki taho gda alhj ba lafya baya numfashy" "what?" Abnda mummy ta fada knan nanny ta kashe wayar. "Heedayah gaya mun meya samu daddy? Me kka masa ko haka kka samesa?" Heedayah ta bude baki zatayi magana seta tuna abinda alhj ismail ya gaya mata, ta ja bakinta kum! Tayi tsit "nima bansani ba haka na gansa since dawo na frm sch, nanny do something banason daddy na ya mutu pls" tafashe dawata erin matsanancin kuka bayan 20mins mummy ta iso ba abun ince firewa tayi ba, a gigice ta shigo gdan se dakin daddy tayi kansa tana kuka tana kiran sunansa amman ina daddy bai ko motsi, nan da nan nanny ta kirawo mal idi yashigo ya daga daddy akasashi cikin mota se emergency. Mummy, heedayah, nanny se kuka suketa rapkawa mal idi ma idanunsa duk sun kada.
An hour later dr din yafito mummy tayi kansa tare da jero masa tambayoyi, "dr how's my husband doing? Can I see him now? Dan Allah ya yake? Talk to me pls" dr yace "calm down, ko kece matarsa?" Mummy tace "sure, yes, ofcourse, definately ni ce matarsa" (bata ma san sanda ta jero wannan answers dinba) dr yace "muje office dina" heedayah ta kama sabon kuka ta kankamo mummy itama setabi su da kyar nanny ta jata jikinta sannan mummy suka fice da dr sukayi office nasa yace mata "have a seat pls" mummy tazauna dr yafara kamar haka "nakega ba se nagaya miki ba u already know mijinki is affected by ALS disease ko?" Mummy tace "yes for sure am aware, disease din na stage 1 ne" dr yace "a da knan dan ynxu da mukayi test mungano yakai stage 3" mummy ta dafa kirji "what???" Hawaye kawai ta fara zubda, dr yace "ko kinsan meya samesa ya sume?" Mummy tamasa bayanin abinda tasani, dr yace "ikon Allah there must be some explanations then...ko kinsan mijinki nada hawan jini?" Mummy tace "eh amman kuma da sauki dan ya jima bai complaining ba" dr yace "due to shock da maigidanki ya samu wanda kkace kema bakisan dalilin hakan ba yasa hawan jininsa ya hau sosai wanda yasa sa paralysing ynxu haka am sorry" suuuu mummy ta sulale kasa sumammiya
[10/10, 1:31 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ7โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Dr yakira nurses aka dagata itama aka kaita wata dakin, heedayah na ganin mummy'nta a sume ta sakar dawata irin ihu sanda aka fitar da ita daga asibitin kuka takeyi sosai kamar ba yarinya ba, immediate attention aka bama mummy within 20mins ta farfado ba abin da take furtawa face "habibi na don't go nd leave me" ahaka har tayi gaining back conciousness, kuka takeyi sosai heedayah da nanny ne suka shigo, heedayah ta karasa gun mummy'nta tayi huggung nata tightly tana kuka "mummy ina daddy? Muje mu daukosa mukoma gda mubar wannan asibitin eventually we will all fall sick dan Allah mutafi" tafashe dawata erin kuka me tsuma zuciya mummy ta taso da ita daga jikinta tace "look at me heedayah" da hannunta biyu rike a fuskarta "zamu tafi gda kinji dnt worry bari daddy yadan samu sauki kadan se mutafi stop crying kinji? Bansan inga princess dina na kuka, ure tears are way expensive, kinsan menakeso dake ynxu?" Heedayah ta girgiza kai da alaman a'a mummy tace "kuje gda da nanny kici abinci kiyi sallah, pray for daddy, do ur assignmnts seki kwanta ki huta kinji? Kina tashy nida daddy zamu dawo gda heedayah tace "inason inga daddy, mummy pls ko kadan inason inga daddy na" mummy tace "don't worry ynxu daddy na bacci anjima kadan ze tashy" heedayah tace "promise me mummy" baki na rawa mummy tace "i promise mumy's princess" tabata peck a goshi tace wa nanny "ku tafi" nanny bata ce komi ba takama hannun heedayah suka fice mal idi yayi dropping nasu sannan mumy ta kirasa yakuma dwowa asibitin. Bayan tashin mummy da like 15mins dr yashigo ya dubata yaga shes perfectly fine yace "ki huta madam, Allah bada lafya" mummy tace "ameen dr pls tell me meke damun mijina? How is he? Inason ganin mijina pls he need me by his side" dr yace "calm down ynxu ki huta" mummy ta ta rokon dr da yagayamata meke damun mijinta daga karshe ya karisa gaya mata bebar komi ba, salatin mummy kawai ke tashy a cikin dakin wai ace yau an wayi gary daddy is paralysed, bayida wani amfani kuma again, dashy da babu duk daya ne subhanallah ya Allah kaba ma mijina lafiya. Baki na rawa tace "dr pls kabarni inga mijina, pls" dr yace "muje" da kyar ta mike tabi bayansa suka shiga dakin daddy dr yabasu waje, jiki na kyarma takarasa gun daddy ta dauko hannunsa dake hade da drip ta rike bibbiyu da nata a hankali hawayenta ke sauqa kan hannun daddy se suratai take zubawa tana kuka tagama tayi addu'a ta kwantar da kanta gefen daddy ahaka har bacci me nauyi ya dauketa***
Da maghrib ta farka tayi sallah tasa mal idi kwaso mata essential things da zatayi needing dan kwana a asibiti yazama dole cuz har ynxu daddy beyi gaining conciousness ba. Allah ya so time da mal idi yaje kwaso kayan heedayah na bacci da har nanny zata ta da ita sallah sekuma tace bari ta idar sannan ta tayarda ita yadda Allah yaso su knan, har aka gama diban kayan heedayah batasani ba. Mal idi na tafiya nanny ta kira mumy ta gaisheta da jiki take tambayarta ko ta dafo mata abinci ne? Mummy tace "a'a kibary kar heedayah tayi noticing wani abu zan sa idi ya siyi min" nanny tace "toh shiknan tunda haka kkace, ya jikin daddy'n heedayah?" Mummy tace toh da sauki amman kam har ynxu beyi gaining conciousness ba nanny, i dont know what to do" nanny tata bata hakuri amman wannan abu da abin dubawa aciki, mummy tace "kibary kawai sena dawo se anjima" ta katse wayar. Nanny ta manta da zancen ta da heedayah yin sallah ma gabadai. Se around 10:00pm heedayah ta tashi tayi brushing tayi alwala without anyone telling her to, tayi sallolinta tayi ma daddy addu'a sosai sannan ta zauna tana nazarin abinda tajiyo dazu kwata kwata ta kasa gane waye ke maganar ko alhj lawal ne ko alhj ismail amman dey jikinta yafi bata alhj ismail ahaka tabar tunanin ta sauko kasa tasami nanny a parlour ta karasa gunta tace "nanny ina mummy da daddy?" Kafin ta jira me nanny zatace ta dau hanyar dakin daddy tana kwala masu kira shida mummy
[10/10, 1:31 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ8โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Tagama yawonta bata ga masu kamannin daddy da mummy ba, ta sulale a kasan dakin tafara raira kukarta me tsuma zuciya, nanny ta taso ta daga ta, tana lalashinta heedayah taqi yin shiru kuka takeyi sosai har bacci yayi awon gaba da ita tana jan numfashy a hankali nanny ta kaita daki ta rufeta da bargo sannan tarufo mata kofar.
Washegary, around 7:00AM daddy yadan motsa yatsar sa daidai lokacin idan mummy yakai gun da saurin gaske taje ta kira dr suka shigo tare yadan dudduba daddy yace "ma'am mugodewa Allah ur husband has gained conciousness" mummy tana murmushi tace "alhamdulillah" dr ya fice. Mummy ta karso kusa da daddy ta riko hannunsa da hawaye sharkaf a fuskarta tace "welcome back habibi" ta masa murmushi, daddy ya gwada magana amman ina yakasa, anytime yace zeyi mgn its becoming hard, atake mummy tafara sabon hawaye tana sharewa suna zubowa, haka daddy ma hawaye yake da kyar ya mata murmushi, mummy tasa hannu ta goge masa yar hawayensa tareda gaya masa "everything is gonna be fine in shaa Allah, try not to talk" tabasa peck a goshi. Tashi tayi ta dauko wayarta dan kiran nanny bugun farko nanny ta daga suka gaisa mummy tace "princess dina fa, tatafi sch?" Nanny tace "da kyar" mummy tace "Allah sarki my poor heedayah, ki hado mana breakfast ga daddy nan ya farfado" nanny tace "toh toh alhamdulillah kiban hour daya" mummy tayi hanging. Kiran dr dinsu tayi na washington DC sanda tayi 2 missed calls sannan ya daga a na uku ta gaishesa yake bata hkr akan delayance din maganin bada ga wurinsa bane mummy tace "ba komai gbe ne ai" yace "ya jikin me gidan?" Nan mummy tabasa labarin komi ya mugun tausaya wa daddy da mummy matuka ya ce ta kwantar da hankalinta ze hado mata wasu maganin in shaa Allah mijinta will get better duda it will take long process ne, yagayamata tips dayawa mummy tayi godiya in return ahaka sukayi sallama (duk wannan zance da turanci sukeyi.)
A sch heedayah kuwa ba wanda take masa magana kullum tana cikin tunani abin ba karamin tama antinsu hankali yake ba ace yar yarinya kamar heedayah amman ta zauna se aukin tunani gashy anytime ta tambayeta meke damunta setace mata rashin lafyan daddynta ne kawai amman aunty kam tasan for sure there must be something, har don moha sanda anty ta tambaya amman shima yace mata besani ba cuz heedayah is avoiding him bata masa magna ynxu yayi yayi da ita amman ina taki so ze bata space, daga karshe anty tayanke hukuncin kiran mummy. Bayan an tashy frm sch mal idi ya zo daukan heedayah acikin mota tace masa ita karya kaita gda gun parents nata takeson zuwa tata masa bori sanda ya yarda daga karshe suka zarce asibiti mummy tayi mamakin zuwan heedayah da unifirm wato ko gda ma bataje ba balle taci abinci nan danan ta kira nanny, nanny tace ita batasan da zuwansu bama akadawo kan mal idi aka suburbudesa sosai. Heedayah ta fashe da kuka "mummy wato ure not happy to see me? Haka jiya kka min karya kkace zaku dawo gda da daddy nata jiranku bakuzo ba, ba damuwa mal idi take me home" tatashy mummy ta riko hannunta "not at all my dear, kema kinsan kanki mummy will not lie to u like that, inason in gaya miki wani abu nd inason kibany mind naki kijini da kyau. U see, daddy is in a critical condition, Heedayah! Daddy baya magana ynxu yayi paralysing" ta fashe da kuka, heedayah tace "mummy? Me paralysing? Kibar kuka pls mummy nima zanyi fa" Mummy ta share hawayenta "daddy baya iya magana, ko tafiya heedayah" hannu heedayah tasa a kunnenta "nooo mummy wasa kke min, my daddy can talk nd walk noooo" tabar gun a guje ko ya akayi bata manta dakin daddy ba oho dan heedayah batada mantuwa dakinsa ta wuce straight kafin su mummy suce pim. Tana shiga ta hango daddy'nta a kwance kan gado da hawaye na bin fuskarsa tasa lock a kofar takarasa kansa da gudu tafadi a kanshi "daddy nooo pls daddy u promise to always stand by my side, kace u'll never leave me, remember? I want my daddy, plss dady" kuka takeyi sosai daddy naganinta amman ba abinda ze iyayi se hawaye sanda tayi kuka sosai sannan ta dago jajayen idanunta ta share hawayenta, ta share na daddy tace "daddy listen to me I promise sena rama maka abinda baban muhammad yamaka, zanje in tambayi antinmu me mutum yake karantawa ya iya kama criminals nd I promise sena kamasu na kaisu prison har su mutu a can" (ji yadda heedayah ke magana kamar ba yarinya ba). Su mummy suna isowa dakin taga a rufe mal idi yafara kokarin budewa tace "let her be" suka nemi gu suka zauna se kuka takeyi a hankali.
Alhj lawal na zaune a parloun gdnsa da files na gdaje, filaye, companies, na alhj s.u agabansa ya sakar dawata dariyan mugunta sannan yadau wayarsa ya kira alhj ismail bugun farko ya daga ya gaishesa alhj lawal yace "bar duk abinda kakeyi kazo I need u now!" Baki na rawa alhj ismail yace "yes alhj gani nan zuwa yi hakuri pls." Kamar kyaftawan ido sega alhj ismail a gdan alhj lawal ya durqushe ya gaishesa alhj lawal yace "hau kujera ka zauna magana zamui nd inason kbani hnkalinka dan abu zansa kamin nd banason failure"
[10/10, 1:31 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ9โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Ko kana da labarin alhj s.u na asibiti?" Alhj ismail ya gyada kai, alhj lawal ya cigaba "toh kasani bara muje dubansa ba, daga mu har iyalan mu bawanda zeje dubansa, kaji ai?" Alhj ismail zeyi mgn knan alhj lawal yace "ko bakaji bane" alhj ismail yace naji, alhj lawal yayi yar murmushi sannan yace "zan baka files na gdan alhj s.u dayake ciki ynxu kaje ka siyar" Alhj ismail ya zaro ido sannan yace "kar mu masa haka pls mun kwato campany nasa da sauran filaye ai ya ishemu ba se mun sai masa da gdan dayake ciki ba, for goodnake sake su koma ina?" Alhj lawal ya buga table "ni nake ma magna kana kin ji?" A zuciya yace "lallai se malam ya dado min wanga magani" jiki na rawa alhj ismail yace "yi hakuri i'll do as you say" alhj lawal ya miko masa file din gdan yace "goodluck, you can go now" alhj ismail na ficewa alhj lawal ya zarce side na matarsa ya sameta kwance kan gado tana kallo suka gaisa yake ce mata ta shirya zasu je duban alhj s.u bai da lafya, tace "ayya ai banda labari barin kira mumyn heedayah" ya ce "toh kiyi sauri" yana fita takira mumy'n heedayah suka gaisa ta tambayeta ya jikin daddy? Mummy tace "da sauki" umman mustapha (matar alhj lawal) taba mummy hakuri kan rashin zuwan da tayi cuz bata san daddy baida lfya bane ynxu zata kira maman muhammad (matar alhj ismail) ta sanarda ita halan su shigo tare ma ahaka ta katse wayar. Ta kira maman don moha suka gaisa take fada mata, maman don moha ta tausaya wa mummy matuka tace itama zata shigo anjima sukayi sallama, alhj ismail mijinta taje tasamu yana zaune a garden take gaya masa kan zata fita anjima zataje gaishe da daddy'n heedayah da jiki ko zamuje tare ne?, alhj ismail yace "ba inda zakije" tamasa rokon duniya ya hanata haka takoma ciki amman de tasa a bayan mind nata se taje koda bada izininsa ba, ace duk yadda suke da mummy'n heedayah mijinta ba lafya yace barataje dubanta ba ai ba ta kyauta ba.
Alhj lawal, dansa mustapha da matarsa na hango a asibitin da akayi admitting daddy da manya manyan ledoji guda 2 a hannun matarsa, yasa ta kira mummy, mummy ta musu kwatancan dakin suka kariso suka gaggaisa kowa yaga daddy seya tausaya masa harta alhj lawal dinma beji dadin ganin amininsa a condition haka ba amman ya ya iya da son zuciya, umman mustpha ta tambaya "ina heedayah ne banganta ba?" Mummy tace "ai bata jima da barin nan ba" umman mautapha tace "ayya ashafa min kanta" bayan like 15mins da zuwansu alhj lawal yace "zasu tafi" a daidai lokacin daddy ya tashy daga yar baccin da yakeyi yana ganin alhj lawal jikinsa ya soma rawa mummy suka rasa meke faruwa, shide alhj lawal yaja baki yayi kum dake yasan dalilin hakan, mummy duk ta kidime tarasa nayi can tace bari taje ta kira dr, alhj lawal yace "kar ta damu magana alhj ismail keson masa sesa jikinsa ke rawa" ya karasa gun alhj ismail da har ynxu jikinsa rawa yakeyi yace "dan uwa try not to talk nagane me kake nufi, Ina company dinka dake abuja neko? Nxt week zan shiga abuja in shaa allah in kula maka dashy kaide Allah baka lafya kawai, sannu" yadawo da kallonsa kan matarsa yace "mutafi ko?" suka aje wa mummy ledojin tayi godia sosai ta musu rakiya sannan ta dawo ciki. Data dawo ta karisa gun daddy tana nuna masa ledojin da alhj lawal yakawo se yaba hankalinsa take, shiko se kokarin magana yakeyi yace mata "karta amsa, alhj lawal munafiki ne" amman ya kasa, mummy kuwa tace "try not talk yace zeje maka company din ya duba ai nasan alhj lawal da kirki he won't let you down" Haka har dare yyi maman don moha batasamu daman zuwa ba dake alhj ismail a gda ya wuni ranan, can dare ta kira mummy ta gaishe ta sannan tabata hakuri kan bata samu daman fita yau ba amman in shaa Allah gbe zata zo, mummy tace "ba komai, Allah kaimu" maman don moha tace "ya jikin maigidan?" Mummy tace "toh da sauki nakega gobe ma za'a sallamemu cuz gbe maganinsa zasu iso" maman don moha tace "ahh alhamdulillah in shaa Allah zan shigo kamin ayi discharging naku din, Allah bashi lafya"

Please Login or Register in order to submit comment