Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da sauran frnds da coursemates basu suka dawo gda ba se can bayan maghrib duka agajiye toilet suka fada sukayi wanka sannan suka fito one by one, suna cikin cin abinci a dining, daddy daya fito daga dakinsa da mummy yace "graduates harkun dawo ne?" Dariya duka sukayi sannan sukace "eh daddy" a tare, daddy yace "toh masha Allah, my princess I have a suprise for you," cikin zumudi heedayah tace "yes daddy what is it?" Daddy ya kariso ticket ya miqa mata, "here, we will be leaving for Edo state jibi in shaa Allah seki shirya," tsalle ta daka sannan tayi hugging nasa "thank you so much daddy" peck yamata a goshi yakoma daki, a daren ranan kam heedayah takasa zama gu daya se safa da marwa takeyi she cant keep calm a jibi zata ga rayyan nata da baba aleesha. 2days later daidai 9:30AM a airport heedayah da aesha se rapka kuka sukeyi a dole wai su zasu rabu, mama da mummy ne ke lalashinsu da kyar suka rabu da juna su mummy suka fice 11:00AM daidai suka iso EDO state taxi suka tsara suka sauka a wata htl kasancewar yamma batayi ba heedayah ta matsu sam se sun karisa UHUNMWONDE taga rayyan nata, abinku da princess nan da nan suka amince da qudurinta bayan sun watsa ruwa duka sunci abinci suka fita basu tsaya ko inaba se wata babbar mall inda sukayi shopping wa family'n rayyan kamar ba gobe food items ne kayan sakawa ne ba abunda babu heedayah kuwa kayan data hada ma rayyan ko kayan lefen amarya albarka, takalma ne turaruka, wrist watches ba abinda ba ta saya masa ba harda inner wears, taxi din tam suka cika da kayaki sanda suka tsari wani taxi'n daban suka shiga suka kama hanyar UHUNMWONDE. Tafiyar 3 hours da 'yan mintoci sukayi sannan suka iso daidai gabar lungun gdansu rayyan, sam heedayah bata manta kwatancen gdansu rayyan in ta ba. Tace da mummy da daddy "baran shiga inga ko suna gda first" suka amsa da "toh" ta shige ciki, tana shiga a daidai bakin kofar shiga sukayi bumping into each other ita da rayyan yana kokarin fita, d'aga idan da zasui kowanne daga cikin su yakira sunan juna "Heedayah!" "Rayyan!" Hugging juna sukayi ba tare da sun sani ba sunfi 3mins a haka sannan rayyan ya sakota yace...
[10/10, 8:27 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
7โƒฃ4โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Bayan heedayah ta watsa ruwa tasa wata atamfarta riga da skirt fitted ya amshe jikinta sosai, tana kwance kan gadonta tayi ruf da ciki nanny tamata sallama da suje suci abinci 'yar powder tashafa tasa pink lipstick ta feffesshe da turare sannan ta yafa 'yar gyale kalan atamfarta a ka tafice, already PA'n daddy ya siyo musu take away a htl duk suka zauna akan dining table daddy na mummy suna fuskanta juna haka heedayah da rayyan ma, ba aikinsu se satan kallon juna ahaka har suka gama cin abincin daddy yayi gyaran murya "rayyan a ina ka tsaya da karatu?" Kafin ya amsa heedayah ta amsa "betaba attendn sch ba daddy," daddy yace "tooohhh daman nayi deciding in samo maka aiki ne amman tunda haka abun yake zan ma PA na mgn anemo coach seya na koya maka yadda ake tafiyar da business bayan kun gama se inyi employing naka a cikin company dina ko ince na mummy'n heedayah ko?," murmushi mummy tayi "kai habibi wani erin nawa kuma?" rayyan dayakasa rufa baki dan murna se godiya yakeyi haka heedayah ma, daddy yace "ba komi son" sannan yace da mummy "my dear muje mu huta ko?" Ta tashy suka fice yarage heedayah da rayyan, bayan kallonta daya juma yanayi sannan yace "my princess ure looking stunning," murmushi tayi sannan tace "thank you, rayyan business man" dariya yayi "in shaa Allah the first money I earn zanyi amfani dashy in saya miki abu bcuz am forever indepted to u nd ur family, heedayah I love you" "I love you too" tace masa, hira suka tayi sai kusan maghrib ta haura sama shikuma suka fice masallaci da daddy bayan sun dawo daddy da mummy na dakinsu heedayah ta sauko tayi knocking a kofar dakin rayyan tasowa yayi ya bude hannunsa taja suka zauna a parlour tace "rayyan there isn't time we have to start making our move by tomorrow," rayyan yace "okay yanzu what do you have in mind?" Heedayah tace "kaga evidence yakamata muyi gathering akan alhj ismail firstly files na conpanies na daddy yakamata mu samo after that akoi wata CCTV wanda yake containing duk abinda ya fada time da ya kwace files din gun daddy kaga it is a strong evidence am sure muna presenting nashy a court, alhj ismail ze qare a jail." Rayyan yace "perfect! So ynxu gobe da yaushe zamui making first move namu?" Heedayah tace da "dare, alhj ismail da kai da danka days naku sun kusa karewa"***
Washegary! Around 11:00AM bayan angama breakfast, TUTOR AHMAD wanda zena taking rayyan business class ya iso bayan gaisuwa shida rayyan suka fice garden inda yafara bayyana masa significance na business heedayah duk tana labe tana ganinsu abinda ta lura dashy shine rayyan is a very fast learner awa daya da rabi sukayi sannan suka gama rayyan ya masa godia sannan tutor ahmad ya fice heedayah ta gudo ciki da wuri dan kar rayyan ya ganta, ya tare ta zaune a parlour tace "my king har angama class na yau dinne, how was it?" Rayyan yace "not bad" heedayah tace "tam all the best baran dan fita," " ina zakije muje tare?" "Noo don't bother ynxu zan dawo ta fice." A daidai corner dayake kusa da gdansu don moha tayi parking motarta tana me qare wa gdan kallo tafi 10mins a zaune cikin motar sannan ta yanke hukuncin leqa cikin gdan tana fita time din don moha yake shigowa corner'n knan da headphone nasa a kunnensa da P cap a kansa ko ya akayi ya gano heedayah daga baya oho? Ko dashike ba abar mamaki bane dan don moha yasan heedayah tun haihuwarta da sauri ya nufa inda take hannunta ya riqo abinku da prosecutor wanda take da dan training na fada atake ta murda masa hannu ta baya "who are you?" take tambaya kasancewar bata ga fuskar meshi ba dan P cap dayake sake da ita cikin murya me nuni da wahala yace "heedayah don moha ne" nanne ta sako sa hannun har ynxu zafi take masa dan yadda heedayah ta murda ta baya, "don moha?" tace, yace heedayah "yaushe kka dawo?" Da fuskarta a daure tace "why do u care? Kai da kaso kasheni me hadinka da dawowa na da kin dawowa na?" Don moha yace "heedayah what do u want me to do ki yarda kan ba ni nayi ordering a kashe ki ba, come to think of it meh zanyi benfiting aciki in kin mutu? Nothing hasali ma sede inci baya sbd na rasa wife dina..
" dariya tayi "wife? Wace wife dinka? Don moha haven't I made it clear to you? i'll never be ur wife, wai ko bakasan me intensions dina bane har yau, open ur ears kaji i will not rest sena ga daddy'nka behind bars muhammad," don moha yace "it still won't change a fact btw us heedayah, pls give me a chance to prove myself," heedayah data yi mutuwan tsaye tace "don moha kana cikin senses naka kuwa? Fadin kanason ka auri wacce takeson takai daddy'nka jail?" Kai ya gyada mata "in har his guilty of the crime kke accusing dinsa its okay by me all am asking is for you to give me a second chance," wayarta ta ciri kamar wanda zatayi abin arziki pictire'n rayyan ta nuna masa wanda nima miemie bansan sanda ta daukesa picture dinba "for your information this is my boyfriend shine mijin da zan aura, stick that in your head" ta shige motarta ta bar gun. Da kyar don moha ya iya ya karisa gda ya nufa dakinsa "heedayah what do you want me to do ki gane cewa am not responsible for the crime ure accusing me of?"***
3 days later don moha na kwance a dakinsa yajiyo muryan daddy'nsa yana waya ko da wayene oho amman his confident da alhj lawal ne; alhj ismail yace "dan uwa ta dawo fa kace? Ta yaya? Ina wanda kace su kaita can kudu, meya faru?" On d other hand alhj lawal yace "bar yan banza basu kasheta ba qarya suka min, wat if ita da alhj s.u sukayi deciding filing case akanmu a court fa ya zamuyi?" alhj ismail yace "gaskia we shud think of a way nd nasan sarai yarinyan nan barata bar zuwa gda na ba sbd akoi abinda take nema, dama ban taba gaya maka bane amman shekaru da suka gabana a baya, time da muka karbe files na alhj s.u ai akoi wata cctv a dakin wanda na amshe a hannun heedayah am very sure shi take nema har ynxu," alhj lawal yace "shine baka taba gaymun ba? Amman...god! Ba abin in zageka ba dan uwa taya zaka tapka dolanci haka? Ynxu ina cctv'n yake? Ai in yarinyan nan tasamu namu ya qare, ina yake?" Alhj ismail yace yana inda nake ajiye keys din motocina da bana amfani dasu a garriage," don moha da ya labe yana jinsu tun daxu ya sako baki tare da zaro ido, alhj lawal yace "to ka barsa a wajen tukuna, ynxu kazo gda na right now musan ya zamuyi," alhj ismail ya amsa da "toh gani nan zuwa" yayi hanging call din ya duba ya duba be ga kowa ba sannan ya fice. Da sauri don moha ya fito daga dakinsa yayi inda daddy ke ajiye keys din a garriage sede yaga abin bai buduwa se anyi inputting password wanda ko da za'asa wuka a wuyarsa besan meh password dinba
[10/10, 8:27 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
7โƒฃ5โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Date of birth na daddy'nsa (alhj ismail) yasa abun yaqi buduwa illa "invalid password" dayake nunawa, ya gwada na mama still beyi ba, na qaninsa safyan ya gwada still be budu ba dan haka yasa wedding date na daddy da mama shima yaqi buduwa har yayi giving up se can yace bare gwada sa DOB'nsa yana sawa kuwa se safe(wajen adana abu) din yabudu, abun mamaki this is only showing yadda alhj ismail keson dan sa muhammad sosai, besa DOB'n kowa ba a gdan sena don moha, don moha besan sanda idanunsa suka cike da hawaye ba yace da knshi "daddy den why are u doing all these wrong acts, ba haka na sanka ba daddy," kwata kwata seyaji bare iya barin heedayah ta kai masa beloved daddy'nsa jail ba dukda kuwa yasan daddy'nsa ya ksance me laifi hannu yasa yaga CCTV'n cikin wata sealed pack a aljihunsa yasa ya rufo abin yafice zuwa dakinsa yayi connecting da system nasa ya kalla ma yakasa duk jikinshi ya mutu.*** alhj lawal yace "dan uwa kasan life namu is in danger dan alhj s.u ya warke ynxu evidence kawai suke nema shi da 'yarsa sukaimu jail gashy naji ta karanta criminal law prosecutor ce," alhj ismail ya zaro ido "prosecutor fa kace? Innalillahi! Karshen mu yazo alhj lawal tun farko da bamu aikata abinda muka aikata da a baya ba wallahi, gashy ynxu a banza rayuwarmu zata kare a prison," alhj lawal yace "saidai in kai ka ga dama, amman nikam baran kare a jail ba" cikin rashin fahimta alhj ismail yace "kamar ya knan?" Alhj lawal ya sakar dawata dariyan mugunta sannan yace "kasheta zamu kuma yi, kaga dama itace eye witness tana mutuwa ba yadda alhj s.u ya iya damu dan ko court yakaimu its written shi da hannunsa ya yi signing papers dinsa kan sunanka, koba haka ba?" Alhj ismail dayayi shiru na dan lokaci yace "haka ne kayi gaskia amman bakka tunanin wanda zaka sa aiki su mana irin abinda suka mana da? Su kuma sparing life na heedayah," alhj lawal yace "karka damu better men zan nemo wanda zasui aiki me kyau kaide yanzu kaje ka dauko CCTV'n ka daka sa kayi rugu rugu dshy kamar yashi," alhj ismail yace "tam barin koma gda" a haka sukayi sallama. Bayan isan alhj ismail gda ya nufa garriage din yasa password din ya bude safe din saidai to his suprise bega abinda yake nema ba, searching yayi one by one ya ciro komin dake cikin safe din amman wayam ba alaman CCTV'n hankalin alhj ismail in yayi dubu be tashy ba shin ina CCTV'n ze je atare zufa masu dumi dumi suka qeto masa yana gogewa sabi suna sake qetowa hannunsa na bari ya zaro wayarsa a pocket ya kira alhj lawal ringing daya biyu alhj lawal ya daga, "ya dan uwa har ka rugurguza CCTV dinne?" Shiru alhj ismail yayi, alhj lawal yace "hello dan uwa bakkaji ne? Hello?" Baki na qyarma alhj ismail yace "dan uwa wlh banga CCTV din ba," cikin tsawa alhj lawal yace "WHAT???" umma dake daki ta jiyosa "alhj lafy? " "Ahh ba komai yi zaman ki," nan ya fice zuwa bakin gate yana maganan yana karewa da hannu da angansa anga wanda bai da gaskia, "meh kake fadi ismail? Bakaga CCTV'n ba?" Alhj ismail yace "eh dan uwa," alhj lawal dake mgna cikin tsiwa har ynxu yace "toh u better find it, wh..wh...what do u even mean kace baka gani ba? Kana nufin CCTV'n yayi kafa knan? U better find it in bahaka ba kasani bani kadai zanyi running a jail ba is the both of us" kamin alhj ismail ya amsa alhj lawal ya katse wayar tsaki yaja "wannan mutumin anyi soko wlh taya ze batar da CCTV'n wallahi inhar be samu ba sede a neme ni a garin kano a rasani dan baran bari 'yar dana haifa ba ta kaini jail, thank god ma muatapha yayi aure a can sokoto bayya nan, yadda zanji dadin guduwa" yana kaiwa nan ya koma ciki***Alhj ismail; Dakinsa ya nufa bayan ya watsa ruwa ya fara duba CCTV'n ko ya kawo daki be sani ba yayi duban duniyan nan kap! amman be samu CCTV'n ba "haa'an! Ina wannan abu zeje ai ba wanda ze shigo gdan nan ya dauka toh where will it be?"***
Can dare around 10:45PM heedayah da rayyan suka fito bayan addu'an da daddy da munny suka musu dab gaban gdansu alhj ismail tayi parking knocking sukayi me gadi ya bude musu ID card nata ta nuna masa na fadin ita prosecutor ce me gadi dake da niyar hanasu shiga yana ganin ID'nta ya ce "kushigo kushigo" da hannunsa a ka sekace wanda akace za'ayi arresting (lol) heedayah tace "rayyan be on the watch ni zan shiga", rayyan yace "okay take care dear in aka samu wani matsala dont 4get to press the button" tare da yin nuni dawani abu da yake kunkuminsa kamar waya kai ta gyada masa sannan ta fice shikuma ya tsaya da me gadi a bakin kofa, ko uffan me gadi be kuma fada ba kuma ya kasa gane wace ta macen kasancewar ba haske a gun daya ga fuskarta da tsaf ze tuna kawar shams ce. Zagaya gdan take tana neman windown dakin alhj ismail can ta jiyo muryarshi awata daki yana waya da wani, dan haka ta kasa kunnuwanta cewa yayi "alhj wallah kap na duba CCTV'n ban gani ba na rasa wayazo ya dauka," on the other side alhj lawal yace "inconpetence dole mu samu wanan CCTV'n in bahaka kaima kasan asirin mu ze tonu, ko kana ganin heedayah'n ce tashigo ta dauka baka sani ba," alhj ismail yace "noo gaskia bata shigo gda na ba nd koda ta shigo ma barata san inda yake ba nd koda tasan inda yake ma barata san password dinba," heedayah de ta kasa kunne tana sauraronsa koze ambata sunan wanda yake waya dashy dan she's sure da accomplice nasa ne... Alhj lawal yace "to wlh kai kasani dan kaga ni bara a taba kamani ba nafi karfin in shiga prison in har abu ya baci guduwa zanyi daga garin kano yarage kai kadai za'a kama gomma ka nemo wannan abu nide na gaya maka," alhj ismail yace "alhj lawal ya kake mgn haka ne?" heedayah tace "alhj lawal? Innalillahi! So gaskian daddy ne harda alhj lawal amman Allah wadar din erinka alhj lawal two face sneak kawai a gaban mutane kana acting kamar gentle man ashede babban munafiki ne kai in shaa Allah dakai da alhj ismail jail ce karshenku," duk mgn nan a hankali tayi sa...alhj ismail yacigaba "tun farko da bamui abinda mukayi bama wallahi," alhj lawal yace "wai ban hanaka mgn haka bane? Kai kake gardama, ynxu in har ba'a samo wanan CCTV ba kawai mu gudu daga baya se family'nmu su biyo mu ko ba haka ba?" Alhj ismail yayi jugum sannan yace "tam yadda ka fada" ahaka aukayi sallama sidak sidak heedayah tafito, rayyan yace "mu tafi?" Ta gyada kai ta wuce rayyan ya cukumo wuyan me gadi "sauran gobe kayi dogon baki ka gayama me gdan kan wasu sun zo jiya kaga abinda zan maka" tare da zaro masa ido da buga sa a jkn bango, baki na rawa me gadi yace "baran fada komi ba hasali banga komi bama wlh" rayyan ya sokasa sannan yafito suka fice. Suna isa gda suka tarar da mummy da daddy suna jiransu, mummy tayi hugging heedayah "I was worried sick about you my princess" daddy yace "how did it went?" Bayan sun nemi gu kowa ya zauna heedayah tace "daddy ure right harda alhj lawal"... mummy ta dafe kirji, "innalillahi! Amman alhj lawal ya amsa sunan munafiki, how can he be so evil ashe dama duk son da yake ma habibi na ashe faking kawai yake? I should have known, Allah baki nasara my princess gaskia justice must be served na goya miki baya 100% ynxu what ur next move?" Heedayah tace "alhj lawal is my nxt target yakamata in bincike gdansa shima nd also naji alhj ismail na fada masa kan CCTV dana jima ina neman ya bata am sure ba batan yayi ba dole wani ne ya boye saisa yazama dole inje gdan alhj lawal he might be the one hiding it kunsan babban munafiki ne ze iya yuwa suna aiki da alhj ismail amman yana munafurtansa," daddy da mummy suka sa mata albarka tare da mata fatan nasara sannan sukayi thanking rayyan shima sosai.***
Washegary around 9:30AM naga wasu kattin arna guda biyu erin bakakennan wanda basuda imani ko kadan a tattare dasu a gdan alhj lawal suna zaune a garden suna jiran fitowarsa, bayan 'yan mintuna se gashy ya fito ya nemi gu ya zauna bayan da suka gaishe sa, yayi gyaran murya yafara kamar haka;
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
7โƒฃ6โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Joseph da Andrew ko?" "Yes boss" suka amsa a tare, alhj lawal yacigaba "aiki nakeson in saku" yasa hannu a aljihu ya ciro wata photo'n heedayah "kunga wannan yarinya dake kan hoton nan?" Tare da mika musu photo din, suka amsa da "yes boss" "ita nakeson ku kashe min ita" ya kuma ciro wata paper containing address na gdan alhj s.u "ga address nata nan amman banso ku bita har gda ku kashe ta kubari acikin gari yadda da kun harbeta seku gudu nikuma sena turo maku kudinku 1million, banason aikin wasa tun ynxu in baraku iya ba tell me," Joseph yace "haba boss me acikin kashe rai? Abu ba sau daya ba sau biyu ba, consider wannan aikin done!" Alhj lawal yace "haka nakeso ga wannan" ya miqa musu dubu biyar biyar ga wannan "kusha ruwa suka" amsa tare da mai godiya sannan suka fice***
11:30AM business class na rayyan ya kare bayan ya shigo ciki yana zaune a dakinsa mummy tayi knocking yatashy ya bude mata waya ta mika masa gashy mummy na son maka mgn, ya amsa tare da mata godiya "hello mummy, ya kke?" Ta amsa da "fine Azuka ya kake ya kano? I miss you," "I miss you too" ya ce, "ya daddy da Amarachi?" Mummy tace "suna lfya," rayyan yace "bata mu gaisa" nan takira Aaliya ta mika mata bayan sun gama gaisawa da Rayyan tace "brother yaushe zaka dawo i miss you kaga frnd na chika dincan daxu yamin pumping ruwa yaki," tana maganar ne kamar zatayi kuka rayyan yace "laaa don't worry very soon zan dawo kinji worry less sister nd zan taho miki da tsaraba dayawa kinji?" Tace "yawwa brother sesa nake sonka, where is anty heedayah?" Rayyan yace "she's not here tana dakinta dont worry I'll convey ur greetings to her," tace "tom bye" yayi hanging yafito parlour inda ya tarar da mummy yace "gashy mummy na gode Aaliya na gaisheki," mummy tace "ina amsawa" yana me miqa mata wayar, mummy tace "ai wayar takace," Rayyan yace "haba mummy you've done morethan enough for me ai wannan waya yamin girma," mummy tayi murmushi "ko ka manta ka kusan zama business man ne?" Dariya yayi "toh nagode mummy Allah saka da alheri," ba komai ta fadi sannan ta fice komowa daki yayi ya zauna yana ta kallon wayar "if am not mistaking ai erin wayar TUTOR AHMAD ne wannan, erinsa ne fa, gaskia mummy da daddy kunmin halacci dayawa i'm forever indepted to you," yana cikin mgnar akayi knocking bisa kofar dakinsa "heedayah ce open!" Nan ya taso ya bude mata ta jawo hannunsa ixuwa parlour kafin tayi mgn rayyan yace "my princess munmy taban waya" yana me nuna mata wayar, heedayah tace "wow! 6s irin tawa sede tawa pink ce yeyy! Nida king charming dina munyi ankon waya," dariya sosai rayyan yayi "sure my princess so teach me how to operate it," nan ta fara nuna masa uses na each nd every app dake cikin wayar abinku da fast learner take ya iya komi, shi da kansa ya bude whatsapp acct ma bayan da suka gama heedayah tace "yau inaso mu zagaye garin kano my king tunda kazo bamu fita yawo ba so ka shirya bayan kun dawo frm masjid da azahar se mu fita" rayyan yace "okay then"*** 1:30PM heedayah ta fito daga wanka bayan tagama shafeshafenta tasha heavy makeup wanda ya bala'in mata kyau closet nata ta nufa ta ciro wata lace nata green nd red riga da skirt ya bala'in mata kyau shima tasa, bata daura kai ba instead seta yafa gyalen akanta tayi rolling a wuyanta jakarta da takalmi ta dauko colour'n gyalenta ta feffeshe da turare ita kanta tasan tayi kyau sannan ta dauko wayarta bayan cika hannayenta da tayi da zobuna da bracelets da agogo taku d'ai-d'ai kamar yadda ta saba takeyi ta sauko adaidai lokacin rayyan shima yafito daga dakinsa yana sanyaye da wata pencil trouser da top seya daura blazer brown akai, kayan ba qaramin amsar body figure nasa sukayi ba da wata babbar Rolex a hannunsa, atare sukace da juna "wow!" Sekuma sukayi dariya heedayah tace "barin fada wa daddy zamu fita," rayyan yace "i've already told him" heedayah tace "oh okay lets ride then," benz S63 na daddy ta dauka suka fice nan take mutanen alhj lawal da aka aiko su kasheta suka fara

Please Login or Register in order to submit comment