Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'in "thank you my baby, thank you for the blessing, sannu ko?" yana mgn yana matso mata da baby'n kusa kallon baby'n take tana mamakin girmansa sekace wanda yayi arba'in murmushi tayi sannan tace "mummy is right, our baby is huge" murmushi shima ya mata yasake bata wata peck a kumatu, tace "nd our baby looks exaclty like you!" Nan ya ciro wayarsa ya kashe musu selfie nan mummy da sauran suka shigo harda guntun masifarta "aww se a dauki 1st selfie da baby ba kakaninnsa" nan ta karb'e baby'n se kallonsa suke sekace d'an larabawa kyau kam masha Allh yadda daddy'nsa keda kyau shima haka yake ga gashi sekace na mace. Dabino mummy ta tauna tasa masa a baki se lumshe bakin yake wch is damn so cute! Can grand daddies guda biyu suka iso suma se albarka suke tasa wa yaro kafin ace me mgn ya zagaya both families kan heedayah ta haihu.
Washegari aka sallamo su heedayah se wani lallab'ata don moha keyi. Nan fa aka rasa wa zeyi ma heedayah arba'in dan mama da mummy sunnace su zasu ma 1st jikansu arba'in daga karshe akace dukansu biyu se su mata in yau wannan yayi ma baby wanka washegary se d'aya ta karb'a. A d'akin heedayah suka sauka. Tun daga ranan aka hana heedayah ganin don moha wanda ba karamin ci musu rai yake ba suda suka saba kullum suna mak'ale da juna in har sun had'u to heedayah ta saci idan mummy da mama ne sede video call da sukeyi nan ma se in basu d'akin ne. Sati ta d'auka sannan ta samu full recovery nanne aka sa ranan da za'ayi naming ceremony sede har ynxu Father don moha yak'i gayawa kowa name da zesa wa baby'nsu cuz yanason yyi suprising nasu ne ciki har da Mother heedayah!
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ5โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„



Washegary suka idar da asuba suka koma bacci. Rayyan kuwa tun 7:30AM ya tashy ya sauka kan gadon ya basu goodmorning kisses dukansu biyu sannan ya leka bathroom yaga wata jacuzzi sak erin na gdansu sede wannan yafi kyau famfon ya bud'e yadda ruwan ke sauka yana masa kyau haka har ya cika ya soma zubewa ya tsaya kallo be rufe ba haka jaqab ya jik'a musu toilet din can ya nufa inda yaga an jera erin shower jells dinnan kujera ya dau ya hau ya bude yana zazzagewa a kasa haka kafin su heedayah su tashy yayi kaca kaca da toilet din. Se after 11 suka tashy sukaga rayyan ya nustu kan wata kujera da ipad nasa a gabansa se game yakeyi murmushi duka sukayi acewan su yau rayyan beyi b'arnaba yau basu san danyen aikin dake jiransu in store ba toilet ta nufa tana bude kofar ta tsala wani irin ihu tare da kiran sunan "RAYYAAAANNNN!!!!" da gudu ya ruga ya samu daddy kan gado nan ta juyo ta dawo d'akin "come here what did u do in there?" Da fuskarsa boye cikin jikin daddy'nsa yace "I wasn't the one momma, it just happened itself". Heedayah taci "lying is not a good habit". Nan ya ciro fuskarsa yace "okay am sorry momma I wont try it again". Don moha yace "baby wai me yayi ne?" Heedayah tace "mr romantic zokaga toilet d'in" nan ya taso ya gani ya rufe famfon yace karta damu akoi masu gyaran d'aki dey'll take care of it. Nan yayi waya sukazo suka gyara toilet din nan heedayah tama rayyan wanka itama tayi haka don moha ma sannan sukayi breakfast suka fita ganin gari.
Masjid al~haram suka fara zuwa inda sukaga ka'aba sukayi raka'a bibbiyu rayyan kam ana sallah yana hawa bayan both momma da daddy in sukayi sujjada yana horsy back horsy back ahaka har suka idar sannan suka je suka ga jabale noor, masjid e kahf, jannatul Maula, dade sauran historical places.
A karshe Onaizah Mall sukaje shopping kad'an sukayi duk chocolates na rayyan nema ya cika don moha yayi excusing kansa kan bari yaje yayi withdrawing kud'i daga ATM su jirasa a nan. Heedayah ta amsa da "toh" tabasa peck sannan yafice suna tsaye da rayyan can tagaji dan haja taja hannun sa suka zauna kan wata kujerar da aka tanar a wajen, se kokarin wasa rayyan kesonyi sam tak'i sake hannunsa sbd tasan halin sa sarai destroyer ne shi ynxu seya rusa duk jeren dake nan, kafanta ne yasoma mata kai kayi dan haka tace "sit here sweetheart lemmi scratch my leg okay?" Kamar d'an arziki ya giada mata kai tana tsugunawa ta soma sosa kafar tata rayyan da wayo ya bar gun ya ruga aguje ita bata ma gansa ba tana gama sosa kafar seta d'aga kai dab nan idanta yakai kan wata hadaddiyar agogon daya mata kyau wanda zata so mr romantic nata yasa nan ta tashy ta dauko tasa cikin basket din tajuya tana "Rayyan sweetheart" setaga wayam! Ba ko inuwan Rayyan, dama da hagu ta duba ba shi ba alamarsa nan fa hankalin ta ya mugun tshy batasan me zata gayawa don moha ba in ya dawo ba, ita bama wannan ba kar yaje yayi messing up wa mutanen nan wajensu dan tasan sa da gagara.
Sunansa ta shiga kollawa ko ze amsa "Rayyan! Rayyan sweetheart, where are you?" tana kewaye mall din haka tata kewaye wa tas ta duba kasa baya nan haka second floor ma bata gansa ba, shikuma don moha na dawowa yaga basket ba babinsa babu rayyan nasa tashin hnkl! nan shima yashiga nemansu. 3rd flow ta hau tana faman kiran sunansa har tazo hawa 4th floor se can ta gansa hannun wani mutum yana nan body size nasa kamar na mr romantic nata sede wannan ze d'an darasa packs da muscles cuz he's a little bit muscular than mr romantic, bata iya taga fuskar sa ba kasancewar yana backing nata wajen ta nufo tare da fad'in "there you are sweetheart, you made momma worried sick looking for you..." Hannu ta aza kan kwankwason ta (tayi akinbo) sannan ta kira sunansa "RAYYAN!" Tana kiran sunan wannan mutumin ya juya da fara'arsa wanda tagani ne ya mugun bata mamaki sosa idanunta tayi ta kura masa ido kamar yadda shima ya kura mata ido sunfi 3mins suna kallon juna sannan baki na rawa tace "RAYYAN?" Yace "HEEDAYAH?" take idanunta suka cike da hawaye shiko hadiye hawayen nasa yayi, yayi karfin fad'in "wow so is this our son? Time flies, Ina muhammad?" Har ynxu bata ce masa komi ba se kallonsa takeyi hawaye na ambaliya a fuskarta daidai nan don moha ya hauro shima ya hangosu da sauri ya karasa wajen sanda ya matso kusa dasu sannan ya ga rayyan cike da mamaki yayi exclaiming sunan sa "Rayyan brother!" Sukayi hand shake. Da sauri heedayah tasa hannu ta share hawayenta kar don moha yayi zargin wani abu. Hannu ta mika zata karba little rayyan nan hannunsu ya tab'a juna da big rayyan seta sandare ta kasa amsan little Rayyan dan wani shock datake in her se hawaye take yi. Murmushi big Rayyan yayi yace da don moha "I think madam barata iya karb'an baby ba sbd yana da nauyi, maybe u shud" nan don moha ya mika hannu ya karb'e little rayyan se kallon heedayah da hawaye suketa ambaliya a fuskarta yake yakasa fad'in komi.
Kamar daga sama suka jiyo wata murya me zak'in gaske tana fad'in "my king" wata mata ce kyakkyawa tana sake da abaya gata da tsohon ciki haihuwa inba yau ba to gbe nan ta nufo wajen dawani shopping bag a hannunta tace "my king gashi na samu atlast!" Amsar leather'n big rayyan yayi tare da cusa ta a jikinsa. Tana dago kai don moha ya kira sunanta "Aneesa!?"
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ4โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„



"Mr romantic ynxu picture kake daukana bayan baby Rayyan na kuka", jakar laptop nasa ya ajiye kan kujera sannan ya karaso ya karb'a baby Rayyan kamar yasan hannun daddy'nsa seyayi tsit, murmushi sosai don moha yake heedayah takai masa bugi a baya, murmushin yake har ynxu "see? Yana zuwa gun awesome dad nasa yayi shiru" nan ya d'aga sa sama yana masa wasa heedayah se "kabari pls karya fad'i, kadena cilla sa sama wlh tsoro nakeji" tana mgnan tana goge hawayenta, don moha yace "oh! Passionate mother harda kuka baby na kuka momma nayi lol kinganki kuwa?" Wani bugin tasake kaimasa yace "Allah kka sake bugina zan d'aga rayyan sama" dagangan ta sake bugin nasa nan yahau cilla Rayyan sama, heedayah harda kuka ita xe jefar mata da baby kiss yabawa Rayyan dake ta dariya sannan ya jawo heedayah yayi hugging nata tabasa peck shima .
A daren ranan don moha yama mummy waya kan nanny fa setazo tana taya heedayah kula da baby rayyan sbd ranan har kuka take dan takasa sa rayyan shiru, cike da mamaki tace "haba dai! Lallai heedayah bata da dama" Kafin ya amsa heedayah ta fisge wayar "wlh karya yake mummy", mummy tace "ahh lalle wannan kece mother harda kuka" cike da shakwab'a tace "toh mummy kinga yadda yake kuka ne wlh nad'au ko wani abu ne yasemesa". Mummy tace "toh barin ma nanny mgn gbe xata shigo in shaa Allah", heedayah ta mata godia sannan ta katse wayar ta dawo da kallonta kan don moha dake tama Rayyan wasa takai masa duka a hannu yace "Allah baby ki sake bugina kiga in bansa picture'n ki na dazu a DP ba kowa yagani yayi dariya", shakwab'a ta fara masa "wlh mr romantic kana min wulakanci iya san ranka tun daxu nake rokanka ka goge pictures dinnan kak'i ynxu se wani yagani ne pls ka goge mana" ta k'are maganar kamar wacce zatayi kuka nan ta mik'e "bani baby na yau ba'a d'akinka zamu kwana ba" hannunta ya riko ta fad'o jikinsa "haba my baby, meyayi zafi I was juat kidding yi hkr kinji kinsan barin iya kwana bake ba baby Rayyan beside me ba", turo baki tayi seka "kira 'yan matanka su dibe maka kewa ai". Yana murmushi yace "haka kka ce? Kinsan ni bana kwante", tace "eh din" nan ya ciro wayarsa ya soma dialing wani number da sauri ta fisge wayar tare da kai masa bugi "wlh bakada kunya wai ynxu kiran budurwa xakayi a gaban baby rayyan? ka b'ata min d'a tun kafin yasan me duniya". Jawota yayi suka tura baby Rayyan one side of the bed su kuma suka wula duniyar ma'aurata.
Haka suke rayuwarsu cikin so da k'aunar juna. Washegary nanny taxo tunda taxo heedayah ta dena aikin komi illa kula da baby'nta nanny ke mata komi yan air har ynxu basu canza halinsu ba a gaban nanny suta romancing junansu. Su ummu jalila kuwa kowani after 3 days setazo taga lafyrsu ita da nafeesa tho itama takusa yin aure. Abu kamar wasa yau Rayyan nada 3 years se kyau yake yana girma yana sake kama da daddy'nsa sede kamar yanason fin daddy'nsan ma kyau ga gashin kansa tsantsi kamar na yaran turawa har yau bata masa aski koda kuwa low cut ne tara masa gashin take in yyi tsayi setayi trimming tana shafa masa mai, duk inda ta shiga dashy se an ta yabasa. Turenci a bakinsa kamar ruwa duda mgnan d'ai d'ai ga surutu wane parrot rayyan radio Rยฒ nanny ke kiransa. Koda yau yafara ganin mutane zagewa yake yata suburbud'a surutu ga gagara sekace d'an turawa komi a gdan destroying yakeyi, kayan wasan sa all over a gda ran harda sa wa nanny wani ball ta zame yana dariya.
D'akinsa koda za'a shirya sau ishirin to seya wargaza sau ishirin d'in. Gashy ba me ko tsawatarsa masa as both heedayah da don moha sun d'au so da gatan duniya sun basa.This year suke da niyan sasa a sch. Koda heedayah ta tafi office nanny ke kula da rayyan ba abinda yake fad'o mata a rai se sanda take kula da heedayah gaskia time flies ynxu wai heedayah nada baby'n kanta itama, memories nata datake karama kawai ni da nanny muka zauna muna tinawa muna murmushi kamar yanda fans din littafin nan keyi right now.
Umrah don moha keson suje wannan karan, ya ko gama duka processes da yakamta jirginsu a gobe ze tashy. Tas sun gama shirya kayakinsu, gda sukaje sukayi sallama da mama se wasa takeyi da jikanta haka mummy ma dasuka je gda, daga karshe gidan ummu jalila suka shiga last suka mata sallama sannan tace "ina Rayyan radio?" Heedayah tace "kai ummu jalila ynxu rayyan dinan ne radio? Ai zakuyi missing nasa wlh ze tafi umrah ya barku", ummu jalila dake murmushi tace "aikam zanyi missn surutunsa ina yake?" Heedayah tace "yana mota yayi bacci", ummu jalila tace "ayyah to Allah kare hanya ya kuma tsare ya dawo daku lfy"... "Ameen" suka amsa ahaka sukayi sallama.
Washegary safyan yakaisu airport sukayi sallama, Aesha ce ta kirata kam aurenta nxt month kwata kwata heedayah bataji d'adi ba gashi 2 months sukeson yi Saudi, bada jimawa ba jirginsu ya iso nan sukayi boarding. Kasancewar acikin 1st class zasui tafiyan, ya seke bama Rayyan daman yin gagara sosai harda kokarin bud'e window'n jirgi, ji bala'i fa kamosa heedayah tayi tace "sweetheart see, If you're not going to behave urself daddy nd I will are gonna take u back home, okay?" Shiru yayi ya had'e gira tare da zumburo karamin bakinsa "nooo I don't wanna go back home", heedayah tace "then behave urself don't you know there are doctors in here? They inject kids that dont behave denselves, do u want dem to inject you" Jikinta yashiga yana rufe fuskarsa da mayafinta yana fad'in "noo momma I dont want injection". Don moha dake kallonsu kamar TV se murmusawa yake yace "uhn! Like mother like son rashin san allharanki ya dauko", ahaka suka samu rayyan yayi bacci can itama ta kwanta jikin mr romantic nata har tayi bacci, selfie yata daukansu both momma da rayyan suna bacci. Tafiya me nisa sukayi sannan suka iso saudiya inda suka sauka a Le meridien makkah hotel se tambaye tambaye Rayyan yakeyi. D'aki yamusu booking nan tashiga tayi wanka tama rayyan sannan don moha ya shiga yanayi nasa dinner kawai sukaci suka kwanta. Rayyan se aukin birgima daga ya wulla wa momma kafa se ya hau kan daddy haka suka kwanta a takure ranan
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ6โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„


Kallonsa take sannan tace "don moha!" Yace "yaushe kka yi aure?" Dan ko bata gaya masa ba yasan matar rayyan ce ita "mama bata sanar dani ba?" Murmushi tayi sannan tace "ni nace kar ta sanar dakai, anyways ga miji na nan", tadawo da kallonta kan rayyan daya xagaya hannunsa a kwankwasonta "my king ga cousin d'ina muh'd nan wanda da za'a mana had'in gda dashi se be yu ba". Rayyan yace "wow is this a coincidence or what? Kinga muh'd ai shine wanda nayi sacrficing masa heedayah" tace "haba deh!" "Ofcourse" ya fad'i tana kallon heedayah da har ynxu hawaye basu bar gangarowa kan chicks nata ba tace "karde wannan ce heedayar?" Kai rayyan ya giada mata tace "wow she's beautiful" nan ta mika mata hannu sukayi shaking sede kwata kwata heedayah bata mata fara'a ba.
Don moha yace "wow gaskia this world is full of suprises imagine brother rayyan cousin d'ina aneesa ce matarka wow! Lets all have lunch together mana ko?" Rayyan ya kalli aneesa sannan yace "okay", heedayah kam shiru har ynxu hawayen kuwa sun kasa tsayuwa don moha yace "baby kefa? Barakije ba?" Kai ta giada masa little rayyan yace "no momma u must go or else I'll cry". Murmushin dole ta kirkiro ta sa hannu ta amshe sa "okay rayyan sweetheart momma will go for you".
Big rayyan yace "brother kar ka gayamun name namu d'aya da wannan mr handsome", don moha na murmushi yace "ai namesake naka ne, I named him after you", nan rayyan ya karb'esa a gun heedayah. Don moha yace "rayyan sweetheart this is ur big uncle he's ur namesake, his name is also Rayyan". Little rayyan yace "really big uncle?" Big Rayyan yace "yes kid" little yace "can we be buddies?" Gashin kansa rayyan ya hargitsa yana masa murmushi "sure buddy! oya lets go nd eat" hannun matarsa yaja suka shiga gaba. Wani haushin heedayah don moha ya soma ji dan abinda tayi taya bayan anjima ba'a had'u ba zatace barata ci lunch dasu ba, bece da ita komi ba shima ya hau tafiya hannunsa ta riko sannan ta goge hawayenta "muhammad pls don't be mad at me I just can't help it" "mu tafi" ya fad'i ba tareda ya nuna damuwa ba.
Bayan waiter'n ya kawo musu abinci suka soma ci illa heedayah data zuba ma abincin ido, shima de rayyan danna zuciyarsa kawai yake dan kar yasa aneesa cikin damuwa ita data kusa haihuwa. Big rayyan yace "mr handsome" dan sunan dayake kiran little rayyan da knan, "I asked u about ur name nd u told me it was sweetheart". Don moha yace "lol haka ya fad'i?" Aneesa dake dariya tace "maybe haka mamansa take kiransa", don moha yace "right!" Big rayyan yace "nd also dana tambayesa me sunan parents nasa cemin "yayi mr romantic da baby". Ynxu kam dariya sosai don moha da aneesa sukeyi banda heedayah data wula duniyar tunani. Big rayyan yace "so meya kawo ku saudi?" Don moha yace "umrah ba, kaifa?" Rayyan ya dawo da kallonsa kan aneesa sannan yace "anan princess d'ina takeson ta haihu thats why". Heedayah setaji duk yadda suke kiran junansu da haka rayyan da aneesa suke kiran junansu ma ynzu dis only means har yanzu tanada place a heart nasa. Hira sosai suka tayi don moha nata tambayan aneesa ya kowa a gda, se can rayyan yace zasu gda aneesa ta huta, don moha da rayyan sukayi exchanging mumber, kafin su tafi yayi ma takwaransa shopping na chocolates da kaya sosai da kyar heedayah ta iya fad'in "mun gode" sannan suka fice. Suma don moha na biyan kud'in shopping da sukayi suka koma htl tun a hanya rayyan yayi bacci suna isa ta kwantar dashy kan gado, don moha taga a bakin kofa da niyan fita zeyi. Sunansa ta kira cak ya tsaya
Ta nufo ta juyo dashy cikin kuka take mgn "mr romantic pls forgive me am so sorry, I don't know what came over me dan Allah dont be mad I just dont know what to feel, but wlh kasani kai nakeso nd no one else" hugging nata yayi tun tana kuka har tayi shiru**** suma su rayyan tun isarsu htl da suka sauka be sake ma aneesa mgn ba, yana kwance kan gado ya wula bcikin duniyar tunani ta nufo ta kwanta kusa dashy sannan ta riko hannunsa "you are thinkn about her ko?" Se ynxu yaji motsinta ma, nan ya dawo da kallonsa gareta tare da riko hannayenta "aneesa tun auran mu ban tab'a miki karya ba nd banason na fara miki tunanin heedayah nakeyi duk na rasa meke damu na am so sorry pls don't be mad kinfi kowa sanin what am going through koba haka ba?", fuskarsa ta shafo "I know exactly how u must be feeling haka duk wanda yake cikin yanayinka na ybxu ze tsinta kansa so dont worry about me kaji?" Nan yayi hugging nata "thank you for understanding me my princess" mgn zuci tasoma "rayyan dukda nasan kana sona i know kafi san heedayah amman kwatakwata ni baran damu ba tun da nasan ni ina sonka and am ready inyi komi dan nasamo maka happiness" ****
Washegary da safe bayan su heedayah sun gama wanka duka suna having breakfast rayyan se wurgi yakeyi da beans na abincinsa shi a dole bayason beans, tun heedayah na hanasa har tagaji tabarsa can wayar don moha yasoma ringing yana dubawa yaga rayyan nan yayi picking rayyan yace "come quickly to city hsptl aneesa tana labour room". Don moha yace "okay okay gamu nan zuwa", begama ajiye wayar ba heedayah tace "mr romantic whats wrong wani abu ne?" Tana mgnan ne tana goge ma rayyan baki, don moha yace "aneesa tana labour room". Heedayah tace "ayya lets hurry muje Allah sauketa lfy", "ameen" ya fadi a takaice nan da nan suka tsari taxi suka shiga se city hsptl da kwatancen da wata nurse ta musu suka samo d'akin. Rayyan na xaune a bakin kofar ya hada kai da guiwa don moha ya karasa gabansa shouldernsa ya dafa nan ya d'ago jajayen idanunsa don moha yace "oh common stop worrying urself in shaa Allah she'll deliver safely" nan ya giara masa zama yama heedayah nuni datazo ta zauna itama a gefensa ta zauna da little rayyan a hannunta sede takasa fad'in komi don moha kuwa se calming rayyan yake yana basa lbrin time da heedayah ke labour room itama can yace "let me get u some water okay?" Rayyan ya masa gdy sannan don moha yafice. Har ynxu heedayah bata ce komi ba ganin haka rayyan yace "mr handsome how are u nd mummy doing" Heedayah tace "we're fine, is okay kaji? Karka damu in shaa Allah aneesa zata sauka lfya, mu tayata da addu'a kawai". Rayyan ya dawo da kallonsa kanta tuni ta kau da kanta yace "thank you sister, thank you alot". Murnushi tamasa daga nan basu sake cewa da juna ko uffan ba se hayaniyan rayyan dayaketa surutu shi kad'ansa
[10/11, 11:37 AM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
1โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

******THE END******

Har bayan 10mins don moha be dawo ba d'akin da aneesa ke ciki wata dr tafito nan rayyan yayi kanta yana "dr how's she?" Dr'n tace "congratulations ur wife has delivered safely nd its a boy". Sujjada rayyan yayi take a gun yana ta hamdala "can I see her?" Dr'n tace "yes" heedayah se kallon yadda ya kidime take tana murmushi nan tabi bayansa ta tsaya a bakin kofar tana leqarsu. Baby'n taga ya d'au yamasa peck a goshi sannan ya zauna kusa da aneesa itama ya bata peck din se murmushi sukeyi wa junansu nan don moha ya iso tace "my mr romantic har aneesa ta haihu", yace "wow alhmdllh me muka samu tace bouncing baby boy" nan ya riko hannunta suka shigo d'akin a tare heedayah ta ajiye rayyan kan wata kujera sannan ta nufo

Please Login or Register in order to submit comment