Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan ta fice. Joseph da yunwa yaci uwarsa yace da andrew "oya oya muci," nan suka loada abincin tun kafin su gama suka fara rike maqoqaro kafin ace meh suka fara aman kumpa kafin a nemo mota akaisu asibiti poison din yaci jikinsu duk suka fadi a muce nan akace aje a nemo matar da ta shigo ynxu dan ita tayi poisoning nasu amman ina kamar aljan haka ta bace. A gdan alhj lawal na hangota harda cin tuntube dan mamakin daya kamani, ko de alhj lawal ne ya turata tayi poisoning joseph da andrew? ina cikin wannan mgn alhj lawal yace "kinyi kamar yadda mukayi planning?" Kai ta gyada masa nan ya miqa mata wata envelope na kudi "becareful kar a kamaki," tace "I know how I do my job" sannan ta fice. Murmushi ta gefe alhj lawal yayi "se muga wa ze gaya miki gaskiyan ynxu heedayah" yana kiwa nan yashige dakinsa.
Su heedayah kuwa se 1:30PM suka samu 4mil din da sauri tayi driving ta isa police station din sede da ta duba cell da aka ajiyesu bata ga kowa aciki ba dan haka ta tambayi daya daga cikin police dake tsaye a gun "Ina mutanen da suke cikin nan?" Ya amsa ta "earlier daxu dey were poisoned ynxu haka sun mutu danginsu har sun tafi da gawakin nasu"..."whaaatt????" Heedayah tace




[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
8โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"How is this even possible? Didn't I made it clear to u guys kan kar kubar kowa yayi visiting nasu?" "Sorry ma'am" ya fadi "abinda yasa muka barta dan tace mana qawar matarsa ce ita," tsaki heedayah taja ta ja motar ta a fusace takoma gda. Daddy dasu mummy da suke jiran great news suka ga fuskar heedayah all sad ba walwala, "my princess yahaka? Basu gaya mikin bane?" Inji mummy da tambaya, waje ta nema ta zauna da idanunta a qasa "a tsakanin alhj lawal ko ismail daya daga cikinsu ya tura wata mace wacce tayi poisoning nasu a ynxu haka duk sun mutu," "whaaat?" Dady ya fadi "how can this be possible?" mummy ta matso kusa da ita "don't worry kinji my princess in shaa Allahu there will be a better plan nd way da zaki kama su yanzu kije ki huta" nan heedayah ta fice dakinta kowa a gun yayi dakinsa, bayan kamar 10mins rayyan yafito daga dakinsa ya haura izuwa dakin heedayah knocking sau biyu yayi tace "come in" still be shigo ba knocking din yakuma dan haka ta taso ta bude masa, "are you okay?" Ya tambayeta, tace "ofcourse am not rayyan, I couldn't find justice for you, I failed again," hannunta rayyan ya riko "dont talk like that as the saying goes 9 days for the thieve nd 1 day for the owner, yanzu time nasu ne but believe me wen d right time comes su da kansu zasu bayyana kansu so worry less kinji my princess?" Murmushi tamasa tana shafa fuskarsa "ure like an angel to me rayyan I love you so much," "I love you too barin barki ki huta," yana kaiwa nan ya fice.****
One week later hannun rayyan da sauki sosai abu kadan ya rage yagama warkewa tatas, da daddare around 11:20PM heedayah se shiri take bayan tagama har ta fito parlour ba tareda kowa yasani ba tajiyo hannu kan kafadarta abinku da prosecutor me training nan ta riqo hannun meshi ta matse ta baya "awwch" rayyan ya fadi "my princess ure hurting me" nan ta sako sa tana murmushi "sorry, ban zata kai bane so me kakeyi baka kwanta ba har ynxu?" Rayyan dayake jan hannunsa har ynxu yace "kede ina zakije?" Kamar barata gaya masa ba sekuma tace "gdan alhj lawal zanje in nemo files na daddy da CCTV'n tunda basu gdan alhj ismail," rayyan yace "okay then lets go," heedayah tace "no rayyan ka zauna a gda banason kasake jin ciwo sbd ni," rayyan yamata murmushi "i rather get injured 100 times da ke kiji ciwo so banason muyi musu mu tafi kawai" bata kuma fadin komi ba suka fice a tare daidai gaban gdan alhj lawal tayi parking knocking heedayah tayi me gadi ya taso yana "waye?" Rayyan yace "don moha ne," megadi yace "don moha da wannan dare ina dai lfya?" yana bude gate din rayyan ya pincikosa zesa ihu rayyan yace shhh in ka kuskura" nan yayi tsit heedayah ta nuna masa ID'nta tare da fadin "in ka gaya ma wani kan nazo gdan nan seka nemi iyalenka ka rasasu" kasancewar yaga fuskarta, rayyan yace "hurry kishiga leave him to me" nan tashige ta window ta hango alhj lawal da matarsa suna hira suna kallo, windown taja a hankali ta wurga wata abu me fitar da hayaki wanda da an shaka sumewa mutum yake kuma koda ya farfado bai iya tuna abinda yafaru ko cikakken minti daya abin beyi ba alhj lawal da matarsa suka sume, da wata karfe ta bude kofar parlourn ta shige da hancinta a rufe gudun karta shaqa hayakin itama, dakin farkon tafara shiga cikin ikon Allah ya kasance dakin alhj lawal dube dube ta fara ba inda bata duba ba harta karkashin gadon da nike tsammani zata samu a gun bata samu ba nace shege alhj lawal ko ina yakai briefcase daya tara files na daddy kuma oho, nan tagama da dakin tashiga dakin umma shima duk news din daya ne ba alamun files din. Abinda ta ajiyen ta daga tare da sawa a jaka sannan tarufo musu kofar a bakin gate tasamu rayyan da me gadi yace "lets go?" Ta gyada masa kai kamar, irin warining dayayi ma megadin alhj ismail haka yayi ma na alhj lawal ma sannan suka fice, a waje ta jefar da abin hayakin. Acikin mota rayyan yace da heedayah "so how was it? Kinsamu wani evidence?" Heedayah tace "noo but am sure akoi evidence a gdan alhj lawal i'll come back tomorrow during the day i will not rest sena samu evidence in tunkuda sa jail dashy da accomplice nasa," rayyan yace "just know that i'll be by ur side wen ever u need any help" ahaka har suka isa gda su mummy du basu sani ba.
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
8โƒฃ2โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Washegary! Da safe around 9:30AM su heedayah suka kuma komawa gdan alhj lawal me gadi be masan sun shiga ba kasancewar yana bayi windown'n parlour kamar jiya ta leqa bata ga kowa ba dan haka ta karisa zuwa windown wata daki inda taji alhj lawal na waya; "mallam what rubbish kake fadi? Kadena aikin bokanci ynxu?" On the other side bokan yace "eh lawal Allah ya ganar dani tun kafin in mutu na dena aikin sulbu da makamancinsu," tsuka alhj lawal ya ja "mtsw toh ni ban damu ba dan Allah ka kara hado min maganin daka taba hada mun, ynxu alhj ismail kwata kwata bai tsoro na sosai kamar da kaga inason insake amfani dashy ne in turasa gdansu heedayah yadda zasuta suspecting nasa shikadai banda ni," malam yace "nide na gaya maka lawal baran iya maka aikin da kake tambaya ba right now in shaa Allah yau zanshigo unguwarku innemi gafar shi wannan alhj ismail inkuma basa mgn da zeyi curing dinsa," "toh wallahi kayi qarya malam" inji alhj lawal da fadi "karyanka duk yadda kayi bara'a taba kamani ba" nan yyi hanging call din se huci yakeyi. Heedayah data gama saurarensa ashe duk tayi recording wayar da yagamayi ynxu acikin wayarta nan ta juya zata tafi sede ashe akoi wata basket agun wanda bata lura dashy ba, mistakenly ta buge, alhj lawal dake dakinsa ya jiyo karan dagudu tayi bakin gate daidai ta fita knan alhj lawal yaga bayanta, "whhaat?" Yafadi "iliya! Iliya!" Yana kiran me gadi "na'am alhj" ya amsa tareda isowa gaban alhj lawal "gani alhj," alhj lawal yace "wa tashigo gdan nan ynxu?" Iliya ya juya ya kalli gate din sannan yace 'ba kowa fa alhj," alhj lawal yace "wato aikin ka ma sena koya maka ko? Ynxun nan naga wata tafita da gudu kana cemin bawanda ta shigo wlh ko ka koyi yin aikinka da kyau kokuma ka rasa aikinka, hkr malam ilya ya basa sannan yashige ciki a fusace. Bayan ya kai dakinsa yace "what if heedayah ce tashigo gdan nan daxu? What if taji abinda na fada a waya, gosh! For sure zatasan for all the while being ni nake controlling mind na alhj ismail, damn it!" Zamana a garin kano ya kare dole infita inbar nan in bahaka ba zasu zo suyi arresting dina" nan yashiga tattara kayakinsa koda matarsa ta tambayesa lfya, ce mata yayi tafiya zeyi aiki ne ya taso a abuja.
Heedayah kuwa isarsu gda da rayyan tayi gathering kowa a parlour'n sannan ta kunna recording dinda tayi kowa was shocked bayan sun gama ji daddy yace "amman alhj lawal kanin shaitan ne ynxu fisabilillahi asirce alhj ismail yayi? Then yakamata muyi finding way mu karya asirin kunga munsamu eye witness knan," heedayah tace "yes daddy," daddy yace "you did a very good job my princess, Allah taimakeki, rayyan welldone yau tutor naka yazo ma baka nan, se gbe in shaa Allah."
Don moha na zaune a dakinsa da CCTV coverage din a hannunsa yakasa sawa a syatem nasa ya kalla, yarasa meke masa dadi, shin ya tona ma daddy'nsa a siri ne? Gani yake kamar bare iya ba wata zuciyan tace amman kuma ai is for the best, bayan yadanyi spendn some time a jail zaisa ya soya duk wani evil halayensa ya dawo mutumin arziki kamar na da. Bathroom ya fada yayi wanka yasa T-shirt me longsleeves dinnan da jeans trousers nasa wanda suka masa kyau sosai dauko CCTV'n yayi yasa a aljihunsa sannan yafito bakin gate da motarsa a daidai 2:50PM lokacin, motar heedayah ya hango daidai tana parking a gaban gdan alhj lawal da police turum acikin motartan can seyaga wata motar police dinma nan fa hankalin don moha yakuma tashi yace "daddy am doing this bcuz I love you, am so sorry for betraying you, inason kazama changed man ne daddy" yana kaiwa nan yafito daga motarsa ya kariso inda su heedayah dasu rayyan suke tsaye, ganin yadda yake matsowa kusa da heedayah yasa rayyan shiga tsakaninsu kasancewar be taba ganin don moha ba bema san sa shi daukama yayi kowani stranger ne yakeson harming heedayah "stay back why u still can young man" abinda rayyan ya fda ma don moha knan. Cak don moha ya tsaya heedayah de na kallon ikon Allah hannu yasa a aljihu yaciro CCTV'n tare da miqa ma heedayah "I know you've been looking for this gashy," hannu ta miqa ta amsa taga CCTV'n ne kuwa wata hamdala tayi, don moha ya cigaba; "now that nasan my dad is guilty of the crime kke accusing dinshi of, zaki iya kamashi ynxu gashy can yana gda" yana kaiwa nan ya juya. Duk se yabama heedayah tausayi so don moha can sacrifice his father sbd love dayake min, ni kaina masan kana sona don moha nd nima I can't deny it duk sanda na ganka se zuciyata tamin radadi, but dole mu hakura da juna cuz we are not meant for each other. Rayyan dake gefenta duk yana ganin irin kallon datake ma don moha daga bisani heedayah tace "don moha wait! Ka tsaya there is somethng you need to know," don moha na jinta sarai amman ko waigawa beyi ba yana kaiwa gun motarsa ya shige yabar gun a 360. Rayyan yace a zuci so wannan ne don moha din? I should have known daga yadda heedayah ke kallonsa
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
8โƒฃ3โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Daman system nata na acikin motarta nan ta dauka tayi inserting suka fara kallo alhj s.u na kwance akan gado alhj lawal na da alhj ismail na kansa, alhj lawal na fadin "dama I've waited for this day to come rananda zan amshe arxikin ka alhj s.u...." Haka har suka gama gani bayan da suka gama rayyan yace "my princess this video is also an evidence kan alhj ismail is not guilty of the crime sbd kiga tun farkon video din bece komi ba" daya daga cikin police din yace "nd I think thats why d'ansan yabamu sbd yasan dad nasa is not guity cuz am sure ya kalla video din shima" heedayah tayi interrupting no not at all I can feel it don moha be kalli wannan video ba sbd nasan sa tunba yau ba, shide kawai yanason justice to be served ne cuz yayi proving kansa ba kowa bane ze iya yin abinda don moha yayi we should all be grateful to him" shide rayyan tsayuwa yayi yana kallo ikon Allah yadda heedayah ke defendn rayyan koda a absence nasa...suna cikin mgn nan ne wani mutum kamar mahaukaci ya masu sallama, kallonsa duk suke ba tare da sun amsa sallaman ba, daya daga cikin police dinne yace "kai mahaukaci bar nan," murmushi mutumin yayi "ba mahaukaci bane ni da cikekkiyar hankali na dan Allah gdan alhj ismail nake nema," heedayah tace "gdansa? Ka masa meh? Meh hadinka dashy?" At first mutumin yayi kamar bare fada masu ba sedayaga bindiga sannan yace "na kasance bokan alhj lawal ne, akoi asirin daya taba bukata na in masa kan in asirce hankalin alhj ismail dan suci arzikin wani alhj.. Amman na manta sunan shi wannan alhj..." heedayah tace "meh sunan shi wannan alhj'n? Baraka iya tunawa ba?" Bokan yayi shiru for some while yana tunani can yace "yawwa! alhj s.u, shine alhajin da alhj lawal keson mallakar arzikinsa" rayyan yace "then its true shknan munada another witness," heedayah tace "yes my king lets wait for him to finish first, go on muna jinka, so ka masa asirin?" Bokan ya cigaba "eh na masa nd asirin yayi tasiri akan shi alhj ismail din dan ba so daya muka masa aikin ba har sau biyu mukayi," heedayah tace "i see so ynxu me kazo yi ma alhj ismail din? Ko alhj lawal ne ya turoka?" "Ko kadan" ya fadi a takaice, "ni ynxu na shiryu abinda ya kawoni nan ma dan na bama alhj ismail maganin da zata karya sihirin dana masa ne ba tare da kowa ya cutu ba" yana me nuna musu maganin cikin wata 'yar kwalba, heedayah tasa hannu ta amsa "are you sure? Kasan inhar alhj lawal ne ya turoka kake mana wasa da hankali zaka bisa jail dan can zamu kaisa," bokan yace "ko kadan wlh tlh dagaske nake." Heedayah tace "good, ynxu problem din ya zamuyi alhj ismail ya sha maganin dan duk yadda zamui dashy bare taba sha ba gani zeyi kamar zamu kashesa ne only one person ze iya admitting masa maganin," sunan "don moha" ta kira. "But the question is ina zamu samesa ynxu?" Daya daga cikin police din yace "saidai mujira dowowansa," wani still acikin police din yace "untill wen? What if shi alhj lawal da mukeson kamawan ya kubuce mana fa? We have enough evidence muje muyi arresting nasa kawai" shawararsa suka bi suka tattara kansu zuwa cikin gdan alhj lawal door bell suke dannawa ba comma ba full stop kasancewar me gadi bai nan. Da sauri matarsa ta fito ta bude se faman "waye? waye?" take ganin police rududum ba karamin tsoratata yayi ba saidai data ga heedayah ne hankalinta yadan kwanta "'yata heedayah lfya?" Bayan heedayah ta gaisheta tace "umma, abba na gda?" Umma tace "a'a lafy dai koh?" daya daga cikin police din yace "we are here to arrest him due to criminal acts da muka kamasa guilty of," umma data dafe kirji tace "arresting? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Heedayah arresting abbanki zakiyi?" "Show her" heedayah tayi commanding nan aka matso ma umma laptop din tun bata gama gama kallon video dinba tasoma kuka, kuka takeyi sosai***suna zazzaune akan kujera da hanky a hannun umma tana goge hawaye da majina tace "ashe saisa yabar gdan nan yau acikin hanzari yace min meeting zeyi a abuja kan kar in damu, amman mesa alhj ze aikata abu haka? A duk tsawan zaman da mukayi dshy ban taba doubting nasa ba heedayah dan Allah kimin rai karkiyi arresting dinshi zan masa waya ya kawo muku files na ku pls karkiyi arresting nasa," heedayah tace "umma if only i can do what yiu are asking me of, nima ba'a san rai na zanyi arresting nasa ba nobody is above the law in aka kamaka guilty of a crime dole kayi paying price din am so sorry umma, koda daddy na nakama guilty yazama dole inyi arresting nasa, ynxu bakida idea inda zeje kowani guest house nasa?" Umma daketa share hawayen dake zubo mata wane famfo tace "ban sani ba amman kuduba guesthouse nasa dake hotoro tsamiyan boka," heedayah tace "mun gode sosai kiyi hkr umma" nan suka tashy har sun kai bakin kofa daya daga cikin police din yace "but muyi serching gdan mana halan mu samu files din ai," heedayah tayi murmushi "you think alhj lawal baida wayo ne da ze bar files din anan gda? Aiko gutsurin file din bare bari ba ynxu de mu je mu duba guesthouse nasan ko yana can". Mota suka shiga a daidai corner'n barin unguwar sukayi clashing da don moha hannu rayyan yasa masa dan haka ya tsaya daga gefe
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
8โƒฃ5โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Da fuskarsa ba walwala yace "sad news munje gdan baya can we've searched everywhere," police din gefensa yace "is like he even knew we were coming, someone must have told him that we were on our way saisa ya gudu kafin mu isa." Heedayah tace "there is possibly only one person da ze gaya masa, umma ce nd banga laifinta ba wat shes going through is not easy but I will not rest sena kama alhj lawal"***s fkr the beat
Da daren ranan around 9:38PM don moha na Kwance a dakinsa damuwan duniya sun masa yawa daddy yashigo ya masa sallama yanemi gu ya zauna kan gadon, zauna muhammad nan ya mike ya zauna, muhammad nasan what u r going through is not easy amman ka cire damuwa a ranka if heedayah is meant to be ur wife ba rayyan ba ko waye ne he cant steal her away frm u in harkuma ba itace the one ba dole ka hakura ka rungumi kaddara I hope its for the best, hugging nasa don moha yayi thank you daddy but koda ban auri heedayah ba her love will nva fade, she'll always have a place in my heart*** A parlour duka family suna zaune suna kallon wani action film Mr & Mrs Smith a gdan alhj s.u text yashigo wayar daddy, new number ce yana budewa yaga haka "ka kashe kanka dan uwa kai da 'yarka baraku taba iya kamani ba never! Gbe zan bar garin kano hahahah" miqa ma heedayah yayi bayan ta karanta tace "amman alhj lawal anyi soko, ai yanxu is like yayi mana revealing kansa ne, abunyi ynxu gbe zan sendn some men ta seapot(jirgin ruwa) some a bus stop ni da rayyan da saura kuma zamuje airport cuz am pretty sure by air zece zeyi tafiyan." Daddy yace "Allah taimakeki my princess yakuma miki albarka keda rayyan gabadai," kowa yace "ameen"*** washegary da safe heedayah da mutanenta suka rarrabu as planned suna masu spying wajen. Around 9:30AM alhj lawal ya paso ariport harda bodyguards ya nemo (lol) guda biyu a side nasa daya na rike da akwatinsa shikuma yana rike da briefcase nasa daya sa files na ahj s.u aciki, ya rike gagam kamar wanda akace mai za'a wabje a hannunsa. Waya police da suke waje suka ma heedayah kan alhj lawal yashigo kasancewar ita da rayyan suna sama suka hango shigowarsa ganinsa sukayi ya shiga layin amso ticket, nan heedayah ta sa rayyan yaje ya tsaya kusa da lifter yadda dab alhj lawal na amso ticket nasa seya shiga kafin lifter'n ta ruhu alhj lawal ze sa hannu ya shiga, hakan kuwa akayi bayan ya amso ticket nasa rayyan ya bude lifter'n har ya kusan ruhuwa sannan alhj lawal yasa hannu shida bodyguards nasa suka shiga, suna shiga heedayah tayi using steps da sauri take sauka***acikin liftern kasancewar alhj lawal na gaba boduguards nasa suna a gfensa rayyan kuwa na tsakiyarsu da elbow ya nannaushesu a wuya atake suka fadi a sume alhj lawal na juyawa shima yasamu nasa a hanci shima sumewan yayi a take daidai lifter'n ya budu heedayah ta iso gun dawata wheelchair rayyan ya daura alhj lawal akai wanda yayi kamar wani paralysed mutum, heedayah ta karbi briefcase din turasa rayyan yashiga yi ahaka har suka bar airport din suka shiga mota se prosecutors office inda heedayah tayi waya ma mummy da daddy suka taho tare da alhj ismail da bokan alhj lawal, inda akayi presenting ma chief of prosecutors evidence din harda eye witnesses guda biyu adaidai lokacin alhj lawal ya farfado kan hancin nan yayi ja dan naushin daya sha, neman hanyan gudu yakeyi wani police ya buga masa gindin bindiga a baya atake ya tsaya gu daya wajen na masa zafi, heedayah ta matso gabansa "YOU ARE UNDER ARREST ALHJ LAWAL" tare da daga masa handcuffs nan tasa hannayensa biyu aciki tare da cemasa you'll in shaa Allah spend the rest of ur life in prison, take him away" daidai anzo fita dashy knan ake shigo da mutanen alhj lawal wanda ya fara sa su aiki ahmad da yusuf akan su kashe heedayah kan satar motar da sukayi, se ido yake musu kan kar su nuna kamar sunsan sa amman ina ahmad yace "alhj? Kaima an kama kane?" Nan heedayah da sauran suka iso bakin kofar "what do u mean?" Kafin yyi mgn heedayah tayi recognising faces nasu, "you two were'nt u the guys who kidnapped me nd also tried to kill me?" Shiru suka mata heedayah tace "answer me!" Still basu amsata ba tace "well then kushiga dasu ku basu shocking na 5mins" suna jin haka har rigerigen fada mata suka soma "eh eh mune" a tare sukayi maganar, heedayah tace "good waya saku yin aikin? Was it alhj lawal?" Alhj kawal se ido yakemusu dan haka sukace "a'a bashi bane," ahj lawal yace "kidnapping dinki? Muhammad nede d'an alhj ismail bani ba" can a zuci yace "in bamu shiga prison tare da kaiba alhj ismail zamu shiga da dan ka" heedayah tace "what? Is that true?" Tana tambayan mutanen, kai suka gyada mata "yea shiya samu, yace mu daukeki daga gdan daya ajiyeki mukai ki can kudu mu kasheki," alhj ismail cikin tsawa yace "pls dont believe them wallahi qarya suke shi yayi setting up kidnapping na ki yace akasheki kuma ba muhammad bane," heedayah tace "karkadamu daddy police kushiga dasu can dakin kubasu shocking na 10 good mins" sunajin haka ahmad yace "dan Allah kiyi hkr karki mana haka" amman ina ko sauraronsu heedayah bataiba ana basu na 2mins heedayah ta dakatar tace "are u ready

Please Login or Register in order to submit comment