Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sosai yasa hannu yana daga loop of hair da ke kan fuskarta sannan ya zura mata ido sekace yau ya soma ganinta ko kyakkawar kyafta ido baiyi. 20mins later heedayah tadan lumshe ido don moha ya gyara xamansa, a hankula ta bude idanta fuskar don moha ta soma gani ta tsala wata erin ihu sannan ta miqe a zaune, don moha yace "shhhhh calm down am not gonna hurt you my baby" heedayah tace "don moha? Is this really you? Ko kuma mafarki nake?" Don moha yace "am surely the one" ya miqa hannu ya riqo hannun heedayah itako takasa kwace hannunta ta tsaya kallonsa kawai dan bata san meh ba se ji take kamar tana son don moha, don moha ne ya katse mata tunani tare da fadin "let me get u something to drink" ya miqe heedayah ta riqo hannunsa "no pls ina muke dan Allah? Ka kaini gda" don moha yamata murmushi sannan yace "don't worry zakije gda ina zuwa" ya fice ya taho mata da drink da ruwa ya ajiye mata ya bude bottled water din da kyar ta amsa tadan kurba ynxu nema ta ji ba hijabinta a jikinta gashy daman bawata kayan kirki bane a jikinta, wata top ce matsatse wanda ya bayyana dukiyar fulaninta, nan tashiga lalimo hijabin nata don moha ya gano hakan, hannu yasa a qasa ya dauko hijabin nata sannan ya miqa mata nan da nan ta amsa ta rufe kirjinta dashy sannan tace "don moha take me home pls" don moha yace "don't worry u'll go home bayan kin amsamun wasu tambayoyin danakeson miki" acikin rashin fahimta heedayah tace "wasu questions kuma?" Don moha yace "first of all meh hadinki da shams?" Heedayah tayi kamar bata ji sa ba, yace "hello?" Heedayah tace "what? Babu komi tsakani na da ita shes just my friend okay? So take me home pls" don moha yace "really! Just a frnd? Then mesa baki tashi visiting nata se in har ba kowa a gda?" Heedayah tace "common don moha dnt be silly I don't know what you are talking about ka kaini gda or else in maka ihu" murnushinsa yayi sannan yace "that attitude of urs har ynxu is in you huh? Back to business ina jinki tell me, me hadinki da shams cuz am sure shams ba friend inki bace u guys must be upto somethng ki gayamun in har u wanna go home." Heedayah ta daka masa tsawa "nace maka shes my frnd what else do u want me to tell you?" Don moha yayi shiru for a while sannan yace " you really are cute in kina masifa my baby, so baraki fadamun bah? Heedayah ta gyada masa kai yasoma xancen xuciya "you think you are smart huh? Lol kar ki damu I'll find out myself shams" yayi wata murmushin mugunta. Miqewa yayi nufa gun kofa ya bude, heedayah tace "and where do u think u r going?"
[10/10, 2:25 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ8โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Don moha yace "home! Heedayah ta taso tazo ta samesa "pls kar ka min haka dan Allah ka kaini gda, banason mummy tashiga damuwa pls am begging you muhammad nasan u cant do this to me" don moha yace then stop forcing me to, its simple ki gayamun meke kaiki gdanmu nd mesa baki zuwa se in bakowa a gdan?" Heedayah tace "I don't have ansers to these questions becuz bansan me kake fada ba, dan Allah ka kaini gda" don moha yace "fine then, sekiyi xaman ki anan dama ban gaji da ganinki ba" heedayah tace "pls muhammad so u can kidnap the person u love? Remember don moha kace u love me then mesa zaka rabani da mummy na eh, mesa? Shin zaka iyayin haka ma wanda kakeso?" Jikinsa duk yayi sanyi yakasa cewa komi ya ja kofar yayi locking ta waje kawai, heedayah tafara bubbuga kofar "don moha let me out of here pls" se bugawa takeyi don moha na tsaye a bakin kofar dakin tafi 2mins tana bugawa can yasa hannu ya bude kofar tare da fadin "come lets go" sanda yabari ta matso kusa dashy yasa hannu a aljihu yaciro hanky'n dazu ya manna mata a hanci atake ta kwanta sumammiya ajikinsa ya daga ta yakaita kan gado ya kwantar da ita sannan ya sami wata igiya ya daure hannunta biyu da gadon haka kafarta ma yadda ko ta tashy barata iya guduwa ba, a hankali yacire mata hijabin dake jikinta, akasan dakin yaga ribbon nata ya miqa hannu ya dauka sannan ya mata packing gashin ta gu daya yabata peck a kumatu sannan ya fice ya tari taxi dan baiso tafiya da motar heedayah ba kar ya hadu da wanda yasan ta da motan asirin sa ya tonu. Bayan isarsa gda ya watsa ruwa ya feffeshe turare ya gyara gashin kansa yasa jeans nd T shirt masu amsar body figure nasa, ni miemie na dau ko gun budurwa zasa senaga ya nufa side nasu mama a zuciya nace "don moha anne ynxu duk uban wankan nan gun shams zasa, lallai!" karan shams ya jiyo a kitchen yayi wata shu'umar murmushi sannan ya kai daidai bakin kofar ya tsaya ya dan jingina da bango ya daura kafa daya kan daya yayi folding arms nasa kamar me jiran a masa picture ko cikakken 30secs bayi ba turarensa ya buga hancin shams a take ta juya tare damasa murmushi shima murmushin yamata shima yace "ko kin manta yau zan kaiki shopping din?" Shams tace "laaa haka fa yi kr dan Allah kar ka fasa aiki ne yamin yawa sena dan sha'afa" don moha yamata murmushi sannan yace "dont worry jeki shirya mu tafi tace to kajirani a parlour" se washe baki take tayi nan danan ta kammala abinda takeyi don moha na jiranta a parlour ba abinda yakeyi a zuciyarsa se zagin shams shi har yau mamaki yake how stupid nd senseless can she be bayan like 5mins shams tafito jan bakin nan kamar me jiran a mata kiss tasha sa sosai gashy ja be karbi bakin fuskarta ba ko kadan, ga giran nan katin katin ga concealer kamar an shafa mai se wani sallama yake, kayanta ne kawai yyi kyau doguwar rigar ce setayi irin rolling dinnan da don moha yaganta besan sanda dariya ya kubuce masa ba seyaci fuska yamaida dariyan tari kar yyi ruining plan nasa yace "black beauty kinyi kyau amman wannan jan baki beyi yawa ba?" shams tace "ai haka ake yayi ynxu, shine makeup na zamani bakaga yamin kyau bane?" Don moha yace "ahh sosai ma, lets go?" Shams tace "eh" don moha ya mike tana biye dashy a baya daidai gun motarsa ya tsaya kirar audi 2016 ya bude yashiga itama ta bude gaba tashiga me gadi ya bude musu kofa, bece mata komi ba itako se kallonsa takeyi har yafara feeling uncomfortable yakunna cool music nasa yana dan bi a hankali, shams kamar ta hadiye don moha ahaka ha suka isa sahad dan bare iya shiga da ita shoprite ko sabuwar jifatu bakam gomma sahad dinde bayan yyi packing yace "muje ko?" Suka fita a tare tana biye dashy a baya suka shiga ya nuna mata trolley daya ta dauka yace "oya ki zagaya ki duka duk abinda ya miki kyau har sama ki haura ki dauki komi its ur day black beauty" tare da winking dinta shams sekace wanda aka ma albishir da aljanna baki na rawa tace "toh toh kana jira na anan kenan?" Don moha ya gyada mata kai su shams ba'a taba shopping ba se diban kaya akeyi kamar hauka da abunda tasan amfaninsa da wanda batasani ba komi dauka takeyi sanda tayi 30mins sannan ta karaso gun don moha tare da fadin wlh nagaji ne kawai amman kayan kam har ynxu akoi wanda ban diba ba
[10/10, 2:25 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
3โƒฃ9โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Don moha yaso yin dariya da kyar ya hade sannan yace "black beauty karki damu zamu dawo nxt time" ya miqe suka nufa gun biya akayi totaling abinda ta siya ya tashy N25,550 haka don moha ya biya harda siya mata ice cream aka samusu kayan cikin leather sannan suka nufo gun motar, suna shiga don moha yace "nikam ina qawarki aysha?" Shams tace "ai munyi waya da ita kan zatazo yau amman batazo ba" don moha yace "ashe heedayah ce ba aysha ba kka min qarya ko black beauty?" Shams tayi shiru zuciyarta tafara bugu ita bama sanin gaskian da don moha yyi bane ke damunta kar yace ze rabu da ita dan tamasa karya ne, nace "ji jaka, bahuwa" can tace "yi hakuri dan Allah don moha kar kayi fushi dani wlh ita tace.."sekuma tayi shiru, don moha yace "well? Ita tace meh? Tell me, ko kinason indena miki mgn ne?" Shams tace "a'a dan Allah kabar fadin haka zan iya yin komi dan kai" don moha yace "yawwa yar garin so ina jinki gayamun me tace miki?" Shams tace "amman fa kar ka gaya mata wlh kawai dan kai ka tambaya sesa zan gaya maka" don moha yyi murmushi sannan yace haba black beauty harki gayamun abu sannan inje inyi gulmarki? Never! So ki kwantar da hankalinki nd tell me" shams taja numfashy sannan tace "heedayah ne true identity nata kamar yadda ka fada cemin tayi kar na kuskura na gaya maka true identity nata dake akoi wani abunda take nema a gdanku wanda har yau nima taqi gayamun" don moha yace "abu? Wani abu kuma take nema?" Shams tace "nima ban sani ba amman dakin daddy'nku take shiga" don moha yace "wow! sure black beauty bata gaya miki ba? Anya ba ke kikeson boye min ba ai tayarda dake mesa barata gaya miki ba?" Shams tace "Allah fa don moha ba karya nike ma ba nayi nayi da ita nima ta gayamun metake nema amman taqi." Don moha yayi taking sharp turn sannan yace "kin san menakeso dake black beauty?" Shams tace "a'a" atakaice, don moha yace "bani phone number inki" ya miqa mata wayarsa nan ta zuba masa yayi saving. Yace "heedayah tana guna," acikin rashin fahimta shams tace "kamar ya?" Don moha yace "na kaita guest house na daddy tana can" shams dake shan ice cream nata sanda tadan shaqe sannan tace "eh? Ka saceta fa knan?" Don moha yace "kamar haka but karki damu inason kawai insan meke kawota gdan mu kema ba kinason kisani ba?" Shams data shiga cikin tsoro tace "eh" a tsorace, don moha yace "ya naga yanayinki du ya canza bakison na sake kaiki shopping?" Shams tace "a'a inaso mana niko ba shopping ba inason in riga kasancewa tare da kai always," sanda don moha ya shake shi kadansa shams da ta rude bisa tarin da don moha keyi tace kayi parking mana sannu ita a ganinta abinda tafada ne yasa sa nishadi har ya shaqe shikuwa maganarta kamar zagi tashiga kunnensa se ja mata Allah ya isa yake, da kyar yabar tarin har suka iso gda yayi parking ta bude kofar zata fita knan yace mata "wait" ta tsaya yace "inason in fara aiki dake shams can I trust u?" Shams tace "sosai ma anythng for you," don moha yace "sure bara kiyi betraying dina ba?" Shams tace "ina ni? Wallahi baranyi ba," don moha yace "fine ynxu for a start zuwa anjima like bayan la'asar zan koma gun heedayah so zan miki mgn seki kirata..." haka de yata fadamata yadda plan nasu zeyi working daga karshe yace "nd inhar bata gaya miki nayi kidnapping nata ba karki nuna mata kinsani" shams tace "toh don moha naji nagode sosai daka yarda dani haka nd also for the shopping nagode sosai sosai" don moha yace is the least I could do for u black beauty inhar kka min abunda na bukace ki dashy am telling u wataran zamu fita cin abinci tare" yana kaiwa nan ya kashe mata ido shams se washe hakwara take nan tafito da kayakin daya siya mata ta fice gdan ubanta dashy shiko don moha yana shigewa side nasa ya cire kayan jikinsa yasa cikin washing machine yafada toilet yata watsa ruwa sannan yafito yana shinshina jikinsa ko yana warin turaren shams har ynxu.
Toh masu karatu shin ya wannan abu yake kasancewa? Don moha nazuwa ya gano gaskiar zancen? Yana zuwa ya gane dalilin zuwan heedayah gdansu? Heedayah kuma fa, tana zuwa tagane shams munafuka ce nd suna aiki tare da don moha? Wat of alhj lawal nd isma'il yasuke reacting bayan sunji bacewar heedayah shin wayake suspecting wani a tsakaninsu na kidnapping heedayah nd taya suke zuwa su gane don moha ne ya saceta???
[10/10, 2:25 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
4โƒฃ0โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Can bayan la'asar erin around 4:30 dinnan don moha ya shirya tsaf cikin shirinsa na kullum ya dau motarsa ya fita be tsaya ko inaba sewata eatry inda ya siya wa heedayah abinci me rai da lfya, yana isa gdan ya bude gate yyi parking motarsa kusa da nata sannan ya fito ya ciro key'n motar heedayah ya budeta ya ciro wayarta dubawanda zeyi yaga 30missed calls frm angelic mum ya shige ciki, kofar dakinta ya bude ya sameta zaune se raba ido takeyi dagani tasha kuka ya kariso ya ajiye abincin kan side drawer sannan yaciro hanky a aljihunsa ya soma goge mata hawayen fuskarta bata ce masa komi ba kuma bata gwada kwatar kanta ba yana gamawa yaje ya dau plate da spoon sannan da cold bottled water ya ajiye ya bude abincin yyi serving nata sannan ya kwance mata hannun da kafan tare da fadin "go nd wash up urself kizo kici abinci" tayi banza dashy, don moha yace "please my baby banason kiyi starving ga abinci kici" still bata ce masa komi ba, ganin haka yasa don moha fadin "ko in tafi ne u don't want me here ko? Dama nazo ne mutafi gda" nanne heedayah ta miqe ta nufa toilet tasamu new brush ta yi brushing ta wanke fuskarta tare da dauro alwala tana fitowa ta dau hijabinta akan rug na dakin ta yi sallarta azahar da la'asar duka ta idar ta tofa addu'o'inta don moha ya tsaya kallonta kamar TV ganin bata da niyan tashy daga inda tayi sallan yasa ya dauko mata abincin ya kawo mata gabanta tare da fadin "eat pls, ko kinason in baki?" Harara ta watsa masa sannan ta daga plate din tafara cin abincinta a hankali kamar yadda ta saba ba abunda don moha ke tunawa illa time da heedayah ke primary 3 yadda takecin abincinta be canza ba shikadai yake murmushi wa kansa ahaka har ta gama ci yayi excusing kansa, yana fita ya nufa wata daki ya kira shams tare da gayamata ta kira heedayah bayan 5mins frm now munafukar tace "angama don moha" be dawo dakinba instead seya zagaya ta window daga waje yana kallonta a boye 5mins dinnan na cika shams ta kira heedayah, heedayah na zaune ta soma jin karar wayarta frm nowhere ta xabura tafara searching can tajiyo karan cikin wata drawer takarasa ta bude tadaga wayar "hello shams?" Shams tace "heedayah? Lfya kuwa inata jiranki tun daxu baki zoba?" Heedayah tarasa na fadi shin ta gayawa shams don moha yyi kidnapping nata ne? Kokuma kar ta fada mata dan batasan mesa ba har yau takasa trusting shams ji take kamar shams betrayer ce zata iya cin amananta sesa tun farko bata gayamata metake nemaba a gdansu don moha, shams ce ta katse mata tunani tare da fadin "hello heedayah kinajina?" Heedayah tace "aww sorry I was carried away by something eh wlh kinji ni shiru harkoki ne suka min yawa," (tana wayan ne tana leqan kofa) shams tace "ayya to gbe fa zaki shigo cuz gbe ma duk zasu fita," heedayah tace "a'a zan dan daga kafa kwana biyu" shams tace "toh inade lfy?" Heedayah tace "eh lfya kawai kar megadi yafara suspecting dina ne," shams tace "ayya toh ai seki gayamun abinda kke neman in nema miki tunda we are working as a team," heedayah tadan yi shiru sannan tace "karki damu aikin min me yawan wannan ni zan nema da kaina i don't wanna be a burden thank you so much tana jin karar kofa ta ce da shams se nakiraki ta katse wayar ta ajiye inda ta dauka tadawo ta zauna a kasa inda ya barota. Don moha yayi gyaran murya ta juya batareda tace masa komi ba don moha yace "so are u ready to tell me now? Meke kawoki gdanmu? Heedayah tace "wai nikam don moha me kakeson in fada maka ne? I've told u times widout number gun shams nake zuwa inhar kaganni a gdanku nd faith ne yakesa duk sanda zanje gdanku baku gda if not we could have met so plzz dan Allah ka kaini gdah" don moha yayi murmushi sannan yace "still not ready ni zan tafi gda ga abincin ki acan incase u get hungry again oops wait spoon din yaje ya dauko karta gwada balla wani abu dashy har ta samu ta gudu yakuma dauko wayarta yace da ita "seda safe my baby" sannan ya fice ya sa lock daga waje, kuka heedayah ta fashe da abin tausayi.
GIDANSU HEEDAYAH. Hankalin mummy in yayi dubu be tashy ba ynxu kuwa ko tayi trying nunber'n heedayah bai shiga wai switched off tarasa ina zata sa kanta kai ba ita kadai ba har daddy da nanny dasu mal musa da idi to ina heedayah zata shiga haka har bayan isha mummy na jiran dawowan heedayah amman ko inuwarta babu to talk more of ita kanta heedayahn kuka mummy tafarayi nanny na bata hkr. Alhj lawal mummy ta kira ta sanarda shy abinda yake faruwa salati yayi sannan ya tambayi mummy ko tanada idea inda heedayahn taje? Mummy tace "a'a amman de kullum in zata fita cemin take zata gdan frnd dinta," alhj lawal yace "toh ko kinsan wace qawartan?" Mummy tace "gaskia a'a amman de inaga kamar zainab ce," alhj lawal yace "toh ki kwantar da hankalinki Allah kaimu gbe in shaa Allah heedayah na nan somwhere safe karki damu ki gaishe da dan uwa na se anjima ya katse wayar.
[10/10, 4:36 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
4โƒฃ1โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Nan ya fada duniyar tunani shin ina heedayahn zata je? Kode, kode alhj ismail ne yayi kidnapping nata dan sokanci nan ya yi scrolling kan contact na alhj ismail ya soma dialing, daga wayar da alhj ismail zeyi yazo daidai da shigowar don moha main parlour jin daddy'nsa ya daga waya yasa ya tsaya be qariso ba, alhj ismail yace ''hello dan uwa?" Alhj lawal yace "ya harkoki?" Alhj ismail ya amsa da "alhamdulillah..." jin gaisuwam ba na qarewa bane don moha ya juya da niyar fita ko anjima ya dawo yakai dab bakin kofa knan seya jiyo daddy'nsa na fadin "kai gaskia rabuwa na da insata a ido nike ga tun last open day danayi wasu muhammad a makaranta..." jin haka yasa don moha juyowa ya labe tawani corner yakasa kunne yanajin mgnan da daddy'nsa keyi. Alhj ismail "yace waat? Anyi kidnapping nata? Ikon Allah," on the other side alhj lawal yace "eh nima matata ce ke ban lbr shine nace barin ji daga bakinka inade u have nothng to do with bacewan yarinyan?" Alhj ismail yace "a'a wlh ni bani bane ba ni nayi kidnapping nata ba" don moha najin haka ya zaro idanunsa waje tare da fada ma kansa "what does this suppose to mean? Me hadin daddy da heedayah da har xa'a ce shi yyi kidnapping nata gaskia somethng smells fishy I have to find out" alhj ismail yace "toh Allah kaimu goben" ya katse wayar ya leqa yaga ba kowa sannan ya shige daki a yayinda don moha kuma yakoma site nasa da kaninsa.
Heedayah ce zaune a dakin ita kadai se kuka takeyi daga ido tayi taga 15mins to 9:00PM nan ta miqe tayi sallan ishan ta, tana idarwa ta tofa addu'o'inta ta miqe ta nufa gun dressing mirror inda ta ga wayarta daxu ta duba taga wayam! Ba komi side drawers na gadon tafara dubawa ko zata samu dan wani makamin da ze taimaka mata ta iya balla wurin lock na kofar dan ta karanci windows din erin masu karafuna ta wajennan ne haka ta ta neme nemen ta ba komi a ciki daga books se books wani haushi ta sake ji if only not don moha ya dauke spoon na daxu da tayi amfani dashy ta balla screws dake jikin kofar tasamu ta gudu, bata san sanda ta fada kan gado bacci yayi awon gaba da ita ba. Mummy kuwa kwana zaune tayi.
Wasgehari! Da misalin karfe 8:30PM don moha ya tashy yayi wanka ya shirya tsaf kaninsa safyan yasha mamaki cuz don moha betaba tashy da safe haka ba kullum seya kai erin 10-11:00AM dinnnan, daya tambayi don moha ko ina zasa ma be amsa sa ba kawai ce masa yayi "in daddy ya tambayeni kace masa project ne yataso" (abunku da architecture) safyan yace "okay" don moha ya fice, a daidai restaurant na jiya ya tsaya yasiyo breakfast me rai da lfya daga can naga yawuce wata boutique ya siyo wasu dogayen kaya guda biyu dawata top da highwaist skirt guda biyu sannan yakama hanyan gdan daya ajiye heedayah ya na isa bayan yayi locking ko ina ya zarce dakin heedayah ya sameta kwance se bacci takeyi ya fita da plate na jiya ya kawo sabo ya ajiye sannan ya matso kusa da ita sanda ya gama qare mata kallo sannan ya fara shafa fuskarta a birkice ta farka datayi niyan sake ihu ganin don moha yasa ta yi shiru yace "morning sleeping beauty ga breakfast naki tashy kiyi wanka here are some dresses ki zaba aciki seki sa I'll be waiting for you outside" kafin ya jira me zatace ya fice leathern ta jawo ta zazzage kayakin dake ciki to her suprise taga harda panties da bra (ni miemie nace shegge don moha) wata tsuka taja dan haushi badan tana so bata ta tashy tanufa toilet tayi brushing sannan tayi wanka dama already ta riga tayi sallan asuba ta fito a gaban dressing mirror taga wata 'yar vaseline ta shafa sannan ta jawo daya daga cikin bra's din acikin guda biyar taga guda ukun daidanta ne biyun ne suka mata ruwa haka panties dinma a zuciya tace "dan iska kawai" daya daga cikin dogayen rigunan tasa ta nemi gu ta zauna tafara cin abincinta tana cikin ci don moha ya shigo dakin daya kafa idansa kan heedayah sanda tafara feeling somehow ta lalimo hijabinta tasa tare da jan tsaki murmushi don moha yayi a zuci yace "is like the panties nd bra are ur actual size" kujera ya jawo ya zauna kusa da ita sanda ta gama cin abincin sannan yace "so me hadinki da daddy?" Heedayah tace "I dont know" tare da watsa masa harara yayi murmushi sannan yace "jiya I heard him on the phone wani na tambayansa ko shi yayi kidnapping naki" hankalin heedayah in yayi dubu be

Please Login or Register in order to submit comment