Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

u can't bear seeing houseflies a gdanka u have to options ko ka sallameni ka kawo wacce zata na maka wanke wa ke kokuma ka wanke da kanka, had it been rayyan ne kai da ko baka tambayeni ba zan wanke dishes din da kaina, so excuse me pls." Bayan kallonta da ya qare yafice zuwa kitchen din shi yayi wanke wanken da kansa, karar kwanuka heedayah tajiyo a kitchen sidak sidak ta leqa tagansa yana wanke wanken a zuci tace "daidanka knan." Karar doorbell tajiyo da sauri taje ta bude wata kyakkyawar mata ce wanda zasuyi shekaru kusan daya da mummy da wata basket a hannunta, sannu da zuwa heedayah ta mata "bismillah ki shigo anty" bayan ta zauna heedayah ta gaisheta "ina kwana anty?" Matar ta amsa da fara'arta "sannu amarya, se gaku a unguwarmu, gda na shine nxt to naku ta dama tafiya nayi nima se jiya da dare na dawo me aiki na take gaya mun munyi baki a unguwar, sesa kika jini shiru," heedayah datake wasa da zoben hannunta tace "ayya ba komai anty." Matar tace "sunana ummu jalilah, amaryar tamu fa?" Heedayah dake murmushi kamar 'yarziki tace "heedayah suna na"...ummu jalila tace "masha Allah ga breakfast ne dama na kawo muku zan wuce office kar nayi latti" tana miqa ma heedayah basket din. Amsa heedayah tayi tana godiya "ayya mungode toh, zan gayawa ango yana bacci ne yanzu." Ummu jalilah tace "bakomi" nan ta tashy har heedayah ta bud'e mata kofa sega don moha yafito daga kitchen da kitchen towel a hannunsa yana goge ruwan hannunsa, kan ummu jalilah ya daure ba ynxu heedayah tace mata ango na bacci ba. Gaisheta don moha yayi ta amsa da fara'arta "ai har zan tafi dan amarya tacemun kana bacci" tana mgnan tana kallon heedayah dake sosa keya tana raba ido. Don moha yayi murmushi yace "eh bata san na tashy bane," ummu jalilah tace "ayyah to sannunku dazuwa."
Heedayah tace "baby gashy fa ummu jalila ta kawo mana breakfast," don moha yace "ayyah mungode anty." Ummu jalilah tace "ba komai barin wuce" suka mata Allah kare sede har ynxu kanta a daure there must be somethng going on btw amarya da angon nan.
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ2โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Yanzu heedayah baraki bude kofan nan ba?" Ba suratan duniyan nan da mummy batai ba amman ko a bakin zanin heedayah, daga karshe ma bacci ne me nauyi ya dauketa tashasa sosai. Karfe 9:00PM mutane suka fara hallara hall da za'ayi dinner, kunya ta cika mummy batasan yadda zata fara sanar da mutanen anyi cancelling dinner'n ba har 10:00PM amarya da ango basu zo ba dan tuni nanny ta kira don moha ta fada masa halin da ake ciki dan haka shima be bata lokacinsa yaje ba. Daddy ne yayi making announcement din, wasu mayun kam sanda sukaci abinci sannan sukayi gda. Dama ya kamata tun kafin dinner'n akai amarya gdan dangin miji amman dake dangin rayyan ba a nan kano suke ba saisa aka bar heedayah a gda koda kuwa da aka daura auren da don moha ma fact din still be canza ba. Around 10:40PM daddy ya kira don moha daya zo da kansa ya dau matarsa nd bame escorting nasu.
11:00PM daidai ya masa a gdansu heedayah main parlour yashiga yana zaune a kasa daddy yamasa nasiha sosai sosai me ratsa jiki yakuma ce dashy duk sanda yama heedayah ba daidai ba baretaba yafe masa ba, don moha yadau alkwarin never to hurt heedayah, mummy aka tura taje tafito da heedayah daga dakin taje tagama suratan duniyarta heedayah taki fitowa tun ji datayi gdanta za'a kaita ynxu ta fashe dawata erin matsanancin kuka ita sam barata je ba, spare key'n dakin ta aka nema sama da kasa a gdan babu sanda aka balla gun lock din kofar aka tsinceta kwance a kasa se kuka takeyi daddy ne ya dago ta "haba my princess sekace wani aljani aka daura miki aure dashy? Oya ya isa yi shiru, anytime muhammad yamiki ba daidai ba ki kirani ki gaya mun ni zansan me zanyi dashy kukan ya isa ko?" Da kokuwa aka samu aka sauko da ita kasa ko lura da don moha ma batayi ba se borin ta take tayi, ba yadda mummy batai da ita ta mata mgn ba amman sam taki ita adole tayi zuciya dasu. Ta kama zanin mummy ma taqi duk haushinta takeji rigar aesha takama ita sam barata bar gdan ba da kyar din kyar aka sata cikin mota se kuka takeyi, daddy yace da don moha "kaga de it is not easy for her so kabita a hankali, Allah baku zaman lfya" ya miqa masa key'n gdan don moha ya amsa da "ameen nagode daddy" sannan ya fice.
Yasami heedayah a gabar motan tana kallon window tana kuka qarisawa yayi ya shiga motar yakunna me gadi ya bude masu gate suka fice, sun danyi tafiya sannan ya tsaya ya yahuza suya ya siyo musu kaji, heedayah bata ce masa ko uffan ba haka shima har isarsu gda yayi parking motar sannan yace "heedayah yi hkr kifito" banza dashy tayi tanata kuka abinta har ya shiga ciki ya ajiye kajin kan dining yakuma lekowa heedayah bata fito daga motar ba, baba megadinsu yasa yama heedayah mgn. Wani dattijo ne shima kap yayi suratan duniyarsa amman sam kamar ba da ita ake ba, motar don moha ya shiga shima ya rufo kofar "since ure not coming in lets stay here together," sunyi kusan awa acikin motar ita da kanta zaman ya isheta sannan ta bude motar tafito bayanta don moha yabi straight dakinta ta nufa ta zube kan gado se jan numfashy take dan kukan data tayi. Kajin don moha yasa mata a plate yahado dawata soft drink ya nufa dakintan ya ajiye mata kan bedside drawer, "here eat pls nasan u must be hungry" nan ma bata ce masa komi ba yata suratan sa amman sam taki amsawa dakanshi yagaji yace da ita "goodnight" yakai daidai bakin kofa heedayah tace "ka rabani da rayyan, the one I love are you happy now? Today is suppose to be the most happiest day of my life, don moha kamin ruining day na, all I want you to know is that you are not a husband to me," don moha zeyi mgn tace "shhh come nd take ur gabbage out of my room" tana nuni da plate din. Bece mata komi ba yafice izuwa dakinsa ruwa ya watsa sannan ya kwanta ya zura wa ceiling ido yana tunanin how heedayah zatayi accepting nasa as her husband har bacci yayi awon gaba dashy. Heedayah kuwa da kayan jikinta ta kwanta.
Washegary da asuba ya tashy yayi sallah sannan ya nufa dakin heedayah ya sameta tana bacci kanta ya nufa ya tsaya yana zura mata ido "heedayah why can't u understand that I love you, I can still feel it kema kinaso na is just that ure all confused ynxu but no matter what kisani i'll nva rest untill kinyi acceptn dina as ur husband nd no matter how hard u try to push me away frm u zan nayin iya kokari na to protect you nd be close to u, this is how much I love you." Se ynxu yaga hannunta me bandage ma, hannun ya riqo yayi kissing sannan yayi tapping nata a baya "kitashy kiyi sallah" ko motsawa batai ba sau biyu ya mata hakan sannan ya fice, yana fita ta bude ido ashe ba bacci takeyi ba. Tace "Then u will waste ure entire life waiting for the day zanyi accepting naka as my husband cuz I'll never accept you not ur kind, a da ban tsaneka ba don moha but what you did now only made me hate u the more," nan ta tashy taje takama ruwa tayi alwala da ruwa ya taba yankanta yamata ciwo sosai, tana idar wa takoma bacci around 7:30AM ta tashy tayi wanka ta nufa kitchen ta hada breakfast nata for all this while don moha na bacci ko kararta beji ba, tana gama ci tashirya key'n motarsa dake parlour ta daga ta fice zuwa office. Kowa a office yayi mamakin ganinta amaryan data karbi leave na 2 months meze kawota gun aiki kuma? Kode ba ayi auren bane? *Eh" tace musu "auren was canceled" ayya kowa ke fadi "ya akayi haka?" "Long story" tace dasu, "so ina case da muke kai dinnan, can we proceed?" " Yes" suka ce mata.
Don moha kuwa se 10:45AM ya tashy bayan yayi wanka ya leqa dakin heedayah yaga ba alamanta yaduba ko ina acikin gdan ba sign nata, yana fitowa waje yaga ba motarsa me gadi ya tambaya kan "ina heedayah?" Baba yace "tace min office zata," don moha yace "toh shknan ba damuwa" ya komo ciki ya zauna kan kujera, "taya zata fita office, amarya ta taba zuwa office ne?" Sam yakasa amsa wannan tambayarsan, tea da snack yayi having for breakfast tun 2:00PM yake expecting xuwan heedayah amman shiru bai so kai karan ga gun mummy ko daddy ba dan baya son haddasa trouble.
Nanny yakira ya irga mata halin da ake ciki, nanny da mamaki yacika ta tace "amman heedayah meke damunta da take abu kamar wanda batada hankali kayi hkr ko babana it'll take time b4 tayi learning truth din but kasani heedayah loves you so much tanayin hakanne kawai dan tayi getting on ur nerves," don moha yace "ba komai nanny just karki gaya ma su mummy banason suyi scolding nata," nanny tace "but why don moha? Ai wannan rashin hankali takeyi kuma tasan gaskia sarai da gangan takeyi mesa bara'a fada wa daddy yamata mgn ba?" Don moha yace "noo nanny just let her be nasan wat shes going through is not easy ynxu mu fadawa daddy ya kirata ya mata masifa ba abinda ze haddasa mana se bala'i very soon zata dawo gda just promise me baraki fadawa kowa ba kema na gaya miki ne cuz you've aways been on my side"
Nanny da tausayin don moha yakamata gabadai tace "Allah sarki muhammad in shaa Allahu hakurinka will not go unrewarded, Allah maka albarka," "ameen" yce sannan yyi hnging call din. Heedayah shiru shiru se 6:00PM ta dawo gda don moha na zaune a parlour ta shigo ta wurga masa key' motarsa tare da fadin "man motarka danayi exhausting i'll pay u back 2moro" tana mgn nanne tana karisawa gun fridge taciro ruwa ta zauna akan dinning chair tana sha, don moha yce mata "ni bance ki biya ni man mota ba, motan is all urs but ina kkaji? U made me sick worried about you Tun safe se ynxu kka dawo" Heedayah bata amsa saba sanda ta kwankwade ruwan tas sannan tace " oh sorry mr. Tun ba aje ko inaba kafara zargi na? Well its upto you kaga dama ka dau yawon gantali na tafi be dame niba nd also bakada right da zaka tambayeni ina naje kamar yadda na fada maka jiya to me ure not my husbnd ina kan bakata har ynxu so stop behaving as one, nd for the fact dat u were u worried sick about me, dama nace maka ka jirani ne? Ban fada ba so there is no need for u to say u were worried about me" tana kaiwa nan ta shige dakinta. Shide don moha bece komi ba uzuri ya mata sbd yasan there is every right heedayah tayi acting haka shide addu'arsa Allah gano da ita gaskia. Wayarta data ciro daga cikin jakarta ne taga 10 missed calls from angelic mum wurga wayar tayi akan gado tafada toilet tayi alwala tayi sallah, tana idarwa call din nanny yashigo dagawa tayi bayan gaisuwan da sukayi nanny tace "ai na dau ko wayarki ta shiga wani lungu ne, mummy ta miki missed calls baki dauka ba ko baki gani bane?"
Heedayah tace "eh nagani," nanny tace "so baraki kirata ba?" "Yes" tace "baran kirata ba ina harda ita acikin masu boyemin gaskia." Nanny tace "amman Allah shryeki heedayah ni bama wannan ba u cant forever be mad at ur mum keda kanki zaki sauko ki kirata, batun abinda kkayi yau na kiraki in miki mgn taya zaki fita tun safe har uku baki dawo gda ba kuma ba tare da kin tambayi izinin mijinki ba?" heedayah tace "wait, wait miji? Dama inada miji ne?"
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ4โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

Kallo ta watsa masa sannan tace "sannu da aiki u must be hungry ga abinci nan sekaci" ta ajiye kan centre table dake parlourn ta nufa dakinta. Daidai 4:15PM heedayah tagama shiri tafito parlour bata ga don moha ba dan haka tayi dakinsa ta samesa yna kwance akan gado "ya haka? Ba zaka kaini gda ba? Ko ka manta ne?" Don moha yace "kin shirya ne?" Ba tare da ya kalleta ba, "lalle ma wlh kai babban dan rainin wayo ne in baraka kaini ba bani key'n motar is not as if I need ur company daman." "Kijirani barin shirya" ya cemata, sanda taja tsuka sannan ta fice nan da nan yasa wata sky blue jampa wanda ya mugun masa kyau ya cokala hulan nan kamar a cinye shi dan kyau heedayah dake zaune a parlour turaren don moha ne ya buga mata hanci bata san sanda ta juya ba kallo tamasa head to toe sannan ta fice yana biye da ita ya rufo kofar gdan, ya bude motar tashiga ta zauna suka fice. Bawanda yace ma dan uwansa ko uffan acikin motar ahaka har suka isa gda. Doorbell don moha ya danna nanny ta bude tare da musu sannu da zuwa tana hararan heedayah, zama yayi bisa sofa heedayah kuwa ta haura sama zuwa dakinta ta dauko makullin motarta tana saukowa takai bakin kofa, don moha yace "ina kuma zuwa?" Da kamar barata amsa saba sekuma tace "gda," don moha yace "baby bara ki jira mu gaisa dasu mummy ba seki tafi?" Heedayah tace "wai sau nawa nace maka stop calling me ur baby, inba kaddara bama..." tana cikin masifa mummy da nanny suka sa kai a parlourn dan haka tayi shiru, mummy tace "heedayah lafya? Ma muhammad kke ma masifa ko me nake gani?" Nan tasamu waje ta zauna, don moha ya sauka har kasa ya gaishe da mummy, ko amsawar kirki batai ba tace "muhammad meke faruwa haka?" Yana murmushi yace "ba komai mummy heedayah ce ta damu seta zo ganinki shine na kawota."
Nanny tace "wallahi hjy karkiji muhammad kwata kwata bayason a ga laifin heedayah ko jiya ban gaya miki bane kawai," mummy tace "gaya min bema?" Nanny na kallon heedayah tace "office tafita tun safe se uku ta dawo gda ba tare da ta tambayi izinin muhammad ba haka ta tayar masa da hankali." "Whaat!?" Mummy tayi exclaiming "heedayah baki da hankali ne? Kuma ana miki mgn kina tsaye?" nan ta nemi waje ta zauna kusa da don moha mummy tafara balbale ta "irin taribiyyan dana baki knan? Dan kin samu muhammad me hkr sesa kke raina masa hnkali ko? Toh dama daxu mukayi mgn da nanny kan za'a samo miki me aiki amman tunda haka abin naki yake nafasa u'll b d one to tidy up nd take care of ur house urself. Haba mana duk erin soyayyar dana nuna miki da abinda zaki saqa min knan princess?" Don moha ne keta bada hkr itakam bata ce komi ba haka har daddy yazo ya samesu ana kan mgn daya tun daxu shima yayi fada sosai. Suka kuma bama mubammad hkr sannan suka rakosu waje, Heedayah tayi gun motarta mummy tace "ina kuma zakije da motar?" Heedayah tace "gda mana"...mummy tace "dan kisamu kina yawon banza ba, ba inda zakije da motar bani key din." Heedayah ta shakwabe fuska "dan Allah mana mummy" tana kallon daddy ko ze dan sa baki, daddy yace "my dear tayi gaskia nasani sarai aka baki motar nan yawo zakina zuwa da ita, ba inda zakije da motar kawo key din duk sanda kkayi hankali niko na miki alkawari koda motoci uku kkeso zan baki," badan tana so ba ta basu key din tashiga motar se basarwa take.
Se kuka heedayah take ma don moha acikin mota tana ja masa Allah ya isa, don moha yace "haba baby kukan ya isa mana, face naki zeyi swelling fa?" Harara ta watsa masa "wlh ka kuma cemin baby ban yafe ba wayoo rayyan dina" haka har suka isa gda bata bar kukan shashancin ba. Tunda incident din yafaru ko mgn tadena ma don moha, shiko baya son forcing nata yin abinda battaso abinda yake hadasu da heedayah kawai tada ita sallan asuba.
Yau kimanin sati 1 da bikinsu heedayah da don moha knan tunda tazo gdan bata taba daukan tsintsiya da sunan shara ba to talk more of mopping da dusting dakinta kawai take tsaftacewa, ita kanta bata ma san dakuna nawa bane a gdan dan ko damuwa ta zagaya gdan ma bata taba yi ba. Abinci kuwa koda ta dafa daidai bakinta ne nd ba wankewanke don moha ne ke mata wanke wanke. Yau da yamma don moha na kitchen yana washing dishes heedayah ta shigo daukan cup ashe dan ruwan omo ya diga a kasan tana takawa se tsantsi ya kwashe ta, ta fadi a kasa wata ihu ta tsala don moha besan sanda ya jefar da glass plate dake hannunsa ya fashe ba ya taho kanta da sauri "baby zaki iya tashy? Sorry bansan ruwan ya zube acan ba," masifa ta fara masa "dama taya zakasani bayan ba tsakani da Allah kake wanke wanken ba just admit it kanaso ka kasheni ni ne, wlh don moha Allah ya isa daba dan kai ba da warhaka muna enjoying honeymoon namu da rayyan ka kama kayi meddling into our lives"...duk wannan mgn datakeyi acikin kunnen ummu jalilah data shigo musu gaisuwa yau batare da sun sani ba, baki wangalau ta sake "wannan wace erin amarya ce wato wankewanke take sa angontan? Gaskia yakamta amata gyara ai wannan bayi bane.' Door bell ta danna heedayah ta mike da kyar taje ta bude mata "sannu dazuwa ummu jalila" tana kirkiro murmushin dole saidai yau babu fara'ar ranan a fuskar ummu jalila shigowa tayi ta zauna kan kujera, "ina angon yake?" Heedayah ta rasa me zatace kar ta kuma yin karya kamar na ranan. ummu jalila tace "yana kitchen yana miki wanke wanke ko? Haba heedayah da girman ki da hankalinki kke abu kamar 'yar qauye wacce bata waye ba, kira min shi." Heedayah da tuni jikinta yayi sanyi tashiga kitchen din "kazo ummu jalila na kiranka"** kafin su fito ummu jalila taga wani erin kurar da parlourn yayi da alama tunda tazo gdan ma bata taba shara ba tabe baki tayi tace "lalle kam akoi babban gyara anan." Tare suka iso parlourn da heedayah suka zauna kan kujera daya kafin ya gaishe da ummu jalila ta riga sa fadin "wai meke faruwa ne a gdan nan? Tun ranan dana fara zuwa nasan somethng smells fishy in ba wai kunnuwa na sun min karya ba wanke wanke naji heedayah na fadin ka mata, eh ko a'a?" Tuni don moha yace "a'a fa ummu jalila ba haka bane tadanji ciwo ne a hannunta saisa nake tayata wanke wanken," ummu jalila tace "ya sunanka?" "Muhammad" yafadi a takaice.
Tace "qarya kakeyi muhammad, ina inda kkaji ciwo heedayah mugani," nan heedayah ta soma kame kame, "ynxu ke heedayah abinda kkeyi kin kyauta knan? Am very sure iyayenki basu san abinda kkeyi ba, kalli parlourn nan kin taba sharesa tunda kkazo?" Shiru heedayah tayi, "magana nake miki, kin taba sharesa?" Heedayah ta kada kai da alaman a'a ummu jalila tace "subhanallah, heedayah! Kina matsayin amarya amman ace baki taba share gdanki ba? To talk more of mopping. Dan kinsamu miji me hkr ko?"
[10/10, 10:10 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
HEEDAYAH!
๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿ‘ฎ๐Ÿ‘ฎ
9โƒฃ5โƒฃ
written by miemie๐Ÿ‘„

"Mgn nake miki," heedayah data sa da kanta kasa tace "a'a"... "Toh mesa kke yin abinda ke kanki kinsan ba daidai bane? Kalli gdan nan ko sharesa baki taba yi ba, mijinki kkesa yana miki wanke wanke, kina ganin ahaka ne zaki shiga aljanna?" heedayah da tuni kuka yafi karfinta tace "a'a kiyi hkr xan gyara." Don moha yace "ummu jalila yi hkr ya isa haka kinga kuka takeyi, zata gyara in shaa Allah" Ummu jalila tace "bawani zaki bama hkr ba, kiga yadda mijinki baya son aga laifinki duda shi kansa yasan abubuwan da kkeyi ba daidai bane yet yana defending naki, wa mijinki zaki bama hkr." Heedayah ta dawo da kallonta kan don moha tace "kayi hkr," murmushi ya mata "ba komai baby ni bakimin komi ba," ummu jalila tace "kinga na miji knan ynxu abinda nikeso dake kije ki kare wanke wanken da kanki." Ba musu ba gardama ta mike ta nufa kitchen ta tattara broken plates din don moha ya tashy zebi bayanta ummu jalila ta dakatar dashi "zoka zauna mui wata mgn," haka ya zauna tace "naji heedayah na fadin daban dan kai ba da ynxu haka tana honeymoon da rayyan, what does she mean?" Muhammad yayi shiru dan harga Allah beyi niyan fada ma ummu jalila a thing ba amman haka tata insisting har se sanda yabata lbr mystery'n dake behind life nasa da heedayah. Bayan daya gama bata lbr tace "a gaskia kai ka cancanta ka auri heedayah dan tun tana 'yar qaramar ta kake sonta, pure nd true love kake mata nd tabbas heedayah ma na sonka kaima kawai tana pretendn to love rayyan ne sbd shakuwan da sukayi with time zata learning truth din kaji baba na? Ka cigaba da hkr nikuma na maka alkwarai zansa heedayah a gaba in gyara ta." Godiya don moha ya mata sosai, tace "toh maza kaje daki ka huta" badan yanaso ba ya nufa dakinsa itakuma tasamu heedayah a kitchen suka karisa wanke wanken tare sukayi shara da mopping ko ina a gdan akayi dusting TV dasu showglass, se yau heedayah tasan 4 bedrooms ne a gdanta!
Ko ina se yalki yakeyi suka kuma kunna turaren wuta tuni ko ina a gdan ya mamaye da kamshi. Ummu jalila tace "ynxu nxt abinyi seki aza muku abinci, ki tambayesa favorite dish nasa seki girka masa ni zan tafi gda akoi inda zani." Heedayah tace "toh ngd Allah kare," ummu jalila tace "pls heedayah ki kula da mijinki, muhammad nasonki sosai kiga yadda baya son a ga laifinki, kiga yadda ya dage seya aureki, ki taimaka kiyi loving nasa back kimanta da wani rayyan a rayuwarki, kinada miji kin san ko haramun ne kina yaba mijin wata a gaban mijinki?"... Wa'azi da nasiha sosai umnu jalila ta mata sannan

Please Login or Register in order to submit comment