Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta amshi baby'n gun rayyan tace "wow wannan baby sak daddy'nsa ko mr romantic?" Don moha ya kalli rayyan sannan yace "sede kaman yafi daddy'n ma" duk suka kwashe da dariya. Heedayah tace "sannu da kokari aneesa" murmushi ta mata nan little rayyan ya soma jan skirt na heedayah "momma! Momma! I want to see the baby too", adjusting height nata tayi ta nuna masa baby'n yace "wow he's so small, is he ours?" Heedayah dake murmushi tace "no its ur uncle's new baby". Nan rayyan ya fashe da kuka yana birgima a kasa "I want one too, momma get me a baby too". Big Rayyan yasa hannu ya dagosa "stop crying buddy momma will get u one too okay? Or do u prefer twins?" Kai ya giada yana share hawayensa "yes I want!" Rayyan ya dawo da kallonsa kan heedayah "toh fa maman rayyan kinji abinda buddy na yace yanaso ko?" murmushi tayi sannan tace "ai ba ynxu ba se nan da 3-4 yrs". Don moha yace "Allah ko?" Tace "eh mana", aneesa dake dariya tace "uhn uhn fa kar nan da 9months ace mana mun samu karuwa" duk suka kwashe da dariya, heedayah tace "ai sena huta sosai ni nasan what I went thru a haihuwan rayyan, se na huta sosai, don moha dake jinta kawai yace "se mugani baby". Duk suka kwashe da dariya. Rayyan yace "princess kinsan wani name zamu sawa baby'nmu?" Tace "a'a king seka fad'a" ya dawo da kallonsa kan heedayah sannan yace "SULEIMAN, daddy'n heedayah". Cike da zumud'i tace "really? Takwaran daddy muka samu?" Rayyan yace "yes its a promise nace duk sanda princess ta haifo min na miji xan ma daddy takwara sbd halaccin da daddy yamun". Heedayah tace "awwn! Allah albarkaci rayuwar suleiman daddy na" duk suka amsa da "ameen". Nan ta kira daddy a waya ta gayamasa yaji dad'i sosai sosai ya bukace ta data ba wa rayyan wayar nan suka gaisa on d oda side shima don moha yakira mama ya gaya mata akan aneesa ta haihu ita ma tace a bata wayar su gaisa. Daddy yace sam shi se an turo masa hoton takwaransa nan duk sukayi posing ciki harda me jego rayyan ya daukesu group selfie kowa yafito kuma yayi kyau a picture'n little rayyan se kallon mesunan grandpa nasa yake nan sukayi sendn wa daddy.

7 MONTHS LATER

Daidai 10:20PM Heedayah na zaune a d'akin don moha peacefully sbd rayyan is fast asleep danko gobe akwai sch, knocking akayi a bakin kofar tace "come in". Don moha tagani da gudu ta tashy tayi hugging nasa "my mr romantic, ya haka? Ba se gbe zaka dawo ba?" Murmushi yayi mata "am damn missing my wife saisa na dawo yau", tace "awwn I miss you too". Ruwan wanka ta had'a masa nan ya shiga kafin yafito ta had'o masa tea tare da ajiye masa pyjamas nasa yana fitowa ya kurbe tean yasa kayansa sannan suka kwanta. A hankli yafara shafa heedayah, tace "mr romantic pls not now mubari se nan koda da 2yrs wlh ban gama hutawa ba" don moha yace "wani erin hutu baby? Rayyan is almost 4 yrs wani erin hutu again, ni gaskia I want another baby" a'a nikam ai kaga yadda haihuwan rayyan yabani wahala gaskia ni ba ynxu ba" don moha yace toh shknan xanje in auro wanda zata haifa min anoda baby" yana kaiwa nan ya juya hannunsa ta rik'o "okay fine naji" haka ba yadda ta iya dashy ta yarda yana mata tana mai da martani, a daren ranan suka raya sunnan manzo.

7 months later...
Daddy'n heedayah ya mallaka wa daddy'n don moha wato Alhj Ismail company'n sai da motocinsa dake kano sbd rik'e masa amana da yayi.
Heedayah na zaune a parlournta da cikin ta na wata shida yayi kato shima sosai sekace na 'yan biyu shan tsamiyan birin dake gabanta take tana kallo can driver ya dawo da rayyan frm sch da gudu ya kariso yayi hugging nata sannan yayi hugging cikin, "momma how are my sibling?" Heedayah dake shafa kansa tace "they is fine sweetheart go nanny is waiting for u, change ur clothes nd have ur lunch okay?" "Okay momma but when will they come? I want to play with them, they are twins right?" murmushi ta masa sannan tace "don't worry sweetheart very soon!" nan yashiga kolla ma nanny kira.
Suna cikin masa home work nasa don moha yadawo daga office dagugu rayyan yayi hugging nasa sannan suka kariso don moha yaba ta peck a kumatu "ya karfin jiki baby? Ya little babies namu?" Tace "bansani ba ai wlh..." bata k'are maganar ba yace "kokiyi shiri ko na nuna wa rayyan pic naki wanda kke kuka tun yana baby"... "A'a pls nayi shiru" rayyan yace "daddy show me! Show me!" Heedayah tace "mr romantic pls don't show him" ko sauraronta beyi ba yanuna wa rayyan suka ta dariya. Tashi tayi a fusace takoma d'aki don moha yace "see momma is angry lemmi go calm her down, go n meet nanny to finish ur homework for u, okay?" Tare da basa peck. Nan ya nufa d'akin da heedayah tashiga yasameta a tsaye d'aga ta yayi cak ya kwantar da ita kan gado "am sorry baby" tare da riko kunnuwansa murmushi ta masa ta jawosa ya fad'o jikinta suna murmushi cikin nishad'i da jin dad'i ni miemie na jawo musu kofar d'akin....

Anan ni miemie na ajiye pen dina nima...
Ina fatan kun d'au darasin dake cikin wannan littafi. Wato komin ya kake da mutum karka kuskura ka yarda dashi, ba'a yarda da d'an adam as baraka tab'a sanin what a person is capable of doing ba, danko zaku iya fitowa ciki d'aya da mutum amman yayi betraying trust naka. Kuduba yadda alhj S.u yayi trusting alhj Lawal tamkar blood brother'nsa amman dame ya saka masa? Da butulci. Kamar yadda akace makashinka yana a gindinka. Ina fatar kunga illar yarda da d'an adam dakuma amfanin wadatar zuciya, shi alhj Ismail daya gode wa Allah da abinda yake dshy gashi a karshe alhj S.u ya mallaka masa companinsa halak malak wanda ba karamin taimakonsa zeyi ba, shiko alhj Lawal dayasa greediness agaba a jail ya kare who knows ko ze mutu ma before 30yrs inprisonmnt nasa.
Allah sa mu amfana da wannan darusa a rayuwa yasa mugama da dauniya lfy yakuma rabamu da sharrin mutune erinsu alhj Lawal, Ameen!
Dafatan na nishad'antar nakuma fad'akar, inda nayi kuskure Allah yafemun, ya yafe mana gabad'ai.
Godiya ga Allah SWT daya bani ikon gama wannan littafi. A big thank you to all my fans where ever you are thank you so very much for your comments nd care, I love you all very much. ❤

Ga masu neman HEEDAYAH! daga farko should kindly visit my blog;
beeenovels.mywapblog.com
I hope ya'll kuna biye dani a d'ayan novel d'ina me sunan KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA... wanda basu karanta ba should hurry nd search inside the blog too, karku bari a baku labarin Saaly babyy.
Anan ni miemie bee👄 ke muku fatan alheri, Allah had'a fuskokinmu a cikin aljannatul~firdaus, Ameen!

For any comment or correction here's my digit 07083515399. Much love fans❤❤❤😘

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment