Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[7/15, 5:48 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼


LITTAFIN KYAUTA NE


1-5



Official

By
AsmaBaffa



08061929616 Sabon layina


BISMILLAH

INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON RUBUTA SABON NOVEL DINA NA KYAUTA SABO DA JIN DADIN MASOYA NA,SANNAN FANS DINA INA BAKU HAKURI A BISA LAYINA NA DA YA SAMU MATSALA DOLE SAI SABO NA CANJA,DUK WACCE KE DA TSOHON LAYINA ZATA IYA GOGE SHI TAYI SAVING DA SABON, SANNAN WANDA SUKA SAN INA WANI GROUP NASU PLEASE KU BA ADMIN LAYINA TAYI ADDING DINA DA SABUWAR NUMBER TA

MASU BIBIYAR NOVELS DINA INA MATUKAR GODIYA MATUKA SANNAN IDAN AN FARA KARANTA NOVEL DIN NAN TO SHARHI NAKE BUKATA BA GODIYA BA,ALLAH YA BAMU IKON AMFANA DA DARASIN DAKE CIKIN LITTAFIN AMEEN.


LITTAFAN DANA RUBUTA SUNE

CIRANIN AMANA
MA'AIKACIYAR GOMNATI
KASUWANCINA
GASKIYA CE
KAMARSU CE DAYA
DUK INDA TA FADI
ME MAGANI
TUBABBIYA
HADIN KAI
JIN DADI SABO
MAFARKIN FARIDA
WARE BAIKO
AUREN MU

NA KUDI SUNE

RASHIN SA'A
TA GYARU
ADDUAR KAWA
YAR KWANGILA
GIDAN GWAURO
DANGIN RABI
DUNIYATA AAMNAH
BABU KAUNA
JIKAR MAGUZAWA


SADAUKARWA GA
DUKKAN YARAN TSUNTUWA





PAGE NAKI NE TAWAN
AIDA MAMAN TASNIM




Cikin dare misalin 1:40am na fito fitsari buta na dauka nabi ta jikin dakin Gwaggo wani uban nishi naji Wanda ban taba ji ba ana ihu washsh.....ahhhhhh......uhhhhhh......Ahhhhh zaka kashe ni....zaka kashe ni...Zan mutu....zaka kashe ni ...Ahhhh....wash...uhmmmmmm....zaka kashe ni...zaka kashe ni....zaka kashe ni.....tsoro ne ya kamani na sake kasa kunne tare da manna kaina a jikin kofar naji ihu da zaka kasheni Yana Kara ta'azzara,a fili nace karfa ayi kisan kai Muna nan gaskiya bai kamata ba ya kamata na Kai agaji waye zai kashe Gwaggo haka bazan kyale ba wallahi, kofar dakin na shiga kwankwasawa Shuru ba a bude ba amma Ina Jin Maganar Gwaggo tana zaka kashe ni wayyo....kofar na hau duka da karfin gaske Jin za ayi kisan kai

Cikin bacin rai aka bude na kutsa kaina ciki da sauri,cikin zafin nama na runtse idona ganin Gwaggo zigidir Babu komai a jikinta tana kokarin daura zaninta cikin sauri,Dagaci ma daga shi sai dankwalin Gwaggo Yana Kare gabansa ashe sex suke ana kwasar love ban sani ba,duk da haka ban gane ba nace au kuyi hakuri dama zuwa nayi na taimakeki Gwaggo naji kina ta cewa zai kashe ki zai kashe ki shine nazo kawo Miki dauki ashe kalau kike, kinci uwarki da ubanki shegiya annamimiya munafuka me labe cewar Gwaggo,Dagaci kasa magana yayi ya mako kofarsa ya kulle Saura kadan ya datse da hannuna, ai ji nayi Gwaggo taci gaba da zaka kashe ni tana nishi,tsayawa nayi a jikin kofar na dora Hannu a kai Ina salati nace shike nan Gwaggo zuwa gobe sai gawarta,kasa jurewa nayi na kai Hannu zan sake kwankwasa musu kofa sai kuma na fasa Kawai Ina jimami na tafi na bar wajen.

Washe gari kuwa
Shigowa gida nayi Ina rabe rabe a bango cikin wulakantattun kayana Atamfa ce amma kana taba ta zata yage kadan take jira doguwar riga ce,dankwali me santsi Wanda ake Kira da disco shine daure a kaina na zamge goshina sai kyalli yake,tsoro nake ji sabo da nayi laifi an aikeni ban dawo da wuri ba,Gwaggo da Aunty Amarya na samu a zaune gaban murhun gawayi,Dagaci Yana zaune a saman tabarma jikin dakinsa ba Wanda ya kulani Ina rabe rabe idona ya ciko da kwalla a tsorace na mikawa Gwaggo daddawar dana siyo Ina ja da baya Ina kyarmar jiki,ba Wanda ya kulani cikinsu ni sam gwara ma suyi fadan yafi sauki akan wannan shurun da Suka min,salin alin Gwaggo ta karbi sakon bata ce komai ba dole akwai wata a kasa,na gaza Shuru nace Gwaggo baki ce komai ba ko dan zagina kiyi mana,Aunty Amarya na kalla nace Aunty dan Allah ko ashar uku ce dan Allah,cikinsu ba Wanda ya kulani

Nasan wannan shurun nasu yafi komai bala'i a wajensu na rasa inda Zan saka kaina,gaban Dagaci na karasa tare da tsugunawa idona cike taf da kwalla,nace dan Allah ni kuyi min bala'i,Dagaci sai lokacin yayi magana yace a'a me za ace dake,da sauri na girgiza Masa Kai na furta a'a akwai abin fada dan Allah kuyi min fada,wallahi sai Kun Yi min fada sai kunyi fada aikena fa kuka yi na dade ban dawo ba ko zagina ai ya kamata kuyi shine hankalina zai kwanda,dan Allah Baba kuyi min fada,gaban Aunty Amarya na koma na durkusa na furta dan Allah ki zazzageni ku dakeni dan Allah,Dagaci na sake kallo Muka hada Ido nace ka balla ni dan Allah kayi min dukan kawo wuka, ni nasan da wannan shurun nasu muguntar da zasu min gwara su min dukan tsiya duk ranar da Suka yi wannan shurun to zanji jiki,banza suka min ba Wanda ya kulani,sai da na dame su Dagaci ya fisgo ni na saki ihu ya hau jibgata Kamar wani gardi ya samu sai da ya min lilis sannan Gwaggo ta miko min buhu dauke da masara a ciki tace dauki dan ubanki ki tafi nika ta sake hambareni sai da na Kai kasa sabo da azaba haka na dauki nikan na fice.

Cikin kauyen mu me suna rinjin tsangaya dake cikin karamar hukumar Ungoggo dake Kano state nake tafiyata cikin nutsuwa yau ma da sanyi na dake ni mace ce me sanyin hali babu sawa ba hanawa haka nake,dauke nake da buhu a kaina na dakko Mana garin tuwo daga wajen nika da kyar nake taka kafata sabo da gajiya gida na dawo na shiga gidanmu madaidaici me dauke da dakuna hudu da wani karamin daki da suke tara tarkace Wanda ke a zauren gidan Kuma shine dakin da nake kwana da Yar tabarma ta a gefe
Saukar duka naji a bayana a firgice na juyo Ina Sosa bayana a inda nake bayan na ajiye garin tuwon na zauna a jikin bango na rakube Ina hutawa, tana zazzaro min idanu Kamar zasu ballako su fado kasa tace tashi tsintacciyar mage maza kije ki karasa aikinki kaf bana son 'ya'ya na sun gama karatu sun dawo a samu matsala kaf garin nan babu kamarsu,ko akwai Wanda yayi makarantar gaba da secondary idan ba yarana ba munafuka kina kallona da idonki a soye Kamar an watsa waken suya, a hankali nayi kasa da kaina ina me runtse idona a cikin raina nace ya Allah yaushe zan fita daga wannan kangin Allah ka nuna min Iyayena ko dangina idan ma bazan gansu ba Allah ka hadani da Wanda zai rikeni a matsayin 'ya Kamar kowa,wani saukar azazaben rankwashi naji tace wai dan ubanki bada ke Gwaggo take ba,juyowa nayi naga Aunty Amarya ce a kaina yanzu wanda dazu Gwaggo ce take dukana ganin zasu yi min taron dangi na mike nace yanzu da me zan fara? Da kan uwarki zaki fara cewar Gwaggo dake jawo ruwa a rijiya, Dagacin garin nan ya shugo Wanda muke Kira da Baban Mairo,nidai aikin gyara gidan nakeyi Wanda gidane a kauyen na rufin asiri gidane na bulon siminti ko Ina ya sha siminti cikin dakuna Kuma tiles ne da bandaki idan ka shiga gidan baza kace a Kauye kake ba sabo da daidai misali Yana da kyau,Baban Mairo Yana kokari wajen kula da iyalinsa kaf garin yaransa ne suka fi kowa ilimi dana addini dana zamani banda ni tunda Ni tsintata akayi iyakata primary na iya karatun hausa da rubutawa matansa Aunty Amarya da Gwaggo Suka zugashi ya cireni sai Islamiyya Kawai nake zuwa da Yamma gashi har na Kai 21yrs a zaune ni banyi aure ba ni banje school ba sai aikin gida sabo da a garin ma duk kyan da Allah yayi min ba wanda ya taba zuwa wajena kowa cewa yake yi bazai auri marar asali ba babu Wanda ya sani ko yar shege ce ni sabo da mafi yawa Indai yaran halak ne ba a jefar dasu.

Dagaci dan Asalin garin Argungun ne Wanda tuntuni iyayensa Dake Fulanin tashi ne Suka dawo Kano Ungoggo me yana da kanne biyu Mata Talatu da Hafsa duk a garin suke aure da yaransu maza da Mata,Dagaci Raliya Gwaggo itace ta fari ya Aurota daga garinsu Argugun Haihuwar Farko ta haifo Maryam ana ce Mata Mairo,ta sake haifo Bilkisu ana ce Mata Gaji,sai Namiji Imrana sai Abdullahi ana ce Masa Audu sai lawan da Autansu Sagiru,duk yaran Gwoggo ne.
Duk suna kanana Dagaci ya Karo Auren Kubra ana ce Mata Aunty Amarya a bazawara ya aureta bata haihuwa shi yasa sun dade bata taba haihuwa ba sai dai yaran Gwaggo Kawai ganin Gwaggo yaranta ne Kawai shi yasa basa zaman kishi da Aunty Amarya sun hade kansu duk abinda daya tayi to dai dai ne,basu da Imani Basu da tausayi ko kadan,Dagaci ma haka daga shi sai Yaransa Indai ba yaransa ba to baya son wani da ci gaba ko a kauyen baya son kowa da samu sai iyalinsa.

Gwaggo ce ta bani labarin Lokacin da ta haifi Bilkisu Gaji kenan da watanni bakwai lokacin Kuma aka tsince ni jaririya a nannade cikin sabon zani cikin jini Wanda ko cibi ba'a gama yanke Mini ba a jikin wani masallaci yarinya ce Fara kyakyawar gaske, ana ta cecekucen waye zai dauka a kauyen kowa yaki karba,kowa yace bazai dauka ba Shima Dagaci yaki karba aka rasa me dauka Jamian tsaro Yan Sanda suna ta roko ko za a samu me dauka Kar a bari a kaini gidan raino amma kowa yaki,Gwaggo tana Jin labari tace yo tunda kowa baya so ni a bani idan na raineta ta girma na samu Yar aiki komai na gidan sai ta dinga yi min na huta idan Allah yayi me kashin arziki ce ta zama kadara na dinga Neman kudi da ita,Gwaggo da sauri ta falfalo tace a bata tana so,Hukuma ta bawa Gwaggo Amana akayi rubuce rubuce aka damka Mata jaririya bada son ran Dagaci ba haka na taso cikin tsangwama da bala'i a gidan tun Ina karama Gwaggo kullum ita da yaranta sai hantarata da zagina haka Dagaci da aka auro Aunty Amarya ma haka Suka dora da ganamin azaba iri iri kaf kauyen da yan uwan Dagaci sun tsaneni basa kaunar ganina haka Dangin Gwaggo dana Amarya bani da inda zanje naji sanyi wahala idan da sabo na saba har Muka girma tare da yaransu suma basa so na har dama dama Mairo ma gashi Allah ya bani kyau da cikar zati,kaf garin bani da masoyi Namiji cewar ni Yar shege ce bani da iyaye ba Wanda yake zuwa wajena zance har gashi Ina 21yrs a kauyen Gaji tana 21yrs Mairo tana 23yrs,Mairo da Gaji suna gama Secondary ya samo musu admission a poly Kaduna sukayi HND yanzu sun gama zasu dawo gida daga Hostel shine ake ta shirye shiryen tarbarsu Kamar zasu dawo daga kasar waje.

Washe gari da safe Dagaci ne ya kwala min Kira bayan na gama aikina da sauri na saka slifas dina dan Madina naje nace baban Mairo gani na durkusa har kasa kudi ya miko min yace maza jeki cikin garin kano ki siyo min Lemon kwali da ruwan roba ki hau machine saura ki zauna baki dawo da wuri ba ki tsaya karuwancin naki karba nayi bance komai ba na shiga daki na dakko Hijab dina blue na dora a saman doguwar rigata ta kodaddiyar Atamfa ta maroon,Gwaggo na samu tana juya Miya nace Gwaggo na tafi cikin gari,Tsaki taja tace to ko ki dawo lafiya ko Kar ki dawo lafiya Rabi Ina ruwana Rabi kike ko Rabi Kudirar Allah ko? Aunty Amarya dake linke Kaya tace Wai Rabi Miracle haka ake ce Mata a makaranta bakar kinibabba munafuka Yar shege anyi cikin Shege an jefar a bola,inda sabo na saba haka na fice Babu me Napep ko Daya a kauyen dole machine na hau na Shiga cikin garin kano bakin wani katon shago nace ya tsaya a nan,Me machine din ya sanni na sanshi garinmu daya nace dan jirani Musa naje na dawo,yace to ni Kuma na shiga ciki na Fadi abinda nake so aka ebo min na siyo zan fito kenan Naga wata katuwar mota me kyau tayi parking wani mutum kyakyawa baki ya fito daga motar shi baza a kirashi da matashi ba sannan baza a kirashi da babban mutum ba,tunda ya fito yake kallona kamar maye,da sauri na tafi na dane saman machine din da muka zo tare,da Sauri mutumin yace dan Allah malam me machine tsaya,nace Kai Musa muje,Mutumin yace karka tafi zan baka kudi,Musa ya tsaya cak da machine na bata rai cike da masifa nace Musa muje nace fa,Musa yace Allah ya gani bazan tafi ba kina ji dai yace zai bani kudi haka Kawai ki cuceni ke nawa zaki bani? to ba inda zani,kinga dan Allah ki saurare shi yayi sauri ya barmu mu tafi,baki na turo gaba tare da kallon mutumin nace Ina jinka,Murmushi ya saki yace Kawai kwatancen gidanku zaki bani idan nazo sai na fada Miki dalilina na tsaida ku,Shuru na Masa har ya gaji da tsaiwa yace Ina jinki princess,Harara na watsa masa,Musa zancen ya karbe ya Fara Masa kwatancen gidanmu yace idan kazo kauyen namu kace gidan su Rabi Yar tsuntuwa ko gidan Dagaci,Murmushi mutumin yayi yace nice name sunana Alhaji Mas'ud amma kowa da Alhaji Kutama ya sanni, baki na tabe Ina kallo ya bawa Musa dubu biyu,Musa sai Murna Yana godiya yace zaku iya tafiya,sai lokacin Musa yaja machine muka tafi Yana murna,nace Wlh Musa kayi asara tirrr da Kai,dariya ya sake yi tare da furta ba komai naji.

Ina sauka a kofar gidanmu na biya Musa kudinsa na shige gida da sauri,Ina shiga Dagaci ya hauni da masifa da bala'i,Gwaggo tazo ta fisge ledar lemukan tare da dungure min kai tana furta gantalalliya anyi gadon karuwanci,Aunty Amarya tace yo matar da aka tsinta yashe a titi cikin jini ai kinsan bata da uba Yar shege ce ai,bance komai ba sai ga Mairo da Gaji sun fito daga daki ashe fitata suka shugo gida,Gaji ta kalleni tace jaraba ja'iba haihuwar kwararo na tsaneki wlh Gwaggo ban San ya akayi Yar shege take da kyau haka ba,kalli duwawunta Lodi guda Nawa Kuwa sai kace Kullin Sugar gata Fara Ni Kuwa wankan tarwada Mairo ma haka,duk inda tazo ta tsaya Muka tsaya dole ita za a dinga kallo,kalli duwaiwaka sun Bude,Aunty Amarya tace ai sabo da maza ne yasa Kwankwaso ya bude inda Zaki San Yarinyar nan tasan maza matan aure ne kugunsu yake fashewa amma gashi ita tun tana budurwa,Dagaci da shigowarsa kenan yace Allah ya bata sa'a tayi cikin Shege a gidan nan taga yanda ake daddatsa mutum da ransa a gidan nan.

Ina jinsu ban kulasu ba sai da na gaji nace baiwar Allah ce dai, na ebi ruwa nayi wanka nayi Sallah naje wajen Gwaggo a hankali kamar almajira na duka nace Gwaggo Zan samu abincin? Aunty Amarya da kinibibi ta amshe zancen da furta ke dalla algunguma ba abinda Kika iya sai ci shegen ci kamar Yar Jaka da wata jar Fuska sai kace zabiya na Mura,a hankali nace kuyi hakuri kaddara tace tazo haka da ace akwai Iyayena baza ku ganni a nan b....kafin na karasa duk masifar dauriyata na fashe da kuka me tsuma zuciya na mike Zan tashi Mairo ta fito daga daki sanye cikin Riga da wando damammu sun Mata kyau tace dan Allah Gwaggo ku bata abincin nan ko a huta da jaraba,Gaji Kuma tace ku kyale Yar iska tayi kukan jini yarinya sabo da samun sarari tusar asuba shike nan ana magana sai kuka,Gwaggo lokacin su Audu yara sunci abinci sun jagwalgwala shi ta jawo ragowar ta Kara wani dan kadan akai ta tura min tana furta gashi Nan sarkin ci ciki Kamar zani dauki ki tafi ko na hambareki, Dauka nayi da sauri sabo da tun safe banci komai ba na koma dakina Wanda ba komai sai tabarma sai Ghana must go wacce kayan sawata ne a ciki,Zama nayi na lashe abincin tas na fito da kwanon,Muna yin Sallah Isha na fito nayi wanke wanke nasan ya zama dole da dare ma bana hutawa,Ina kwance a dakina bacci ya Fara daukana Dagaci ya shigo har dakina yace ke tashi na aikeki shago ki siyo min battery Zan saka acocilata wato touchlight,mikewa nayi na duba agogona wani na roba Wanda ake Kira da lado lado karfe goma na dare ga shagon da nisa dama komai dare ni suke aike ba ruwansu da cewar ni macece.

Haka na tashi Dagaci sai kallona yakeyi Kamar maye,kunya ta kamani,bawan Allah ya Fara lasar labbansa nidai na zurma Hijab na karbi kudi na tafi da sauri a tsorace haka naje na siyo na kawo Masa ya karba tare da shigewa dakinsa.
Dama kwanan Aunty Amarya ne yau Dagaci akwai abinda ya kulla a ransa fada yake so ya takali Amarya, Amarya ta Sha wankanta tana kamshi tazo ta kwanta a bayansa tare da rungumeshi, cike da masifa yace ke mene haka ya naji kina tsami,Amarya ta bude baki kafin tayi magana cikin masifa da bala'i yace tashi ki bar min dakina kazamar banza shi yasa Gwaggo take birgeni,Amarya kishinta ya motsa ranta ya baci ta mike cikin fushi ta fice daga dakin Dagaci ta koma dakinta tare da kwanciya,karfe biyu na dare Dagaci ya fita daga dakinsa nayi nisa a bacci kamar a mafarki haka naji ana shafa min nono tun Ina Jin Kamar ba gaskiya ba sai naji gurnanin mutum Yana ahhhhh...uhhhhhh Yana ci gaba da lagude min Boobs da sauri na farka na bude baki zan tsala ihu naji an rufe min baki da hannu daya shi Kuma Daya hannun ana shafa min kirji,jikina ne ya hau rawa Kamar an jona min shocking,Dagaci yace ke ke ke shiiii kwantar da hankalinki Baban Mairo ne Dagaci yi Shuru ki bani hadin Kai idan ba haka ba sai na koreki daga gidana Kuma kin San baki da wajen zuwa baki da kowa sai ni a duniya Zan iya yankaki Babu Wanda zai ji labari sabo da haka ki yarda dani Kawai ai dama kina bawa mazan banza ga Wanda ya rike ki tun kina tsumma ni sai a barni a banza ai kamata yayi a fara kosar dana gida sai a kaiwa dawa,fisge fisge nakeyi da Shure Shure amma ya rikeni Yana furta zai yankani Ina ji Ina gani zai min fyade ta karfi,Takalmi na jawo da kyar cikin duhu na shiga kwalawa Dagaci a kansa ta ko ina wanda ba shiri ya sake ni, Amma mayen ya sake dawowa ya rikeni ban San Ina na cafka ba da bakina na gartsa Masa mugun cizon da ba shiri ya sakeni yaja baya azaba tasa ya mike ya bar dakin ganin zan tona Masa asiri.

Mikewa nayi na sawa dakina sakata na kwanta naci gaba da baccina cike da mamakin Dagaci mutumin da ya rikeni Ina jaririya na girma yanzu zai lalata min rayuwa ban kawo barin gidan ba a Raina sabo da nasan bani da kowa a duniya ban san kowa ba sai su,duk kauyen babbar kawata guda daya ce Saratu Kuma bata gari an turata kudu Lagos Kuma ta koma Anambra can yankin Igbo

Washe gari da safe sai ga Dagaci ya fito da kumatu bangare daya a kumbure suntum,Gwaggo ce ta tambaya Kai Kuma lafiya Baban Mairo naga Kamar sawun hakora? Dagaci yayi Miki Miki karshe yace daga mafarki wlh, mafarki nayi Ina fada da damusa a kungurmin daji Muna cikin kokawa ta kafta min cizo a kumatuna abin mamaki Ina tashi naji zafi kumatuna ya kumbura suntum,ban san Sanda na washe baki ba dariya ta kamani da kyar na danne, Aunty Amarya dariya tayi tace hakkina ne ai da ganin cizon nan sai dai namun daji ba dai Dan Adam bil Adama ba sai ka nemi maganin mayu, Gaji Yan boko anyi Diploma Mairo ta Gama NCE sai Sannu suke ma Dagaci,Yau ma haka na yini Ina zuba aiki zuwa Yamma na gama komai da aka sani nayi wanka Ina zaune Ina dan hutawa sai ga yaro ya shigo da sallama yace Wai ana sallama da Rabi,wata shewa Gwaggo ta saki tace wanne asararre ne shi kuwa wannan gyartai ne ko me yankan farce ko kuwa me gyaran takalmi nasan Rabi Kam sai dai irinsu,Aunty Amarya tace kema da bata bakinki ai sune ma tashi kije dan ubanki ko ma samu mu aurar dake mu huta da Kaya,nace ni bazan je ba,Gwaggo tace ubanki da yayi cikin shegenki yaci uwatas dole kije aure zamu yi miki,Zaki tashi ki tafi ko sai na makeki shegen wuya duk guru,mikewa nayi dama sanye nake cikin tsohuwar atamfata Leda Riga da skert arsh da zanen black na yafa tsohin mayafina na fice,Ina fita Naga katuwar mota ta gaske Alhaji Kutama ya fito daga cikinta hankalinsa kwance yasha shadda blue Yana kamshi.

Zaune suke a kasa gaban Mama, Papa, Iyamami,Baffa,sai Mami, suna Musu nasiha akan zaman Aure,Papa yace to Kai
DOWNLOAD
DOWNLOAD

5 Comments On YAR AIKIN KARUWAI
avatar
asmau-7

9 months ago

Reply

T

avatar
sadiya-9

9 months ago

Reply

Wonderful and nice novel

avatar
diaabdourahamane

7 months ago

Reply

Nice novel

avatar
bashar

7 months ago

Reply

Don Allah ina cikon labarin nan?

avatar
taskar

7 months ago

Reply

Replying to bashar

Dole fa sai dai ku siya a cigaban labarin a wurin marubuciyar, ga nambarta 08061929616

Please Login or Register in order to submit comment