Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cirawa gaba ki ɗaya jikina ɓari yaɗau ka,nashi ga ture kansa
Murya na rawa nace
"Ya SALEEM wlh na fasa yin soyayyar bana so ai ba haka sukayi ba wayyo Allah na, nashiga uku shi kenan Inna zata yanka ni."

Cikin wani irin yanayi yazaro harshen sa da sauri ya zare boxes ɗin shi, ya buɗe kafafu na sosai yashige sakan kanin su,ido na waro cikin tsananin firgice da tsoro ganin yan da bananar sa ke wani irin zillo,
fashe wa da kuka nayi ganin yayimin rumfa,
"Wayyo Allah dan Allah Ya SALEEM kayi hakuri wlh Inna yanka ni zatayi,wayyo Allah na wlh na fasa soyayyen ba naso ni dai ka kyale ni ka rabu da ni...."
bakin sa ya direshi sai kin kunne na yaso ma karon to addu'a yana yi yana ɗan huramin iskar bakin sa cikin kunne, a hankali yarika manna jikin sa izuwa nawa.
Sai ya haɗe shi gaba ɗaya.

Wani gigitaccen kara na sake tare da kiran sunan shi da karfi....★


A ɓangaren Na'ima
fito war ta daga bayi kenan kamar kullum, wan kan magani tayi wan da bokan ta yaba lakanin yin sa a ko wani dare idan zata saduwa da SALEEM,
Wani ɗan ma dai-dai cin jaka ta ciro shi daga cikin wardrobe,tabuɗe jakar tacicciro abubuwan da suke ciki,wani fallen zani ta ɗago wan da shima daga cikin jakar ta fiddo shi.

Ta ɗago zani wan da a ka girke shi da magani yagama canza kala,yakoma wani kalar na daban taɗaura, sai ta ɗago wani kwalba mai ɗan girma wani ruwani ja a cikin kwalbar sai wani a bu yana motsi a ciki,
murmushi tayi tare da zama bakin gado ta buɗe marfin kwalbar ta saka auduga cikin kwalbar sai da yajika kana ta yi sawa da shi.takuma ɗaukar wani abun cikin ɗan karamin roba tashafe kijin ta dashi, kana ta ɗau mayafi tarufe jikin ta ta fita ta nufi side ɗin Ya SALEEM.

Direct bedroom ɗin sa tanufa koda ta shiga, ɗan jim tayi tana bin ɗakin da kallo ganin baya ciki, sai tayi tunani ko yana bayi ne,a bakin gado ta zauna tare da yin wani mika dan a mugun hannu take,shiru bata ji alamun sa cikin bayin ba,
a hankali ta nufi kofar bakin tana wani karairaya tatura ta kofar,
da ɗan mamaki take bin cikin bayin da ido,
da sauri tayi baya tana duban agogon da ke cikin ɗakin 11:30,
a fili ta furta "To ina yaje a wannan daren?".
Wayar ta ta ɗago tafara laluɓo Number'n sa ta danna masa kira, yana ta ringing ba a ɗagaba takuma mai da kiran namma haka.

takira yakai sau biyar haka zaiyi ta ringing har ya katse.
cike da mamakin in da yaje a daren har kuma tayi ta kiran sa bai ɗaga kiranba, tajuya da sauri tafice cikin ɗakin,ɗakunan da suke cikin side ɗin kaf sai da tashiga ta duba,daga bisani tayi waje da sauri.

Parking space tanufa duka motacin sa suna nan a pake,
Shiru tayi tsaye ciki parking space ɗin ta kafe kofar side ɗin HAMDAH da ido,
Maganar zuci ta soma
"Ina yatafi a cikin da rennan kada fa zargina ya tabbata".

Da sauri ta nufi side ɗin kamar zata tashi sama,
tana isa ta tura kofar tashiga direct ta ɗau hanyar kofar bedroom ɗin ta,tazo daf da kofar wani wawan burki taja ta tsaya cak...
muryar HAMDAH ne ya doki kunnen ta,cikin muryar kuka take kiran sunan Ya SALEEM tana faɗin
"Dan Allah Ya SALEEM na tuba kayi hakuri ka kyale ni dan Allah, wayyo Allah na wayyo Inna Ummi naaaa Ya SALEEM dan Allah natuba kayi hakuri".
baya tashiga ja jiyo muryar Ya SALEEM ɗin, cikin yanayin da duk wan da yajishi yasan yana shawagi a cikin sabuwar duniya mai cike da ɗinbin ni'ima mai sa ka mance ko kai waye.
Cikin muryar tsananin jin daɗi yake faɗin
"HAMDAH Allah yayi miki albarka
kiyi hakuri ki daure ki karɓi bakonci na washhhh".

Cikin tsananin tashin hankali Na'ima ta kai hannu ta toshe kunnuwan ta, sai kawai ta sulale ta yi zaman dirshem a gun.
kamar an sikare ta ta mike da gudu tabi ta kofar babban parlour,ɗakin sa ta koma tafaɗa saman gadon shi tare da fashewa da wani irin kuka....

Duk yakushi da cizon da nake wa YA SALEEM bai sa ya kyale niba, sai gani nake ma kamar baya cikin hayyacin sa sabo da jin irin sautin da yake fiddawa kamar wan da barkono ke damin sa cikin baki,
kuma duk abin da nake masan baya nuna yaji, azabar da yake bani kawai yaciga ba da bani. zuwa yanzu kam ba shakka na gurzu a hannun Ya SALEEM,
wani wahalallen kara na tsake jin ya kara gudun sa, gaba ki ɗaya jikin sa ya ɗauki rawa yaɗau tsawon min ti 15 a haka.


Sai kuma ya sulale kai na ya rungume ne da karfi na tsawon min ti 5, kana ya sassauta rikon da yayi min. lamo yayi a kai na yana mai da numfashi tare da sunbatar goshi na,
yasaka hannun yana share min hawayen da suke gangaro wa kan fuskata,
a sannu ya zare jikin sa ya kwanta rigingine yana cigaba da mai da numfashi, a hankali ya mike yaɗau jalla biyar sa ya saka,ya sauko a gadon yashi bayi, da kyar na iya mika hannuna na ja zanina narufe jikina,sai ajiyar zuciya nake sauke wa kamar wacce a kayi wa dukan siya.

Zuwa can yafito ruwa na ɗiga daga kanshi,bakin dagon yazo yamiko hannu yakamo nawa, yaɗa go ni zaune,hannu na yarfe tare da matse ido,cak ya ɗagoni ya saukar da Ni a kan gadon ya mikar da ni saye,
yarfe hannu na kuma tare da tsakin ƴar karamar kara ji nayi kamar iska zata yasheni sai jikina ya kama rawa hatta kafafu na rawa suke, da kafi na rike hannunsa nayi luu zan faɗi sai ya rikoni da sauri ya rungume ne,
Kuka na fashe da shi cikin muryar kuka nace
"Wayyo Allah Ya SALEEM zan faɗi ka kwantar da Ni".

Cak ya ɗaga ni yanufi bayi yana faɗin
"Baza ki faɗi ba ba gaki a jiki na ba."
A cikin bathtub da yariga da yacika ruwan zafi ciki ya dire ni, hannun sa na rike da karfi tare da sakin ƴar karamar kara,
hannun na duka biyu yarike ganin ina yunkurin mike wa, ya dannani cikin ruwan, kuka nakuma fashewa da shi ina faɗin
"Wayyo zafi ni dai kacire ni".
Haka yayi ta buɗe kafafu na ruwan yana rasani,kana ya cire ni cikin ruwan yakuma zuba wani ya mai dani ciki,
shima sai da yaji ruwan ya huce sannan yadube ni yace "To kiyi wankan tsarki, kin iya?".
Kai na girgiza ina cigaba da masar ƙwalla, ido ya ɗan tsuramin kana yasaka tafin hannun sa kan fuska ta yashare hawayen da yazubo min.


yan da zamyi yashiga nuna min sai a lokacin na tuna a islamiyyan mu an taɓa koyar da mu sai dai a shiriri ta na watsar da shi sai yanzu da yake nuna min na tuna,sai na cigaba da yi yana tsaye yana kallona har na gama.
"Ashe dai kin iya".
yafaɗa yana riko hannu na, taku ɗaya a na biyu nakuma yi kamar zan faɗi,gaba ɗaya jiki na ji nake kamar ba nawa ba, ƙwata-ƙwata bana jin nauyin sa ji nake kamar iska zata ɗauke Ni.


A bakin gado yasau keni,yaɗan tallafo ni yarike Ni aɓarin jikin sa,ya mika hannu yazare zanin gadon ido na tsurawa sakiyar bedsheet ɗin duk ya ɓaci da jini, yana zare bedsheet ɗin sai ya zaunar dani bakin gadon,sulalewa nayi na kwanta tare da lumshe idanuna.
Bayi yashiga yajefa bedsheet ɗin cikin wishing machine yafito,ya nufi kitchen tea mai kauri sosai ya haɗo ya dawo cikin ɗakin,
Ida nuna a rufe na dukunkune guri guda.ɗago ni yayi yazauna gefe na yatallofo ni jikin sa,a hankali na buɗe idanuna sai kuma na mai dasu da sauri na rufe sabo da jirin da nakeji.


Daɗa tallafe ni sosai yayi ya sakamin cup ɗin abaki, cikin wani irin tausheshiyar murya yace
"Buɗe bakin ki kisha kinji zaki dai na jin kamar zaki faɗin".
Kai na kawar Nashiga yarfe
Hannu.
Sai ya rungume ne sam a jikin sa yakai bakin sa kan...........★



*Kuyi maneji ba yawa ina busy sosai ko editing babu*👌🏻





Mommyn Twins ce




*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️19





Yakai bakin sa kan goshi na ya manna min lafiyayyen kiss,kan sa na shiga turewa tare da sakin kuka ina cigaba da yarfe hannu, ɗa go kan sa yayi ya ɗan zuba min ido yana kallon cikin ƙwayar idona,da sauri na mai da idanun na lumshe ganin kallon da yake min mai sani jin kasala,
A hankali cikin murya mai taushi da zakin amo yafurta
"I'm so sorry menene yanzu kuma dau re ki sha tea ɗin dan kiji karfin jikin ki?".
Kai nashi girgiwa ina cigaba da yarfe hannu cikin muryar kuka cike da gajiyar a zaban da yabani nace

"A'a ni dai bazan shaba, wayyo Allah na wayyo zafi wayyo zan faɗi nikam ka kwantar da ni Ya SALEEM zafi ni dai zafi yake min".
Kankame jikin sa nayi ina cigaba da faɗin "Ni dai zafi yake min wayyo zafi".
Sosai na dage narika kukan ina kiran sunan shi da faɗin zafi.
Rungume ne ya daɗa yi sosai yarika bubbuga bayana da huramin sassanyar iska bakin sa cikin kunne yana faɗin
"I'm so sorry daure kisha tea ɗin kin ji".
yafaɗa cikin sigar lallashi yana manna min cup ɗin a abaki yaci gaba da faɗin
"Sha mana zaki dai na ji kamar zaki faɗin zafin ma zai dai na."
A hankali na buɗe bakin nasoma shan tea ɗin nan take zufa yafara sassafo min sai da na shan ye shi tas kafin na ɗaga kaina, a hankali narika jin ɓarin da jikina keyi yana ɗan lafawa a sannu na buɗe ida nuna,sai naga juyawar da nake gani ma ya ɗan ragu.


Aje cup ɗin yayi kan bedside drower,sai ya daɗa tallafoni sosai yayi baya yakwan ta tare da gyara min kwanciya kan kirjin sa,lamo nayi a kansa ina jiyo sautin bugun kirjin sa,
a hankali yarika shafa baya na zuwa kan bottom ɗina.
Shiru nayi zuciya ta cike da tsoro tuno gobe Inna zata dawo,sai kawai nafara matse ido tare da jan shashsheka,
A hankali ya ɗago ni ya mai dani gefen sa yayi min pillow da damtsen hannu sa, ya gyara kwanciyar sa muna fuskantar juna,yatsura min ido nidai ido naciga ba da matsewa hawaye na sauka,
A hankali ya furta
"Inane yake miki ciwo yanzu".
Cikin tura baki da muryar kuka mai haɗe da shagoɓa nace
"Ni Ko ina ma ciwo yake min".
kai na yashafa yana faɗin
"I'm sorry zai bari kinji dai na kukan".
Kai na gyaɗa sai ga wani hawayen sharr
Kansa ya dafe idanun sa cikin nawa yana faɗin
"To menene kuma?".

Murya na rawa cike da tsoro nace
"Wlh Inna sai ta yankani ai ta hanani namiji yataɓa Ni kuma tace zan mutu in namiji ya taɓani". sai nakuma kara sautin kuka na
Ido ya tsuramin sosai sai kuma naga ya saki wani lallausan murmushi wan da tun da nake ban taɓa ganin kwatankwacin irin sa a kan fuskar sa ba, hasali ma ni ban taɓa ganin Ya SALEEM yayi murmushi haka kawai ba sai dai in suna tare da Ummi na, in suna hira to zaka ga fuskar sa da murmushi.
Hanci na yaja kana yada ɗa maso da ni jikin sa fuskar mu yana daf da juna har numfashin mu yana gauraya da na juna,
Harshen sa ya zuro yaɗan lashi lips ɗina lumshe idanuna nayi nakuma buɗe su jin wani irin abu ya tsar ga min yarrr Mai haɗe da tashin sigar jiki.

"To in tazo kice mata ni na taɓa ki mana".
yafaɗa yana daɗa jan hancina fuskarsa kuwa nana ɗauke da lallausar murmushin nan,
Ido na waro sai kuma da sauri nace
"Kana so ta yankanin kenan".
"To in baki faɗa mata ba taya zatayi tasa ni har ta yankakin? Ai sai in kin faɗa mata kafin tasani".
shiru nayi ina nazarin ganar nasa.
"To in kuma ta gane fa ai dama tace zata gane". nayi maganar a kasan raina.
"To shike nan ya tabbata zata yanka kin kenan".
da sauri na dube shi dan banyi zaton maganar tafito ba.
hannu nashiga yarfewa da muryar kuka nake faɗin
"Ba kai bane, wayyo Allah na wayyo Allah na wayyo Allah na".
Narika faɗin wayyo Allah na ina yarfe hannu, rungume ne yayi tare da sakin murmushi mai sauti har sai da fararen jerarrun haƙoran sa suka baiyana.

Bakin sa yakawo saitin kunne na yace
"Ke kiyi shiru da alla wanine daban idan yataɓa ki zata yankakin, amma nikam sai dai asamin albarka dan tasan abin kirki na ai kata,muyi bacci".
Yafaɗa yana zura harshen sa cikin bakina yalalumo harshe na ya cafke yarika tsotsar sa cikin nutsuwa da lumana da tsantsar kwarewa,
Numfashi narika sauke wa a hankali a hankali,yajima sosai yana sotar bakina sai da ya tabbatar da na haɗiye kukan kana ya zare bakin sa, yadaɗa mannani da jikin sa sai yashiga shafa kaina a hankali narika jin bacci na fizza ta cikin kankanin lokaci bacci yayi gaba da Ni...★

Ido yatsuwa fuskar ta a hankali take sauke numfashi sai dai da ka kalleta kasan ta wahala fuskar nan nata yayi jajir yayi fayau da shi,
Gefen fuskar ta ya shafa tare da jan hancin ta, murmushi ne ya suɓuce masa tuno maganar ta na ɗazu kafin tayi bacci,
kai ya girgiza yana cigaba da murmushi cike da nishaɗin jin kalar yarintarta.

A hankali ya gyara mata kwanciya ganin baccin nata yayi nisa yaja blanket ya rufe ta,
yamike yasau ko a godon yaɗau wayar sa yanufi side ɗin sa.

Yana sa kai cikin bedroom ɗin sa da mamaki yabi Na'ima da ido wacce ke kwance a kan gadon sa har lokacin tana rusar kuka.
da sauri yanufo ta yazau na bakin gadon yana faɗin
"Na'ima lafiya meyasame ki!".
yafaɗa hankalin sa aɗan tashe dan ganin halin da take ciki,tayi kuka har ta gaji sai ajiyar zuciya take sauke.
yasaka hannu yaɗa go ta yana ci gaba da faɗin
"Meyafaru meya same ki".
Ido yaɗan waro ganin yan da ida nunta suka sunduma sukayi jajir,
binsa da wani irin kallo tayi, sai kuma tajuya ta kalli agogo karfe 3:30am,
wani irin abbu taji yadaki zuciyar ta gani lokaci yaja har haka,
wato tun farkon dare yana a bu ɗaya har wannan lokacin.sai ta kuma jin wani irin tukukin bakin ciki a cikin ranta.
wani kuka takuma fashe wa da shi, shiko daɗa ruko ta yayi yana faɗin
"Wai me ke faruwa ne kam mutuwa a kayi ne?".
yafa ɗa da ɗan karfi yana girgizata,
dan shi dai a tunanin shi ganin yan da take kukan nan ya gama zaton maman ta ko baban ta ne cikin su ɗaya yarasu.

Cikin muryar kuka da zunzurutun tsagwaran kishi tasoma magana
"SALEEM kasan a bin da ka ai kata kuwa? ashe da ma kasan me kakulla cikin ranka shi yasa kaki mai data gida tun wancan lokacin,
SALEEM abin da zaka min kenan ƴar da kace zaman kanwa zata cigaba da yi a cikin gidan nan shine zakarika bin dare kana kwakular ta, amma wlh SALEEM kajima
kana rai namin hankali, yanzu kai bakaji kunya ba, me zaka samu jikin wannan yarin yar da har yanzu bata gama kosa waba in ban da jarabar tsiya".
sai kuma ta daɗa fashewa da kuka tana cigaba da faɗin
"Amma SALEEM kaban mamaki ban taɓa zaton zakayi min haka ba menene bazan iya yimaka shiba da har sai kaje gare ta".

Da mamaki yake binta da kallo dan jin inda batun nata yado sa,
sai yasake ta yamike yana faɗin
"Tana da hakki a kaina yakuma zama dole na sauke shi tsawon shekaru nawa tayi cikin gidan nan batare da nasau ke mata hakkin ta da yarataya a kai naba,
kuma,hakkin tane yazama dole nasau ke in ba so nake nakai Kai na ga halaka ba,
dan naje gare ta ai ba wani a bu bane itama matata ce tana da hakki a kai na".

Ido Na'ima ta waro cike da tsananin tashin hankali jin kalmar sa ta karshe itama matata ce. yasata,
Wani irin mutuwar zaune jitayi kamar zuciyar ta zai fashe dan har sai da ta dafe kirji,tana nanata kalmar nasa wacce take jinsa tamkar saukar ruwan dalma a cikin zuciyar ta.

Shiko in da sallaya yake yanufa yana girgiza kan sa, ya gane ba komai bace ke damin Na'ima face makau niyar kishi mara ma'ana,
Sallayar yaɗauka yashin fiɗa yahaye kai yata da salla,
dan yau jinsa yake Bama zai iya yin bacci ba sabo da wani irin mashahuriyar farin cikin da ke kunshe cikin zuciyar sa.
Na'ima kam fita tayi a ɗakin takoma nata ɗakin dan ganin sa ma yana tu masa da yan da taji muryar ɗazu a ɗakin HAMDAH.

Haka yarika sallah yana godewa Ubangijin sa da rahamar da ya jefa shi ciki yau,har sai da yaji an kiran sallah a masallaci kafin yafita yanufi masallaci.
Ko da aka idar da sallar yana zaune yana sauraran wa'azi amma gaba ɗaya hankalin sa na gida gun HAMDAH yana son sanin wani hali take a wannan lokacin,
Ana tashi bai tsaya amsa gaisuwan da ma ai katan gidan suke yi masa kamar ko da yaushe ba, yashigo gidan direct side ɗin HAMDAH ya nufa.


Ko da yashigo bedroom can ya hango ta kwance a in da yabar ta jiya sai dai ta dukunkune jikin ta kamar mai jin sanyi,
a sannu yatako bakin godon,
Ido yatsura mata ganin yan da fuskar ta yadaɗa yin wani fayau, a hankali ya mika hannun ya janye blanket ɗin da ta dukunkune ciki,
kana yaɗaura hannun sa kan fuskar ta ya shafo gefen fuskar da sauri ya furta
"Subhanallah".
jin jikin na yayi zafi rau.
Hannu na ɗago ina lalumo bargon jin sanyi na daɗa shigana,a hankali na buɗe ida nuna da sukayi min mugun nauyi na sauke su kan sa jin hannuna cikin na sa,yana ɗan mammatse shi,
lumshe idanuna nayi tare da kuma buɗe su cikin galabai tacciyar murya da mugun zazzaɓin da nake ji nace
"Ya SALEEM ka rufe ni sanyi nake jike".
ciki muryar tausaya wa yace
"Sannu kinji taso kiyi sallah sai kisha magani".
yafaɗa yana ɗago ni, ya rungume ne a jikin sa.

Ɓari jikina yasoma irin na jiya da karfi na rike hannunsa ina faɗin
"Ya SALEEM kar ka ɗaga ni zan faɗi".
gani yan da jiki nan ke ɓari sai ya kankame ni ajikin sa,
Hannun sa guda yasaka ya janyo pillow ya tokare ni da shi ta baya yaɗan maso da ni tajikin gadon in da ya saka pillow'n yajin ginani da jikin pillow'n,yamike yafita da ɗan sauri,
can yadawo rike da cup yazau na kusa dani yasa ka min cup ɗin a baki yana faɗin
"Sha maza sai kiyi sallan".
Ba musu na buɗe baki na soma sha dan cikina jin sa nake kamar ba hanji.

Nasha da ɗan yawa sai na kawar da kai na,aje cup ɗin yayi kana yaɗa go ni yamikar da ni tsaye yana faɗin
"Muje kiyi al'wala".
Ai ko ina aje kafafuna kasa jikin nawa yakama ɓari kafafuna sai rawa suke, ga a zabebben zafi da raɗaɗi da na haɗe cinyoyi na HQ ɗina keyi,
Ida nuna na rumtse da karfi tare da taune lips ɗina,
na kankame shi da karfi da sauri shima yagyara rikon da yayimin yana faɗin
"Subhanallah".
Sai ya yayi baya ya zaunar da ni bakin gado yana cigaba da faɗin
"Zauna nagani, naji wa gurin ciwon ne yake sa wannan ɓarin jikin da hana tafiyar".
yafa ɗa tare da janyo pillow sai ya kwantar da ni, yaja zanina sama tare da ware kafafuna,
Idanuna na rumtse dan bana da wani karfi a jikina da zan hanashi yin abin da yake shirin yin.

A hankali yaware kafafuna yabuɗa su sosai yazura yatsun sa biyu cikin HQ ɗina yana ɗan buɗa gurin a hankali,yake ɗan ware shi gefe da gefe,zuwa can kuma sai
ya sauke bakin sa kan shi ya manna masa kiss, sai yaɗa go, batare da yazare hannun sa a ciki ba yake faɗin
"Hanyar ce kaɗai na buɗa,ɗan raunukan bashi da yawa zaki warke da wuri in Sha Allah".


Daɗa rumtse idanuna nayi da karfi dama ashe haka Ya SALEEM yake bashi da kunya, da kyar na buɗe baki murya na rawa nace...........★




*Sai hakuri fa zaku sami page's masu tsawo in komai yayi min normal*👏🏻





Mommyn Twin ce



*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*





My no 08034690723




🅿️20




Nace "Wayyo zafi ni dai kacire hannun ka".
Zare hannun yayi cike da tausaya wa dan yasan yayi ɓarna a gun shi dai yafaɗi hakanne kawai dan ya kwantar min da hankali.
Bayi ya kai Ni nayi al'wala kana ya dawo dani yashin fiɗa min sallaya yasaka min hijabi,a zaune nayi sallan shima da kyar, ina idar wa nasulale a gun,ya ɗaga ni ya mai dani kan gado,
kana ya dubeni cike da kulawa tare da manna min kyakkyawar sumba a goshi kana yaɗa go yace
"Bari na ɗauko waya na nakira Dr yazo ya duba ki".
Ido kawai nabishi da shi har yafita...★

A can state locos gidan su Abbu kuwa
Zaune suke a parlour'n Inna Aunty Rafee'at da mijin ta Dr Faruq da yanzu suka kawo mata ziyara,
Goggo Hauwa na zaune a gefe tanata kare tsohuwar ta da suketa yi mata tsiya,
dariya Goggo Hauwa tayi da faɗin
"Allah ya shirya to ku kuzau na kada ku tsofa".
Dariya sukayi Aunty Rafee'at tace
"Allah goggo Hauwa kidai na kare wannan tsohuwar, iya nuna wariyar launin fata gare ta,wai tazo garin nan taki zuwa gida na da na Jaleela tayi zaman ta a gidan HAMDAH".
"To ai ku manya ne".
cewar goggo Hauwa
ta mike tana cigaba da faɗin
"Ni bari naje nafara shiri".
Aunty Rafee'at ta dubeta tare da cewa
"Shiri kuma goggo Hauwa ba sai an jima zaku tafin ba?".
tace
"Eh gobe idan Allah ya kai mu nake son koma ni Inna Kam tana nan tukun, yanzu gidan SALEEM zani na tarkaso kayana gobe sai tafi".
Inna ta dubi Dr Faruq tace
"Kai Umar baza ka tashi katafi gurin sana'ar kaba kasaya biye nata ko,kabar majin yata a can".
murmushi Dr Faruq yayi kana yace
"Yanzu ma kuwa".
sai kuma ya dubi goggo Hauwa
yaɗaura da faɗin
"Goggo to muje nasau keki sai na wuce daga gun".
tace
"Yauwa to bari nafito mutafi".
tanufi cikin ɗaki,
Inna taɗaga murya tana faɗin
"Ɗauko jakata kiyi min gaba da shi kafin na tawo an jima".
baki Aunty Rafee'at tabuɗe sai kuma ta kalli mijin ta tasaka dariya tana cewa
"Ai dama masani ɗazu da Abbu ke cewa tabari sai da daddare takoma gidan HAMDAH, nasan zaman kan kaya zatayi kafin daren,ba gashi ba wai ayi gaba da jakarta kafin tazo".
Shima dariyar yayi yana faɗin
"HAMDAH ƴar gidan Inna".

Ko da goggo Hauwa tafito sallama sukayi wa Inna suka tafi....★

Tun daga cikin
parlour najiyo Muryar Aunty Rafee'at da goggo Hauwa suna kwaɗa sallama,ido na rumtse tare da share ɗan guntun hawayen da yazubo min,da da lafiya ta da tun san da naji karar tsayuwar moton dasukazo ciki, da ni zan fara tarosu kafin sushigo, amma sai gashi har suka shigo suna sallama bani da ikon da zan iya amsa musu sallamar da karfi har suji.
Daga cikin parlour'n Aunty Rafee'at ta dubi goggo Hauwa
tare da faɗin
"Sai yanzu ma abin yadaɗa sumo ni kajimin Inna'n nan tun yaushe nasami labarin zuwan ta, Amma ko maganar zuwa gida jen mu batayi, amma ta iya cewa wai wani a taho mata da jakarta kafin tazo, Allah tsohuwar nan taci bashi sai ta rama mana kwanakin da tayi a nan muma dan bamu yafe ba".
dakuwa goggo Hauwa tayi mata tare da shigewa ɗakin da suka sauka ciki tana faɗin
"To kada ku yafen mana".
dariya Aunty Rafee'at tayi tajuya ta nufo bedroom ɗina,
"Wai matar gidan nan kam bacci ne bata tashi ba kokuma sammakom unguwa tayi".
tafaɗa tana tura kofar ɗakin da sallama,
Ido kawai na zuba mata har takaraso bakin gadon tana faɗin
"Ikon Allah yau kuma kiwuyan ce ta mosa a ka kwanta babu ko shin fiɗi kan gadon".
murmushin yake na bita dashi,
zama tayi saman bedside drower tadube ni kana tace
"Yaya

3 Comments On HAMDAH
avatar
zarrah

1 year ago

Reply

Amazing story

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zarrah

Thanks for your feedback

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Littafi

Please Login or Register in order to submit comment