Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ɗan yin mikar,
Jin tsoro na kokarin mamaye min zuciya sai kuma na tuna da tafiya ta da sauri na kakkaɓe tsoron,ina gama cin abin cin naɗau plt ɗin na mai dashi kitchen,
koda na dawo yanzu kwance na taddashi yarufe jikin sa da blanket daga cikin sa zuwa kafafun sa,
bathroom nashige na wanko bakina nafito,
da hannu yayi min alama da inzo, a hankali nahauro kan gado ya mika hannu ya janyoni ya kwantar da ni gefen sa, nan ya shiga bani zafafan sumba da sha fani a haka har yazare rigar jikina, cikin kankanin lokaci yagama kashe min jiki da salon sa ya saukar min da wani masha huriyar filling nan da nan na jike, tuni ya janye blanket ɗin jikin sa sai san nan naga ashe ma ba ko boxes ɗin a jikin sa.
Yau kamfa nayi dauriya dan tafiya Dass ne ke cikin raina,duk da kuwa ina jin yanda yake shigana sosai dan ko yazurma matuka,kai kawai nake juyawa dan inajin bananar shi kamar yana taɓa cikin cikin na,
Shiko shiga da fita kawai yake cike da zallar jin daɗi wacce yakasa boye ta sai da ya baiyana ta a file dan yau sanbatun sa yafi na kullum...

Hannu na na cusa kan ciki na na mase da ɗan karfi cikin juya kai da kokarin mai da hawayen da suka ciko a idanu nace
"Wayyo Ya SALEEM cikina na gaji"....★
bayan ya samar wa kansa nutsuwa sai ya rungume ni tare da shere hawayen da yagangaro gefen fuskata,
a hankali yafurta
"Baki cika sharaɗin da na gindaya miki ba dan haka bazaki tafiba".
ban san sanda na fashe da kukan da naketa dannewa ba,ace duk dauriyar da nayin nan duk yatashi a banza da nasani da ihu nayi ta masa, joystick ɗin sa har cikin cikina nake jinsa shine zai ce bazani ba. sai na kuma kara sautin kuka na.

Murmushi yayi mai sauti tare da rungume ne yana share min hawayen da faɗin
"Ai kam yau kin kusa zamo jaruma nayi hira sosai duk da bai isheni ba baki barni nakai karshen hira na ba kika katse min, gobe idan kika tayani hira yafi nayau to ya tabbata zaki tafi".
Ido na waro sai kuma na daɗa kara sautin kukan jin maganar sa na ƙarshe.
da sauri yahaɗe bakin mu sai da ya tabbatar da yatsai da kukan kafin yazare bakin sa,
kallon cikin ido yayi min kana ya lumshe idon a hankali ya furta
"Zaki tafi gobe idan Allah ya kai mu".
Wani murmushi ne ya suɓuce min...


Washegari da sassafe nashirya kayana nacika a kwati dam da kaya, nayi wanka nashirya tsaf,ina ta zaman jiran shigo warsa,
sai wajen karfe sha 11 yashi go,ina ganin sa na mike da sauri nace
"Yauwa Ya SALEEM na shirya fa".
zama yayi kan kujera ya jin gina bayan sa da jikin kujerar tare da faɗin
"Ba yanzu ba sai an jima".
da sauri na kalli wayata 11 har ta gota na ɗago zan kuma magana sai ya tsare ni da ido
fuska na kwaɓe nakoma na zauna.
"Je ki kawo min tea".
yafaɗa yana duba na.
koda na kawo masa yana gama sha ya mike yafi.

Sai wajen karfe 5:30 na yamma yashi go cikin shigar manyan kaya farar shadda sai sheki da kyalle da baza kamshi yake,yayi kyau sosai cikin shigar, ina zaune zuwa lokacin har na fidda rai da tafiyar har nakuma wanka na sauya kaya.
duba na yayi tare da faɗin "Tashi mutafi ko kin fasa ne?".
tun kan yarufe bakin sa namike da sauri naɗau gyalena da waya da side bag ɗina nasaka gyalen da sauri na isa in da akwatin yake nashiga kokarin jan yoshi.
"Ina kuma zaki da wannan?".
yafaɗa yana nuna akwatin, nace
"Kaya nane fa aciki".
tsayuwar sa ya gyara kana yace
"Duk wannan da su zaki tafi?".
kai na gyaɗa, bai kuma cewa wani abu ba yanufi kofa,
Na janyo a kwatin nabi bayan sa,ko da muka iso gun mota da kan sa yaɗau akwatin yasaka cikin mota kana yazaga yashiga mazaunin direver,ina ganin ya shige nayi saurin buɗe ɗaya gefen nashiga, yayi wa motar key muka fita a gidan.
tun da muka ɗau hanya bakina yakasa rufuwa sai murmushi nake,
Yana tukin lokaci zuwa lokaci yake ɗan juyowa ya kalleni,gaba ɗaya tukin da yake baya min sauri a hankali yake tukin kamar mai tausayin titin,
a sannu yajuyo yakuma dubana kana ya mai da idanunsa kan titi a hankali yafurta
"Kwana nawa zakiyi ne kam?".
baki na washe da sauri nace
"Wata ɗaya ko biyu ai Inna tace idan a kayi bikin sai na zauna nayi bakunta kafin na dawo".
baki ya taɓe tare da girgiza kai,yamai da hankalin sa kan tukin sa sosai bai kuma cewa komai ba...

Ana kiran sallar magriba muna shiga cikin garin Dass kasan cewar ba wani gudu yakeyi ba shi yasa muka ɓata lokaci a hanya.
direct hanyar gidan Inna ya ɗauka niko ido na baza ina ta washe baki.
Muna isa ban ko jira yagama dai-dai ta parking ba da sauri,nakai hannu ina kokarin ɓalle marfin motar sai na jita gam,
hannuna yariko yaɗan kalleni,
"Saurin me kike bayan an iso".
fuska na marairai ce nidai alla-alla nake na naganni acikin gidan,
ganin ya dai-dai ta parking ɗin bai sakeni ba bai kuma buɗe motar ba sai na juyo nace
"Ya SALEEM mushiga mana dan Allah".
matse hannuna yayi cikin nasa kana a hankali yafurta
"Jeki ni zanje masallaci sai nayi sallah zan shigo".
To nace da sauri najanye hannuna yabuɗe motar nafita cikin hanzari, da
ɗan sassarfa nashige gidan,ina kwaɗa wa Inna kira.
Fatu da ke sakar gida tana tarkasa kwanuka taɗa go tare da washe baki tana faɗin "Oyoyo HAMDAH".
nima Oyoyn na mata da sauri nashige ciki nanufi hanyar ɗakin Inna ina cigaba da faɗin
"Inna Inna nazo".
A kan sallaya na taddata tana jan carbi taɗa go da murmushi tana faɗin
"Lale maraba da zuwa".
dariya nayi na'isa bakin gadon ta cike da jin daɗin ganin ta
taci gaba da faɗin
"Yo menene am fanin tafiyar daren ko da gurin kusa nema ai kya taso da wuri".
gyale da jaka da waya na na jefasu kan gadon cike da kewar ɗakin nafaɗa saman gadon nata.
Nace
"Inna bafa ni kaɗai bace da Ya SALEEM muka zo".
baki Inna ta mara tace
"Shi wannan ai naga alama tafiyar dare tafi masa daɗi baza a taso ido na naganin ido a zoba sai dare tukun yaɗau hanya, dake shima halin nashi duhu gare shi yo mutum baka taɓa gane al'kiblar sa mutum a bauɗe haka shi yasa tafiyar duhun bata damin shi".
Murmushi nayi Ni kai na halin Ya SALEEM yana bani mamaki nakan rasa gare shi wani irin mutum ne komai nasa daban.

Mikewa nayi nashiga bayi nayi wan ka tare da auro al'wala zanin kayan da na tuɓe na ɗaura, nafito gabatar ba tar da sallar magriba na ɗaura da sallar Isha da yanzu a kashiga.
koda na idar gyale na nasaka a kaina na rufe jikina sabo da kaya na nabarshi cikin motar kuma nasan ko naje gun motar ma a kulle take.
parlour muka dawo muka yada zangon mu,
in da Fatu tashigo da kulolin abinci da ta girka,nan ta zauna muka cigaba da hira.
Sai wajen karfe 8:30 Ya SALEEM yashigo,
bayan sun gaisa da Inna yamike,
Inna tadube shi ganin na shirin barin parlour'n tace
"Kai mai sunan malam zauna kaci abin ci mana".
kofa yanufa tare da faɗin
"Nakoshi".
da sauri na mike nace
"Ya SALEEM kayana a mota zan ɗauka".
waje yayi batare da yace komai ba ganin haka yasani bin bayan sa da sauri,ina fita na hango sa jikin kofar side ɗin sa na cikin gidan ya zura key yabuɗe yashige ciki, da sauri na nufi gun
koda nashiga cikin parlour'n baya ciki dan haka nanufi kofar bedroom na tura na shi,
nan ma baya nan ɗan tsayuwa nayi zuwa can naji motsin ruwa a bayi.
numfashi na sauke nabi ɗakin da kallo a gyari tsaf kamar a kwai wan da ke rayuwa a cikin sa, wannan ai kin Inna kenan dan ko da da nake gidan duk sati sai tasa an buɗe side ɗin mun share, haka zanyi ta mita nace ba mai kwana ciki tasa mutane suta wahala shida yakan fi watanni nawa ma bai zoba.
Ina nan tsaye yafito ɗaure da towel a kugun, sa kai na langwaɓar gefe
"Ya SALEEM kayana a mota nayi wanka ban sa kaya bafa kabani key na ɗau ko jakar".
ido yaɗan tsuramin sai ya zauna bakin gado ya janyo ɗan ma dai-dai cin jaka dake kan gadon yabuɗe,ido na waro ganin yazaro doguwar rigar bacci na da jallabiya da boxes ɗin sa,
mamaki ne ya kamani taya akayi kayana yazo cikin jakarsa ban idda tunani na ba yakuma ciro Wani riga da siket ɗina na les haɗe da gyale da bra da pant,ya ajiyesu gefe
kana yaɗau rigar baccin ya mika min yana faɗin
"Karɓi kisa, wannan shi zakisa gobe".
yafaɗa yana nuna kayan da ya ajesu gefe,
tsayuwa na yi ina kallon sa da mamaki batare da na amshi rigar ba,
hannuna yariko yazau nar dani gefen sa,yagyara zaman sa yazamo muna fuskantar juna,ya janye gyalen kai na ya ajeshi gefe,kana ya kunce zanin da ke ɗaure a kirjina yayi kasa dashi,
Ido ya tsurawa ababen kirjina a sannu ya kai hannunsa kan su yashafasu, kana yaɗa go rigar a hankali yasoma samin koda yasaka min, sai ya
mike ya ɗau boxes ɗin shi ya saka kana ya haye gadon tare da janyoni na kwanta gefen sa.
ya zura hannunsa cikin bra'n rigar yaciro ababen kirjina, yana ɗan shafasu,ganin salon nasa yafara sauya wa sai nayi saurin kai hannuna kan cikina na shafa tare da faɗin
"Wash yunwa nake ji".
ɗan sakai ta abun da yake yayi yaɗan ɗago yana kallon fuskata kana a sannu ya mosa lips ɗin sa
"Bakici abinci ba?".
yafaɗa yana shafa cikina,
kai na gyaɗa da sauri
"Ok zo kici".
yafaɗa yana mikewa tare da ɗagoni ya sauko a gadon,wata laida mai ɗan girma dake kan bedside ya ɗauka kana ya zauna kasa kan carpet yabuɗe laidar yashiga fiddo da kayan ciki,
gasheshshiyar kazace wacce taji gashi na musamman tasha kayan ɗanɗano da na kamshi,sai drinks har kala biyar.
ya dubeni kana yace
"Zo kice".
fuska na ɗan kwaɓe dan banso ace akwai wani abun ci a ɗakin ba dan tanan ne zan sami hanyar guduwa,
A hankali nazamo bakin gadon nasauko nazauna gaban sa tare da tanƙwashe kafafuna kamar yadda naga yayi,yagar naman yayi yakai bakin sa tare da yi min a lama da ido,a sannu nakai hannu nasoma ciki,ban wani ci mai yawaba nazare hannu na dan akoshe nake,
ido yaɗan zubamin kana yace
"Ci mana".
da sauri nace
"La na mance ɗazu Ummi ta kirani ina sallah nakuma mance da na idar ban bi kiran ba, bari naje na ɗauko wayar".
nan ma idon yatsura min kana ya gyaɗa kansa a hankali, da sauri na mike naɗau gyalena na rufa kaina nafita nanufi sashin Inna da sauri.
Direct ɗakin Inna na shige a kwance na tadda ta tuni har tayi bacci numfashi nasauke a hankali nahaye gadon na ɗau wayata nakashe ta gaba ɗaya na kwanta...


washegari da asuba ana sallah a masallaci nafito na nufi ɗakin sa dan nasan yanzu yana masallaci, kayan da yacire min jiya yace shi zan sa yau naɗau ka nafito da sauri nakoma sashin Inna...
da misalin karfe 11 tuni nayi wanka nashirya cikin kayan muna zaune a parlour yashigo,
sanye yake da kananun kaya
wandon jeans da t-shirt yellow,
yana shiga parlour'n ya baibaye da kamshin sa,
shaƙar kamshin nayi tare da lumshe idanuna nakuma buɗe su kamshin Ya SALEEM a kwai daɗi.
ɗagowa nayi bayan sun gama gaisawa da Inna,ina ɗagowa na sinci idanunsa a kaina,
"Ina kwana Ya SALEEM".
nafa ina janye idanunna a kanshi dan bana iya jurar kallon nan nasa mai sani narika jin wasu abubuwa suna tsargamin a cikin jiki sai naji duk kasala ta rufeni.
ya amsa gaisuwar
yana mike wa tsaye,bayan ya fita da ɗan jimawa kaɗan muka fito da Inna dan dama ita nake jira tun ɗazu tace na jira ta mutafi gidan su Rabi tare da natafi tun ɗazu,ko da muka fito banga motarsa ba
"Ko ina yaje?".
nayi tan bayar a raina.
Muna tafe muna hira da Inna duk wan da muka haɗu da shi in har yasan ni ko Inna sai ya tsaya yayaba girma da kyan da na kara, har muka iso gidan wan da yacika da ƴan biki tam,
Maman Rabi na ganin mu tataso daga cikin mutanen da suke zaune tatare mu tana faɗin
"A'a wanake gani haka an ya HAMDAH ce ko kama ce".
murmushi nayi tare da faɗin
"Ina yini Mama".
da gudu Rabi dake cikin ɗaki da kawayen ta tafito tana faɗin
"Mama HAMDAH naji kamar kikace".
da sauri na juyo jin muryar ta ai ko da gudu tataho in da muke muka rungume juna cike da kewar juna muna dariya.
gaba ɗaya idon jama'a yadawo kanmu wan da suka sanni kowa sai yabawa da san barka suke,
Rabi tajanyo hannuna muka shige ɗaki in da kawayen ta suke, mutane biyu na sani acikin su suma dan ƴan unguwar mu ne dan ni tun tasowa ta kawata ɗaya ce itace Rabi'n,
Nan muka shiga hirar yaushe gamo acikin hirar nake tanbayan ta yaya lambun Baba na lambu,
dariya duk musa saka na tuno da baya, tace "Yana nan ko jiya ma a lambun sa muka tsiyo kayan miya, nace
"Allah sarki in sha Allah kafin na koma zanje na gaida shi"...★


Bayan sallah juma'a aka ɗaura auren Rabi da angonta muna tare da ita dan taki masawa ko nan da can abin cima tare mukaci,
da sauri na ɗau jakata dake gefe na na zuge zip ɗin sa nazaro wayata da na ji yana ringing,
ganin mai kiran nawa sai nayi saurin picking na call ɗin na kara wayar a kunnena tare da yin sallama,
daga cikin wayar ya amsa yana faɗin
"Kina ina?".
nace
"Ina gidan su Rabi".
"Ok zo".
yafaɗa tare da kashe wayar,wayar na mai da cikin jaka na dubi Rabi nace
"Ina zuwa bari naje na dawo".
tace "To kidawo da wuri fa".
to nace tare da mikewa nafita a ɗakin,can na hango Inna zaune cikin jama'a anata hira, da hannu nayi mata alama da zanje na dawo.
koda na fita a gidan a hankali nake tafiya inata ɗan kalle-kallen wasu guraren da suka sauya cike da nishaɗi da son garin,
"HAMDAH yaushe a gari".
da sauri na waigo in da naji an kiranin,
baki na washe nace
"Na am Auwalu ya kasuwa".
"Lafiya lau yaushe a garin HAMDAH?".
murmushi nayi tare da faɗin
"Jiya". yace "Ah lallai sannun ki da zuwa".
Nace Yauwa, har zan juya yace
"Tsaya ki karɓi mangoro an ya zaki iya shama kuwa?".
yafaɗa yana zuba mangoron cikin laida
Dariya nayi da faɗin
"Me zai hana".
Shima dariyar yayi yamiko min laidar na amsa tare da yi masa godiya.
Auwalu wani ɗan matashi ne ɗan layin mune tun tuni gurin zaman sa kenan yana sana'ar sai da mangoro akan teburi.
Ina juyowa muka haɗa ido da Ya SALEEM a kofar gida yana jingine jikin mota ya harɗe kafafun sa,ida nunsa a kaina kasan cewar babu nisa sakanin mu,
a hankali na karaso in da yake,wani irin kallo ya watsa min fuskarsa a ɗaure tamau cikin kakkausar murya yace
"Wane ne shi!".
yafaɗa cikin ɗan ɗaga murya,kai na sun kuyar dan yanayin nasa yaban tsoro,wani tsawa ya buga min bashiri na ɗago a firgice
nashiga ja da baya nashige cikin get a matukar tsorace ganin yabiyo ni murya na rawa nace
"Sunan sa Auwalu a..."
damko hannuna yayi da karfi wan da hakan yahana ni karasa ragowar abin da zan faɗa,ya fizge laidar da Auwalu yazuba min mangoro ciki yayi wurgi dashi suka wase a kasa,cikin kakkausar murya yace
"Sabo da hakan kika dage sai kinzo garin ko!".
kai nashiga girgizawa a matukar tsorace,
ya janyo ni muka fito yabuɗe mota yatura ni ciki,tare da mai da murfin yarufe da karfe,yajuya a fusace yanufi in da Auwalu yake zaune gurin sana'ar sa,
yana isa yabuga teburin sa tare da nuna masa hannu ya soma magana sai dai daga in da nake banajin abin da yake faɗa, da sauri Auwalu'n ya mike tare da haɗe hannayen sa alamun roko shima yana magana, Ya SALEEM ɗin kuwa sosai yake magana da kaɗa yatsarsa alamun gargadi, yayin da Auwalu keyi kamar zai durkusa a kasa,
yajuyo a fusace yanufo in da motar take,
rumtse idanuna nayi da karfi a file na furta
"To me yake nufi?".
jin yan da yashi ga cikin motar ya mai da murfin yarufe da karfi ne yasani buɗe ida nuna cikin hanzare,
yayi wa motar key yafige ta da gudu.
wani irin waro ido nayi ganin yaɗau hanyar fita daga layin unguwar,
ban kara tsinkewa ba sai da naga yafita yahau babban titi,
a kiɗime ganin hanyar komawa Bauchi ya ɗauka
da karfi na furta
"Dan Allah Ya SALEEM kada ka komar da ni wlh mangoro kaɗai ya bani kuma ka zubar da shi dan Allah kada ka mai dani".
wani kallo ya wasa min tare da kara gudun motar, numfashi naja da karfi jin kuka nason kwace min idanuna na rumtse da karfi tare da maida kukan ciki nasoma yin sa cikin zuciya...

Ban buɗe ida nuna ba har sai da naji maganar mai gadin gidan sa,idanuna sunyi jajir koda cewa babu ɗigon hawayen da ya ɗiga a cikin su,amma sai na kwammace da ma zuban sukayi wata kila naji sassaucin abun da nake ji a zuciya ta,
yana dai-dai ta parking na fito a cikin motar da sauri na isa bakin kofar part ɗi na nazura key nabuɗe nashiga,
direct bedroom na shige nazube kan gado tare da sakin wani kuka mai suma rai".

Bayan ta yabi da kallo har tashige ciki, numfashi ya sauke a hankali ya koma jikin sit yakwanta tare da lumshe idanunsa...

Ranar nayi kuka kamar raina zai fita har sai da zazzaɓi ya rufeni.
da kyar na mike jin ana kiran sallar magriba dan ko la'asar banyi ba,
bayan nayi sallar akan sallayar na kwan ta dan inajin zazzaɓin sosai ko da Isha yayi a daddafe nagaba tar namike na ɗau jakar da wayana ke cike tun ɗazu nake tajin ringing ɗin wayar nabuɗe wardrobe nasaka jakar a ciki narufe nadawo na kwan ta kan gado.

A ɓangaren Ya SALEEM kuwa ranar yasha kira gun Inna da tagane basa ma garin gaba ɗaya gashi tayi ta kiran wayan HAMDAH ba a ɗauka,masifa tayi ta mishi har tace zatazo har Bauchi'n ta sameshi tun da bakar zuciyar tashi ce tamasa,daga karshe ma yadai na ɗaukar wayan ta,sai ta haɗa shi da Abbu yakira sa yayi masa faɗa da tan bayar sa dalilin da yasa shi ɗauko HAMDAH yadawo da ita batare da sanin Inna'r ba kuma akwana ɗaya da tayi a garin.
sai cewa yayi kiran gaggawa ne aka yi masa daga Abuja kuma yanaso su tafi tare shi yasa.

Washegari ina zaune a bakin gado wanka nake so nashiga amma nakasa mikewa sabo da jirin da nake ji, yaturo kofa ya shigo kallo ɗaya na masa na kau da kai,a sannu ya karaso in da nake nazauna kusa dani yamiko hannu yana kokarin ruko hannuna,nayi saurin matsawa gefe namike da kyar,ido yaɗan tsuramin a sannu ya mike tsaye yamika hannu yasau keshi gefen wuya na,
da sauri yaɗan waro ido jin jikina zafi rau,
baya nashiga ja da sauri na shige cikin bathroom na Mai da kofar na rufe tare da murza key nazame kasan bayin na zauna ina mai da numfashi,
cikin hanzari ya iso bakin kofar yashiga bubbuga wa yana faɗin
"Ke kibuɗe baki da hankali ne bakiji jikin ki da zazzaɓi ba".
ina jinsa yayi ta babbuga kofar har ya gaji dan kansa yafita,
da kyar namike na lallaɓa nayi wanka nafito a daddafe, na je na kulle kofar bedroom nazo na ciro doguwar riga mara nau yi na saka
da kyar nazura hijabi naja durowa na saka hannu nazaro kuɗi ban ma san nawa na ciro ba nanufi kofa na buɗe nafita,nafito daga side ɗin gaba ɗaya nanufi get a hankali nake ɗaga kafata yayin da nake jin wani irin mugun jiri na ɗiba na, a sannu narika tafiyar wan da kafata kawai nake ɗaga wa bana ma sanin in da nake saka kafar wani fizga jirin yayi min natafi luuu zan faɗi............★




*Kuyi hakuri na rashin jina kwana biyu da bakuyi ba a bubuwan ne sai a hankali*🤦🏻‍♀️






Mommyn Twins ce



*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️24




Sai na yi saurin rike karafunan da aka zagaye wasu Flaw's da suke daf da bakin get,najin gina kai na ina mai da numfashi,
sai da na ɗan tsaya naɗan mintoti kana a hankali na mike nasoma tafiya, ina jin mai gadi yana faɗin "A dawo lafiya Hajiya".
ban amsa shiba na yi waje.
A hankali na haura gefen titi na tsaya dan jiran mai a daidai ta, ina haurawa motar sa tana yanko kwana da sauri na juya ina kokarin barin gurin yasha gaba na da motar,ganin ya tsaida motar sai na juya da sauri,cikin hanzari yabuɗe motar ya fito ya nufo ni yana faɗin
"Ke ina zaki je me ya fito da ke daga gidan".
kai na na kawar gefe ganin yasha gabana da sauri na dafe kai na da ke masanan cin sara min,hannuna yariko yana cigaba da faɗin
"Ina zakije ke bakiji da zazzaɓi jikin kiba". fizge hannun nashiga kokarin yi amma nakasa sai kawai nasaki kuka ina rike da kai na da hannu na ɗaya.

Cincibata yayi gaba ɗaya yayi gun motar dani yabuɗe yasaka ni ciki ya mai da marfin ya rufe yazaga gefen direver yashiga yatada motar,
a hankali na mai da kaina jikin sit ina cigaba da kukan,
Wani asibiti dake nan cikin GRA yanufa asibitin mace ce,muna isa yafito yazaga gefen da nake ya mika hannu zai ɗauke ni hannun na yarfe cikin muryar kuka nace
"Ni kabarni".
ido yaɗan tsuramin kana a hankali yace "To sauko muje a duba ki".
yafaɗa yana ruko hannuna,kai na kawar a hankali na zuro kafafuna kasa namike kasan cewar yana tsaye a bakin kofar hakan yasa na aje kafafuna daf da nashi koda na miken kuwa sai da jikina ya mannu da nashi, ina dai-dai ta tsayuwa ta na janye hannuna daga rukon da yayi min namasa gefe,
da sauri yakuma ruko hannuna ganin yan da nayi baya tare da dafe kaina dake mugun sara min na rumtse idanuna da karfi.

Yana rike da hannuna muka shiga cikin asibitin muna shiga direct office ɗin likitar yanufa yayi knocking ɗin kofar,zuwa can wata nurse ta buɗo kofar dasauri taɗan rusuna tare da faɗin
"Good morning sir".
"Morning". yafaɗa a takai ce,da sauri tayi baya tare da buɗe kofar gaba ɗaya,ya janyoni muka shiga,Dr Maryam babbar mata ce dan takusa kai Ummi na, da sauri taɗa go da murmushi ɗauke a kan fuskar ta tana faɗin
"Barka oga SALEEM". kujerar da ke fuskantar ta tanuna tana faɗin
"Bismillah".
kafaɗuna ya rike ya zaurar da ni kana shikuma yazauna kan wani kujerar da ke gefe,wani gaisuwar ta shiga yi masa kana ta ɗaura da faɗin
"Itace mara lafiyar? Amma dai kanwar ka ce ga kamanni hancin ku iri ɗaya".
Eh yace a takai ce. tamai da duban ta gare ni
"Ya da hawaye bakison zuwa asibitin ne?".
tayi maganar da murmushi komai ban ceba sai ci gaba da masar ƙwalla nake,
tace "To me ke damin ki?".
baki na turo nace
"Kai na ke ciwo".
"Bayan shifa?".
nace
"Babu".
Dubana takuma yi kana tace
"Akwai zazzaɓi a jikin ki ga idon ki ya nuna ya kikeji a cikin jikin na ki?".
"Ni bana jin komai".
Tanbayoyi tarika yimin amsar dai ɗaya nake bata wani ma shiru nake daga bisani tadubi Ya SALEEM tace za'ayi min test za a kuma ɗauramin drip ko a gida ne dan naji daɗin jikin sosai,
kuka na fashe dashi ina faɗin
"Allah ni baza a samin ba kuma gida zan tafi". na meke tsaye da sauri ya mike tare da yimin tsawa,
Dr Maryam tace
"A'a kyale ta bari kawai ayi mata allura na saukar da zazzaɓin sai kuma magani".
ta dubi nurse ɗin da ke tsaye a gefen ta tace ta haɗa allura,kana ita kuma ta yawo takar da taɗanyi rubuce rubucen ta tamika masa, nan da nan nurse ɗin ta haɗa allurar ta mika mata da kan ta tayi min,tace nazauna naɗan huta sabo da allurar,na zauna tare da lumshi idanuna,
murmushi Dr Maryam tayi tace
"Ya sunan ta zaka bawa Faisal ɗina ita dan halinsu ɗaya shima da yake na miji baya son

3 Comments On HAMDAH
avatar
zarrah

1 year ago

Reply

Amazing story

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zarrah

Thanks for your feedback

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Littafi

Please Login or Register in order to submit comment