Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba, ninan da ya akayi na sameshi sai wannan tatsitsiyar ce zai rika bi kamar jela,
an jika an bashi yasha dan rawar kafar nashi yayi yawa wlh sai na nuna musu nawa malamin yafi naso".
"A haf ai ni dama na sani koda HAMDAH ƴar uwar sace ubarta bazata taɓa bari taje waje tayi aure ba tasallake wannan daular dole sai ta san yan da tayi sudaɗa babakere cikin daula".
cewar Raliya,
Na'ima kuwa kai ta jinjina tana mai gaskata abun da kawar tata ta faɗa,
tare da faɗin
"Babban bakin cikina baya shiga ɗakina haka kawai sai in da wata ƙwakƙwaran dalili,
idan bukatata tatashi Ni nake zuwa ɗakin sa na nemesa in kuwa ban nemesa ba bazai taɓa nema naba,ko shekara zamuyi amma sai gashi shi yake zuwa nata ɗakin".
numfashi taja takuma saukewa tadaɗa rike hannun Raliya kana tacigaba
"Nasha wahala sosai wajen samun SALEEM ke kanki shaida ce amma sai gashi rana a saka wata tazo tana kokarin rushe min shiri na,bazan taɓa barin hakan ya kasan ceba".

Da sauri ta sauko a gadon ta ɗau mayafin ta tadubi Raliya tace
"Tashi muje".
Raliya tamike suka fita.

Koda suka fita motar Raliya suka shiga suka ɗau hanyar gidan bokan su,
tafiya mai nisa sukayi sosai har suka fita daga cikin gari kana suka shiga wata daji,nan ma sai da sukayi tafiya mai tsawo kafin suka shiga ai nahin dajin malam na kan tudu,
suna isa a gindin wata bishiya suka faka motar suka fito,a nan suka tuttuɓe takalmar su kana suka nufi wata bukka da ke gaban su..
Suna zaune sun naɗe kafa gaban bokan sun zubawa kasan da yake ta zanawa da bugawa ido,
zuwa can bokan ya ɗago tare da ɗaukar gashin dabba dake gefen sa ya karkaɗa shi kan wata kwarya da ke gaban sa,sai ga kwaryar ta kama hayaki,
wani irin kazam tacciyar dariya yayi kana ya ɗago yana duban su yace
"Me kuke so a mata?".
gyara zama Na'ima tayi cike da murnar jin yau boka bai ce takoma ai ki yagamu a jira lokaci ba tace
"Malam Ni kawai ta fita tabar min gida da mijina shine kawai".
bokan ya girgiza kai kana ya mai da idanunsa kan kasan da ke gaban sa yayi wasu zane kana yakuma karkaɗa gashin dabbar dake hannunsa kan ƙwaryar nan sai kuma yaɗa go yadube ta yace
"Faɗi wata bukatar wannan babu haske a kanta duhu kaɗai nake gani".
kallon juna sukayi ita da Raliya kana tace
"To Malama yanzu babu yanda za'ayi wlh bana kaunar ganin ta a gidan bana kaunar narika ganin yana shiga ɗakin ta duk yan da naso nahana faruwan hakan abun ya gagara".
wannan dariyar nasa yakuma yi sannan ya ɗaura yatsarsa kan zanen da yayi sai kuma yaɗa go yace
"Akwai in da za'ayi,
basai tana da sarki zai rika shiga ɗakin ta har ya kusan ceta ba".
da sauri suka gyaɗa kai bokan yaci gaba
"Zamu sake mata jini ko da yaje ɗakin nata ma haka zai fito daga karshe kuma ya hakura da zuwan".
Murmushi Raliya tayi cike da jin daɗin abun da bokan yafaɗa tace
"Shikenan hakan ma yayi in yagaji da kullum jini ya kaɗata gida daga nan kuma kin huta da rakai".
nan bokan yacigaba da surkullen sa daga bisani yamika hannun sa tabaya yasaka cikin wata kwaryar dake bayan sa yaciro kwai guda daya,ya saka shi cikin kwaryar da ke gaban sa zuwa can kuma yaciro kwan, da ta sauya kala daga fari zuwa red da ɗan ratsin baki-baki yamika wa Na'ima da sauri ta sa hannu ta karɓa,
yace
"Kije ki nimi wani abu mai murfi kisaka shi ciki kirufe, duk ranar da kika ji karar fashe warsa to daga ranar ai ki ya gamu".
godiya suka shiga yiwa bokan tare da ajiye masa kuɗi masu yawan gaske kana suka mike suka nufi gun motar su suka saka takallamar su suka shige mota suka ɗau hanyar gida.
koda suka isa Raliya ta sauke Na'ima ita kuma ta wuce hotel in da dama zataje in da wani ke jiran ta a can.
Na'ima tana shiga side ɗin ta tanimi wani kwano mai murfi tasaka kwan ciki takai shi cikin bedroom ɗin ta tayi masa kyakkyawan ajjiya,yayin da take jin zuciyar ta ke mata wasai bataki a yanzu kwan nan ya fashe ba a wuce gurin....


★★★★★★


Bayan wasu ƴan kwanaki
tsaye nake a cikin ɗaki rike da waya a kunnena muna magana da Ya Masa'ud dariya nayi da faɗin
"Kai dai Ya Masa'ud tun da kullum haka kake faɗa kakusa dawowa har yanzu kuma baka dawo ba".
A ɓangaren Ya Masa'ud shima dariyar yayi yace
"Yanzu kam in Sha Allah nakusa dawowa, na san kannan kin haifo mana Baby kinga zan shigo Nigeria da girma na
ko Jaleela daga lokacin bazata kara rainani ba dan tasan nakara girma na zamo Daddy".
dariya na saka jin abun da yafaɗa wai na haifo Baby,
"Kai Ya Masa'ud nice zan haifo Baby'n?".
shima dariyar yayi yana faɗin
"Eh mana".
A hankali yaturo kofar nayi saurin ɗagowa nazuba masa ido,a sannu yatako inda nake,
lokacin Ya Masa'ud yake faɗin
"To ƴar gidan Inna Bari nashiga school sai nafito zamuyi waya".
nace "Toh Ya Masa'ud in ka fito kakira ni fa zan faɗa maka kayan tsarabar da yanzu nake so ka taho min da su".
zare wayar yayi tare da katse kiran yana rike da wayar ya'isa kan doguwar kujerar da ke cikin ɗakin, ido na bishi da shi har ya zauna,
"Zo nan".
yafaɗa yana dubana a hankali natako nazo in da yake,laidar da yashigo rike dashi a hannunsa ya buɗe yaciro magunguna a ciki ya dubeni yana faɗin
"Zo kisha magani".
ido na waro da sauri nace
"Magani? me kuma zaisa nasha magani bayan lafiya ta kalau".
ido ya tsura min kana yace
"Zauna a nan maza yanzu kishan yesu duka".
fuska na kwaɓe nayi rau-rau da ido nashiga bubbuga kafafuna a kasa
"Allah Ya SALEEM ni lafiya ta kalau ni dai Allah lafiya ta kalau".
narika faɗa ina yarfe hannu da bubbuga kafa a kasa.
zaman sa ya gyara yace
"Ya isa to shikenan zo kisha wannan a madadin maganin".
yafaɗa yana nuna lips ɗin sa
yaci gaba
"In dai ba magani kika shaba baƙya taɓa yi musu irin wancan tsotsar kizo kisha maganin ma kawai".
"Allah ni dai a'a".
"Ok to kizaɓi ɗaya ko shan magani ko shan wannan".
yakuma nuna lips ɗin sa, kafaɗa na make nace
"Nidai a'a".
maganin ya ɗago yana kokarin ɓaresu da sauri na zube a jikin sa na rike hannunsa ina faɗin
"Ya SALEEM kada ka buɗe Allah zanyi a mai".
"Zakiyi abun da nace ne kokuma na buɗe yanzu kishanye su duka".
baki na turo nace
"Zanyi".
"Oya fara yanzu".
yafaɗa yana mai da kansa jikin kujera da ɗan turo lips ɗin sa,hakan da yayin sai ya bani dariya naɗan dara
idonsa ɗaya yaɗan kanne
"Ok baza kiyi ba ko".
"Zan yi to ka rufe idon ka".
a sannu ya mai da idanunsa ya lumshe,
A hankali na maso da fuskata daf da nashi natsurawa kyakkyawar fuskarsa ido yayin da na shagartu da kallon fuskar nashi har nashiga yin maganar zuci,
"Ya SALEEM kyakkyawa ne".
nafaɗa tare da lumshi idanuna nakuma buɗe su, inayiwa Ubangijin da ya hacicci wannan kyakkyawan halittar tasbihi.
A sannu naji ya sakalo hannunsa ta bayana yazagaye ni batare da ya buɗe idanunsa ba yasoma magana

"Anya kuwa na kaiki ƙyau sai dai nasan nafiki hanci, masu ce miki hancin mu iri ɗaya da ke, faɗa miki kawai suke amma ba gaskiya bane dan nawa yafi naki".
Ido na waro cike da mamaki dan banyi zaton maganar tafito ba,kokarin mikewa nake a jikin sa ya daɗa rungume ne yana faɗin
"Ina kuma zakije bayan bakiyi abun da zakiyin ba,sai zuba min idon da kikayi kamar zaki cinye Ni".
cike da jin kunya na cusa fuskata cikin kirjin sa, murmushi yayi mai sauti kana ya ɗago kaina ya haɗe bakin mu....★

★★


A ɓangaren Na'ima
wani irin zabura tayi taduro daga kan gado tayi gun da ta aje kwanon da tasa kwan da bokan ta yaba ta sauri, zaman dirshem tayi a gaban kwanon takai hannu cikin hanzari ta buɗe murfin wani irin waro ido tayi a cikin kwanon............★







Mommyn Twins ce


*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️26




Waro ido tayi cikin kwanon ganin kwan yafashe ruwan kwan tamkar jini,
mikewa tayi ta tuma wani irin tsalle cike da farin ciki,tarika tika rawa tana juyi, da sauri ta je ta ɗau wayar ta ta kira Number'n Raliya ta shai da mata abun da ke faruwa,ihun murnar Raliya tasaka a cikin wayar tana faɗin
"Shigiya damu take zancen".
Na'ima tace
"Ai kuwa haka zatayi ta yawo da kunshi a ɗuwawu kamar mai yoyon fisari".
dariya suka saka
nan sukayi ta murnar su...

Da yamma ina zaune a bakin gado ina chatting da waya na yashigo ya karaso ya zauna kusa dani,yakarɓe yawan ya aje gefe sai ya riko hannuna yana ɗan mammatse wa,sai ya ɗan ja da baya ya kishin giɗa jikin pillow ya janyoni zuwa jikin sa,
kai na na kwantar kan kirjin sa na lumshe idanuna ina jin yan da kirjinsa ke bugawa a hankali,
a sannu yarika shafa bayana da hannunsa ɗaya ɗaya hannun nasa kuma yana shafa sumar kaina,
tsit nayi dan ida nunsa ya shaidar min da abun da yakawo shi,
jin yana kokarin zuge zip ɗin riga ta sai na marairaice murya
"Ya SALEEM yanzu fa za'a kira sallah".
cigaba da zuge zip ɗin yayi kana cikin muryar nan nasa mai kama da mai jin bacci yace
"Kaɗan zanyi hirar kafin a kira sallar".
"Jiya fa da zafi kayi min kuma har yanzu zafi yake min, ni dai a'a".
kara sa zuge zip ɗin yayi tare da faɗin
"Yanzu ai ya dai na zafi ai nasan baƙya jin zafi yanzu".
Fuska na kwaɓe
"Allah yana mun nidai kawai daure wa nake yi shi yasa bana yi maka kuka, kuma gashi jiya kasa har yanzu yana min zafi".
"Oh sorry to yau a hankali zanyi hirata daga kan yauma baza ki kara jin zafin ba,kinji ƴar gidan Inna".
yafaɗa yana leko fuskata
murmushi nayi jin sunan da yakira ni da shi,
nace "To ni fisari nake ji".
"Ok to je kiyi". yafaɗa yana ɗagoni namike nanufi bayi,
ina shiga na tuɓe pant ɗina,naɗa go pant ɗin ido na ɗan zuba mishi ganin jini ya ɗan taɓa shi sai na ajeshi gefe kana na zauna kan toilet,Ina zama sai jinin yafara ɗiga da mamaki nake kallon jinin ba irin wan da nasaba gani a duk karshen wata da al'ada ta zata soma ba,wannan kalar jinin shiba baki ba shi kuma ba ja ba,zuwa can sai jinin yatsaya da ɗigan da yake yadawo sauka a hankali kamar yan da duk karshen wata idan yazo yake min,bayan nayi fisari nayi sarki,
na mike na tuɓe kayan jikina na wanke pant ɗin tare da yin wanka,na ɗauro towel nafito,
Ina isa tsakiyar ɗakin a na kiran sallar magriba,
mikewa yayi tare da mai da jallabiyar sa da ya tuɓe ya duɓeni yana faɗin
"Amma kira sallar bari naje nayi".
kai na gyaɗa masa yajuya ya nufi kofa yafita.
Batare da ɓata lokaci ba nakimsa jikina tsaf nahaye gado naja blanket na rufe jikina.


sai da a kayi sallar Isha kafin yashigo gida direct side ɗin sa yanufa yaje yayi wanka ya sauya kaya kana yashigo part ɗina.
Ina jin tura kofar sa nayi saurin mai da idanuna narufe kamar maiyin bacci,
a sannu ya tako ya iso bakin gadon ya haura kan gadon,ya janye blanket ɗin da na rufe jikina
nan yashiga shafani a sannu yafara jan doguwar rigar baccin dake jikina sama,har jikin sa na rawa ya tallafo ni jikin sa yazare rigar,
sai ya mai da ni kwan ce kana ya kai hannunsa yana kokarin zare pant ɗina,
cak ya tsai da hannunsa tare da ɗan ɗagowa yana kallon pant ɗin da yaɗan yi tudu
mai da idanunsa yayi kan fuska ta kana yace
"Buɗe idanunki nasan ba bacci kike ba".
ɗan mika nayi kamar wacce ta farka daga baccin gaske nabuɗe ida nuna akan shi,
hannunsa ya mai da kan pant ɗina,
"Me wannan yaushe kenan yazo??".
ya jero min tanbayar yana taɓa in da yake da tudun,
baki na ɗan turo kana nace
"Ɗazu". iska ya furzar daga bakin sa cikin fitinanniyar bukatar da yake jin kansa ciki yace
"Yau she kuma zai kare".
hannuna na ɗago nayi masa alama da yatsuna biyar
waro ido yayi tare da furta
"Har biyar!". sai kuma ya cusa hannayen sa cikin sumar kansa ya ɗan yamusa sumar kan nasa,tare da dafe kan.
jiki a sanyaye ya kwanto kaina.
"Wannan abu bai kyauta min ba ko kaɗan".
yafaɗa yana kai bakinsa kan ababen kirjina,yamutsa su da tsotsar su yashiga yi da kaga irin yan da yake yimusu kasan yana cikin sananin mukata,yarika shansu kamar zai cinye su,kana yarika kissing ɗin ko ina na jikina da rungume Ni sosai a jikin sa yana manna bananarsa da gogashi a jikina,yaɗau lokacin mai tsawo yana yin haka, gaba ɗaya ganin yanayin da yake ciki yafara bani tsoro.
idanunsa sun kaɗa sunyi jajir ga kankame Ni da yayi yana manna bananarsa sosai a jikina yana fidda wani irin numfashi da yafi kama da na wahala,
da sauri ya sakeni yamike yasauko a gadon cikin wani irin yanayi na muguwar bukatar da yake ciki yanufi kofa yafita.

Dan hakan ne kawai mafita a gare shi dan ji yake idan yaci gaba da zama cikin ɗakin ta yana ganin ta to bukatar ta zata iya illatashi,
da kyar ya iya isa cikin side ɗin sa saboda kullewar da marar sa tayi.....
Na'ima da yanzu shigo warta ɗakin sa jin saukar ruwa a bayi yasata tunanin yana cikin bayin sai ta zauna bakin gado tana zaman jiran fito warsa,
da sauri ta ɗago jin an turo kofa da mamaki take kallonsa,
"Ashe dama baya cikin bayin".
tayi maganar a cikin ranta,wani kallo tabishi da shi dan son gano yanayin nasa har yakara so cikin ɗakin,
A wahalce ya shiga tuɓe kayan jikin sa dan so yake ya sawa jikin sa ruwa ko zaiji sassaucin a bun da yake ji,
mikewa tayi cike da karairaya ta tako gaban sa sai ta faɗa jikin sa ta rungume shi,
wani irin bakin ciki ne ya tokare mata zuciya jin kamshin jikinsa,yanzu ta gama fahimtar ko waye mai irin wannan kamshin dan duk san da tazo jikin sa har in taji wannan kamshin tasan daga gun HAMDAH yafito,
sai dai a yanzu babu in da ta iya sabo da kai kayin da kasan ta ke yi mata dolen ta nima ya sosa mata,sai ta shiga
shafa bayansa zuwa bayan keyarsa.
Ido ya ɗan tsura mata kamar mai tunanin wani abu kana da sauri yakai hannunsa ya daɗa rungumota,
cikin tsananin wutar bukatar da ke azalzalar sa ya cicciɓe ta yayi kan gado da ida.
cikin hanzari yakara sa tuɓe kayan jikin sa,da sauri yakai hannu yaja igiyar rigar baccin da ke jikin ta sai ga rigar ta buɗe,babu komai jikin ta sai ɗan wannan yalolon rigar,
cikin hanzari ya afka mata, nan yashiga kokarin gusar da sha'awar da ke kokarin illatashi.
wani irin waro ido Na'ima tayi tana ganin abun kamar a mafarki,
wai yau itace SALEEM ya ɗauko da hannunsa ya ɗaura kan gado yakuma buɗe rigar ta da kanshi,wan da ita da kan ta zata tuɓe kayan ta a gaban sa tazo jikin sa tana shafashi sai yayi ra'ayi kafin ya sosa mata abun ta,mafiya yawan lokuta ma ita zatayi kiɗan ta tayi rawan ta.
mamaki mai haɗe da jin daɗi ne ya lulluɓeta dan ganin yan da yake yi mata kamar zai cinye ta, wani shu'umin murmushi tayi,
tana daɗa buɗe masa hanyar cike da jin daɗin lamarin...

Duk son sa nason gutsar da bukatar sa duka sai dai hakan bata samuba haka ya sauka a kanta yana jin cikin kashi 💯 na daga abun da yake jin kansa ciki kashi 30 ne yaragu daga abun da yake jin,
yau ya daɗa tabbatar wa *HAMDAH na daban ne*
duk da kuwa karancin shekarun ta,
yana sauka a gadon kira nashigo wa wayar sa ganin mai kiran nasa kuma a irin wannan lokaci, sai ya zura jallabiya a jikin sa kana yaɗau kiran tare da nufar kofar bathroom......


Ina nan kwan ce a in da ya barni yanayin fitar sa yada ɗa sani jin tsoro,nayi ta zuba ido ko zai dawo amma shiru haka bacci ya ɗauke Ni cikin zullumi,
washegari kasan cewar ina fashin sallah har a ka fita a masallaci ina kwance.
da misalin karfe 8 inanan kwance yashigo da sallama, ido na zuba masa yayi kyau cikin shiga na alfarma sai baza kamshi yake har yakaraso bakin gadon.
A hankali najanye blanket ɗin da na rufe jikina na mike zaune
"Ina kwana Ya SALEEM".
bafaɗa ina duban sa, ida nunsa ya lumshe yakuma buɗe su kana ya miko min hannu yayi min alama da in zo.
a sannu nazamo daga kan gadon na mike tsaye,har lokacin bai sauke hannunsa ba bai kuma cire idanunsa daga kaina ba, ganin hakan sai
a hankali na miko hannuna zuwa kan nashi,sai ya rike hannuna tare da dun kule shi cikin nashi ya janyoni jikin sa ya rungume ni.
nan wayar ta fara kara a lamar shigowar kira,a sannu yaɗago hannunsa da ke rike da wayar yayi picking na call ɗin ya kai wayar kunnen sa,
ɗan shiru yayi yana sauraron maganar da ake tacikin wayar,
zuwa can ya zare wayar batare da yace komai ba ya katse kiran,
a hankali ya ɗan rankwafo da kansa tare da ɗago kai na dake cikin kirjin sa a sannu yakai bakin sa kan goshi na ya manna min lafiyayyen kiss kana ya ɗaura idanunsa a kaina, a sannu yashiga motsa lips ɗin sa
"Zanyi tafi yanzun nan jiya da daddare nasamu kira daga abuja".
sai yariko kafaɗu na yana cigaba da faɗin
"Naɗan makara tun ɗazu ya kamata na tashi".
yafaɗa yana sakin kafaɗu na, a hankali na furta
"Allah ya tsare ya kiyaye hanya".
kai ya jinjina kana yace
"Babu rakiya?".
yafaɗa idanunsa a kaina,a sannu na isa in da hijabin sallah na yake na ɗauka na zura kan rigar baccin da ke jikina,nazo in da yake sai yaruko hannuna muka nufi kofa,har muka isa parking space yana rike da hannuna,yabuɗe motar yashiga gidan baya batare da yasake hannuna ba,yana dai-dai ta zaman sa sai yaɗan janyoni na rankwafo da kaina cikin motar,
da hannu yayi min nuni da lips ɗin sa tare da tsare ni da ido,
sarai na fahimci me yake nufi sai na juya ƙwayar idona nayi kamar ban fahimci abun da yake nufi ba,
hannuna da ke rike a hannunsa yaɗan matse kana ya ɗan suke fuska,
a sannu na matso da kaina nacuno lips ɗina naɗan ɗaurashi kan nashi,da sauri ya kai hannunsa ta bayan kai na yin hakan yasa bakin na ya daɗa mannuwa da nashi sosai, ida nuna na lumshi kana a hankali na kamo lips ɗin sa naɗan tsotsa sai na sake,da sauri na janye kaina jin yana kokarin zuro harshen sa cikin bakina, ina ɗago kai na na hango Aunty Na'ima tana tahowa in da muke,
shiko kokarin daɗa janyo ni yake sai kuma yasaki hannuna ganin direba ya karaso in da muke.
tsayuwa ta na gyara tare da ɗan matsawa gefe,cikin karairaya da cika da basewa ta karaso tawani shige gabana ta tsare bakin kofar motar,tasun kuyo jikin motar cikin kwarkwasa tasuke murya tare da faɗin
"My SALEEM ina fata dai ba daɗewa zakayi ba kasan zanyi missing ɗin ka sosai".
bayan ta nabi da Ido ganin yan da take wani yauki kamar zata zube jikin sa.


lekoni yayi yana faɗin
"Shiga ciki ki aje wayar ki kusa".
kai na gyaɗa tare da yin murmushi najuya a sannu na nufi kofar side ɗina na haura saman step ɗin karshe sai natsaya tare da juyowa.
lokacin taɗan matsa baya tare da rufa masa kofar, a sannu direba yaja motar suka fito daga cikin parking space ya juya kan motar zuwa hanyar fita,a hankali yazuge glass ɗin gefen sa,yakura min ido nima shi nake kallo, a hankali motar ke tafiya har suka fice daga gidan har sai da mai gadi ya maida get yarufe kafin na janye idanuna tare da sauke numfashi,
sai naji duk babu daɗi,a ƴan kwanakin nan babu shakka abu mai kama da sabo yashiga sakani na da Ya SALEEM.
A sannu na juya zan shige ciki ina ɗagowa sai ganin Aunty Na'ima nayi ta...........★






Mommyn Twins ce


🌺 *HAMDAH*🌺


*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_( Book one)_


_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*



_imayiwa ɗauka cin al'ummar musaimai barka da sallah Allah ya mai-maita mana_🥰



🅿️27






Tana watsamin wani mugun kallo,baki na taɓe dan ni har yau kallon mara kai nake mata najuya nashige ciki na mai da kofa narufe tare da murza key,
da sauri na nufi bedroom jin wayata na ringing,Ina shiga kiran na yankewa,zama nayi bakin gado tare da ɗaukar wayar, kokarin mai da kiran nake
sai ga wani kiran ya kuma shigo wa,zama na nagyara tare da picking call ɗin na kara wayar a kunne da sallama, shiru yayi nima daga ɓangaren na hakan take jin yayi shiru sai na ja pillow na Kwanta jikin sa,a hankali najiyo muryar sa
"Ba nace ki aje wayar kusa da ke ba?".
ido na lumshe tare da kuma buɗe su
"Ai shi gowata kenan naji wayar na ringing".
shiru yakuma yi zuwa can yace
"Me kike yi a wajen tuntuni?".
kwan ciyata na gyara batare da nace komai ba, kuma jefo min tanbayar yayi
"Me kike a wajen tun ɗazu?".
"Babu komai". nafaɗa a takaice dan nidai a sanina yanzu ya fita a gidan kuma nima yanzu nashigo na iske kiran sa,amma yake faɗin tun ɗazu.
numfashi ya ɗan furzar wan da sai da naji sautin sa a hankali ya furta
"Ki kula sosai". a hankali na zato wayar jin ya katse kiran, bin wayar nayi da kallo,tare da nanata kalmar ki kula sosai da ya faɗa nayi "to me zan kula da shi sosai ɗin?".
nafaɗa a fili, wayar na aje gefe namike nashiga bathroom nayi wanka nafito na,ina gama kimsawa na nufi kitchen nahaɗa breakfast mafi sauki nadawo parlour ina zama najiyo wayata na ringing mikewa nayi na koma ɗakin, da ɗan mamaki na ɗaga kiran ganin shine yakuma kiran....
tun da ga kan wannan lokacin duk bayan minti 30 bayan kira wani kiran zai kuma shigowa wani bin ma 20 minutes sakani har yashiga cikin garin Abuja, lokacin da yashiga cikin Abuja yakirani yake faɗa min yanzu suka shiga nayi masa sannu da hanya dakuma fatan alkhairi,tun daga lokacin bai kuma kira na ba sai da daddare lokacin ma har na kwanta.....★

Yau kimanin sati biyu kenan da tafiyar Ya SALEEM kullum muna waya da shi kamar ko da yaushe duk bayan mintuna ko a wanni,sai dai a cikin kwanakin satin karshen kiran wayar da yakeyi yaɗan rago akasin na sauran kwanakin satin farko,yau kwana biyar kenan rabon da muyi waya da shi tun ranar da ya kira ni yace min ai ki ya masa yawa kuma zasu shiga meeting.bai kuma kira naba har yau,
na ɗan damu sosai da rashin kiran nasa duk da ko da munyi wayan ma bawata magana ce ko hira muke ba maganar sa baya wuce ɗaya zuwa biyu,sai dai ya sabar min da kiran nasa har nakeji na ɗan fara damu da rashin kiran nasa.
yau tun tashina nake niman layin sa amma baya shiga....
a hankali na mike daga kwance da nake na ɗau wayata da ke ringing ɗan kurawa lambar da ke yawo kan screen ɗin wayar ido nayi ganin lambar ba na Nigeria bane,da sauri nayi picking na call ɗin ganin yana daf da yankewa nakara wayar a kunnena tare da yin sallama,
daga cikin wayar na sinkayo muryar sa yana amsa sallamar.
ɗan numfashi na sauke wan da hakan yayi dai-dai da saukar numfashin sa wan da sai da najiyo sautin sa,
"Ya SALEEM". nakira sunan sa,
"Na'am". ya amsa cikin wani irin voice da yasa ni lumshe idanuna,zamata na gyara tare da faɗin
"Inakwana Ya SALEEM".
a hankali cikin yanayin sa yafurta "Wuni dai". ido naɗan waro nace "Yanzu fa gari ya waye".
muryar sa na kuma sinkayo wa
"Oh sorry hakane Amma a Nigeria".
langwaɓar da kaina gefe nayi tare da marairaice murya
"Nigeria kuma?". nafaɗa tare da curo wayar a kunnena nakuma kallon lambar da yakirani da shi ɗin,
mai da wayar nayi jin yana faɗin
"Eh amma a nan in da nake basafiya

3 Comments On HAMDAH
avatar
zarrah

1 year ago

Reply

Amazing story

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zarrah

Thanks for your feedback

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Littafi

Please Login or Register in order to submit comment