Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kulawa ya dubeni yana mai cigaba da wasa da ababen kirjina yace
"Ɗau tea ɗin kisha".
kai na girgiza a hankali na ce
"Na koshi". "Ok".
yace, ya zare hannunsa ya mike yariko hannuna ya ɗago ni,ga mamaki na sai naga na mike babu ɓarin jikin nan sai dai ɗan zafin da HQ ɗina keyi, hannu na yarfe tare da matse ido nace
"Wayyo zafi".
cak ya ɗagoni yanufi bayi, sai da yagasa min jina sosai kafin ya sani nayi wankan sarki, yariko hannuna da kafata nafito dan gurin yarage zafin sosai.muna fita najanye hannuna
gaban wardrobe naje naciro doguwar rigar bacci,shiko gado ya haye yakwanta rigingine yayi pillow da hannunsa, yakafe ni da ido,
koda na saka rigar
Kofa na nufa da zummar fita,
yace
"Ke ina zaki?".
baki naruro
"Gun inna".
nafaɗa tare da ci gaba da tafiyar
"Zo nan".
tsayuwa nayi ina kallon sa batare da nazo ɗin ba,fuska yaɗan haɗe yace
"Kizo nace".
A hankali nataka nazo gaban gadon natsaya
yaɗa go yamiko hannunsa yajanyo ni nafaɗo jikin sa sai ya gyara min kwanciya nayi pillow da damtsen damansa,
Ido ya tsuramin kana yace
"Me zakije kiyi a gon Inna'r bayan ina nan".
Shiru nayi batare da nace komai ba, hannu yatura cikin rigana yaci gaba da faɗin
"Zakije faɗa mata abin da namiki ne?".
Ido nawaro da sauri
"Ok na ɗauka ai zakije faɗa matane gobe na kara masa kaimi".
baki na turo, janyoni yadaɗa yi jikin sa yazuro harshen sa yalaso lips ɗina,a hankali yace
"To muyi bacci gobe sai ki faɗa mata".
Yafaɗa yana daɗa cakumar ababen kirjina...★


Washegari yana tafiya masallaci nagudu ɗakin Inna a nan nayi sallar asuba ɗin.
Tun daga ranar nashiga wasan ƴar buya da shi, idan yashi go har in naji sallamar sa idan ina ɗaki nane zan fita na je kitchen har sai naji alamun tafiyarsa kafin nafito, in Kuma Ina ɗakin Inna ne daga naji alamun shigowar sa zan shige bayi bazan fito ba sai naji yafita..

1 week later


Yau da kuka na tashi dan kuwa yau Inna tace zata koma Dass tun da sassafe ta gama shirya kayan ta.
ina zaune a gaban ta nayi tagumi hawaye na sauka a idona,
yayi sallama yashigo,yadubi Inna yace.........★






Mommyn Twins ce


*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️22




"Inna kin gama shirin kuwa?".
mikewa tayi tana gyara mayafin kanta tare da faɗin
"Eh nagama". da sauri na mike hawaye naciga nazuba nace
"Ayya Inna kinji". tarar numfashi na Inna tayi da faɗin
"Bana ce miki kibari sai bikin Rabi kizoba auren nata ma ai saura mako guda ne da kwana biyu yanzu, in kika zo bikin sai kizauna kiyi bakun ta kafin ki dawo".
"Babu in da zataje ko lokacin bikin yayi wacece ma Rabi ni ban san taba dan haka bazata je ba".
Yafaɗa yana duban Inna da ƙyau.
Hannu Inna tashiga tafa wa tana faɗin
"Eh lallai ma kuwa kai mai sunan malam kafita a idona Rabi kawar tatace zakace baka santaba ko me,
naga wani iko kake so karika nunamin kafini a kan yarinyar nan to ko ubanen kuma basu isaba,dan tsiya haka ranar muka tafi da ita can gidan uban ku shine kaɗau ko ta ka dawo da ita batare da sanina ba dan kaga namaka shiru ko, to bari kaji sai taje bikin".

Fuska ya suke yace
"To ai sai taje nagani".
"Eh ai dama kai kafi kowa gadon Lantai iya karfin hali ba, in dai karfin hali ne to kuna kan gaba,mutum da kayan sa afishi iko da shi ni da kuɗina ma tagaya min bakar magana ai gashinan kai ma kayi gado".
Juyawa yayi cike da kosawa da surutun nata yasoma tafiya yana faɗin
"Wannan kuma ku kuka sani ke da Lantai ɗin,magana nake kan iko na ni ABDALLAH nace bazata jeba".
"Ai kin hofi kamata yayi a canza maka sunan ma dan sunan kawai a ka baka bakaci sunan ba, dan shi mai sunan ba haka yake ba mutum gaba ki ɗaya a juye".
Waje yayi bai kuma bi takan taba.

Dubana tayi tace
"Share hawayen ki maza sai ya hanaki tafiyar na gani".
mikewa nayi nashare hawaye na naɗau jakar kayan ta muka nufi waje muna tafe tana
lallashi na tana faɗin
"Ai dolen sa ya barki kizo".
atsaye jikin motar muka taddashi direba kam yana cikin mota zaune yana jiranta a bisa umurnin sa,
But ɗin motar yabuɗe yana faɗin
"Kawo jakar a sashi anan".
yinayi kamar ban jishiba dan haushin sa nakeji da yace bazan tafi ba, na daɗa kawar da fuskata dama bata in da yake nake kallo ba,
Inna tace
"Kinci gidan ku bakijin a bin da yake faɗa ne bazaki kai masa ba".
baki na tura na juya na mika masa jakar kai na a kasa batare da na ɗago ba dan nasan ni yake kallo,
ya amshi jakar yasashi cikin motar yarufe,Inna kam tuni har tashige cikin motar hawayen da yazubo min na share kana na maso gefen da take nace
"Allah ya kiyaye hanya Inna".
tace "Amin ungo karɓi wannan kya aje kirika kashewa a hankali".
murmushi nayi ina kallon 2k da ta zaro cikin kuɗin da Ya SALEEM ya bata take mikamin nace
"Inna kibar shi ni ba abin da zan siya".
tace
"To shikenan" tadubi Ya SALEEM tare da faɗin
"Allah yayi albarka ya kara arziki".
Yace Amin.
kana direba yatada motar wani hawaye ne yagangaro min san da motar tafara tafiya,nakai hannuna naɗaya nashare ɗayan kuma na ɗago ina ɗaga mata har suka fice,najuya a hankali nasoma tafiya,sai ya biyoni yana faɗin
"Ke". ju yowa nayi batare da na amsa ba, sai yarika wani ce min ke. sai kace bai san sunana ba, idan yatashi yimin mugunta yana tumurmusani yana kiran sunana haka zaiyi ta faɗan HAMDAH HAMDAH, baki nakuma turowa.
"Ke ko da gaske kin fara zamowa kurman ce".
baki na murguɗa, dai-dai nan wayar sa tayi kara da sauri najuya nashige ciki,a parlour na zauna kan 2str gaba ɗaya jina nake kamar mara lafiya shikenan Inna tatafi,guntun hawayen idona na nashare, tare da mai da idona kan tv inda naga suke hasko wani Film mai ƙyau.
sai ganin sa nayi tsaye a gaba na da sauri na ɗago dan banga shigowar sa ba gaba ɗaya hankali na nakan tv.

Ɗan rankwafo wa yayi yakamo lips ɗina da yatsunsa biyu yaɗan matse,da sauri narike hannun sa ina juya kai,sakin lips ɗin yayi yana faɗin
"Sai yayi jini idan kika kara burguɗa min su".
hannu na yarfe tare da ɗan turo bakin,
wani irin kallo yake bina da shi,sai nayi saurin sun kuyar da kaina, ganin ya mike nayi zaton tafiya zaiyi sai gani nayi yazauna gefe na,tare da janyoni jikinsa sosai,
a hankali yasoma magana
yayin da
yakai hannunsa yana ɗaga rigana sama,
"Yau she ne rabonki da Dass ɗin da har kike so kije to ban Amin ce ba".
Ido na waro a raina nace
"Yaushi?. shikara ta uku fa yake cewa wai yaushe ne rabona da shi".
"Sai kin kara wani shekaru ukun".
Ido na waro dan banyi zaton maganar tafito ba.
yana ɗaga rigar yacusa hannunsa cikin bra yaciro ababen kirjina,
da sauri ya sunkuyar da kansa yacusa cikin kirjina ya manna bakin sa kan ababen kirjina tare da yi masa wani irin zuka da tsotsa, ɗayan kuma yana matse shi da hannunsa.
ba shiri na lumshe idanuna yayin da naji wani irin yarr-yarr a jikina da sauri na ɗago hannuna na cusa cikin sumar kansa tare da ɗan bankaro kirjina
"Ya SALEEM". nakira sunan sa ina daɗa cusa hannuna cikin sumar kansa,
sosai ya manna bakin sa yana aikin sarrafa breast ɗina cikin bakin sa da tafin hannunsa,nan da nan naji wani irin kasala da wani irin yanayi yana saukar min, bayana na maida shi jikin kujera nayi lup inajin yan da yake yi min, shiko hakan dama yadaɗa bashi yadaɗa cusa kansa da manna bakinsa sosai.

Karar buɗo kofar da akayi ne yasa shi zare bakinsa kan breast ɗina yaɗa go kansa da kyar yana mai da numfashi yayin da idanunsa suka gama sauya wa.
da sauri naja riragana kasa narufe kirjina da mamaki nake kallon Aunty Na'ima da ke tsaye tana binmu da kallo wan da yafi kama da mamaki da tuhuma,
aɓangaren Na'ima
wani irin bugawa zuciyar ta keyi da sananin karfi tana jinsa kamar sai faso kirjin ta yafita,sai kuma tayi wani irin juye tana kokarin barin parlour'n dan zuwa lokacin ji take in tacigaba da tsayuwa zata iya zubewa kasa,
"Da kata".
yafaɗa yana gyara zaman sa
juyowa tayi tana wani irin huci, yadube ta da kyau kana yace
"meyasa kishigo batare da sallama ba ko kinyi sallamar ma miyesa baki ɗan dakata kafin kishigo ba, baki gani ita in zata shigo in da muke ko tayi sallama sai ta tsaya na ɗan wasu lokuta wani sa'in ma sai ance tashigo kafin ta shigo ba".
cikin tsananin bakin ciki da kunar rai tace
"Eh ban iya sallamar bane kasan mu gidan mu babu tarbiyya ku masu tarbiyyar ai gashinan kamakale jikin kanwarka kana akuyanci,soboda kasan muna furci kake kullawa dole ka fake da haka,
mu duk family'n mu bamu yarda da wannan kazamtacciyar haɗin nan ba a fake da aure ana iskanci meye marabar wannan da iskan ciki".

Da sauri ya dakatar da ita ta hanyar ɗaga mata hannu yayi mata alama da tatafi,
tace
"Ai ko baka faɗa ba zan fita dan bazan tsaya idona yaci gaba da ganin ana ai ka baɗalaba".
mikewa yayi cikin tsananin ɓacin rai tana ganin haka tajuya da sauri tabi ta kofar da tashigo tashige cikin babban parlour,
yarufa mata baya,
da sauri na mike nashige bedroom cike da fargabar ganin yanayin nasu.
tana isa tsakiyar parlour'n yana isota yasha gabanta rai bace yace
"Ni kike cewa baɗala da iskanci nake ai katawa".
cikin masifa da sananin bakar kishin da ya gama rufe mata ido tace
"Ni zaka muna furta karika zagawa kana zuwa kana kwakular ta, sabo da kasan muna furcin da ka kulla shi yasa tun da fari kaki mai data gida, to meye maraban abin da kake ai katawa da iskancin ka makele jikin kanwar ka kana akuyanc...."
Wani irin gigitaccen mari ya ɗauke ta da shi tunkan takarasa a bin da take shirin faɗa.
dafe fuskar ta tayi cike da fargaba da da mugun tsoron ganin yan da gaba ɗaya fuskarsa ta sauya,
nunata da yatsa yayi cikin kakkausar murya yasoma magana
"HAMDAH matatace mallakina kuma jinana!, aure mafi daraja da kima wacce nasameta cikin daraja da kima da mutun cin ta!! shi ne zaki rika dan ganta halal da haram, me zaki kira kanki ke kuma!!!!?".

Baya tashiga ja ganin yana maganar yana matsota cikin sananin ɓacin rai,
sai tashiga kame-kame tana faɗin
"SALEEM ni zaka mara a kan wata? ni SALEEM ni?? akan wata banzan yarin ya". sai kuma tajuya da sauri dan tasan ransa yakai kololuwa wajan ɓaci karshe ita zata yabawa aya zakin ta,
da sauri tayi hanyar part ɗin ta...


Ina tsaye a sakiyar ɗaki gaba ɗaya tsoro yahanani zama, da sauri na juyo jin yaturo kofar yakaraso in da nake ya janyo ni tare da rungume ne da karfe yacusani cikin jikin sa sosai, ya manna kaina da kirjin sa.shiru nayi cike da fargabar jin sautin bugun zuciyar sa,da sauri-sauri zuciyar sa ke bugawa sai daɗa manna kai na da kirjin nasa yake,mun jima sosai a haka, a hankali narikajin bugun zuciyar sa naraguwa a hankali a hankali har ya dai-dai ta,
sai a lokacin ya sassauta rikon da yayi min sai ya cironi daga cikin jinsa sa sai ya juya yafita.
numfashi na sauke nabi bayan sa da kallo har yafita.


Tun da yafita ban kuma ganin sa ba sai dare ina tsaye gaban mirror fitowa ta daga wanka kenan,yaturo kofa da sallama,najuyo tare da amsa sallamar,a bakin kofar yatsaya yadubeni tare da faɗin
"Yunwa nake ji kikawo min tea".
yana faɗa ya juya.


aɓangaren Na'ima tun da takoma ɗaki take kukan bakin cikin da SALEEM ya cusa mata tashare hawaye tare da yin wani irin murmushi a fili ta furta
"Wlh HAMDAH bazan taɓa barin miki SALEEM ba SALEEM nawane koda kuwa gware kukayi kukazo duniya sai na shayar da ke ɗaci mafi tsanani a rayuwarki,
yan da nasami SALEEM da wuya bazan taɓa barin wata ta sameshi cikin sauki ba, in dai kuɗi yana biyawa mutum bukatar sa a duniyar nan wlh sai na ɓaddasu domin mallakar SALEEM ni kaɗai!".
mikewa tayi cikin hanzari taɗau ko jakar kayan tsubba ce tsubba cen ta, ta zuba wani magani a tafin hannun ta tashafa shi a jikin ta tafita tanufi ɗakin sa.
a zaune a bakin gado tasami shi takaraso ta zauna kan doguwar kujerar da ke fuskantar gadon tana wani ciki da basewa a dole ita amma ta lai fi ranta a ɓace yake.
shiko kallo ɗaya yamata yakawar da kansa.

Sai da nasa ka doguwar rigar bacci kana nazura hijabi naje kitchen na haɗo masa tea ɗin kafin na fita na nufi side nashi,koda nazo kofar bedroom ɗin shi sallama nayi naɗan tsaya kana a hankali na tura kotar,
turus nayi a bakin kofar ganin ta zaune cikin ɗakin
"Sai ya gama sanyi kafin ki kawo min?".
yafaɗa yana duba na,
a sannu na karaso in da yake na mika masa tea ɗin,
Wani irin mikewa Na'ima tayi takai hannu zata bige cup ɗin dai-dai nan yaɗaga cup ɗin sai ta bige tray'n da na ɗauro cup ɗin a kai yafaɗi kasa ya tar watse.
da sauri na ɗaga kafana tare da yarfeshi jin wani ɓari na tray'n yafaɗi a kan kafana yaɗan cake ni har sai da yaɗan yi jini.
A fusace yamike cikin kakkausar murya yana faɗin
"Ke bakida hankali ne wannan wace irin hauka ne".
kuka tafashe da shi cikin muryar kukan take magana
"SALEEM komai ma kakirani da shi nagaji da zalintata da tauye min hakkin da kake, akan meye zata kawo maka tea bayan ina tare da kai akan wani dalila ma zata shigo ɗakin nan ina ciki".

Cikin tsawa yace
"Ya isa!". koma ki zauna,
yafaɗa yana nuna mata in da tatashi, zama tayi tana huci,
"Kema zauna".
yafaɗa yana dubana da kuma nunamin gefe kan kujerar da take na zauna, yayin da Na'ima ke ta ai kamin da manyan harara.
gyaran murya yayi kana ya dubemu da kyau yasoma magana.

"Bari na sanar muku da masaya ta bana kuma bukatar doguwar jawabi,
yau na raba muku kwana kwana bibbiyu".
Ya mai da kallon sa kan Na'ima da kyau yacigaba
"Baki da bakin da zaki kuma cewa na tauye miki hakki kuma bana so nakara jin wani magana".

Tun kafin ya karasa maganar ta caɓe
"Wlh wannan kuma karya ne bazai taɓa yuwuwa ba bata isa ba wlh!".
tamike fuuu tafice daga ɗakin.

girgiza kai kawai yayi, yayi hakan ne dan yanuna mata cewa HAMDAH ma matar sace mata mai daraja ma kuwa, kuma ita ba banza bace kamar yan da ta faɗa kuma zata yi abin da take tunanin ita matsayin ta yakai tayi shi,shi yasa ya nuna mata cewa HAMDAH da take yiwa kallon ita bakomai bace masayin su ɗaya a yanzu ya nuna mata, wanda a baɗini kuwa tuntuni ta zarce ta a komai da komai.

Numfashi ya sauke yadube ni,nayi jugum gaba ɗaya jikina yagama yin sanyi da lamarin matar nashi,yafahim ci hakan sai ya riko hannuna yana faɗin
"Kwalbar bata shige cikin kafar ki bako".
yafaɗa yana kallon kafar nawa.
kai na girgiza alamar a'a,
sai ya janyoni ya zaunar dani kusa da shi, kokarin tura hannunsa yake cikin rigana nayi saurin riko hannunsa cikin marairaice murya nace
"Ni zan tafi naje na kwanta".
hannuna yarike da ɗaya hannunsa yacusa ɗayan cikin rigar yashiga wasa da ababen kirjina, a hankali yace
"Anan zaki kwana zo muyi bacci".
yafaɗa yana zare hannun sa ya haye sakiyar gadon ya janyoni na faɗo jikin sa,
ni dai zuciya ta cike da fargaba yake dan ganin nake mahaukaciyar matar nan nasa zata kuma dawowa.
ɗaya ɓarin zuciyar tawa kuwa tsoron kada yace zaiyi a bunnan nake, haka dai yayi ta shafani ya tsosi nan ya tsosi can, a haka mukayi bacci.
Washegari yana tafiya masallaci nakoma part ɗina.


Ina idar da sallah na haye gado dan jiya cikin tsoro nayi baccin bawani daɗin sa najiba,
a cikin bacci narika jin a na shafani da kyar na iya buɗe idanuna dan baccin yayi min nauyi sosai
nasau ke shi kan fuskar shi,
fuska na kwaɓe
"Ya SALEEM bacci nakeji".
rigar jikina yakarashe cireshi daga kasa
A hankali cikin sixy voice yace
"Kitayani hira kafin kiyi baccin".
baki na turo cike da zullumi dan yanzu nagane a binda yake cewa hira,
"Ya SALEEM ni dai a'a a kwai zafi".
"Yau bazai miki ba".
yafaɗa yana kafa bakinsa kan cikina yazura harshensa cikin hudar cibiya na,
a hankali yarika yin kasa da bakin sa yana daɗa ware kafafuna, yabuɗa su sosai nan ya dire tongue ɗin shi cikin HQ ɗina,yarika lailaye shi wani irin zirr-zirr haka naji wani abu yana fitowa daga cikin sa
"Ya SALEEM".
nakira sunan sa tare da damke bedsheet da karfi ina juya kai,jikina na ɓari.
da kyar yaciro kansa cikin hanzari yahaye kaina yayi min rumfa a sannu ya shige Ni,yasoma sarrafa ni nan yashiga surutan nan nasa, yauma naji zafi amma bai kai na sauran kwanakin ba,Nayi dauriya kam na ƴan mintuna sauran a wannin kam kuka na rinka masa dan zuwa lokacin nagaji kuma sai ji nake kamar zafin na karuwa.da kyar yayi control ɗin kansa bayan komai ya lafa,
tare muka shiga bayi mukayi wanka abisa tursasawar sa, sai dai har muka fito ida nuna a rufe dan kunyar ganin sa a gabana ba kaya shi yahanani sakat...★

Bayan wasu kwanaki hakan kuwa yayi dai-dai da saura kwana biyu auren Rabi zaune nake a parlour da waya kare a kunnena muna magana da Inna murya nakuma marairaice wa a karo na uku
"Allah Inna bazai barni ba in baki mishi magana ba dan Allah Inna ki kirashi ki ce yayi hakuri yabarni".
da sauri na ɗago jin an zare wayar a kunnena...........★





Mommyn Twins ce


*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*


_(Book one)_


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*


MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*


*Free page*


My no 08034690723




🅿️23






Yazare wayar ya katse kiran tare da faɗin "Babu inda zaki".
ji nayi kamar na saka ihu,
fuska na marairaice nace "dan Allah Ya SALEEM kayi hakuri kabar ni naje". komai bai ceba sai cigaba da bina da kallon sa mai saukar min da kasala yake, kai na rausayar ina ci gaba da faɗin "Ya SALEEM dan Allah". nafaɗa ina haɗe hannaye na a lamun roko,zama yayi a gefena har lokacin yana rike da wayana gyara zama ta nayi ina fuskan tar sa, nakuma ma rai-rai ce fuska nayi narai-narai da ido sai ga hawaye yacika idon,hannunsa yaɗa go yasaka yatsarsa kasan idona a hankali yafurta
"In kika sake kika barsu suka zubo to kisa a ranki shekaru ukun da nayi niyyar in kika kara zaki tafin ma nafasa".
Jin abin da yafaɗan ma sai hawayen yakuma cika a idona kiris nake jira su zubo,
shiko mikewa yayi yanufi kofa rike da wayar a hannunsa,
faɗa wa jikin pillow'n kujerar nayi tare da fashewa da kuka cikin muryar kuka nake faɗin
"Allah to an jima sai na koma gida abina".
Murmushi yayi tare da girgiza kansa dan yaji abin da tafaɗa,karasa sauka daga step ɗin kofar yayi a ransa yake faɗin
"Tun da an hanata tafiya Dass to zata koma gida".
kai yakuma girgizawa yana cigaba da murmushi "Har yanzu batama san menene aure ba shi gidan ko ba izini zata tafi kenan kokuma ta koma gaba ɗaya".
cike da shaukin yarantar ta yashige side nashi.

Tun da yafita ban kuma sashi a ido na ba sai dare, ina zaune a bakin gado bayan nayi wanka nashir ya cikin doguwar rigar bacci wacce tsawon ta yaɗan wuce guiwa na,na mulke jikina da haɗin humra na Aunty Asma'u Jos mai matukar kamshin daɗi kamar kullum in zan kwan ta sai na shafa inason kamshin a jikina musamman in zan kwanta nafi shafa shi.
nayi jigum yashigo yazauna kusa dani,
waya yamika min yana faɗin
"Amshi wayar ki wannan kakar taki tadame ni da kira".
Amsar wayar nayi ina duba wa da mamaki nake juya wayar,wayace sabuwa gal ganinta kaɗai ya'isa yabaka amsa basai ka tsaya tan bayar kuɗaɗen da aka zuba a ka ɗauko taba,da ka ganta kasan wayace mai tsadar gaske,
sosai narika juya wayar da gaba ɗaya yatafi da hankalin,sai kuma naɗa go da sauri nace
"wannan fa ba wayata bace".
ɗan kishin giɗa yayi jikin pillow tare da lumshe idanunsa a hankali yafurta
"Nawaye in ba naki ba duba cikin sa mana".
da sauri nakuma duban sa sai kuma namai da idanuna kan wayar a hankali nafara shiga cikin ta ina dudduba wa.

Da mamaki nake kallon abubuwan da suke cikin waya ta duk gasu a cikin wannan wayar, kama daga su hotuna lambobin waya dadai sauran su,hatta hotona da ke kan fuskar wancan wayar shine a kan wannan,wani murmushi ne ya suɓɓuce min gano cewa sabuwar waya ya canza min,cike da sananin jin daɗi nariko hannunsa da hannayena biyu cikin murya mai nuna zallar farin ciki nace
"Nagode sosai Ya SALEEM".
nafaɗa ina daɗa kankame hannunsa,
a hankali ya buɗe lumsassun idanunsa yaɗan zuba min su sai ya mai dasu yakuma lumshesu.

A hankali nasaki hannun nasa jin wayar sa na kara hannu namika na ɗauko wayar da yafi kusa da ni, kafin na ɗauka kiran ta katse da alama flashin ne, na ɗago wayar ina kokarin mika masa ido na ware sosai kan wayar ganin hoto na kan screen ɗin wayar,da ɗan mamaki nake kallon hoton wan da na ɗauka ina sanye da doguwar riga danayi rolling ɗin bakin gyale fuskata tafito sosai tayi shar da ita ina dariya na ɗau hoton,
jin wani kiran yakuma shigo wa nayi saurin mika masa wayar, karɓar wayar yayi a sannu ya buɗe idanunsa sai yakashe wayar gaba ɗaya batare da ya duba mai kiran nasa ba,
yajefa ta gefe. Niko gaba ɗaya hankali na nakan sabuwar wayata, Number'n Inna nalabuɓu na dannan kira kokarin mikewa nake sai yayi saurin riko hannuna ya janyoni nafaɗo jikin sa.

A hankali yabuɗe lumsassun idanunnan sa yasau kesu kan fuskata dake daf da nashi, yakai hannu yazare wayar da tuni har Inna ta ɗauka tana sallama,ya katse ya jefa gefe fuska na kwaɓe na buɗe baki zanyi magana sai kuma nayi shiru ganin irin kallon da yake bina da shi, a sannu yamosa lips ɗin sa
"Zaki tayani hira?".
yafaɗa cikin wani irin murya, shiru nayi tare da
turo baki.
Kafaɗa yaɗaga tare da faɗin "Ok cigaba da zama babu in da zaki".
da sauri nace
"Dan Allah kayi hakuri kabarni naje".
baki ya taɓe a hankali yafurta
"Zakije".
ido na waro cikin sananin farin ciki da jin daɗi nayunkura a jikin sa ina dariya da faɗin
"Yauwa bari naje na fara shiri yanzu".

Daɗa rikeni yayi sosai a jikin sa kana
yace "Tsaya mana amma da sharaɗi kafin tafiyar".
kai na gyaɗa cike da zakuwa ni koma menene sharaɗin nasa in dai zai barni naje to na amin ce.
cigaba da magana yayi
"Zaki tayani hira sannan bazaki yi min kuka ba idan inayi,
idan kuma na zurma cikin hirata zaki barni nayi shawagi sosai har sai nayi mai isa na,in kin amin ce to gobe zaki tafi Dass in Kuma naji a kasen haka tofa bazaki ba".
kai na gyɗa da sauri batare da tantama ko shakku kan abin da yafaɗa ba nace
"Na amin ce".
dan koma me zai ce a wannan lokacin bazan iya Musa masa ba dan tafiyar kawai nake so.
Kai ya jinjina tare da faɗin
"Ok to tashi kici abin ci tukun".
da sauri na mike a jikin sa nanufi kofa nabuɗe nafita, wani lallausan murmushi ya sake yana shafa sajen fuskar sa yabi bayana da kallo har nafita.

Kitchen na je nazubo gwaten dan kali da na girka ɗazu wan da yaji busashen kifi da alaiyahu da kayan ɗan-ɗano sai tashi da daddaɗan kamshi yake,nadawo ɗakin zaune na sameshi dagashi sai boxes,kirji nane yaɗan buga ganin bananar sa ya turo boxes'n ya kumbura tim,jiki a sanyaye nazau na ɗan nesa da shi na janyo table na ɗaura plt ɗin a kai,
a sannu nasoma ci ina satar kallon shi, sai ɗan mika yake akai-akai yatsun hannunsa kuwa ya sarkafe su guri guda yana tanƙwashe su tare

3 Comments On HAMDAH
avatar
zarrah

1 year ago

Reply

Amazing story

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to zarrah

Thanks for your feedback

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Littafi

Please Login or Register in order to submit comment