Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels






HADA DOCUMNTS BY
ESHAAT SMILER HOM OF HAUSA AND ENGLISH NOVELS
@ WASAPP 08066360176


ο»Ώ[18/12 7:31 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰
DOCTOR HAJARπŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰




GODIYA

Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah. Mai kowa mai komai muna neman gafaransa. Ya Allah ka azurta mana tsoranka wanda zai iya hana mu sab'a maka. Ina kodiya a gareka Allah daka bani ikon fara wannan littafi lfy Allah kasa na kareshi lfy Allah ka bani daman isar da sak'on da nakeson isarwa ga Al'umma Allah kasa kuma ya amfanesu Allah ka ganar damu abunda bamu ganeba Allah karabamu da sharrin duk wani me sharri Allah ka biya mana buk'atunmu ......


*TSOKACI*

Wannan labarin ba gsky bane be faruba k'irk'iranshi nayi kawai don nisha d'antar da masu karatu ,Allah ka bani ikon isar da sak'on da nake fatan ze amfaneku insha Allah duk wani wanda ze karanta labarin don haka ina rokon yan uwana da duk yanda kukaga littafin ya kasance karku ce komai cox haka na riga na tsara...


*SADAUKARWA*

Na sadaukar da wannan Littafin gareki yar uwata HAJARA HUM'D BUBA Allah ubangiji ya cika miki burinki Allah yaji k'an mahaifinki yasa haske kabarinshi Allah ya Albarkaci ruyuwanki Allah ya rayaki muga har auren ki ,Ameen......


KUNA RAINA YAN MUTUNCI

Neeratluv my Besty
jannat (k'awar arziki)
My zee yabour
First lady
Husna Bauchi
Zara Bukar
Mss Xoxo
Yar ficika
Sajna
Aisha Abbakar
Khadija Candy
Maryam S Bello
Anty Khadee
Mummy Sultan
Maman ihsan
Beebei dee
Zara B-B
Action baby
Ayusha Ilyasu

Da sauran wanda ban lissafoba duk kuna raina ina muku fatan Alkairi Allah ya k'ara muku basira da, daukaka Allah ya rabaku da sharrin mak'iya😍

Ban manta dakuba yan group d'ina (D&W Novels) Nagode ,da irin son da kuke nuna min Allah ya barmu tare ya k'ara had'a kanmu, ya biya muku buk'atunku Ameen...


LITTAFIN MARUBUCIYAR

FANSA (RIVENG)
BURIN MINAL
NADIYA
ZURI'A D'AYA
K'IYAYYAR NAMIJI


KANO


"Kaga Malam pls live me alon na fad'a maka wai ana soyayya dolene? Kafa takura ma rayuwa ta".

"Baiwar Allah don girman Allah kiyi hak'uri ko sunanki ki fad'a min pls I'm begging u," sai kuma kayi ae, khadija zomu tafi " kije ina zuwa" khadija ta fad'a ranta 'a b'ace ...

Wucewa tayi tabar khadija wurin kallon mutumin khadija tayi tace "bawan Allah kayi hakuri da 'akwai dalilin dayasa kaga tak'i sauraron ka 'amma kar kayi fushi insha 'Allah zan shawo maka ,kanta ga number na, za muyi waya dakai duk yanda mukayi da ita"..

"Ok na gode (god bless you) " murmushi khadija tayi tace "Ameen sai anjima", har zata wuce ya tsaidata da cewa , pls baki fad'an sunan kiba da kuma sunan k'awar taki "ohhh sorry sunana khadija ita kuma Hajo " wow ashe sunan mamana gareta", Allah sarki tow barin wuce kar tayi ta jirana " ok tow thank you very much Nana Khadija am captain murad by the way" ur wlcm captain sunan babana gareka so bazan iya fad'a ba" Allah sarki ,kice zaki dinga gaisheni har k'asa kenan duk sanda muka hadu" murmush tayi tace "maizai hana barin tafi kar tayi ta jirana" ok tow ki gaida mun ita kow bye"....

Tawuce ta , tafi da Sauri don tasan ba k'aramin aikin Hajara bane tatafi ta barta..

"Dallah yar rainin wayo kin sani sai jiranki nake , kuma kinsan nace miki zan d'auki Jawahir a school" fuskar Khadija 'a d'aure tace sorry tow muje"..

Tunda suka fara tafiya babu wanda yawa wani magana cikin su, Hajar ta fahimci khadee haushinta ,take ji , murmushi tayi tace "Khadee wai yanaga sai wani 6ata rai kike?".

"Hmmm Hajar kenan ba dole na 6ata rai ba wlh abunda kike baya dacewa sam" rayuwan duniya tana kunshe da abubuwa da yawa, na d'aya farin ciki, bak'in ciki, haduwa, rabuwa ,samu, rashi lafiya, ciwo,mutuwa, Annabi ya horemu da muyi hakuri da duk wanda mukayi karo dashi domin ba zai dauwama ba, zai wuce.

Amma ke sam kink'i mance abun daya riga ya wuce she karu biyar da suka wuce, haba Hajar wlh kiwa kanki fad'a, shi kenan haka zak k'are rayuwanki bazakiyi aure ba 'ina gudun ranar da Jawahir zata buk'aci ki ,kaita gurin mahaifinta, mezaki ce mata ?wacce amsar kike da ita da zaki fad'a mata? I hope kin tanadesu?".

"Hmmm Khadee wlh bazan ta6a iya mancewa da abun daya faru ba 'a kullum na kalli Jawahir sabo yake zamamin Khadee namiji bad'an goyo bane Bazan kuma yarda dawani d'anamiji a rayuwata ba, namiji mugune Allah ya isa min"ta k'arashe tana kuka ,

Kiyi hakuri Hajar nasan abune mai wuyar mancewa a gareki bake kad'ai ba har muma bazamu mance ba Amma idan kinyi la'akari bafa duka maza bane masu mugun hali kuma keba yarinya bace yanzu Dr Hajar"...

"Duk nayarda da abunda kika fad'a Khadee Amma mubar zance kawai, don kina tayar min da ciwan dake damun zuciyata ne kawai". da haka suka isa school d'in su Jawahir suka d'auko ta sannan suka d'auki hanyar d'anladi nasidi

A hotoro Dr Hajar ta ajje Khadee ita kuma suka, k'arasa cikin estate d'in Ibrahim kunya wani k'aton gida suka shiga mention wanda ya gaji da haduwa daga gete din gidan, anrubuta wlcm to Doctor galadanci house da wani abu me kelli...

Cikin gidan kuwa abun kallone don komai da tsari aka yishi ginin gidan sama ne, wanda 'akwai wurin da zaka iya ganin mutanen waje wurin da glass akayi shi, wasu furanine a zagaye a gidan masu bada wani kamshi me kwantar da hankali cen gefe guda kuwa wurin shak'atawa ne wanda yasha kujeru na alfarma sai kuma wurin parking spaces wato gurin (ajje motoce) motoci guda bakwaine a gidan ferari da BMW lemozin CRV Lombagini Land rovar sai 406 wanda ake kai yara school...

Daga ,gefe guda kuwa akwai k'aton masalaci had'ade ,sai kuma d'akin me gadi kusa da get din gidan ,get din kofee brow ne me remot da an danna ze bud'e kansa, sai kuma k'asan gidan dayasha intalock masu kyau kalan ja da ruwan toka,

Karnuka ne kwance wurin guda shida masu kama dana surawa sai harkan gabansu suke kala kala...

Fitowa tayi ta kama hannun jawahir suka nufi wata kofa me kyau ,dannan bell tayi wata yar budurwa tazo ta bud'e mata ga dukan 'alamu yar aikin gidan ce , da murmushi ta kar6i jakar dake hannun Dr Hajar da kuma lunch boxs din dake hannun Jawahir ,

Shiga sukayi suna shiga k'amshin abinci ya daki hancin su , wuri coredor ne haka sai kitchen ta gefe sai kuma wani k'ofa transperant ana iya ganin nawaje amma nawaje bazai iya ganin na ciki ba, falow ne wurin yasha royar chairs ruwan madara da goldin masu masifar kyau da laushi cen gefe guda kuwa daining aire ne shima royal ruwan madara da goldin sai kuna wani drowar da aka ajje cups dasu madara confals da sauran su zubi da tsarin falon yayi ga wani taf keken tv tare da stand dinshi na gani a fad'a gefe guda kuma stairs ne me hannun k'arfe yasha carpet gefen wurin anjera wasu cendulls masu bada wuta different colos sai kuma wani shoglass wanda yasha humurori da turarukan wuta masu k'amshi

Hawa saman sukayi nan ma wani falow ne wanda taci uwar na k'asa a haduwa ,kujerun ciki royal ne suma amman ruwan toka hannun kuma sky blue da carpet dinma haka sai santa tabel kalan jikin hannun kujeran ,sai katon tibin bango wanda sai wane da wane ake ganin irunsu a gidan su gefe guda kuma wani standard a.c ne, had'ad'e gefe da gefen gurin t.v kuma wasu manya manyan sufiku ne tare da hufan su,falon ba k'arya yayi k'amshin turaren wutane kawai ke tashi sai sanyi ac dake bugawa gidan shiru babu hayaniyar kowa sai tv dake aiki sai kuma na'urorin gidan na more rayuwa ,cikin falon akwai daki daya sai kuma da'an fito akwai dakuna guda uku daya na kalifa daya na Dr Hajar d'ayan kuma ciki da falo ne shima na 'alfarma shi kuma na mahaifin sune...

Zama tayi kan lalausar kujeran dake falon tana ,maida numfashi irin ta gaji dinnan, kuma kowa yaga fuskarta yasan bata, da walwala kuma tana cikin damuwa, "Alawuya ina Mami" ta fad'a tana cirewa Jawahir doguwar rigan school din ta" tana d'aki bata jima da shigaba yanzu bak'inta suka tafi" ok maybe ta shiga sallar la'asar ne ,yau me kike dafa mana?" Sakwara miyar igusi sai kuma marfesun naman kai sai gashe -shen kifi da ,dankali," wow my best food yau zanci abinci kenan na koshi kin kusa gamawa?" Eh miyar igusi da farfesu suna wuta sakwara da kifi da dankali kuma nagama su"...

"Yawwa tow kiyi sauri ki gama kafunnan nayi wanka sai naci, yanzu tafi da Jawahir ki hada mata confax tasha" suna fita Dr Hajar ta fara sana'ar nata wato tunani , har Hajiya ta fito bata sani ba ,saida ta dafata sannan ta dawo daga duniyar tunani data shiga..

"Wato Mamana ,har yanzu baki dena tunanin nakiba kow? kina so ki sawa kanki hawan jini a banza .

Hajara!! mun fiki jin d'aci da zafin abundaya faru" a razane Dr Hajar ta dago tana kallon Hajiya tana hawaye don wannan shine karo na farko data ta6a kiranta da sunan Hajara saboda mamana take ce mata saka mak'on sunan maman baban su Hajar d'inne..

"Amman mun fawalana Allah tunda munsan k'addara ce zata iya fad'awa kan kowa , tow ke don meyasa bazaki kar6i k'addarn kiba ? Jarabawa ce Allah yake miki kuma ina miki fatan Allah ya baki ikon cinye ta.

Manzan Allah ya bamu addu'a yace Wanda ya gamu da wata masifa ko bala'i tow ya dinga karanta wannan adu'ar insha 'Allah zai samu waraka,

*inna lillahi wa-inna ilayhi raji'oon, allahuma -ajurnee fee museebatee wakhluf Lee khayran minha.*

Fassara:mu daga Allah muke kuma hak'ika mu ,masu komawa ne zuwa gare shi ya Allah !ka bani ladan hakurina a kan wannan masifa kuma ka mayar mini da abin da yafi ta alheri..

Kow kuma ki dinga yin wannan addu'ar yayewar baqin ciki.

Wanda ya hadu da bakin ciki ko damuwa aharkan rayuwa ,ana so ya yawaita karanta wannan addu'ar isha Allahu Allah zai yaye masa dukkan damuwarsa ,kuma zai saukaka masa dukkan lamarin sa.

*ALLAHUMMA LA SAHLA ILLA MA'A JA'ALTAHU SAHLAN WA'ANTA TA JALUL HAZNA IDHAA SHI'ITA SAHLAN*..

MA'ANA:ya Allah babu wani abu sassauka sai dai abinda ka saukaka .kuma kaine idan kaso kake sanya bakin ciki ya zama abu mai sauki , Aduba SUHIHU IBNI HIBBAN hadisi mai lamba 2,427 IBNUS SUNNEE hadisi na 351 domin k'arin bayani..

"Kuma ki yawaita salatin annabi da karatun Alkur'ani, ya fiye maki wannan tunanin da babu inda zai kaiki"...

D'agowa tayi tana hawaye tace"nagode Hajiya insha 'Allah zanyi amfani da 'abunda kika fad'a min".

"Yawwa mamana 'Allah ya miki albarka"..

"Ameen Hajiya barinje na watsa ruwa nazo na ci abinci"..

"Tow sai kin dawo ina takwara ta?" Tana k'asa wurin Alawuyya"..

D'aki tashiga kai d'akinta kawai abun kallo ne pink color ne dakin da fari komai naciki pink and write ne, kaya tacire ta dauki towel ta shige toilet tayi wanka tayo alola , tana fitowa ta d'auko wani riga da wando na kanti marasa nauyi tasa wandon skin tait ne baki dogo har k'asa sai riga ja me hannun bes da hoton mage a gaban rigan wanda 'aka zana da bakin abu doguwa amma baikai gwaiwa ba kama kanta tayi da ribbon ta d'auki hijab ta ,tada sallar la'asar...

Tana idarwa saiga Alawuyya da Jawahir sun shigo , littafin add'u'oin ta ,ta dauka ta fara karan tawa, alawuya kuwa toilet suka shiga tayiwa Jawahir wanka ta samata wani doguwar ,riga mara nauyi mai lk'aramin hannu...

Dr Hajar na idarwa tasa Jawahir a gaba saida tayi bacci sannan ta sauka k'asa doncin abinci, daining area ta wuce nan tayi karo da mahaifinta doctor galadanci da Mami da Khalifa sunacin abinci. Da fara'a sanye a fuskarshi yace "mamana dama kin dawo?" itama murmushin tayi tace yes tun d'azu na dawo " ok amma mum d'inki bata fad'an ba don tsabar son kai ita taganki amma ni bata sanar dani kin dawo ba" a zolaye yayi maganar yana kallon Hajiya , dake murmushi kawai tace"tsakanin ku da yarka ai sai kai, nima lokacin da kake bata abu sani nake ae saidai na ganta dashi "dariya kawai yayi ita kuma ta nemi waje ta zauna ta fara cin abinci.....


*WACECE DR HAJAR DA KUMA 'ASALIN SU*

Dr Hajar yar ce ga Dr Muh'd Tahir Galadanci da hj Asma'u, Dr Galadanci babbab likitane yana da babbab hospital me suna get well special hospital, Dr Galadanci ba karamin atajirin mutun bane yana da dukiya me tarin yawa, yana da matarshi ta 'aure guda d'a Hj Asma'u auren soyayya suka Hj Asma'u yar bokoce sosai Amman bata 'aiki saboda Dr kafun suyi aure ya nuna mata baya buk'atar tayi wani aiki inde kud'i shi ya d'auki nauyin babu abinda zata nema tarasa 'a gidanshi Hj Asma'u saida ta shekara 3 gidan miji sannan ta samu ciki ta haifo santaleliyar yarta me kama da maman mijinta sak, Dr Galadanci yayi matuk'ar farin ciki da kyautar da Allah yayi musu don tunkan yayi aure yake kwad'ayin idan yayi aure Allah yabashi d'iya mace don yasa, sunan mahaifiyar shi Hajara ,sai kuma 'Allah ya karb'i addu'ar shi, ranar suna yarinya taci sunanta Hajara, mahaifiyar Dr ta d'auki son duniya ta d'aura wa Hajara haka iyayen tama sunaji da ita basa k'aunar suganta cikin bak'in ciki duk abunda takeso to shi ake mata, tundaga lokacin da aka haifi Hajara Dr ya maida sunan hospital dinshi sunan ta, kuma yaci burin saitayi zurfi a karatunta ta zama babban docton mata hakan yasa ya tsaya mata 'akan karatunta sosai,

Dukda irin sakalcin da suke nuna mata be hanasu bata tarbiyya ba, tun tana jss 3 mahaifinta ya d'auketa ya kaita chaina 'anan ta k'arasa secondary school d'inta har jami'a, bayan ta gamane tadawo naija tayi NYC d'inta sannan ta koma london tayi masters d'inta tow daga nan kuma tafara aiki a hospital d'in mahaifinta, bawai don taso ba taso ace ya barta, tayi Phd kafun ta fara aiki. Saida ta shekara 13 da haihuwa sannan Hj Asma'u ta sake samun wani cikin ta haifo san talelen danta beby boy shi kuma yaci sunan mahaifin Hj Asma'u tow tundaga lokacin Allah be sake basu haihuwa ba..


ASalin su yan Adamawa ne amman suna zaune a garin kano mahaifin Dr ya rasu tun yana ciki shi kad'ai mamarsa ta haifa, tow tundaga lokacin bata sake aure ba tanan Dr yayi mata gidanta me kyau tare da masu kula da ita..

Dr Hajar ba fara bace sosai kuma ba bak'a bace, tana da hanci dai-dai misali tana da yalwar gashin ido dana gira tana da gashi sosai tana da ken jiki dadi Dr Hajar tayi tako ina don zan iya cewa tacika goman lol tsayawa fasaltata b'ata lokacin me karatu ne

Wannan shine tak'aitaccen labarin Dr Hajar

masu karatu
Hope zaku biyoni don jin cigaban wannan lbrn comments dinku shine k'arfin gwaiwa naπŸ˜‰

Ya kuke gani acigaba ne koya?

Sai naji daga, gareku zan cigaba......

*DIJA_WAZIRI CE*πŸ‘Œ
[18/12 7:31 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰

DOCTOR HAJAR πŸ‘©πŸ»β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰

*Allah yana jaraftar bawanshi ta kowace hanya don yaga iya k'arfin imanin shi,*

*Dukkan tsanani yana tare da sauk'i ,duk abinda kaga ya sameka na farin ciki kona bak'in ciki tow ka da'uki hannu ka gode wa 'Allah kuma ka ,kusan cesa ,sosai insha 'Allah zai yaye maka dukkan damuwar ka*

*idan ka rasa abinka, kada ka rasa hankalinka, damuwa bata maidoda b'atacce ,bata dawoda matacce, bata hana k'addara yin Aikinta. Barwa Allah duk abinda ya sameka ,sai Allah ya isar maka duk Al'amuranka*

*nasiha ce Allah yasa mudace*


Dedicated to Sadfa, Faty azland, zara k'awata, ummixey ,kuna raina Allah yabarmu tare πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”


Jannat mungode da soyyar Allah ya biyaki da gidan Aljanna, 😍

Naga sabon buk yanda kika fara lfy Allah ubangiji yasa ki gama lfy, Allah
Yasa mutane su amfana da 'abunda kike son fad'akarwa AmeenπŸ™


Chapter 2


"Madam dan Allah ki taimaka ki shigar da files d'ina gurin likita d'ana zai mutu, " kinga Malama na fad'a maki mutane sun rugaki ha'a nifa kin dameni " haba!!, baiwar Allah ke kuwa ki taimaka mata mana bakiga yanda 'd'an yake burgima kamar zai mutu ba," kaga Baba ,babu ruwan ka nagafa mutane sun rugata"....

"Tow Allah ya kyauta 'amman gsky inde haka wannan asibitin yake gara mutun yaje na gomnati" kiyi hakuri Baba na tabata da Dr Hajar me asibitin tana kusa da wlh kunshiga...

Bayan minti 20

Subhannala ya take amai meke damun ta ? Ina nurses d'in suke? wlh tun jiya take fama da 'amai da gudawa shine muka kawota 'tow munyi munyi da masu gurin su shigar damu muga likita sunk'i "...

"Ya salam jamila "Na'am Doctor " ku tafi dasu x ray aje yai masa maza sai kuzo yaga Doctor kuma karnaji karna gani ,zanje naga patient d'ina nasan suna jirana "ok ma'am....

Dr Hajar tana wucewa mutanen dake zaune wurin suka fara k'usk'us, "wannan fa itace me Hospital din bakuga yanda take da mutunci ba tasan darajan dan adam " gsky kam wlh saida muce Allah ya saka mata "kugafa tsabar karamci cewa tayi aje ayi masa kyauta"...

Dr Hajar tana fita bata tsaya ko inaba sai gainic word nan tad'an duba marasa lfy daga nan kuma ta wuce dakin masu rainon ciki suma ta duba su...

"Baiwar Allah ki bama bebyn naki mama bakiga sai kuka yakeyi ba " Matar dake kwance kan gadon ke faman zubda hawaye ,tayi shiru bata iya cewa da Dr Hajar komai ba , kallon matar dake jinyar ta Dr Hajar tayi tace meke damun ta ?" wlh Doctor nima na rasa meke damun ta ,tun jiya da aka haifi yaron take ta faman kuka kuma taki shayer dashi "..

"Tow ina mijin ta ?" shiru matar tayi nadan sakanni sannan ta d'ago ta kalli Dr Hajar dake jiran mezata ce"Bashi da uba " Dr HAJAR sai da taji tsikar jikin ta ya tashi nan danan taji duk wani walwala da farin ciki sun kushe mata ,tausayin matar duk taji ya kama ta ...

" Yan fashine sukazo har gida suka kashe iyayen ta sannan kuma suka bata mata rayuwa "sosai Dr Hajar tajin jinawa matar zama tayi kan kujeran dake kusa da gadon matar fuskar ta ba walwala don ta fama mata wani ciwo dake damun ta shekaru 5 da suka wuce, hannun tasa ta d'auki yaron sannan ta fuskanci inda uwarshi ke kwance fuskarta dauke da hawaye ta fara magana...

"Nasan dole zakiji zafin abunda ya faru dake ,kuma dole duk sanda kika kalli yaron nan sai kin tuna abun daya faru, amman don Allah kiyi hakuri ki shayar dashi, ki sani cewa, wannan dan besan komai ba kuma bashi da laifi....

Daker Dr Hajar ta lala6a matar ta karbi yaron ta shayer dashi ,ita kuwa tana fita office dinta ta shiga ta kulle ta fara kuka me tsuma zuciya
Tare da tunani barkatai, nocking d'in da akayi ne yayi saurin dawo da ita daga tunanin data shiga ,cikin sanyin murya tace "yes who is that? "Daga b'angarin wacce ta buga kofar ne tace khadee ce" ok come in"....

"Morning Dr Hajar ya aiki "lfy Alhmdul ya naki aikin? lfy qlau "tow masha Allah ....

"Dr Hajar ya naganki wani iri yau kamar akwai abunda dake damunki? " k'akalo murmushi tayi tace"wlh babu komai kawai wata matace yau ta bani tausayi "eyyah meya sameta? Hmm ni bana ma son fada kawai dai haihuwa tayi kuma yaron data haifa bashida uba kuma itama marainiya ce yan fashi ne suka kashe mata iyaye kuma suka b'ata mata rayuwa, kai dai dakinga matar zakisan tana buk'atar taimako "..

"Allah sarki ,kai Allah ka rabamu da sharrin mutun da Aljan Allah kuma ka rabamu da azaluman mutane "Ameen dai ni yanzu inaga zan taimaketa tunda tace ko gidan da zata zauna bata dashi kuma bata da kowa tow inaga zan taimaketa na kaita gidanmu har Allah ya kawo lokacin da zatayi aure.....

"Dr Hajar kinko san me kike fad'a gsky nidai ban goyi bayan ki kaita gidanku ta zauna ba inama laifin ki taimaketa ki bata wasu yan kudi da zasu isheta ta dan fara juyawa, Amman kawai daga mutun yace miki gashi gashi harkin yarda da ita tow idan kuma karya take miki fa ya zakiyi da ita? "...

"Hmmm khadee kenan ni nasan ba karya takeyi ba, kuma karki manta Allah yace idan kana da hali kaga na k'asa da kai yana cikin mawuyacin hali ka taimake shi tow don meyasa zaki hana? "..

"Nasan da haka Dr ae yanzun ma bance karki taimake taba, zaki iya taimakanta amman karkiyi kuskuren kaita gidan ku, cox mutun yanzu ba abun yarda bane barinma a zamanin yanzu da muke ciki Dr karkiyi gangancin kaita gidan ku"..... Murmushi Dr Hajar tayi tace "karki damu k'awata insha Allah babu abinda zai faru sai alkairi"....

"Tow Allah yasa 'amman Hajor naga kamar baki daddara da abunda ya faru dake shekara 5 da suka wuce ba, shima kuma yarda ce tasa kika fad'a cikin halin da kika shiga , Dr Hajar taji zafin furucin Khadee cikin zafin nama tace "Khadee ya isa haka abunda ya faru dani kaddara ce kin gane yanzu kuma taimako zanyi kuma baki isa kisa na fasa ba" hmmm Hajar kenan nifa bawai nafad'i haka kodon na b'ata miki rai bane amman naga kind'auki abun dazafi kiyi hakuri dama nibance na

Please Login or Register in order to submit comment