Join Our WhatsApp Group

ALJANAR RUWA CE BOOK 1 Complete Hausa Novel Document by ALJANAR RUWA CE BOOK 1


ALJANAR RUWA CE BOOK 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 70612ALJANAR RUWA CE BOOK 1

Reading Time: 5 Hours

Added On: 18, Apr 2024

Author: Aisha MB ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07089301446

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 439.17 kb

File Type: txt

Views: 821+

Download: 1076+

Last download: 2 hours ago

Description/Story: 2/27/24, 17:13 - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
2/27/24, 17:13 - You created group "馃尰Wacece zata SONI? 馃挒馃挒馃尭"
2/28/24, 21:59 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI. RAHANIN RAHIM馃尮WANNAN LITAFIN 馃摎MAI ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?

CIKINTA AKWAI KALUBALE,馃ズ, ZAZAFAR SOYAYYA馃挅馃挅, TAUSAYI馃ス鉁? WRITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍馃枈锔廈Y BABY ISHA 馃尮馃尮. '

'''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' KADAN DAGA CIKIN
LITATTAFAI DANA RUBUTA ,AL MASIFATU DANGIN JARABA馃拑馃徎馃拑馃徎 RAYUWA DA MACIJIYA馃悕馃悕 , NI YAR DAJI CE馃尦馃尦, KUNCIN RAYUWA馃う鈥嶁檧锔忦煠︹€嶁檧锔?,MIJIN MAHAUKACIYA馃鈥嶁檧锔忦煣熲€嶁檧锔? MULKINA馃懜馃懜 DA DAI SAURANSU.

ALJANAR RUWA CE. 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯...........................................
LAGOS STATE
Garine daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa , Beaches, Da albarkatun shukoki masu kyau.

Lagos yakasance gari daya bambanta da sauran garuruwa .dancinzaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba saidai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen .

Wani kyakyawan golden bindi na hango gefen ruwa yana wutsil wutsil tasaman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane.

Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwace .

Zuwa nayi daf da ita .salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskanta. Wanda yake dauke da dariya da annashuwa , da alama juyin datake yi cikin ruwan namat Dadi.
Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan dake kadawa na farfajiyan dajjn namata dadi baje gashinta brown tayi wanda ke dauke da fureni masu daukan ido da hankali har kugunta.,

Kwanciya naga tayi a gefen ruwan tana saukarda numfashi .masha Allah na iya furtawa lck da idanuwana suka sauka a kyakyawan fuskanta ashe daxu banga komai bah yanzu naga kyau. Gsk yane Allah yayiwa wannan Aljanar ruwan馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? baiwan kyau .mamaki nashiga yi sbd tunda nake bantaba ganin Aljanar ruwa mai kyau hakaba saidai mununa amma kyaun wannan Aljanar ruwan yayi matukar bani mamaki . Wasa tacigaba dayi da ruwan tekun tana dan jan nhmfashi sbd gabadaya a takure take a saman ruwan.

Nannauyan Ajiyan zuciya naga ta sauke cikin yaren Aljanun ruwa tace , gsk duniyan bil adam badai kyau bah gsk akwai kyau , inama nidin bil adama ce , zaro lulu eyes dinta tayi hade da fadin Aa kada ki manta mugayen mutane ne sukatafi da JERAZA kawarki ki . Hawaye naga yafara bin kuncinta . Share hawayenta tayi hade da fadin Darki ubangiji kasa JERAZA tana cikin koshin lfy .

Daga kanta naga tayi sama ganin rana ya fadin yasata razana gaban ta yayi mumunan faduwa .
Dafe kirjinta tayi hade da fadin nashiga uku na yau na tabbata yau sarauniya sunaina bazacta barni bah . Karfe taji anbuga mata a tsakiyan kanta .kara tasaki hadida juyowa tana mai fuskantarsu, wasu Aljanun ruwa nagani guda uku munana basuda wani fasalin kyau. Fuskansu ba kyan gani abun kayi amai . Maza biyune saikuma mace wace ke tsakiyan su rikee da karfen diamond . Mgn naji tafarayi kamar haka Amriya ba'an hana kowane bawa zuwa bakin ruwaba, wacce haka kira Amriya tace kwarai an hana amma Zeharis kisani dan kuna matsayin shugaban Aljanun ruwa hakan bazai sa ku hana kowa yancin kansa bah . Muma fah abu mai rai ne kamar kowane halitta a duniya, cikin fusata Zeharis tafara mgn cikin muryanta mara amo da dadin sauraro.tace

Mu kenan bamu isah dake kaskantaciyar baiwa bako . Dakata Amriya tafada cikin zafin rai. Kisani nidin ba kaskantaciya bace kuma baiwa bah . Wato mune kaskantatun koh cewar Zeharis. Nuna wa enda suke gadinta tayi yatsanta masu dauke da zara zaran farcina . Tace ku kamo min itah kutawo dacita fada yanzunana,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

ABUJA STATE
G.R.A direct nashiga batareda jinkirtawa bah nafarabin lungu da sako na layin.
Gidaje tsayayu masu kyau da daukan ido naketa harba dasu tsit kakejin layin da Alama kowa yana cikin muhalinsa .

Charaf danuwanan suka sauka awani makeken gida wanda yafi kowane gida kyau, girma da haduwa acikin G.R.A . Wannan gidan shi hake kira Aljannar duniya . Bakaken motoci nagani wajan goma saikuma fari guda daya tsakiya. Jere suke hakan titin estate din . Gidan danake ta sumbatu hakai naga suna shiga daya bayan daya. Har idanuwanan suka daina ganinsu sakamon gete da body guard suka kulle . Niko nace baza'a a barnica bayaba saina shiga .
Wow nace ganin gidan yayi matukar kyau da tsaruwa tabbas kudade sunyi kuka wajan gina wannan katafaren gidan ashe a wajan kawai keyar gidan nagani banga jikinba. Direct parking space naga mototci sun tsaya Body gourds naga sun fara futowa daga cikin bakaken motocin. Daya daga cikin body gourds din naga yanufi wannan farar motar ta tsakiya. Budewa yayi hadida saramai.

Saida haka dau kusan ten minutes ba'a futoba kafa naga an zuro sanye da canvas white colour . Daga bisani wani handsome mature guy ya futo daga cikin motar. Dukkan yabo da jinjina su tabbata ga ubangiji wanda yayi wannan kyakyawan hallita , fuskanshi dauke yake da kasumba wanda ya kwanta yayi luff, fuskanan a murtuke kamar gobara zata tashi. Sanye yake da black suit da white jacket bakaramin kyau kayan suka masaba. Cikin izza da kasaita yafara takawa kamar yana tausayin kasa . Saida yaje hargaban wani kofa sa'annan naga yadanna pin hatake naga kofar ta wangale . Wanda yake kunshe da kayan more rayuwa ba abunda kakeji saikaran A.C

wata mata na hango kan kujera wacce bazata wuce 57 zuwa 58 bah cikin kayanta na alfarma.hannunta rikee da newspaper. Dago kanta tayi ta sauke su hakansa , murmushi tayi hadida fadin welcome son. Cikin shagwaba fuska yace dont talk to me again. Zaro ido nayi jin yanda zazzakar muryansa mai dadin sauraro ya daki kunnuwana.

Kusada ita yaje hadida hade rai yana kinguni kamr gsk. Murmushi mom tayi tana mai fadin am sorry son i know i offended you please forgive your one and only mother. Tashi yayi yanufi inda take zaune hadida durkusawa kan gwiwowinsa yace am sorry mom amma kinsan ina fushi dake, meyasa baki kirani bah tunda natafi lagaos. Oh am sorry KABIR you know am always busy amma bazan karaba kaji . Murmushi yahi wanda yasa asalin kyawunsa kara baiyana. Yanzu dai kadawo amma zakayi month kafin ka koma koh
What mom KABIR yafada who is going to take care of my careers prodct.haba mom bayan kinsan company na na kifine muke muke producing kinga dole nadunga zuwa lagos dakaina sbd nadunga ganin kifin da ma'aikatana ke kawomin company kinsan last time ma rubbish sukayi . Sukasa nayi westing din hundred million just for transportation . Shiyasa na yanke cewa zandunga zuwa dakaina ina gannin aikin dasuke min sai sukawomin company. Ok mom kawai ta furta. Tace you need fresh air .KABIR. go and take your birth kayi sallah . Dagan kazo kaci abinci yana dinning , ok mom inasu fatima ne .oh bakajiba .uncle dinkune ya kwashesu wai dole holiday dinsu agidanshi zasuyi . Ok mom ina grandma .oh grandma tatafi aikin data saba . What kabir ya furta wato grandma tabata daina zuwa siyan goroba kenen.
Eh wlh yana iya . Ok ina aunty Amarya .eh tana part dinta , ok baranaje .ok tashi yayi yanufi part din Aunty Amarya . Sosai tayi murnan ganin kabir. Dan taba hira sukayi. Sa'anan yamike daniyyyar nufa oart dinshi ganin hakan yasa Aunty amarya rufe kofan tace alimbir ba inda,zashi hakuri yashiga bata amma taki . Bayanda ya iya haka yayi wanka yayi sallah ya chanja tufafi ya ci abinci futowa yayi cikin kananan kaya wanda suka matukar yimasa kyau wayanshi yaji yafara ringing dauka yayi hadida karawa havkinne yace hello.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

BANGAREN AMRIYA.
Ba'a zarce ko inada itaba sai gaban sarauniya sunainah. Durkushewa amriya tayi cikin gwiwowinta hade da fadin a gafarceni shugaba hakan bazata sake faruwaba .wata mumunan halitta nagani kan kujera irin na Aljanun ruwa .wani abu naga tafarayi da hannuwanta . Jikin Amriyane yafara kakkarwa sama naga anyi da ita hadida nakata da kasa. Ruwan tekun naga yafara girgiza . Kafun kacemai gabadaya Aljanun ruwa sun hallara mgn naga tafarayi ciki muryanta mara amo da dadin sauraro amriya kinyi kunnen kashi kin tsallaka iyaka dole ki fuskanci mumunan hukunci , hukunci dana yanke miki shine zakiyi kwana bakwai a daure ade damiki azaba ba sassauci baza kici bah kuma baza kishaba . Ki taimaka sarauniya kada kiyimin haka kidubi halin maraicina ki tausayamin. Cikin zafin rai sarauniya sunainah tace wannan shine hukuncin danayake miki daidai da laifin da kika aikata. Tashi Zeharis tayi daga kujerar datake kai daga bindinta na kifitayi da iya karfinta ta bugawa Amriya. Kara Amriya tasaki hadeda faduwa kasa. Gabadaya Aljanun ruwa amriya tabasu tausayi . Zeharis tace cikin muryanta mara dadi kuyimin sama da ita kacha naga sun dauka sukayi sama da ita hadeda daddaureta . Bulala mai mugun kauri da tsayi inkaganshi saikayi zaton da narkakkiyar dalma haka hada wannan bulalan na tabbata haka daki mutum dashi toh wlh saiyayi shekara yana jinya Zeharis batayi wata wataba tafara,zubawa Amriya ajiki ihuu Amriya tafarayi tana fadi kuyi hakuri nayi alkawari bazan sake zuwa ganin yanda duniyan mutane yake amma inaaa koh sauraronta zeharis batayi bah illah kara karfin bulalan da tayi.

Cikin zafin rai da kunan zuciya . Amriya tayi,ihuuuuu wanda yasa gabadaya ruwan tekun馃寠 fara girgiza.bude idonta tayi wanda suka kara rinewa sukayi brown sosai. Rintse idonta tayi hadeda cije lebenta takara sakin wani ihhun da gurnani wanda ya tsorata gabadaya Aljanu ruwa. tsinkewa kacocin sukayi .ta dura kasa hadeda mikar da bindin ta, ta shake wuyan zeharis. Ihuu zeharis tasaka hajijiya Amriya tashiga yi da zeharis tana bigata jikin manya manyan dutsinan dake cikin ruwan tekun , saida taga zeharis ta jigata sa'anan ta wurgarda ita . Dakarai Aljanun ruwa ne sukayo kanta hadida zagaye ta . Cikin bacin rai tafara hajijiya da ruwan tekun hade da wulli dasu daya bayan daya . Cikin muryanta nanuna gajiyawa hakan zalinci da hake musu tace'''''''''""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂妕oh Fans yanzu haka soma yakin 馃馃 daga taku ALKALAMIN baby isha馃枈锔忦煐婏笍.

wannan litafin is not paid book is free book .And i hope you guys will enjoy this book soon after馃尯馃尯馃尯馃尯鉁嶏笍
2/28/24, 22:00 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM馃尮鉁╓RITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍 BY 馃尮BABY ISHA馃尮 ALJANNAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂奝AGE 2锔忊儯. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" amriya tafara mgn kamar haka kinyi kuskure sunaina kunyi kuskuren tabani dakuka yi. Da nazu bamuku idonai. Kuka cigaba da zalinci acikin ruwan nan. Kema kinsani saurauniya karfi na danaku badaya bane . da inada niyar hallakar da kowa na tekun nan kinsan tsaf zan iya da karfina amma kitsani daga yau zalinci yakare kowa saiyayi rauyuwarshi kamar yanda yasaba a da. Cikin baccin rai sarauniya sunaina tace sokike mu gwabza ne. Kwarai inaso mu gwabza. Cikin dariyarta na mugunta sunaina tace naji na yarda idan nafadi wannan kujerar sarautar zan mallaka miki shi kuma na yarda zan zamu zamo baiwarki. Shikenen amriya tace. Tsalle sunaina tayi tadura agaban amriya. Hannunta naga sunaina tadaga hadi da tattaro ruwa tekun tana juyashi. Cikin zafin rai ta turawa amriya samun amriya yayi hatake ta fadi. Gabadaya Aljannun ruwan sunfara tsorata kada amriya takiyin nasara su shiga uku. Mike WA amriya tayi hadida yin gurnani. Dayasa kowa yafara tsorata. Brown Abu nagani a hannunta tana sarrafashi cikin kwarewa ta Turawa sarauniya sunaina. Cikin kwarewa sunaina ta kawce wannan Abu. Cikin karfin gwiwa amriya tayi wani irin juyi tabuga wani tsalle sai hakan sunaina danne ta amriya tayi sosai. Kakari sunaina tafarayi shikenan na saduda na zubar da makamai na. Ihuuu gabadayan Aljannun ruwan sukayi .suka dauki amriya chak suka dirata a wannan kujerar hadida cire hulan saurautan dake kan sunaina suka sakawa amriya. Mgn amriya tafara kamar haka. Nafada miki cewa duk karfinki zan iya dake. Amma kika kiji. Kowa ya saurareni yaji. Daga yau ni sarauniya amriya nabada umarnin kowa yayi rayuwarshi cikin yanci kowa yayi rayuwarsa yanda yake so. Yanzu ba bauta ba shugabanci . Ku kuma tanuna su sunaina dake yashe a kasa tace. Yanzu duk izzan duk karfin mulkin dakuke ji Dashi yanzu yana ina. Kuje nabarku da ranku kuma ni bazan dauke ku a matsayin bayi bah. Kuje. Tashi sukayi sukanufah cikin kogon tekun. Kallon Aljannun ruwan tayi Wanda fuskokin su dauke da farin ciki. Daya daga cikinsu amriya takira. Zuwa yayi hargabanta. Cire hulan sarautar tayi hadida doramai akai. Zaro ido gabakidayan su sukayi. Nasan zakuyi mamaki meyasa nacire hulan sarautar. Nacire ne sbd banaso badan nasamu hulan sarauta nayi fada da sunaina ba. Nayine sbd kowa yasamu yancin kanshi. Shewa suka sa suna Mai yimata kirari harta bar wajan tanufi cikin kogonta."""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" daga wayan kabir yayi hadida karawa a kunnen shi. Hello. Daga dayan bangaren kuma naji ance. Allah yakara nisan kwana Sir. Wa ennan masu kamun kifaye nan sunce bazasuyi bah saidai inkaima zaka bisu kuje sbd wajan yana da matukar hatsari sosai. Shikenen kabir yace ganinan zuwa. Katse wayan kabir yayi hadida saukarda nanauyan hajiyan zuciya. Car key dinshi yadauka hadida nufa hanyar waje. Mom ce taganshi hadida fadin son ina kuma zuwa yanzu. Oh sorry mom yanzu nan akayi kirana fish production. Yanzu kafasa yin satin dakace zakayi. Yes mom hamma I promise you idan nadawo 1 months zanyi a gida OK . Kinsan haryanzu company na basuda dolphin 馃惉 shiyasa nakeson ma zuwa dakaina naga abunda zasu kamo. OK son amma a jirgi zakaje koh. Yes of course. Flirt zanbi. Baranaje Dan flirt zai tashine 4 pm. Bye mom. OK son. Albarka tashiga samai daga bisani kuma yafuto daga gidan body guard ne suka fara bude ma kofa. Basu zarce ko inaba sai airport.. 4:30 flirt dinshi yasauka a Lagos. Fatowa yayi daga cikin jirgin hadida shiga wani motor. Direct wajan fishes production yanufah hadida indasuke safarar kifaye. Jirgin ruwa naga sunshiga sunkai wajan 20. Jirgin ruwa yafara tafiya. Cikin batsewa ya tsaya hadida kallon ko ina na farfajiya dajin da teku. Bangaren amriya kuwa futowa tayi daga...


Read / Download ALJANAR RUWA CE BOOK 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album