Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Masha Allah naji dad'in ganin Rugayya yau da Kamal duk da cewa basu samun damar magana ba but very soon komai zai dai_dai ta ,,,,




WAYE DUHU DA YA SHIGA CIKIN HASKE ,, SUWAYE WANAN HASKEN DA DUHU YA SHIGA CIKIN SU.........



MUJEEEE ZUWA

Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞




😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

page 3️⃣7️⃣➡️3️⃣8️⃣




BIRNIN LAGOS








" Gaskiya a wanan zubin an zo da abu mai wuyan gaske tabbas inason d'aukakka da duniya mai tarin yawa anmman taya gunki zata bamu umarnin aikata zina da mahaukata kuma mahaukata har bakwai taya ma zan iya kwanciya da kowacce mahaukachiya a jure lokachin guda har su bakwai kai noooooooo" buga teburin yaye wanda yasa sauran da suka kai goma sha biyar zare idano " Alhaji Ali kinan ya muka iya raba iyayye da yaransu ta hanyar satan jarirai muka iya zub da jinin akan gunkiyar mu muka iya sa a cire idon yara mata da maza sai kwanchiyar mintona goma kachal da zamuyi da mata shine wane abun firgita hakane "...






Dariya d'ayan yaye Alhaji Ali kinan kunsan wato shi bai damu da harkar mata bane shiyassa rayuwar sa ke tafiya a hakan anmman ai ne wallahi ko yanzu akawo su facemark kawai zansa na toshi hanchin burin gunki ce da dukkan mu kukanta da mahaukata bakwai kuma d'are daya mu kwashi sparm nasu mu kaimata banga wane abun tayar da hankali anan ba right "Yana nuni da hannunsa biyu biyu akan sauran i'yan gunkiyar " hummmm gunki nan ta mana wando da riga itta ta fidda mu kunya a idon duniya tsaya mutane ke alfahari damu da dukiyar ku yau da ace mu talakawa ne akaiw wanda zai iya ganin sunan sa ko a social media ne balle ma a buga shi a gidan jaridu har a ringa maganar sa ai ne da kaki kallo na ko mahaukata maza akace muyi zinna dasu ba wanda ya isa ya dakatar dane , dukiya na masifa nakiso wanda zan chi har jikokina bazasu wahala ba suna nan ya fitto a duniya Nigeria tasan da motsi na ina alfahari da hakan cewar Alhaji Husaini na cikin littafin na mai zuwa wato SIYASA KO DOKA .. " hummmmm shikkinan bazaku ganibane aman abun da "k'azanta sosai "dariya dukkan su sukaye nan aka daura Alhaji Sambo akan nemo mahaukata da adadin su domin chikka umarnin mahaifiyar su gunkiyar..




anan kam sai mucce Allah ya shirya su..




ABUJA
****************************************


Kwance take a kan kirjinsa sai shafa gashin sa da yaye luff takiye tana wane lunshi ido kamar tsohuwar mayya sai lashe baki take shima so abinda na lura dashi sakon nata nakai mashi inda yakiso hanun sa a kan gungumita ta chiki bargo sai motsi yakiye minti goma nan suka fara fitta hayyachin su suna romance na juna baji bagani tamkar mayunwata, wayar tace ta dauke amsa kuwa acikin d'akin tsaff na 'karema dakin kallo nan na fahimchi wane babban hotel ne da ya amsa hotel sake kira akaye nan yace "Hajiya d'auki mana abin ma ya'bata haushi wane mahaukacin ne likitan ya a daren nan tana cikin duniyar holewarta" zare ido naye sosai nan naga ashe Hajiya Maryam ce mata agun Alhaji Ali ko sunan mai kiran bataganiba Kasancewa ta fitta a hankali ta ,, Muryar Alhaji Ali taji yana cewa "honey ina kikashiga ina ta kiranki shiru " gyran murya taye ta ɗan zauna ta gyra gashinta tace "ammmmm ina toilet idan na fitto zan kiraka " datse wayar taye da kallo agaji Ali yabo watan jin Muryar matar tashi tamkar tana cikin wata gagarumin matsala,,, take ya kira budygurd nashi ya bashi umarnin sanarwa ma'aikatan jirgin sa zuwa cikin Abuja da safiya in Allah yarda 'karfe tara kinan….






yarda wayar taye ta kutuma mai uban ashar zata fara masifa wuff wanan saurayin nata ya danne ta nan da nan ya fidda ta a hayyachinta .



MU KUMA CIKIN BAUCHI






Tunda safiyar asubar fari Iro da Bala suka bar gidan inna Mairo 'kazamiya da tulin kud'in da suka tattara wane kam ma harda k'udinta da take 'boyewa inda suka barta a kwance kamar kullum sai Bukkar dake mata fiffitta a zaune tana hawaye ba magana haka suka fitta fashewa da sabon kuka nan bukkar ya fitta domin d'ibo musu ruwa a rafe ya sama musu abinda zasuce ..










Har tasha suka isa da Iro da Bala a inda suka raba kuɗi su dai dai har tagaika sunyi hatsaniya fillin rabon dukiyar a inda suka kama fada Iro ne yaye nasarar kayayyarda 'kanin sa Bala a 'kasa kasancewar sa daman 'kanin sa ne na ukku ma bin Jalo kinan sanadin haka Bala ya buga kansa akan wane dutse nan da nan kan yafara jinin tsorata sosai iri yaye ya fara jijjiga jikin Bala nan Bala ya mutu sauri kwashe dukiyar kawai yaye shi kad'ai ya kama hanya sai motar da zata kai a'a birnin Lagos ….. sai muce


RIP BALA YARON MAIRO ..
KAIKUM IRRO ALLAH SAUKIKA LAFIYA A BIRIN LAGOS YANZU KAM DAI ZAKASHIGA BIRNI SAI MUCCE A BI A HANKALI IDAN KA DAMFARE WANE YA YAFEMA WANE KAM BAZAI YAFE A ,




ALL THE BEST



😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

3️⃣9️⃣➡️4️⃣0️⃣






LAST PAGE OF PART 3






BAUCHI


AFTER ONE WEEK




Duk baran da Da Kamal yaye yau bai samu abinchi ba sai dai ruwa a bakin masallaci , yasha wahala kasancewar yau anyi ranan gashi ko abinchin bai samu ba har rana ta fad'i haka ya kuma China bayan gari ya kwanta a 'kasar wata bishiya daga nisa yakan iya hango wane tsaunin gini kamar dai a kewayenta da zama hakan na nuni cewa akaiw mutum a cikin haka ya isa bakin fillin yaye ta bara "karshin wane bakin mummunar mutum yazo ya koreshi haka ya hau anan bishiyar yana iya leqo abunda ke faruwa a ciki ,,






'karar mota ce ta farkar fashe daga gingid'in da yakiye bud'i idon sa yaye da kyau ganin wane babban mutum da matarshi sai 'karamar yarinyar da anganta anga a tsorachi take mirza idon yaye kasancewar yanzu kumburin ya sake yana iya ganin kadcan kad'an yarinya da ta bashi ruwa ranar a bakin tasha yagani je yaye kamar ya sauko anmman ya kasa 'to bare naga me yasa aka kawo yarinya nan a wanan gun mummunar mutum" yace shiga cikin zanar dukka su ukku sukaye nan Kamal ya tashi tsaye don ganin jin yanda ya kawo su ,,


gaisuwa sukaye cikin wane irrin amo mutumin ya tashe ya fara tsalle tsalle ya e wanan yarinyar ittace aka samu , nan chairman yqce "kwarai kamar yanda kace baka bukatar akawo yarinyar da ta saba ma haifar kaba don haka wanan marainya ce kuma shikkaranta bakwai kachal a duniya " nan Hajiya Binta tace mun chiyar da itta kayan da'di na tsawon wata guda gata nan burin mu kawai a wanan karon mijina ya ji zance na reps Ina tabbatar maka duk abunda kakiso zamu chikka nashi " dariya mutumin yaye yace aikin ku yakamata tsawon kwana bakwai zanyi da ita ina mata fyade daga nan zan d'ibi duk wane abinda ta fittar koda jinin ta hakan ne zaisa aikin ku ya kammala " rass gaban Hajiya Binta ya zube tsoron kar ya fitar ta mutu a hanun sa tunda itta yarinya ce shikuma jibgigigine ,,






Mammaki ne ya chika zuchiyar Kamal da irrin wanan mutanen tunda yaji kalmar fyade hankalin sa ya fara barin ganganr jikinsa haka suka fitta da cewa zazo dawo sosai Rugayya take kuka " Mommy kar kubarbe a hanun wanan ba'kin mutumin kashi ne zaiye wallahi Daddy 'kankwanme hanun Daddy taye sharita yaye ya bata "ke don Allah bar jikin na chan zakiye ne ba dadddyn ki bane kinji ko sha sha sha burina samun kujera reps baki ba" haka suka juwa ganin haka wanan boka yafara kashi baki yarinya zo ki amshi abu mai dadi kinji ko ture shi tafara ye gsnin yana tatta'bata , ba'abunda ya fad'o mata a rai sai maganar da Mama marayu take musu na cewa su kuji mutumin da zaina tab'a musu jikin su ba mutumin kirki bane zare wandon sa yaye ya fittar da doguwar jilarsa yana shafa mai wasu abubuwan tsafin sa na magani zare ido kawai Rugayya takiye nan yazo ya danne ta yana junna nata abun wai ta gogge mai da 'karfe Kamal ya sau'ko daga saman ittace da ya karya wane rishin bishiyar shiga yaye ko excuse babo boka da hankali da bakan saura abunshi a gaban Ruqayya bai masan an shigo ba itta kuwa sai turjiwa takiye tana " Allah ka taimaka min waye mai taimakon nawa " shigowar Kamal yaye dai dai da ……………….


















ABUJA




Haka Alhaji Ali ya amsa kirar yaron gidan sa cewa an samu wasu mahaukata biyar sauran biyu a cikin jahar Kano don haka yace a 'boyesu har sai ya dawo daga Abuja a nemo sauran kuma " budygurd ne ya bud'i masa motar ya fitto chikin shigar kamala fuskar nan tashi a ya motar burin sa kawai ya shigo yaga halin da matar shi take ciki domin a daren jiya ya kasa barchi sakamako jin sautin muryar ta a cikin wane halin ,,,,,,








Jamal ne ke zaune kwana nan ya rasa abinda ke damunshi akan muna nan mafarki da yakiye wane zubin kuma yana ganin fuskar yarinyar nan da ya baiwa taimako a cikin gidauniyar marayu,,,, sallamar mahaifin sa yaji da gudu ya masa oyoyo daga sa sama Alhaji Ali yaye ya sumba ce shi a neck nashi yace i miss you my boy " a i miss you too Daddy nayi kewarka zauna a kujeru sukaye where is your mom abunda yace kinan kallon sa Jamal yayi yace ammm Mommy ai nata nan I think yanuz kusan one week Bata Nan " what cewar Alhaji Ali da ya Micki shidai Jamal kallo kawai yakibinshi dashi ganin bakin fuskar sa






(ne kuma 'kanwar soja nace Jamal kai yaro ne bakaga komai ba indai a fuskar uban nan naka ne ).......





Kiran ta yaye a waya kusan two misscall bata amsa ba , hakan ya hargitsa tunanin sa anmman cemin taye tana gida daki kawai ya shiga ya kwanta tunani fal a cikin ranshi.






lokacin da Alhaji Ali ya kira Maryam suna wanka da saurayin ta don haka batsa ma me ke faruwa tana fitowa yaye dai _dak da kiran sa na ukku tsaki taja ta amsa mu honey " hararra saurayin ya buga mata wai kishi yakiye hawa kan 'kafarsa taye tana hargitsa 'kashin kansa tama waya 'umm na'am ranka shida'di ,inajinka barchi nakiye shiyasa " danne abun yaye yace " ammm ina Jamal " honey Jamal nan kasan yau weekend yazo mun gaisa ya kuma part nashi okay no proplem Ina hanyar shiga Abuja yanzu kimin tanadi na musamman amsawa taye badon taso ba …




a gaggauce ta shirya ta sallemi saurayin nata ta shiga mita da security nata ta iso gidan zaune Alhaji Ali da Jamal akan kujerar ta iso rass gabanta ya fad'i nan tafara kakkarwar zaza'bi nan Alhaji Ali ya mi'ki tsaye yace "............






****************************************
MAIDUGURI
Saukar Buba a tashar motachi Maiduguri yaye kimanin awa ukku mai kyau saboda rashin sanin cikakken me takawo shi garin nan kuma ina zai sauka wacce irrin hatsabibiyar rayuwar zai fuskanta a wanan yanayin hawaye ne suka sau'ko a bisa kumatun sa bai hana su zuwa ba kuma bai shari su ba domin kuka ma rahama ne a garishi

dai dai da tahuwar malam Salihu a cikin napep yazo domin d'aukar matarshi da tadawo Adamawa tsayawa yaye a inda Buba ke zaune yana ta zuba hawaye kamar da bakin 'kwarya haka adda salma'' ta iso fillin ganina bunda Mallam Salihu ke kallo taye hala kawai zuchiyar tace ta buga da 'karfe ta e "Mallam mujee ko shiga napep nin taye ya taimaka mata da shigar da kayanta nan ya juya zai shiga ya tu'ka Buba ne ya 'kama 'karfin '"bawan Allah ka taimaka min da fillin da zan kwana banda kowa a cikin garin nan ne ba'ko ne ina samun sana'ar da zanyi zan bar ma gidan anmamnn ka taimaka yanzu don Allah " hana bawan Allah sanin kanka ne duniyar yanzu tazama abun tsoro a garimu taya zamu yarda da kai har mukaika gida idan ka cutar damu fa,?"



Murmurshi mai 'kuna zuchiya da ciwo Buba yaye yasa hannun dama ya gogge guntun hawayen yace" ne bamai cutarwa bane kuma ne ba mugu bane taimakon kawai naki nema shikkinan ku tafe idan Allah ya tsara min rayuwarta ba abunda zan iya aikata wa 'kaddara tace " ya juya ta da napep yaye nan Adda salma'' ta tsure kamar ta janyo shi ta shigo dashi nan da nan tace " Mallam " birki yaye da yasa Buba juyuwa a tsorachi yana zazzare idano yana kallon abinda ke iya faruwa ta chikin napep nin nasu.............



LAGOS


Iro ne ke tsaye a wane teburin mai shaye sai ganin mutane dake zirga zirga a cikin tashan yake gabaɗaya ya tsure ganin abinda baya tsammanin. Lagos nen tunanin yakiye ya za'ayi ya samu inda Hashim yake a wanan garin gashi wayar tashi ma kashe wane ne ya tsaya a kusa dashi mai motar taxze yace " ina zuwa Mallam "amsawa yaye da cewa unguwar goni zani nawa zaka kai ne ɗari biyar "suka shirya nan ya shiga yana shan ruwan purewater da ya saya kallon sa ta madubi mutumin kiye inda ya zauna a baya da wasu mutane biyu a ciki sai na gaba chan suka yanko wani dajin tamkar ma fi kusa da 'kauye ce zagaye sa sukayi nan ido yafara raina fata yace "....................



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


Alhamdullah 🥰 the end of part three dukka dukka Anam na dasa al'kamin na ya huta , nima na huta kuma ku huta , ina godiya sosai bisa so da 'kauna da kuki nunamin , Allah bar "kauna ...


mu had'u a part four shine 'karshin labarin da yardar Allah..






🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*
💋💎TSOKACHI💎💋

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata kasance da ne. idan har ya biya FARASHIN SO da 'kaunata IN DA RAI DA RABO...


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️💞





The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
4️⃣1️⃣➡️4️⃣2️⃣



BAUCHI

" Allah ka taimaka min waye mai taimakon nawa " shigowar Kamal yaye dai dai da Zinduma mata mafi lafiyayye a wanan lotsa lotsa kumatun ta da yasamu damar cikowa saboda guntun hutun da samu a gidan Hajiya Binta , iccen nan Kamal ya maka masa a 'keyar sa saurin mayar da wandon sa yakiye yana juyuwa "wane da"an kutumar ..... sake buga ma iccen yaye nan ganin sa ya dauki gaba ɗaya sautin a ya tsaya tashi Rugayya taye ta gyra hular ta a firgichi taga tulun dake kusa da ita ta d'auka rass ta buga mai a kanta wane wawan zagi ya buga nan ya kurma uban ihu da yarazana su durgusa wa taye ta zaro kuɗin dake 'kife nn Kamal yace mezakiye da abunshi "waiyoo ko bil'adama i'yan sanda zasu kamu ba kuɗin mota ce mu kwashi mu gudu mu bar garin nan idan bahaka ba Hajiya Binta ce zata zo ta dauki ne kaji ko " boka ne ya katse zu da mirginawa zai chukumuta saki rarrumanbtulun yaye nan kamal ma ya buga mai iccen abun sai yazo a tare ihu ya buga da dajin ya amsa nan jini ya fara kwaranya a saman kansa kama hanun Rugayya yaye suka fara gudu don barin sansanin wanan yankin " jan hannu Rugayya taye sai hakki da tsakiyar nan ya tsaya kizo mu gudu akaiw wane. cikin gidan zai iya biyo mu nagaji wallahi 'kafata bazan iya chigaba da gudu ba zufa ce ke ta kitto mai shi kanshi badon yasan da wahalar daji a kwana nan ba shi kanshi bazai iya wanan gudun ba yarda iccen yaye ymatso kis da ita ya kafa guiwar sa a 'kas gida d'aya yace " hau bayana barayi tantamar komai ba ta hau doguwar ajiyar zuchiya ya sauki ya shure ta yana fittowa daga cikin dajin..



Please Login or Register in order to submit comment