Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaye ya shirya aya dishi asibitin inda yasamu har Jamal ya farka yana ganin Alhaji Ali yafara firgita tunawa da wasu kallamai yasa ya dawo chikin hayyachin sa ya dai_daita nitsuwa sa yaro mai basira kinan Alhaji Ali ya zauna kusa dashi "my boy hankali na ya tashi lokacin da Mommy ka ta kira wai bata ganka a gida ba daga 'karshi na nufa d'akina ina kashiga haka ne ya kai ka chan kuma ," ?



" Haba Alhaji baika mata ace yana kwance a gadon asibiti kana masa wanan tanbayoyi "kallonta yayi sai yace "okay shikkinan "shi kanshi Jamal ya sake jikinsa tundaga wanan lokacin Alhaji Ali bai sake tambayar Jamal abunda ya kaishi d'akin sa ba itta ma Hajiya Maryam bata tambaye shi komai ba ,shi na Jamal bai kawo maganar ba, haka suka chigaba da rayuwar su ,abu d'aya Alhaji Ali yaye shine sanya camera a d'akin sa da kuma matakan tsoro na sirrin sa......



****************************************
WAIWAYEN ABUNDA YA FARU DA JAMAL A D'AKIN SIRRIN BABAN SA

****************************************





Nan yaye fitsari a wandon sa fridge ya bud'e ko zaiga ruwa ya sha ya dawo chikin hayyachin sa , ganin abinda ke fridge nin ne yasa ya zube a sume awannan gurin.

Bayan awa d'aya nishi mai 'karfi yaye ya tashi sai zare ido yakiye sakamakon ganin kayan ciki da kuma wasu sassan jikin bil'adama a wanan fridge nin ciki kuwa harda kan driver sa na mota lokacin da ya 'bata aka neme shi ak rasa "hakan na nufin Daddy d'an mafiya ne " saurin toshi bakin sa yaye nan yagalabulle na motsi shiga yaye yaga wasu takardun a manne. bord da wasu picture's n abun mammaki wasu matane wasu kuma yara da dai sauran su ,abunka da d'an boko haka yasa paper's a. gaba yana gani , tunani. sa ne ya tsaya chak a kan wane babban frame na yaro 'karami ganin cewa lallai shine yana jinjiri ya kafe rubutun peper"s nin da ido yafara karanta wa a sannu a hankali,. MUHAMMAD JAMAL ba yaro na bane wane babban al'amari ne ya faro gunki mu ta bada umarnin tana da bu'katar jarirai sabin haihuwa har goma sha shidda anan aka rasa yaro d'aya nikuma na d'auki da niyyar yazama yaro na , ha'kika inason ka Jamal so mai tsanani an sato wanan yaran daga asibiti dake Adamawa state a chan Yola North a ranar 1\1\2000,. nishi mai 'karfe Jamal yaye idonsa na hawaye , nan ya chigaba da karanta wasu abubuwa dewa da uban nashi ya aikata a rayuwar sa , sosai ya firgita da razana hakan yasa ya yanke jiki shi ya har ya buge kanshi da bango anan ya samu rauni a samar goshin sa,,







Bayan awa biyu wata kyakkyawar mata ne ta bayyana a cikin sararin kaya goshinta sai walƙiya takiye nan ta zuba ruwa daga yatsunta a fuskar Jamal sama ta ɗauki shi bata sauki shi a ko'ina ba sai a kan gadon Alhaji Ali sanan ta gyara komai tamkar ba'abunda ya faru nan ta shafa fuskarsa a tsorachi ya farka , " kar kaji tsoro kaceee ko ka kasance mai 'boyi sirrin Alhaji Ali idan ba haka ba duk wanda kagayawa hakan mutuwa zakaji kuma ina da ya'kinin cewa kai nin wane babban mutum ne kuma yaro mai fikira da basira don haka duk ranar da ka kuskura ka furta kalmar akan hakan zaka mutu , " cewar matar , ganin ta yakiye chan ya nisa daga tunanin sa yace "to anmman zaigane ai tunda nashiga" , a'a bazai ganiba ba kuma har abada bazai sani ba saidai watarana ina tabbatar ma asirin sa zai tunu kai kuma ina ma albishir da cewa zaka tsira daga hanun sa ka nuna tamkar bakasan komai ba right ,"?






Girgiza kai yaye nan tabashi hanun ta ta sanya mai zobe mai kyau kaga wannan zube babo mai ganin sa sai kai duk sanda ka bukaci ka gani ne ka murzata sanan kuma idan kaga wane abun cutarwa ko tsoro banza ba kuma to ka murza sau ukku , ina tabbatar ma da cewa zaka tsira da yardar Allah ," tooo nagode anmman ke wacecce " murmurshi tayi "kai yaro ne bakasan komai ba anmman ne nasan ka harda kakkan babban Mama ka , bai gani abunda take nufi ba kawai sai Mama ya chigaba da cewa to waye Mamman na " ohhh Jamal a tunanin na Kamal ne kawai mai yawan surutu da Rugayya kamar parrot take kai kuma kullum shiru bana ganinka idan na kawo ma ziyara ashe ba. hakane ba baka sannu fillin hira bane ko ?"to Aunty waccece Rugayya kuma waye Kamal kuma waccece Mama na kuma ina zan gansu??? "!!!




Shiru tayi chan tace" 'KADDARA ce ta raba rayuwar ku anmman ƙaddarar da tarabaku ittace zata had'aku bazan iya gayyama ad'aya daga cikin abinda ka tambaya ,ba'a domin ba"aban izzine ba , duk cikin i'yan uwa ka ba wanda na ta'ba magana dashi har na bayyana a haka sai kai , kasan me yasa "a'a " to dalilin shine kai kana cikin mayuwachin hali idan ban fitoo na taimaka maka ido da ido ba zaka hallaka ,idan ka hallaka kuma ,burin wane a duniyar bil'adama zai chikka, sai dai na taimaka musu ta bayan fage to wacecce take zuwa a mafarki na "hummmm ittace i'yar uwa ka Rugayya zum'bura yaye yace kinan ittace ta gidan marayu Gombe , murmurshi tayi tace kwarai ba shakka sai dai ai bata gidan yanzu sanan kuma ka tambayi ne mahaifiyar ka ko, itta i'yar asalin garin Adamawa ce anan aka haifeta ,anmman kuma nauyin nemo i'yan uwan ka an rataya shi akanka ne ba akan kuwa ba " jin alamar ana tafiya a saman steps tace "na barka lafiya" kafun yaye magana ta wanke shi da mari har ya suma sanan kuma ta shafa jikin sa nan zazzaɓi ya hau , ta 'bacce 'batt nan Alhaji Ali ya shigo da matar shi


WANAN SHINE ABUNDA YAFARU A BAYA ,,

i"am shocked when I hearing this story of that women ,, WHO IS SHE.



Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞











🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
5️⃣9️⃣. ↔️. 6️⃣0️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.




****************KANO****************




Kamal ne ke zaune sai rusa kuka yakiye ba'abunda yaki kira facce sunan ckanwata sa ha'kik'a an smcutar dashi da kanshi yaje ofishin i'yan sanda suka kore sa ya kasa aikata komai, baisan yanda rayuwar sa zata kasance ba tsawon kwanaki yayi yana cikin wanan mayuwachin hali abinchi ma wahalar ce yaki masa Bama haka ba samun abinchin kanshi sai ya wahala kafin ya samu abinda zaisa a baka , kwatsam watarana kamar ranar juma'a ana hada_ahada a birnin Kano Jamal ne cikin tsananin yunwa da ba'kin ciki da takaichin halin rayuwa ya nufi taraffic line da wasu yara sai su gogge mota da ke tsaye na glass na chiki sai ya basu ko hamsin ko d'ari bai lura da cewa traffic nin ya kuma green ba y azo tsallakawa wata 'katuwar motace taye awon gaba dashi ba zato ba zattasamin yaye ihu sai jini dake fantsalowa a saman kansa da wasu sassan jikin sa kafin ace ne mutanen sun taro a fillin ana ta kallo wasu kuma harda vedio sukaye din sawa a kafafen sada zumunta ,ko a sauya labarin, wane matashin ne ya sauko cikin shigar farar suit da white shoe sai farib glass da ne manne a kyawawan idon sa da gudun sa yazo. nan na ga motochin da suka kai goma a jure sun bud'i 'kifa sun fitoo cikin shigar unirfom na sojojin neavy suna gudu a hankali suna bin bayan wanan gayen isowa yaye nan mutane suka matsa sunan ganin wanan kyau kamar madara ko nace kamar balarabe, motar da ta buge kamal kam tube taye gaba bata tsaya ba, "subhanallahi" tuni ya d'auki Kamal ya rungumi a jikin sa nan kayan sa ya wanke da launin jini but bai tsaya dubawa ba ya nufi motar sa da gudu nan wane soja ya bud'i motar wane kuma ya hau driving, tashi yaro tashi kaji yana magana da wane irrin Hausa tamkar ba bahaushe ba , marin kumatun sa yakiye| anmman a banza zare court nin yaye ya sanya masa a jikin sa dal dai hannayen rigar kuma ya daure mai kai don kar jini yayi ta zuba , direct asibitin Aminu Kano suka nufa a inda sukace sai an zo da i'yan sanda mari ya sakarwa doctor dake musu wulakanchin cewar ba'a amshi suba da tsawa nan wasu doctor's har sun fara hallara ya fidda id card ya nuna musu "sorry sir" shine abinda naji suka furta a gaggauce aka tafe dashi zuwa emergency room domin bashi a gajin gaggawaa , "tallafi muna bukatar jini ledaer biyu saidai bamu da kalar jinin sa a kasancewar yana da jini mai 'karfin gaske, okay ko gwada nawa ,abun mammaki yalla'bai ai jinin ku d'aya ba a cika samun dace haka ba" girgiza kai yaye na ya kwanta a gado mafi kusa Kamal drict jinin ke tafiya daga hanun sa zuwa hanun Kamal, har aka samu yanda ake so , tashi daga barchi yaye ya bud'i idon sa jarr akan yaron sai ganin sa takiye haka kawai Allah ya daura masa don wanan yaron Kamal ne a hankali ya bud'i idon sa da sukaye jawur ya sauke su akan na SAFWAN dake kallon sa cikin tausayawa ganin jinin mutumin na shiga a hannun sa ya ɗan zare ido doctor ne ya shigo ya duba a kana aka tsayar da shigar da jinin domin an samu abinda ake bu'katar samu,




BAYAN AWA D'AYA

Sallah Safwan yaye ya dawo da kayan abinchi da drinks ya samu KAMAL sai kuka yakiye yana hawaye " me sunan ka" tambaya da yawa kamal kinan shiru yaye don Allah ka taimaka min 'kanwata zasu ya kara "shiru yaye ya shafa kanshi shikkinan naji ga abinchi nan KAMAL ya sa hannu baka hannu. kwarya saida ya chinye abinchin tass brown jollof rice da kuma peper soup sai juice da yasha gora biyu takke, hawaye Safwan ya gogge na cikin idon sa don yanda yaga yana chin abinchi tabbas akaiw yunwa da 'kunce rayuwa a tattare da wanan lamarin yaron , to baka gayyamin sunan kaba " suna na Kamal" nan ya kwashe komai ya gayyamai bai 'boye masa komai ba domin duk ranar da ya tuna kallamai irin na mahaifin sa Baffa sai yaje komai ya dawo masa shi a rayuwar sa, Gaskiya ,amana, cika alkawarin,sosai Safwan ya tausaya masa sanan kuma yace " nikuma sunana Safwan lawan buozum haifaffen scan Niger ina chan a Neamy iyayye na suki mahaifina kuma shine sarkin garin Niger nazo Nigeria ne damun training na wane course na wata shida yau na kamalla sai dai yanzu nayi asarar tiketi na sakamakon bazan iya tafiya na barka a wanan yanayin ba , idan ka amince ka yarda dane ka biyoni mujee gidan mu kaji, "shiru Kamal yaye to 'kanwata fa , shiru Safwan yaye yace , zansa a binchiko mana inda take , a zuchiya sa kuma yasan shikkinan an rasa ta har abada tunda yanzu da maganar ma yakai wata biyu da sati ukku sanan bawani information akan gidan wanda a ka kaita tunda Kamal bai saniba da rarrashi da 'kauna ya kaishi hotel nan yasa aka sayi masa tufaffin nasu kyau da fashion da k'amshi wanka yakai sa sake da gyran face abunka da harkar masu kuɗi nan da nan fuskar Kamal ta chanza taye fess nan naga muguwar kama da yakiye da d'an uwansa Jamal gaba_adaya tsarin hallitar su d'aya abu d'aya Jamal zai nunawa KAMAL wayewa da kuma jikin hutu wanda muna sa ran cewa Indai ya samu kwanchiyar hankali da nitsuwa tsaff zai kuma Jamal ,,,




****************NIGER******************

Babbar airport djori hamani dake cikin birnin Niger , moto chi ne da suka kai kimanin goma sha biyar sukaye dirar mi'kiya a sansanin fillin suna jiran isuwar Safwan, lawan buozum, chan jirgin ya iso cikin yakin isa yake taka matakalan jirgin sanye take da bugagiyar shadda da tasha na'ura jamfa da wando kalar samaniya sai agoggo da zobe dake hanun haqqun sa, glass yasa a idon sa sai bakin sa dake motse da alama chimgam ne , daga 'karshin matakalan wasu mutanen da kayan jajjaye suka shimfida wane 'katuwar darduma kalar kayan su wasu i'yan mata ne suka fitto sanye da jan kaya sai hijjab nasu da ya rufe iya 'kirjin su murmurshi yakiye da ya'kara masa kyau da kwarjinin nan suka zube suna kai gaisuwa a garisa , mammaki ne ya tukaru ko wanin su ganin wane kyakkyawar yaro fare tass kamar yariman su Safwan sanye da kaya na kanti mai kyau da kwalliya irin na yara masu kud'i Kamal kinan Wanda gaba-d'aya a tsorachi yake yau ne ranar ta farko da ya shiga cikin jirgi don ma Safwan yana rarrashin sa a cikin jirgin, har suka iso kayan jikin nashi ma takurashi yakiye abunka da ba sabon ba, haka ya shiga cikin wani 'katuwar farar mota suka marasa masa baya , sai cikin masarautar su ..













Al'kamain 'kanwar soja ✍️💞💞💞




















❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️💞
08101235739











ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION


بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci,
amma mugunta takan sha kan mai zunubi.



Page 63 ↪️ 64


****************KANO****************



Kyakyawar yarinya ce fara tass sanye da abaya mai launin pink taye mompola da d'ankwalin habaya sai bmhandbag da ta rataya a hanun haggu rike take da qatuwar waya 'kirar iPhone 7+ duba a goggon hanun ta taye taja 'karranin tsaki sanan ta fitta daga d'akin nata mai kyau da 'kawa direct dining table ta hau ta fara buga spoon biyu biyu dake hanun ta tana "yunwa nakiji yunwa nakiji !!yunwa nakiji!!!, shiru taye ganin wata mata tazo da gudun ta ta chigaba da buga spoon nin tana rera wakar "yunwa nakiji" matar ne tace "sorry Hajiya ta hau zuba mata abin breakfast nata , indomie ne da soyayyen kwai sai arish da aka soya da peper soup da kuma kayan ciki shi ta zuba mata ganin girman dining nin da naye mutum goma zasu iya zama har chairs su rage nan ta daina bugawa tea ta 'kur'ba ta tashi tsaye da 'karfe saitin wane 'kofar tace "yunwa nakiji" ai baiye mintin biyu ba naga wata mata mai dan 'kiba ta fitto da Baga a hanun ta da alama namijin ne tama cewa " kedai Rugayya bansan yaushe zaki girma ba" juyawa naye da kyau don na kuma kallon yarinyar tabbas Rugayya ce da nasani 'kanwar Kamal dai da suka zauna a Chan shikkaru goma dasuka gabata , ban gama fitta daga rud'adin ba naga go Ahmad dake rigi da hullar sa yana masifa da d'an d'aga murya" daugter yaushe zakiye hankali ne ai muna fitowa mutum sai ce kawai ya sani ,"ai kuwa a gayyamata kowa. sai ta tashi daga barchi cewar wata matar dake fitowa nan naga ashe Aunty Ruma ce taye kyau ta 'kara cikka sosai , haka Zainab ma ta zauna nan dukka suka zauna ai kuwa Rugayya wasu yara ne guda biyu suka fito da dan gudun su suka taho gun Rugayya d'an durgusawa taye suka sumbachita a namiji da macce kinan da zasukai shikkara goma , suka gaida iyayen nasu kowa ya zauna serving na kowa akayi suka fara yi Daddy Ahmad kinan haka suki kiran sa lura yaye da Rugayya da take juya chokali bata chin abinchin don haka ya tsaya suna Aunty Ruma da Aunty Zainab kallonta sukiye ," daughter what happened to you, ke da kikace yunwa" zum'biro baki taye to Daddy baku bani ba wanda yagani yace nayi kyau kuma duk ku kace am distuber a gidan nan" zare ido sukaye Ruma ce ta san me dauriyarta tasa luma a bakin ta Zainab kam ta'be baki taye "to banda abunki kince yunwa kiki je right to ce abinchi zamuyi magana k{" girgiza kai tsye alamar ta gamsu nan ta ture abinchin tsaffff suka tashe a tare , mujaheed da mujaheeda ne suka sallami su bus na school nasu yazo sai kuma , Rugayya da ta share bakin ta da tissue tace"




Daddy am ready murmurshi yaye Zainab ta karkace baki tace" yunwa nakijiiiiii" Ruma ce takaima ta naushi Daddy yace wanan kam daughter kuki tsokana ko " to ya zamuyi da itta haka take kullum da safe sai tamana wakar nan " duk dariya sukaye Rugayya tace " to mummy's ai kune kuki late mussanm in Daddy na d'akin ku wai love nikuma".... kirar wayar sace ta katse su nan ta sallame su ta bi Daddy waje driver ni ya bud'i masa ita ma hakan , "BUK zamujee" cewar Rugayya daddy ne ya ganta ko daugter shi afuwan mu fara zuwa Aminu Kano hospital dai ko , baki ta turu "haba Daddy zanyi late fa ," okay shikkinan kin kusa ai fara driving na huta" ,dariya sukaye dukan su "ahtooooo ai ko zanyi driving sai kunji school tare ,suna hira suka isa " sumbata mai kyau yamata a saman koshinta "okay daughter take care of yourself "you too Daddy ,,",,,,,




Shiga makarantar taye direct ta wucee helth deperment na MBBS yau gani taye school nin nasu ya ce ka hango ilham taye tafe suka gaisa ilham what happened yau naga ko'ina mutane ," don't worry "ƙawata daman hakane zaki saba ai , but akaiw wanda suka samu scholarship na karatu anan naga suma sun fara hallara suna shirye shiryen fara karatun "tace baki ba yarda da tace komai ba suka shiga Class don fara lectur's
..


** ************ BORNO****************



"Please Umma kar ki rushi min mafarki na na zama Barrister a rayuwar ta government ta bane scholarship na sammu damar da zanyi karatu batarda bukatar kudi ba sai ɗaya ake samun wannan damar da kar kubari tunanin wane abun ya sa ke rusa mafarkin i'yar ke guda daya dake ka mallaka a duniya kuma ma inajin a jikina tafiyar wane Alkaire. ne Please Abba kasa baki a wanan maganar umma ta barni na chikka muradin" cewar Suhaima dake kuka da peper's a hanun ta jan numfashi taye " hakane i'yata anmman Kano babban birnin ne kuma wanan makarantar duk Nigeria an sanda itta anmman ke macce ce yarinya kuma ina tsoron fad'awar ke wani yanayin a Chan, shiru taye anmman kai Mallam me kace Mallam ne yaye gyran murya maganar gaskiya ne wanan ni kaina bazan fiye bayan tafiyar ke hakan ba domin macece ce ke yarinya yazaki rayu a wani birnin daban Kano da

Please Login or Register in order to submit comment