Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register




Daga lokacin da ya fitoo bakin tasha nan ya sauke ta daga bayansa ko kallo mai kyau bayayi sai sauki numfashi d'aya bayan ɗaya yaki ya mi'kiwa yaye a 'kasan bishiya itta ma zama yaye sai ganin sa takiye , ganin mai tallan purewatet taye nan ta gwala mata kira "mai ruwa bani ruwa " da sauri yarinyar tazo ganin KAMAL sai da tarazana Rugayya dake tsoron kar i'yan sanda Dukansu don gani takiye tamkar boka ya mutu tace "kinsan shine kike kallon sa sai kace mayya ruwa zaki Banu nan ta amshi ruwa hudu tanada sabon dubu daya amsa taye tabar bokitin ta nemo sanyi sanm bata cuci taba nan Rugayya ta amsa ciki wautanchin ta tace dukka wanan sanyin namu ne ta hau mata godiya " a hankali tasha ɗaya Kamal d'aki jinsu sama sama ta matso kusa dashi nan tabashi ruwa kallon tsabb ta mishi nan ta gani cewa shine wanda ta baiwa ruwa , wanchan lokacin ciri hular ta taye ta gogge mai zufar kansa tana mai mai murmurshi ta nan mai kyau bud'i losa losan idon sa yaye shima cikin dauriya ya mayar mata ruwa ledaer biyu ya sha sauran ya wanke fuskar sa , nan suka zauna anan kuma sukaye sallar dare , hankalin tashi yake tunanin shi kanshi bai san inda zaiji ba ga yarinyar nan kuma ina zai kaita kamar tasan tunanin da yakiye ga yunwa saki fidda kudin taye tace kaga wanchan abun kasanshi ne "kamal ya girgiza kai alamar a'a " kai dan 'kauyi ne ko!? ne kuma marainyar ce bani da uwa bani da uba bani da kowa sai kai shin zaka zama d'an uwa na kuma Yayya na " tsokar jikin kamal ya tashi nan da nan hawaye suka fara zaryaa a idon sa hannu Rugayya tasa mai ta gogge kar kayi kuka idan baka sona zan tafe chan gun wuta Nan na mutu rungume hanunta yaye yaye yace nima banda uwa koma banda uba anmman ina da i'yar uwa yanzu kin aminchi ke zama 'kanwata " hawaye ne ke malalowa nan ya share su yace " wanan kyakkyawar fuskar nan take mudin ne Kamal Ina rawaye bazau lallace da hawaye nan ba zan zama mai baki kariya iya 'karfina kuma iya tunani na rungumi juna sukaye suka kicce da kukka mai ban tausayi wanda ni kaina naji sunbban tausayi ,,,,,,,,,,,





AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA ✍️💞



🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


💋💎TSOKACHI💎💋

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata kasance da ne.
duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️💞






The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
4️⃣3️⃣➡️4️⃣4️⃣



************MAIDUGURI************



Adda salma ta tsure kamar ta janyo shi ta shigo dashi nan da nan tace " Mallam " birki yaye da yasa Buba juyuwa a tsorachi yana zazzare idano yana kallon abinda ke iya faruwa ta chikin napep nin nasu.............
Hankali na ya gaza kwanchiya da alama wanan akaiw wane abu a tattare dashi me zai hana mu dauke shi idan yaso ya sau'ka a dakin waje tunda ba kowa " shiru yaye na minti biyu nan yace "kai bawan Allah tsaya chakk ya tsaya kamar baisan dasu a ya biyo da hannu Mallam Salihu ya mai nuni da shigo , shiga yaye nan yafara zuba musu godiya wanda har 'kwala ke zuba a idon sa , minti talatin kachal suka iso wanan gidan daga 'kife ga massalachi yara ke wasa duk da cewa nangariba tafa kawo kai dewa nata alwalla don amsa kirar Allah ayesallah nan suka sauka kyakyawar yarinya ce mai shikkaru bakwai a duniya ta taho da gudu ta rungumi adda salma' " mama mama mama oyoyyo Suhaima kenan kar fa ke karya ne mujee gida. murmurshi Buba yaye nan da nan yaje 'kaunar yarinyar har cikin zuchiyar sa nuna mai wane hula malam Salihu yaye ya nuna mai da'ki da katifaa ciki anyi siminti mai kyau ba laifi ga wutar lantarki duk da cewa babo fanka
da darduma cikki kuwa harda buta a 'kife durgusa wa Buba yaye tamai godiya nan ya shiga ciki ya ajiye ledaer sa ya tafe massalachi dogon Allah yaye sosai da Allah ya bashi mafita da sana"qrye kuma ya kareshi daga sharrin shaidan da zai karya musu al'akwafi ko yace amanar su bai fitta a massalachi ba saidai yaye sallahr insha , nan ya dawo juyi yafara saboda tbwar dake fara damunsa sallamar Mallam Salihu da kwanon suka biyu sai Ruwa ya sa buba @zama nan suka gaisa ya bashi abinchin da cewa magana gamawa zaka fito na gabar da kai ga baffa na mai gidan nan da kakkan na kaina kagayyamusu gaskiya game da waye kai nan ya ɗiyata barshi Buba ne ya maimaita kalllamai nashi WAYE NI ( littafin Arush) ne kaina bansaniba shiru yaye kamar mai tuna Abu chan Kuma ya bud'i towon shinkafa da miyar kuka ce mai kyau wanke hannu yaye ya hau Chi baji bagani kamar baisan towo ba, kammala wa yaye a gaggauce ya fitto daga zauren gidan mutum zai je hayaniya kad'an 'kad'an yana tashi saboda gaba-daya dangin sun hallara a gaban tsohon so kuma tsohon limamin masallaci su zama Buba yaye yana kallon su da daya 'daya yagaisa dasu cikin ladabi da biyayya daga ganin hakan tsohon yaye murmurshi yace " ba komai yaro Allah ma albarka mazauna kazauna da mu zuchiya d'aya haka kawai naji ka kwanta min a rai zaka samu sana'a mai kyau musamman idan kazama a nitse kamar dai yanda naganka , gaba-daya sukayi ammanna dashi godiya yaye sosai nan ya tafe ya barsu dakin sa ya wucce dricet bai kwanta ba ya hau jira salolli ba 'adaddi yana kai kukkan sa ga Allah .




Adda salma zaune take ta buga uban tagumi gaba-daya yau sai takijin abinda yafaru a 2000 yana dawo maata d'aya bayan ɗaya lokacin da Suhaima ta rasa rayuwar yaranta da itta kanta fashewa taye da kuka mai tsananin 'kona da zuciya da abin tausayi da tunawa da taye da i'yar uwarta Suhaima, small Suhaima ce ta shigo duk da cewa da gudu ta shigo anmman da sallama a bakin ta ganin mahaifiyar ta a wane yanayi nan ta tabuka fuska ta zum'biro baki nan Adda salma ta ganta janyo ta jikinsa taye ta rungumi ta nan tace "umma yauma kin tuna da tukura ta ko " gyd'a kai taye alamar ey , to kedaina kuka kinji Umma , zata dawo kuma suma yaran zaso dawo muyi wasa tare dasu har sugayyamun baby na ko " murmurshi tayi ke yarinya ce Suhaima ta kinji ko duk wanda ya mutu baya dawowa tukurarki na chan aljanna tana hutawa , ko " yauwa Umma ta ye murmurshi kinji ko" jan kumatun Suhaima tayi sukaye murmurshi tare da share wa Umman nata hawaye....






Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞












🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*



💋💎TSOKACHI💎💋

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata kasance da ne.
duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️💞







The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
4️⃣5️⃣➡️4️⃣6️⃣

ABUJA

Zaune Alhaji Ali da Jamal akan kujerar ta iso rass gabanta ya fad'i nan tafara kakkarwar zaza'bi nan Alhaji Ali ya mi'ki tsaye yace ". Maryam daga ina kike , kuma ina kika zauna tsawon one week kika 'boye min " rass gaban Hajiya Maryam ya fad'i wani yawu ta had'ayi mai mugun tauri da wuya, har nagogoronta ya nuna 'kafa ta d'ago tana shirrin matsowa kusa dashi "dakata kina ajiyi 'kafarki a bakin auren ke har sai kingsyyamin daga ina kika fitoo kikimun "karya' yarda handbag Bata tayi ta sauki 'kafsr ta baya yace "yauwa hakan yafe miki " ya'laɓai yaushe mukafara haka da kai kawai fa ina busy ne na wane project dana gaba banson daga ma hankali ne shiyasa ban tsaya gayyama ba don na bar Jamal shi kad'ai, sai yanzu Alhaji Ali ya tuna ashe a gaban Jamal sukiye ,nan yace Jamal tashi ka tafe dakin ka, "Daddy kayi ha'kuri" bar nan nace ka wuce zum'bura baki yaye ya fashi da kuka kasancewar Jamal bai taso ana masa fad'a ba a san gatan sa ya tashi.




Haka yasa ta a gaba ta ringa za'bolo masa 'karya da kissa da kissisina ta rungumi shi tsaff ta mantar dashi fushin da yakiye da itta tsakkanin miji da matar sa sai Allah.........






Kakkarwa jikin sa kiye sai hucce yakiye zazzaɓi ne mai tsanani ya sauka ajikin sa ba abinda ya kiye sai harhad'a ha'kura zumbur Alhaji Ali yaye da misalin ukku dare don tunawa da halin dayaga d'ansa d'azun da tun da rana bai kuma ganin saba direct ya wucce halin da yasamidji ne ya tayar mai da hankali ihu yaye har Hajiya Maryam tasan ba lafiya da Jamal kashi ac taye nan ya rarrumi Jamal sai special hospital dake zone two Abuja.



AFTER MANY DAY'S

Daddy Ina wane gidan marayu da Muljam a wane gari har kace akaiw project da zakaji zan rakaka shiru Alhaji Ali yaye kamar mai dogon nazari nan yace Gombe Yes of course Daddy Ina son zuwa zanji mammaki sosai Alhaji Ali yaye da murna yace don't worry my boy zansa a shirya mana kayan da zamu kai musu i kbow the place , "sosai Jamal yaye farinciki ko ba koma tabbas hankalin shi bakan wanchan yarinyar yanason ya kuma ta ganta shi kanshi bai san dalilli yin hakan ba..



A 'bangarin Ahji Ali ma nmmakin sauyawar halin Jamal yakiye nan da nan y sa pasenjer da kai sa'ko shirrin tafiya ya kira PA sa don tabbatar da tsaro da lafiyar inda zasu dosa ..



*************** GOMBE ************



A combo motochin suka shigo gidauniyar marayu nan yaran suka forfitto sai murna sukiye suna tsalle babban burin sa yafitto yaga me yafaru da wanan yarinyar hankalin shi yakasa kwanchiya a dalilin ta haka aka raba kayan arziki na yaje kusa da Mama wacce jikinta ya d'auki rawa yace akaiw wata yarinya kyakyawar haka banganta ba , tsaff Mama bata gani wacce ce bace nan Daddy yace wanchan lokacin ta gayyamun sunanta but namanta Jamal ne yace tsohuwa dube fuskata nan yaye dariya har kumutunsa suka lotsa sosai sai ya daure fuskar kamar bashi ba yace "haka take dariya kamar nawa kuma tana da wanan dimple nin Yana lotsawa Kamar dai yanda na nunamiki , bszstp ba tsammani tafashi da kuka wanda sauran ma suki rataya husna da take jikin bango ta matsoo tace. kana nufin Rugayya 'kawata ko ? don Allah kaga ta ne ka bani itta jita ce madubin na , chirko cirko suka tsaya nan Mama ta musu bayanin komai sanan shiru ba labarin ta subje har gidan chairman anmman akace sunfotta 'kasar waje da yarinyar da matarshi ne dai hankali na bai kwanta ba sam Rugayya nauyi ne alkawarin ne a kaina kama hanun Jamal yaye " yaro idan kagama ka nema min gaffara a gunta bisa kaita gidan chairman da nayi kaggayamata kullum ina mafarkin ta sanan kuma ajiyar da akabani tana jinjira shima yana gidan na. komai tsawon shekaru tazo ta amsa hakkin tane da kyar aka rabatar da Jamal da jikin sa yaye sanyi sosai Alhaji Ali ke doguwar tunani tabbas Allah ya had'a soyayya mai 'karfin gaske a cikin zuchiyar Jamal akan Rugayya ,haka suka kuma sa bs'kin ciki fall a zuchiyar Jamal..



Al"kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞














🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*



💋💎TSOKACHI💎💋

BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaƙwakiyar ta RUHI BIYU . hakan duk ya faru ne sanadin BANI DA HUJJA da zan gabatar wa duniya cewa ta HANYAR RUWA aka samu ne duk da cewa akaiw yuwar rad'adin SIYASA KO DOKA? zanbi domin tsiratar da rayuwa ta kar a zargine da cewa MAI CIKI ce ne da yuwar RAYUWA BAYAN TUBA zata taka muhimmiyar rawa wajen ganin ALL EYE'S ON ME zata kasance da ne.
duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .
A'kalamim 'kanwar soja ✍️💞







The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
4️⃣7️⃣➡️4️⃣8️⃣

************LAGOS************

Chan suka yanko wani dajin tamkar ma kauye ce zagaye sa sukayi nan ido yafara raina fata yace ". kai me zaki'min naushi d'ayan ya kai masa a baki "kan uban chan cewar Iro yana rigi bakin sa raunin yarin yaye nan sauran suka hau kan Iro da bugu har ta sake wanan mutumin nishi sosai yakiye saboda sun mai doka da ko tashi bazai iya nan kusa ba sai hakki yakiye da Allah ya isa "oga kamar bakin sabai mutu ba zagi nufa yakiye yana jan wandon sa " Kai lubarshi haka tunda mun kwashi kud'in dukka don haka mu gudu mu barshi da ranshi kawai zai ishihhi tuna dole nan suka kwashe hakan Iro suka runtuma da uban gudu sukam yau kakkan su ta yanke saka domin sunyi arziki da kudin Iro ........







Bayan awa ukku


Iro ne ya tashi sakamakon ruwan sama da aka fara zabgawa d'in'kisa 'kafa yakiye babban abinda yake bashi haushe shine sun yashe masa dukiyar sa gaba-daya bashi da wata madafa da zai dafa ga Lagos babban birnin ne da yake ciki da mutane daban daban hawaye ya shafi "i'yan iska shegu tsinannun sai kun shiga wutar jahannama kuna nasu hawaye kun damfari ne ban yafe muku ba " wane kuka ne mai 'karfin gaske ya fahimci haka ya dage ya bud'i murya ya chigaba da ,tsalla ihu ba ji bagani tsadar da walƙiya ne aka buga mai 'karfe nan da nan ya ja baki yaye shiru tsoro ne ya shiga jikin sa lokachin guda ya takure a tsunguni kamar Sa'adha ta chikin littafin RUHI BIYU motsi yaji a bayan sa tamkar a shafa bayan sa lokachin guda ya hurga da gudu baji ba gani tamkar mi aiki da aljjanu, ya runtuma nan ya fara ganin mutane daban daban kowa na fale a tunda wasu kuma suna zirga zirgan su, samun guri yaye a bakin rumfar mai shayi ya sunkuya , " daga cikin sa yaga wane mutum nan yace sannu bawan Allah wane unguwa ne anan " shiru mutumin yaye yace nan unguwar goni ne yana baki yaye shiru nan yace Ohhh ina zanga Hashim murmurshi jin dadi yaye ganin ashe ma yana unguwar da gashin ke gayyamasu idan yaje Bauchi gurin chirani , tun da ruwa ya d'auki kowa yaye harrramar neman inda zai kwana yakiye masu gida sai gida sukiye nan hankalin Iro ya tashi a 'kasan rumfar ya kwanta yafara buga min share chan cikin barchin sa yaji a zuba mai ruwa daga sa har 'kasa "kai don uban ka nan ba fillin kwanchiyar masu chirani bane ka tashe ka barin fillin sana'ata ka Micki chan hannun hango anan masu zuwa chirani. suke ba nan ba murza idon sa Iro yaye da biyar masifa ganin tsayayyen mutum mai arzikin jiki yaja bakin sa yaye shiru domin ma jikinsa duk tsami yace " don Allah ka rufamun a siri i'yan fashi sun kwashe arziki na ka taimaka min da abinchi nakwana anan sai na je inda ka ce " nan ransa. ya 'bacce Kai ne zaka nunawa

Please Login or Register in order to submit comment