Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sallahr insha ya kuma daga zauren ya tsaya yana shigo wa duk tunanin mairo 'kazamiya har Kamal ya bar gidan hankalin kwance har tamanta ma da cewar Buba bai gidan don haka ta bacce gani. hakan shima ya kwanta a d'akin su da Buba ganin Buba bai ciki ya tsaya da mammaki Baiye zaton ace har yanzu bai dawo ba abunka dayarinta yace wataƙil ko yana hira a Chan 'kasar bishiya da abokan sa ne ,,, safiya tagari Alkaire……







**************** ABUJA ************










Da Misali 'karfe biyu na rana, motoci ukku ne sukaye parking a cikin gidan Alhaji Ali nan suka tsaya Acikin farfajin gida d'ayan motar ce wane yatoffo daga cikin da court a jikin sa bud'i motar tsakiyar yaye nan wane kyawawan taro dari tass xaya fitoo yana kumbura fuska yana d'aga hanci cikin shigar uniform ba makarta light bule trouser da white shit sai black Bell a kunguminsa da nicktime lambar ce a 'kafsrsa da anga yarin ansan kudi hamada wasa a jinin jikinsa 'bul'bul tubarakallah masha Allah na furta yana idda fittowaya rufe motar da daukar basket food nasi Yana take Mai baya Jamal kinan yaro mai shikkaru bakwai kachame a duniya anmman za"achi yakai goma saboda jikin hutun Farisa da tasamu tafiya takiye tamkar baya taka 'kasar bud'e kofar shigowa dakin akaye masa 'sannu da dawowa ya'laɓai cewar wata mata da zata haura shikkaru talatin a duniya ko kallo bata ishi shiva dricet lefter ya hsk da security nasa hawa na hudu ya tsaya baban pearlor ya shiga da yakasance komai white be da golden colours , wane ne ta zo da dan gudun sa Jamal ta zauna kan kujerar ya zauna 'kafa d"aya akan daya , jikin sa na rawa tafara cire mai takalmin makarantar rashi mari naje tass Dana razana ba kowa bane yakai marin facce Jamal da idon sa ya sauya zuwa hagu , " safe kwance da mutumin yaye yace sorry sir na makara ban ji sautin dawowar ka bane " hararra ya sallamatu yace " nawa ne sallery ka " yace dubu talatin ne ranka shida'di okay daga yau ta Kuma
dubu ashirin idan bai maka ba You can go , nan ya haura sama ' ya'laɓai na guba kayi ha'kuri wallahi kuskure ne bazan saki jinkiri ba ina ko a kafaɗar sa domin yagama yanke hukunchi , saurin Issa bakin dining Nanny taye kallo ɗaya yamata yakai dakai dricet dakin sa ya wucce ya kammala cire uniform nasa yaye wanka a cikkin ma'kakin d'akin sa da yara dari zasu iya rayuwa a cikinta anmman shi kad'ai sau'kowa yaye daga shi sai boxer da singlet Ya hau dining table ,. zuba mai abinchin ta hau ye daban _daban yakai plate goma spoon yasa kowane ya chacchakata ya gutsra kadan ya bare , haka ya tashe ya tafe game room nasa domin yin wasa..








sauke ajiyar zuchiya taye ta sauke Allah nagodee ma yau kam banaga surutun yaron nan ba ka raine yaro a tafin hannunka anmman ya nuna ma ?a isa saboda kuɗi fitta zuwa kitchen taye Nan taga wanan gurd nin tace "ohhh yanzu har dubu goma fa aka cire ma anmman kasan don yana fushi ne idan ya sauka ka sake rogon sa zai Barka da albashi ka dai _dai ",, nan ta wuce abinta uffan bai ce bah …






wanan kinan su Jamal yaro mai chin lokacin sa ,












Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


















😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha dua zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
2️⃣5️⃣➡️2️⃣6️⃣


Wannan page sadaukarwa ne ga dukkan gidan marayu na duniya ,da dukkan marayu Allah dafa mana a duk halin da muka tsinci kanmu , Allah sa imanin i'yan uwa musulmai ya juyu akan tallafawa dukkan marayu ,, ameen 🥰



**** ********GOMBE ************



Zaune take akan wane binchi tasa kanta a cikin 'kafanta sai shishi'kar kuka takiye tunanin ta d'aya taya zata samu abinchi tasa abaka gaba d'aya yau tun daren jiya ba wanda yace abinchi a gidan da yaran da suka girmeta da yaran da basu kaita ba kowa ne kuka yunwa cikki kuwa harda wasu manyan , wasu kuma dauriya ce kawai ,,

Mota ce ta shigo cikin gidan marayu nan da nan wasu yara suka zagaye kan motar ko inda mutum zai fitto babo ,chan na hango Mama da sandar ta da glass a idon ta tana cewa yaran su zakud'a su basu gu , su fitto sai leqowa takiye ko tallafi aka kawo musu wani dan albarkar , chan suka matsa suna ganin ikon Allah , chan wane babban mutum ne ya fitto sai ya motsa fuska yakiye ganin yanda yaran suke da tufafin jikin su Alhaji Adam kinan chairman ne a unguwar su chan dad'in kowa dake Gombe , hararra ya dallawa matar shi duk ittace ta jawo su wanan yankin wai da bukatar suna neman yarinya





Yarinyar da bazata gaza shikkaru bakwai ba saurin sake fuskar sa yaye da tana nan kamar gunkin zamanin fir'auna , chan driver ya fitto ya ringa sauke kaya buhun shinkafa biyar da taliya carton ukku da indomie carttoon ukku sai nanja da mai da mage daga 'kefi guda kuma sai murmurshi sukiye suna bada tallafi a inda suka sa ana musu vedio don d'aukar vedio alamar suna taimako a nufin su ,, haka suka kammala rabawa harda takalmin yara nan Hajiya Binta ta shiga cikin office na Mama wacce take ta murna samun abinchin nan masu girki suka ja abinchin su suka hira wuta domin samun abun sawa abaka ,,,














"gaskiya ya'laɓai chairman da ace kowa irin kane da mun huta wallahi waye mai zama da yunwa a cikin yaran mu rabi da suce abinchi mai kyau tun lokachin da akaye siyasa sai Bara da sana'ar jan baro da yara mazan kiye nan kuma baya kaimu ga China abinchin watarana haka zamu kwana ba komai fashewa taye da kuma tuna irrin halin rayuwa da sukiye , shifa'u chairman ya gaji da zaman d'alin bayanin abubuwan da take fa'da ma balle ya tausayawa rayuwar tasu , Hajiya Binta kuma burinta baiwa tagani da jin kukkekukin tsohuwar ba , nan tace kiye haƙuri Mama komai lokacin ne kuma duk abunda yaye farko zaiye 'karshe ai Maraya namu ne dole mutanan da halin rayuwar ku domin shi d'a na kowa ne ,,,, ,,,,,, da zumman ta nema abu yazo anmman sai taga kwarjinin rana d'aya haka kai zata bare sai zuwa wata biyu ta saki zuwa da tallafi yanda idan tazo nema lokacin guda xata bata, dubu ɗari ta ajiye mata suka koya suka fitta ,,,,,










Husna ce ta taɓa bayan Rugayya " 'kawata ga abinchi nan achan an kawo a mota lokacin daya ta d'ago kanta gaba-daya gashin kanta ya rufe mata kyakkyawar halittar fuskar ta ,, jan gashin taye ta e " banson wasa dara. daran. idonta ta bude ,sai masha Allah 'rugayya kinan niffa da gaske nake miki bar kuka mujee ga Altine chan suna girki harda indomie da aka kawo , nan taye murmurshi mai burgewa Wanda dimfuul nata ya fitoo sarari guda biyu jan gashin taye ta yanke tsunma ta tataya d'aurewa a dungule ,,, farin shinkafa aka dafa musu da. manja sai Maggi a tsarin su babo waqa irrin na yara na mata daban na yara daban kowa da sa'an shikkaru sa yake chin abinchi …..












"Hajiya Binta meyasa baki tambaye ta ba dube da gaba-daya har numfashi na na wahala kuma kuɗi har dubu d'ari anya kina da hankali kuwa " Alhaji kinan ai na harbul dutse daya akan tsuntsu biyu ne nan da wata guda zan Kuma mugayyamata zata aminchi , anmman lokachin guda akaiw zargi haka ta kwantar mai da hankalin sa har suka kuma gidan su..










ABUJA








Jamal ne zaune akan kujerar yana sarrafa laptop " son kaji ko zamuje Gombe state akaiw wane kwangilar da nasamu tare zamu ji dakai daga nan zamukai tallafi na gidan marayu dake jahar Gombe " okay Daddy but kasan banson shiga irrin wanan town nin and me zai had'amu da gidan marayu kuma "?...






"look my boy she taimako abune mai kyau idan kana da arziki Allah nason ka taimaka wa na 'kasa dakai kaga bana 'kasar nan kwangila ce mai tsoka na samu to Yakamata muyi Alkaire kafin mu fara aikin kaga kaina zanje da kai yara ne abun tausayi wasu sun rasa Iyayyen su wasu kuma duk mutuwa sukayi e wasu kuma " …….katse shi yaye da cewa ohh my God to Daddy naji ,' Zan shirya right hakan yamaka " girgiza kai yaye yana mamakin hali irin na yaron nasa sam baisain dogon magana da shiga harkar talakawa kamar mai jinin sarauta a jikin sa ko don ance kudi ma nasa izaa ' Daddy said something " ohh my boy okay get ready da safe zamu wucce airport mu kammala aikin da zamuyi na project nin sai mujee 'kauye mafe kusa ,,,,,,,








GOMBE
******___************************___******




gaba_daya yaran suna zaune suna karatun Alkur'ani wacce ake koya musu Ruqayya da husna na zaune a kusa da junan su harda had'a hannayen su jikin na juna ,, moto ci ne suka shigo harabar fillin da gudu. gaske nan da nan 'kura tashi Yaran ne suka mi'ki tsaye suka zagaye fillin ( wanan al'adar su ce).








kayan alfarma aka fara saukar wa kofi kofi komai da komai na bukatar harda su sweet da chocolate da 'kyar Daddy ya rarrashi Jamal da yafitoo ya buɗi wa yaran ya waklichishi jira yaran akaye a fiillin kamar masu assemply nan su Mama suka gaisa da Alhaji Ali yafara rabawa da kansa irrin kaya guda daya da takalmin soson wanka sabulo Kowane yaro anyi pack nasa a leader da maza aka fara sai mata Ruqayya da gaba-d'aya hankalin ta na kan Jamal itta da husna na maganar " husna kinga yaro ne fa dube kayan sa nan " nan husna tace yaran masu kuɗi ne anya wanan yana tusa da kashi da fitsari kuwa dariya Ruqayya taye tace to inda ma yanayi mai 'kamshi yakiye ,dai dai lokacin da aka zo kayi ta kuwa don bata lura ba dariya kawai takiye , hararra Jamal ya buga mata "ke dalla 'karamar mahaukaciya bakigani ana baki abu ne ' " ne zaka cewa mahaukaciya ne wallahi da hankalin na tambaya Mama ma " murmurshi Alhaji Ali yaye yace "ye haƙuri i'yar yarinya bai iya hausa bane bahaka yake son cewa ba " murmurshi tayi nagodee Baba , kullum kana kawo mana abubuwan masu dad'i " dariya yaye ya e me sunan ke yarinya" dariya yaye har kumatunta ya lotsa tace "Rugayya".. shafa kanta yaye don abun ya d'aure mai kai murmurshi yarinyar sak irrin na Jamal, juya kanta taye , hararra ta buga mai ta amshi tace nagodee Allah sa kazama mai taimakon marayu a rayuwar ka kafin Jamal ya ganta ta gudu nan ya baiwa Husna nata cikin minti talatin suka bar gun bayan sunchikka su da farinciki da walwala da samun inchi daga nan har tsawon wata biyu basu da matsala kayan abinchi ….....



Finally



Ya Allah ka wanzar da farinciki cikin zuchiyar kowane maraya a fad'in duniya.


Ka wadatar da dukkan marayu , kabasu tallafi, ka sanya Imani a cikin zuchiyar bayanika da su agazamu su .


sukuma marayun Allah ka basu hankalinda sanin Yakamata ba'a maraya sai rago......



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
















😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
2️⃣7️⃣➡️2️⃣8️⃣__




KANO





"Haba Ahmad kaye wa kanka fa'da mana a rayuwarka yanzu ace tsawon shikkaru bakwai har yanzu baka saisaita da matar ka ba Kuma i'yar uwa a garika , me make tunani gobe zata haifar maka , abun ma da d'aure Kai ga rashin haihuwarta be kuwa Anya ba zargi na zai zama gaskiya ba akan ka na cewa har yanzu baka San Ruma a matsayin matar kaba " …….




Saurin d'ago da idon sa yayi akan unma khadija yace haba umma meyasa zakimij wanan zargi kawai lokachin haihuwar ce bataye ba kinsan komai na Allah ne " to shikkinan Allab bamu mafita , yanzu yaa maganar auren naka da yarinyar kon saisaita ko ?" girgiza kansa yaye da sosa kanta murmurshi kawai taye to Allah bamu sa'a " ameen yace ya fitta daga d'akin nan da nan dogarai sika rufamai baya dricrt d'akin sa ya wucce nan ya hanqo Ruma zaune illahin jikinta a waje sai murmurshi yakiye tana Danna wayarta ganin sa ta mi'ke "Yayya Ahmad sannu da dawowa " ummhummm yauwa maganar auren na da yarinyar nan Zainab saura wata d'aya yanzu idan kinason wane abun ki rubbutya ke turamun "ya wucce ko kallonta baiye ba , hurkar da wayarta taye ta zurma da gudu zuwa d'akinta ta fashe da kukka man ta fasa glass cup guda ta kwashe kwalbar barasanta ta antaya ..,








ME YAFARU BAYA A SHIKKARU BAKWAI DA SUKA WUCCE TSAKANIN WANAN MA'AURATAR AHMAD DA RUMAISA…..






Babo wane abu da sauya game da halin da Ahmad ke nunawa na rashin nuna soyayya ga i'yar war sa RUMAISA tun abun na damun iyayyen nasu har suka ha'kura ganin cewa dao suna zaune lafiya ba Mai kawo 'korafin xaman da sukiye , ba wane abunda ya shiga tsakanin su tsawon shikkara d'aya lokachin da Hajiya Zahrah ta gano hakan hankalin ta ya taahe Ashe duk wahalar da take aha a banza be tunda Bata mallakin komai ba akan Ahmad Nan ta sake Shan d'amara na nemawa RUMAISA soyayyar Ahmad Ido rufe ko ta halin 'ka'kani hakan kuwa ta faru a sannu a hankali hankalin sa ya ya dawo gun 'rumaisa anmman duk da hakan bai ta'bacewa Yana 'kaunarta ko na da'ki'ka ɗaya ba , itta kanta abun na damunta anmman dake tana yin abunda yake gabanta kuma tana samun buƙatar hakkin aure dake kan Yayya Ahmad shikkinan,,,,,












Duk abinda take so kuwa ko zai haura milion daya ne cikin rawar jiki zai tura mata abinda Hajiya Zahrah takison kinan ya kankama a cikin rashin hankalin ta hala ta ringa baiwa Ruma maganin hana haihuwa a cewar ta yarinyar zata tsufa da wuri yaye nufin 'karin aure ,anmman idan tana shikkaru suka tatse shi suka dun'kufar da arzikin nashi da gatan da yake samu sai ta haihu ,duk wanan abun Ruma bata da labari itta dai Mommy Zahrah na Bata maganin da sunan na gyran jikin ne anmman batasan ɓacewa hana haihuwa ba ne ,, haka a ka kwashe tsawon shekaru shidda Ruma na cikin halin son haihuwa ,,hala zataye ta kukka tana gayawa Mommy sai tace taye hakuri haihuwa lokacin ne ,su kansu Iyayyen rashin haihuwar na ta'ba musu zuchiya duk da cewa sunsan komai daga Allah ne anmman mafita ɗaya ce ya kuma yin aure anan zava tabbatar da inda matsalar yake , anmman yana babban mutum mai je a fad'a a ' Nigeria kuma ace ba magaji abun sam ba d'adi hakan yasa zava aura masa wata i'yar tsohon shugaban kasar Nigeria wacce ta kasance mai matukar k'aunar sa kuma ba laifi gina yana bata time nashi , kasancewar yarinya ce da bazata haura shikkaru ashirin ba kyakyawar gaske mai matakin karatun dgemree wacce ta karanchi ilmin likkitance. Zainab Aminu Dabo kinan …. ..








BACK TO STORY..




Ilham ce (ƙanwar Ahmad) ta shigo ɗakin Ruma ta sameta kwance Tana latsa wayanta 'gaba'daya imanin ta ya raja'a akai da alama abu mai muhimmanci ne ya ɗauke mata hankalin ta taɓa 'kafarta taye nan take Ruma ta sake wayar a 'kasa ta rusa ihu " kira Aunty Ruma wane irrin tsoro gariki haka mekikyee a wayan karatun Novel ko " kaii ilham kinye mugun tsorata ne wallahi ya zaki shigo ko sallama babo" gyrah zama ilham taye tace " kedai baki hankali ne daman sallama yafe goma wai tukkuna wane abun ne hala ko sabon book ne banda labari " kedai bare ilham wane zazzaffan book na samu daga group nin Royal Star writter's , " d'auko wayan taye daka kan tayis ta chigaba da magana " Aunty kinye shiru ne sunan book nin " ke ilham bazaki iya karantawa bada akaiw abun tsoro sunan sa RUHI BIYU mallakin Zahrah Royal Star da "ƙanwar soja , akaiw abun mammaki da ban al'ajiba ga kuma tsoro , but akaiw audio ma zakki iya samu a duk inda kike so " wow aunty Ruma gaskiya kin burgini ashe yau zanyi karatun anmman bazanyi da dare ba " Ni kuwa yanzu wanan book nin nake karantawa mai suna RABI DANJA na wanan 'korariyar marubuchiyyar littafin BA'KAR 'kaddara Rumaisaaliyuinuwa ,akaiw abun NISHAD'I da ban dariya wallahi ke gaskiya ba laifi , to kinga Ilham barin da surutu haka nan jike zan chigaba da karatun na ," hummmmm wai ya maganan auren Yayya Ahmad me kike shirya mana " muz'kule ta kaimata a jinya ta sake uban 'kara ta gudu tana cewa " Aunty Ruma a rage kishi plz …








chigaba da karatun ta taye ranar zancen …










tofahh Yayya Ahmad na shirrin 'kara aure…




ga Ruma nan na zaune har yanzu batasan manufar mahaifiyar ta na gabata haihuwa ba …






Shin Yayya Ahmad zai samu nasarar auren Zainab Aminu Dabo idan har Mommy Zahra take labarin ya al'amarin….










ya kamata Duhu cikin haske ya kasance haske kawai waye duhun da yaye kutse cikin hasken..






ku biyo ne daga Alkamin ƙanwar soja ✍️✍️


💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞














😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
2️⃣9️⃣➡️3️⃣0️⃣__








BAUCHI




Zurum Mairo 'kazamiya ta shiga guntun dakin da Buba da Kamal ke kwana da tulun ruwanta tana watsawa filin ruwa saurin tashi Kamal yaye yana mirza idon sa da adu'ah tashi daga barchi yake kallon Inna mairo , itta ma hakan ne ya kasance da ita buɗe idon ta taye " wai Kamal kai nake gani anan ko dai tsufa ce ai Buba ya kamata nagani ma " a ah Inna mairo ninee Kamal fa , hamma buba bai dawo ba " ihu ta buga da sallame ta yar da tulun ta ta hayyu kan Kamal da bugu kamar wacce ta aiko sa ga duniya , kuka yakiye bil_ha'ki da ihu wanda gaba d'aya yaranta suka tashi nan da nan iro ma ya shigo ɗakin ya

Please Login or Register in order to submit comment