Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

akace hummm yarinya kinan to anmman kai Buba me kace ,,,gyrah zama Buba yaye ya e Abba umma Nagode da bani damar magana akan lamarin Suhaima , kwantar da hankalin ka ai kana da hakkin da Suhaima 'kanwar kace kuma matar da zaka aura don haka zaka iya magana dole kuma mu gayyamata a biyu da tazo mana dashi " hakane Abba na godee , tabbas rayuwar iyaiyya nata a yanzu sai da karatu kasancewar auren yanzu da rayuwar zamantakewa idan mutum ko mace ko namiji basuyi karatun mai zurfi ba sukan zamu bayi ga masu karatun zamani ne ya kawo mana hakan idan har mu bna baya namiji ba yana da kyau yaran mu na gaba muyi musu hanyar yen hala = bisa amincewa ku zan tafe da Suhaima Kano na kula da itta taye karatun ta hatmr ta dawo Ni kuma zan chigaba da kasuwanci na a Chan nin , " Ido Ido suka zubawa junan su chan Baffan ta nazir yace haba kai na ai Buba bazamu baka santaliliyar budurwa ku tafe ba aure ba tunda dai daman kuna son junan ku sai aye auren ku tafe ko ya kace Mallam Salihu ka duba maganar yaron nan da 'kamshin gaskiya a cikin zamanin ne yazo da haka sai nubishi da adu'a da fatan kari Mana iyaiyan muu Mata da maza da sharrin cikin sa ,,, to shikkinan rungumi Abba da baffa taye ta fara zuba godiya sai murna atakiye nan Abba yace to yaushe ne tafiyar , shari hawayen ta taye da murmurshi sati mai zuwa anmman yana da kyau na tafe cikin 'karshin makon nan da kwana hud'u, dundu Adda salma ta bata , Nikam Allah shirye ki da rawan kan nan naki , duk sukaye murmurshi.

BAYAN KWANA BIYAR DA AUREN SUHAIMA DA ABUBAKAR BUBA

Wanda Baffa Nazir ya mishi waliiyan taka da jagora inda Mallam Salihu ya bada auren i'yar sa barayi wane gayya ko buki ba domin auren yazo a gaggauce haka aka shirya amarya da kayan tufaffin ta inda ta kwashe dukkan takardun makarantar ta a kewar ta shine kayan d'akinta , nasiha sosai akayi mata da Buba har 'kofa aka rakata Adda salma ce ta matso anmman Suhaima baki da kunya yanzu ace zaki bar gidan nan bazaki sallame kakkan ke ba uwata ce fah x a cewar ta , kumbura yaye fuska taye badon taso ba haka ta juya ta wuce wane dakin inda taga ta zube kamar kayan wanke akan tabarma sai zare ido takiye a cewar ta tana jiran zuwan mutuwa ne , yauwa daman nazo gayyamiki ne zan tafe chan Kano karatu na na Barrister Kuma Ina tabbatar miki da cewa , zanyi karatun na don Allah da kuma bin hakkin i'yan uwa na mata da aka zalluchin su ,kijira dawowa muddin kina raye kuma sai na makaki a court tana gama magana ta juya don kar Adda Salma ta biyota a baya shiyarsa take sauri, Nan take tabar Mama da rawar jiki zuciya ta sai buguwa takiye ga wanne tari dake turnu'ki 'kirjinta , Baffa Nasir ne ya basu adrees da zasuje gidan wane abokin sa a chan unguwar Jambolo kafunbsu samu matsugunin kansu, ahakan suka kama hanya sai KANO CITY

Kano tumbin giwa koda me kazo an fikkka , jinjina na musamman gariku kanawa ..

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞

❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️💞
08101235739

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION

بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*

HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.

Page _65 ↪️__66

**************** ABUJA****************

Zaune Jamal yake a kan kujera yana yin game naahi hankali kwance sai saurin ye yakiye don kar a fidda shi a cikin ball nin , Alhaji Ali me yafito yagansa 'oh my boy har yanzu kana nan kana game nin naka "oh Daddy wait Kar nayi game over wait" zamanyaye Yana kallon yaron nasa Yana Jin soyayyar da a kullum 'karuwa takiye , saida Jamal yaye Nasara yaye ihu "ohhh this is me " ya ajiye okay Daddy am hearing you " murmurshi yaye ya shafa 'gashin Kashi da yafara kamar na indiyawa kullum sai gyrah ta yakiye son har yanzu baka gayyamin a wacce 'kassa kakison yin University kaba time na tafiya ba" Hajiya Maryam ce ta sau'ko suka gaisa ittama ta zauna take Ina zaice domin dai Yana Jan musu rao a wacce 'kasa ce Mai taada da kakison yin University ka a Chan , gyrah za yaye daddy promise me duk school da nakiso zaka min" yes of course har had'a Baki sukiye da Hajiya Maryam , Kai me kawai yaron da mallaka a duniya Nan na maka alkawarin ko a Madina ne zakayi kafatun ka kajo ko , murmurshi yaye okay Daddy ba kowacce 'kasa bace facce Nigeria a Chan Kano wanan makarantar nasu n BUK , and,,,," Bai gama magana ba Alhaji Ali ayace bahero University ka o"? yes daddy otta nakiso a Chan zanyi course na na binchika sosai don haka Ina da burin zama babban d'an kasuwa business management education, nakiso Daddy plz Mommy," haba son haba wanan ai abun kunya ne ace bakaye KARATUN ka a 'kasar waje ba wai Nigeria Wanda yajin aiki ma kad'ai masifa me babo ingantaccen ilimin kimiyya da na zamani, babo 'korarun lecture's and " ran Jamal me ya 'tunzura yace '" Mommy lokachin da kike kujerar senator shikkaru goma shasodda akan kujera shin ko primary school kingyrah ne" ? shin kin inganta karatun talqkawa da basu da galihu, ? m@mmaki ne ya chikka zuchiyar su su dukka take suka mi'ki tsaye Jin wanan bayanin na bazata daga ba'kin Jamal nasu , juyawa yaye haha Daddy lallai daddy BUK nakisso admission na idan bahaka ba kuma Ina gabbatar muku da baonspn kowacce a makarantar a duniyar Nan, da ido suja bishi da sauri ya haura steps sai d'akin sa ya shiga ya kulle, rasa me zaiye a wanan lokachin yaye toilet kawai ya fad'a ya fashe da matsakaicin kuka Mai tsumar zuciya , daga bisani ya fitoo yaye sallah ya kwanta

Alhaji Ali ya dubeta na rasa gane meke damun Jamal a kwanan nan, kiye haƙuri kinji komai zai wucce may be kawai akaiw friend naahi a Chan ne Zan binchika duk abunda ya kamata banson 'bachin ranshi kingani ko"? girgiza Kai taye itta kam ai tasan meke damunta. irrin wanan zamcen da yaron nata yamata ,,,,,,,,,,

Duk abunda yakamata na school buk Alhaji Ali ya mallakawa d'ansa Jamal a inda ya bashi security ukku da driver hud$u kinan sai motochi guda hud'u , ya sa aka bashi wane makikin gidan sa dake unguwar G R A nasarrawa da aka zuba Mai masu aiki shi shidda kowa da muhallin qikin sa da Kuma Mai mishi girki kokon sa, don haka Jamal yaye saukar mikiya a jahar Kano , domin Monday zai Fara lecture's,

All the best.

*******************NIGER***************

Allah sarki Kamal zanyi kewar ka cewar gimbiya Kubrah dake ta faman had'a mashi kayan sa jikin jaka, " kallonta kawai yaye ya kwauda Kai (Masha Allah yara Nan fa sun girma sun zama samari Nan na kasa tantancewa tsananin kaman da Jamal da Kamal sukiye shin kodai Jamal me yazo Niger ,). Jin daga 'kofa ana cewa Kamal yasa nace ( oh ne 'kanwar soja Tagwayi ne ko Kama littafin Sahibar Royal Star ce).... juyawa yaye ohhhhh brother Ina zuwa hummm yanzu xaka tafe Kano ka barmu da kewarka ko " brother kinan kullum xan kiraka aa waya sau d'ari tara da chasa'ain da Tara ax dariya sukayi SAFWAN yace okay duk wane abun bu'katar a Chan na tanar da a gidan na fake chan sanan Kuma ga bayi da zasu na maka hiddiman a chnan pls fatana ka kasance mai kukka da karatun ka kasam BUK babban makaranta ce so that ka take care of yourself " in sha Allah brother ,okay to mujee ka sallame Mai martaba da fulani time na tafiya you know jirgin ka zai tashi 'karfe biyu na rana ko, " yes bro am coming abunda yace kinan na ya juya ya d'auki handkichief nashi suka jira zuwa fad'ar mai martaba ,, Sarki Abdulkarim bayi ne zube sai kwasan gaisuwa sukiye lokachin da suka habgo SAFWAN da Kamal a jere Kai tsaye fad'a suka nuda inda sukaye gaisuwa bankwana Kamal yayewa Mai martaba inda yace taso ka matso kusa dani yaro , cikin so da ckauna ya matso shafa kanshi yaye da murmurshi ina mai albishir da cewa lallai akaiw wane babban rabon da zaka fuskanta a karatun ka fatan ka kasance cika da rigi amana da kuma " a tare suka had'a baki da Kamal gun cewa da kuma Gaskiya duk dariya sukaye sanan ya tashi ya tafe gun matan sarkin da d'aya da'adaya yakai gaisuwa har d'akin Fulani inda ya sameta zaune a hakimchi akan kujerar ta na zinari taye ado da 'kawa sai 'kasaita take zubawa ganin kamal saida zuchiyar ta ta tsonke nan ya zube a 'kasa domin a gaida ce ba'a taba had'a ido da Fulani ko sarki anmman shikam tanaye da Ado( sarkin su kinan), aikam tace "kai haka aka koyama a inda kai sai kallo na kakiye kamar maye durgusar da kanka abun ya sosa ran Safwan don dai bayanda zasuyi da itta ne yasa Kamal cewa "tuna nake rankidad'i sarauniya ayimin afuwa kaina bisa guiwata" fadi bukatar da kazo da itta" cewar ta nan yace zan tafe i zuwa Kano domin karatuna , da zanyi. chan Nigeria, girgiza kai yaye tace Allah taimaka nan t bashi izini. ya juya ta tafe baiwar ta ta baiwa goggon zinnari ta baiwa Kamal a inda yabada sakon ta mashi godiya , nan ya shiga Safwan ya ra'kashi har bakin mota bud'e musu bayan motar akaye har yasa 'kafar sa d'aya yaye saurin dawowa baya ,"ummmm Brother ban sallame Hajiya dejje ba," murmurshi Safwan yaye "okay Ina jiranka daga nan kayi sauri " girgiza kai yaye don yasan Safwan nin ba lallai yaje sashin nata ba da d'an sauri ya isa daga 'kodar hango wata kyakkyawar mata wacce girma ya fara kamata tana zaune tana jan tasbaha ganin Kamal yasa ta d'agata sai kallon sa takiye tana murmurshi " durgusawa yaye a gaban ta ta dafa kanshi nan yamata nuni da hannu cewa zaiye tafiya zare ido taye ba abun mammaki bani don ya sanarmata tafiyar saidai batasan yaushe ne ba ashe ma yau ne da hannu tamai bayanin cewa "meyasa jiya bakwai kace min yau ne tafiyar ba " dafa kanshi yaye da "ohhh namanta ne kiye haƙuri kaka ta"ragwashi takaimai akansa ta chigaba da masa nuni da hannu " to badamuwa d'an albarka jiranne anan ina zuwa kar katafe ko'ina " tashi ta yi ta shiga d'akin ta mai kyau ta dauki wani zobe mai kyau da kwalliya ta sanya mai a hanun sa " nan tace ka kulla da karatunka ka kasance mai gaskiya a duk inda kaki kar kayarda da wanda zai gayyachi ka akan aikin shaid'an da yaudara " murmurshi yaye "" to Hajiya kar kidammu zan kula da kyau in Allah ya yarda " shafa mishi taye "tashi ka tafe ka kulla da kyau da wannan zoben duk duniya babo wanda zai mallake sa ,sai jinin na anmman kai na baka itta kyauta saboda ina ganinka tamkar jikana, , haka ya mata al'kawarin ya fita da shari hawayen idon sa don dai Hajiya dijee na bashi tausayi matukar gaske kodon ya kasance ittan kurma ce bata magana ,ko don an ware ta daga matan sarki tazama bola kowa na banza da itta chikin masarautar ne oho" hala har ya isa motar sai airport , ba inda birnin naso ya nufa sai Nigeria yaye dirar mikiya a Aminu Kano international airport Kano . a inda ya sauka a unguwar nan na Rijiyar Zaki Kano...
All the best..

WAYE SAFWAN
WAYE MAI MARTABA
YA MASAURAUTAR NASU YAKI

Wanan tanba6yoyi me kaina suna min yawo a 'kwakwata balle ke Mai karamtawa but in sha Allah Zan warware komai a. sannu a hankali DUHU CIKIN HASKE. kinan sai mun fidda da dukk wane duhu da ya Shiga cikin Haske da yardar Allah.

Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞

❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️💞
08101235739

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION

بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*

HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.

Page _65 ↪️__66

**************** ABUJA****************

Zaune Jamal yake a kan kujera yana yin game naahi hankali kwance sai saurin ye yakiye don kar a fidda shi a cikin ball nin , Alhaji Ali me yafito yagansa 'oh my boy har yanzu kana nan kana game nin naka "oh Daddy wait Kar nayi game over wait" zamanyaye Yana kallon yaron nasa Yana Jin soyayyar da a kullum 'karuwa takiye , saida Jamal yaye Nasara yaye ihu "ohhh this is me " ya ajiye okay Daddy am hearing you " murmurshi yaye ya shafa 'gashin Kashi da yafara kamar na indiyawa kullum sai gyrah ta yakiye son har yanzu baka gayyamin a wacce 'kassa kakison yin University kaba time na tafiya ba" Hajiya Maryam ce ta sau'ko suka gaisa ittama ta zauna take Ina zaice domin dai Yana Jan musu rao a wacce 'kasa ce Mai taada da kakison yin University ka a Chan , gyrah za yaye daddy promise me duk school da nakiso zaka min" yes of course har had'a Baki sukiye da Hajiya Maryam , Kai me kawai yaron da mallaka a duniya Nan na maka alkawarin ko a Madina ne zakayi kafatun ka kajo ko , murmurshi yaye okay Daddy ba kowacce 'kasa bace facce Nigeria a Chan Kano wanan makarantar nasu n BUK , and,,,," Bai gama magana ba Alhaji Ali ayace bahero University ka o"? yes daddy otta nakiso a Chan zanyi course na na binchika sosai don haka Ina da burin zama babban d'an kasuwa business management education, nakiso Daddy plz Mommy," haba son haba wanan ai abun kunya ne ace bakaye KARATUN ka a 'kasar waje ba wai Nigeria Wanda yajin aiki ma kad'ai masifa me babo ingantaccen ilimin kimiyya da na zamani, babo 'korarun lecture's and " ran Jamal me ya 'tunzura yace '" Mommy lokachin da kike kujerar senator shikkaru goma shasodda akan kujera shin ko primary school kingyrah ne" ? shin kin inganta karatun talqkawa da basu da galihu, ? m@mmaki ne ya chikka zuchiyar su su dukka take suka mi'ki tsaye Jin wanan bayanin na bazata daga ba'kin Jamal nasu , juyawa yaye haha Daddy lallai daddy BUK nakisso admission na idan bahaka ba kuma Ina gabbatar muku da baonspn kowacce a makarantar a duniyar Nan, da ido suja bishi da sauri ya haura steps sai d'akin sa ya shiga ya kulle, rasa me zaiye a wanan lokachin yaye toilet kawai ya fad'a ya fashe da matsakaicin kuka Mai tsumar zuciya , daga bisani ya fitoo yaye sallah ya kwanta

Alhaji Ali ya dubeta na rasa gane meke damun Jamal a kwanan nan, kiye haƙuri kinji komai zai wucce may be kawai akaiw friend naahi a Chan ne Zan binchika duk abunda ya kamata banson 'bachin ranshi kingani ko"? girgiza Kai taye itta kam ai tasan meke damunta. irrin wanan zamcen da yaron nata yamata ,,,,,,,,,,

Duk abunda yakamata na school buk Alhaji Ali ya mallakawa d'ansa Jamal a inda ya bashi security ukku da driver hud$u kinan sai motochi guda hud'u , ya sa aka bashi wane makikin gidan sa dake unguwar G R A nasarrawa da aka zuba Mai masu aiki shi shidda kowa da muhallin qikin sa da Kuma Mai mishi girki kokon sa, don haka Jamal yaye saukar mikiya a jahar Kano , domin Monday zai Fara lecture's,

All the best.

*******************NIGER***************

Allah sarki Kamal zanyi kewar ka cewar gimbiya Kubrah dake ta faman had'a mashi kayan sa jikin jaka, " kallonta kawai yaye ya kwauda Kai (Masha Allah yara Nan fa sun girma sun zama samari Nan na kasa tantancewa tsananin kaman da Jamal da Kamal sukiye shin kodai Jamal me yazo Niger ,). Jin daga 'kofa ana cewa Kamal yasa nace ( oh ne 'kanwar soja Tagwayi ne ko Kama littafin Sahibar Royal Star ce).... juyawa yaye ohhhhh brother Ina zuwa hummm yanzu xaka tafe Kano ka barmu da kewarka ko " brother kinan kullum xan kiraka aa waya sau d'ari tara da chasa'ain da Tara ax dariya sukayi SAFWAN yace okay duk wane abun bu'katar a Chan na tanar da a gidan na fake chan sanan Kuma ga bayi da zasu na maka hiddiman a chnan pls fatana ka kasance mai kukka da karatun ka kasam BUK babban makaranta ce so that ka take care of yourself " in sha Allah brother ,okay to mujee ka sallame Mai martaba da fulani time na tafiya you know jirgin ka zai tashi 'karfe biyu na rana ko, " yes bro am coming abunda yace kinan na ya juya ya d'auki handkichief nashi suka jira zuwa fad'ar mai martaba ,, Sarki Abdulkarim bayi ne zube sai kwasan gaisuwa sukiye lokachin da suka habgo SAFWAN da Kamal a jere Kai tsaye fad'a suka nuda inda sukaye gaisuwa bankwana Kamal yayewa Mai martaba inda yace taso ka matso kusa dani yaro , cikin so da ckauna ya matso shafa kanshi yaye da murmurshi ina mai albishir da cewa lallai akaiw wane babban rabon da zaka fuskanta a karatun ka fatan ka kasance cika da rigi amana da kuma " a tare suka had'a baki da Kamal gun cewa da kuma Gaskiya duk dariya sukaye sanan ya tashi ya tafe gun matan sarkin da d'aya da'adaya yakai gaisuwa har d'akin Fulani inda ya sameta zaune a hakimchi akan kujerar ta na zinari taye ado da 'kawa sai 'kasaita take zubawa ganin kamal saida zuchiyar ta ta tsonke nan ya zube a 'kasa domin a gaida ce ba'a taba had'a ido da Fulani ko sarki anmman shikam tanaye da Ado( sarkin su kinan), aikam tace "kai haka aka koyama a inda kai sai kallo na kakiye kamar maye durgusar da kanka abun ya sosa ran Safwan don dai bayanda zasuyi da itta ne yasa Kamal cewa "tuna nake rankidad'i sarauniya ayimin afuwa kaina bisa guiwata" fadi bukatar da kazo da itta" cewar ta nan yace zan tafe i zuwa Kano domin karatuna , da zanyi. chan Nigeria, girgiza kai yaye tace Allah taimaka nan t bashi izini. ya juya ta tafe baiwar ta ta baiwa goggon zinnari ta baiwa Kamal a inda yabada sakon ta mashi godiya , nan ya shiga Safwan ya ra'kashi har bakin mota bud'e musu bayan motar akaye har yasa 'kafar sa d'aya yaye saurin dawowa baya ,"ummmm Brother ban sallame Hajiya dejje ba," murmurshi Safwan yaye "okay Ina jiranka daga nan kayi sauri " girgiza kai yaye don yasan Safwan nin ba lallai yaje sashin nata ba da d'an sauri ya isa daga 'kodar hango wata kyakkyawar mata wacce girma ya fara kamata tana zaune tana jan tasbaha ganin Kamal yasa ta d'agata sai kallon sa takiye tana murmurshi " durgusawa yaye a gaban ta ta dafa kanshi nan yamata nuni da hannu cewa zaiye tafiya zare ido taye ba abun mammaki bani don ya sanarmata tafiyar saidai batasan yaushe ne ba ashe ma yau ne da hannu tamai bayanin cewa "meyasa jiya bakwai kace min yau ne tafiyar ba " dafa kanshi yaye da "ohhh namanta ne kiye haƙuri kaka ta"ragwashi takaimai akansa ta chigaba da masa nuni da hannu " to badamuwa d'an albarka jiranne anan ina zuwa kar katafe ko'ina " tashi ta yi ta shiga d'akin ta mai kyau ta dauki wani zobe mai kyau da kwalliya ta sanya mai a hanun sa " nan tace ka kulla da karatunka ka kasance mai gaskiya a duk inda kaki kar kayarda da wanda zai gayyachi ka akan aikin shaid'an da yaudara " murmurshi yaye "" to

Please Login or Register in order to submit comment