Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasan a chan Abuja a d'akin sa anyi mai ruwan kud'i fiyyeda tsammanin sa a don haka ya kwanta barchin sa hankali kwance ba tareda wata fargaba don ya huta gajiyan sa da ya kwashe a farkon daren jiya ,,,,
Asuba tagari


mujeee zuwa ramin 'karya 'korarrari ne.




************ABUJA ****************


Gaba_daya Jamal hankalin sa baya kwanchiya a kwana nan saboda yawan mafarkai da tsoro da yaki ciki shigiwa toilet yaye yaye wanka ya fitto ya shirya a cikin kayan mara nauyi saukowa yaye nan yaga an shirya dining sau'ka yaye yace abinchin sosai kamar bashi ba wanda har nanny take tantama kodai ba Jamal da tasani bane ganin tana kallon sa yace " idan kingama kallon nawa sai kibar nan ko" sunkuyar da kai taye " am sorry sir ", haka ya chigaba da abun da yakiye minti arba'in ya d'auka ya wuce part na Hajiya Maryam a inda ya sameta tana breakfast a dining "oyoyyo my son " taho murmurshi yaye "Mommy ai nace abinchi na daman nazo mu gaisa ne ya zauna ya jira ta ta kammala sanan tazo ta kwantar da kansa akan chinyarta tana masa wasa da gashin kansa da baya akewa a kwance liff liff tamkar ba haihuwar Nigeria ba takance wata'kila Iyayyen sa larabawa ne , suka gaisa Mommy " Ina chikin wani yanayi a kwanan nan"mammaki ya kamata my boy tell me what happened " chikin nuna damuwa da halin da yake chiki "ina yawan mafarki wata yarinya and then akaiw wani duhu cikin haske da ya shiga a cikin rayuwa ta kwanan baya nan da yanzu" , zare ido taye Jamal jika huta ka daina irrin tunanin nan zan fitta unguwar yanzu nan kaji ko Daddy ka ya kira kace mai meeting na fitta yanzu idan akaiw information a gida na dawo da just tell me" ,, haka ta fitta damuwa yasa ya tafe part na Daddy sa babban farlour ne da ya amsa sunan sa d'akin sa ya wucce ya kwanta akan bed nashi " miss you my Daddy", d'aukar wayar sa yaye ya danna mai kirra anmman bai d'auka ba wayar ma akashe daga , nan shima barchi yaye awon gaba dashi ,




Minti talatin nan yaji tamkar ana ruwan sama a cikin d'akin a tsorachi ya farka yana muzarai da ido a hankali yafara ganin ajijjiya a cikin d'akin don haka ya zama na yana bin sautin ta inda yake fitto wa duk wata hanya yakasa gani hakan domin kuwa sautin daga 'kasa ne yake fitowa lokacin guda ya taka carpet lallausa ya fad'i sakamakon idon sa da ya fara d'aukewa sautin yaji a kunnen sa da alama daga 'kasa ne hankad'a carpet nin yaye nan da nan yaga wane babban tayis nakan kwaliyyar na sauran ba saka kunnen sa yaye nan yaji tabbas daga chiki yake fitowa kamar da wasa ya fara 'koka'rin ture abun chikin ikon Allah kuwa sai ya bud'i tsoro ne ya kamashi ganin irrin gidan 'kasa da yake kallo a fillm s irrin na Amirkan film ne don haka ya zura 'kafar sa nan yaga matakalan ce nan ya fara taka step's nin a sannu a hankali yaga duhu ba haske a cikin d'akin kai saboda taurin zuciyar irrin tashi da son ganin abinda ke cikin d'akin da Daddy bai tab'a gayyamai ba ya huta kai haske ne ya kawo d'akin gaba-d'aya lokacin da hannun sa ya taba wani guri wane haske ne ya dalili mai wata mata da aka d'aure ta da sarƙa tamkar k'waran'kwal bakin ta sai zuba kud'i yakiye hakan sautin da ya jawo hankalin sa kinan ,








Tsoro ne ya buga shi zai juya sai ji yaye daɗi bulk a 'akasa kan wane yaro ne ya taka da aka ajiye a fillin ihu ya buga zai juya nan yaga wane kawukan kan jarirai da yawa ko juyawa Jamal baiye ba nan da nan yaye fitsari a wandon sa fridge ya bud'e ko zaiga ruwa ya sha ya dawo chikin hayyachin sa , ganin abinda ke fridge nin ne yasa ya zube a sume awannan gurin.

****************************************

ABUJA AIRPORT DA MISALIN 4PM


Hankali Alhaji Ali ba'karamin tashi yaye lokacin da Hajiya Maryam ke sanar na bataga Jamal ba kuma masu gadi sun tabbatar bai fitta a gidan ba tasa anyi neman duniya anmman ba'agansa ba ,hakan ta sanar mai tun 2pm da tabatta baya nan don haka ya shiga jirgi sau'kowar sa motor ci ne suka jira gaggawa kawai yakiye ya iso gida yaje wane irrin sakkachi ne na Hajiya Maryam har tasa yaron nan fitta ba a ganshi ba , shigowa gidan yaye a gaggauce a inda daga hawa na ɗaya ya sake security da Hajiya Maryam cirko chirko suna muzurai,,,,,,,


"Kaiii wai baku da hankali ne ace Jamal yaro na ya 'bata baku ganshi a chikin gidan nan ba an duba ko'ina" tsoron sa d'aya karfa ya rasa d'an sa da ya mallaka a duniya yakiye yanzu abu ya samu Jamal ya zanyi da rayuwata d'aga kanta taye "anmman Alhaji ban shiga d'akin kaba tunda ka hanani" yauwa wata'kila a chan yaki" d'u guma sukaye suka hau lifter sai hawa na bakwai domin shiga d'akin Alhaji Ali......




Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞 ta tsaya chakk na firgita me zai faru idan har Alhaji Ali yaga yaron sa a d'akin sirrin sa ,




















🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
5️⃣5️⃣ ↔️ 5️⃣6️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne;
ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.





*** ADAMAWA MUBI MAMA *****
************ BORNO************

Mama ce kwance akan gadon ta sai juyi takiye tana zub da hawayen ( nace ko tafara nadama ne wata'kila )..... kirar Adda Salma'' taye a waya lokachin da take wa Suhaimar ta kitso tana game da wayar " lalla Ummi gashi ana kiran ke ganin ma kiran saida gaban ta ya fad'i "jike waje Suhaima idan nagama zan kiran ki je kiye wasa ," fotti taye da gudu bata tsaya ko ina ba sai chan zauren tana leqa d'akin yaya Buba haka yaran gidan suki kiran sa ganin baya chiki ne ta fitta 'kofar gidan nan ta riskisa zaune yana ta maimaita karatun Alkur'ani mai girma da kai, zuwa taye ta zauna bai ganta ba kasancewar idon sa a rufe lega idon sa taye taga hawaye na zuba a idon sa hannu tasa ta share hawayin shi kanshi yasan waye ne wanan tun kan ya bud'i idon nashi yace "ba kitso za'amiki ba me yafiddo ke waje "?



" Ummu ce ta na. fitta naye wasa zata amsa kira "murmurshi yaye tachigaba da magana "bana gayygama ka daina kuka ba kullum sai kabari ni kuma bansoo ina jin ciwo kamar nima nayi kukan " tausayin kanshi yaji a da shi yace wanan yarinyar Allah ya zuba mata basira da hukkimar zance i'yar 'karrama da itta wai tana rarrashi na , zaunar da itta yaye akan wane dutsen yace ba komai kinji ba kuka nakiye ba. 'kasa ce ta shiga idon " haka kawai ya zuba mata 'karya ba shiri , murmurshi ta mishi to shikkinan yaya Buba yau zaka je aiki ka sayomin minti ko" jan kumatun ta yaye "karkidamu k'anwata kimin adu'a da na fitta na samu aiki zan sayya miki" , da gudu ta tashi sakamakon kiranta da akiye daga cikin gida ,hakan yasa ya bitta da ido ,kawai ya kauda kai ,





WAIYOO NE 'KANWAR SOJA NA TSAYA GANIN HIRAR SU BUBA DA SUHAIMA BANSAN ME MAMA TA GAYYAWA ADDA SALMA BA , KUMA FA NAGA KAMAR DA HAWAYE A IDON MAMA, YAKAMATA ACE NASAN WANI ABUN.




************ KANO****************



Haka Kamal ya ratsa da Rugayya cikin dare da duhu a bayan sa yana tafiya zuciyar sa da jinin sa na tafarfasa kamar ya kurma ihu duniya ta tashi a lokacin guda yaga wane dandazon mutane a bakin wane ttiti suna kwance ganin su yaye mai kyau nan yaga taron marabata ne ke kwance a hankali ya sauke Rugayya daga bayan sa ya samu chan 'kifen da su ya kwanta da ita tace "Yayya anan zamu kwana ,"? eyyy 'kanwata da safe sai mu nema wani gurin mu kuma da zama kwantar da hankalin ke ", wane tsoho ne ya gamsu yace yaro 'kanwar kace , da girgiza kai ya ce mishi eh ," to ka kulla da ita domin nan 'kurin ba tsaron yara kasancewar ana sace yara musamman ma mata ko a musu fyad'i ," ya kuma kamar mai barchi hankalin Kamal ba 'karamin tashi yaye ba jin an ambachi kalmar da yake matuƙa firgitar da hankalin sa , nan yace "in sha Allah zan kasance mai baiwa 'kanwata kariya daga idon shaid'anu ", gyale yasa ya d'aure hannun ta da 'kafarsa ya rungumi ta wanan tsohon na ganin su, kwanta 'kanwata zan kasance tauraru mai kallon ko wane motsin da zakiye a rayuwar ke da kowacce daren rayuwar ke , "murmurshi tayi ta hau yin barchi , chan chikin barchi wane daga cikin mabarata chikin sand'a yazo bayan Rugayya tsohon nan na ganin sa ko gyran murya bayiba , haka ya datse hannun Rugayya yana shaa fatar ta dutse ne yaji an gwala mashi akan sa ya rusa ihu Lamal kinan ,haka ya gudu... itta kam sai barchin ta takiji ba tama san akaiw wane abinda ke faruwa da rayuwar ta ba,




Wanan tsohon ne yace "haba yaro haka zaku na rayuwa cikin fargaba da zumunci har yaushe zaka na jarraba hakan a cikin rayuwar ka,,,,, akaiw inda nasani ana kula da yara da makarantar su anan cikin Kano achan unguwar GRA akaiw wane babban mutum babban burin sa a rayuwa tallafawa yara ,


Shiru Kamal yaye tamkar mai nazarin cewar wane abun , nan yace "zamuje don Allah ka kainunyana jin dad'i da alama 'karshin wahalar tasu tazo kinan,



Gari na wayewa mutumin ya ɗauke su a napep sai unguwar GRA wasu manyan gidaje ne na masu hannu da shuni da i'yan siyasa wane katafaren gida suka nufa nan mai gadi ya buɗe musu suka shiga direct wane matashin ya shigar dasu wane 'kayyatacen falour gaba-daya hankalin Rugayya ya tashe a matukar tsorachi take ba itta kar'ai ba harda Kamal ma dake cikin wanann yanayin na taraduddin wane mutum ne mai chikkar kamala ya fitto "ha Malam Dauda kaine a gida yau da alama kasuwa tace a yau hakane" ya amsa nan ya bar su Kamal da Ruqayya murmurshi vmutumin yayi "ke yarinya mai suna ki sunanta Rugayya kaifa Kamal da kyau mai kikison zama a rayuwar ke" shiru taye nan Kamal ya girgiza kafad'ar ta tace" inason zama likita domin na taimakawa i'yan uwa na mata shin zaka chika min burina "?nan yaye dariya sosai "kwarai kuwa yarinya kaifa mai kaki son zama nan Kamal? yace Indai k'anwata zata kasace likita ne kuma Barrister zanzama domin na kare mata hakkin ta idan aka zalunci ta kuma na tsaya mata har tsawon rayuwata ga duk wanda ya cuceta".. haka wanan alhajin Nura zuciyar sa ya buga dajin kallamai irrin na wanan yaron Kamal murmurshi ya'ki yaye ya kira wata macce da zata kai shikkaru hamsin ya bata su Kamal a basu d'aki,, ,, tunda wanan tsohon ya fitta aka bashi kyautar dubi d'ari chikin hanzarin ya shirya ya bar Kano sai Gombe ,





BAYAN KWANA BAKWAI


Rayuwa ta chanza sosai a tsakanin Rugayya da Kamal sun samu hutu na wane lokachin suna samun kwanchiyar hankali fiyyeda yanda mai tunani zai tuna , kwatsam watarana Alhaji Nura ya ɗauki Kamal yace za'akaishi wane gidan domin yin karatun a chan wane boarding school a inda Kamal yace sam saboda Rugayya zai bar gidan aka girki aka murje kafin ya yarda da kuka da 'kunar zuciya suka rabo har Kamal yaye nisa da tafiyar da yaj8 wane murya mai sautin kuka " yaya Kamal kar katafe. kabarin ne kaɗai ban yarda dasu ba ," da gudu ya dawo ya rungumi ta tsaff a jikinsa sa ke kwantar da hankalin ke ba 'abunda zai sami ke ta wanan hanyar e kawai zakiye karatu Ina son ke zama likita ke taimakawa mabu'kata ke kasance mai tuna ne akowane halin rayuwa tabbas dani dake i'yan uwa ne ba wanda zai 'karyata hakan Allah ne ya hada:mu. a cikin wanan duniyar ," rasa mai zai bata yaye nan ya chiri wane zubin. da Baffa ya bashi " k'anwata Rugayya ke duk sanda kikace kina kewarta ke duba wanan zube ya sa mata a yatsar tsakiya ina matukar son wanan zoben anmman ke kinfishi muhimmanci ne kuma zan baki ko rayuwa ta ne sai mun sake had'uwa" kuka sosai takiye masa tamkar ranta zai fitta "indai hakane nan tacire wani sar'kar a wuyan ta zinnari ta sanya a wuyan sa "ka kasance dani a duk sanda kayi kewarta ka duba taurarin da ke a samaniya lallai zakaga wasu guda biyu a manne da junna su to ne dakai ne wanan , surutun su yawa Alhaji Ali yawa mutumin nan bodyguard alama da hannu haka ya finchiki Kamal yaye gaba dashi da kuka da bakin ciki suka rabu, koda suka sashi a mota da niyar kaishi wane gidan chan wane 'bakin 'kauyin suka kaishi suka yarda shi "ina ne nan kuma ,ne kuki nufi ne , dafata daga cikin su yaye dariya shashasha kawai to bare na gayyama Alhaji Nura shahararren mai sayarda yara ne kai a zamin nan waye zai baka aikin yin karatun a Nigeria" kama 'kafarsa Kamal. yaye "kar ku cutar da itta marainya ce kubani itta bugu d'aya ak mai a kansa ya fadi"ya suma , babo alamar numfashi haka suka gudu suka bar Kamal a wanan yanayin ,,,,,

so painful woooo

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞

































🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
5️⃣7️⃣ ↔️ 5️⃣8️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne; ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.


************ABUJA****************

Nan yaye fitsari a wandon sa fridge ya bud'e ko zaiga ruwa ya sha ya dawo chikin hayyachin sa , ganin abinda ke fridge nin ne yasa ya zube a sume awannan gurin.





"Anmman Alhaji ban shiga d'akin kaba tunda ka hanani" yauwa wata'kila a chan yaki" d'u guma sukaye suka hau lifter sai hawa na bakwai domin shiga d'akin Alhaji Ali......


Mugun birki Alhaji Ali yana ganin Jamal a kwance akan gadon sa da rauni a samar goshin sa idon sa yakai a 'kasan carpet mashigan d'akin sirrin sa nan yaga tamkar ma ba' ta'ba komai ba ko wane zargi a fillin ba, ajiyar zuciya mi nauyi ya sauki har z
saida matarshi Hajiya Maryam ta fuskanci hakan "waiyo my boy da gudu ta je tunda shima Alhaji Ali mara mata baya yaye da hankalin sa a tashi, "Jamal Jamal Jamal", haba senator yazaki kirasa da 'karfe sai ya razana ai kinsan me yafaru dashi ne bayan kin fitta zuwa unguwa dakika saba yawon ke na banza da woffi, " kallon zargi tamai zatayi magana sai Jamal ya bud'i idon sa a hankali yana kallon su biyu biyu tamkar baisaniba ihu yaye da 'karfe ganin fuskar Alhaji Ali nan ya suma hankalin su ya tashi matuƙar tashi nan da nan ya shure shi suka rankaya izuwa baban asibiti mafi kusa da su tun kafin su 'karasa Alhaji Ali ya kira babban doctor don su shirya amsar su, hakan ta faru kuwa suna isowa akaye emergency room dashi doctor Ahmad ne tsaye akan Jamal a lokacin da yake dubashi sai baiga wani abu makamancin abunda yake yanzu ba tsantsar kamani ne a tsakanin su wanda ina wane yaga su tare zai rantse Ahmad ne yaye ya fittar da yawun sa waje , mammaki kwance a fuskar sa yasa facemark ya fitto doctor Mansur ne ya tsayar dashi nan su Alhaji Ali suka matso yauwa doctor ya jikinsa nayi nisa ne Alhaji Ali shine na wakilci abokina da ya dubashi , " okay doctor Ahmad kace ko ya yaro na yake ,"? cikin idon sa doctor Ahmad yagansa nan y kauda kansa yace " da sauki akaiw abinda ya razana shine sosai har yaji tsoron hakan yasa ya firgita har zuciyar sa ta tsinki yanzu na nasa allurar barchi bai 'bukutar bayanin mutane , sanan idan ya tashi zan rubuta muku medicine a kulla dashi sosai yaro ne ," yana kammala magana ya wucce cikin office ji yaye duniyar na juya mai komai hamada zafi illahirn jikin s ne yafara kakkarwa da alama zazzaɓi ne mai zafi take ya 'miki ya had'a allura yawa kansa medicine ya rubutawa Jamal nan aka turu aka amsa yaye gaggagwar barin asibitin sabumkda tasannin samuwar da ya shiga da tuna wane 'boayyayin sirrin rayuwar sa...




How far doctor Ahmad????




Tunda Alhaji Ali yaje bayyana i na doctor Ahmad hankalin sa ya tashi tafiya gida yaye kai tsaye batareda ya sallame Hajiya Maryam ba duk kiran da take mai a banza , hankalin nashi na gida, koda ya iso ya rufe 'kofarsa rigarsa ya ciri ya matsar da carpet nin tsakiyar dakin nan ya ture tayes nin baiga alamar wani abun zargi ba duk da haka ya shiga ya hau matakalan yanda yake isowar a yaga yanda dakin ya cikka da kud'i baiye fargaban haka ba saboda daman yasan. dole a mishi ruwan kud"i tunda ya aikata abinda gunki su takiso haka ya duba komai da komai anmman baiga alamar abun da zaisa yace ko Jamal yazo dakin ba rigi kwankwaso yaye " ohhhhh har hankalin na ya kwanta tunda naga komai normal a tunanina ko Jamal yazo yaga sirrina ne akan hakan duniya ta san waye ne gwanda in kashi Jamal har lahira bazan yarda mutunci na ya zube ba anmman tunda bai zo nan nin ba shikkinan zan sa ido na akan sa don na fahimchi me ya razana shi har ta kaifa bugun zuciya kuma me yazoyi a d'akina har gadona" , fitta da'kin sirrin yaye bayan ya kwashe kud'in cikin buhuhuna da suka kai biyar,,, wani

Please Login or Register in order to submit comment