Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dake dauke da wasu turarurruka toilet ya wucce ya watsa ruwa da alwalla kana ya sauya tufaffin sa zuwa na barchin sa have trouser da singlet ya sanya white glass a idon sa ya dauke wayansa layin mai martaba ya kira " sallamu Alaikum Allah 'kara tsawon rai da nisan kwana da lafiya mai inganci mai martaba " "wassallamu Alaikum ameen Ahmad kana ina kaye nisa da wayarka ina ta kiran ka sai yanzu hole kana lafiya " murmurshi 'kifin baki yaye lafiya lau mai martaba fatan kaima kana lafiya " lau Ahmad anmman ne yanzu a matsayin Abba naki magana ba mai martaba ba kajiko " to abbana ina lafiya fiyyeda kaima " ahh to babban magana masha Allah yaushe zaka shigo cikin Kano kasan fa ka ajiye iyali anmman yanzu har three month baka zo ba koda kadawo daga Ingila ma baka zo duba mu ba anyah kuwa my son ,, " Allah sarki Abba i really miss you am on my bi'izinillahi ta'ala abubuwan ne suka min yawa anan Abuja but unexpected zan shigo " to shiikin take care of yourself right , " okay Abba inshallah , murmurshi yayee ya ajiye wayar a 'kifin sa .






"Allah sarki Abba na naye kewarku neman but bansan meyasa ba i hate this Kano ko sunanta banson ji wallahi" ' adu'ah yaye ba tareda ya waiwaye matarshi ko surkar sa ba , jan bargo yaye da kashe lamp ,








harrrara ya buga min" idan kingama kallo na ke rufe min 'kofar ko '" cikin rawar jiki naye wane side daban ahtooooo 🀣🀣





Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž














πŸ€°πŸŒ—DUHU CIKIN HASKEπŸŒ—πŸ€°
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja βœοΈπŸ’ž
The writter of Mijin Mage , and now πŸŒ—DUHU CIKIN HASKE πŸŒ—





paid book 200 only
wattsppt number
08101235739








page πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
1️⃣9οΈβƒ£βž‘οΈ2️⃣0️⃣


MASARAUTAR KANO .






" Shashasha kawai ai ne wallahi Ruma kin ban mammaki ace wai Ahmad har yanzu ya gaggare mu mallakan sa yaro kamar mai aiki da hatsabiban alajjanu jiya fa sau biyar na kira sa anmman yaye banza ,anya kuwa kinayin abubuwan da nake kawo mike kuwa " wallahi Mommy inaye ne kaina baya jin maganata gani ma nakiyi ko itta umma ma baya jin wane magana ta kinga ina zaiji namu " chan don Allah ai uwarsa daban ke daban ai na fi ke sanin wacce ce uwar tasa tunda matar Yayya na ce kuma i'yar uwa a garine , to wallahi kijine da kyau ke tabbatar kinja hankalinsa idan ya dawo ganin gida ya tafe dake 'karfasa 'kafarke kinji ko ," eyy Mommy baki da matsala dane kashe wayar ta hurga a saman gadon ,



"Kai wallahi duniya babo wacce ta tsani ganin chigaban rayuwata tamkar Mommy na itta kullum faman sani cikin masifar Yayya Ahmad takiye a koyaushe , haba ai ko bakomai dole watarana ma ta gaji da wanan ba'kin halin tooo ne ai ko banson Yayya Ahmad bazan cutar dashi ba balle ma Ina son Abuna , rungumi fillo taye ta ruff rubbb ta chigaba da barchin ta ,




RUMAISA kinan wacce bata damu da shiga rayuwar kowa ba ,itta kawai burinta taci tasha i'yar kwalabin ta taye fashion ta sanja moto'rs taye chat a hakan rayuwarta ke tafiya ,, a inda mahaifiyar ta Hajiya Zahrah ta dauke ba'kinchikin duniya da hassada da don wane abun duniya. ta daura sa akan yaron i'yar uwarta kuma Ι—an yayyan ta Ι—aya tillo wato Ahmad duk wane shiga da fitta da da tsubacce_tsubaccen 'kole 'kole da takiye don ganin ta aurar da Ruma a gun Ahmad sai da taye ta haΙ—a auren don ganin cikar burinta wata ukku kinan da wanan auren yanzu anmman ko amaryar bai gani ba duk da cewa yasan ta a matsayin 'kanwar sa ta gun 'kanwar mahaifin sa kuma i'yar uwa a garishi, ,,,








Duk wanan haukan Hajiya Zahrah a tunanin ta asirin ta ne yaye aiki har tagaiga mai martabar ya aminchi da aurar da Ruma ga Ahmad sai dai batasani ba ,da amincewar Umman Ahmad kafin mai martaba yasa hannu akaye auren wanan kinan ,,daga wanan sashin …….












Isowar Ahmad daga 'airport ya sha'ga dogon numfashi ya furzar da cewa " huuuu na dawo kurkuku gidan mu ko ina da wasu dogarai kamar ba'a zaman lafiya ohhh ya Allah , kar ka haΙ—a fuskata da wanan yarinyar , dogarai ne wanda suka kai goma suka sa jan darduma daga kan matakalan jirgin ya sauka wasu baye ne mata kyawawa matasa a cikin uniform nasu na bayi na musamman dogon riga kalar blue da guntun himmar suka zuba flowers akan dardumar tafiya d'aya , akan d'aya yakiye daga nin sa anga jinin sarauta a jikinsa motar aka buga mai tsayawa yaye ganin yanayin gun tamkar yana neman wane abun daga baya ya shiga suka rufe , nan suka jera mota akalla goma sha biyu suka 'kara wuta sai cikin masaurauta domin samun hutu,,,,,,








sosai Umma Khadija ta ha'da abubuwan tarbar yaronta daga sashin ta hada_hada sosai sukiye don tarbar Ahmad daga 'bangarin Sarki Ibrahim murna yakiye dayagaza b'oyewa a sansanin fuskar sa a inda direct ya wucce cikin fada abinda ba'ayi tsanmmani ba kinan ,duk sanda yazo part nasa yaki zuwa before na Umma baii ciika son Abu da fada ba anmman wanan karon ya baiwa kowa suprise



Sosai mai martaba ya samu farin ciki da ganin yaron sa d'aya taliloo namiji kaman rai nan take fada ta watse mi'kiwa yaye ya rungumi dan sa suka gaisa cikin so da kauna da kewar juna bayan minti talatin ya 'wucce part na Umma khadija nan ma ya samu tarba na musamman wucewa part nashi yaye a gaggauce domin hakika ya gaji da wanan hayaniyar musamman ma hayaniyar dogarai " haba don Allah su fa mutanen nan ko gajiya basayi da gaisuwa da neman fada baki kamar parrot " wanka ya shiga nan ya fitto da guntun towel a kunguminsa sai wani guntun da yake tsani gashin kansa dashi , da sallama da turu 'kofar d'akin dukka daya sanye take cikin sleeping drees nata wanda ke nuna illahirin tsiraichin ta , ganin sa a haka ta sunkuya da kai , tana wasa da zobensa na azurfa ganin hakan ya tsaya 'kari mata kallo 'kana yace."
What the are you doing in my room " smmm Yayya ashe daman kadawo banda lbr ne ba shigo da ba sai yanzu " girgiza kai yaye okay naji get out I said ,,



Nan da nan ta duburchi ta fitto " hummm aikin banza mutum sai kwarjinin tsiya ne wallahy bansan ma me zancewa Mommy na ba idan nagayyama ta korar kare yay mun duk da nashafa turare nata a banza ,," d'akinta ta nufa ta bud'i fridge nan ta fidda i'yar 'karramar kwalba ta kwalbe shi tass taja lafiyan gado sai mahaukaciyar barchi ne ta ,, Ruma kinan .








daga 'bangaren Ahmad kuwa sallah yaye d adu'a cikin tausaya wa ya d'aga hannunsa sama sai hawaye kawai nake iya hangowa nan ya shafa addu'ar ya kwanta domin samun hutu








WHO IS DR AHMAD IBRAHIM ALFINDIKI






Matashi mai ji da kuΙ—i da sarauta kwallisar sa ta kasance ta musamman ce a inda mata dewa ke rububbin samunsa. matsayin mijin aure ko ma shashanchi ko na adana daya ne anmman kwalilinssu Domin mutum ne mai addini da illimi baya wasa da sallah ko kadan ba'abunda ke tsayar dashi a kowacce harkar sa sai idan harkar addini ce ta taso yaro ne daya tillo a gun sarki Ibrahim dayammalaka nmd'a namiji sai yara mata har biyar daga 'bangarin matar sarki Ibrahim akaiw uwargidan sa da ake mata 'la'kabi da Fulanin masarautar Umma khadija kinan macce mai kawaici da adalchi , a inda ta haifi yara biyu Ahmad da Hauwa wacce ake mata lakabi da ilham,,, tsakkanin sarkin Ibrahim da Umma khadija i'yan uwa ne sosai na abokan wasa ,, a inda Hajiya Zahrah ta kasance 'kanwar sarki Ibrahim tsantsan kishi da kasancewa tana hassada da khadija irrin arziki da gatan da yayyanta yake nunamata yasa ta d'aura karan tsanaa da niyyar tarwatsa duk wane farinciki ko abun Alkaire da zai fittu daga 'bangaren umma Khadija a 'boye kinan a inda a zahirancchi ittace babbar 'kawarta Kuma abokiyar shawararta tsantsar aminta dake tsakanin su suka ha'da yaran su aure da mummunar manufa acikin zuchiyar itta Hajiya Zahrah ,,,








Wannan bada'kala kinan daga masarautar Kano


sai mucce Allah ya kyauta….




Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ceβœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž



TH END OF PART ONE ,,,,,,,,,

THE GAME WAS BEGINNING NOW
YANZU AKA FARA BUGA WASAN WANAN DUK GABATARWA NE , LET'S GO FAN'S ,, DAGA AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž



ALHAMDULLAH πŸ₯°












πŸ˜­πŸŒ—DUHU CIKIN HASKEπŸŒ—πŸ˜­
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja βœοΈπŸ’ž
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸŒ—DUHU CIKIN HASKE πŸŒ—










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


THE GAME WAS BEGINNING NOW
YANZU AKA FARA BUGA WASAN WANAN DUK GABATARWA NE , LET'S GO FAN'S ,, DAGA AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

Everything that has a beginning must have and end πŸ’―

_Page_
πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
2️⃣1οΈβƒ£βž‘οΈ2️⃣2️⃣

AFTER SEVENTH YEAR'S


**** BAUCHI****



Tafiya take yi tana waiwayen ko akwai mai binta ko kallonta da safiyar asubar nan sai zuba sauri take tana har'had'a 'kafanta da anganta an gano mara gaskiya ru'baΙ“Ι“iyar zaninta ne da ya kusan gwiwar ta sai wata 'ko'd'aΙ—d'iyar rigarta da yagaggen mayafin ma a cunkushe kamar daga bakin kura tafi to, ganin ta fara barin cikin kyauyen ta tsagaita tafiyarta , ta zauna a bakin wani Ζ™atuwar bishiya da ta ha'bakka da ganye , bakin zanin ta kwance nan ta fito da goronta ta kutsira kad'an "ohh ni mairo yau kam nagaji da wuri", motsi taji a bayanta wani rafkeken maciji ne dake daman saukowa yana huci 'kafa tasa mai nace banbakaba ko takalmin ta bata bi yakansa ba mayafin ma anan ta baro sa .



Ni kuwa nace wannan gudun kodai RABI ta cikin littafin RABI DANJA ita takoya mata wanan gudun ( book na sister Rumaisaaliyuinuwa ).

chan ta nisa daga bishiyar ta tsagaita sai maida nunfashi take d'aga kanta ke da wuya ta hango 'katuwar dutse dariya taye nan danan munanan ha'kuranta suka bayyana "ashe ma na iso ahh annman wanan machiji shaid'ani ne yau da na mutu badon inada tsawon rai ba " 'karasuwa taye nan taga wasu matan na ciki , tsayawa taye suka fitto suka sa kaya , itta ma cire kayanta nan ta zama tsindir haihuwar uwarta ko kunya babo haka mairo 'kazamiya ta shiga cikin wane bukkan saurin toshe hanci na naye ganin irrin 'kazantar dake d'akin , ganinta ya tunsiri da dariya ya 'babbaka da dajin ya amsa " dakata ai naggayamiki tun yaron nan na jinjiri shine ajalin ke duk abunda zakiye kiye don ganin ya mutu annamn a banza gashi yanzu ya gagari ke


ke yazami mike 'kadangare bakin tulu".








" Zubewa taye bil'haqqi jikinta na rawa ya'laΙ“ai ka taimaka mun ba'kinchin Kamal zai kashe ne da raina , duk maganin da ka bane nasamu tun yana tsunma ya faskara mutuwa na rassa da wane irrin rundunar aljjanu yake aiki dashi duk wanan abun bai kamashi yanzu ina mafita yazama yaro da yafe garinku da kwarjini a gaban i'yan 'kauye abun takaichin na bana iya mai masifa idan ina ganin sa da idon sa tamkar na Mage ,, " dariya ya kicce dashi
yace " duk kikajawo baki bani kudi na dai dai ba shiyasa nake karya asirin yanzu meke tafe daki gayyamun yanzu nan ne ajiye dukiyar da zan zuba wa sau Bulbul jine , kwance bakin zanin taye nan ta fidda tsoffin dubu d'aya daya guda ukku a dungume nata bashi ya ambata nuni da ta ajiye a cikin wane tulu wai tulun na aljannu ne shi baya China kuΙ—in..










(nikuma nace wata sabuwar hanyar damfara kinan )..








" matsala ta ittace baffa kamar yanda kasani da wanann tsininin Kamal so nake ya mutu na huta kaga sai na sayar da shannaye da ya rage shi kuma Buba daman ban damu dashi ba domin baruwansa kuma tsorona yake anmman banda wanchan tsininin sun haka a jure shi yanar 'kauyen Kuma ya mutu da baffan dukka ,,,, " hahhhhhhhhh angama aljanna Bulbul kawai zamu turamasa ta sha jininsa cikin dare zata danne sa idan kinji ihun sa kar kuwa ya fitto idan ba hakka a duk wanda tagani a waje zata sha jinin sa itta mayar jine ce ,, nan ya bata abinda zata sawa Kamal cikin abinchin sa ko a tufafin sawan sa yana sha zai bar 'kauyen har abada ko kuma ya mutu ,"






sai boka mai aiki tamkar yankan wukka ina godiya da zan samu ma she Kamal nin ya fitto ao da shugaban Abulbala tasha jinin sa dukka dariya sukaye nan ta ware 'kafa ya chacchakata. don ranshi cikin 'kasanzta ta fito tana sa kayan ta ,, .






(waiyazubillah ).

Tana isowa cikin 'karamin gidan nasu ta hango Kamal na wanke wa iro kayan sa yana karatun Alqur'ani mai girma " tsaki taja da yasa ya san da cewa mutum ya shigo gidan ganin ta yaye yace " Inna sannu da dawo wa " cewar wane kyakkyawar yaro da bazai gaza Shikarra Bakwai a duniya cikin guntun wando ko riga babo a jikin sa duk uban sanyin nan haka yake wanke , hararra ta buga mai sanin kanta ne Buba ya fitta kiwo dakin baffa ta shiga nan Kamal ya bitta da iddo domin shi dai a sanin sa tunda yaye wayo a wanan gidan bai taba ganin Inna mairo Bata ta'ba shiga d:'akin baffa ba baki buΙ—e yace ," Inna yau al lahiya zakishiga d'akin baffa barchi yakai yanzu yasha sassa'bin sabaya yaye barchi " chan don Allah maye kawai duk nakusa kawo 'karshin ku a gidan nan tun kafin kasan shi ai miji na ne ko bakasniba shege yaro kawai ," burmawa taye ciki duk da cewa ba komai a cikin d'akin sai rubibiyar tarbar musu da gadon kwanciya anmman a share yake tass hararra ta tsunduma mai ya buge idon sa na mara sa lafiya tace " yauwa nace ba akaiw wata dukiyar ka da na taba jin labari wai akaiw wanda kabaiwa amanar su shine nazo naji a ina suke don kar kumutu a daren yau kamana asarar dukiya " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun abinda zaki fa'da kinan ba komai duniya ce mairo naye nadamar auren ke a cikin rayuwata naye dana sanin zama dake matsayin matar aure Allah ya isa tsakanina. dake kuma bale da daman ganin mutuwa ta , domin a hanun Allah yake ba'a hanun ki ba don haka duniya kadai ta isgili shiga jarrrabawar rayuwa kike Allah ya isa tsakkanin na dake kin cuchi ne anmman zakiga sakayya a sannu a hankali jin haka taja tsaki , " nace ba idan nazo shiga aljanna ka rufe 'kofa ka e wuta zan shiga shehun taurin kai kawai nan ta juya zata fitoo , sauri kamal yaye don yaki su tsaff abinda sukace yana wanken yana share -awayen sa chan ya shiga d'akin baffa ya bashi kindirmo yasha ya kama hannun sa nan ya samai wane zube a hannun daman sa yace ka rigi wanan zoben mai kyau watarana zakasam amfanin sa sanan kuma za Makka nasiha da abu ukku zaka samu babban rabo a duniya da zaikai har cikin aljjana , ka kasance mai rufi amana kar macce kamar kowa duk tsanani kuma ka rigi girma Alkawari na ukku kuma ka kasance mai gaskiya a rayuwar ka Allah zai taimake ka , " to baffa in Allah yaso ba'abunda zai sameka kaji ko " hummmm murmurshi yaye yaro kinan ka shirya zuwa bakin jijji dan uwa ka yanzu hakan na chan nasani yakusa isowa d@ga Nan kasamumuku iccen da zakuyi girgirin ko " nan ya amsa mai ya fitta yana ta maimaita kalllamai irin na baffansa .





Haka ya fitta har zuwa bakin jijji ko takalmin babo a 'kafar sa , wane kyakkyawar saurayi na hango da zakai kimanin shekaru ashirin a duniya yana tafe yana kora ramammun shannaye sa guda biyar murmurshi yaye ganin 'kqnin sa kamal tsaye yana China mangoro yana daga mai hannu runguma aikawa junan su suka gaisa bayan sun kuma gida cikin dare duk suna kwance a daki dasu da baffa , duk motsin da baffa kiye duk basujiba yaye kokuwa da aljanna Bulbul sosai daga bisani taye nasarar shan jinin sa bud'i baki yaye yayi kalmar shahada nan ya mutu baki bud'i fatar sanan yayee fatt alamar babo jini a jikin sa ko kadan..










R I P so osin full Allah yayiwa baffa rayuwar mutumin da ya sadaukar da farinciki sa akan samun ceton rayuwar yaron sa Buba kuma ya sadaukar da mutunci sa da lafiyar sa tun rainon yaron da baisan waye shiba yau Allah ya mai cikawarsa sai mucce


kullu nafsin za'iqatul maut.

fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar.....


Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž












πŸ˜­πŸŒ—DUHU CIKIN HASKEπŸŒ—πŸ˜­
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja βœοΈπŸ’ž
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸŒ—DUHU CIKIN HASKE πŸŒ—










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end πŸ’―

_Page_
πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
2️⃣3οΈβƒ£βž‘οΈ2️⃣4️⃣


Still muna Bauchi

Fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar Jalo dake magagin barchi daganin sa saida yaye tatul da giya shi kad'ai ne Mairo 'kazamiya bata gayawa kar yafitto a cikin wanan daren ba domin baya kwana a gida kwana nan rabu ta dashi ma yau kusan kwana hud'u , to ashe bayan an shiga barchi yaye i'yar hatsaniya da abokan giyar sa don haka ya dawo gida don ya kwana , bushe wa dariya aljanna Bulbul taye nan ta kafa kanta akan ma'koshinsa ko minti goma bataye ba ta tayasar Jalo a 'kasar Jalo a tsakiyar gidan nasu ta taye tafiyar ta tana mai lasan baki...






" Jalo ! Jalo!! Jalo!!! waiyooooo jama'a gari ku taimaka min Jalo baya numfashi dake gari yafara wayewa nan su Buba suka fitto batareda sunsan halin da baffa ki chiki ba nan ma'kota ma suka shigo Mairo 'kazamiya ce ki ta rusa ihu ganin Jalo a zube ko numfashi bayaye baki bud'i "shikkinan tasha jinin yaro na ta huta shigiyar ma'kira" surutun take yasa Kamal bud"I idon sa yaga Baffa baki bud'i idon da yaiye yaga babo numfashi shini da gudu ya fitto ya tsaya chak ganin an fara cikka a gidan su nasu nan yace "Baffa jama'a Baffa nan mazan sukaye dakin su duba gani sa sunsan rai yaye halin dahaka aka haΙ—a gawa biyu akaye sutura aka kai maΖ™wanchin su ,,


A inda mairo 'kazamiya haukace kawai bata yeba a ranta kuwa sai tsinewa Baffa takiye da Bulbul a ganita sune sillar mutuwar yaron ta Jalo..





Kwana ukku kachal da faruwar wanan al'amarin Mairo 'kazamiya ta sha d'amar kurar

Please Login or Register in order to submit comment