Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


Alhamdullah 🥰 the end of part three dukka dukka Anam na dasa al'kamin na ya huta , nima na huta kuma ku huta , ina godiya sosai bisa so da 'kauna da kuki nunamin , Allah bar "kauna ...


mu had'u a part four shine 'karshin labarin da yardar Allah..




















😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
3️⃣1️⃣➡️3️⃣2️⃣




GOMBE












" In sha Allah zamu kasance masu rigon marainyar Allah wallahi rashin haihuwa tsawon shekaru ashirin mun gaza jurewa shiyasa mukazo nan domin neman taimakon ke uwar marayu na gidan gidauniya, ke kad'aice zaki shari mana hawayen mu ke bamu i'ya macce zamu kasance masu kulla da al'amarin ta tamkar mu muka haifeta, " cewar Hajiya Binta tana matsi idon ta da ke hawaye , dafata chairman yaye idan zamu samu yarinya kar ta wucce shikkaru bakwai a duniya don Allah ke taimaka mana mun san darajar d'an adam kinsani " murmurshi Mama taye " shikkinan yi da ace ba ku samu bane bazan baku ba anmman kun kasance masu taimakon rayuwar mu kuma har dad'in kowa kuki baku da matsala Allah ya mana maganin komai zan baku i'yata. cikin yarana zan bada umarnin a kawo biyu ku za'ba d'aya ," kafin tagama maganar Hajiya Binta taye charaf" ai ranki shidaɗi mu ko biyu ma zamu iya rainon su ko Alhaji " girgiza kai yaye alamar ey kallon su Mama nan take bata gamsu ba taceAllah sarki kar kaddamu chairman d'ayan ma ya wadattar " ba matsala fitta Mama taye ta kira committee member ta mata ukku ne nan suka shiga sukaye magana Husna da Ruqayya aka sa agaba nan suka zo suna muzurai da idano kuwa na addu'a kar yabar gidan Mama ,don ansaba zuwa d'aukan marayu a wanann gidan ,,




Hajiya Binta ce ta shafa gashin kan Ruqqaya "yarinya kyakyawa kamar buzuwa me sunanki "tunda Rugayya ta ganta taki sam matar bata kwanta mata a rai ba nan tace " sunan nan Ruqayya wanan kuma Husna 'kawatace kullum bama rabuwa " cikin zuchiyar Hajiya Binta tace "don ubanki kuwa dole ku rabu a daren yau " a zahiri kuma tace "Allah sarki yarinya da ido tayewa mama magana tace " zaki zauna dane zan baki gata sosai daga yau ma sunana Mommy kinje ko wanan kuma dadddyn kine "nan akace Husna ta tafe a karshin dai da kuka da da burgiwa aka raba Ruqayya da asalin ta wanda Husna ma sai kukan takiye da kyar aka raba su nan Hajiya Binta da chairman suka dauki hanyar zuwa dad'in kowa sai mucce ......




Maraya dai amanar Allah ne duk wanda ya karya alƙawarin ya tunatar da Maraya tun a duniya Allah zai masa sakamako ,




sai bayan tafiyar su abada Mama ta tuna da wanan akwatin da aka bata nan ta kira sauran committee ta gayyyamusu don kar rai yayi halinsa idan chairman yazo abashi ya kaimata a zaton su zai dawo kawo musu tallafi yanda ya saba ,,,,,,












BAUCHI


****************************************




Tuni makiyayi nan ya gyara wa Kamal hanun sa ya juya ya tafe ya barshi a fillin tunda ya kasa masa magana nuna mai hanya yaye yace "idan kana so fitta a daji. nan ne hanyar da zaka bi dod'ar zai fidda ka cikin dajin nan" ,, kwanciyar yaye abu shi nan da nan barchi mai wahala ya sacce shi a 'kasar bishiya chan yaje motsi a akan 'kaffarsa a hankali ya bud'i idon sa machiji ya gani runtumimi yana hawa 'kafar sa baiye ihu ba kana bai motsa ba burin sa kawai majichin ma ya kashe shi ya huta da wanan wahalar ta rayuwar sa ,, koda machiji ya zo har jinya sa ya kuma runtse ido baki ya bud'i daa niyyar kai sarra sai yaye ihuuuu ya lankwasa ya warware jikin sa daga na Kamal ya juya ya tafe da sauri abin ya bashi mammaki matuƙar gaske "me yasa majichin juyawa haka ko dai shi nin bakin jinin garisa wanda majichin ba bazai chinye shiba" buga 'kafar a 'kasa yaye ya chigaba da tafiya cikin wanan dajin ,,,,,,, da zarar yaga lokacin sallah yana tafiya sai ya tsaya ya kwantanta sallah ya chigaba da tafiya har dare ya riske sa. cikin wanan dajin anan iddo ya fara raina fatta ..



****************************************
HANYAR BAUCHI DA BUBA






Tunda suka sa shi a mazaunin baya mai zaman banza suka 'karawa motar su gudu baji bagani gani don ganin irrin jinin da yake zubewa a kansa duk da cewa sun daure masa kai da 'katonn 'gyle basu isa ko ina ba sai babban asibitin cikin garin Bauchi a inda aka bashi tallafin gaggawa domin ceton rayuwar shi " tabbas jami'an tsaron nan kunyi 'kokarin kawushi da wuri badon haka ba da tuni ya rasa rayuwar sa " murmurshi d'ayan yaye ya gogge gumin fuskar sa yace " alhamdullah taye akaiw wane 'boyayyin al'amari ne akan yaron tunda kuga ya kasance a raye duk da matsala kai ne ya sameshi " nan doctor ya amsa da cewa "yawancin irrin wanan baya kai minti goma mutum ke mutuwa tabass Allah ya bar mai rayuwar sa ta wane babban dalili " kuɗi sosai suka bawa doctor da cewa sukam zasu tafe aikin so don haka ga ajiyar mara lafiya idan ya warke kud'in account nin sukaye saura to abashi yaye tafiyar sa" ,, haka suka juya suka tafe ,,


















BUBA dake kwance rai a hanun Allah da oxygen an d'aure kansa da 'katuwar bindiji " doctor ne yace wa nurses ko da ya tashi da wuya memory sa ya dawo dai dai kasancewar jini ya shiga cikin kwakwalwar sa anmman daga baya a sannu a sannu jinin zai iya tarwatse wa nan ya fitta ya barso da mammaki …..








ne kaina ƙanwar soja mamakin ne kiye da irrin wanan al'amarin ,,,,,,,,






TSOKACHI


Akaiw wane lokaci da nake karanta irrin litattafai na Hausa na kanyo mammaki idan akace mutum yaye hatsari har ƙwaƙwalwa sa ta bugu ace losing ne memory inaganin hakan tamkar kawai labari ne anmman ban gabatar da hakan ba sai da naga abun ya faru da wane nawa , akaiw irrin irrin su dewa a cikin duniyar mu wallahi wasu ma manyan mutane ne sai dai mucce Allah basu lafiya da kariya ya kuma dawo musu da hayyachinsu idan hakan ne mafi Alkaire a gari su ameen






Alkalamin rubutun 'kanwar soja ✍️💞💞😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
3️⃣3️⃣➡️3️⃣4️⃣



GOMBE…






Cikin Da'din kowa , zaune Ruqayya ta kafa kanta a cikin 'kafarta sai rusa kuka takiye na rashin sabo cikin shigar dogon riga na kanti ,, " hummmm" cewar Hajiya Binta dake shigowa a bakin 'kofar gidan ,,,,
"ke Ruqayya me kikiye har yanzu baki fito ba bance kukkan ya isa haka ba kinga taso maza ke ce tuwo kar kimin asarar kuɗi na wanan shine SIYASA KO DOKA my next book insha Allah, ,






mi'kiwa taye badon taso ba haka Hajiya Binta ta tusa Ruqayya a gaba sai da ta chinye fried rice da pepper chicken ya had'a mata da fatan hira nan da nan Rugayya tajitta a sama barchi kawai take bukata , shafa kanta Hajiya Binta taye "yauwa i'yata Ruqayya nan da kwana biyu zamu tafe zuwa garin Bauchi mujee. ziyara chan wane guri ke kwantar da hankali ke kice arziki iya rabonki , kafun" ,shiru kuma taye ganin. takafitta da ido nan ta kaita wane daki mai Khan gaske ta kunna nata tv cartoon take klalo Nan da nan abunka da yarinya ta macce komai , bata da aiko sai tace abinchi masu kyau da gyran jiki daga nan tasha kallo don ma dai yarinyar akaiw 'kok"karin sallah inta Hajiya Binta ce ba ruwa ta da Sallah ta ma bare ma na yarinyar mai shikkaru bakwai kachal a duniya …..






****************************************
DAJIN BAUCHI








Kukan kura shi ya farkar da Kamal daga barchin wahala yakiye bud'i idon sa yaye yana kallon , da ido d'aya ya hango wane jibgigiyyar b'akar kura tana matsowa tana zubar da yawu a bakin ta , tunda Kamal ke rayuwar sa kwanan biyu nan a daji bai taba chin karo da tashin hankalin da ya firgitar dashi sama da wanan 'bakar ƙurar ba , babban Matsala ma yanzu baya gani da idon sa na hango dama ce kawai ke gani a kumbure idon yake tun bugun da Iro yakamai har yanzu bai dawo saiti ba , 'kafar sa kuma duk hucce hucce gaya ce da wasu 'kana'nan ciwoka , ja da baya ya fara ye nan kurar ma ta 'kara kaimin tunkara su ,, take ya mike ya fara gudu baji ba gani a inda kurar ma ta mara sa baya da gudun gaske wane iccen ne mai matukar tsini yace karo da ita nan ya zube , yunkurin tashi tsaye anmman a banza jan iccen yaye da ihu nan da nan kura ta hau kansa 'ko'karin cizo yake kaina kamal a inda yasa hannu biyu biyu yana tura fuskar ƙurar da ihu da harmammi ya janyo iccen sai a wuyan wanan kurar nan taye ihu mai gurnani farchin ta ne ya yaga dai dai cikin kamal baisan sanda ya kuma sambada mata wanan iccen mai tsonin ba ya ture ta nan yaga fillin na zub da jini yunkurin juyin yakiye anmman a banza kurar ta mai nauyi kumawa yaye ya haɗa ha'kurar sa filli guda ya ture ta da dukkan karfen sa nan kurar ta zube tana magaggin mutuwa tsoro dajin ta shiga jikin sa ganin jini na fitowa a hankalin daga cikin sa nan ya runtuma da d'ingishi yace bakin wane ittachin ya yanke guntun rigar sa ya d'aure cikin sa ,bai tsaya ba don tsoron kar wane kurar ya fito don haka ya kallala'ba ya shiga dajin da niyyar tafiya ,,,,,,




****************************************




ABUJA












" Yaushe zaka zo kazo ka taimaka min mutuwa zanyi ,wai bazaka zuba " cewar wata yarinya da aka zagayeta da sarƙa wuta chi take 'bul'bula daga 'kasan da take ittatutuku taki lelo a sama gashin kanta ya barbaje a fuskar ta hannu ta mik'awa namiji hannu takiye ka fidda ne zasu 'hallakani shin bakaji inna kiran ba " mi'ko hanun ta taye ya sanya nashi sauran 'kiris ya kama hanunta aka yanke sarkar ihu takiye nan taye 'kasa a cikin wutar legota yakiye anmman bata kai ga cikin wutar ba yasa hannun sa sa yaye tsawo ".




Firgita ya tashe daga barchin da yakiye yana toshi kunnen sa sakamakon ya janye tamkar har yanzu yana cikin wanan bakin dajin Jamal kinan nan ya kunna bolk da ke kusa dashi ganin akan gadon sa yake ya shiga toilet ya watsa ruwa kusan minti tallatin sanan ya dawo ya kuma kwanciyar sa da tsoron wanan mafarkin……




*****************************************
BAUCHI






Haka kamal ya ya tashe a harkitse akan wanan mafarkin da yaye d'aga kansa yaye yaga har rana ta fitto yana 'kasar wata gidan tururuwa runtse ido yaye da manne idon sa ya kai kansa sama nan ya hango wani b'akin dutse murmurshi wahala yaye yace Allah kasa 'karshin wahalar ta matso ne , a tunanin sa nan nin 'cilin 'kauye ne nan ya bude hanyar d'od'ar'.......










Al'kalamin ƙanwar soja ta gazza fahimtar cewar wanan mafarkin duk tagwayen naye wacce ce mai neman taimako su har haka take firgitar dasu a cikin barchin su …..








meneeen manufar su Hajiya Binta da chairman a 'kauyin da'din kowa …






Ina makomar rayuwar Rugayya a cikin wanan gidan ..




😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Page 3️⃣5️⃣➡️3️⃣6️⃣




ADAMAWA MUBI




" Mama gobe ne zamu wucce Borno in Allah ya kaimu " Adda salma zaune akan wane kujera dake tsakar gidan nasu "gyrah zama Mama taye tace "haba salallamatu rabonki dakizo ke ganni fa shikarra biyu kinan anmman ace jiya kinzo kina cewa kuma gobe zaku kuma meke faruwa dake ne " kawar da fuskar ta Adda Salma taye ta gyran murya ba haka ba ne mama abubuwan na ne sukamun ga tsadar rayuwa kinsan ina sana'ata achan kuma ɗan kudin shi nake turamiki to kinga ai banga zama ba " tswsss ne kike ruwa ko kuma yarinyar kinan ne take chin kuɗin !naki tsiya banza kudin da basa biyamin buk'atuna ko kad'an " murmurshi Adda Salma taye na takaichin samun irrin wanan hallayar a tattara da mahaifiyar ta , kawai badon wane abun ne yasa Mama bakin cikin i'yata ba sai don sunan Suhaima da na samata hakan yasa gazawa bukata d'aya tilo a duniya tsana ,,, tashi kawai taye ta d'auko buta taye bayin gida baki Mama ta saki tace aikin banza 'karyane da anyi magana ki nuna kinfi kowa tausayi ki rassa sunan da zaki sawa yarinya irrin wanan wai Suhaima suna da ko mahaukachi bazai sawa d'an sa ba " itta dai ko a gylen ta tasa ba da wanan chin mutuncin da Mama takiwa i'yarta Suhaima tun abun yana damunta har ta fitta a ranta kasancewar tasa ba da halin uwar nata hakan yasa a wanan zuwan ko zuwa da Suhaimar ma bataye bah….














ASIBITIN BAUCHI








" likitoci ne da zasu kai biyar da wasu nursres tsaye akan gadon da Buba ke kwance yau tsawon kwana bakwai kinan yana kwance hakan yasa suki taradudin tashin sa yau suka sa rai sosai don haka suke jiran time nin farkawar sa ,, a hankali ya ya motsa fusata sa a hankali yake motsa bakin sa ganin kamar bazakiye naga ba ya buɗe idon sa a hankali yanji dishi dishi haske ne ya haskaka idon sa saurin rufe idon yaye ya fara kallo don haka ya ja hannun sa na dama ya tare hasken ganin hakan likitoci sukaye umarnin da rage hasken d'akin sanan ya sake bud'i idon sa rass ya 'kare mu su kallo kowa sannu yake masa anmman idon ne nashi hakan yasa suka gayyamai duk abunda ya faro kuɗin da ya rage a asusun naira dubu bakwai ce suka bashi da sallamar sa ,,, fitta Buba yaye ya kama hanya bayarda ya san inda ya dawo ba tsayarwar napep a gabansa ya tuna da cewa shima ya hau ya tafe wane gurin mai napep ina zakaji yanzu " mai napep ne yace tasha zan wucce kai wanna passenger " to ka kaine nema chan " ya shiga badon yasan meye ma'anar passenger ba direct ya aka tsayar dasu a bakin tashar mota dake Bauchi a inda aka cikka ma'kil ana zirga-zirga wasu kuma na talla masu 'kosai ma naye d'aga chikin sa yaye don ya tuna yana jin yunwa direct ya wucce gun mai 'kossai ya zare naira d'ari biyar ya bata tasa mai na d'ari da sanje a 'kasan bishiya ya samu ya zauna yana chin abunshi yana zare idanooo










KAMAL A DAJIN BAUCHI






Isuwar sa kan wanan dutsen yafara jin hayaniyar mutane ga muguwar yunwar da take faman hallaka shi saurin isowa yaye fillin yaye nan yaga moto chi da masu talla ana ta hada_hada kamar dai kasuwa ba ko'ina ba ne wanan sai tashar Bauchi ,




Mi'kiwa Buba yaye ya tsaya kusa da wata motar da ake ta kiran Maiduguri Borno masu zuwa sauran mutum ɗaya , conductor ne yaga Buba tsaye yace malam tafiya ne ' yace eyy nima zane Borno ko " nan ya shiga Kamal ne yazo ya tsaya yana layi da tangal tangal hango Kamal yaye yana lashe leader 'kosai da yace yanzu fitowa yaye " malam yanzu zamu tashe ina kuma zaka "kuyi Hakuri zanje nangun mai 'kossai amso wani zan zo " girgiza kai kawai yaye saki mi'ka mata ɗari biyu ta zuba a leader nan yazo dai dai bishiyar ya ajiye wa Kamal leader a lokachin da ya sunkuyar da kai zai d'ago kai kinan yaga waye yabashi motar tafara tafiya conductor ne yace zamu tafe saurayi ko waigen Kamal baiyeba da gudu ya shiga yana kallon sa ciki da tausayin yanayin. rayuwar yaro nan motar bus ta bud'i wuta sai hanyar Maiduguri.








Ko joyawa Kamal baiye ba 'kosai biyu ukku ukku yake zubawa a bakin sa hannu baka hannu kwarya ,tari yafara yi alamar yana bu'katar ruwa anmman bai tsaya ba ce kawai yakiye nan wasu tsirarra mutane suka fara dawo da hankali su garishi ganin irrin mugayem raunin dake jikinsa gashi nan duk boka tamkar mahaukachi yanzu kam tarin ya munana lokacin da yagama chin 'kosai " dalla yaron nan barnan 'kazami kawai irrin kune masu hana ruwa gudu da wanan 'kazantar jikin naka wazai zo 'kasar bishiya nan ya saye 'kosai " cewar mai tuya 'kosai " nan da nan wane ya taso yace yaro bakaji ana mgna bane don Allah chan tashi kabaiwa mutane guri wawa kawai ,,,,,,,,,,, tashi yaye yana tari sosai nan wasu soka toshi hanchin su wasu kuma harda runtse ido sukiye ,,,,,,,,,














Nan yafara jan 'kafarsa yaye gaba sosai kusa da inda motachi ke parking yana neman inda zai samu ruwa domin kauda tulun 'kosai dake 'kirjinsa , kyakyawar yarinya da bazata haura shikkaru bakwai ba tazo da gudun ta kad'an ta bud'i gorar ruwa a hanunta ta d'angawa Kamal da yafara fitta daga hayyachinsa , da sauri ya amsa yakai baka bai saurarra ba sai da yagama faro tass ya rigi " Nagode " Nagode!! Nagode!!! " sannu kaji d'an uwa " gata chan gata chan ku rigomin itta " ke don ubanki Rugayya uban me yasa kika fitta daga mota " mari takaima ta da taga wasu taurari guda ukku suna zagaye juna , bata fahimchi lokacin da sukaja hanunta ba sai jinta taye a cikin 'bakar mota 'kirar binz da aka rufe da tintik daga ido d'aya yaye yaga yarinyar mi'ko hanunta takiye har suka fitta sukaja motar su ,,,,nan ya kwanta wahallalen barchi ya zungure shi"".




Alhamdullah Finally wanan page nin na musamman ne ya tada min 'kawa zuchin ne , ya al'kalamin na bai had'a Buba da Kamal ba ,,,,,,,,




Da alama Buba ya manta kowaye shi yaye loosing Anything a memory sa... gashi dai a hanyar Maiduguri sai mucce Allah sauki ku lafiya....





Please Login or Register in order to submit comment