Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barikin wai i'yan fashi to don uban ka wulkusm munijirgo (yuruba ).ka jira ne na fitto gida na sameku a'a nan sai na kashe ka jin anmmavchi kissa ya tuna da Bala da yakashe kafin mutumin ya juya zata zabura da gudu tamkar anyi walk'iya "kicewa da dariya mutumin yaye shegu yaro mu zava nunawa barikabce wai i'yan fashi ko i'yan damfara ne ina ruwa nan ya kuma gida abunshi...



Gudu sosai Iro yaye har ya hango wasu matasa jibgi kamar kayan wanke kamuwa na bmsharar barchi Toshi kunnen sa yaye saboda 'kartin da sukiye samun guri yaye chan nisa dasu ya kwanta haka barchi ya kwashe shi da tsananin yunwa don ma ya samu ruwa yasha .....






Asubar fari kowa ya tashi ya fara kama gaba shi daga masu tu'ka mashin sai nasu ruwa da masu talla daban daban kallo take binsu dashi yanda yaga hayaniyar su kamar ta kasuwa mafi yaji ta bata shi zumbur ya 'miki kai" Iro ya naganka a tsorachi cewar wane 'karamin matashin " baki Iro ya bud'i Hashim rungumi juna sukaye " nan yace yanaganka haka kuma kace min da dukiya zakaso muyi kasuwanci " bare kawai scan uwa na had'ada i'yan fashi sun kawar komai nan yafara matsa kwalla kuma tun jiya bance komai ba had'a fuska Hashim yaye tunawa da dari biyar ce a aljihunsa kuma abun ba'kin ciki ma shi kanshi lalla'ba rayuwa yakiye ga kuma nauyin wane gardi wai shi Iro kawai don garin mu d'aya sai na taimaki ka nan fa barikin ne Iro kawai yanzu kashiga gari ko dago ce kaye Ni zan fitta kasami abinda zance idan dare har kazo nan kawai ka kwanta baki bud'i yake ganin sa ga mammaki. ya Hashim zai masa haka dafa kafaɗarta sa yaye Hashim ne ne Iro fa ɗan Mairo 'kazamiya " to don kaine Iro kai uba bane Hajiya na gayyama nan barikin ce kai ka nuna ma kamar bakassni ba yauwa idan ba haka ba sake damfara ka za 'ayi nan ya juya yana kutuma mai zafi wai na bashi abun karya wa ce masa akaye Ni ma na saya nace ne nan ya hau kafi babur yaye gaba , to



IRO YAU KAM GAKA GA LAGOS ASHA FAMA LAFIYA

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞






















🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar sojan ✍️💞









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
4️⃣9️⃣➡️5️⃣0️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne;
ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.


**************KANO******************



Zainab Aminu dabo amarya a gidan doctor Ahmad Ibrahim Alfindiki , kishiyar Ruma surkar Umma Khadija zaune take tana latsa wayar ta hurga mata pillow akayi har wayar ta su'bucce daga hannun ta bin inda pillow ya wantso takiye charraf idon ta suka sar'ke da na Ruma inda ta fitto da guntun wando da t_shirt kalar blue haka kawai Zainab ta sunkuya ba tareda tace komai ba ta dauki wayarta ta juya da niyyar kumawa dakin ta "jarabibiyar yarinya a tunanina zaki rama ne ai , murmurshi Zainab tayi mata kamar batajji ba ta shigi dakin ta ,dariya taye Ruma kenan to ne banda hankalin ne da xan had'a jiki dake , kwanchiya taye ta chigaba da karanta novel nata mai suna HANYAR RUWA (by ƙanwar soja) tsantsar tausayin da ilham taki ciki ne yasa ta ke zub da hawayen ta a rashin dalilin.


Ko sallamar Ahmad batajiba tsantsar mammaki yasa Ahmad daskarewa" Zainab meye matsalar ki" ajiye wayar taye "kayi hakuri dear har kadawo"? zama yaye a bakin gadon" me yasaki kuka" humm ba komai kawai ina karanta wane novel ne mai takin HANYAR RUWA. shine fa ba wane abu ba rayuwar yarinyar abun tausayi irrin jarabawar da tashiga sillar fyad'i " girgiza kai yaye kawai ya shiga toilet a jiye wayar taye domin shirya wa mijin nata abinchin nasa zama sukaye suna ,i'yar hira Ruma ta fitto cikin kwarlwasa da kisiilissina baiwa ma kilata ba hankalin sa na kan new's na da ake haskawa, ,

Ahmad ne ya gyara zama" yauwa Ruma ina da magana daku, don Allah banson fitina ko wane tashin hankali kar naji kuma kar nagani zanyi tafiya zuwa birnin Kano domin yin wane contract don haka kamar yanda na gayyamuku daga farko cewa bazan raba muku gida ba , don haka ku nitsu ke Zainab kece 'karama don haka banson tsokona ke kuma Ruma ki rigi girman da Allah ya baki , murmurshi tayi haba dear ka kwantar da hankalin ka Zainab ai 'kanwata ce n tabbatar na ba zaka samu matsala daga garini b a, ko zee ,,,,, itta ma murmurshi tayi na i'yan barikin kwarai kuwa Aunty Ruma zamu kwantar da hankalin ka mu kasance masu maka adu'a na nasara a rayuwar ka da sana'ar ka murmurshi yaye sukayi hira abun burgewa nan" Ruma ta daura da cewa ,


" Idan an kawo bayi inason icya mace 'iyar karrama hakan nan anmman idan babo ko zaka kewa gidan marayu ka samu mana anmman hakika na kasance mai son kasancewa da yarinya karrama a gidan nan" , haka Zainab ma tace gaskiya kam zata d'ibi mana kewa" okay za'aduba nan da wata d'aya zan kawo bayi cikin masarautar but banda rabbace ko za'bha hada da yara a wanann lokacin , but zansa a binchiko idan babo sai muje gidan marayu" sosai Ruma taji dad'in wanan bayanin da haka suka watse daga bisani kowacce ta kama harkar ta kasancewar yau ango na d'akin amaryar sa




"Ruma anmman hankalin ke na dewa kuwa taya za'ayi kice na macce kikiso kuma yarinya ,cewa fa nayi namiji yanda zamu mata sharri kuma kai kedai wawayiya ce "zum'biro baki Ruma taye kedai Mommy kullum bana burgi ke na gayyamiki bazan ta'ba cutar da Yayya Ahmad ba , "shasha ai bashi zaki cutar ba itta dai kishiryar take naki nufi" to dai Mommy Yayya Ahmad bazai aminchi ba sai dai na macce don ita ma tasa baki na tabbatar zai kawo mana" , daga nan ta d'aura da mata hud:'uba na shaid'an tana kammalawa Ruma ta jefar da wayar ohh "ne kuma Allah ya had'ani da wata uwa kamar mai hatsabibai" sallah taye ta kwanta sai barchi.......






Washegari Ahmad ya kama hanyar sa ta zuwa Kano da sanarwar idan an kawo masa bayi to lallai a duba yarinya domin akai wa matan sa domin daga Kano sai Abuja zaiye don chigaba da harkokin sa na yau da kullum...........


Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞
















🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
5️⃣1️⃣ ↔️ 5️⃣2️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne;
ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.




************BAUCHI ************




Bayan sun sha kukan su don kansu ya dawo ya rarrashi Rugayya kana suka sha ruwa kasancewar dare ya gabato nan ya ajiye Rugayya a 'kasar bashiya da niyyar "ki jarani anan bare na nemo mana abinchin kinsan ba muchi komai ba "murmurshi tayi ta zaro kud'in da ya rage ta bashi "baga kud'i ba kaje da ita "amsa yaye cikin tsatsar tausayi ta ya juya ya amsa musu towo da miya a bakin tasha a cikin ledaer sai ruwa guda biyu ya dawo hanya a inda ya barta nan ya sameta tana ta muzurai da idano tana jiran sa "lahh yaya Kamal har ka dawo , " eyy nadawo tashi ga abinchi nan ta amsa da hannu biyu biyu suka zauna hannu tasa don yunwa takiji sosai zafi ne ya 'kona yatsun hannunta tacire washhh zafi " hure yatsun yakiye "waiyoo Allah kina kula da kanki kinji ko kiye a hankali yanzu bare zan baki , " zum'biro baki taye ya kutsure kad'an ya sa mata a baki yana hurewa nan ta amsa bai ce a sai da ya tabbatar da cewa ta 'koshi sanan shima yace rigawor...




'KARFE GOMA SHA BIYU NA DARE


Hayaniya itta ce ta farkar da Jamal da Rugayya daga barchin da sunaye a 'kasar bishiyar da ke tasha i'yan sanda ne suka fitto partrol da dare domin amsa dokar hana kwana a tasha sakamakon rikicin siyasar dake gabatowa duk wanda zai kwana to ya tabbatar a cikin abun hawar sani Kamal dake ya kwana dewa yasan hakan zata iya faruwa Rugayya ce ta 'kan'kame shi kamar zai gudu ya barta , yaja hannunta "kar kiddamu ina tare da ke kama hanun ta taye kafin so iso inda aiki suka fara gudu ba kama hannun yaron nan wane zauren gidan su ka shiga domin samun mafaka da tsira daga gurin hukuma..



A hankali take saukar da numfashi a jikin Kamal hawaye a idon sa hannun sa ya shafa akanta tana ta shishi'kar kuka hawaye mai d'umi ne ta sauko akan kumatunta d'agowa taye ta sa hannu ta gogge mai nan da nan ya 'kan'kame ta har i'yan sanda suka wucce nan suka kwana asubar fari suka bar zauren tasha su kadawo a inda ake ta mayar da labarin kamen da i'yan sanda sukaye mota ce 'kirar bus ke tattara matafiyar Kano kama hanun ta yaye yace "zamu bar garin nan kawai ko zamu tsira",. " kwarai domin Hajiya Binta idan tazo bata gani a kashi ne zata ye " a a k'anwata idan dai ina numfashi ba wanda zai kashe ki ko wula'kanta ke" kai tsaye ko fargaba babo suka shiga motar dake zuwa Kano akan 'kafarsa ta zauna domin ba sudan kud'in sit biyu nan motar su taye dirar mikiyan a garin Kano










KANO TUMBIN GIWA




Shiru Rugayya taye tsoro da fargaba ce ta chikka zuciyar ta ma'kil ganin yanda mutane ke chunkushi kowa na harkar gaban shi ga tsananin rana da yunwa don ma wata mata a motar ta basu ruwa a gida sun sha badon haka ba sai suce tun towon jiya basu kuma chin komai a cikin su ba ,shima Kamal da jureya yafe ta domin zuciyar ce ke bugawa da 'karfe 'karfe tunda ya tashi a gaban baffan sa bai ta'ba ganin mutane irrin wanan ba , hannun ta ne ya buge shi nan ya firgita ita ma haka ta sake matsowa kusa dashi "Yayya Kamal anya nan garin ba ya kan kai akiye ye ba ,"? hawaye na zuba a idon ta nan cikin rawar muryar sa yace " idan har za'a ciri mana kai ne sai ne a cire nawa abar miki naki don banda wane amfani a wanan duniyar yanzu na rassa Baffa na rasa hamma Buba bansan Inda yajeba waiyoo Ina zansa kaina" ittama kukan takiye bil haqqi ya dafa 'kasa ya fashi da matsanancin kuka kasancewar ya tuna da rayuwar su ta gida itta ma hakan. ta kasance don yau taye mugun kewar gidan marayu, wallahi "Yayya Kamal an cuceni Ina zamana ko da yunwa Mama marayu nan taimakon na ina zanje inganta yau nazo gidan mutuwa ta kar su kashe mu mu gudu kawai chikin ta ne yaye mugun murd'awa da alama yunwa takiji sosai birgima tafara yi juyawa yaye yunwa ce ko 'kanwaatta d'aga kanta tayi


Ya hango wane mutum dake zaune yana chin shinkafa da wake sai fanta dake kusa dashi 'kut Kamal ya had'iyi yawu bashi kad'ai ba harda ma Rugayya da takiji tamkar ta amso abinchin ta zuba a cikin ta , "kijira e bare naje na rogesa kinji ko " alama ra'kashi da kai yana zuwa ya kafe sa da ido yana kallon sa ganin inuwar mutum a bayan sa kamar a ana kallon sa ya d'ago idon sa yaga Kamal nan ya durgusa "don Allah don Annabi ka taimaka min da 'kanwata gata chan bata chi komai ba tun jiya chikin ta na ciwo " wane malollon ba'kin ciki ne ya tukaru yawun sa sake ma'koshinsa " don uban ka bar nan shege ni kad'ai ne mai abinchi anan ga mai dafa tuwon chan gaji gurinta shaid'anun yara irrin kune 'bata gari nace kabar nan " !!! da 'karfe ya buga maganar har mutane suka fara dawo da hankali su akai nan Kamal ya wucce yana hawaye Rugayya ma tashi taye tazo gun Yayya tace" umm banga komai ba banjin yunwa ma yaya Kamal" murmurshi haushi da takaichin zuciya yaye hango wane tsoho yaye da kwanon bara yana bara ana bashi goma biyar nan yaye nisa a tunanin sa chan ya hango yara suna tsintar gora da 'karfe lungu lungu suna bola bola.






" Rugayya 'kawata jirani anan kinji ko yanzu zan kawo miki abinchi a bakin massalachi ya ajiye ta ya juya share guminsa yaye ya d'aga kansa sama yace Allah gani da 'kanwata kamin maganin damuwa ta " bara tashiga ye mota mota napep napep har dare ya fara nan ya zauna a 'kasa wata bishiya ya bud'e. kuɗin zai irga nan yaga duk wanan wahalar da tasha naira d'ari ce kachal gumi ya shari ya saya doya da ake soyawa a hanya ya taho bakin masallachi ganin babo Rugayya a gun. hankali sa ya tashi matukar gaske ya fara zagayawa ko zai ganta yana kiran sunanta chan ya hango ta a kusa da wane gida a kwance barchin yunwa ta shirya tagaza juriya zuwa yaye ya dafa ta.




"k'anwata ga abinchin tashi kicce nan ta farka hankalin ta a kan hannun sa dake rigi da b a'kar ledaer a gaggauce tafara zuba ta a bakin ta yana ganin ta ga yunwa ga gajiya gashi Rugayya sai chinyewa takiye| chan sauran ukku ta tuna Yayya Kamal kace naka , girgiza kai yaye| yana son danne hawayen sa anmman ya kasa badon ta 'koshi ba ta bashi yace nan su ka kwanta don yin barchi bayan sunyi sallah da adu'ah




Chan cikin barchi aka watsi musu ruwa mai tsananin sanyi figit firgita suka tashi Rugayya dai ihuu ta buga wacce ta tayarwa da Kamal jijjiyar kansa saurin rufe mata baki yaye wata mata ce tsaye Kamal ya d'ani kai " i'yan iskan yara 'barayi sai a zauren gidan na zaku kwanta uban me zaki'min ku tashi ku barnan " don Allah kiye haƙuri ke barmu mu kwana da safiya zamu tafe " ai bai gama magana ba ta sa bokitin sai kam Rugayya rass ta buga mata kanta baji ba gani ya bankad'ata ta zube tana rigi 'kafa sai tsunduma zaki takiye tun kafin ma'kota su fitto yasa Rugayya a bayan sa ya kama hanya cikin hanzarin da gudu gudu suka bar wanan wajin..








hasbunalllahu wani mal wakil kai so painful wanan page nin ya ta'bamin zuciya ta bare na kuma page mai abun dariya ko takaichin ko haushi ko sakayyyar Inna mairo wata "kila na wanke hannayi na da hawayen idon na da na zubar a page na Rugayya da Kamal..



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞






















🔥 🌗DUHU CIKIN HASKE🌗🔥
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was over, everything that has a beginning must have and end 💯



_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
5️⃣3️⃣ ↔️ 5️⃣4️⃣

HIKIMAR ZANCE

Hanyar adali kamar fitowar rana ce,
sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.


Amma hanyar mugaye kamar zurfin duhu ne;
ba sa sanin abin da ya sa suke tuntuɓe.




************ LAGOS ****************

Alhaji Ali ne kwance akan makikin gadon sa a tsirarra yana shafa wane magani a gaban sa yana murtu'ke fuska da chin magani a bakin sa nan ya samu facemark ya ajiye a kusa dashi wasu 'kwayoyin ne ya bud'i da suka kai bakwai ya zuba a ma'kogoron sa da ruwan faro yasha tass sanan ya sa facemark waya ya d'auka ya hau gadon taka bargo nan ya umarci d'an gidan sa da su shigo da mahaukata har bakwai domin ya shirya tsaff don chikka umarnin gunki su ,bashi kad'ai ba ne a hotel nin da manyan manyan i'yan siyasa duk a daren yau ake da bu'katar kasancewar hakan, a sannu a hankali tun yanayi baya so har sai da ya kusance mata mahaukata biyar ba abun mammaki bane don naga harda jakadiyyar Hajiya Suwaiba a cikin su duk wacce ta karanta littafina na Mijin Mage tasan waccece jakadiyya,, ihu take ye sosai ita kam mari ya kai mata domin ya fitta a hayyachin sa gaba-d'aya duk taurin kanta saida ya kammala da itta gaba_dayan su mata bakwai saida ya kammala zubewa yaye a kan gadon a sume , Alhaji Husaini koda ya kammala yasa aka fidda mahaukata ganin har yanzu Alhaji Ali bai fitto ba yasa ya shiga yaga sa kwance a sume dariya yaye ya watsa mai ruwa a firgichi ya tashi "kai Alhaji Ali anyi ragon namiji wallahi " hararra ya buga mai yaja tsaki a"aikin banza kai kasan me nakiji kuwa " taimaka masa yaye yaye wanka da ruwan maganin da aka basu gaba_daya sun taro a daren wannan ranan a gaban gunkiya r su da sperm na mahaukata nan aka zuba su a chikin wata ba'kar kwarya suka jire kayan su suka zagayeta sau bakwai daga nan suka tafe tafiyar su ,,,,




Direct hotel Alhaji Ali ya wucce

Please Login or Register in order to submit comment