Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Hajiya kar kidammu zan kula da kyau in Allah ya yarda " shafa mishi taye "tashi ka tafe ka kulla da kyau da wannan zoben duk duniya babo wanda zai mallake sa ,sai jinin na anmman kai na baka itta kyauta saboda ina ganinka tamkar jikana, , haka ya mata al'kawarin ya fita da shari hawayen idon sa don dai Hajiya dijee na bashi tausayi matukar gaske kodon ya kasance ittan kurma ce bata magana ,ko don an ware ta daga matan sarki tazama bola kowa na banza da itta chikin masarautar ne oho" hala har ya isa motar sai airport , ba inda birnin naso ya nufa sai Nigeria yaye dirar mikiya a Aminu Kano international airport Kano . a inda ya sauka a unguwar nan na Rijiyar Zaki Kano...
All the best..



WAYE SAFWAN
WAYE MAI MARTABA
YA MASAURAUTAR NASU YAKI

Wanan tanba6yoyi me kaina suna min yawo a 'kwakwata balle ke Mai karamtawa but in sha Allah Zan warware komai a. sannu a hankali DUHU CIKIN HASKE. kinan sai mun fidda da dukk wane duhu da ya Shiga cikin Haske da yardar Allah.



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
















❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️💞
08101235739











ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.


GARGAD'I

Da kakkausar harshe ban yarda ba kuma ban aminchi ba da a sauya min littafi na ta wata sigar ba tareda izzini na ba...

duk wanda ya min hakan ban yafe ba , gariku masu fittar min da littafi na kawai na barku da Allah hakki na ne wanan , sannan kamar yanda nace littafin farashin so free ne in kinga bazaki iya karanta wa ba ba dole , zaki iya feceewa, Allah ya sa mu dacce.

Page _65 ↪️__66



Rugayya ce zaune da Ilham bayan kamalla lecture's nasu suna ta'ba hirar su jifa jifa suna latsa waya dsame time, a capterial kowacce taye order abunda takisoo tace ,


Suhaima ce ta fitoo daga depertment nasu fuskar ta a had'i gaba ɗaya ta gaji ga yunwa e dake samun ta tafiya kawai takiye ba tare da tmda tasan inda zata zauna ba duk inda taga dandanon samari da i'yan mata sai ba tun gudun rigima ganin fillin saida abinchi kalla kalla daban daban ga hayaniya hakan yasa ta afka wane ' restaurant babba a cikin capterial saboda taga ba mutane sosai a wanan lokacin shiga chan chiki taye ta zauna a saitin inda su Rugayya suki sannun ko abinda tace kinan ko juyawa Rugayya bataye ba balle ta amsa mata ilham ce taga abun baiyeba ta ganta up and down kallon talaka a fillin chin abin masu kuɗi yauwa sannu ko abinda ilham tace kinan zama Suhaima tayi wata ta shigo da uniform nata t@ tsaya akanta , Madam me za'a kawo miki kallon ta taye just one indomie and two egg's sai ruwa mai sanyi har tafara tafiya bayan ta amsa da okay Madam tace x Kar kisamun Mai dewa anmman asa borkono don inason Shan ruwa sosai , maganganu ta ne ya dame kunnen Jamal dake chan k'ife ya juya da dan saurin sa yace " by what nosense bazakiye mgna da hankali wait e
from which village are you ,ya fad'a da ya mutsiwar fuska, kallon sa kawai takiye badon itta ma farin fata bane sai tace wannan kam ba d'an Nigeria bane ku kuma Bature ne bay magana da Hausa , nan hankalin wasu yafara juyuwa musamman ilham uwar gurmi ,still Rugayya Bata motsa ba = badon Suhaima ta soja tace "sorry Please kawai don a zauna lafiya hala ta jira for good 15minut daga bisani aka kawo mata nata sosai tace abinda wanda har su Rugayya sun tashi nan taga Suhaima nachin abinchi hankalin ta kaff na kan ta kammala ta fitta don yaye sallah ta shiga depertment akaiw wani lectire's mai aikin ta kira ta bata kudin ta zata ba
da chanji tace "akaiw wata yarinya like me tana chin indomie right now na biya mata indan akaiw wane sanyin still just ki Bata ta wucce ko waiwaye babo Jamal ne ya fitta abunshi da security sa. nan Suhaima ta bishi da ido sa'adda tagama ta cire d'ari biyar nata wai zata biya matar tace an biya miki murmurshi tayi baki wan'kale kai wane dan albarkar ne ya biya , oh sorry i'yan mata biyu ne nan ta tuna tabbas ta gaida da shayar ma , nan tace ta gode ta wucce massalachi ,,,,,




Kamal kasancewar yanzu ya fitto daga lecturr's Ya wucce restaurant da ido ma'aikatan duk bishi dayan ne ta ce wa abokin aikin ta , ohh my God yaushe ya sauya tufaffin sa me yazoyi kuma yanzun ban fa yace sukura anan Kamal ne ya turu bawan sa daya da cewa a samai rice and stew da meet akai ₦uk nmmakin su haka aka kai mishi da bayin sa wanda yace suna suce @binda suke so, nan yaga yanda suke (allon su dayan ne ya Jamal yazo fitta yace " yalla'bai har ka kuma masana kaya abun mammaki yanzu fa ka bar nan ," hummm abunda yace kinan ya d'auk| plate ya kaimai a hanun sa ya fitta suka bude mai mota ya shiga sai depertment nasu...............







AFTER FIVE HOUR'S


Dai dai 'karfe shidda na yamma Kamal ne ya shiga motar sa zai tafe chan ya hango wata yarinya sai juyawa takiye akan titti tamkar akaiw wanda taki jira gashi gaba-daya kowa harin tafiya gida yakiye haka kawai hankalin sa yakai ga tsayawa yaga lokacin da zata tafeduk da cewa ya gaji a jikinsa wasu samarai ya hango sun nufi ta d'ayan sai Jan wandon sa yakiye dayan kuma rigi da tabar sigari yana busawa , "hi i'yan mata da alama ke new catch ne a school nan ko? cewar mai bisa sigarin qarin ne yasa take matsawa da baya baya har ta had'o da bango bata sani ba hannu yasa da niyyar ta'ba ta gama aka rigi hanun nasa ya kasa motsawa ganin hakan dayan ya gudu ,"dake baka da hankali ka ganin mutane zaka taba ta kune i'yan iskar makaranta ko '? mark ya kai mai a Sa'adha yake magana ,


dai dai lokacin da Jamal ya tsinkawa ilham mari rugaya ce ta juyo ganin waye mara kunya nan , da ya mafi ilham kuma a wane dalilin ,d'aga hqnnu KAMAL yaye ya sake tsinkawa yaron nan yatsu biyar ,kafin Jamal ya baiwa ilham hakuri Rugayya ta biyu ba shirrin ya tsonka mata mafi harta ga Star masu motsi saurin dade motar bayan ta taye don dai tabbas bataga mai marin ba ,,,, security a ne yaja sa ganin abinda oga na sa ajiye har idon mutane yana dawowa kansu da sauri Jamal kicewa "kiye haƙuri i'yan mata bansan meke faruwa dane ba Inna aka sashi a mota suka baiwa motar su giyya sai babban gate,



Shi kuma wanan saurayin hakuri ya baiwa Kamal da Suhaima ya fice ," an sorry i'yan mata kinji wa kike jira ," had'yi tsoronka taye mijin ta zata ce ko Yayya ,dabara ta fad'o mata tace ,"yayyanta ne kuma har yanzu shi naki jira gashi baizo ba," okay idan badamuwa shiga mota ta na kaki gida, aka abunda tace kinan " okay no proplem ya juya har ya shiga motar da gudu ta bi bayan sa a madubi yace drict ya tsaya nan ta shiga tana hakki, tunanin ta dare ya fara Yayya Buba bai zo a a don hakan dole kawai ta shiga tunda taga mutumin kirki ne duk da cewa ya mata tsawa a cikin restaurant da rana yau....




Ba'kin ciki da takaice yasa Rugayya shig@ motar ta driver ya jata sai gida ilham ma hakan ta kasance da itta domin duk basu ji dad'in abun da ya faru ba haka kuma Rugayya tasha alwashin sai ta wulakanta wann gayen sai ta nuna mai wacce ce itta.



Ni kuwa :ƙanwar soja nace ya zata kaya idan kigga fuskar sa?

shin zaki tuna da dan uwan ke Kamal ne?


Ko kuma Yarinyar ki manta wace ce ke ga Kamal ga Jamal ga Suhaima ga ilham ga Rugayya all the best one family


Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞💞💞 3









❣️☘️DUHU CIKIN HASKE☘️❣️
Dark in light
story
by
'kanwar soja ✍️💞
08101235739











ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


HIKIMAR ZANCE
Mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
adalci yakan lura da mutum mai mutunci, amma mugunta takan sha kan mai zunubi.

Page 67 🔄 68


Second to the last page.

Da kwatance ya kaita unguwar su wani rafkikin gida ne , nan ta nunamai da farko bai yarda kasancewar ya ganta a hakan wane sashin na zuciya sa yace mau be i'yar aikin gidan nan nan ta sauka yaye shigewarta ,nan taga motar ilham da taje school dashi ajiyar zuciya ta sauke "ohhh my God Nagode da bani mai ceto na yaron girki da ganin su irrin yaran masu kudin nan ne,

haka tashiga part nasu chan boy"s Quters, sallah taye Nan taji motso Yayya Buba ne ya shigo da sallama a fuskar sa ya daure ya ajiye Suhaima kika dawo naje makarantar mai ta nema ko banganki ba kawai na dawo nag ko har kin dawo ne" murmurshi tayi mai haba ai nadawo daman kaine kace sai kaje d'aukata don kar na 'batta naga bakazo ba time na gudu kar dare yamin Kuma nakiraka a kashe ,"ohhh to shikkinan i'yar gari dake ya sukaye suka sha hira nan time na barchi yaye shi fid'a ta fitto dashi a falour tamai ta kuma daki ta hau kan gado sai dafe abinda sukaye kinan..




( ƙanwar soja da takaice na samu Buba ya kwanta zai fara barchi wai ya za'ayi haka. kamar ba ma'aurata ba ace ka kwana anan ta kwana achan abun ba tsari sam") murmurshi yaye banda abunki sarkin rahoto ai Suhaima yarinya ce mai son karatu kuma bazan takurama ta ba har sai ta girma" anmman ai Buba shikarun ta sha bakwai fa" had'a fuska yaye "to sauki banson dogon maganan bar nan" da gudu na bar gidan ma kar ya rufe ne da dukka don ne ba AFIYYA bace ta littafin FARASHIN SO ba am 'kanwar soja ✍️💞




Haka sukace gaba da kasancewa a makarantar na su tsawon wani lokaci tun Ilham bata kulla harkar Suhaima har suka zama 'kawayen juna tare suke tafiya makaranta musanman ma idan time na lecturr's nasu yazo d'aya , don haka suka gilla 'kawamxe Mai 'karfen gaske tsakanin su su ukku Rugayya, Suhaima , Ilham , duk sun mi'ka wuya ga riga kasancewar Suhaima akaiw saurin shiga rai da kuma Siriya sai scan banzar masifa , a inda Rugayya take ta neman yanda zata hadu da gayen da marita tun dasa abun aranta har tamanta da hakan ,a 'bangarin Suhaima ma balance ta faru domin cewa bata sake kallon wanda ya ceccta daga hannun mashan yan CHAN ba ,


daga 'bangarin Jamal ma yana gudunar da rayuwar sa yanda ya kamata da d'an uwan sa duk da cewa basu san junna ba anmman mutane na dauka abun da cewa duk mutum ɗaya ne ke shiga daban daban, kasancewar sa d'an mai kud'i, haka lokacin yake tafiya sosai kwatsam watarana da tazama babban rana ranar da haske ya bayyana a tsakanin su..


1\1\2020

AFTER FOUR YEAR'S AGO



Tsaye a gaban mirro Rugayya take tana zubar hawayenta tunawa da yayyanta Kamal haka ta zaro zoben ta tasanya a hannun ta na hagu shafi hawayen ta taye jin cewa Suhaima na kiranta daukar wayar taye ohhh sister am on my way abunda tace kinan ta kashe wayar d'aukar jakarta taye tmda key's na motarta ta sallame Aunty rummy da Aunty Zainab ta fitta kirar wayar Daddy taye ohhh Daddy I tell you taron da zamuyi na school namu kace zakaso but har yanzu banganka ba , murmurshi yaye ohhh my baby am on my way Zan samiki a Chan kawai .....



da Murmurshi ta amsa tasan cewa tunda yace zaizo to da matansa zaizo, hakan ta kama hanya sai BUK ,chan Naga makarantar anyi mai adon da 'kawa a babban hall nasu da ya chikka da manyan mutane daban daban domin yaune za'a yayye d'alibbai na makarantar da suka kai shikkaru hudu" a basu certificate nasu depertment daban daban aka hada inda masu anko kamar gidan buki suka 'kawata fillin da ado i'yan matan da samari.......



Chan na hango wasu kyakyawar i'yan mata guda biyu tsaff nagani Suhaima da ilham dake tafe cikin annushuwa da jin dad'i , Rugayya ce ta 'karaso fillin su ohhh guys kunyi kyau fa ,ai kima kinye kyau don naga harkama ma kinayi ,dariya sukaye ,,duk ango ne mai kyau a jikin su wanda yaye daban dana saura, Haka suka jira suka zauna a inda aka tanadar domin d'alibai,,,,,




Buba ne ya fitto cikin 'karamar motar sa da yake aikin d'aukan passenger gari zuwa gari yana da rufi asirin sa dao_dai gorgodo adda salma' ce ta fitto daga motar a inda tazama babbar macce mai kwarjini da haiba, haka suka samu fillin zama da aka tanadar domin Iyayyen yara, tareda itta akaiw mallam Salihu........



Safwan ne ya taho da d'an uwan sa Nura, sai hajiya dijeee da ta kasance Kurma ce hala ta tayar da hankali su akan lalle zatazo gun Kamal to Dale ba'a damu da harkar taba suka barta ko baiwa da zata rakata ma babbo itta balle ma asa ran cewa zatazo da faranta tabbas abun na damunta anmman ta kwad'aitu da don ganin cewa lallai taga Jamal a wanan ranar jirgi. ɗaya suka had'a da su Safwan sai wata baiwa daya garita wacce ta kasance tamkar jakadiyya ta wacce bata gudun ta har ma tazama i'yar uwarta saboda 'karfin amana dake tsakanin su,,,,,,,, don haka kujera ta samu suka zauna ,a inda Safwan ma da Nura suka hallara a wannan dandali.





Alhaji Ali ne yashigo makarantar cikin isa da 'kasaita dake nuna babbar mutum ne mai kamalla da arziki fillli na musamman aka bashi kasancewa sa babban 'bakon na musamman a inda senator Maryam aka mata iso a layin iyayye mata wacce ta zauna kusa da Addah Salma''........




Sau'kowar Jamal da security sa ya maida hankali mutanen dewa akan sa inda ya shigo hall nin chikin issa da sadarwa da kayan graduation nasu mai kalar brown and blue, zama yaye yaci no face , abunka da so da 'kauna Safwan ya tashi sai karo ya baiwa Jamal a kafad'ar sa da cewa congratulations my little brother" kallon sa Jamal yaye kamar wawa, thnx bro abinda yace kinan ya juya mammaki ne ya kama Safwan nan yace Kamal bakayi murna da gani na bane harda Hajiya dejee da uncle nura mukazo, hummm sorry brother may be kayi 'batan kaine my name is Jamal Aliyu right har Safwan zaiyi magana ya hango mai kamada Jamal yaje cin Hajiya dejje yana gaishaita da sauri yanar gun ya nufi inda yagansu kamar ancejuya yaga Jamal sai yaga baya bench nin haka suka gaisa da Jamal cikin farinciki da annushuwa dajin dad'i , nan aka fara gudanar da taro a inda Safwan ke zaune kawai burinsa ya fitta waje ya tamtamce mafarki ne ko gaske yau yaga kamal yace sunan sa Jamal Aliyu kuma , kuma Jamal nin ma sun gaisa kamar ma bai gaisa dashi ba jin kanshi yaye zafi ya daina tunanin nasa ya dawo sence nasa..






"Rugayya Ahmad Alfindiki" cewar speaker dake amsa kuwa, nan dai zuciyar Adda salma' ce ta tsinki jin ambaci sunan da bazata 'taba mantawa dashi a rayuwar ta ba waigawa tafara yi ganin indai yarinyar zata fitooo anmman bata ganta ba maimaita sunan akaye daga chan bayan aka amsa da zazza'kar muryarta "present sir" a hankali take takawa wanda yaja hankalin mutane kanta ganin yanda take ta yanga da kwar'kwasa anmman halittar tace a hakan hawai ' yin kanta bane, Issa taye ta amshi sa'kon girmamawa da lambar yabo da ta samu sai kyautar girma da aka mata , speaker aka bata da cewa taye jawabin da zata yi nagodiya nan da nan ta duburchi kad'an ta amsa second goma kafin tafara maganar kamar "hakan wanda duk aka nitsundon saurarra na ta musanman Addah Salma'',"



Da farko ina godiya ga mahaliccin na mai kowa mai komai ,ina godiya ga iyaye na wanda suka rainani suka mayar dane mutum kamar kowa yau gashi na chikka burina na karatun likkitance burrinda Yayya na yace alwashin sai nayi shi ,burin da ya rabani da d'an uwana , hawaye ta shafi nan ta daura da cewa bazan manta da Gidauniyar marayu ba sunyi min hallarchi a rayuwata kasancewata marainyar da bata da uwa ba uba ba dangin kuwa sai Allah sai kuma Yayya na kamal da Allah yabani shi har ta kaita yazama garguwa ta mai tarin duk damuwa ta kwatsam akan son nayi karatu akabyaudare shi har aka rabani dashi , tsit sukayi kowa sai jinjina maganar yakiye a zuciya sa tausayi ne ya kama zukatun bayin Allah da yawa ,kuyi Hakuri ban Baku bayyanin Nan ba sa'idon kusan cewa yau burin dan uwa na ya chikka na kasancewa ta d'alibar asibiti duk da cewa na rasashi anmman ban rasa wanan ba zoben Sa ta fitto dashi dake hanun ta ta nunawa mutane , Buba dake zaune ya hango zube kanshi ne yayi mugun sarrawa nan ya dafe inda kimai cewo saboda tsananin zafi da yakiye sai gumi har had'awa a hankali abubuwan suka fara fitto chikin kwakwalwar sa suman zaune yaye ya yadafe kanshi .....




Kamal dake zaune nan ya me'ki a tsaye direct saman ya nufa inda take security ne ya dakatar dashi don haka ya kuma ya zauna , har ta dawo fillin zaman ta bayan ta kqamushe zuchiyar mutane da dama share hawayen sa doctor Ahmad yaye ya chigaba da sauraron sauran al'amuran koda Hajiya dejee taga Rugayya tasa jakadiyyarta tasanya mata ido sosai akan yarinyar ganin fuskar Rugayya yasa ta tuna da rugujewar ahalinta ,,,



Haka Jamal ya haura saman step ya amshi kyautaar da da kamar yabo a 'bangaren Aikin kasuwanci, mutane dewa sun razana sanin da suka sa Jamal a 'bangaren Barrister to ya akayi ya zama dan kasuwa x
chiki harda su Safwan tunda Rugayya ta aza ifon ta akansa tagaza d'aukewa har ya sauka next kuma ya kasance Kamal ne nan mutane aka fara

Please Login or Register in order to submit comment