Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

marayu da ake taimakawa wajen kayan abinci da tufafin sawa had'e da Makaranta duk da cewa daga lokacin siyasa sai siyasa ko Ramadan suke samun tallafi kayan abinci daga ya wuce su kan shiga wahala da matsakaicin kayan abinci hakan yasa wanda suka haura shekaru goma sukan fita zuwa bara domin samowa na bayan su abunda zasuci, haka kuwa Jauro ya isa gidan wannan karatun da aka sa mai suna gidauniyar marayu , cikkin sa'a aka mai iso cikin office dake zaune a kurmad'i tamkar babu masu bada tallafi a cikin 'kasarmu wata mata ce akalla zata haura shekara hamsin zaune akan kujerar da glass idon ta tana rubbuce -rubbuce akan farar takkadda sallama yamata ta d'ago ta tsaya. tsaye "yallaɓai barka da zuwa fatan ka iso lafiya",






"lafiya k'alau alau Malama fatan na sameku lafiya?", zama suka yi suka gaisa " ranki shi daɗe na kawo wata baiwar Allah marainiyar Allah "Nan da nan ya sauya fuska zubin tausayi yana matse k'walla a idon sa " bata da kowa sai Allah marainya ce Iyayen ta sunyi hatsari kasancewar banda iyali yasa na amince na d'auko ta domin kawo ta gidauniyar marayu ko zata samu mafaka , yau da ace zan iya ɗauka nauyin wanan kyakyawar Yarinya da tuni nayi shahada" fashewa yayi da kuka bil hak'k'i nan ita kanta abun ya girgizar ruhi ta ta share hawaye ta amshi ta acikin tawol mai kyau sai barci takeye "kyakyawar da ita mai sunan ta Mallam?",


"sunan da nasa mata Ruqayya kenan" yana mai 'kaskantar da kai sannan akwai wata sark'ar zinari a wuyanta mallakin Mahaifiyar tace aka samata domin ita ce wacce zata gaji su don Allah a kula da ita ga dubu hamsin ihsani in sha Allah duk bayin wata uku zanzo na kawo mata ziyara da sa'kon abinda zata na ci , " nakasa matsala yallaɓai da can nayi tunanin bazan amshe ta ba sa bo da mu kanmu yanzu da 'kyar muke cin abincin ga matsin rayuwa ga tsadar abinci masu siyasa sunyi shuru an 'kyale mu muna ta lalacewa waye mai dafa mana a rayuwar mu sai Allah dun haka zamu amsheta don Allah badon tsoron talauci ko rayuwa ba", Nan ta chika form ta bashi ya sa hannu ta amshi kud'in tana murna ko ba komai yau Yaran gidauniyar marayu zasu samu abinci basai anje Bara ba ya sallame ta tare da da muka mata wane 'karamin akwati don a ajiye ma Rugayya duk da cewa yayi alkawarin zauna dawo wa, duk bayan three months.



Haka Jauro ya fito yana share hawayen sa bayan ya danne Naira dubu hamsin kasancewar malam Salihu da Adda Salma sun sayar da 'kananan 'kadarrar su domin kai i'yar su Ruqayya gidan marayu , murmurshi yayi ya fita yaje kasuwa kanan ya dawo da safiya ya sallame abokin sa ya kama hanyar dawowa cikin Adamawa cikin wani babban Bus da ya chikka ma'kil da mutane ………………










'kkkeeeeeeeee bommmm motar Bus ce tayi karo da babban tabka nan motar ta kama da wuta kurmus ta kama da wuta ba wanda ya tsira da ransa na mai mummunar hatsari da ya gigita jama'ar hanyar gombe zuwa Adamawa a inda Allah ya musu rasuwa daga cikin su kuwa harda Jauro dake hanyar dawowa gida ,,,,,,




zaune "Adda Salma take tana tsintar shinkafa zuciyar ta sai buguwa takeyi tasa me zai faru da ita kwatsam Mallam Salihu ya shigo gida ko sallama babu "Mallam lafiya ka shigo gida kamar akwau abinda ya faru?", "ina kuwa lafiya Salamatu yanzu nan haka akace min motar da Jauro ya shiga da Yarinyar nan yayi hatsari kuwa ya mutu ba wanda ya tsira da rayuwar sa", jiri ne ya d'ibi Adda Salma nan idonta suka kafe a sama bakinta ya fara kamarsa tamkar mai shirin tsaga 'kasa ta shiga ta huta kwatsam ta zube nan shi kafar ta wantsali cikin 'kasan gidan ta zube tamkar wacce bata numfashi , mallam Salihu da baya cikin hankalinsa har ya gaya mata wannan mummunar labarin kai tsaye nan ya tuna cewar tana cikin matsala da damuwa ya akayi ya gaya mata kai tsaye duk da cewa hakan shine mafita kuma shima a goggovhi yake baya cikin mood nashi a 36p ya afka mata ya d'ibo ruwa ya malala mata a jikinta gaba-daya, da razanannan ihu ta farka wanda da yasa ma'kobta tashin hankali har suna rige-rigen shigowa cikin gidan suma tasakiye nan ya zuba mata ruwa ma'kobtan na ta tafka sallar i akawo mota kaita asibiti mafi kusa ina wannan karo ruwa ya kasa tattara Adda Salma d'aukanta yayi tamkar babban to a yasa ta tsakanin hannunsa yayi waje da ita cikin tashin hankali mara misaltuwa yake jijjigata "Salamatu ki tashi don Allah ki tashi Allah na nan na guba da nasan zan rasaki sannan gayyamiki ba ki gafarce ni bana hayyachina na furta hakan haka suka A'isha asibiti mafi kusa cikin gaggawa aka samata drip da allurar barchi bayan an daidaita numfashi ta .

AFTER one day.








A hankali take sauke numfashi ta tana buɗi idon ta da sukayi lussa lussa suka kumbura , a hankali take adu'ah wanda har Mallam Salihu ya buɗe idon sa daga barchin da ya sace sa kan hanunta tayi kadan dake cikin hannunsa " sallamatu kintashi Alhamdullah," Mallam ka gayyamun cewa mafarki nakiye ba gaskiya bane " eyy sallamatu me yafaru dake kikace hala" cewa kaye wai Jauro da sallamatu sun mutu sakamakon hatsarin mota " a'a. Ni kuma yaushe nace haka bance ba gaskiya to inaga mafarki kikiye " to Mallam me ya kawo ne asibiti kuma " ohhh salma'' da tambaya dewa kike kinmanta jiya kina ciwon ciki kina tsintar shinkafa sai kika fad'i a 'kasa ciwon cikin kinan mai tsanani shine mukazo nan asibiti " dan dakatawa yaye kamar mi tunani xhan tace oww Allah na godee ma da ya kasance mafarki nakiye ba gaskiya bane ,da bansan ya rayuwata zata shiga ba da hakkin Suhaima zai binne har cikin kabari na , rarrashibta ya chigaba date har yasamu ta kuma barchi safiya naye ya likita ya sallame ta nan suka kuma gida yace ta haɗa kayanta zasuyi tafiya ,cikin ikon Allah suka tasan ma garin Maiduguri chan a inda dangin Mallam Salihu suke ,suka kuma da zama a cewar sa zata samu nitsuwa da kwanciyar hankali idan ba haka ba da zaran tasan labarin Jauro ya aamutu to tabbas zai iya rasa rayuwar matarshi ,



WATARANA A MAIDUGURI










Achan wane 'kauyin Malili babban gida ne zubin ma talakawa da alama family ne gaba-daya a cikin gidan zaune take yau gaba-daya hankali ta na kan tunanin ko ya rayuwar Rugayya ke ciki a Chan gidan marayu murmurshi mai 'kuna tayi ta chigaba da tankad'in garin masarar ta ,duk sanda na tambaya Mallam Salihu maganar labarin Jauro cemin yakai komai lafiya nakanfi tunanin ya rayuwar i'yar Suhaima sama da gidan mu bansan dalilin da yasa Mama ta tsani jinin umma har kan jikata Rugayya ba, duk ta tasan ban samu haihuwa ba su Yakamata ace na zauna da i'yar Suhaima dake mazaunin i'yata ,nima na tafka kuskure sai yanzu nayi nadamar bada Ruqayya da nayi maza nakai maganar tun liman na unguwar mu tunda Mama na tsoron sa anmman ba komai AKAIW Allah,,, share guntun hawayen ta taye ,lantana ce ta dafata tace kina da matsala i'yar uwa anmman ke dinga bayyana wa Allah kina Kai kulla da zai share Miki hawayin ke,,
murmurshi tamata ta kammala aikin ta ta samu d'aki ta kwanta a rigingineee ohh ne salamatu naga takaina da rayuwa na …








WACCE CE SALAMATU
DA TARIHIN RAYUWAR GIDAN SU MAMA ,DA SUHAIMA DA BABBA ,, DOMIN SANIN WANANN SAI MUN WAIWAYE BAYAN SHIKARU ASHIRIN DOMIN SANIN ASALIN LABARIN…….




Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️














🌗DUHU CIKIN HASKE🌗
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , and now 🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗





paid book 200 only
wattsppt number
08101235739







بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*

👇👇👇👇👇

1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣



Mallam Haruna mutum ne mai wadattaciyar zuciya Allah ya bashi fasahar 'kira ta ma'kera yana da rufin asirin sa dai-dai gwargwado tunda yazo cirani daga 'kasar Gabon ,bai koma gida ba haka yayi aure, ya auri A'isha 'Yar Adamawa a can yankin Mubi, tsawon shekaru goma sha biyar, Allah bai basu haihuwa ba kuma bai ta'ba neman aure ba domin hankalin sa kwance yake duk da abun na damunsa , a cikin 'kar'karshin zuciyarsa haka yak'i kaiwa Allah kukan sa ,cikin ikon Allah watarana Allah ya baiwa A'isha ciki sosai sukayi farinciki da wannan 'bakon al'amarin har 'Yan uwa sunsan labarin wannan cikin, cikin ikon Allah ta samu haihuwar 'Ya mace ( kyautar Allah ).
Nan Mallam Haruna yasa mata sunan mahaifiyar A'isha wato Sallamatu, cikin yardar Allah suka raini Salma'' cikin so da 'kauna wanda tunda aka haife ta Mama tafara sauya wasu halayarta a unguwar ganin mijinta ta fara samun abun hannu har tana tsangwamar 'Yar unguwar idan suka 'taba mata 'Yarta ,tun abun bai damun shi har takaiga ya fara gundura da hallayinta kasancewar mutum ne da ba maison hayaniya ba ,,,,,,






Ana haka wasu i'yan gudun hijira suka zo sansanin Mubi a inda suka yada zango government na taimaka musu dai-dai gwargwado kamar fillin kwana da kayan sawa da abinchi ,,,, haka suka zauna tsawon lokacin a cikin su akwai wata Yarinyar da ba zata haura shekaru ashirin ba kyakyawar Yarinya mai tarin hallitar gashi a jikinta , ko yaushe takan ha'da kai da gwiwa tayi ta kuka idan ta tuna wace ce ita ,har takaiga rayuwa a ciki. wannan da jin tsantsan yawaita kuka da ba'kin ciki yakansa idon ta suyi 'kanana fuskar ta sauya zuwa ta Yara don 'kan'kanta, dare d'aya gobara ta kama tantinsu komai ya 'kone basu tsira da komai ba ,haka suka ta rogon government amman basu samu tallafi ba na komai ba don haka suka watse cikin gari kowa yayi ta kansa abu mafi sauk'i wannan Yarinyar ta haɗa kanta da wata tsohuwar matar a inda suke fita bara har takaiga sun fara samun kud'in Abinci a kusa da rumfar mai shayi sukayi sansanin kwana da neman izinin sa suka fara toya 'kosai , cikin sa'a suke yin ciniki sosai rana d'aya




Halin Mama A'isha ya tashi wanda har ta daina girki da Mallam Haruna don bakin halinta yawa Salamatu duka don ta yi laifi mai girma na tsokanar babban mutum a waje har takaiga ta fasamai goshin sa hakan yasa yamata duka silar hakan mama ta d'auki karan tsanar ta daurawa Mallam , hakan ya isa can 'karshen Unguwar su inda mai shayi yasha shayo da bread ya ha'da da 'kosai tunda ya d'aura idonsa akan jikar mai 'kosai wato Asma'u wacce ake kira da Ma'u Allah ya d'aura masa soyayyar ta a sannu. hankali har suka saba da ita cikin kwanciyar hankali suke soyayyar su wata rana aka wayi gari da mutuwar wannan tsohuwar hankalin Ma'u ya tashi matuk'ar gaske ta rasa inda zata sa ranta taji sanyi zubar hawayenta ya dawo fiyeda abinda ya ke a rayuwarta ta baya , ba wani b'ata lokacin ya sanar mata da burinsa cewa ya aure ta duk da bai gayawa Mama A'isha halin da yake ciki haka aka d'aura auren soyayya tsakanin Asma'u da Mallam Haruna akan sadaki Naira dubu goma,












daga ita sai shi ya kama hannunta har cikin gidansa a inda ya samu Mama na yiwa Salamatu kitso ganin ya shigo da budurwa a sar'ke da hannunsa hankalin ta ya tashi matuk'ar gaske nan da nan ta fara zirga masifa ta inda take hawa bata nan take saukowa ba ganin haka ya baiwa ma'u tsoro da firgici ta 'boya a bayan Mallam nan ya ajiye ta akan tabarma ya zaunar da ta da Mama bai 'biye mata komai ba ya gaya mana -arda auren da yaye bisa tausayi da soyayya agun mafi nan mama ta bijire tace batasan da wanan banzan maganar ba shikmuna ya nuna cewa lallai yana don matar sa a wanan lokacin har yaji Mama A'isha taye ta kuma gidan su cewa an hada ta kishi da shigiyar mara uba da dangi tsintachiyar mage, da kanta ta dawo gidan ba tareda boko ba domin Mallam Haruna ya ma manta da lamari ta kasancewa bashi yace take gidan su ba 0 don haka ta dawo da kanta , sunyi soyayya mai kyau tsakaninsa da ma'u dukk wata tsanguma da zagi_zagi mafi takan jure watarana ta shiga daki taye ta kulla idan tana tuna yawan habaichi da akiye mata akan iyayyena ta kan tuna meyasa rayuwarta ta kasance akan wanan tubalin ,sai kuma ta tuban wa Allah idan ta tuna kowanne mutum yana tareda 'kaddarar sa wata'kila, ZAMAN 'KADDARA
(littafin Narnah m sha'aban, i'yar Zazzau).


itta ta kawo ta Nigeria haka suka zauna zama mara jin da'di har dukan ta Mama A'isha naye da wanke wanke wanke harda kayan sawa ta kamar su oabt da bra duk mafi nayi wane abubuwan babo da'amdin fa'da duk abunda ke faruwa dywa Mallam baisaniba yakance hallitar Macau ba mai 'kiba nace kullum tana rame , ana haka Allah ya bata ciki a dare d'aya mallam yaye farinciki da jin wanan Labarin a 9jda mama tasha alwashin zubar da wanan China a kowane hali , duk shiga ta fitta ta bai amfanuwa da komai ba domin duk inda taje labarin daya ne tabbas ma'u zata haife wanan cikin sai dai a jira lokacin tun tana tunanin 'karyane har tagaiga ta hakura ta janza salo , ana nan watarana ma'u ta haifi santaliliyar d'iyarta ta mace a inda Mallam ya samata suna Suhaima shikkaru biyar ce kachal tsakanin ta da i'yar uwarta sallamatu , wacce takison Suhaima sosai ko kukanta taki sai yaje duba ta ganin hakan ba 'karramin 'akona zuchiyar Mama A'isha yakiba ,ganin irin soyayyar da sallamatu kewa Suhaima ,duk wane ruggu da makirchin ya 'kare akan mama kullum burinta taga bayan ma'u don ta ravata da duniyar kawai tunda asiri ya kasa tasiri akanta haka ta aika sallamatu da radiyo mata maganin 'bira aukuwa ta sayi ta ajiyi bayan wata guda ta afka wa mafi cikin abinchita tace bata "ƙara ko kwana ɗaya a duniyar ba tace ga garinku nan , mammal ya shiga tashin hankalin mara misaltawa gashi bata ta'bata gayyamai komai ba saidai taye ta kuka da tunani daban _dabam cikin rayuwarta , haka rainon Suhaima ya dawo gun Mama takan hira da yunwa da rashin wanka idan yaje bayin gida sallamatu t bata ruwa ko kasadar mama tasha , watarana kuma ta wayanta kunu haka rayuwar ta ta taso cikin damuwa da rashin kullawar uwa da uba tun Mallam na damuwa da halin har ya daina tun rasuwar mafi ya ke fama da rashin lafiya da bawa da yasani har tagaiga ya fara bayyana watarana yana dawowa daga masallaci sallar asuba ya f'adi a 'kofar gida sai ga wanda aka tarar , tsakanin sa da mafi shikkaru ukku chiff ,,








Tabbas Suhaima ta shiga mayuwachin hali duk da cewa Adda Salma ta zama katangar zubar hawayenta a koyaushe ittace mai rarrashibta da amsar ta idan mama namata ukkuba ,har suka zama i'yan mata a inda aka aurar da s@lma agun Mallam Salihu dake da zama a jemita yana jan kafi babue hankalin salma'' ya tashi sosai don sanin halin da i'yar uwarta Suhaima zata shiga taso tace tare zasuyi aure anmman babo halin hakan , a Chan baya ma mmma taye ta zuba da k'udinta a gun bokaye domin raba soyayyar su Anman a banza kullum 'kara shaguna sunyi shiyasa ta aminchi da aurar da salma'' a nisa da itta ,








Ranar da salma'' bazata manta dashi a Rayuwa tana ranar da mama takira a waya tace Suhaima tabar gida bata san inda taje ba kwarai hankalin ta ya tashi ba ita d'aya ba harda mijin ta Mallam Salihu don yasan soyayyar dake tsakanin ta da Suhaima shaka taje mubi ta bazama neman i'yar uwarta anmman shiru ko labari bayan wattanin takwas adda Salma na zaune a gidan ta taje sallamar wacce ko mafarki bazata taba manta Muryar taba da gudu ta tashi da biyan tana zuwa zata rungumita abinda tagani shi ta yarda mata da hankali tarasa tunanin ta da idon ta na wasu mintochi wato Suhaima da 'katon cikin duk irrin halin da tashiga hala suka zauna Suhaima babo ummm babo ummm ummm tunda yazo ta kasa magana ko sannu take furta wa hankalin Adda Salma ya tashi matukar gaske taye ta kiran amma anmman wayar akashi haka suka zauna da Suhaima har daren da zata haihu a daren ta jiri wata sarƙa ta zinnari ta sanya sa a hanun Adda Salma ta dam'kamata batareda tace uffan ba , 'karamar akaiwti da ta kasance a kulle nan suka rankaya zuwa asibitin speciallisr hospital , ,






Wanan shini cikkkani tarihin Adda Salma da i'yar uwarta Suhaima, ,,


Tofa wane chaƙwakiya ne ya faru bayan an aurar da adda salma'' , har salma'' tabar gidan tasamu wanan cikin,


Shin I'yan Halal ne ko i'yan gaba da Fatiha ne....



mutum Ɗaya ne zai warware mana abinda ya faru da Suhaima har tasamu wanan cikin ta wacce hanyar domin sanin waye wanan abun dole mu bazama mu binchiko wake da hannu cikin wa!an tir'ka _tirkar ...




BACK TO STORY…





DUHU CIKIN HASKE🌗
Dark in light
60%true life
story
by


'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage ,and now 🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗






















1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣


Zaune yaki a cikin 'kayyatacen farlour da da ya ha'da dukkan kayan alatun mori rayuwar zamani, komai na farlor yakasance fari ne tass …..


Sanye yaki cikin jallabiya mai launin ruwan 'kasa matashi da ya amsa kyau da kudi, da kwarjini da haibah, Doctor Ahmad Ibrahim Alfindiki kinan Wanda gaba-d'aya Nigeria ansan da sunan sa kodon yawan taimakon sa da son talakawa taimakon mara lafiya cikin halin gaggawa da kasancewar sa d'an babban gidah da babban family ALFINDIKI kuɗi da sarauta da kyau Allah ne yabasu.




Gabadaya hankalinsa nakan tv da ya kunna domin kallon wanan shirrin daki matukar dib'e Mai kewa da sanya shi nishadi .
duk da cewa shiirn Sunday and Saturday kawai aki gabatarwa a tv Mai farin jini, HASKE TV a dai dai wanan lokachin 8:00 .kurbar coffee yaye sanan ya ajiye a kan ' karamun table daki kusa da kujerar sah. ya danna wayarsa selint


Bayan ansa takin wanan shirrin aka fara haskawa kamar dai haka.


"Sallamu alaikum:" cewar Wata kyakywar yarinya daki sanye da hijjabi jalbab pink da agoggo da zobenta mai harrafin Z




"Barkan mu da saki saduwa a yau asabar a dai dai lokachin da kuka Saba kallon mu a wanan television Mai albarka da farinjini wato HASKE TV cikin wanan shirrin namu mai takin NISHAD'I MU AYAU…
Wanda zan baku dama domin kira kai tsaye domin tabka muhawara mai zafi akan lamarin da zan gabbatar muku ayau.


Kamar dai kullum kuna tare ani ………..ah ah ah kun manta ko in gayyamu ko to shikkinan dai bare nagayamuku nice taku
, Zainab Umar Farouq dazanja ragamar wanan shirrin a yau Ina muku fatan Alkaire mu shakata da wanan wakar Mai takin babyn baby "
Cikin barkwanchu da nishadi


Banda ta saki wakar yafara tashi a sama
Salo nah.
Salonka Salona ne
Adonka ado na ne
Kudinka kudi na be
Gidanka gida Nani
Da kace kagayawa mama kazam ma baby


"hhhhhhhhh gaskiya wanan wakar na tsananin zuchiya ta, "




tunda aka fara shirrin ake kiran sa a
waya anmman illahirin hankalin sa baya jikinsa ,

( ne ƙanwar soja na ce shirin ne ke burgissa ko gidan tv be ke dauki mai hankali ko dai yarinyar ce ta tafe da imanin sa oho dai koma meye ne zamu gani ina gidan nan bazan je ko'ina ba naje sanyin ac , yauwa gana na tripple kuyi Hakuri zan juyo na duba halin da suke cikin anmman lafunb nan ya kamata na huta nasan waye wanan dan k'walissan sai na dawo ko ).....









Minti talatin ta gama gabatarwa ,nan ya fitar da iska daga matsakaichin bakin sa ya ya kur'be coffee sa , nan ya lura da wayansa dake silent miss call goma sha ukku shiyasa ya ɗan zare idanon sa "who is this kamar ba lafiya ba" dubawa dake da wuya yaga mai martaba ya masa five misscall da Hajiya Zahrah surkarsa wacce ta dukan mai kira har sau shida sai matarshi Ruma kira har sau ukku kafin ya danna kira ga mai martaba layin Ruma ne ya sake shigowa ajiyar zuchiya ya sauke kana ya jingina kai a chair kamar bazai d'aukaba chan ya d'auka yana ya motsa fuska kamar ba Impossible wife bane akan saman screen nin ba daga chan 'bangarin Ruma sallama ta masa kamar bazai amsa ba yace "wa'alaiiki sallam " daga nan shiru yaye " haba dear Ina ta kiranka a waya anmman ko d'auka bazakaye ba bai kamata ace kana kusa anmman kayi banza dane baa , "



Bata 'karasa ba ya daka mata tsawa haba ke Ruma what is wrong with you kin haifata kikaye da zakina d'aga min murya " am sorry dear but please "....... batagama ba ya kashe wayan sa ," wai shikkinan mutum rayuwar shi bazai huta ba kullum ke a matsala kike , tsaki yana ya dafa kansa da yaji ya fara sarramasa sakamakon dogon magana da yayyii mikewa yaye ya haura steps dake babban falour d'aki na biyu ya shiga wanda. aka 'kayyatasa da waddatachin kayan ado daga gado sai Waldrop daga k'ife guda side Waldrop da show glass

Please Login or Register in order to submit comment