Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kare da zatawa Kamal da 'kafarsa yabar musu gidan idan yaso shi Buba ya zama bawan su tunda shi yanajin magana da umarnin ta kuma bata shakkar sa tamkar yanda take shakkar Kamal .




Abinchin masara sa miyar kuka kore shar shar daga ƙishiri sai toka ta zuba maganin acikin nan ta baiwa Kamal a gaban ta ta bashi tace "ungu Kamal yaro maraya tun rasuwar Baffan ka banga kasa towon a cikin kan nan ba har gwanda she yayyan naka ungo amshi nasa ma miya jika kace ko jika chan'kofar gida" nan yace " nagodee inna Mairo ", murmurshi yaye yana fitta tace "shasha kawai ya tsanman da gaske halin yaro fa kinan ,,,,,, ai ko a gidan bazaichi ba daga waje sai ya wucce kawai chan wata duniyar ko zan huta da kallon idon sa nan" ,



Kamal kuwa na fita ya doshe chan ba'kin daji ya zauna da kwanun towun a gaban sa anmman yakasa sa ko lima ce a bakin sa hankalin sa na kan Buba da ya kwanta rashin lafiya saboda rasuwar baffan sa hawaye ne ya zuba a idon sa nan yasa hannun sa ya share bakin rafe yanwuce yasan Buba na chan backing hali irrin na Inna mairo ce kawai tashi halin wanke a wanan yanayin ya samesa jikin sa na kakkarwar zaza'bi anmman a hakan ya daure ga yunwa ga 'kunchin rayuwa nan kamal ya bashi abinchin ko tsayawa bayi ba don ganin shi da toqwo kwana ukku kinan ruwa kawai ya iya sha ,




Kamal ne ya hau wanke tass yagama yaga Buba ya kammala China abinchin sa har ya kwanta ya nanad'i jikin sa don sanyi " hamma buba ! tashi mujee gida nagama wankin " sannu Kamal kaji kayi ha'kuri mukuma tamu 'kadaddarar rayuwar kinan ka kasance mutum mai jurewa da kammala tamkar sunan ka , "hamma buba meyasa kalli magana haka kamar bazamu rayu a tare ba don Allah ka daina duk duniya kaine d'an uwan na " aka Buba wayaggayama tashe kayi gida Kar Inna mairo taka ka da'md'i kace towun kam ' eyy nacce wanan taka ce tace na kawo ma tunda baffa ya rasu bakachi komai ba , zare ido yaye to Kamal Allah yasa Inna mairo tafara shiryuwa sanadin rasuwar baffan ,, rungumi juna sukaye nan Kamal ya fashe da kukka don tunda akaye mutuwar bai samu daman zub da hawaye ba har ya baiwa nuna tsoro shima kukan ya tsayar ya rarrashi 'kanin sa nan ya kwashe kwanunka shi kuma Buba ya kwashe kayan da niyar kamal ya tafe gida shima zaizo daga baya . da kayan.juyuwa kamal yaye nan yaga Buba na kallon sa yana murmurshi ganin 'kanin nasa ya tsaya ganin sa sai d'aga mai hannu da munin ka tafe mana Kamal dare naye maka fa ,, haka kawai jikin kamal yaye sanyi da tunanin burjib ta tafe tamkar akaiw wane abu da zai faru dashi …… sai da yaye sallahr insha ya kuma daga zauren ya tsaya yana shigo wa duk tunanin mairo 'kazamiya har Kamal ya bar gidan hankalin kwance har tamanta ma da cewar Buba bai gidan don haka ta bacce gani. hakan shima ya kwanta a d'akin su da Buba ganin Buba bai ciki ya tsaya da mammaki Baiye zaton ace har yanzu bai dawo ba abunka dayarinta yace wataƙil ko yana hira a Chan 'kasar bishiya da abokan sa ne ,,, safiya tagari Alkaire……







**************** ABUJA ************










Da Misali 'karfe biyu na rana, motoci ukku ne sukaye parking a cikin gidan Alhaji Ali nan suka tsaya Acikin farfajin gida d'ayan motar ce wane yatoffo daga cikin da court a jikin sa bud'i motar tsakiyar yaye nan wane kyawawan taro dari tass xaya fitoo yana kumbura fuska yana d'aga hanci cikin shigar uniform ba makarta light bule trouser da white shit sai black Bell a kunguminsa da nicktime lambar ce a 'kafsrsa da anga yarin ansan kudi hamada wasa a jinin jikinsa 'bul'bul tubarakallah masha Allah na furta yana idda fittowaya rufe motar da daukar basket food nasi Yana take Mai baya Jamal kinan yaro mai shikkaru bakwai kachame a duniya anmman za"achi yakai goma saboda jikin hutun Farisa da tasamu tafiya takiye tamkar baya taka 'kasar bud'e kofar shigowa dakin akaye masa 'sannu da dawowa ya'laɓai cewar wata mata da zata haura shikkaru talatin a duniya ko kallo bata ishi shiva dricet lefter ya hsk da security nasa hawa na hudu ya tsaya baban pearlor ya shiga da yakasance komai white be da golden colours , wane ne ta zo da dan gudun sa Jamal ta zauna kan kujerar ya zauna 'kafa d"aya akan daya , jikin sa na rawa tafara cire mai takalmin makarantar rashi mari naje tass Dana razana ba kowa bane yakai marin facce Jamal da idon sa ya sauya zuwa hagu , " safe kwance da mutumin yaye yace sorry sir na makara ban ji sautin dawowar ka bane " hararra ya sallamatu yace " nawa ne sallery ka " yace dubu talatin ne ranka shida'di okay daga yau ta Kuma
dubu ashirin idan bai maka ba You can go , nan ya haura sama ' ya'laɓai na guba kayi ha'kuri wallahi kuskure ne bazan saki jinkiri ba ina ko a kafaɗar sa domin yagama yanke hukunchi , saurin Issa bakin dining Nanny taye kallo ɗaya yamata yakai dakai dricet dakin sa ya wucce ya kammala cire uniform nasa yaye wanka a cikkin ma'kakin d'akin sa da yara dari zasu iya rayuwa a cikinta anmman shi kad'ai sau'kowa yaye daga shi sai boxer da singlet Ya hau dining table ,. zuba mai abinchin ta hau ye daban _daban yakai plate goma spoon yasa kowane ya chacchakata ya gutsra kadan ya bare , haka ya tashe ya tafe game room nasa domin yin wasa..








sauke ajiyar zuchiya taye ta sauke Allah nagodee ma yau kam banaga surutun yaron nan ba ka raine yaro a tafin hannunka anmman ya nuna ma ?a isa saboda kuɗi fitta zuwa kitchen taye Nan taga wanan gurd nin tace "ohhh yanzu har dubu goma fa aka cire ma anmman kasan don yana fushi ne idan ya sauka ka sake rogon sa zai Barka da albashi ka dai _dai ",, nan ta wuce abinta uffan bai ce bah …






wanan kinan su Jamal yaro mai chin lokacin sa ,












Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞








😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


THE GAME WAS BEGINNING NOW
YANZU AKA FARA BUGA WASAN WANAN DUK GABATARWA NE , LET'S GO FAN'S ,, DAGA AL'KALAMIN ƘANWAR SOJA ✍️💞💞💞💞💞💞💞

Everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
2️⃣1️⃣➡️2️⃣2️⃣

AFTER SEVENTH YEAR'S


**** BAUCHI****



Tafiya take yi tana waiwayen ko akwai mai binta ko kallonta da safiyar asubar nan sai zuba sauri take tana har'had'a 'kafanta da anganta an gano mara gaskiya ru'baɓɓiyar zaninta ne da ya kusan gwiwar ta sai wata 'ko'd'aɗd'iyar rigarta da yagaggen mayafin ma a cunkushe kamar daga bakin kura tafi to, ganin ta fara barin cikin kyauyen ta tsagaita tafiyarta , ta zauna a bakin wani ƙatuwar bishiya da ta ha'bakka da ganye , bakin zanin ta kwance nan ta fito da goronta ta kutsira kad'an "ohh ni mairo yau kam nagaji da wuri", motsi taji a bayanta wani rafkeken maciji ne dake daman saukowa yana huci 'kafa tasa mai nace banbakaba ko takalmin ta bata bi yakansa ba mayafin ma anan ta baro sa .



Ni kuwa nace wannan gudun kodai RABI ta cikin littafin RABI DANJA ita takoya mata wanan gudun ( book na sister Rumaisaaliyuinuwa ).

chan ta nisa daga bishiyar ta tsagaita sai maida nunfashi take d'aga kanta ke da wuya ta hango 'katuwar dutse dariya taye nan danan munanan ha'kuranta suka bayyana "ashe ma na iso ahh annman wanan machiji shaid'ani ne yau da na mutu badon inada tsawon rai ba " 'karasuwa taye nan taga wasu matan na ciki , tsayawa taye suka fitto suka sa kaya , itta ma cire kayanta nan ta zama tsindir haihuwar uwarta ko kunya babo haka mairo 'kazamiya ta shiga cikin wane bukkan saurin toshe hanci na naye ganin irrin 'kazantar dake d'akin , ganinta ya tunsiri da dariya ya 'babbaka da dajin ya amsa " dakata ai naggayamiki tun yaron nan na jinjiri shine ajalin ke duk abunda zakiye kiye don ganin ya mutu annamn a banza gashi yanzu ya gagari ke


ke yazami mike 'kadangare bakin tulu".








" Zubewa taye bil'haqqi jikinta na rawa ya'laɓai ka taimaka mun ba'kinchin Kamal zai kashe ne da raina , duk maganin da ka bane nasamu tun yana tsunma ya faskara mutuwa na rassa da wane irrin rundunar aljjanu yake aiki dashi duk wanan abun bai kamashi yanzu ina mafita yazama yaro da yafe garinku da kwarjini a gaban i'yan 'kauye abun takaichin na bana iya mai masifa idan ina ganin sa da idon sa tamkar na Mage ,, " dariya ya kicce dashi
yace " duk kikajawo baki bani kudi na dai dai ba shiyasa nake karya asirin yanzu meke tafe daki gayyamun yanzu nan ne ajiye dukiyar da zan zuba wa sau Bulbul jine , kwance bakin zanin taye nan ta fidda tsoffin dubu d'aya daya guda ukku a dungume nata bashi ya ambata nuni da ta ajiye a cikin wane tulu wai tulun na aljannu ne shi baya China kuɗin..










(nikuma nace wata sabuwar hanyar damfara kinan )..








" matsala ta ittace baffa kamar yanda kasani da wanann tsininin Kamal so nake ya mutu na huta kaga sai na sayar da shannaye da ya rage shi kuma Buba daman ban damu dashi ba domin baruwansa kuma tsorona yake anmman banda wanchan tsininin sun haka a jure shi yanar 'kauyen Kuma ya mutu da baffan dukka ,,,, " hahhhhhhhhh angama aljanna Bulbul kawai zamu turamasa ta sha jininsa cikin dare zata danne sa idan kinji ihun sa kar kuwa ya fitto idan ba hakka a duk wanda tagani a waje zata sha jinin sa itta mayar jine ce ,, nan ya bata abinda zata sawa Kamal cikin abinchin sa ko a tufafin sawan sa yana sha zai bar 'kauyen har abada ko kuma ya mutu ,"






sai boka mai aiki tamkar yankan wukka ina godiya da zan samu ma she Kamal nin ya fitto ao da shugaban Abulbala tasha jinin sa dukka dariya sukaye nan ta ware 'kafa ya chacchakata. don ranshi cikin 'kasanzta ta fito tana sa kayan ta ,, .






(waiyazubillah ).

Tana isowa cikin 'karamin gidan nasu ta hango Kamal na wanke wa iro kayan sa yana karatun Alqur'ani mai girma " tsaki taja da yasa ya san da cewa mutum ya shigo gidan ganin ta yaye yace " Inna sannu da dawo wa " cewar wane kyakkyawar yaro da bazai gaza Shikarra Bakwai a duniya cikin guntun wando ko riga babo a jikin sa duk uban sanyin nan haka yake wanke , hararra ta buga mai sanin kanta ne Buba ya fitta kiwo dakin baffa ta shiga nan Kamal ya bitta da iddo domin shi dai a sanin sa tunda yaye wayo a wanan gidan bai taba ganin Inna mairo Bata ta'ba shiga d:'akin baffa ba baki buɗe yace ," Inna yau al lahiya zakishiga d'akin baffa barchi yakai yanzu yasha sassa'bin sabaya yaye barchi " chan don Allah maye kawai duk nakusa kawo 'karshin ku a gidan nan tun kafin kasan shi ai miji na ne ko bakasniba shege yaro kawai ," burmawa taye ciki duk da cewa ba komai a cikin d'akin sai rubibiyar tarbar musu da gadon kwanciya anmman a share yake tass hararra ta tsunduma mai ya buge idon sa na mara sa lafiya tace " yauwa nace ba akaiw wata dukiyar ka da na taba jin labari wai akaiw wanda kabaiwa amanar su shine nazo naji a ina suke don kar kumutu a daren yau kamana asarar dukiya " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun abinda zaki fa'da kinan ba komai duniya ce mairo naye nadamar auren ke a cikin rayuwata naye dana sanin zama dake matsayin matar aure Allah ya isa tsakanina. dake kuma bale da daman ganin mutuwa ta , domin a hanun Allah yake ba'a hanun ki ba don haka duniya kadai ta isgili shiga jarrrabawar rayuwa kike Allah ya isa tsakkanin na dake kin cuchi ne anmman zakiga sakayya a sannu a hankali jin haka taja tsaki , " nace ba idan nazo shiga aljanna ka rufe 'kofa ka e wuta zan shiga shehun taurin kai kawai nan ta juya zata fitoo , sauri kamal yaye don yaki su tsaff abinda sukace yana wanken yana share -awayen sa chan ya shiga d'akin baffa ya bashi kindirmo yasha ya kama hannun sa nan ya samai wane zube a hannun daman sa yace ka rigi wanan zoben mai kyau watarana zakasam amfanin sa sanan kuma za Makka nasiha da abu ukku zaka samu babban rabo a duniya da zaikai har cikin aljjana , ka kasance mai rufi amana kar macce kamar kowa duk tsanani kuma ka rigi girma Alkawari na ukku kuma ka kasance mai gaskiya a rayuwar ka Allah zai taimake ka , " to baffa in Allah yaso ba'abunda zai sameka kaji ko " hummmm murmurshi yaye yaro kinan ka shirya zuwa bakin jijji dan uwa ka yanzu hakan na chan nasani yakusa isowa d@ga Nan kasamumuku iccen da zakuyi girgirin ko " nan ya amsa mai ya fitta yana ta maimaita kalllamai irin na baffansa .





Haka ya fitta har zuwa bakin jijji ko takalmin babo a 'kafar sa , wane kyakkyawar saurayi na hango da zakai kimanin shekaru ashirin a duniya yana tafe yana kora ramammun shannaye sa guda biyar murmurshi yaye ganin 'kqnin sa kamal tsaye yana China mangoro yana daga mai hannu runguma aikawa junan su suka gaisa bayan sun kuma gida cikin dare duk suna kwance a daki dasu da baffa , duk motsin da baffa kiye duk basujiba yaye kokuwa da aljanna Bulbul sosai daga bisani taye nasarar shan jinin sa bud'i baki yaye yayi kalmar shahada nan ya mutu baki bud'i fatar sanan yayee fatt alamar babo jini a jikin sa ko kadan..










R I P so osin full Allah yayiwa baffa rayuwar mutumin da ya sadaukar da farinciki sa akan samun ceton rayuwar yaron sa Buba kuma ya sadaukar da mutunci sa da lafiyar sa tun rainon yaron da baisan waye shiba yau Allah ya mai cikawarsa sai mucce


kullu nafsin za'iqatul maut.

fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar.....


Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


















😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
2️⃣3️⃣➡️2️⃣4️⃣


Still muna Bauchi

Fitowar aljjana Bulbul yaye dai _dai da fitowar Jalo dake magagin barchi daganin sa saida yaye tatul da giya shi kad'ai ne Mairo 'kazamiya bata gayawa kar yafitto a cikin wanan daren ba domin baya kwana a gida kwana nan rabu ta dashi ma yau kusan kwana hud'u , to ashe bayan an shiga barchi yaye i'yar hatsaniya da abokan giyar sa don haka ya dawo gida don ya kwana , bushe wa dariya aljanna Bulbul taye nan ta kafa kanta akan ma'koshinsa ko minti goma bataye ba ta tayasar Jalo a 'kasar Jalo a tsakiyar gidan nasu ta taye tafiyar ta tana mai lasan baki...






" Jalo ! Jalo!! Jalo!!! waiyooooo jama'a gari ku taimaka min Jalo baya numfashi dake gari yafara wayewa nan su Buba suka fitto batareda sunsan halin da baffa ki chiki ba nan ma'kota ma suka shigo Mairo 'kazamiya ce ki ta rusa ihu ganin Jalo a zube ko numfashi bayaye baki bud'i "shikkinan tasha jinin yaro na ta huta shigiyar ma'kira" surutun take yasa Kamal bud"I idon sa yaga Baffa baki bud'i idon da yaiye yaga babo numfashi shini da gudu ya fitto ya tsaya chak ganin an fara cikka a gidan su nasu nan yace "Baffa jama'a Baffa nan mazan sukaye dakin su duba gani sa sunsan rai yaye halin dahaka aka haɗa gawa biyu akaye sutura aka kai maƙwanchin su ,,


A inda mairo 'kazamiya haukace kawai bata yeba a ranta kuwa sai tsinewa Baffa takiye da Bulbul a ganita sune sillar mutuwar yaron ta Jalo..





Kwana ukku kachal da faruwar wanan al'amarin Mairo 'kazamiya ta sha d'amar kurar kare da zatawa Kamal da 'kafarsa yabar musu gidan idan yaso shi Buba ya zama bawan su tunda shi yanajin magana da umarnin ta kuma bata shakkar sa tamkar yanda take shakkar Kamal .




Abinchin masara sa miyar kuka kore shar shar daga ƙishiri sai toka ta zuba maganin acikin nan ta baiwa Kamal a gaban ta ta bashi tace "ungu Kamal yaro maraya tun rasuwar Baffan ka banga kasa towon a cikin kan nan ba har gwanda she yayyan naka ungo amshi nasa ma miya jika kace ko jika chan'kofar gida" nan yace " nagodee inna Mairo ", murmurshi yaye yana fitta tace "shasha kawai ya tsanman da gaske halin yaro fa kinan ,,,,,, ai ko a gidan bazaichi ba daga waje sai ya wucce kawai chan wata duniyar ko zan huta da kallon idon sa nan" ,



Kamal kuwa na fita ya doshe chan ba'kin daji ya zauna da kwanun towun a gaban sa anmman yakasa sa ko lima ce a bakin sa hankalin sa na kan Buba da ya kwanta rashin lafiya saboda rasuwar baffan sa hawaye ne ya zuba a idon sa nan yasa hannun sa ya share bakin rafe yanwuce yasan Buba na chan backing hali irrin na Inna mairo ce kawai tashi halin wanke a wanan yanayin ya samesa jikin sa na kakkarwar zaza'bi anmman a hakan ya daure ga yunwa ga 'kunchin rayuwa nan kamal ya bashi abinchin ko tsayawa bayi ba don ganin shi da toqwo kwana ukku kinan ruwa kawai ya iya sha ,




Kamal ne ya hau wanke tass yagama yaga Buba ya kammala China abinchin sa har ya kwanta ya nanad'i jikin sa don sanyi " hamma buba ! tashi mujee gida nagama wankin " sannu Kamal kaji kayi ha'kuri mukuma tamu 'kadaddarar rayuwar kinan ka kasance mutum mai jurewa da kammala tamkar sunan ka , "hamma buba meyasa kalli magana haka kamar bazamu rayu a tare ba don Allah ka daina duk duniya kaine d'an uwan na " aka Buba wayaggayama tashe kayi gida Kar Inna mairo taka ka da'md'i kace towun kam ' eyy nacce wanan taka ce tace na kawo ma tunda baffa ya rasu bakachi komai ba , zare ido yaye to Kamal Allah yasa Inna mairo tafara shiryuwa sanadin rasuwar baffan ,, rungumi juna sukaye nan Kamal ya fashe da kukka don tunda akaye mutuwar bai samu daman zub da hawaye ba har ya baiwa nuna tsoro shima kukan ya tsayar ya rarrashi 'kanin sa nan ya kwashe kwanunka shi kuma Buba ya kwashe kayan da niyar kamal ya tafe gida shima zaizo daga baya . da kayan.juyuwa kamal yaye nan yaga Buba na kallon sa yana murmurshi ganin 'kanin nasa ya tsaya ganin sa sai d'aga mai hannu da munin ka tafe mana Kamal dare naye maka fa ,, haka kawai jikin kamal yaye sanyi da tunanin burjib ta tafe tamkar akaiw wane abu da zai faru dashi …… sai da yaye

Please Login or Register in order to submit comment