Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'aga uwartasa sakan kan Kamal " haba INNA mekeke haka ne yafaru shiru taye tana hakki ganin haka ya biyo ga Kamal




" Kai don uwarka mekawa uwarmu da safiyar nan "shiru yamata China yace wallahi banyi komai ba kawai kafin ya gama ta nufi da "yau sai kabar Gidan tsinanni ka gayyamun gaskiya ya kaye da tuwo jiha "ganin da gaske takiye ya bud8e baki ya gayyamana gaskiya abunda ya faru nan da nan ta riqi saitin zuchiyar ta tafara tari jini ta gani daga bakin ta ta fadi a 'a kasa a sumee " ihu iro yaye ya hau kan chikin Kamal .da bugu wanda ya buge shi a saitin idon sa nan da nan jinin ya fara malala , Bala da bukar ne sukaye kan Inna mairo suna jijjiƙa ta shikam iro wawa sai bugun Kamal yakiye daga bisani yanada kamar tsunma ya fitta dashi daga cikin gidan daga baya kuma Kamal da jikin sa keta rad'd'adin ciwo ko'ina anmai muguwar rauni ga azabar ciwon ido nan danan ya daina ganin komai sai duhu a durgushe iro ke kansa har saida ya fidda shi bakin 'kauyrn " don uban ka Kamal su kabar 'kauyen nan ko da wasa na sake ganin wanan kazamar fuskar taka ba idon ka zai cire ba ka huta zan kuma maka sanan na jiri kunne ka da hannun ka ɗaya da 'kafa barnan kafin na chikka zancen na duk da Kamal baya ganin hanya haka ya runtuma da gudu ko waiwaye bayaye ga tsananin yunwa da ciwo sai faman d'ingishi gudu yakiye yana harda hannun sa da 'alama 'gashin hanun ya kwace ,




Ke cewa Iro yaye da dariya na mugunta nan ya juya ya kuma gida koda ya kuma ya samu Inna mairo sai numfashi take mayar wa nnan suka bata ruwa suka kira makiyan su ,,,,, wane mai bada maganin ne ya musu bayanin cewa Inna mairo ta samu matsalar na'kassa barin jikin ta ya shanye 'bangarin dama don haka hanunta bazakiye sake motar Ba hakan ya faru ne don tsaninin ba'kin ciki da ya shiga zuchiyar ta har yaye mugun buguwa anmman a samata sasssakin bijire data bata ji ana sakawa ana shafamatq idan Allah yaso zata warke ,,,,,, nan ya kuma ya baro tsaye tsaye suna kallon juna iri ne yace "to ki Inna Daman kurchiya zaakiwa Kamal sai ta faɗa kan bub da kin gayyamana ai da tube mun kori shege har bakin 'kauye anmman ga abinda akikwa kanki nan ne kinga zan sayarwa shannu ukku nan masu lafiya zan tafe birnin kawai neman aiki bazan iya kulla da ke ba gaskiya kaifa Bala me kace Bala ne ya 'dago kansa yace ahh haba kaina babba kace bazaka iya ba sai ne ai akaiw wane dukiyar a dakin ta ta 'boye na baffa shima mu dauka zai ishemubzuwa chan birini neman. sana'nar ye " d'an gsri ksifa bukksr shiru yaye ya ɗan kaikaice fuska yace" zan zauna da innaa mairo ba komai ku kiji kawai dariyar sukaye nan suka fitta sai shirrin zuwa birnin inns mairo 'kazamiya duk abinda sukace tana jinsu nan da nan hawaye suka bi ta bayan kunnenta……….








Buba a cikin daji
****************************************


Yunwa ce ta fara galabaitar dashi ya samu wata bishiya ya kwanta yana jin ganganr jikin sa na masa babban burin sa baya wucce yaje ya bar wanan yankin gaba ɗaya idan ba haka ba zuchiyar sa zata iya bugawa a kowacce hali yun'kurawa yaye da gudu gudu ya chigaba da tafiya sai hakki yakiye yana sauri ko waiwaye bayaye bare ya saran cewa zai kuma ya huta ,


****************************************
KAMAL A DAJI


tlTsananin rana shi yasa Jamal zubewa a 'kasa sumamme , wass ya daina numfashi ga dajin alamar ba wane mahaluki da zai "kifta a wanan tsakaliyar rana chan na hango wane mutum da shannaye sa yana hango Kamal ya tsorata vmchan da ya matso yaga yaro ne 'karrami ga rauni a jikin sa nan da nan ya zuba mai ruwa ihu mai 'kardin gaske Kamal ya zuba Jon ruwan yaye tamkar tafasasshen ruwan zafi ,


****************************************
BUBA


jin ihu daga Nisa yasa ya tsaya hal yana juyi wa kamar nasan wanan Muryar juyawan da za'ayi Baiye sune ba wata qatuwar mita taye sama dashi ta lafta da 'kasa nan da nan jin ya fantsama ya wanke saman kiran gaba-daya ,,,,,,,,










muguwar rivars motar taye taye baya da sauri "innalillahi wa ina iallhin raji'oun muniyi kissan kai yau mun shiga ukku " cewar d'ayan mai sanye da uniform na i'yan sanda "shima ɗayan cewa yaye kawai mu duba muga inganta da rai mukaishe China gari a asibiti mu barshi idan ya mutu kuma muyi gaggawar barin wanan fillin ……..






KAMAL A HANUN MAKIYAYYE




Haka wanan bafullatanin ya kama Kamal ya d'aure mishi hannu kana ya wanke mai ido da ruwan salkan sa guntun fira ya bashi da ya rage mai kamar daga sama charxf Kamal ya kamala dukka yasa a baki lokacin guda mutumin ya gogge hawayen sa yace " yaro daga ina kake ne sunan ka mekakkiye a wanan dajin ?




to masu zuwa birnin sai mucce Allah tsare hanya………..






haba mairo'kazamiya ya kamar kin karayya tun yanzu kin fara zuba da hawaye bakiga komai bafa yanzu aka fara ai…








to Kamal yana bukatar taimakon gaggawa , akawo masa dauki Please…
ina labarin Buba bawan Allah fatan dai zanzo acce ko a hanya naganka yanzu








Allah sarki Buba R' I 'P ne ko zamuje Allah baka lafiya ….. naso ace kana lafiya da zaka taimakawa Kamal ku tafe tare ya haka too…






ga Kamal a hanun wanne. bafullatanin ya zata kaya zatsakanin su shin Kamal zai gayyamasu gaskiya ko kuma dai ya zata faru….






all in DUHU CIKIN HASKE


Daga al'kamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


















😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
3️⃣1️⃣➡️3️⃣2️⃣




GOMBE












" In sha Allah zamu kasance masu rigon marainyar Allah wallahi rashin haihuwa tsawon shekaru ashirin mun gaza jurewa shiyasa mukazo nan domin neman taimakon ke uwar marayu na gidan gidauniya, ke kad'aice zaki shari mana hawayen mu ke bamu i'ya macce zamu kasance masu kulla da al'amarin ta tamkar mu muka haifeta, " cewar Hajiya Binta tana matsi idon ta da ke hawaye , dafata chairman yaye idan zamu samu yarinya kar ta wucce shikkaru bakwai a duniya don Allah ke taimaka mana mun san darajar d'an adam kinsani " murmurshi Mama taye " shikkinan yi da ace ba ku samu bane bazan baku ba anmman kun kasance masu taimakon rayuwar mu kuma har dad'in kowa kuki baku da matsala Allah ya mana maganin komai zan baku i'yata. cikin yarana zan bada umarnin a kawo biyu ku za'ba d'aya ," kafin tagama maganar Hajiya Binta taye charaf" ai ranki shidaɗi mu ko biyu ma zamu iya rainon su ko Alhaji " girgiza kai yaye alamar ey kallon su Mama nan take bata gamsu ba taceAllah sarki kar kaddamu chairman d'ayan ma ya wadattar " ba matsala fitta Mama taye ta kira committee member ta mata ukku ne nan suka shiga sukaye magana Husna da Ruqayya aka sa agaba nan suka zo suna muzurai da idano kuwa na addu'a kar yabar gidan Mama ,don ansaba zuwa d'aukan marayu a wanann gidan ,,




Hajiya Binta ce ta shafa gashin kan Ruqqaya "yarinya kyakyawa kamar buzuwa me sunanki "tunda Rugayya ta ganta taki sam matar bata kwanta mata a rai ba nan tace " sunan nan Ruqayya wanan kuma Husna 'kawatace kullum bama rabuwa " cikin zuchiyar Hajiya Binta tace "don ubanki kuwa dole ku rabu a daren yau " a zahiri kuma tace "Allah sarki yarinya da ido tayewa mama magana tace " zaki zauna dane zan baki gata sosai daga yau ma sunana Mommy kinje ko wanan kuma dadddyn kine "nan akace Husna ta tafe a karshin dai da kuka da da burgiwa aka raba Ruqayya da asalin ta wanda Husna ma sai kukan takiye da kyar aka raba su nan Hajiya Binta da chairman suka dauki hanyar zuwa dad'in kowa sai mucce ......




Maraya dai amanar Allah ne duk wanda ya karya alƙawarin ya tunatar da Maraya tun a duniya Allah zai masa sakamako ,




sai bayan tafiyar su abada Mama ta tuna da wanan akwatin da aka bata nan ta kira sauran committee ta gayyyamusu don kar rai yayi halinsa idan chairman yazo abashi ya kaimata a zaton su zai dawo kawo musu tallafi yanda ya saba ,,,,,,












BAUCHI


****************************************




Tuni makiyayi nan ya gyara wa Kamal hanun sa ya juya ya tafe ya barshi a fillin tunda ya kasa masa magana nuna mai hanya yaye yace "idan kana so fitta a daji. nan ne hanyar da zaka bi dod'ar zai fidda ka cikin dajin nan" ,, kwanciyar yaye abu shi nan da nan barchi mai wahala ya sacce shi a 'kasar bishiya chan yaje motsi a akan 'kaffarsa a hankali ya bud'i idon sa machiji ya gani runtumimi yana hawa 'kafar sa baiye ihu ba kana bai motsa ba burin sa kawai majichin ma ya kashe shi ya huta da wanan wahalar ta rayuwar sa ,, koda machiji ya zo har jinya sa ya kuma runtse ido baki ya bud'i daa niyyar kai sarra sai yaye ihuuuu ya lankwasa ya warware jikin sa daga na Kamal ya juya ya tafe da sauri abin ya bashi mammaki matuƙar gaske "me yasa majichin juyawa haka ko dai shi nin bakin jinin garisa wanda majichin ba bazai chinye shiba" buga 'kafar a 'kasa yaye ya chigaba da tafiya cikin wanan dajin ,,,,,,, da zarar yaga lokacin sallah yana tafiya sai ya tsaya ya kwantanta sallah ya chigaba da tafiya har dare ya riske sa. cikin wanan dajin anan iddo ya fara raina fatta ..



****************************************
HANYAR BAUCHI DA BUBA






Tunda suka sa shi a mazaunin baya mai zaman banza suka 'karawa motar su gudu baji bagani gani don ganin irrin jinin da yake zubewa a kansa duk da cewa sun daure masa kai da 'katonn 'gyle basu isa ko ina ba sai babban asibitin cikin garin Bauchi a inda aka bashi tallafin gaggawa domin ceton rayuwar shi " tabbas jami'an tsaron nan kunyi 'kokarin kawushi da wuri badon haka ba da tuni ya rasa rayuwar sa " murmurshi d'ayan yaye ya gogge gumin fuskar sa yace " alhamdullah taye akaiw wane 'boyayyin al'amari ne akan yaron tunda kuga ya kasance a raye duk da matsala kai ne ya sameshi " nan doctor ya amsa da cewa "yawancin irrin wanan baya kai minti goma mutum ke mutuwa tabass Allah ya bar mai rayuwar sa ta wane babban dalili " kuɗi sosai suka bawa doctor da cewa sukam zasu tafe aikin so don haka ga ajiyar mara lafiya idan ya warke kud'in account nin sukaye saura to abashi yaye tafiyar sa" ,, haka suka juya suka tafe ,,


















BUBA dake kwance rai a hanun Allah da oxygen an d'aure kansa da 'katuwar bindiji " doctor ne yace wa nurses ko da ya tashi da wuya memory sa ya dawo dai dai kasancewar jini ya shiga cikin kwakwalwar sa anmman daga baya a sannu a sannu jinin zai iya tarwatse wa nan ya fitta ya barso da mammaki …..








ne kaina ƙanwar soja mamakin ne kiye da irrin wanan al'amarin ,,,,,,,,






TSOKACHI


Akaiw wane lokaci da nake karanta irrin litattafai na Hausa na kanyo mammaki idan akace mutum yaye hatsari har ƙwaƙwalwa sa ta bugu ace losing ne memory inaganin hakan tamkar kawai labari ne anmman ban gabatar da hakan ba sai da naga abun ya faru da wane nawa , akaiw irrin irrin su dewa a cikin duniyar mu wallahi wasu ma manyan mutane ne sai dai mucce Allah basu lafiya da kariya ya kuma dawo musu da hayyachinsu idan hakan ne mafi Alkaire a gari su ameen






Alkalamin rubutun 'kanwar soja ✍️💞💞😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
3️⃣3️⃣➡️3️⃣4️⃣



GOMBE…






Cikin Da'din kowa , zaune Ruqayya ta kafa kanta a cikin 'kafarta sai rusa kuka takiye na rashin sabo cikin shigar dogon riga na kanti ,, " hummmm" cewar Hajiya Binta dake shigowa a bakin 'kofar gidan ,,,,
"ke Ruqayya me kikiye har yanzu baki fito ba bance kukkan ya isa haka ba kinga taso maza ke ce tuwo kar kimin asarar kuɗi na wanan shine SIYASA KO DOKA my next book insha Allah, ,






mi'kiwa taye badon taso ba haka Hajiya Binta ta tusa Ruqayya a gaba sai da ta chinye fried rice da pepper chicken ya had'a mata da fatan hira nan da nan Rugayya tajitta a sama barchi kawai take bukata , shafa kanta Hajiya Binta taye "yauwa i'yata Ruqayya nan da kwana biyu zamu tafe zuwa garin Bauchi mujee. ziyara chan wane guri ke kwantar da hankali ke kice arziki iya rabonki , kafun" ,shiru kuma taye ganin. takafitta da ido nan ta kaita wane daki mai Khan gaske ta kunna nata tv cartoon take klalo Nan da nan abunka da yarinya ta macce komai , bata da aiko sai tace abinchi masu kyau da gyran jiki daga nan tasha kallo don ma dai yarinyar akaiw 'kok"karin sallah inta Hajiya Binta ce ba ruwa ta da Sallah ta ma bare ma na yarinyar mai shikkaru bakwai kachal a duniya …..






****************************************
DAJIN BAUCHI








Kukan kura shi ya farkar da Kamal daga barchin wahala yakiye bud'i idon sa yaye yana kallon , da ido d'aya ya hango wane jibgigiyyar b'akar kura tana matsowa tana zubar da yawu a bakin ta , tunda Kamal ke rayuwar sa kwanan biyu nan a daji bai taba chin karo da tashin hankalin da ya firgitar dashi sama da wanan 'bakar ƙurar ba , babban Matsala ma yanzu baya gani da idon sa na hango dama ce kawai ke gani a kumbure idon yake tun bugun da Iro yakamai har yanzu bai dawo saiti ba , 'kafar sa kuma duk hucce hucce gaya ce da wasu 'kana'nan ciwoka , ja da baya ya fara ye nan kurar ma ta 'kara kaimin tunkara su ,, take ya mike ya fara gudu baji ba gani a inda kurar ma ta mara sa baya da gudun gaske wane iccen ne mai matukar tsini yace karo da ita nan ya zube , yunkurin tashi tsaye anmman a banza jan iccen yaye da ihu nan da nan kura ta hau kansa 'ko'karin cizo yake kaina kamal a inda yasa hannu biyu biyu yana tura fuskar ƙurar da ihu da harmammi ya janyo iccen sai a wuyan wanan kurar nan taye ihu mai gurnani farchin ta ne ya yaga dai dai cikin kamal baisan sanda ya kuma sambada mata wanan iccen mai tsonin ba ya ture ta nan yaga fillin na zub da jini yunkurin juyin yakiye anmman a banza kurar ta mai nauyi kumawa yaye ya haɗa ha'kurar sa filli guda ya ture ta da dukkan karfen sa nan kurar ta zube tana magaggin mutuwa tsoro dajin ta shiga jikin sa ganin jini na fitowa a hankalin daga cikin sa nan ya runtuma da d'ingishi yace bakin wane ittachin ya yanke guntun rigar sa ya d'aure cikin sa ,bai tsaya ba don tsoron kar wane kurar ya fito don haka ya kallala'ba ya shiga dajin da niyyar tafiya ,,,,,,




****************************************




ABUJA












" Yaushe zaka zo kazo ka taimaka min mutuwa zanyi ,wai bazaka zuba " cewar wata yarinya da aka zagayeta da sarƙa wuta chi take 'bul'bula daga 'kasan da take ittatutuku taki lelo a sama gashin kanta ya barbaje a fuskar ta hannu ta mik'awa namiji hannu takiye ka fidda ne zasu 'hallakani shin bakaji inna kiran ba " mi'ko hanun ta taye ya sanya nashi sauran 'kiris ya kama hanunta aka yanke sarkar ihu takiye nan taye 'kasa a cikin wutar legota yakiye anmman bata kai ga cikin wutar ba yasa hannun sa sa yaye tsawo ".




Firgita ya tashe daga barchin da yakiye yana toshi kunnen sa sakamakon ya janye tamkar har yanzu yana cikin wanan bakin dajin Jamal kinan nan ya kunna bolk da ke kusa dashi ganin akan gadon sa yake ya shiga toilet ya watsa ruwa kusan minti tallatin sanan ya dawo ya kuma kwanciyar sa da tsoron wanan mafarkin……




*****************************************
BAUCHI






Haka kamal ya ya tashe a harkitse akan wanan mafarkin da yaye d'aga kansa yaye yaga har rana ta fitto yana 'kasar wata gidan tururuwa runtse ido yaye da manne idon sa ya kai kansa sama nan ya hango wani b'akin dutse murmurshi wahala yaye yace Allah kasa 'karshin wahalar ta matso ne , a tunanin sa nan nin 'cilin 'kauye ne nan ya bude hanyar d'od'ar'.......










Al'kalamin ƙanwar soja ta gazza fahimtar cewar wanan mafarkin duk tagwayen naye wacce ce mai neman taimako su har haka take firgitar dasu a cikin barchin su …..








meneeen manufar su Hajiya Binta da chairman a 'kauyin da'din kowa …






Ina makomar rayuwar Rugayya a cikin wanan gidan ..




😭🌗DUHU CIKIN HASKE🌗😭
Dark in light
60% true life
story
by
'kanwar soja ✍️💞
The writter of Mijin Mage , Ruhi biyu & now
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

🌗DUHU CIKIN HASKE 🌗










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


The game was begins, everything that has a beginning must have and end 💯

_Page_
👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Page 3️⃣5️⃣➡️3️⃣6️⃣




ADAMAWA MUBI




" Mama gobe ne zamu wucce Borno in Allah ya kaimu " Adda salma zaune akan wane kujera dake tsakar gidan nasu "gyrah zama Mama taye tace "haba salallamatu rabonki dakizo ke ganni fa shikarra biyu kinan anmman ace jiya kinzo kina cewa kuma gobe zaku kuma meke faruwa dake ne " kawar da fuskar ta Adda Salma taye ta gyran murya ba haka ba ne mama abubuwan na ne sukamun ga tsadar rayuwa kinsan ina sana'ata achan kuma ɗan kudin shi nake turamiki to kinga ai banga zama ba " tswsss ne kike ruwa ko kuma yarinyar kinan ne take chin kuɗin !naki tsiya banza kudin da basa biyamin buk'atuna ko kad'an " murmurshi Adda Salma taye na takaichin samun irrin wanan hallayar a tattara da mahaifiyar ta , kawai badon wane abun ne yasa Mama bakin cikin i'yata ba sai don sunan Suhaima da na samata hakan yasa gazawa bukata d'aya tilo a duniya tsana ,,, tashi kawai taye ta d'auko buta taye bayin gida baki Mama ta saki tace aikin banza 'karyane da anyi magana ki nuna kinfi kowa tausayi ki rassa sunan da zaki sawa yarinya irrin wanan wai Suhaima suna da ko mahaukachi bazai sawa d'an sa ba " itta dai ko a gylen ta tasa ba da wanan chin mutuncin da

Please Login or Register in order to submit comment