Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register




AFTER ONE YEAR AGO

****************************************
Abububwan dewa sun faru ciki harda mutuwar Mama a inda taga Rugayya da ta raba da Adda Salma ga kuma jinin Suhaima da ta tsana M'au yau gasu nan sillar su Adda Salma tayi arziki da Mijinta da i'yan garinsu ma dukka kowa na alfahari dasu , nan ta mutu tana neman afuwa a gun su mussaman Rugayya...


Inda Hajiya Zahra uwa ga RUMMA ta samu matsakar ciwon 'barinjiki tana kwamce kumai sai anmmata , Ruma da Zainab kam sun had'a kansu filli guda abunda Mijin su keso shi sukimai sosai yake farinciki da hakan..........


A inda Buba da Suhaima suke tafka soyayyya mara misaltawa harda baby boy a hanunta a inda sukawa Malam Salihu tukura suna kirar sa da Jalil, Rugayya ma doctor Ahmad ya aurar da itta a gun wane babban likita dake aikin a asibitin da take aikinta a don haka auren na doctor's ne sai Masha Allah,


Kamal da Jamal suka had'u da bud'e wan katafaren gidan marayu a jahar Kano a inda suka samai suna JAGAMAL'S HOUSE OF ORPAN'S inda Rugayya ke kulla da dukkan abunda ya shafe 'bangarin kyauta ,






TAMMATTT BI HAMDULLAHI


************ EXTRA PAGE************


DUKKA DUKKKA ANAN NA KAWO 'KARSHIN WANAN LITATTIN DUHU CIKIN HASKE


a inda muka fidda dukk wane duhu kamar su...


Alhaji Ali
Mama
Hajiya Zahra
Fulani
Hajiya binta
Mairo 'kazamiya



Masu irrin wanan hallayar Allah ja shiryar dasu hanya madaidaichiya . Wanda basayi Kuma Allah ka kare mu daga kariyar ka...



Alhamdullah da Allah ya nuna min wanan rana ta 14\ 8 \ 2023 da na kammala littafin DUHU CIKIN HASKE Wanda ya had'a abububwan da dama.

Makirchi
zalunchi
rashin tausayi da Imani
Soyayyya i'yan uwa
E T C.


GODIYA NA MUSSAMAN GA GUNGIYYA TA , ROYAL STAR ASSOCIATION
WANDA TAKE TAKA MUHIMMIYAR RAWA DA KUMA BAJINTA GANIN MUN JIGABA DA TSAFTACCE AL'KALAMIN MU, ALLAH YA 'KARA D'AUKAKA DA HAZA'KA DA BAJINTA .....




GODIYA NA MUSSAMAN GA AUNTY RUMAISAALIYUINUWA ,,, ALLAH BIYAKI MIKI BU'KATAR KE DUNIYA DA LAHIRA ,

MASHA ALLAH , INA GODIYA GA MAHAIFIYYA TA DA I'YAN UWA NA KAMAR SU..

Sister Asma'u. (Mardiyya )
Sister Aishatu ( Madiha. )
Sister A'ishatu ( Sadiqatu)
Brother Muha'md ( Sayeed).

Da bazarku nayi rawata Allah bar 'kauna ,much love to you all πŸ₯°πŸ’‹πŸ’‹
ameeen πŸ₯°πŸ₯°πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

korakuran da na aikata sanadin wanam littafin Allah na tuba k ayafe min ka Kuma tsare min al'kalamina da aikata alfasha da batsa ka tsarine daga sharrin masu sharrriii......


Sai kunji ne a sabon littafi na, Mai zuwa HANYAR RUWA. the way of water πŸ’¦ Wanda yazo da sabon salon daga

Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž



Wattsppt number: 08101235739
Facebook page: Narnah Ζ™anwar soja

singn by Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

Please Login or Register in order to submit comment