Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dakata anan karka sake ka nufoni,don zan maka rashin mutunci nace karka matsoni ko wlh zan maka abunda baka taba tunani ba."
Alfah ke fadara haka yana hawaye,yanajin kamar ya dunga buga kanshi da bango.
Hankulan mutane yafara yowa nan wajen.
Abbi tuni idonsa yafara zubar da kwallar yana cewa"nine babanka Abdoul karka manta dani kar xuciyar ka ta saka maka tsanata,zoga babanka kajiko matso."
Ja baya Abdoul keyi yana sake cewa"wlh idan ka matso inda nake saina kashe kaina,yafige wata bindiga daga hannun wani dan sanda yana saita kanshi da ita,daidai isowar yan jarida kenan da kuma zuwan dady da malik.
Cikin rudu da rikicewa Abbi ya rike hannun dady yana kuka kamar ba babba ba yace"kaimashi magana karya halbi kanshi,kaje ka anshe bindigar yana iya halbawa tsoro nakeji inhar kana sona karka barshi yayi abunda yake niyya........ina sonsa ina son dana kaceceshi."
Riko duka hannayaen Abbi yayi dadyn yana cewa"kwantar da hankalinka bazai aikata ba,ka natsu don Allah kalla fa kaga mutane yadda suke kallonka haba yallabai."
Malik ne yayi saurin rike hannun Abdoul dake saita kanshi da bindigar yana sakin iyakar karfin sa,yana koklwar ansarta.
Bilhakki da gaskoya kuka yake yana cewa,
"Wallahi muffin yah I nasarar ceton wadancen yan ta addan saina yi abunda zaisaka dagani harshi mukare rayuwarmu agidan yari.taya zaoyyi yukurin ceton mutanen dake da hadari cikin al,umma masu satar jama,a suna yimasu allurar maye........kasakeni kafin kaima nayi maka illah...........wani gigitaccen mari dady ya sakar mashi yana sake lafta mashi wani marin,don baida wata dubara da ta wuce haka,yayi gigiceqr da baya saurren kowa.
Shirune ya raysa wajen ya juya ga yan jaridar yace ma yan sandan duk wanda kuka kama cikinsu ku garkame shi tunda neman labari suke sai subada nasu yan iska ,basu da aiki sai neman rahoto suje su yayata."
Abdul silalewa kasa yayi yana wani irin numfashi kirjinsa yana dagawa kamar zakifita daga jikinsa,inbada rawa babu abun da jikinsa keyi dole malik ya cikashi suna xuba mashi ido.

Don Allah kuyi hkr wlh yau nashiga busy ga bakuwa danai ga hidimar gida shiyasa kuka samu wannan kuyi hkr plss.
[9/24, 5:37 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*

WRITTEN BY

MRS BB
MOM MUHSEEN

FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970

🅿️........50

Dady ne yace"malik kamashi ku wuce gida,indan kan sune kake wannan haukan to ubanwa ya gaya maka zasu kubuta,bana son hauka da shirme comon get up"
Mikewa yayi idonsa jajawur yana kallon Abbinsa,yana jin wata suya cikin kirjinsa bangare guda kuma yana jin wata irin kewa da soyayyarsa suna sake narkewa cikin ransa.nunasa yayi da hannu yajinjina kai har zai fita ya juyo yace"dady safiyya fa sukai kidnapped,suka mata allurar maye hankalinta ya gushe,kasan me likita yace akai?cewa fa yayi taci sa,a jininta yana da kyau in wasune har haukatar dasu take,wlh tallahi da wani abu ya sameta na rantse da Allah saina cirewa kowanensu yan yatsu,sannan na zuba dalma cikin kunnensu to kugode Allah babu abunda ya sameta. kaikuma yanuna Abbin sa,sai kuma ya girgiza kai
yana ficewa daga wajen,malik yana bin bayansa.
Ansar tukin yayi don yaga alamar zai iya saka su accident,
Huci kurin yake yana dukan hannunsa da dayan hannun,ya kwantar da kansa jikin makarin kujerar yana jin xuciyarsa tana tafasa soyake ya samu wanda xaima dukan mutuwa,soyake ya huce hanshinsa ko akan waye soyake yaga yafitar ma dawani jini ga fuska ko ya samu sauki cikin ransa,malik ya juyo yana kallonsa yace"ka ringa sassauta ma ranka wannan xuciyar Abdoul wahala zaka ringa sha abanza awofi,karshe ciwon ka yatashi ka samu a uku"
Harararsa yayi yana jan tsaki,malik dariya ya danyi yana cewa"ko akaina zaka huce ne"
"Idan kacigaba da bata mun rai babu mamaki na huce akan ka tunda neman wanda xan hucen nake"
"To bismillah sarkin karfi kai naga alamar ma kafi doki karfi"
Yafada yana dariya cikin fada da masifa yace"ba doki na giwa ce ni,karka sake hauda fushin da bana ka ba bazakaji dadi na ba wlh"
"Sorry sir" yafada yana sara mashi.
Tsaki yaja yana rufe idonsa kurin,har sukaje gida bai sake magana ba malik ma bai tanka mashi ba.

**********
Cikin kermar murya Abbi yake cewa dady.
"Abdullahi wacece safiyya,ya take wajen Abdoul dina meyasa su mamman suka yi kidnapped dinta?"
Bubbuga kafadarsa yake cikin nuna kwantar da hankali,yace wa dpo din "koda wasa bance a sakesu ba,inda hali acigaba a basu horo har sai sun fadi wanda ya sasu wannan aikin"
"Yes sir"
"Sannan ko kusa kar wanda yazo neman belin su abayar don sudin yan ta adda ne bama wannan kadaine laifisu ba,acigaa da asu horo mai kyau"
"Okay sir"
Riko hannun Abbi dady yayi suka fito.
"Ina zaka dani baka gaya man abunda nake tambayarka ba"
"Yi hkr yaya sonake muje inda zan baka ansar,don bama ita kadai kake bukata ba ansar akwai ansoshi da dama dakake bukatar saninsu."
"Ina zamuje yanzu"
"Gidana dake gwarumfa zamuje sonake yau kasan wata gaskiya da kadauki shekara da shekaru baka santa ba,kasan masoyanka kasan makiyanka.kasan makasanka dake bibiyar rayuwarka,wai da kai xuwa kai belin wadancen yan iskan dakau kayi nadama ba karama ba."
"Wai Abdullahi duk wadanna maganganun na miye,nifa tambaya guda nai maka"
"Shiga mota yaya,bari na sallami guards dinka da driver ka alabashshi idan mungama saika tai inda zaka amman yau bazan kyaleka cikin kokwanto ba"
Yaje ya sallami driver da sauran security dinsa ya dawo yashiga motar sa suka bar station din.

************

Tunda fiyah tabar gida ko kadan kalaman baba basu bar kanta ba,yadda yayi saurin na,am da muhseen din ne yake bata mamaki,dabadan tasan halin ba baban ba da saitace saboda hidimar da yayi masu ce sanda yana asibiti yasa baiyyi shawara da ita ba yabadata.
Haka tai wannan exam babu sukuni,amman tana kyautaya zaton ta rubuta abun kirki.
Feea ta isheta da tambaya meke damunta taga yau bata da walwala ko kadan,tafe suke suna tracking don samun taxi feea bata zoda mota ba........."bazan ji dadi ba ina tare dake kuma ki kasa gaya mun damuwarki,bacin ni idan ina ciki kina kokarin ganin kin warware mun ita."
"Ba haka bane feea kawai dai inaga bai dace na damu wani da damuwata ba"
"Karkice haka koda banda abunda zan maki ai na maki addua ko"
Shiru fiyah tai tana nazari,bazata sanar da feea abunda ke faruwa itada Abdoul ba,har gara ta gaya mata baba ya badata ba tare da sanin ta ba.
"Feea baba ne ya bada aurena ga kanen uncle yahya,fea bana sonsa ban taba son sa ba ko sau daya,kwatsam yaje ma baba da batun son aurena shikuma ya amunce mashi kaitsaye."
Zaro ido feea tai yana cewa"aure waye wannan mai sa,ar.........hararar da fiyah ta sakarwa feea tasa tayi shiru tana dariya.
"Sorry gaskiya banji maki dadi ba,irin haka babu dadi su daman irin samarin nan idan sukaga sun kasa samo kanka da kansu kurin sai su kai maganar ga iyayenka,inda sun san wasu baza a ki ansar tayinsu na"
"Bayaga haka kuma abunda na lura dashi feea yesmin tana son guy din,din sadda baba yake sanar damu maganar fita tai ta kware tana tari,dana bi bayanta kuka naga tanayi aboye,alamar meye haka feea idan ba sonshi take ba"
Jinjina kai feea tai tace"tabbas haka ne ma fiyah,son shin take don haka inaga wannace damarki da zaki kubcewa aurensa tunda har kin tabbatar yesmin tana son sa."
"Daman abunda na yanke kenan zanje ma mama da maganar muyita cikin fahimta nasan zata yi wani abu akai"
Da haka suka tari taxi suka wuce gida,aranta tana kewar Abdoul gashi wayarta bata nan jikkar ma duka bai bata ba.

"Assalamu alaikum"
Fiyah tayi sallama cikin gidan lokacin karfe hudu daidai,mama na alwallar sallar laasar ta ansa mata tare da cewa"sannu da dawowa safiyya kinsha yunwa dai yau,tunda baki wani ci abincin kirki ba kuma baki anshi kudin abincin ba"
Dakinsu ta nufa tana cewa"bana jin yunwa feea ta siya mana abinda mukaci"
Tshige kurin don so take mamar ta fahimci tana cikin damuwa kozata fara tambayarta abunda gake damunta.
Anan saita zayyane mata abunda ke ranta,yesmin ta gani tagama salla tana linke sallayar.
"Adda sannu"
Kallonta tai taga bata cikin yanayin jin dadi,ba haka ta saba ganin yesmin dinta ba,zata iya rantsuwa da bata taba ganin ta cikin irin wannan yanayin ba.
"Yawwa sannunki kema yauba islamiyar yamma kenan"
Abayar ta ajiye saman kofar dakin tana cewa"aa akwai nice dai bazanje ba yau ban yi hadda ba"
Wannan yasake jaddada mata cewar yesmin na da damuwa sosai,don bata fashin islamiya kuma ba,a taba biyota hadda ba.duk sanda ta dawo zatai bitar haddar har saita iya sannan.
"Amman jiya ba naji kina yi ba,kuma banji inda baki iya ba"
Gajiya tai da tambayoyin addar tata ta haye doguwar kujerar dake dakin ta kwanta tana juya mata baya.
"Yesmin ba dake nake ba"
Cikin kosawa tace"yaya muhseen yazo dazun ya kawo maki wasu kaya suna wajen mama"
Dogon tsaki taja tace"ba shi na tambayeki ba ai,ina ruwana da kayan daya kawo tambayarsa nai ina son wasu kaya?ko zindir yaga ina yawo,yama dawo ya anshi abunsa don bana so maye kurin ana turesa yana kawo kasan wlh zaigane wanda yayi ma shishshigi ni banson maita,nace banayi ko dolene"
Jiyuwa yasmin tai fuskarta babu fara,a ko walwala kamar zatai kuka tace"Adda kibar zaginsa babu kyau kana aibata wanda yake sonka"
Kallonta take tana mamakinta lallai yesmin tayi nisa sosai,don ta sake tunxurata tace"anje anzageshin idan yaji haushi yace yafasa,ina ruwanki ma da zagin sa danake da aibatashin banson shishshigi kinajina,angaya mashi zai siyeni da abun duniya ne wofi dashi kurin."
Idonta cike da kwallah cikin sanyin murya tace"Adda tunda bakison sa kibarshi da haka amman kibar aibatashi banajin dadi wlh don Allah"
Ta fada tana jiyawa tana goge kwallarta.
Mamakinta kashe fiyah yayi tace"yesmin mekike cewa,sake maimaita wa don Allah in tabbatar ma raina."
Kukanta ta jiyo kasa kasa tama rasa me zatai saidai murmushi ya kubce mata,Allah sarki yar salihar qanwarta ta shigo layin manya.indai sone abunda yafi kuka ma yi mashi zakiyi.
Kaya ta cire ta shige wanka tana jin dadin yadda ta tabbatar da abunda take zargi kan yesmin din.
Wanka tai da Alwallah tayi salla sannan tazo tahau shiryawa,riga da siket ne ta saka ta yi simple make up tasaka turare tafito tsakar gida.
Mama ke shara ta ansa tana yi mata suna dan taba hira,
"Babanku tunda kafa tafara takuwa yafice agidan nan,kinganshi har yanzu bai dawo ba"
"Ai haka akeso mama inkinga mutun zaune kamar baba to ba lafiya ba,Allah ya kara mashi lafiya.wai mama yaya jalal lafiya baizo ba"
"Yayanku wata yar matsala ce ta faru can wajen aikin,mataimakin principal yayiwa wata yarinya fyade,to matsalarce aketa fama da ita shiyasa yace said satin sama"
"Innalillahi fyade vice principal da kanshi,Allah ya kyauta gaba to"
Mama tace"ameen iyakarta kenan"
Shiru fiyah tai tana nazarin maganar da zata yiwa maman.
"Kamar kina da magana dani ko safiyya?"
Murmushi tayi tace"mama ai yadda zaki fahimceni nake tunani"
"Karki damu ni uwace koma menene zan fahimcenki zan kuma dauki hanyar da zata daidaita matsalar."
"Na gode mama,dama akan muhseen ne"

********

"Innalillahi wa inna ilaihir raju,un innalillahi wa inna ilaihir raju,un hazbunallahu wani imal wakil!!!
wayyo Allah na wayyo Allah na Abdullahi na cuci kaina,na zalinci kaina na cutar da Abdoul dina.na wulakanta mahaifiyarsa ina zanje da wannan alhakin mariya mariya mariya!!! Saina kasheki saina yi silar rayuwrki wallahi bazan kyaleki ba,,,,,.......kuka ya kubce mashi matananin rikitarwa da gigitarwa kama shi dady yayi ya rungume yana jijjigashi don tausayin dan uwansa ya saka shima kwallar yake,jibi yadda jikinsa yake rawa duba yadda bakinsa yake karkarwa..........."kayi hkr ka natsu karka jefa lafiyarka cikin matsala,ka cigaba da anbatar sunan Allah shine zai kawo maka sauki.kadaina kiran kabani ba laifin ka bane kowa da tashi jarabawar kowa da kalar kaddararsa kadauka cewa kaida Abdoul mariya itace jarabawarku itace kaddarar ku.don haka godiya zakayi ma Allah ka nuna mashi farin cikin ka daya nuna maka gaskiyar da tadauki shekara shidda tana binne,hakika Allah yana sonku tunda har turo maki yarinya mai hankali mai tarbiyya da sanin ya kamata tashiga cikin wanna hadarin domin taimakonku,gefe guda ka malik dan albarka yaron da bamu haifar ba,bamuyi masa komi ba yazo ya dauki hidimar dawainiya da gudan jininmu,alokacin da kai ka yanke alakarka dashi.haka zalika ga zakiyya itama ta taka rawar gani cikin wannan aikin,don haka wadanan mutanen biyu bamu da kamarsu yaya.ina rokonka kiyayyar da kakewa malam kabir el-ladan kajanye ka yafe mashi idan ma ya maka laifi,bacin ma nasan baimaka komi ba,kashige ma yaronka gaba wajen ganin ya samu wannan yarinya guda tsoka daya amiya,ita daya tamkar dubu don Alfah bashida yarinyar data dace dashi bayan ita.Amman saika kaskantar da kanka wajen mahaifinta saika nuna mashi nadamar ka sosai da danasanin abunda yafaru abaya.koda zaka shigar da wannan bukatar.
Mariya da mamman wannan kabarni dasu karka dauki mataki karka shigar dasu kotu domin sunan familyn ka zai sake lalacewa,Alh kwangila kuma na kaina zan mikashiga hukuma shida sake aikata irin wanan ko acikin mafarki bazai ba,don haka muje na kaika gida karka nuna mata komi zandai kaika wajen mami kanemi afuwarta duk da bagangan haka ta kasance ba"
Ajiyar xuciya yak sauke wa yana jinjina kai yace"Abdullahi bana in sunan familyna ya sake baci,don haka cikin sirri agabatar da su ga hukuma har xuwa ga alkali,bana son ayimusu hukunci mai sauki,mariya inda dahali walahi sonake ayimun gunduwa gunduwa da namanta Abdullahi.murmushi Dady yayi yace "karka damu koba ai hakanba zata dandana kudarta kuma Allah bazai barta haka ba."


Anayin sallar magruba yayi wanka ya shirya cikin manyan kaya,yauce ranar dana ga Alfah yasaka manyan kaya don yana jimawa ainun kafin ya sakasu.
Shimanshi yayi murmushi ganin yadda suka anshi jikinsa,sai annuri yake fitarwa kamar wani ango.
Riga da wandone na farar shadda gizner yar dubu hamsin malik yayi masu dinkin da wata babbar sallar,tunda yaje idi dasu bai sake sakasu ba.
Hannun mai links ne rigar iyakar guiwarsa wani fitinennen kamshi yake xubawa,ya taje kanshi malik ne yashigo yana kallonsa cike da tambaya kallon mamaki da al,ajabi yake mashi.
"Mutumena ko anyi sabon kamune irin wannan hadewa gaskiya ko wacece na jinjina matsayinta,ni rabon dana ga kayi kyau irin yau bazan iya tuna wa ba gaskiya nawan"
Yafada yana dafa kafadarsa cike da zolaya yana mashi dariya,murmushi ya iya mashi yace"karka fassara kwalliyata nayine don inji dadi insha iska kuma,badan wata ba ni bana yin abu don wani yaji dadi"
"Uhmmm naji wannan to ga hula in aramaka don nasan ko guda baka da saboda baka son sakawa."
Agogo yake daurawa yace"bana so rike kayanka idan inson sawa zanje insiya ne basai na araba"
Hayewa yayi gadonsa yana cewa "ina zuwa don Allah"
Wani banzan kallo yahi mashi yace"bana zuwa da kowa"
Wayarsa ya dauka yana sawa ga aljihun gaban rigar ya dauki key.
"Saina dawo"
Dariya yayi yana cemashi "ka gaidata sosai"
Baiko jiyo ya kallai ba yafito zakiyya na zaune tana kallo ta tusa abinci gabanta tana kallonsa ta kasa ci,kwalla ce ke fita daga idonta tana diga ga hannunta,ko kadan xuciyarta acinkushe take abubuwa sun mata yawa.bata iya bacci ko kadan tunaninsa da begensa sun mata tsaye ga rai,amman idan tatuna da cewar ba ta cikin shirginsa bata sanin sadda kuka yake kunce mata.haka zata raba dare tana kuka har sai kanta yafara ciwo sannan ta hkr tayi alwallah tayi salla ta roki Allah idan sonsa babu alkairi ya rabata dashi,ya kuma rage mata zafin kishim sa da takeji.
Kamshinsa ya ankarar da ita yana tsaye kanta saurin saka hannu tai ta share kwallarta bata dago ba ta dauki plet din abincin wanda ko kwatarsa bata ci ba kuma bawani mai yawa bane.
Tanufi hanyar kitchen jitai yacabe hannunta da babu komi..........wani abu ya tsarga mata tundaga hannun har tsakar kanta,runtae ido tai tana son sadakarwa amman xuciyarta na gargadinta da cewar tausayinki yaji bawai sonki ne yakejiba karki bada kanki zakiyya kibari inhr yna sonki a kanhi zai nemoki.
"Meke damunki."
Uffan batace mashi ba ta kwace hannunta tashige kitchen tana kuka kasa kasa.
Ajiyar xuciya yayi yanajin babu dadi yadda yaganta cikin damuwa,komi kenan zai samu lokaci ya tambayeta.
Fita yayi yashiga motar yabar gidan wani irin yaayi yake jin kanshi aciki,dokin ganin ta yake fiye da tunanin mai tunani amman baisan dame zaine mata ba,yasan dai jikkarta da sabuwar wayar daya siya mata sune suka karfafa mashi guiwar xuwa,amman baida wasu kalamai na musanman dazai fada mata yaja hankalinta suyi fira,amman kila idan idonsa yasauka akanta yaji kalaman sun sauka suma.
Murmushi yayi wa kanshi inama ya dauko malik da zai samu saukin abun cewa shiya shi da magana bata kare mashi.

Ko inda gidansu yake bai kalla ba yasamu waje yayi parking yafito,shagon dalha ya kalla yaga yana ciki wajensa yaje suka gaisa yace"don Allah abokina kashiga ciki kayi mun sallama da safiyyah mana"
Murmushi yayi yace"to yallabai yanxu kuwa"
Ya Vito yashiga gidan da sallama lokacin baba ya dawo duk suna tsakar gidan banda yesmin dake can daki,duk yinin yau taki fitowa saboda taji maganar da fiyah take gaya ma Mama.
"Baba ana sallama da fiyah"
Wani irin duka kirjinta yayi mama ta kalleta shima baban kallonta yake cikin alamar tambaya yace mata"waye"

Sorry for let update fat an kuna lfy ina gaida kowa da kowa.✍🏻
[9/25, 5:29 PM] Mom Muhseen: 💞💞💞💞💞💞💞
*ABDOUL-NASSEER*
*(ALFAH)*

WRITTEN BY

MRS BB
MOM MUHSEEN

FOR SALE 300 NAIRA ONLY 09034722970

🅿️...........51

Fiyah kamar mai hadiyar kunama sai zare ido take gabanta yana faduwa.saida ya sake maimaita tambayarsa idonsa akanta yace"bada uwata nake magana ba?nace waye ne"
Kyafkyafta ido take tace"baba......ban....ban san ko waye ba wlh"
Jiyowa yayi ga dalha yace muje inga kowaye.
Tashi yayi suka nufi wajen yana zaune saman bencin dake bakin shagob dalha yana sauraren radio din da dalha ya kunna,yana ganin baba yayi saurin tashi yana jin wata irin kunya da giltness yana kamashi,sadda kai yayi yana shafa sumar sa cikin ladabi yace"ina wuni baba"
Baban kallonsa yake a natse yana ayyana yadda ya koma,don yasha ganinsa ahanya baya ma cikin hankalinsa yasha ganinsa zaune bakin titi ko kaganshi akwance cikin yanayi marar dadi,amman yanxu sai yaga natsuwa da kamala ta kamashi.ga wata yar kiba dayayi kuma cikin shiga ta mutunci ta hausawa.
Daker baban yace"lafiya lau wa kake nema"
Shiru yayi yana mulmula maganar tome zaice,yazo zance ko yaya zaice tunawa yayi da jikkar fiyah da wayarta yace kanshi kasa "daman jikkarta ce data fadi tun rannan da wayarta ne nataho mata dasu,sannan na dubata a jiki"
Jinjina kai baban yayi yace"yayi katabbata sukadai suka kawo ka?"
Inama zai iya furta abunda yake karkashin ransa ga baban,inama zai iya cewa baba kaban ita kaban iznin nemanta........amman ina maganar tafi karfinsa yana jin nauyinsa fiye da tunani.
"Eh shikenan"
"To yayi zata zo ta ansa amman daga yau karka sake xuwa don Allah,domin idan wanda naba aurenta yazo yaganku zaiji babu dadi"
Wani abune yatsaya mashi ga wuya,dandanan yaji kanshi ya sara mode dinsa najin dadi dayazo dashi yana guduwa yana barinsa,daker ya hadiye wani miyau kanshi still yana soke akasa yace"insha Allah"
"Allah yayi Albarka mungode da dawainiya"
Kasa ansa adduar yayi yaji dadinta amman dacin dake bacinsa da ciwon dake ransa ya hana shi ansawa.
Juyawa baban yayi yashige gida.

Bayan fitar baba mama ta kalli fiyah tace"kigaya man gaskiyar abunda yaje tsakanin ki da yaron nan safiyya,karki kwari kanki"
Kanta akasa taji duk ta takure ita batasan me xata ce da mama ba,Abdoul baice yana sonta ba itama kuma bataji tana son sa ba don haka kenan bata da wata alaka dashi.
"Mama babu komi wlh,idan akwai zangaya maki.kuma badan saboda ina gudun muhseen yasa nasanar dake halin da yesmin take ciki ba,wlh saidon ganin abun nata mai girmane ki fahimtar da baba inda matsalar take,ni idan ta nice zan iya hkr na zauna dashi koda bana sonsa don nayiwa baba biyayya,amman kinji dalilina wlh mama"

"Shikenan safiyya,zan mashi magana kuma zai fahimta insha Allah."
Daidai baban yayi sallama ya shigo ya samu waje kan tabarmarsa ya zauna fuskarsa babu walwala ciki ciki yace ma fiyah.

"Kije yana jiranki,ban kuma ce ki dade ba"
Mama kallonsa take da mamaki tace"babansu waye kuma"
Baya yajuya yana kara volume din radion sa yace"yaron gidan Alh muazzam ne"
Jikinta amace tatashi ta shiga ta sanyo abayarta har kasa zata fita har takai kofa,taji baban yace"kisake jaddada mashi karya sake xuwa daga yau"
Daker tace mashi "to baba"

Yana zaune cikin motar ya kwantar da kujerar baya ya kwanta shima ya dora ga hannayensa duka biyun,idonsa arufe shikadai yasan irin yadda yakeji cikin ransa,sallama tai tana knocking glass din window din Mai za man banza.
Wani waje ya latsa kurin kofar ta dan bude,bismilla tayi ta shiga ta zauna amman kofar abude take,kamshinsa ne yayi mata sallama ya baibaye gabaki daya hancinta,har numfashinta jitake da kamshin yake fita.
Kallonsa take sosai ganin sa da kayan da bata taba ganinsa dasu ba,akwai hasken waje na gidajen dake kallonsu ya hasko motar sosai,hakan ya taimaka mata wajen kallonsa duk da yana kwance.
Inama zai cigaba da sakasu sunfi mashi kyau sosai da sosai.ta fada cikin ranta,ganin bai motsa ba yasa ta sake magana.
"Ina wuni"

Hannu ya mika baya ya jawo ledar wayar daya siyo mata,da jikkarta yana tasowa ahankali ya mika mata.
"Ga jikkarki nan,wannan wayace waccen bata aiki ta samu matsala."
Kallonsa tai dandanan ta gano damuwa kwance afuskarsa har tana iya ganin idonsa dasuka dan canza.
"Baka da lafiya ne yaya Abdoul"
"Meyasa kika kasa gaya mana aure zakiyi,oh sorry wanan ba hurumin bane Allah yasa alkairi ya bada zaman lafiya"

"Nagaidaka baka ansa mun ba,na tambayeka lafiyarka shima baka ansa mun ba,kana mun wata magana daban.baka ga yadda yanayin ka yacanza ba"
Dafe gefen kanshi yayi dake ciwo bai iya bata ansa ba,ta sake cewa.
"Karinga daukar komi da sauki,ba komi ake zafafawa irin haka ba kai koda yaushe in abu yana damunka bakasan kayi addua ba,bakasan ka roki ubangiji ya yaye maka ba,saidai zafin rai da zuciya.wannan ba shine zai saka abunda kake ji ya sauka ba saima sake tun xura ranka cikin bacin da hakan zaiyyi,idan zakaji shawarata aduk sanda wani bacin rai ya sameka karka manta anbaton sunan Allah,domin shine kwarin guiwarka shine zaisa kaji ranka yyi sanyi,shawara ce ba tilasci ba idan banyi shishshigi ba zan iya sanin abunda yake damunka koda inada abunyi akai"
Kalamanta jinsu yake kamar saukar kankara cikin xuciyarsa,duk sanda take magana xafin dayake ji cikin ransa yana raguwa,shin taya zai mallaki wannan yarinya mai tarin abubuwa marasa karewa,tabbas samunta matsayin mata shine abu mafi sa,a da muhimmanci itace ake cewa hasken rayuwa,hakika rayuwarsa data yaransa zata zama abun koyi ga sauran mutane.
Jingina bayansa yayi yana ajiyar xuciya sau biyu,ya juyo yana kallonta idonsa cikin nata muryarsa da rauni tayi laushi sosai kamar mai jin bacci yace.
"Sofiyya"

Wani jirrrrrr taji ga jikinta tana runtse ido tana anbaton sunan Allah,saboda abunda taji bata taba jinsa akanshi ba,daker tace mashi batare data kallai ba "naam"
Numfashi yaja yana dan ja baya yadda zaiji dadin kallonta,satar kallonshi tai taga ya xuba mata idanunsa dake narkar da yar xuciyarta dabata da karfi akanshi yanxu.
Kamata yayi tana kallonsa murmushi yayi yana cewa"baba yace mun karna sake xuwa kar wanda yaba aurenki yaganni yaji babu dadi"

Dagowa tai taxuba mashi idanunta,lumshe nashi yayi yanajin kallon har tsakar kashi.
"Karki cinyeni pls"
Sai lokacin taji kunya ta kamata ta juyar dakai tana jiya abun da yace mata aranta,to menene abun damuwa don baba yace haka.
"Kince nafada maki ko kinada abunda zaki iyayi akai"

"Amman meyasa zaka damu akan haka?"
Shiru yayina dan wani lokaci kafin yace"inason na ringa xuwa muna gaisawa,so nake mu kulla xumunci shiyasa duk na damu"

"Uhmmm"
Bata sake magana ba don in akan wannan ne bata da tacewa,tunda har baban ya furta to dagaske yake akan hakan.

"Akwai Sabon layi aciki na maki register zaki cigaba da anfani dashi,idan ina bukatar magana dake na kiraki,zan wuce sofiyya nagode da gundunmawar da kika bayar cikin rayuwata Allah ya baki zaman lafiya da wanda zaki aura,naso ace nasamu wata dama da zan nuna maki godiyata da kuma ladar abunda kikaimun,hakika na yanke kauna da sake rayuwa irin wadda nayi abaya,na fidda tsammanin zan dawo Abdoul-nasser din da nake ada,saigashi cikin lokaci kalilan lokacin da banyi tunani ba kin kawar mun da wannan tunanin,tun ina kaucewa har hakan ta gagara.donAllah ki yafeni abisa maganganuna nabaya akanki,bisa kuskurene,kuma insha Allah bazan taba manta wa dake cikin raina ba aduk sanda na tuna dake zan maki fatan alkairi.
har yau ban cire rai ba da samun irin damar danake kwadayi daga gareki,lokaci yana xuwa idan ina da rabo amma.
kar aga kin jima kina iya shiga gida"

Shiru tai shima yayi shirun yanajin halbawar xuciyarsa,yana jin kamar zairasa wani bangare daga cikin jikinsa,kana sarawa yake baison tatafi amman baya son abunda xai saka aimata fada.

Can yajiyo muryarta kamar tana rawa cikin sanyinta wanda yasake haddasa masa wani irin cikin ransa,.
"Yaya Abdul wace

Please Login or Register in order to submit comment