Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤️Love cycle.. (1)✨
(England)...
Kallon wristwatch din dake makale a hannun ta tayi snn ta dago tana tura dan karamin bakin ta tayi rau rau da manyan idanuta kamar zatayi kuka tana bin yan tsirarun mutanen dake cikin garden din wadan da duk turawa ne kuma yan department dinsu da kallo.... Kallo daya zaka mata kasan kyakkyawa ce irin halfcase din nan fara ce sosai duk da hasken ta baikai Na sauran turawan da suke wajen ba. hakan ya nuna cewa ita bata cikin jerin turawan nan tafi kama da irin su larabawan nan duk da hasken fatar ta be kai na larabawa ba... Amma farace sosai snn hasken ta kwanin ban sha'awa ba irin bauu din nan ba..da ka gani kasan har da hutu da yanayin weather kasar ce ya kara haskaka hasken fatar ta snn ga skin looks so elegant gwanin ban sha'awa . Ashekaru bazata wuce 19 ba snn tana da tsayi daidai ita bata da kiba but ba za'a sakata cikin siraran nan ba jikin ta dai dai ita.. Snn kallo daya zaka mata kasan cewa yar hutu ce dubada yanayin skin din ta da kayan dake jikin ta..... . kara kallon wristwatch din ta tayi.. Kafin ta dago taji ance "am srry my fannah" cike da masifa ta juya tana jin kamar ta fashe da kuka tace "don't srry me..da kinsan dadewa zakiyi da kinfadamun fannah am not coming back just go than to keep me waiting.. Just five minutes but you kept me for the past 15 minutes and you knw I have alot to do"..... Dan kama kunnen ta yarinyar tayi itama kallo daya zaka mata kasan yar hutu ce duk da her skin shows that she's a Nigerian... Irn kyawawan shagwababbun nan .... Ta langwabar da kai... "Am srry love it wasn't intentionally"... Mikewa fannah tayi fuska daure batace komai ba ta nufi hanyar fita.. Da sauri ta sha gabanta kamar zatayi kuka tace "I said am srry... Ohk give me punishment inde hakan zesa ki hakura I'll do it" kallon ta fannah tayi ita tasan bazata iya dogon fushi da ita ba amma seta dauke kai tana kara daure fuska... Ganin ta fara saukowa ne sbd tasan Fannah in and out dinta tun zuwan ta kasar nan suke tare gashi har ynx shekara uku knn so koya ta daure fuska inhar fushi take zata gane ... ta kara marairaicewa tace "plss".. Fannah ta kamo kunnen ta ta matse da karfi tace "maryam" cike da jin zafi maryam tace "yes love" "Maryam" "yes dear" "Maryam".. "Yessooo pls is ok pass ur warning don't remove my ear" fannah tace "how many times I called ur name" kamar maryam zatayi kuka tace "three but take ur hand pls so that I can hear you well wlh dazafi"...Fannah tace "enough.. Knw the value of time . You're not in Africa so stop African tyme" ta karashe tana turata... Itama maryam din tura baki tayi.. Ganin kallon da fannah ke mata ne yasa ta ware hannuwan ta tace "but am a Nigerian so anything i do don't blame me"..... Fannah ma tace "am a Nigerian also but urs is worst"..... Suka fara tafiya maryam tace "Aa yammata muna Nigeria de" hararar ta fanna tayi.. "See you mekike nufi"... Maryam cike da tsokana tace "ohk let see, you're Nigerian ryt?"... Fannah ta gyada kai confidently... Maryam na murmushi tace "ohk mention the 36 state in Nigeria" Fannah tace "karki rainan hankali mana.. "Eh naji fado" "Abuja, katsina, kano, kaduna..... Lagos " se kuma ta da dafe kai.." "Ke wai se kace uwata bazan fada ba". Maryam na dariya tace "babu abinda zaki tuna madam you was born and base in UK you never been in Nigeria before so beb you're not a Nigerian" cike da masifa Fannah tace "but my father is a Nigerian so am also a citizen and I look like Nigerians my relatives all lives there so I am.. and my tribe is hausa fulani one of the Nigerian language l can speak and communicate with my language what next kuma" ware hannu maryam tayi.. "Be in ur country , stay with them, knw ur culture, vote for a leader, that will present you.. But babu inda kika sani you only knws that ur father is a citizen of Nigeria that's all... Be there koda baki zauna dasu ba but at least even once in a while ki je not that kawai ki zauna nan.. Baki san komai ba you don't knw what the country is going through, snn ki kira kanki Nigerian.. Madam you're not Nigerian. " Maryam ta karashe tana dariya .. ..shiru kawai fannah tayi domin kau ta sosa mata inda ke mata kaikai.mum dinta tace "an taba zuwa da ita Nigeria sau daya tun daga nan basu kara ba.... Tana so taje Nigeria taga yan uwan ta duk da bata da tabbacin suna bukatar ganin ta, but koyane tanaso ta gansu.. Tana so taga ace wadan nan yan uwan ta ne tana so tajita a kasar ta maryam bazata gane bane she don't knw what she's going through da zata bude zuciyar ta taga yanda take son zuwa Nigeria snn ta hadu da yan uwanta seta ji tausayin ta.. Amma babu yanda zatayi tasan zuwanta kasarta ba abu ba me yiwuwa tunda har suka dauke wnn tsawon lokacin 18yrs knn basu je ba daddyn ta bai kara waiwayar kasar da yan uwansa ba se yaushe zasu je kuma.. But tana ji a jikin ta watarana zasu je komin daren dadewa zata hadu da yan uwanta ta zauna cikin su suyi rayuwa ta har abada dasu inshaallah... Ita ma maryam shiru tayi ta kula duk lokacin da suke magana irin wnn Fannah na shiga damuwa.. Tasan tabbas tana da damuwa kuma tana so tasan abinda ke damu kawar tata game da kasar su amma bata da wnn damar tasan wnn be shafe ta ba...
.knocking sukayi a kofar wani office ganin ba PA dinsa ... Sun dade suna knocking but shiru Fannah murda kofar taji a rufe.. Dafe kai Fanna tayi kamar zatayi kuka tace "he left" shiru maryam tayi dan tasan itace sila.... Fannah tace "that means i've to come to sch tomorrow no wlh bnyi niya ba" maryam tace "am srry is all my fault and I don't knw it wll take me long that I shouldn't 've ask you to wait for me".... Gaba kawai fannah tayi batare da tace komai ba... Ita ba wai haushin maryam takeji ba haushin ta daya shine lokacin da sukayi bai cika ba to yana nufin taxo ta jirasa knn.. Tasani kawai fada yake son ja mata wajen daddy dinta... Dan share hawaye tayi kafin tace "maryam is not ur fault this man is just looking for trouble he said we should meet by 2 and we went there 1:50 .. he will never lock his office while yana sch and motar sa ma bata nan kawai so yake ya hada ni da dad I knw"...... Hakuri kawai maryam ta bata.. Snn tace "to baki da contact dinsa ne"..... "bazan kira ba kona kira ma bashi da amfani rainan hankali zeyi".....
Bude mota sukayi suka shiga fannah tayi driving dinsu.. Ta sauke maryam a apartment dinsu snn ta dauki hanyar gida.... A parlor da iske mom dinta tana kallo...kyakkyawar gsk kallo daya zaka mata kasan bata hada iri da yan Nigeria ba.. Dan sauri takarasa ta fada jikin ta "mummy"... Shafa kanta mummy tayi tana dariya ganin yanda fannah tayi da fuska kamar zata yi kuka....ganin mummy tana dariya yasa ta kara shigewa jikin ta tana murmushi..... Mummy tace "uhhmm yaushe zaki girma ne" batace komai ba ta kara shigewa jikin mummy.. "U're getting older yarinya har na fara tarin bikin ki"... Da sauri Fannah ta tashi kamar zatayi kuka... "Ni duka duka nawa nake mummy na kusa bayar da hisam din nan sadaka dan naga shi kike kallo kike ganin kamar na girma".... Tana gama fadin haka ta tura baki tare da daukar jakar ta ta haye sama.... Mummy ta bita da kallo tasan haka kade zata ce mata ta tashi.. Da se anyi daga da ita wajen tashi ta watsa ruwa ma bare ga a zo cin abinci.. Haka take inhar tana kusa da mummy ko daddy bata son tashi....
Tura dakin ta tayi ta shiga daki sanyi da kamshin dake dakin suka dake ta lokaci guda... Komai na dakin pink and ash ne an kawatashi sosai da kaga dakin kasan na yar gata ne.. Rage kayan jikin ta tayi zuwa shigar wanka ... Toilet tashiga bata wani jima ba ta gama wankan ta fito .... Babu abinda take se kamshin sabulun wanka me dadin kamshi snn tabi soft skin dinta da mai masu kamshi hadi da feshe jikin ta da turare ta gyara dogon gashin ta wanda yake baki wulik.. Snn ta saka kayan masu taushi... So take ta kwanta tayi bacci but tasan mommy will no let her se taci abinci dan haka babu yanda ta iya dole ta sauka parlor... Direct inda abincin yake can ta nufe ta fara budewa ta zuba wanda ya mata.. Snn ta fara ci tana tsuke fuska kamar amma ta dole... Mummy tace "how about the sch" kamar zatayi kuka tace "mummy".. "Uhmm tell me what happened" tace "mommy I went to dr josef office but he left kuma nasan daddy baze saurareni ba" "ai laifin Ki ne" cewar mummy... "But mummy ana dole ne nace bana so kaf cikin mu ya rasa wanda ze zaba a rep seni" fannah ta fada tana tura baki "what's there koda baki so you shouldn't have show him directly that bki so.. And assignment din mutane da kikayi keeping a hannun ki is that the right way to show him bakyaso? " shiru kawai tayi ba tare da tace komai ba a haka ta tuttura abincin ta tafi daki ta kwanta... Bacci ne ta kwasheta bata tashi ba se bayan la'asar shima seda mommy ta aiko hisam ya tasheta snn.. Ta bude idanu tana kallon kyakkyawan yaron da baze wuce 10yrs ba.. Tace "daddy ya dawo.. Yace mata "Aa.. Hararansa tayi snn ta tashi ta fita zuwa dakin mummy dan dama tana fashin sallah....
Koda daddare da daddy ya dawo dari dari take kar ya mata maganat dr josef.. Amma shiru nrml har suka rabu.. Wnn ne yasa tayi tunanin kila ma ya hakura dan haka goben ma baxataje ba se jibi... Dan wahaka washe gari har 9 bata tashi ba.. Ji tayi muryar daddy yana tashin ta bude idanun ta masu cike da bacci tayi ta daura akan daddyn nata wanda suke kama sosai idanun ta girar ta da kalar fatar ta duk tasa ce. Domin kau idan mummyn ta zata biyo haske to seta fi haka haske nesa ba kusa ba lips dinta ne da surar jikin ta ta dauko na mummyn ta amma komai dadyn ta ne se kuma wasu abubuwan..... yana mata wani kallo yace "well so na zaba tsaran wasanki ko" girgiza kai tayi tana jin wani kuka yana taho mata dan ita a rayuwar ta bata son fada barin ma na daddy... yace "we're mates ryt?kinyi misbehaving and ask you to do something you refuse laifi biyu knn".. Tace "no daddy i went yesterday but he left"... "Uhmm he left and what are you suppose to do today"... Kasa tayi da kanta tace "i'm srry" yace "I don't lyk this character of you.. And na baki 30munites to submit those assignments... if you like add a minute you'll see the other side of me ur tym start now" daga haka ya fice.. Tashi tayi tana rike kukan ta.. Cikin 5minutes tayi wanka.. Ta fito da sauri ta shirya ta fito rike key din mota da takardun a hannun ta dan ko bag ma bata tsaya dauka ba... Babu kowa parlon se dady sallama kawai ta masa ta fice tana danne kukan ta.. Tana shiga mota kukan ya kwace mata. Haka ta isa har sch tanayi... Tanayin parking ta goge hawayenta ta fito rike da takardun.. Cikin sauri sauri ganin tym na tafiya... Bigewa tayi da mutum.. Duka takardun suka watse a kasa... Da sauri ta dago tana kallon wanda ya bugetan da yy wucewar sa be ko kalli inda take ba bare ma tasa ran ze tayata kwashewa.... Kama kugu tayi tace "hey mr man".. Kin juyowa yy yacigaba da tafiyar sa.. Da sauri ta sha gaban sa "hey didn't you hered me"... Dan kallon yy yana zuba mata manyan idanun sa snn yace "yes! how mey I help you".. Ranta ne ya kara baci ta danne take "are you asking me? Look at what you did. " ta fada tana nuna masa papers din kamar zatayi kuka.. Shima kallon papers din yy kafin ya juyo yace "oh I see"... Daga haka yy gaba yabarta a nan.... Kamar ta bisa ganin irin rainin hankalin da ya mata se kuma takoma tana kwashewa ganin tym dinta na tafiya.. Tana addu'ar Allah yasake hadasu wata rana...
Office din Dr Joseph taje taci sa'a tana knocking yace ta shiga fuska Hade ta gaisar dashi... Ya dago yana kallon ta ya nuna mata wajen zama ta zauna kafin yace "you cried" batace komai ba... Yace "what's ur problem common just do something but you can't".. Nan ma shiru.. Ya cigaba da abinda yake "submit and go my frnd if you lyk try me next tym" ita de batace komai ba ta aje ta fito... Koda ta fito seda taita dube dube ko zataga mutumin dazu haka de ta hakura amma tana sa ran duk ranar da suka sake haduwa se yasan ita ya latsa......
More comments more typing.....
Urs
Nafeesatuh.....😍😍

....
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle.. (2)✨
Koda ta dawo ta shigo parlorn har lokacin daddy ne kadae zaune.. Amsa mata sallamar yy ta zuba masa idanun ta dake nuna alamar tayi kuka snn murya na rawa tace "dad nayi submitting" yana mata wani kallo dake sa taji kuka yace "kin taimaki kanki"... Kamar kau jira take ta fashe masa da kuka... Ko daya bata son taga tayi abinda ze bata ma dadyn ta rai bataso taga yana fushi da ita sbd gaba daya seta jita wani so lonely sbd shi dady mutum ne wanda yake spending duka tym dinsa inhar yana gida a kansu.......
Murmushi daddy yy shi kanshi baya iya jure fushi da ita.. Mika mata hannun sa yy alamar tazo... Aikam kamar jira take ta ruga ta fada jikin sa tana Kara karfin kukanta.. Bubbuga bayan ta ya shiga yi.. "Is ohk daughtee"... Cikin kuka tace "I'm sorry dadd pls ka dena fushi dani I feel so bad very bad daddyy"... Yana murmushi yace "to promise me bazaki karaba bazaki kara misbehaving ba" da sauri tace "Na dena dad".kara rumgume ta yy "common stop crying girly kamar ba jaruma ba"... Murmushi tayi tana kara shigewa jikinsa snn ta shiga sauke ajiyar zuciya... Sosai yake jin diyar tasa a cikin ransa yana sonta fiye da tunanin me tunani.. Ita da kanin ta kade yake kallo wadan da suke jinin sa sune kade ze kalla yaji farin ciki dukda kuwa yan uwan nasa suna raye amma sun masa nisa basa bukatar sa tare dasu.. Sosai abinda sukayi yake ci masa rai.. Sosai yake fushi dasu kuma shima yy zuciya dasu ya watsar dasu kamar yanda suka masa.. amma deep down inside him.. He missed them...he missed them very bad.but he is hurt... Shiyasa shima ya watsar dasu shiyasa shima ya manta dasu shiyasa shima yazo yacigaba da rayuwa with his own family da basu da yawa yasan suma zasuyi yawa snn ya manta dasu shima..... "Dady" Fannah ta kira sunan sa ganin yanda yy shiru.. Murmushi ya sakar mata yana jan kumatun ta kafin yace "muje muyi breakfast"... Gyada kai tayi suka nufi dining shi yay serving dinta snn ya fara bata tana karba cike da nishadi... Mummy ce ta sauko tana kallosu tare da kama kugu tace "waya baku ryt din taba min Abinci"... Duk zaro idanu sukayi suna kallonta kafin su kalli juna .. Dady ya nuna Fannah yace "itace tace muci".. Kwalalo idanu fannah tayi tace "ni kuma dad" ya gyada mata kai snn ya kalli mummy... Kafin mummy tayi magana fannah tace "mumm bani bace shine fa"... Zama mumm tayi tana karkada kafa.. Ku gama yau baku da lunch autana kawai zanba .... Daddy yace "sorry love" dauke kai tayi tana kallon fannah fannah ta dukar dai tana murmushi.... Aikam haka akayi da lunch tayi kane kane ta ja dan autan ta gefe tana bashi abinci tama ki kallon su dady da fannah da suke ta rarraba idanu.. Fannah tace "mummy" "shhh don't mummy me here"... Hisam ya juyo yana mata gwalo.. Ta balla masa harara... mummy tace "Au haka akayi Kinja maku autan nawa kike harara" da sauri dady yace "madam bnd horo da yunwa we can't take it anymore" ya fada yana langwabar... Hararan su tayi tace "oya kuzo badan halin ku ba" da sauri suka tashi suna murmushi... Suna gama ci Suka tashi suka koma parlor sukaci gaba da kallo ba tare da sun kalli mummy ba... Mummy tace "oh haka akayi zaku sani... Suma suka zauna suna kallon... Da da daddare daddy ya kalli mummy yace "madam how about the dinner".. Mummy ta dauke kai tace "yau ba dinner dana kade zeci abinci"... Mikewa daddy yy yace "mamana zokiji wani Abu".. Daga haka sukayi hanyar fita... ganin haka yasa da sauri mummy taje ta dauko mayafinta suka fito lokacin har su dady sun shiga mota.. Mummy ta bude baya ita da hisam suka shiga tana hararan dady tace "kafar mu kafar ku.".. Duk dariya sukayi snn dady yaja motar suka fita.. Yawo sukayi sosai sunyi ciyeye iri iri.. Se 11 suka dawo daga nan kowa ya neme makwancinsa haka suke rayuwar su cike da farin ciki su hudu se kuma abokanai basu da wani family da zasu ce nasu ne........

karfe takwas Na safe fannah ta gama shiri sanye cikin wata doguwar riga ashe mai stones.. Rigar ta mugun yi mata kyau seta kara ma fatar ta kyau ta yafa veil din rigar gashin gaban kanta sun kwanta luf luf tayi wani kyau duk da ba kwalliya a fuskar ta 9 ne lectures dinta dan haka tea kadai tasha ta dauki car keys dinta da jakar ta ta fito... Cikin 15minutes ta kawo apartment din su maryam koda taje.. Seta iske maryam se lokacin ma zata shiga wanka... Dafe kai Fannah tayi tace "ai nasani bama ki shirya ba kk ce mun kin shirya" da sauri maryam ta shige toilet tana dariya ... Fannah tabi toilets din da harara... Snn ta fara fito mata da kayan sakawa dan tasan wnn ma wani bata lokaci ne inde wajen maryam ne...bata wani dade ba ta fito daga wankan tayi shafa snn ta saka kayan da Fannah ta fito mata dasu . Snn ta dauko hand bag dinta da wayar ta dake ringing.. Tana kallon Fannah tace "kinga yaya khalil din nan tun dazu shiya hanani shiryawa..murmushi kawai fannah tayi suka shiga mota tajasu.. Maryam na cigaba da wayar ta... Ita de maryam da ya khalil din nan birgeta suke .. Gasu family guda kuma suna soyayya suna kuma so su kara creating wani family din se abin ke birgeta su kuwa su hudu inama taga dan uwan da har zasuyi soyayya tare.. She wish ace dan Nigeria zata aura amma ita kap masu sonta yan nan ne se other countries bata da saurayi dan Nigeria ko daya shiyasa bata da tym din duk wasu samarinta bama ta kulasu hakan yasa wasu ke mata kallon me girman kai.... Har seda suka isa snn maryam tayi sallama da khalil... Sun shiga inda ake lectures din bada jimawa ba lecturer din ya shigo dan haka duk suka natsu... Bayan ya fita ma suka dan samu break snn wani ma ya kara shigowa.. Suna fitowa Fannah ta shafa cikin ta tana kallon maryam kamar zatayi kuka tace "yunwa"... maryam tace "ohk muje"... Maryam ce ta masu order suka fara ci.. Maryam tace "zomuje field din nan naji kamar ball ake".. Zatayi magana maryam tace "don't se no madam" kafin ma ta karasa magana maryam ta mike babu yanda ta iya haka ta dauki drink dinta ta bita ... Kafin ta karasa shiga wajen har maryam ta shige da dan saurinta.. Dan maryam bade son ball ba... Murmushi kawai tayi.. Tazo zata shiga knn taji an buga mata wani abu.. Drink din hannun ta ya zube jikin ashe din rigar ta... Ta rike hannun ta dage mata zugi tace "ouchh" tana bin hand ball din da ta fadi a kasa da kallo... Bata gama

Please Login or Register in order to submit comment