Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma yy shiru yana kallon su, ta ƙasan ido.A hankali yake takawa yana baza babbar rigarshi, sauri yake son yy ya shiga ya shirya dan 8:00am za'a gabatar da Sallah Eid gashi lokacin har 7am , cikin dan saurin da ba ɗabi'arsa bace ya shiga cikin Palon bakinshu dauke da Sallama "Assalamu alaikum", Anty Rayhana da take zaune ce ta karɓa mishi da "Wa'alaika Sallam", ta faɗa tana dan kallonshi da kulawa, ganin kallon da take mishi yasa yace "Sabahul noor!", murmushi tayi kafih ta ƙarɓa mishi.


kai tsaye ya wuce sama,bayan 30 minutes ya fito yana zuba wani irin kamshi mai sanyi da dadi, tun kafin ya ƙaraso cikin palon kamshin jikinshi yy wa duka yan palon Sallama, suma duka suna cikin shiga ta fararan Jallabiyoyo farare tasss da hiraminsu har ma da Makawuya ,sunyi wani sihihin kyau, matan ma duka suna sanye da Baqaqen Jallabiyoyi sun yi Rolling din Gyallensu har Yaran haka aka musu sun yi kyau bb karya.


idanunshi a ƙasa ya shigo cikin palon, yana sanye da Farar Jallabiya mai wani irin haske har yana kashe ido tsabar fari, ya daura Baƙar Alƙyabba ta manyan Mallumma, ya sha Hiraminshi da Makawuya , hannunshi daure da Agogon Azurfa ta kamfanij Rolex , da takalminshi Half cover , yana tafe yana fitar da wani kalar Annuri na musamman, yana shigowa, kowa ya zuba mishi ido dan yy musu wani irin kyau.


ganin duk idanunsu gareshi yasa ya dan ware idanunshi a hankali yace "ba dai laifi na muku ba ko ?", ya fada cikin sanyin murya, yana yin yarda yy maganar ne yasa dukkansu suka sheƙe da dariya, dan maganar kamar ta Yara haka yy, kan kujerarshi ya zauna, a hankali yace "Umma Coffee!", ya fada yana gyara zamanshi, hannunshi kan gemunshi yana dan jaaa, mutanan palon duka yake bi da kallo daya bayan daya, A hankali ya fara furta "Alhmdllh Yaah Rab! Alhmdllh Yaah Allah, Subhanallah!", haka yake ta furtawa har Umma Jakadiya ta dawo, cikin dan risibawa ta miƙa mishi Mug din Coffee ta zauna a gefe.


A hankali ya fara shan Coffee yana lumshe idanunshi, zaƙi da kuma Zafin Coffeen na ratsa kan fatar harshenshi, haka har ya gama sha, bayan ya gama ya mike tsaye, gaba dayansu suka rufa mishi baya, tun daga ƙofar fita palo suka ƙara daura Niyyar Umrah ,.


Karfe 10:00am suka shigo gidan fuskar kowa washe da farin ciki na murnar Sallah, da Sallama a bakimsu suka shigo cikin gidan, bata kallesu ba ta Amsa musu Sallamar, har suka shigo cikin palon bata kalli kowa daga cikinsu, "Anty Sadeey sunna da gida ", Amatul-Azeez ta fada tana zama kusa da ita , bata Amsa mata ba, har yarinyar ta kwantar da kanta akan kafadar Sadiyyerh tana wasa da jelar gashinta.


Cire Veils dinsu duk suka yi suka zauna , Ayyana ce tace "Rayhana zuba mana Abin cin nan", ta fada tana gyara zamanta kan carpet tare da laluɓo wayarta , dai-dai nan aka yi kiranta a waya.


da sauri ta dauki kiran fuskarta washe, wayar ta daga sama tana kallon fuskarta, wanda hakan ya tabbatar min da cewar Video call ne aka kirata, tana dauka tace "Taqabalallahu mina wa minkum Yaaah Jaddi!. tsoho mai ran ƙarfe sukari baka yi farin banza, zuma duk wanda ya raɓu da kai sai ya lasa, Alherin Allah ya saukar maka har in da kake", ta faɗa tana murmushi.



Shima murmushin ne fal fuskarshu, cikin matsanancin jin dadi tare da kaunar Jikokin nashi, "wa laki Yaah Habeebty , ina Matar tawa ne , da sauran Ƴaƴana", ya furta yana gyara zaman rawanin da yake kanshi, karawa Sadiyyerh Wayar Ayyana tayi tana mai cewa "gata fa Jaddi , mun so ma mu ɗan zo nan to kuma sai muka shirya tafiya Nigeria sai dai ko Babbar Sallah in kuka zo Umrah sai mu tafi tare, dan nayi Miss Germany, rabon da nazo tun last year" , ta fada tana tankwashe ƙafarta.


"lallai kam kin jima da yawa", fira suka shiga yi kamar bb gobe sai da suka gaisa da kowa , kafin ya ƙara cewa "Wai Hali dubu fa ?", kallon inda take zaune tayi ganij wayam tace "da yake bata dan jin dadi ta shiga daga ciki", da zancen Sadiyyerh suka rufe maganar da suke yi.



Sai 2 Yaah Shehi ya shigo cikin gidan hannunshi rike da wata Yar sanda ta Alfarma gaba daya jikin Sandar Gold ne, tayi kyau sosai sai daukar ido take.


Da Sallama a bakinshi ya shigo cikin palin sai baza kamshi yake, fuskarshi na fitar da wani annuri na musamman, Amsa mishi suka yi, suna mishi barka da Sallah, fuskarshi dauke da murmushi ya zauna yana Amsa musu, fira suka fara yi a tsakankaninsu na yarda tafiyarsu Nigeria zai kasance gobe.

bayan sun gama magana , Ayyana tace "ina son mu yi mgn", ta fada tana gyara zamanta, jin haka yasa daya bayan daya mutanan cikin palon suka shiga darewa, suna ficewa.


gyara zamanshi yy yana fuskantarta, gaba daya natsuwarshi da kamalarshi ya juyar da ita gareta, gyaran murya tayi kafin tace "Ni kam baka ganin chanjin Sadiyyerh ne ?", alama yy mata da chanjin mai ?, hade rai tayi , tana cewa "magana nake son ka min ni", fesar da numfashi yy daga bakinshi kafin yace "Uhmm na gani ", abun da yace kenan ya tsuke ɗan karamin bakinshi.


"Ina tunanin Yau ma kamar ba ita daya bace", watsa hannayenshi yy dan tun shigowarshi gidan ya fuskanta, "in wani abu na tsakaninku ya kamata ku gyara dan kwana biyun nan na fuskanci bata cikin natsuwa da walwalarta", jinjina kanshi yy ba tare da yace da ita komai ba.


Miƙewa yy ya hayewarsa sama, ciƙe da natsuwa ya tura ƙofar shiga palonshi, zaune ya tarar da ita ta nannade ƙafafunta, tana kallom guri daya, shigewarshi ciki yy , yana shiga ta biyo bayanshi, zaune ta tarar dashi gefen bed , yana ƙoƙarin cire takalminshi, da sauri ta ƙarasa gareshi ta sukale ƙasa tana kallon Fararan Ƙafafunshi, bai kulata ba ya ci gaba da abun da yake, ɗis ya ji ɗigar wani abu akan kafarshi.


idanunshi ya kai inda ya ji saukar abun, hawayenta ne ya sauka akan kafarshi, nannauyan numfashi ya fesar, yaba kallon kitson kanta, wanda ya haɗu ƙanana dashi dan bama zaka taɓa cewa da hannu aka yi kitson ba.


Hannunshi ya daura A kanta, a hankali ta daura nata hannun ma akan nashi, ƙafaɗunta ya kama ya ɗagota , tare da zaunar da ita gefenshi yana kallon fuskarta, cikin rashin son magana yace "Sadiyyertou me ne matsalarki ?, faɗan damuwarki ", ya fada yana daura mata kanta akan kafadarsa, gudun hawayenta ne ya ƙaru, ta kasa cewa da shi komai sai kuka.


gaba daya, ya tarairayota cikin jikinshi yana kallon fuskarta, a hankali yy ƙasa da kanshi , harshemshi ya daura kan fuskarta cikin wani salo ya fara lashe mata hawayenta, a hankali ya fara yin ƙasa da kanshi, har ya daura lips dinshi kan nata.



cikin salo na musamman, ya daura tongue dinshi kan lips dinta yana lasa a hankali, still idanunshi na cikin nata yana karantar cikin idanun nata.
hannunshi ya cusa cikin rigarta yana yawo da hannunta akan cikinta da yake lafe, ɗumin cikinta na ratsa hannunshi, a hankali ya shiga shafa daga cikinta zuwa cibiyarta, da sauri ta lumshe idanunta, lokacin da ta ji ya zuba yatsunshi cikin ramin cibiyarta yana mata tafiyar tsutsa daga cibiyarya zuwa mararta.


sama ya shiga yi da hannunshi zuwa kan kirjinta, tafiyar tsutsar ya ci gaba da mata , tuni jikinta yy wani irin mutuwa, gaba daya gaɓɓanta suka saki.


idanunta ta shiga budewa tana lumshewa a hankali, tana kallon cikin idanunshi, sai da ya tabbatar bb wani sauran hawaye ko wani abu akan fuskarta , kafin ya jaanye fuskarshi daga kan ta ta, yana fesar da numfashi.


Still hannunshi na kan kirjinta ya shiga tambayarta "Sadiyyertoun Umma me ne damuwarki ?, faɗan abun da yake damunki zan share miki kukanki kinji Yar shawalwalar Matata", ya fada yana dan yin murmushin gefen baki.


Cuno bakinta gaba tayi , cikin danne wani abun da ya fara taso mata tace "Yaah Shehi!", a hankali cikin natsuwa yana kallon gashin kanta , ya Amsa mata , "Yaah Shehi!!", ta ƙara kiran sannunshi, amsa mata ya ƙara yi, ƙara kiran sunnanshi tayi, gaba daya natsuwarshi ya tattara gareta yana kallonta, "Wace Abrah da kuma Ayrah ?", ta fada tana kallonshi.


"Ban sani ba!", ya fada yana cusa hancinshi cikin wuyanta, yana shaƙar kamshin turarenta, babu zato balle tsammani ta ƙara fashe mishi da kuka, cikin kukan take cewa "dama ya zaka yi ka sansu, bayan ni baka dauke ni da daraja ba, bani da mutunci a idanunka, a idon duniya ma ji ba mai mutunci bace, Kula ma ta matsayinka na Miji baka bani balle ma har ta kai ga sauƙe haƙƙin Aure, shine ka tura min su suzo gurina na gansu nasan kana da Mata da Ƴa a waje , ni bazan zauna da kai ba ka je chan ka dawo da ita nan ku ci gaba da zama tunda ni banda mutunci da ƙima b..", matsar da ya yiwa Nipple dinta nw yasa ta saki wata irin ƙara, mai haɗe da kukan shagwaɓa sosai.


"bana son rigima", ya fada yana kwantar da kanshi akan kirjinta, "dama ta ya zaka so rigima ai wallahi ka gama cutata, ka ha'inceni kuma Wallahi sai Allah ya saka min", kanshi da yy wani mugun sarawa, sakamakon yarda take mishi ihu a kai ya dafe hannu bibiyu.


cikin tsawa yace "na faɗa miki ni ban san su ba, ki daina min ihu a ka", ya fada yana zazzare mata idanu, tsabar tsoro shiru tayi, numfashinta ma dakyar take fitar dashi sa boda mugun tsoron da ya ziyarceta, da hannu bibiyu ta dafe bakinta, sai dai hawaye da yake zuba daga cikij idanunta.


tausayinta ne kuma ya kamshi, dan yasan ko kaɗan bata kaunar tsawa gaba daya rikicewa take in aka mata, dan daga inda yake kwance ma yana hango yarda gaba daya jikinta yake ɓari, sai dai dole ya koyi taka mata birki sa boda abubuwan da ta fara tsirowa dashi, duk kuwa da yasan ba laifinta bane, kuma sarai yasan mai yake wakana.



hannunta daya ya kama ya jawota jikinshu, a hankali ya shiga fesaa mata iska kan fuskarta, dama kunnenta gaba daya, a hankali ya shiga raɗa mata Addu'o'i masu tafiya da ƙuncintare da baƙin ciki.
cikin kunnenta, wanda itama a hankali ta fara maimaitawa, har ra shiga jin sauƙi abun da take ji cikin zuciyarta.



"Sadiyyerh ki gane, so da dama ana iya yin komai domin rabaka da wani abu mai muhimmanci , ki kula ki daina sanyawa tunaninki yarinta, ya kamata ki gane yanzu ke ba yarinya bace kin riga da kin girma yanzu, da kika girma kamata ya yi kisan kan ki, ki daina abubuwa irin na Yara ki kama kan ki, duk wani soki burutsun Labarai ki barsu ki kama abun da zai fi miki", ya fada a hankali, ajiyar zuciya ta jaa tana gyara kwanciyarta akan damtsen hannunshi.


Cikin hikima ta ma'abota harshen Wasa ya shiga mata bayanin yarda rayuwa take, daga nan kuma ya daura da yi mata cakul-kuli da wassanni har ta dayaye , barci suka yi a tare, lokacin da zasu tashi ma a tare suka tashi.


Yaaah Shehi ne ya fara shiga Bathroom, bai jima da shiga ba ta ƙwanƙwasa mishi ƙofar bathroom din, daga ciki yace "Shigo!",a hankali ta tura ƙofar bathroom din ta shiga.


Wurinshi ta wuce, bata tsaya ko ina ba sai bayanshi da bb komai sai ƙaramin towel da yake daure kan ƙugunshi, daura kanta tayi a bayanshi tare da zagayo da dukkan hannayenta kan kirjinshi, a hankali ta manna mishi kiss a tsakiyar bayanshi, ta cikin mirror din da yake gabanshi yake hangota.


hannayenshi yasa ya jaawota ta dawo gabanshi, tana kallonshi yana kallonta, shaving cream din da yake hannunshi ya damƙa mishi tare da cewa "ta ya ni!" ya fada yana jaawo mata wata yar doguwar kujera da take gefe, tsawonta ba zai kai ta hau kujerar ba.


gaba daya ƙugunta ya dago ya daurata kan kujera , yana mai cewa "ni wannan short matar ta isheni sai rigimar tsiya, doguwa zan Auro", ya fada yana ɗage gira .


"in ka tashi ka Auro Ukku Yaah Shehi", ta fada bata kalleshi ba, haɓɓarta ya dago , da sauri ta rumtse idanunta , cikin kunnenta ya raɗa mata "in kin isa ki kalli cikim idona kice na ƙara Yau kika ikon Allah", maƙe ƙafadarta tayi, "matsoraciyar kawai", ya fada shafa gashin kanta, idanunta ta sauke a hankali ta fara goga mishi cream din a kan kirjinshi, in da gashi suka fiffito.



sai da ta gama gogawa na sama, ta zo , ƙasan tace "Yaah Shehi!", idanunshi ya dago yana kallonta, kwaɓe fuska tayi kafij tace "ka bar wannan mana ", ta fada tana shafa gashin", kina so ne ?", ya fada yana kallonta, da sauri ta gyaɗa kanta ,taɓe baki yy kafin yace "ni ban iya ƙazanta ba".


Jaawota jikinshi yy yana cewa, "bari na gani ", da sauri ta rike hannunshi da yake ƙoƙarin zuge maya zip dinta, cikij zazzare ido tace "mai zaka gani ?", yarda tayi ya yi shima yana mai ƙwaiƙwayon maganarta yace "Abun da ake gani", ya fada yana tattaro gaba daya doguwar rigar jikinta ya ɗage mata ita sama.


tun daga kan yatsun ƙafarta da suke zara-zara, sun ji lalle, har izuwa kan santala-santalan cinyoyinta da suka sha wani dan boxer black da yy mata kyau, daga sama kuma robar jikinshi ta matse mata matarta tam, har izuwa kan lafaffan cikinta, mai dauke da ƙaramar cibiya mai zurfi, sama ya shiga yi da idanunshi har kan b..........



Pls Fan's kumin Uzuri don Allah, wlh abubuwa sun sha kaii, yanzu haka suna muke Matar Babban Yayanmu ta haihu, dakyar da taƙarƙare nayi wannan typing din, amma daga yau In sha Allah Busy ya ƙare🥰💜❤️🫶


LELENKU CE🤙🏾
[4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: *P. 24*




Daga Sama kuma robar wandon ta kamata kam, sai gurin y dan tattare , har izuwa kan lafaffan cikinta, mai dauke da karamar cibiya mai zurfi, sama ya shiga yi da idanunshi har ya kai kan manyan na shanunta , da sauri ya jaaa idanunshi ya lumshe, yana shafa sajen fuskarshi, a hankali ya jaawota jkinshi ya rumgume, yana fesa mata numfashinsa a wuyanta, "Ashe dai matar Mai tsafta ce", ya furta a hankali in cool voice, turo bakinta tayo cikin sigar Sakalci tace "Uhmmm sai yau ma ka sani ?", fatar kunnenta ya shigar cikin bakinshi, sai da ya dan ciza tare da tsotsa a hankali kafin yace "Ahhh ba yanzu ba tun da", ya fada yana lumshe ido.


yarda maganarshi ta shiga cikin kunnenta da yarda ya dan cizar matar fatar kunnenta, da iskar da yake fesa mata a lokaci daya, ta fara neman natsuwarta, da sauri ta sanya gaba daya Hannayenta ta riƙe kunkuminsa , tana mai lafewa sosai a jikinshi , cike da shaƙuwa ta shiga murza karan hancinta akan kirjinshi, tana kiran hannanshi a hankali.

Dago da fuskarta yy yana kallon kyakyawan bakinta da ya kasance dan madaidaici, at the some time yana kallon siririn hancinta da ya kasance har baka, ƙasa ya shiga yi da fuskarsa zuwa kan tata.


babu zato balle tsammani taji ya daura lips dinshi kan karan hancinta ya bata wata lamuntacciyar tsotsa wadda taso tafiya da numfashinta daga gangar jikinta, hakan yasa da sauri ta bude zara-zaran Eyes lashes dinta , wanda ya haddasa bayyanar gold eyes dinta, da suka yi wani narai-narai kamar wanda hawaye suka kwanta a ciki.


bakinta ta bude da niyyar yin magana, sauƙar shower akan jikinsu yasa ta ji tsoro sosai, hakan yasa da sauri ta mannu da jikinshi sosai ta zagaye hannayenta a bayanshi ta kwantar da kanta akan faffadan jikinshi, suleta ya shiga yi, sai da ya wanke mata jikinta tas kafin ya haɗe ta cikin towel, nuna mata hanyar fita ya yi , maƙe ƙafadarta tayi, tana nufo in da yake, "Oya zo ki fice ", ya fada yana bude mata ƙofar bathroom, "a'a ni!" ta fada cikin shagwaɓa , "oh! Yarinyar nan rigimarki ta fi karfinki , " hannunta ta daura kan waist dinshi tana ƙoƙarin zare mishi towel din jikinshi.


da saurin gaske ya riƙe towel din har jikinshi na rawa, da sauri ya ƙanƙameshi jikinshi, "Shehi!", "Leemah bazan iya wa rigimari ba, " ya fada yana dungure mata kai.


diddira ƙafafunta ta shiga yi cikin neman rigima, kafeta da idanu yy , aka yi sa'a idanunshi suka tsaya cikin nata, ya zamana suna kallon juna sosai, ko ƙyaftawa basa son yi.


da wannan ya yi samun damar, yana matswa gareta tana matsawa baya, har suka zo gurin ƙofar da take bude, kwata-kwata bata san tazo gurin ƙofa ba sai da taju ƙarar rufe bathroom din da yy, kafin ta dawo hayyacinta.


murmushi mai sauti tayi, kafin ta lumshe idanunta, Yau ita kawai tasan irin abubuwan da ta hango cikin idanushi, abubuwan da baki ma ba zai iya faɗa ba , gaban dressing mirror ta nufa, jaan stool din gaban mirror tayi ta zauna, cikin natsuwa ta fara murtsuka lotion din NEVIA akan tattausar Fresh skin dinta.


har ta gama murtsukawa bai fito ba, miƙewa tayi, ta nufi gefen bed dinshi, gurin bedside drawer zunbuleliyar Hijab dinta ta Sallah ta sanya ta fito, direct Bedroom dinta ta nufa, tana zuwa ta dauko ledar kayanta ta koma chan .


Tsaye ta sameshi gaban mirror, yana kallon fuskarshi da tayi wani fayau, jaajir da ita, sai fitar da Annuri take, ajiye kayan hannunta tayinta nufeshin tana takawa cike da salo, har ta ƙaraso gabanshi idanunshi na kan Mirror.


gabanshi ta tsaya tana kallon fuskarshi, idanunshi ya watsa mata kan fuskarta, a hankalinta dan lumshe idonta kafin ta kuma budewa, ƙarɓar towel din hannunshi tayi, ta fara goge mishi jikinshi da towel din, sai da ta gama goge mishi, kafin ta fara murza lotion a hannunta, sai da ta murtsuka sosai, kafin ta farw goga mishi akan faffadan kirjinshi, wanda yy wani irin smooth , bb kwayar gashi ko daya.


bayan ta gama shafa mishi lotion din ta taje mishi gashin kanshi da gemunshi har ma da sajen fuskarshi mai matuƙar daukar hankali.


zamewa tayi daga gabanshi zata wuce, da sauri ya riƙota, ya mannata da jikinshi, ranƙwafowa yy da kanshi, ya daura dai-dai ƙafadarta yana kallon fuskarta ta jikin madubi, a hankali ya raɗa mata magana cikim kunnenta, da sauri ta dago kanta, suna haɗa ido ta cikin mirror tayi saurin juyawa ta fuskanceshi, tare da soke fuskarta cikin kirjinshi tana murmushi.


"Wayyo Yaah Shehi zaka kashe ni da kunya", ta fada cikin shagwaɓa tana kara kankameshi, lallausan murmushi mai matuƙar daukar hankali ya saki, cikin ƙasa da murya yace "Wayyo Leemah Queen Zaki karya ni!", ya fada yana daura haɓɓarshi kan kafadarta.


A hankali yace "Mai ciki!", da sauri ta ɗago kanta, a hankali ta kara maimaita kalmar *CIKI* ɗaga mata gira daya ya yi, shafa cikinta tayi , tana mai shiga zurfaffan tunani , jaan hancinta yy kafin yacr "Sarkin tunani ni wasa nake miki", dariya tayi tana mai bin bayanshi, tace "Zauj wai ina Yarinyar nan ?", kallonta ya yi, da alamar tambaya akan fuskarshi.


"Ta Asibiti man", watsa hannunshi yy, yana mai ci gaba da tafiyarsa " wai me ne sunanta ?", ta fada tana daura hannunta kan kafadarshi, dawo da ita yy yana kallon
cikin idanunta, yace "ban san ko wace ita ba. in fact lokacin da na sameta ma tayi loss na Memory nata", ya fada yana watsa hannayenshi.


yi tayi da fuskarta abar tausayi sosai, jaan kumatunta yy yana mai cewa "Matar Shehi mene ?",, jan karan hancinshi tayi, kafin tace "dama ka ban ita", ware ido ya yi, kafin yace , "amma kin san in da nake kai su ko ?", kwaɓe fuska tayi kafin tace "Please Beb sai mu haɗata da su Amah, ni har ma na zaɓa mata suna", ta fada tana doka uban murmushi.


"mai kika zaɓa mata?", jim ta danyi kafin tace "Sawwamerh!" a hankali ya maimaita sunan, yana mai duban Fuskar Sadiyyerh, jinjina kanshi yy, "bari na shirya muje mu ganota ko ?", ta fada tana fara'a.


da sauri ta shirya cikin wani dan Ubansu Shadda kalar blue black ta sha aikin jaa, tayi masifar kyau, red din takalmi ta dauka, da veil shima red, juyawa tayi gurin Yaah Shehi.


da sauri ta matsa baya tana kallonshi, sa boda yarda yy wani mugun kyau, kai in baka sanshi ba ka dauka ko Aljani ne, "Faa Tarabaqallahu Ahssanul qaliqin!", ta furta tana kara kallonshi, "Yaah Shehi!", ta furta tama kara kallonshi.


yana daidaita Alƙyabbar jikinshu, ya kalleta , ganin yarda ta saki bakinta tana kallonshi, ya bashi mamaki, kamar bata taɓa ganinshi ba, "kyau na miki ne ?", wani farrrr ta yi da ido, kafin tace " har kishin mirror din ma nake ji",

3 Comments On ARMAN MALEEK
avatar
batula-yahaya

1 year ago

Reply

08139693951

avatar
daiy

1 year ago

Reply

Replying to batula-yahaya

Me yasa kika ajjiye nambarki kuma

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to daiy

Thanks for tuni

Please Login or Register in order to submit comment