Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido har ya yi ruf da idanunshi.


cikin dubara ya zira hannunshi ciki rigarta, kan na shanunta ya daura hannun, a hankali ya fara mata tafiyar tsutsa, wanda yasa ta fara shiɗewa cikin wani irin yana yi, kankameshi ta fara yi tana jaan numfashi.


birkitata ya yi, ya zamana tana ƙasa shi kuma yana sama, farar fatar cikinta ya shiga murzawa, har ya kai kan dan wandon Sleeping dress din jikinta, a hankali ya shiga murza robar wanda, har yy ƙasa da shi.



gurin da robar ta kama, tayi sheda ya fara murzawa a hankali yana zagaye gaba daya Ƙugunta a hankali, har hannunshi ya sauka kan babban Hips dinta, wanda ya baje sakamakon kwanciyar da tayi , a hankali ya fara murza hips din .


harshenshi ya zura cikin kunnenta ya fara lasar cikin kunnen yama fesa mata sanyayyiyar iska,ɓankarewa ta fara yi tana tuttura mishi kirjinta,cikin irin yanayin buƙatuwar miji zuwa ga matarsa.


hannunshi gaba daya suna kan hips dinta da mararta da yake murzawa, hannayenshi ta kama, ba tare da sanin mai zata aika ba, ta manna hannayensa kan na shanunta, da sauri ta ƙifa hannayen nashu, yana jaan wata doguwar ajiyar zuciya, a hankali ya fara murzata, yana yin ƙasa da fuskarshi yana bin ko ina da harshenshi, a hankali ya wuce wuyanta ya fara haurawa da fuskarshi kan kirjinta.


sanyin Harshenshi da Sanyin yawun bakinshi take ji yana ratsa jikinta, bata tantance halin da yake ciki ba, taji ya sanya Cabullanta cikin bakinshi, cikin natsuwa ya fara fata wata zazzafar tsotsa kai ka dauka jaririn goye ne, tsabar yarda yake tsotsa yana wani lumshe ido, kamar wanda ya samu wani abu mai dadi wanda baya son a rabashi dashi.


shidewa ta fara yi, tana jin wasu abubuwa suna mata yawo cikin jikinta, wanda yasa ta fara shasheƙa tana dan dukan katifar da hamnayenta, Addu'a ya fara karantowa, kafin ya fara ratsa cikin jikinta , da natsuwar da ta shiga jikinshi.


Lumshe idanunshi yy kafin y fara furta "Alhamdulillah! , Yaah Subhanallah! , Oooh Yaah Rab!, Yaah Alhamdulillah!, Alhmdllh! Alhmdllh!! Alhmdllh!!!" yake ta faman jerawa, cike da dan fita hayyaci, wanda bakinshi ya kasa yin shiru sakamakon madarar dadin da take kwarara tun daga tsakiyar kanshi har izuwa tafin ƙafarshi.
A hankali suka jero Yau ma suna haɗe cikin kayansu Iri daya, hannunshi na kan hips dinta ya rungume ta da dukkan hannayenshi, suna tafiya suma magana a hankali har suka sauko, zaune suka samesu cikin palon.


da sauri ya dauke hannunshi daga kan hips dinta, dan kallonshi tayi kafin ta kawar da kanta itama, zama suka yi a kan kujera daya, Anty Rayhana ce ta miƙa musu flask din kunun gyaɗa da cups , budewa tayi ta zuba cikin cup , ajiyewa tayi a gefe zata ƙara zuba wani, da sauri yace "Coffee!", ya fada yana lumshe idanunshi , hannunshi na kan gemunshi yana dan jaa a hankali.


tura baki ta danyi kafin ta girgiza kafadarta , hannunshi ya daura kan kafadarta ya dan girgiza,a hankali ta dan yi yar ƙara, kafin tace "zaka karya ni!", taɓe baki ya dan yi kafin yace "sai ki huta", zame hannunshi tayi daga kan kafadarta kafin tace "kai ma, kuma Wlh kai zaka yi jiyya", ta fada tana miƙewa tsaye.


sai da ta kai gurin kitchen din kafin tace "Da me kuma ?", dan kallonta yy kafin nuna mata yatsunshi, gane mai yake nufi he yasa tace "Yaah Shehi lokaci zai fa ƙure", shiru yy bai ce da ita komai ba,sauri-sauri ta fara haɗa mishi coffeen da soyayyan plantain , da ya soyu yy kyau sosai, cikin plate ta zuba , ta dauki mug din coffeen ta fito, ganin ta taho yasa ya jaa mata center table tana zuwa ta daura komai a kai, kallon plantain dij yy kafin yace "a bude", dafe kai tayi kafin tace "na sha'afa ne ", shiru yy kamar ba zai magana ba,sai kuma yace "uhmmm!"gyara zamanshi yy kafin ya fara shan coffeen a hankali, yana yi yana dan tsotsar lips dinshi sakamakon zafin da Coffeen yy rau-rau, sai da ya gama sha tas yy hamdala, kafin ta tura mata plate din plantain din , a hankali yace "plate!", zazzare idonta tayi sa boda rass ta fahimci abun da yake nufi,tura baki tayi kafin tace " ni fa bana jin yunwa"kallon kasan ido yy mata kafin yace "ooh Really ?", jinjina mishi kai tayi.


wani kallo y mata kafin yace "oya cin ye na ga plate yanzu, " duba agogon hannunshi yy kafin yace "5minutes", ci ta fara yi hannu haka hannu ƙwarya, kasantuwarta na wadda bata fiye son cin Abin ci ba, yasa ta fara hawaye sa boda yarda ta ji cikinta ya cika sosai, gashi kuna sai kara kallonta yake ta kasan ido, irin kallon nan wanda mutum na son abu, ake mishi har in ana son hanashi abun , ta gane sarai baya son su fita ne shi yasa yay mata haka.


dakyar da jiɓin goshi ta cinye, tana gamawa ta tattare komai ta kai kitchen tana fitowa ta saɓi hand bag dinta, kallon Yan palon tayi, kafin tace "mun tafi",a dawo lpy suka mata, kafin ta fice da sauri sa boda har Yaah Shehi yy gaba.


da sauri ta tarar da shi, hannunshi ta kama tana mishi magana,jaa yy ya tsaya kafin yace "ina zuwa ?",wani irin jaa tayi tana kallonshi, tuni idanunta suka cika da kwalla,ta fara diddira ƙafafunta, yar da jakar hannunta tayi, da wayar hannunta, ƙoƙarin faɗi ƙasa ta fara yi, da sauri ya riƙe mata waist cikin sauri ya fara cewa, "Yaah Rabbassamawati!", ya furta yana sanyata a gaba.


"me ne haka ?" ,tura lips dinta tayi cikin muguwar shagwaɓa da tayi mugun shigarta ta kara ɗira ƙafarta kafin tace "ba kai ne ba ?",shagwaɓarta tayi mugun tsuma, chan ciki yace "me nai ?", yatsarta ta nutsa kan kirjinshi tana kallon kafadarshi tace "uhmm uhummm uhmmm kai ne", da sauri ya dan dafa kafadarta da hannayenshi bibiyu ya zamana kowa ya rike kowa ita da shi.


"bana son shagwaɓar nan taki a gaban mutane", yatsun hannunshi cikin nata tace "to a ina", a hankali ta furta "ciki!", murmushi sosai yy kafin ya jaanye idanunshi daga in da take, a hankali suka fara tafiya a jere, kanta ka kan kafadarshi, hannunshi na kan ƙugunta.


Bugatti Veyran suka shiga tare da hakincewa a gidan baya, cikin natsuwa driver dinsu ya fara tafiya, ita kuwa jinginar da kanta tayi a jikin ƙafadarshi ta fara zuba mishi surutu wanda shi bama ya biyata ita daya take.


cikin 15 minutes suka ƙaraso cikin Asibitin, bude musu moto aka yi suka fito a tare, shiga cikin Asibitin suka yi, Yan matan ranar ne Jere rairas suna fira, suna ganinshi suka miƙe jikinsu har yana wani irin rawa , suka fara gaisar da su, Sadiyyerh ce kawai ta ƙarɓa musu Amna gogan gaba yy abun shi, dan bai ma nuna Alamun cewar har an yi wata halitta a gurin ba.

Suna shiga cikin room din da sauri Sadiyyerh ta nufi gurin Sawwa da take kwance idanunta biyu sai kallom sama take tana dan wuntsila hannu, irin na Yara masu rangwamen lafiya, da sauri ta zauna kusa da Yarinyar tana murmushi , dagota gaba daya tayi ta daurata kan cinyarta tana shafa kanta da yake lunkif da gashi duk da wanda aka aske mata nata.


kamar wata Baƙuwar Halitta haka Sawwa take kallon Sadiyyerh, irin kallon nan na ƙurulla kallon da ake tantance kalar Abu, ita kuwa da sun haɗe ido sai ta sakar mata murmushi, saɓanin Yaah Shehi da suna haɗa ido zai lumshe idanunshi , cikin kula Sadiyyerh ta haɗa mata madarar da ake bata ta shiga bata tana sha tana kallonta har ta gama shanyewa tas.


kamar wata babba tana gama shanyewa tayi wani luuuuu da lulu eyes dinta ta rufe, hannunta ta daura kan sumar girarta wadda ta yanka sakamakon karfen da ya yanketa a gurin, ya raba sai dai har ma ya warke, a hankali ta shiga shafawa, kamar yadda taga Yaah Shehi nayi ko yaushe in ya zo ganinta, "kalli!", Sadiyerh ta fada taba kallon Yaah Shehi.


kyawawan idanunshi ya bude tare da watsasu kan fuskar Sawwa wadda take jikin Sadiyyerh, ga mamakinshi , yaga abun da take, a ranshi ya ayyana "Uhmm ko mai irin nawa ?", ya fada yana din taune lips , "tashi mu tafi ", ya fada yana yin hanyar waje, da sauri Sadiyyerh ta sanya Showel ta goye Sawwa a bayanta, roon din Abie ta samu Yaah Shehu, Sallana ta tarar yana mishi, itama yi mishi tayi kafin su fito tare
[4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: BARKANMU DA SHAN RUWA YAN UWA! . FATAN KOWA YANA LPY ?, YA IBADA ?, TOM UBANGIJI ALLAH YA ƘARƁI IBADUNMU, ALLAH YA SANYAMU CIKIN BAYINSA WANDA ZAI ƳANTA A CIKIN WANNAN WATAN MAI ALBARKA.


*P. 28*



"Bayan wannan cutar tana da wasu daban-daban ya kamata a bata kula fiye da komai, gashi kuma naga Asthma dinta ta kara yin worse dole zata fara Amfani da Inhaler sa boda gudun matsala", ya fada yana rubutu akan wata farar takarda, numfashi Yaa Shehi ya sauke yana mai tsotsar Lips dinshi na ƙasa tare da zare Eyes Glasses din da yake idanunshi, bayan gama dan dogon rubutu da Dr yay ya miƙa mishi paper din, hannu Yaah Shehi ya sa ya ƙarɓi Takardar , musabaha suka yi da Dr din tare da mishi godiya ya fice.


in da aka kaita nan ya wuce, yana zuwa ya tarar da su Zayn a waje su ukku suna magana, Sauran kuma suna ciki, dan kallonsu yy, tare da miƙa musu paper din Magungunan kallon Zayn yy kafin chan ƙasan maƙoshi kamar wanda akai wa dolen magana yace "A siyo yanzu", yana faɗa ya shiga ciki, su ukkunsu suka fita domin siyowa, A zaune ya samesu duk sun yi jigum suna mamakin wannan abu da ya faru, daga gurin ƙofa ya tsaya,hannayenshi naɗe a kan kirjinshi yana kallon kowa da yake cikin ɗakin, a hankali ya sauke ganinshi kan Sawwa da take kwance,hannunta daure da drip, lokaci daya ta wani rame, jikinta yy fari sosai, dauke ganinshi yy a kanta kafin ya fice Abun shi, kai tsaye ya yi gida.


*BAYAN SATI DAYA*


Satin ta daya currr aka basu takardar Sallamarsu izuwa gida, in da Sadiyyerh ta ci gaba da kulawa da ita sosai, bata barinta ta taɓa ruwa sai da dalili, kullum tana cikin kayan sanyi lunkuf, har wani ƙiba tayi ta ƙara girma kasantuwarta na mai girman jiki, komai yi mata ake, shaƙuwa mai mugun tsanani ta ƙara shiga tsakaninsu.


A hankali take tafiya, cikin kayan sanyi masu masifar kauri pink ƙafarta da safa har da takalmi kanta ma sanye da hular sanyi pink , a hankali take tafiya sa boda bata son a ji ƙarar takun takalminta, palon Yaah Shehi ta shiga, jin palon tsittt bb ƙarar komai ko motsi yasa ƙara tabbacin baya gidan,cike da murna da kuma sauri ta yi gurin Fridge dinshi, da sauri ta bude Robar FanIce Vanilla ta fito da ita, da cokalinshi.


kan kujerar Yaah Shehi ta zauna ta lankwashe ƙafafunta, buɗe robar tayi a hankali, lumshe ido tayi tare da sakin tattausan murmushi abin da bata fiye yi ba, yatsarta ta fara sanyawa cikin ice cream din ta lakuta tare da sanyawa a bakinta, kaɗa kanta tayi, kafin ta sanya Cokalin ta fara sha a hankali cike da natsuwa.


Idon mutum taji yana yawo a kanta, bata ɗago ba dan tasan babu mai shigowa Ɗakim daga Yaah Shehi sai Ammynta , ita kuma barci take, Yaah Shehi kuma baya nan, hakan yasa ta ci gaba da hidimarta , jin dai idon ya yi yawa, yasa ta ɗago da idanunta a hankali, tare da haske direction din da ake kallonta da idanunta, mutuwar zaune tayi ta kasa ko da miƙewa daga in da take zaune, sai kawai ta zauna ta kame jikinta, fuskarta babu alamun fara'a gaba daya ta ɗinke, A hankali ta dauki murfin Ice Cream din ta rufe tare da ajiyewa akan stool din da yake gabanta, ƙara kallonshi tayi, ganin fuskarshi ta taka nata a haɗewa da ɗinkewa tasa ta miƙe a hankali, hanyar fita ta fara nema , duk yana tsaye yana kallonta, sai da ta kusa waje kafin ta tsinkayo muryarshi , "zo!", kawai ta ji ya ce,daskarewa tayi a inda take tsaye, idanunta ta lumshe. zuciyarta tana mata dukan tara-tara , ga wani tsimkewa da taji tana yi, ta kai 3 minutes a gurin kafin ta juyo a hankali ta faratakawa zuwa gareshi , sai da tazo gurin da yake kafin ta zube a ƙasa, a hankali kanta na ƙasa, yatsarta daya na kan lips dinta na ƙasa wanda ta tura cikin bakinta, take tsotsa a hankali, Azahiri Sam idanunta babu Alamar tsoro a cikinsu a baɗini kuwa mugun tsoro ya cika mata zuciya.


sai da ya mulu ya mulmule ya gama shan iskarshi kafin yace "me kika yi ?", shiru tayi ta kasa magana, dan bata ma san mai zata ce mishi ba, a hankali ta shiga wasa da hannayenta, maimaita abun da yace mata yay, still bata ce komai ba sai ta ci gaba da wasa da hannunta, "Sawwama!", ya faɗa rashin a dan ɓace, dan ya mugun tsanar yana magana ayi shiru a kyaleshi.


da sauri ta ɗago dara-daran idanunta farare ta zubasu cikin nashi, suna haɗa ido dashi ta sauke nata ƙasa.
A hankali bakinta na dan rawa tace "Ayya SorryChubado(Zaɓaɓɓe) ", fa fada idanunta na yi narai-narai, lumshr idonshi yay, yarda ta kira sunsn zaka rantse cewar yarenta ne Fulatanci , Alhalin a Sama ta sameshi .

Shiru yay bai ce mata komai ba, kusan 3minutes kafinya yunƙura kunnenta ya riƙe da hannunshi, tare da dan riƙewa da sauri ta rumtse idanunta,kafin tace "Baaa fi! baa fi Chubado!", ta fada tana daura hannunta akan nashi, cikin cool voice ya furta "ba na hana ki ba ?", cuno bakinta tayi kamar za tayi kuka tace "Uhmmm Baa fi!", ta faɗa tana manna gefen fuskarta da hannunshi, a hankali ta zame kunnenta daga hannunshi, ta kifa kanta kan cinyarshi tana goga fuskarta , wadda zufa ya wanke tsabar zafin kama kunnenta da Shehi yay.


Mayar da idanunshi yy ya lumshe a hankali ya sanya hannunshi kan gemunshi ya dan shafa a hankali, bai fi 10 minutes ba aka turo ƙofar palon, Sadiyyerh ce ta shigo hannunta riƙe da wani babban tray wanda yake shirye da Wormans masu kyau da daukar ido, ga wani Jug mai kyau duk kala daya da Wormans din.


Murmushi ne ya kwace mata kafin ta shiga ciki da Sallama, chan ciki ya ƙarɓa mata Sallamar ba tare da ya bude idanunshi ba, sai da ta ajiye tray din hannunta kafin tace "like Father like Daughter! barci ake ?", ta faɗa tana ƙoƙarin zamo Sawwa da take jikinshu, wadda barci ya dade da yin gaba da ita, dauketa tayi ta mayar da ita chan wata kujera da take dan kusa da wadda Yaah Shehi yake zaune a kai, Hijab din jikinta ta cire, wanda gaba daya kayan jikinta wanda suka fitar da surar jikinta, wanda ta ƙara fitowa sosai, jibgegen Hips dinta wanda ya ƙara wani faɗi da tudu sosai ya bayyana, Na shanun nan kamar za su faso rigar da take jikinta su fito sosai.

ta gaban Shehi ta zo wucewa , hannunta ya kama tare da jawota, gaba daya tai baya , da sauri ta samawa kanta gurin zama kan cinyarshi daya, tare da harɗe ƙafarta, a hankali tace "na ji tsoro fa", ta faɗa tana cuno baki, bai ce mata komai ba haka itama bata ƙara cewa komai ba, sai da suka share tsawon mintuna , "Abin cin zai huce", ta fada tana yawo da hannunta akan fuskarsa, a hankali ya riƙe hannun nata da yake yawo a kan fuskarsa, kan lips dinshi ya daura hannun ya ɗan ciza, da sauri ta zame hannun tana yarfewa , ido cikin ido suka kalli juna, idanunta da sukayi narai-narai kamar za tayi kuka ta zuba mishi kafin tace "baa fi fa!'', lumshe idanunshi yy kafin ya ƙara waresu kan fuskarta.

Matsawa yy gurin carpet din da yake shimfiɗe tsakiyar palon in da nan ta ajiye tray din, zama yy tare da harɗe ƙafafunshi ya zubawa Hips dinta idanu, wanda take tafiya a hankali , suna wani motsawa kamar mai kaɗawa da gangan, lumshe idanunshi yy lokacin da ta rankwafo gabansa , kamshin turarenta mai dadi da sanyi tare da kwantar da hankali ya bugi hancinshi, har ta gama haɗa mishi Abin cin idanunshi a lumshe yana shaƙar kamshin.

bai bude idanunshi ba sai ji da yy tace "Haaa!"a hankali ya fara ware idanunshi, saitin lips dinshi ya ga ta matso da spoon, kallonta yy ya kuma kalli Spoon din da ta ciko da Dambun Shinkafa.


"Chubado!", ta furta tana mai nun Mishi spoon din da idanu, "Bissimillahi!", ya furta yana mai bude bakinshi, cikin natsuwa ta shiga bashi yana ci, yy loma biyu a ta ukku ya shaqe,a hankali ya fara dan tari, idanunshi suka yi jaaa,cikin ruɗewa,ta zuba Lumon Mangwaro da yy wani irin sanyi har raɓa yake jikinshi, matsawa tayi jikinshi tare da kafa mishi cup din a bakinshi, tana shafa mishi kirjinshi sai faman sannu take jera mishi, ƙwarewa ya ƙara yi da Lemun , ga ƙwarewq ga shaƙewa, ai tuni ya fita Hayyacinshi, cikin sauri ya zame Cup din da ta kafa mishi a bakinshi, ya shiga tarin sosai.


Jawota yy ya ƙanƙameta ya shiga tarin sosai, kamar wanda ranshi yake shirin barin gangar jikinshi, tarin da yake ne kuma yy sanadiyar farkawar Sawwa daga barcin da ya dauke a firgice , juyin da zata yi, ta faɗo daga kan kujera, tare da buga kanta a jikin ƙafar kujera, kuka ta fashe da shi a gigice, wanda yasa Shehi saurin ware idanunshi da suke jaajir har lokacin kuma bau dai na tarin da yake ba.


da sauri Sadiyyerh ta ɗagota tare da sanyata a jikinta, tana jijjigata ganin tarin Shehi ya dan yi sauƙi ba kamar da ba. hawaye ne a idanunta, kamar yarda Sawwa take kuka itama haka take yi.


duk ya dabarbarce , baya sob kukan mace a rayuwarsa, domin in yana jinsa yakan rasa natsuwarsa gaba daya, yana tadar mishi da hankali, ya rasa tunaninshi ma gaba daya, hakan na tuna mishi da shuɗaɗɗan tarihi na shekara da shekaru wanda in ya tunasa, yakan shiga wani hali, zuciyarsa dama kwakwalwasa tana dakatawa da aiki na wasu mintuna.


Numfashin Sawwa ne ya fara fusga sakamakon yarda take kukan da iyakacin karfinta da natsuwarta, ganin yarda numfashita yake wani shaƙa , yasa tayi saurin ɗagotw daga jikinta, tana kallonta jijjigata ta fara yi , tama busa mata iskar bakinta.


Jikin Shehi ta faɗa, tana miƙa mishi ita, da sauri ya tallafa hannayenshi duka biyun ta sanya mishi ita a hannayenta, ganin yarda take yasa hankalinshi ya dan tashi, da sauri yace "Inhaler! inhaler !! Inhaler!!! Sauri kan Bedside Drawer na ki dauko", ya fada yana jijjigata ganin yarda ta yi kamar wadda zata samu, da sauri tayi bedroom dinshi.


jijjigata ya shiga yi, ganin idan ya barta a halin da take kafin a kawo inhaler din zata iya suma, da sauri ya daura lips dinshi kan bakinta da ya bude ya fata busa mata iskar bakinshi a hankaki tana shiga cikin cikinta, kusan 2 minutes yana mata haka, numfashinta ta dam jaaa ciki, a hankali ya ware kyawawan idanunshi farare wanda golden ya zagaye blue din da yake ciki, sai ya zamana idon kamar yana ciwo.


ware idonshi yy akan fuskarta yana mata kallon da bai taɓa mata irinshi ba, tun daga kan goshinta da gashi ya kwanta luf-luf baƙi siɗik har izuwa, gashin girarta mai yawan gaske da ya kasance baƙi wanda har ya kusa haɗewa da juna gave din da yake tsakaninsu ba wani babba bane, har kan zara -zaran Eyes Lashes dinta baƙaƙe suma wanda suka kwanta , siririn karan hancinta wanda ya tafi da tsarin gaba daya hancinta ya fitar dashi yay kyau, zame fuskarshi yy daga tata, yana mai kallon lips dinta dama Sajen fuskarta da ya kwanta sosai .


dai-dai nan Sadiyyerh ta dawo riƙe da inhaler din, miƙa mishi tayi , ɗago Sawwa yy, tana mai dan marin kumatunta , cikim numfashinta da ba sosai yake fita ba ta ɓude idonta tare da kallonshi, inhaler Inhaler din ya sanya mata a baki, da sauri ya matsa mata, wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke , a hankali suma duk suka saki sanyayyar Ajiyar zuciya.


"Alhamdulillah!", Sadiyyerh ta furta tana mai dan lumshe ido, Yaa Shehi kuwa bai ce komai ba, sai jingina da yy da kujerar bayanshi sai yanzu ya tuna da wata ƙwarewa da yay "Ana ta kai wa yake ta kaya!" ya furta a ranshi, sanyayyar Ajiyar zuciya ya saki, yana mai shafa tulin sumar kansa, da ta wani ƙara yawa ta kwanta mishi luf har gaban goshi ta wani zubo ,baƙa da ita gwanin kyau.


A hankali yake saukowa daga Upstairs Waya ce Maƙale a kunnansa, wanda rabin hankalinshi yana gurin wayar da yake, sanye yake da wani tattausan Yadin Voile Fari mai kyan gaske, tsabar taushinshi har ya bi jikinshi yy luf Voile din na da zanan Gold a jiki, wanda hakan ne ya bashi damar Sanya Milk Alƙyabba da ratsin gold a jikinta, ta wani yi kyau sai daukar ido take ga Rawaninshi da Hiraminshi tare da maka wuya, da ya sanya ƙafarsa tana cikin White Felipe milano Leather Slippers , sai wani irib daukar ido yake, tsintsiyar hannunshi na sanye da Agogob Rolex mai kyan gaske, sai baza kamshin turarensa na Huge Boss yake.




3 Comments On ARMAN MALEEK
avatar
batula-yahaya

1 year ago

Reply

08139693951

avatar
daiy

1 year ago

Reply

Replying to batula-yahaya

Me yasa kika ajjiye nambarki kuma

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to daiy

Thanks for tuni

Please Login or Register in order to submit comment