Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ayyana ba yy sama da ita.


Zaunar da ita yy a gabanshi , yana kallonta cikin sanyin hali, hannunshi ya dafa a kanta, ɗago idonta tayi, sai kuma ta koma jikinshi tayi luf, kamar mai yin barci bai hanata ba, haka ta kwanta a jikinshi har barci ya dauketa.
ganin tayo barci yasa ya mayar da ita kan bed , Allawala ya dauro tare dakomawa gurin Ibadarshi, ya ci gaba da Abubuwan da suka zamar mishi jiki duk daren duniya.


Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya har aka Azumi goma , kullum Yaa Shehi baya barci, ko da yaushe yana gaban Allah yana miƙa kukanshi gareshi.
Misalin 1pm , A hankali ya fara fito da fararan ƙafafunshi daga mota kirar KIA , cikin natsuwa ya fara takawa cikin Asibitin , word din da Yarinyar take ya fara zuwa, kwance ya sameta gaba daya jikinta na'urori ne, idanunta ne kawai a bude, fuskarshi ta shiga bi da kallo, har ya ƙarasa gefenta, file dinta da yake karan wata yar doguwar Drawer ya dauka , dubawa ya shiga yi cikin natsuwa, hannunta mai dauke da robar drip ya kama, cikin natsuwa ta shiga yin sama da shanyayyun idanunta , tare da zuba mishi su, lallausan gashin kanta da ya dan zubo mata, ya gyara mata da hannunshi, ya jima sosai gurinta kafin ya fice , kai tsaye sashen su Ayyana ya nufa, a palo din Ɗakin ya tarar da su duka har ma da Sadiyyerh da su Zayn suna ta fira, suna cin Abin ci, bai zauna cikinsu ba sai ya tura ƙofar bedroom din ya shige.


idanun Affa na kai ƙofar, tozali da yy da Yaa Shehi yasa gaba daya fuskarshi ta washe, wanda kallo daya zaka mishi kasan yy murna da ganin Yaa Shehin, ƙarasawa yy gurin Affa, ya zauna akan kujerar da take gaban gadon.
hannun Affa ya riƙe yana kallonshi.
cikin Kauna ya ƙara rike hannunshi, gam a hannu hannun yana kallonshi, hannunshi ya daura akan goshin Affa, zafi ya ji sosai, ga kuma jijiyoyin kanshi da suka tashi sosai,gangarawa yy da hannunshi zuwa wuyanshi shima rau yake alamar zazzaɓi.

ciƙe da natsuwa ya miƙe, Alƙyabbar jikinshi ya zame, ajiyeta yy a gefe daya tare da nufar wata ƙofa, budewa yy y shiga lafiyayyan Bathroom ne mai kyau da tsari a tsaftace ya bayyana, ƙarasawa yy gurin Sink wata ƙaramar roba ya dauka ya cikata da ruwa, wata yar Drawer da take sama ya bude, Al-miski ne da towel kala-kala suka bayyana, daya daga ciki ya zaro tare da daukar robar Miskin.
cikin matsuwa ya fito daga bathroom din .


zama yy gefenshi, ya miskin ya zuba cikin ruwan tare da sanya towel din ciki, gently ya fara gogewa Affa jikinshi da Towel din.
sanyayyan numfashi ya ringa fesarwa yana mai jin dadin goge mishi jikinshi da ake sosai ba kaɗan ba, Yaaa Shehi ma ya fuskanci walwalar Affan, hakan yasa shima fuskarshi ta fadada , wani Annuri na fita.


Cikin Kamala yake taku daya-bayan-daya, kallonsu yy ta ƙasan ido kafin ya ficewarshi abunshi, Umma Jakadiya ce ta kalli Sadiyyerh, "tashi ki bishi ki bashi Abin ci", ta fada tana mayar da hankalinta kan Ayyana da take nuna mata pics a waya, kamar ba zata miƙe ba sai kuma ta miƙe ta bi bayanshi, tana cuno baki.
tsaye ta sameshi , an bude mishi mota , shiga yy tare da tattare Alƙyabbar jikinshi, cikin natsuwa itama ta zauna a gefenshi, idanunshi biyu ya lumshe yana jin yarda Shu'umar Humrar ta take shigar mishi hanci.


Ƙara bude ƙofofin hamcinshi yy da kyau, sa boda kamshi ba ƙaramin dadi yamishi ba, itama kuma a nata ɓangarwn haka ne, dan turarenshi yy mugun tafiya da ita, lallausan hannunshi taji cikin nata , idanunta ta dago da sauri ta kalleshi.
bai ko kalleta ba , hasali ma idanunshi a lumshe suke kamar bai san mai take ba.


cikin natsuwa ya fara murza hannun nata, cikin wani salo na daban , a hankali ta ji natsuwa na sauka cikin jikinta, hakan yasa ta jinginar da kanta jikin kujerar motar, ta lumshe idanunta itama, tana jin yarda yake murza hannun nata,ɗumin hannunshi na ratsa fatar bayan hannunta, iska ta shiga fesarwa mai sanyi da kamshi, har suka ƙarasa gida bb wanda yy mgn a cikinsu, sai da motar ta tsaya a babbar harabar gidan kafin suka san sun iso,ita ce ta fara bude idanunta, yunƙura tayi ta miƙe zaune, bb musu ya sakar mata hannunta.
yana saki ta fice dan dama an bude musu mota tuni.


sai da yy yar magana da Drivers dinshi, kafin ya shige ciki, ɓuruntunta ya ji cikin kitchen, hakan yasa yy hayewarsa sama, yana jin yarda gaɓɓan jikinshi gaba daya suke mishi ciwo.
rabon da ya ce ya sanya kafaɗunshi a ƙasa ya kwanta don ya huta mantuwarshi ta riga da ta manta,idanunshi har ciwo-ciwo suke mishi.


Yana shiga ya cire Alƙyabbar jikinshi da yake jin ta mishi nauyi sosai a jikinshi, takalmin ƙafarshi ya zare, bathroom ya shige, bai jima ba ya fito jikinshi sai turiri yake, ga kamshin tiraren wanka da yake tashi, bai ko lura da Sadiyyerh da take zaune ba ya nufi gaban mirror, ƙaro na farko a rayuwarshi yaji sha'awar shafa wa jikimshi mai baƙi daya, cikin natsuwa ya fara warware bathrobe din da take jikinshi, gently yy ƙasa da ita.
jikin Sadiyyerh ne ya fara rawa, dan ita zata iya rantsewa ko cinyarshi bata taɓa gani ba, baya shiri a gabanta, balle tace ta taɓa ganinshi hk.


zame Bathrobe din yy daga jikinshi, shi kanshi tsayawa yy yana ƙarewa jikinshi kallo, tare da godiya ga Allah, don irin mazan nan ne na ciki da waje, Allah ya mishu baiwat murɗaɗɗan jiki irin na Yar Wrestling , ko ina na jikinshi murɗe yake, shi daɓa ba wani isassan lokacin motsa jiki gareshi ba, amma six packs din nan sun kumbura ss , kace ya sanya riga ba zata zauna ba fashewa zata yi.


tun daga kan faffaɗan kirjinshi har izuwa santala-santalan cinyoyinshi da ƙafafunshi lulluɓe suke da wani irin baƙin gashi, kamar an diba an zuba, zaro-zaro da su sun kwanta luf gwanin sha'awa gata baƙa, wanda hakan ya ƙara ƙawatata a jikin nashi, ga ƙananan nipples dinshi da suka ƙasance red sosai, ƙafafunshi kuma suna da zaro-zaron yatsu masu dauke da fararan kumba , komai nashi kamar an dai-daita mishi su haka yake.


a ya yin da tayi tozali da kyakyawan jikinsa da sauri ta sauke idanunta ƙasa , tana wasa da yatsun hannunta,cikin natsuwa ya fara bin jikinshi yana shafa lallausan lotion dinsa.
ta cikin mirror ya hangota, gently ya jawo kujerar gaban mirror ya zauna, cikin natsuwa ya bude bakinshi ya kira sunanta, jikinta na rawa ta dago idanunta, bata iya kallon cikin idanunshi va, sai ta ƙara yin ƙasa da nata, a hankali tana yin wasa da gefen hijab dinta, "zo!", ya furta cikin sanyayyiyar murya.


ba zataiya yin musu da shi ba,hakan yasa a hankali ta fara daga ƙafarta zuwa gareshi, tana tafiya kamar wadda bata so, har ta ƙaraso gabanshi, cike da tsananin kunya duk da akwai towel babba da ya dan rufe mishi jiki amma bata saba ba dan ko damtsenshi baya bari a gane mishi.


hannunta ya kama, tare da daura mata robar lotion din, jinginar da bayanshi yy a kirjinta, gane abun da yake nufa yasa ta bude lotion din a hankali ta dan zuba a hannunta, sai da ta murtsuka kafin ta fara shafa mishi a bayanshi, saukar hannunta kan bayanshi yasa duk wata hudar gashi ta jikinshi ta miƙe, a hankali ya mayar da idanunshi ya lumshe kanshi na saitin kirjinta, cikin natsuwa yake saurarar bugun zuciyarta wanda yake fita da karfi-karfi shi yasan hakan baya rasa nasaba da kusancin da suka yi da juna sosai.


numfashi ta shiga sauke mata akan kirjin nata yana wasa da hijab din jikinta, a hankali ya fara tattare mata hijab din ba tare da ta sani ba, har ya samu nasarar cire hijab din tata, kanshi ya mayar kan kirjinta yana fesa mata sanyayyiyar iska,ƙasa ta shiga yi da towel din da ya daura har kan kirjinshi.


sai da ta mayar da shi kan waist din shi kafin ta ci gaba da bin lungu da saƙo na jikinshi da hannun nata, wanda ba ƙaramar illa yake mishi cikin jikinshi ba.


hanci shi ya murza tsakiyar kirjinta wanda yasa ta riƙe waist dinshi da kyau, tana jin lamarin na tasirantuwa cikin jikinta, hancinshi ya ci gaba da gogawa kan fatar kirjin nata, yana fesa mata santayyiyae isaka mai dauke da sanyin TOM - TOM , a kirjin wanda har cikin zuciyarta take ji.

miƙewa yy , sai da ya kwanta kan bed kafin ga kalleta, idanunshi ya mayar ya rufe, cikin salon magana mai sa jiki mutuwa yace "zo! kimin tausa", ya fada yana ƙara yin plate da jikinshi.


Cikin natsuwa da jim jikinta duk ya mutu ta ƙarasa gareshi, hannunta da yake matuƙar kashe mishi jiki ta ware a ƙan gadon bayanshi .
A hankali ta fara tausa mishi, ƙara rufe idanunshi yy ruf yana jin yarda take yawo da hannun nata akan gadon bayanshi, tafin 10minutes a tsaye tana tausa mishi bayanshi, kafin ya birkita, fadawa kanshi tayi ba tare da sani ba.


fuskarta ce ta mannu da tashi, hancinta na kan nashi ta yarda numfashi ma na juna suke haƙa, lips dinta ya mannu da nashi, kallon ido cikin ido suka farawa juna, kasa dauke idanunsu suka yi daga kan juna, cikin wani salo ya zaro harshenshu tare da lasar lips dinta.


cikin matukar sauri ta rufe idanunta , tana jin wani abu na tsirga mata tun daga ƙafarta har izuwa cikin kanta.


mayar da idanunshi shima ya lumshe, na tsawon wani lokaci, wanda hakan ba ƙaramin tasirantuwa yy cikin jikukunansu ba, hannunshi ya zagaya kan waist dinta tare da zagayewa .


birkitata yy ya zamana ita ce ƙasa shine sama,cikin wani yana yi ya zame fuskarshi daga tata fuskar , tare da cusa fuskarshi tsakanin wuyanta da kafadarta.


wani numfashi mai karfi ya jaaa, tare da fesa mata shi a jikinta, kankameshi tayi, cikin wani yana yi, ta daura hannunta kan wuyanshi a hankali ta shafa.


hannunshi da ya ƙasa tsayawa guri daya ya daura akan kirjinta, kasa shigar da hannunshi yy cikin rigar, ganij zata zame mishi matsala yasa ya sanya hannunshi, keeeettt ta ji ya farke rigar, da sauri ta riƙe kirjinta da hannunyeta biyu ta rufe.


gefe ta wurga rigar, kafin ya daura hannanshi gaba daya kan kirjinta ya shiga bata hot touches , fatar wuyanta ya kama ya shiga tsotsa yana sauke mata numfarfashi wanda yake birkita mata lissafi, hannunshi ya fara yin ƙasa da shi, yana shafa dukkan jikinta, hannunta ta cusa cikin gashin kansa da ya kasance mai yawa da tsawo ga sulɓi.


fatar kunmenta ya kama tare da fara lasa yana zura tongue dinshi cikin kunnenta yana karkadawa, rirrikeshi ta shiga yi, tana bankara mishi kirjinta cikin wani sabon network da ta shiga.

duk da numfarfashin da take bai hana ci gaba da bata salonshi masu hautsina tunani ba, abu mai kama da kiyashi ta ji yana bin jikinta.........


AFWAN DAN ALLAH NA RASHIN JINA JIYA, WLH JIYAN NE SAI A SLOW DA ZAZZAƁI MA NA KWANA, NAYI NIYYA YI KO YA YAKE AMMA BAN SAMU DAMAR HAKAN BA, AMMA DAN ALLAH KUYI HKR PLEASE🙏.



DAGA TASKAR ƳAR LELEN ROYAL STAR🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️
[4/27, 9:07 PM] salmeertsanisalman: 🌼🌼ARMAN MALEEK🌼🌼


*DAGA ALƘALAMIN*


SALMAJI ƳAR LELEN ROYAL STAR CE 🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️



SADAUKARWA GA AMINIYATA MASOYIYATA, SADIYYA ABBAKAT MARU (ƳAR GATAN ROYAL STAR CE🌹🌹)


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*


Bonus page👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️


*P.14*



"Yaaa Mu'alim..!", ya furta chan ciki, jinjina mishi kanshi yy, cikin nuna alamun gamsuwa ga maganganun da Shehin yy, bayan gama tafseeri ma bai koma gida ba, gidan radio da suke shirya, fatawowin Azumi ya nufa, shine bai koma gida ba, sai bayan Zuhr .
A gajiye ya shigo cikin gidan, idanunshi har rurrufewa suke tsabar gajiya da barcin da yake cikin idanunshi, yana takawa yana fesar da iska, bai tarar da kowa cikin palon ba, dan har ya fara zaton basu dawo ba ma, Upstairs ya nufa , yana taka steps , yana warware zaren da ya riƙe Alƙyabbarshi , sakamakon nauyin da ta mishi.


lokacin da zai ƙaraso ƙofar bedroom dinshi, ya gama warware Igiyar Alƙyabbar, zareta yy tare da riƙeta a hannunshi, da Sallama a bakinshi ya shiga cikin palonshi, kwance ya hangeta ƙasan tayis ta rufe idanunta ruf, wanda da alama tana jin dukan Azumim sosai, taɓe bakinshi yy tare da shigewa cikin bedroom dinshi, kai tsaye bathroom ya nufa ba tare da ya zauna ba,Alƙyabbar jikinshi kawai ya ajiye kan bed kafin ya nufi bathroom din, yana shiga ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi sosai.
Ajiyar zuciya ya fara saki,dan har wani hucin zafi ne yake fita daga cikin jikunshi na zazzaɓin da yake fama da shu ga ranar da ya dan shiga.


ya kusa 30 minutes cikin ruwan yana dukan kanshi idanunshi a lumshe kafin ya fara waresu a hankali cikin natsuwa,ba laifi idanun nashi sun rage gitman da sukayi, gajiyar da take tare da su ta dan saki, bathrobe ya sanyawa jikinshi ya fito yana tsane fuskarshi zuwa lallausan gashi ksnshi da ya ƙasance kala biyu, baki a ƙara brown a sama, gashi da tsawo ba laifi, sajen fuskarshi ua kwanta luf baƙi sidiƙ da shu, sai walkiya yake, haka gemunshu mai tsawo da yawa, ya sha ruwa sai diga yake dan yi.


bai tarar da Alƙyabbar da yake kan bed din da ya aje ba, sai ma daɗa gyara ɗakin da ya tarar an yi sai kamshun turaren wuta da Room freshener yake,ga sanyi AC da yake ratsa ɗakin sai yana yin yy wani daban, girgiza kanshi ya dan yi, tare da taɓe baki, gaban mirror ya nufa, yana daura idanunshi kan mirrorn yaga galmawar abu, haɗe ranshi yy sosai, tare da daukar cum ya taje kanshi, direct gaban wardrobe ya nufa, Tan Brown Jallabiya ya fitar, tare da bude wani dan ƙofa ya shiga.
bai jima ba ya fito sanye da Jallabiyar da tayo masifar lafewa a jikinshi ta mishi kyau sosai, sai ta ƙara fitar da shi a matsayin Balarabe sosai.


turarenshi na Huge Boss ya fesa kadan ba yarda zai hau mishi kao ba, dan kanshi ciwo yake mishi sosai, kai tsaye kan makeken royal bed dinshi ya haye, yana fesar da numfashi, tafin hannunshi akan goshinshi yana lumshe ido tare da karanto Addu'ar nemawa kai sauƙi.


haka har barci ya daukeshi.bayan kwanciyarshi da minutes kaɗan , Sadiyyerh ta shigo cikin bedroom din, kallonshi ta ringa yi, da murmushi kan fuskarta, ta jima tsaye a gurin kafin ta hau kan bed din.
bata kuma fi yan tsurarun mintoci ba ta fita .
wata katuwar baƙar macijiya ce ta shigo cikin bedroom din, jikinta sai sarƙi yake, yana wani mummurɗewa alamar ƙosasshiyar macijiya ce, gata da tsawo sosai, sulalawa ta shiga yi har ta ƙarasa gurin bed din da Yaa Shehi yake kwance.


bed din ta haye, tare da fara wani nannada a kan blanket din da ya rufa, har tayi nasarar shiga cikin blanket din, tun daga ƙafafunshi ta fara nanmaɗa har ta zo kan kirjinshi, tada kanta tayi sama tare da fasa kai tana kallonshi da jajayen idanunta, harshenta ta zazzalo , tana mishi wani irin kallo, kwanciya tayi a kan wuyanshi , tare da daura kanta akan fuskarshi, harshenta ta fiddo tare da lasar masa fuska.


Cikin natsuwa bakinshi dauka da Addu'a ya fara bude idanunshi, cikin second daya ɓat Macijiyar ta ɓace,numfashi Yaa Shehi ya sauke, tare da kai idanunshi kan Agogon da take kallon bed din, 3:30
ya gani, A hankali ya miƙe daga in da yake kwance, yana jin gaba daya jikinshi ya saki, miƙewa yy , tare da zura bedroom slippers dinshi ya miƙe zuwa bathroom, wanka yy da ruwa mai dan sanyi , ko da ya fito shiryawa yy cikin Captan Jallabiya yasa fara, Alƙyabba Baƙa ya daura akan Jallabiyar, bayan ya daura rawaninshi , yasa Gray Joaquin Italian Half Shoe black colour,ya fesa turarenshi na Huge Boss, Yaaa Subhanallah yy wani irin sahihin kyau, wanda bb Algus a ciki, ya firo half Case dinshi ziryan , tafiya ya fara yana daura Agogon Rolex a tsintsiyar hannunshi, in da ya bar Sadiyyerh nan ya sameta, yy mamakin rashin tashinta har lokacin, matsawa yy a hankali cikin cool voice dinshi yace "Sadiyyerh..!", wata Murya ce ta Amsa, fuskarshi ya haɗe kamar bai taɓa dariya ba, cikin wata kamillaliyar murya yace "Sadiyyerh ko Halimatus-sadiyyerh!.", miƙa tayi, kafin tace "Haleematus-sadiyyerh.!" ƙara dai-daita Alƙyabbar jikinshi yy kafim yace "Sadiyyerh nake bukata", ya fada yana harɗe hannayenshi duka biyun a ƙirjinshi, bude blue din Eyes dinta tayi , da suka ciks da Kwalla cikim wani yana yi na A tausayawa Rayuwa tace "Dan mai, Haleematus-sadiyyerh da Sadiyyerh duk daya ne", wani hatsabibin kallo ya watsa mata .


har yy tafiya daya biyu, tace "Nima fa Matarka ce , dan mai zaka ringa min haka ?, kasan nasan cewa ka san haƙƙin Aure , ka kuma san Haƙƙin Mata, dan mai kake tauyemin haƙƙi, kamar yarda take matarka nima ita ce, Haba Yaa Shehi dan mai zaka ringa raba daya biyu", juyowa yy tare da tattara gaba daya hankalinshi a garenta, wani kallo ya mata, kafin ya juya, cikin dan sauti yace "Sadiyyerh.!", ya fada yana kaɗa mata yatsar hannunshi.
Murmushi tayi kafin tace "kai ne rayuwata, na tabbatar nima kana so na, na tabbata Haleematus-Sadiyyerh ita ce Zaɓinka ba Sadiyyerh ba", ta fada tana ficewa.


cikin natsuwa Umma Jakadiya ta fara tashinta daga Barci mai nauyin da ya dauketa, "Sadiyyerh!, Sadiyyerh!!", ta fada a hankali, cikin natsuwar da Yaa Shehi ya koyar da ita ta fara bude gold Eyes dinta, tsaye ta ga Umma Jakadiya da Pray mat a hannunta da alama Masallaci zata tafi, dan lokacin Asr ya gabato ss.


kallon mai yake damunki ta mata, marairaice fuskarta tayi, zama Umma Jakadiya tayi, tare da dan sanya hannunta a wuyanta, karo na farko Tausayin Uwa zuwa ga Gudanjin Ɗanta ya kama Umma Jakadiya, "mai yake damunki ?", tsintar kanta tayi cikin wani yanayi na rashin sabo, dan kwata-kwata bata saba da Umma Jakadiya ba duk kuwa da cewar Mahaifiyarta ce ita ta haifeta da cikinta , Amma bata saba da ita ba, tafi sabawa da Ayyana ko Yaa Shehi sai su Zayn dasu Amah, amma shaƙuwar nan ta Ɗa da Uwa bb ita ss a tsskaninsu.


Dan Umma na da matuƙar kunya musamman ma akan Sadiyyerh bata bari su zauna inuwa daya, ko dan kasantuwarta na fulani shi yasa bata yarda Al-adarsu ba na kunya, shiru tayi bata cewa Umma Jakadiyar komai ba.
ganin dai ba zata yi mgn ba, yasa ta miƙe , sai da ta kusa fita kafin tace "Lokacin Asr ya Gabato, ki tashu kiyi Sallah , in kin gama ki fara preparation na Abun buɗa baki", jinjina kai tayi, Umma Jakadiya kuwa kai tsaye ta fice in da Ayyana take jiranta.


Bayan idar da Sallah Asr ta fito palo, anan ta tarar da su Amah suna kallon TV inda suke kallon Tafseerin Yaa Shehi, da sauri shige kitchen , dan gani take kamar zai fito ta TV'n ya kamata .


tana shiga suna biyo bayanta, sai surutu suke zuba mata, kallonsu tayi, tare da sanya hanny a haɓɓarta, ita an ce mata suna Azumi kuma kwata-kwata bata ga Yaushin mai Azumi a tattare da su ba , cikin sanyi tace "Anya baku sha ruwa ba ?", da sauri Amaturrahman tace "Anty Amatul-Azeez ce ta shiga toilet da Ummy bata nan ta sha ruwa" da sauri tace "itama ta sha ", girgiza kai tayi tana yar dariya dan tasan zasu rina, ba zai yiyu suna Azumi amma suke haka ba, Azumin da har babba yana shan jiki Amma su sumul.

Arish ta diɓo musu da dan yawa, tare da basu ƙananan wuƙaƙe da tasan ba zasu yanke da su ba, tare da ƙara gargaɗarsu, ruwa ta zuba a roba mai dan faɗi ta ajiye musu, cikim natsuwa suka fara firar Arish din.
ita kuma gaban gas ta matsa, ruwan zafi ta daura akan gas din, kafin ta matsa gurin Katon Fridge , budewa tayi, fruits ne kala-kala suka bayyana, Abarba ta dauka a ciki.


gaban sink ta matsa, wanketa tayi tas, tare da daurata kan wani tray, fereta tayi, bayan ta gama ta dan yayyankata , blander ta fitar daga cikin drawer kitchen din, a socket ta jona, tare da zuba Abarbar a ciki,kunnawa tayi ta fara blending din Abarbar.
sai da ta niƙu sosai, kafin ta kashe.
Arariya ta sanya ta tace dusar da take ciki, bayan ta gama, ta dauko sugar ta zuba , ta sanya Flavour da dan ruwa kaɗan, kafin ta sanya cikin fridge , lokacin da da gama, ruwanta na ta tausa.


garin kunun Tsamiyya ta zuba da tsamiya, tare da dama lafiyayyen kunun tsamiyya da ya ji tsamiyya yy kyau , cikin babban flask ta sanya.
farin wake ta dibo cikin babban baho, ruwan zafi ta zuba mishi, cikin minutes kadan ,bayanshi ya tattashi, ruwan sanyi ta sheƙa tare da fara saɓule mishi ɓawon, bayan ta gama ta sanya mishi, Attarugu Albasa, Tattasai ta markaɗashi shima, bayan ya markaɗu ta juyeshi cikin madaidaicin roba, mai

3 Comments On ARMAN MALEEK
avatar
batula-yahaya

1 year ago

Reply

08139693951

avatar
daiy

1 year ago

Reply

Replying to batula-yahaya

Me yasa kika ajjiye nambarki kuma

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to daiy

Thanks for tuni

Please Login or Register in order to submit comment