Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dusashe.yana tsaki yace"kindamu mutane da uban raki ragguwa dake kawai. saiki Ida wankan kokuma ki kwana aciki"nidai tunda nagasa Gurin hutuna kekika sani...bejira cewartaba yabar toilet d'in.saida Tasha kuka sosai tukum"tayi wanka tana mishi Allah ya isah...lokacin data fito haryama kwanta.da d'ingishi takeyin komai sbd haryanzun Gurin azabar zafi yakemata..kayan bacci tasaka ta kwanta gefensa...

Washe gari da kuka ta farka sbd jin Jamil samanta"Yana tumur musarta.tana k'ok'arin turesa"amma tamkar zugashi takeyi.cikin buk'atuwa yace"ina dg cikin maza masu buk'ata Koda yaushe"inma zaki zama jaruma gara kizama wlh.nidai banida ra'ayin Mata 2 "Kuma ni ba mazinaci bane.sbd haka kullum sainayi sa 4 "ak'aramin takadiri..meyasa baka sanarmun ba tuni?dariyar rainin hankali yayi kafin yace"ainazata Zaki jure ne sbd naganki lashi money ce ke....rokarsa tafarayi sbd zafin datakeji"Amma yamata banza saida yabiya bukatarsa.saigashi har suma Saida tayi.bayan yataimaka Mata ta farka yace"kishirya na dare wlh..Yana fad'in hakan ya wuce toilet.

Tana kuka ta Kira hjy rabi"ko gaisawa basuyiba tafasaki kuka"hjy rabi tace" lfiyarki ?mama wlh Jamil mugune azzalimi! subahanallahi wani abu yamiki ne?banason hakafa ,farawa da ita Zaki Fara kamun k'orafi"cikin kuka tasanarmata. Tsaki mama rabi tayi had'e da cewa tobasai ki nemi maganiba ,kikuma gasa kanki"dama tunda andurka miki kayan mata dole ki ji ajikinki.kibi komai ahankali banason rashin hakuri"tunda ba wani abu yamikiba.ki kula kinjiko?duk yadda zakiyi ki had'a dubu dari 5 abiya bashin damukaci namiki siyayya"to kawai khairat tace takashe wayar sbd haushi.da k'yar tasamu tayi wanka ta kwanta bayan tayi sallah.sai Gurin 9:30 yatasheta tayi break fast ankawo dg gidansu Jamil din.
Bayan sun gama break"yadubeta yace"mekike buk'ata ne?inaso kabani kud'i Zan biya kud'in d'inkuna na na biki"bece komaiba"yawuce d'akinsa"bbu jumawa yafito da jaka me uban kud'i"ya ajiye gabanta had'e da cewa tad'ibi konawa take buk'ata.dubu dari biyar ta d'auka "kafin yace"zan wuce office ni"kallonsa tayi tana yatsina fuska tace" amma baka d'auki hutubane?murmushi yyi kafin yace mu aikinmu ba'a d'aukar hutu"kigodewa Allah daban d'auki hutunba"da aknki zai k'are.uffan batace mishiba yafice abinsa...

*Bayan wata 1*

Rayuwar khairat agidan Jamil"komai na more rayuwa akwai"ta watsa sutura takece raini ta shiga motar datakeso"saidai tayi rama sai uban haske da dayi"jarabar Jamil kuwa har yanzun takasa sabawa"sannan baya Bata wata kulawa"inyafita tun 9na safe bedawo sai10 nadare"zuwa 12 nadare. zaifara tumurmusarta sai yadda hali yabada zai k'yaleta.
Hakan nadamunta dg ita har hjy rabi"sannan gashi tafara rashin lfy ta lura kamar cikine da ita...

Zaune suke a dining area suna break fast"tafara kwara amai"wani mugun kallo Jamil yabita dashi"kafin yace"kije ki wanke jikinki muje asibiti inma cikine cireshi za'a yi sbd banshirya haihuwa yanzunba akan me?dg zuwa sai ciki"wato nagane kina bak'in ciki na huta da jikinki ko?to wlh summa tallahi ciresa za'a yi indai shine....โœ๏ธ


Nagaji wlh Kuma banajin dad'i..๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa




๐Ÿ…ฟ๏ธ 41&42


......Abinda bazai tab'a yuyuwa ba kenan! khairat ta fad'a ahasale tana jifansa da wani irin kallo.kafin tace"nikaina banida burin Tara yara da yawa"atsarina yara 3 zanyi suma sbd mahaifiyata naso tunda nikad'ai iyayena suka mallaka.kaga kuwa bbu maganar zubar da ciki indai shine.
Mahaifiyata burinta taga d'ana ko y'ata....kingama tatsuniyar?"yafad'a Yana tashi tsaye yatunkarota"cikin b'acin rai yace"mahaifiyarki bata Isa tasani ko hanani abinda naga damaba.ayanzun ta k'arfi zamuje asibiti inhar shine azubar dashi "sbd bana buk'atar sa.inkin Isa ki hana faruwar hakan"
fashewa da kuka khairat tayi"tace wlh bantab'a zaton haka kake da mugun haliba!dabazan aurekaba"hhhhhhhh bakiga komaiba a halina sai anan gaba"natabbata saikinyi nadamar datafi haka wlh.yana fad'in hakan yafinciki hannunta suka shige bedroom d'inta.da tsiya yasata ta wanke jikinta "tasaka mayafi suka nufi asibiti...

Gwajin farko doctor yatabbat tanada ciki na sati 3"Jamil yace za'a iya zubar dashi doctor?

Doctor yace"subahanallahi muba ma zubar da ciki anan"sannan Yana a sperm d'insa bezama jiniba"wasu k'wayoyi zatasha shikenan zai fita....uffan kharat bataceba tana sauraronsu har Dr yagama bayaninsa.jamil yadubeta yace".tashi muje"batace komai ba tabishi suka fice"a reception yace ta zauna ta jirashi"hakan kuwa yayiwa khairat dad'i.yana b'acewa ganinta da sauri ta tashi ta fice...

Cikin sa'a tasami adaidaita "tasanar mishi anguwar su bayan tashiga.
Bayan ta sauka tasallameshi ta shiga cikin gida.
Hjy rabi da abban kharat na tsaye da alama rakkiya ta mishi zai fita "saiga khairat kamar anjehota"tasaki kuka had'e da fad'awa jikin mama tace wlh nagama Zama da jamil.baya Sona sai azabatar Dani yakeyi"yanzunma gudowa nayi dg asibiti yasaka azubar min da ciki na sati 3....Inna lillahi wa inna ilaihir raju'un! Hjy rabi da abban suka fad'a atare.abba cikin b'acin rai yace"dama ni kwata kwata yaron nan be kwantamunba.kece kika nace rabi sbd son abin duniya naki.to ga abinda yasaka mana dashi.ke kad'ai muka mallaka"zamuso muga y'a'yan ki"sbd haka saidai in kurabu akan azubba cikin nan wlh.abba yafad'a cikin b'acin rai.hjy rabi k'asa cewa komai tayi sbd jikinta yayi mugun sanyi.khairai kuwa kuka taitayi.abba yaja tsaki had'e da cewa Nina fita ko yazo karki bishi sai yayi mgn Dani tukum.bejira cewar suba yafice dg gida...

Jikin hjy rabi asansaye tace wa khairat ta wuce ciki ta kwanta "in kuluwa Mai aiki tagama aikace aikace zata yimata abun marmari...

Jamil kuwa lokacin dayaga bega kharat ba"ransa yabashi guduwa tayi"hakan yasa yatura mata text message kamar haka....
*wlh inma guduwa kikayi zubardashi bbu fashi "Kuma agabansu su iyayen naki zanmiki dukan dazai zube.kafin nabaki saki 3.banza wawiya y'ar gidan matsiyata masu kwad'ayi*...

Da misalin k'arfe 2:30 na rana"khairat na zaune kan kujera tana cin alalan wake "tajawo wayarta da nufin ta shiga what's app"taci Karo da text message d'in Jamil...wasu hawaye masu zafi suka wanke Mata fuska.afili tace iya sanina Jamil banmaka komaiba arayuwa !Amma zaka sakamun da haka harda iyayena.kai tir da auren me kud'i indai haka yake.natabba inyaya mahmod ne bazaimun hakaba.tunda na auri Jamil banyi wani farinciki ba sai nasamun dukiya..kewai lfy kike surutu ke d'aya?cewar hjy rabi dake k'ok'arin zama kan kujera.cikin kuka khairat tace"Jamil ne yaturo sak'o nacin mutunci da zagi hardaku.... sbd yana d'an iska!me yace to?karantawa mata message d'in tayi.hjy rabi tasaki salati tana cewa anyi matsiyacin yaro...hmmm komenene mama bakece kikajaba"Ina rayuwa da hariki tunda akayi auren nan banji dad'i da kwanciyar hankali ba.na tabbatar inda Yaya mahmod ne bazaimun hakaba...gaba d'aya sbd kunya kasa cewa komai hjy rabi tayi.saima ta fad'a tunanin abinda suka aikawata y'ar uwarta nacin fuska.yanzun ta tabbatar in hjy hakeema taji saitamusu dariya.sbd rabanta da hjy hakimah kusan wata d'aya kenan.ko biki batazoba da gidan khairat duk batajeba.

Ajiye alalan tayi ta tashi ta wuce d'akin mama tasaki kukan bak'in ciki.

*Maharkurci mawadaci*

Zaune Khadija take agefen katifarsu"Yaya mahmod yayi matashin kai da cinyarta"idanunsa alumshe da alama bacci yad'aukesa.sbd Khadija takira sunanshi sau2 taji shiru.
Tunani takeyi aranta"jiyafa mlm yagama yiwa Yaya Mahmoud saukar alk'ur'ani Mai girma da rubucemishi shi"Yana wankewa da zamzam da ganyen magarya abashi yasha"yakuma shafawa idanunsa...
Yaya mahmod kuwa baccin daya jashi acikin 5 minit"yayi mafarki gashinan shida Khadija acikin wani lambu"suna sanye da fararen Kaya ajikinsu.agefensu kuma yara ne 3"maza 2 mace 1suna zagaye dasu.yadubi Khadija yace alhmdllh my khady duk Ina ganinku da idanunawa na....hakan tsab acikin kunnan Khadija da sauri ta dubesa taga still idonsa arufe bakinsa na motsi...zumbur yatashi zaune Yana k'arewa d'akin kallo Yana murza idanunsa sa.
Khadija ta dubesa cike da mamaki da al'ajabi tace....

B'angaren kharat kuwa da misalin k'arfe 8:30 na dare Jamil yayi parking akofar gidan su"bbu neman izini yatura kansa acikin get d'in gidan.get man bece komaiba sbd yasan shine mijin khairat.

Awaiting parlour yashiga bbu ko sallama"fuskarsa ahad'e.cike da mamaki Abba da mama rabi kebinsa da kallo"Rai b'ace Abba yace"kaiiiiiiii!lfy zaka shigo Mana tamkar gidanka bbu ko sallama sbd jahilci kome?
Cikin isgili yace duk yadda kazata to kad'auka hakane.ina y'arku take?"nazo ne da kaina na zubar da cikin agabanku nakuma sallameta.kafin taga baya tasami wani Mai kud'i ta aura kobbu komai nasan namaida ita K'aramar bazawara"Kuma ke uwarta bakin samu kud'in dakike kiranta ta waya ta aikomiki dasuba.

Cikin fad'uwar gaba hjy rabi tace"sharri zakamun Kai d'an iska ammaka Rana kayiwa mutane dare...karki koma zagina"agidana inada CTV camera" komai da komai Ina gani... sannan....fitarmun dg gida kafin ranka yab'aci.abba yafad'a cikin fushi"sbd Jamil yakaishi mak'ura.zanfita Amma saina zubar da cikina dake jikin y'arku...Yana fad'in hakan yayi k'ok'arin shiga wani d'aki.hakan yasa Abba mikewa. Tsaye yanamishi tsawa "besaurareshi ba...da sauri mama ta fito ta k'walawa Mai gadi kira.aikuwa asukwane yayo iso da sandarsa a hannu"alokacin Kuma kharat na d'aki tana bacci taji Jamil ya wanketa da wani gigitaccen mari"tasaki k'ara arud'e ta farka taganshi agabanta...adedenan Abba yashigo d'akin Yana cewa"Kai wane irin matsiyacin yaro ne Wai?ka Isa kashigo mun gida kagayan mgn kadoki y'ata harka fita lfy bazai yuyuba.koda kaganni a dattijo lokacin kuruciyata banajin mgn.abba na fad'in hakan ya fisgo hannun Jamil ya wankeshi da Mari Mai Rai da lafiya.afusace Jamil yad'ago da nufin yacakumi Abba "megadi yabuga mishi sanda atsakar baya"yasaki k'arar azaba.abba najan tsaki yace fitomun dashi anan parlour.dole police suka mashi"Banga wanda ya Isa yazo har gidana yacimun zarafi nida iyalina.yana fad'in hakan suka fito parlour baki dayansu.mai gadi yasaka rawaninsa yad'aure wa Jamil hannuwa.abba yakira police yamusu bayani atak'aice"kafin yadubi Mai gadi yace"jashi ku tsaya a bakin get.sai huci Jamil keyi sbd yatsorata betab'a zaton haka zai faruba Aida ta lalama yazomusu "bayan yazubar da cikin saiya saketa.jansa yyi har bakin get.

Kharat na gefe na kukan nadamar sanin Jamil"yanzun da babanta ba jarumi bane"Jamil zai iya dukansa kenan?

Abba yadubi mama cikin b'acin rai yace"rabi duk abinda yaron nan yafad'a nasan zaki aikata"sbd nasan halin ki nason abin duniya"ga abinda yakaiku.kinzubar Mana da mutunci da k'ima a idon yaro akan mugun kwad'ayinki"bbu nasihar dabanmiki ba akan kibari ta auri mahmod "yaron y'ar uwarki"inada yak'inin ko bayan ranmu zai kula da ita.amma saikikace ai bayada lafiya bazata aureshiba.haka Allah yak'addara saita aure matsiyacin yaron nan.aigashi nan abinda yabiyo baya.inzama ishara gareki ruwanki! inkuma zaki d'ora dg inda kika tsaya damuwarki...iya nan yatsaya yaji jiniyar motar police hakan yasa yafita waje..

Jikin hjy rabi yyi sanyi"gaba d'aya nadama da Dana sanice aranta.ta dubi kharat saikuka takeyi"cike da tausayawa tace"kiyi hakuri khairat komai yafaru nice silar komai.uffan kharat batace ba ta nufi d'aki da gudu.

Abakin get kuwa saida"Jamil yarubutawa kharat sakinta sannan aka wuce dashi police station.akan da safe Abba zaizo.bayan yasanar musu abinda Jamil yazo yamusu harda dukan kharat dason b'arar Mata da cikin sati 3.tun anan suka bawa Jamil rashin gsky sbd yataka doka.na zuwa har gidan mutum Kuma surikinsa yayi wannan rashin mutuncin.hakan yasa suka tafi dashi station...Da zumar da safe Abba zaije police station azuba mgn..

Cikin Isa alh mudi yafito dg cikin motarsa da aka bud'e mishi yafito"Yana wani baza malun malun..alh Ayuba yabiyo bayansa da sauran yaransa zasu shiga wani keb'antaccen guri da alama meeting zasuji".bayan shigarsu ibbi ma driver nashi yayi parking"ahankali yabud'e k'ofar motar" Yana zaune atsakkiyar y'an matansa su biyu(karuwai)yawanku cikin shigar k'ananun Kaya"yadad'e da eye glass black"Yana wani basarwa tamkar mace yafito yabar y'an matan acikin motar"

Abokansa su 2 dasuke tare dashi sbd abin hannunsa"suka biyoshi suna wasashi da kod'ashi had'e da fasa mishi Kai"suka nufi gurin taron...alh mudi na tsaye Yana brocal d'in turancinsa"Yana ta sakar musu k'arya da musu alk'awarirrika zaiyi kaza da kaza...yaji tamkar anwatsa mishi yaji a ido.da sauri yasaka hannunsa Yana murzawa"

Shiru yyi sbd ganin duhu duhu a idonsa.ihu yasaki had'e da cewa meyake faruwa jama'a duhu nake gani?"

arikice alh Ayuba yadubesa Yana k'ok'arin mgn yaji abinda alh mudi yaji a idanunsa....ihu yasaki Yana murza idanunsa..acikin wasu mintina Gurin yakaure da hayaniyar kace nace"gaba d'aya yaran alh mudi sunyi k'ok'arin sanin meyafaru dasu su duka duk sunzube akan Basu gani.hankali tashe ibbi yanufi securities d'in gurin yasaka suka tsaida hayaniyar da akeyi awajan.

Alh Ayuba nata zunduma ihu Yana Kiran ibbi"dacewa wlh baya ganin kumai.alh mudi kuwa tsabar tashin hankali suma yayi.hakan yasa akayi asibiti dasu.anan Kuma Nura yasami labarin komai"yyi vedio yyi rubutu bayan yayiwa wasu da abun suka faru agabansu tambayayi..saidai Kuma hankalinsana Gurin abokinsa.yana tunanin inhar mahmod ya warke to tabbas asiri kenan sukayimishi...da wannan tunanin yashige mota yanufi gidan mlm na Allah.

Khadija ta dubesa cike da mamaki da al'ajabi tace"....โœ๏ธ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa

Hjy rahama bichi banida bakin Miki godiya sbd kince dan Allah kikayi nagode k'warai da karamcinki agareni๐Ÿ‘๐Ÿ’”๐Ÿฅฐ๐Ÿ™๐Ÿป Allah yabar mutum da masoyinsa Ina alfahari dake acikin fans nawa.wannan page nakine kyauta sbd ke akayisa.๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ My fans kugodemata da fatan alkhairi



๐Ÿ…ฟ๏ธ43&44


Tace"Yaya mafarki nake ko gaske?in idanuna basumin karyaba "ka warke kana gani ko?"wani tattausan murmushi yasaki yana kallonta yace Ina ganinki my khady na.yafada Yana d'aga hannunsa sa
ma Yana yiwa Allah godiya.... amamakinsa saiyaga Khadija ta zube k'asa ta kalli gabas" tayi sujjada tana godewa Allah"Yana zaune Yana kallon ta cikin so da tsantsar k'aunarta.mikewa tsaye tayi ta d'aga hannuwanta sama tace"
*Alhmdllh bi ni'imatil lahi tamatis salihati*
Yah Allah ka k'ara tsaremun Yayana...wani farin ciki da son Khadija yaya mahmod yaji ya nunku aransa.tashi tsaye yyi ya rungumota ta baya"ya aza kansa akafad'arta"yyinda yasaka hannuwansa yazage cikinta dasu"cikin wata muryar dabatasanshi da itaba yace"my sweet khady ILOVE U so much.. yafad'a Yana sinsinar wuyanta zuwa baby face nata.wani yarrrrrrr!taji ajikinta yayinda k'asan ranta take mamakin yau yafurta mata kalmar yanasonta"kodai sbd tazauna dashine yakesonta?my khady nakamu da sonkine ranar da tsawar ruwan sama ta tsoratamun ke kika fad'omin ajiki tun aranar"yafad'a tamkar yasan metake tunani aranta"sake matseta yayi ajikinsa cikin cool voice yace"say something pls!banason shirunki my khady sonake yanzun muje gida mubasu surprise ko?ummm to cikani nasaka hijab nawa sai muje"cikin kwaikwayon muryarta yace"um um saikin fad'a mun kema kina Sona ko haryanxun bakya Sona? murmushi tayi tana rufe fuskarta da tafin hannunta.juyowa yyi da ita gabansa yanata kallonta.wani tausayinta yakamashi"dukda abaya becika yawan ganinta bbu hijabi ko bbu mayafi"amma kallo d'aya yamata yasan tayi Rama sosai"Kuma duk yasan sbd wahalar kula dashine.my khadi kibude idanunki Mana"inma bakya Sona ni Ina sonki.yakamata ki gane hakan ta nuna tsantsar kishinki danakeyi"auwal shine mutum na farko Dana Fara kishinsa araina Dana ganku atare...

Namishi warning akan muddin ba mgn bama. ko kallonki yakomayi"zancire saninsa amatsayin muna makwabtaka saiya k'are rayuwarsa a freezing...hakan yasa inya ganki baya Miki mgn saima yad'auke kansa kamar yadda kika fad'a. Tahir dukda ummi zai aura Abba yabashi ita akan dukan danamishi akanki.haryanzun Khadija Inna ganshi inajin kishinsa"dan Allah Khadija inada zafin kishi sosai kikiyaye abinda zaidinga tadominshi kinji ko?"
Ahankali tace"ilove u too!sake matseta yayi ajikinsa Yana murmushi yace"Kinga yau zancika alk'awarin mu nazan baki ajiyar baby ko?

"shiru kawai tayi kanta akan kirjinsa"hannuwanta ta zagaje abayansa"sunajin wani irin farin ciki"my khady kunyar nan taki tayi yawa d'ago kanki ki kalleni pls"tana murmushi ta dag'o kanta idanunta arufe"fuskarsu yahad'e da Karan hancinsu Yana gogamata anata hancin.kafin yahad'e bakinsu guri d'aya"bata mishi musuba tabarshi"Yana kissing nata sosai"bata auneba taji yayi sama da ita sun zube akan katifarsu"yamirgino yadawo samanta Yana kissing nata besaki bakinta ba.gaba d'aya yafara yamutsarta cikin wani shauk'i na farin ciki da k'aunar juna"yyinda khady ke atsorace Amma Bata mishi musuba sbd tasan beson haka.yana k'ok'arin cire mata rigar atamfar dake jikinta"yaji sallamar nura Yana musu knocking.da sauri yad'agata Yana gyara rigar jikinsa"yyinda idanunsa harsun sauya kala ,yanufi k'ofar net sbd yazare sakatar da Khadija tasaka.

Khadija kuwa hijab nata tayi saurin d'auka ta saka.

Yaya mahmod na bud'e k'ofar sukayi ido hudu da nura"my man Allah yasa abinda nake zato gsky ne? murmushi Yaya mahmod yasaki yafad'a jikin Nura Yana cewa" tabbas Allah baya bacci Kuma baya zalinci abokina"
Nura yace"alhmdllh mungodewa Allah zancen danake maka yanzun su alh mudi da Ayuba sun makance.yafada Yana sakin Yaya mahmod had'e da kora mishi bayanin komai da komai...Khadija tace Alhmdllh tun anan duniya saisunga k'arshensu.sai asannan nura yalura da Khadija Yana murmushi yace"congratulations Mrs mahmod"naga bakinki yak'i rufuwa fa sbd farin ciki.yaya mahmod na dariya yace"to yasan ranka ne? Party ma zata had'amun ko my khady?tana murmushi tace"eh"

Nura yace"kaga banasan wani aja zance gobe kazo office Dole mubuga jarida asan kosu suwaye su.yaya mahmod na k'ok'arin mgn mlm yayi sallama.fuska asake yashigo d'akin Yana cewa alhmdllh mahmod kasami lfy"Yaya mahmod yace"wlh kuwa mlm! nagode k'warai sbd Kaine sanadi..mlm na murmushi yace madallah yanzun zaku tafi gidan kosai gobe?
Khadija tayi saurin cewa yanzun zamu tafi mlm.nura na dariya yace mlm madam bataso sumayi la'asar anan.mlm na murmushi yace"bbu damuwa zanzo gidan insha Allah.

Atare suka fito bayan sunyiwa Inna yelwa sallama"sukabar komai ad'akin da nufin in Kamal yazo zai daukarmusu.motar Nura suka shiga"back sit khadija ta nufa ta shiga "Yaya mahmod nak'ok'arin shiga back sit d'in"nura yadakatar dashi da cewa kaga malam guduwa zatayine dabazaka iya Zama front sit ba?"kashe mishi ido 1 Yaya mahmod yayi had'e da cewa ai banaso nayi nesa da farin cikina....itada khadija kunya dukta kamata batace dai komaiba.nura na dariya yace"d'an iska kawai.shiga yyi Yana cewa y'an iska 2 dai...bayan sun hau kan titi nura yace bazai yuyuba wlh kumaidani driver naku gsky"Yaya mahmod na murmushi ya aza hannunsa akan na khadija Yana murzawa yace"kaima saikazo kayi wata budurwar tunda taka mahaifinta yamata auren gida.hmmmm !kaidai bari abokina wlh"hakan nan nake zaune bbu wata budurwa danake da ita"masu kawo kansu Kuma basuminba. Ga ma yarinyar danaga tayi hankalin nan "inaso namata mgn wlh inajin nauyi...tsaki Yaya mahmod yaja yatab'e baki had'e da cewa Banga macen data Isa naji nauyin mata mgn ba wlh.nura na dariya yace"Fadi gsky dai mlm....Yaya mahmod yace"wacece ita?"
Wlh zainab d'in gidanku ce abokina kashigar dani koke Khadija kimun campaign pls....dariya sosai Yaya mahmod yakece da ita.kafin yace Wai zainab d'in ce kemaka kwarjini?"to kad'auka kasameta insha Allah"Kuma wlh Dole ka girmamani indai tazama taka.nura na dariya yace"to shikenan babban yaya.sai asannan Khadija tayi dariya.my khady dariyar me kike Mana nida abokina?um um nidai badaku nakeba"kansa yamatsa kusada kunnanta Murya can k'asa yace"zakiyi dariya Mai dalili anjima yarinya...ehemmmm!bafa kukad'ai bane"nura yafad'a Yana horn "baba Mai gadi yabud'e get suka shiga cikin gidan..atare suka fito dg cikin motar"bilkisu take k'ok'arin shiga part d'insu hjy ta hangosu"kallon Yaya mahmoud tayi taga Yana tafiya batare da anrikeshiba....yeeeeeeeeee!wlh Yaya mahmod idonsa yabud'e"tafad'a cikin ihu"Yaya mahmod na murmushi yace"auta badai hankaliba naso ace hjy ta tafara jin labarin na warke.nura yace "ai yanzun kowama yaji...kafin yarufe Baki saiga hafsat ,ummi,Maryam,zee duk sunfito da gudu dasu salim"hjy da anty suka fito suma sbd su tabbar da maganar bilkisu... fad'awa jikin Khadija da Yaya mahmod sukayi.suna ihun farin ciki.yaya nura yarungume hannayensa akirji yanata kallon su"musammun ma zee dako d'ankwali bbu akanta.duk inda tayi idonsa akanta"Yaya mahmod na murmushi yace"my khady pls kisaka su cikani karsu kayar Miki Dani abarki da wata jinyar.gaba dayansu murmushi suka yi sbd mamakin kalaman sa"dan sunsan abaya bbu yaron daya Isa ko dariyarsa yagani...sakinsa sukayi ya wuce wurinsu hjy da anty.yayinda su ummi da Maryam suka lura da nura"atare sukace Yaya Nura Ina wuni?"sai asannan zee ta juyo da nufin tagaidashi itama. taga gaba d'aya yamaida attention d'in sa akanta..kunya sosai taji , musammun da bbu d'an kwali akanta"Ina wuni Yaya Nura? tafad'a tana k'ok'arin barin wurin sbd ganinsu ummi sunbi bayan Khadija.
Hjy zainab manyan gari"ainazata bakima sanniba"kanta ak'asa tace"yaza'ayi nace bansan babban aminin Yayana ba.hakane Kam"yanzun kinaso nima nazama yayanki?kanta ak'asa tace"eh"to gashi kisamun number ki ko"yafad'a Yana mik'o Mata wayarsa"ta karb'a tasaka mishi"d'agowa tayi tana k'ok'arin mik'a mishi wayar suka had'a ido"cikin jin kunya ta kawar da kanta"karb'a yyi Yana cewa muje ciki to"da gudu ta juya ta barshi anan Gurin....shiru kawai yyi Yana tunanin meye ma'anar gudunta to?


Saman motarsa yahau yafad'a tunani...

Yaya mahmod kuwa hjy bbu kunya ta rungumesa"cike da alkunya anty tace"alhmdllh mahmod idanuwa sun bud'e Allah yakyauta gaba"Yana sakin hjy yace ameen anty"Ina khalifa?tana murmushi tace"bacci yakeyi dg hakan ta juya ta koma ciki... adedenan inno da mama jummai suka iso sbd bilkisu take suma da gudu tasanar musu..suna gaisawa dasu inno Khadija dasu ummi suka iso gurin.hjy na murmushi ta dubi Khadija tace"tace Khadija Ina tayaki murna mijinki yasami lfy"cike da kunya had'e da mamakinta Khadija tayi murmushi had'e da cewa nagode hjy.inno ce tace"mushiga cikin parlourn Mana antsaya haka atsaye ai bbu dad'i.

Juyowa Yaya mahmod yayi yadubi Khadija dake tsakkiyar su ummi"bbu kunya yace"zomuje my khady! yafad'a Yana mik'o Mata hannunsa.su ummi sukayi murmushi"su hjy ma da mama jummai murmushin sukayi suna shiga ciki.hakan yasa Khadija matsowa kusada dashi"cike da shagwaba tace"shine saikayita yin abinda zanji kunya"hannunta yakama Yana cewa ba yanzun zakiji kunyarba sai zuwa gobe tukum"muje ciki.ajere suka shiga" duk wasu na zaune a kan kujera"kan 2 seeter suka zauna.hjy bakinta yak'i rufuwa"ta dubi ummi da Maryam tace maza kudauki key kuje kugyara mishi d'akinsa. kafin suci abinci"naga 3:30 pm tayi sai suyi sallar la'asar..cikin zumudi suka tashi suka fice"yyinda hafsat hankalinta nakan waya tana chat da gwaninta sai smile takeyi"can ta d'ago kanta suka had'a ido da hjy.cikin jin kunya tayi murmushi"hjy tace nasan kinma sanarwa Yusuf ko?kan hafsat ak'asa tace"eh yace gobe zai iso insha ALLAH.hjy tace to ALLAH yakawoshi lfy"tashi kije dining area ki hadomusu abinci"ko can zakujene?hjy ta fad'a tana kallon Yaya mahmoud tana tashi sbd tabarsu su sake.

Yaya mahmod yace" eh hjy"

Su mama jummai suma tashi sukayi suka fita"parlourn yarage dg ita sai Yaya mahmod.hannunta yakama Yana mik'ar da ita tsaye yace"muje muci abinci saikije part d'in anty kafin nadawo dg masjid"konatafi dake ne?dag'e kafad'ar ta tayi"cikin shagwaba tace" um um bazan bikaba "idan natafi sai safe kaida ganina.. murmushi kawai yyi Yana hararar hafsat daketa kallonsu cike da burgewa.hakan yasa hafsat yin murmushi tace ga abincinku Yaya ninama fita.batajira cewarsuba ta fice.

Zama sukayi"atare suka faracin abinci"yabata tabashi a plate guda har suka gama"kallonta yyi Yana goge Mata Baki yace"muje narakaki sashen anty saina wuce masjid"uhumm!nidai dakaina zanje"murmushi yyi yatashi tsaye"itama ta tashi suka sakko dg dining area d'in"Murya can k'asa yace"kije da anjima zanzo na d'aukekine...Yana fad'in hakan yajuya ya fice"ita Kuma ta nufi part d'in anty...

b'angaren su Jamil kuwa...โœ๏ธ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa



๐Ÿ…ฟ๏ธ 45&46



....... B'angaren Jamil kuwa"Koda akaje station basuyi mishi komaiba. sbd yamusu alk'awarin zai basu y'an canji"fargabansa guda, cikin dake jikin kharat! yatabbatar muddin ba'a cire cikin nan ba. da matsala sbd y'an k'ungiyarsu bbu Mai d'a .gamasu irin shekarunsa"inmutum yayi haihuwar farko Dole yabawa dodo jinin yaron...kasancewar (k'ungiyarsu d'aya dasu Alh mudi)
da wannan fargaban Jamil ya kwana"washe gari Abba yazo aka zuba mgn. sbd shima akwai wad'anda yasani a station d'in.dg karshe dai Saida sukaje kotu da Jamil".akayiwa Jamil bulala20"da tarar dubu100.sannan Dole yakula da khairat sbd cikinsa dake jikinta...iya nan aka tsayar da maganar"Jamil kuwa saima yaji dad'i"da dodo zai Sha jinin y'a ko d'an da khairat zata Haifa nan gaba".ko banza Tasha wahalar rainon ciki da nak'uda .bayan nan tazo y'ar ko d'an ya mutu"ko wannan bak'in cikin yatabbatar ya ishesu itada iyayenta dasuke bada goyan bayan abar cikin..

Fitowa Abba yyi dg station d'in"shima Jamil yafito sbd yakira driver d'in sa yazo yad'aukeshi.yayiwa Abba wani kallo Yana murmushi"kafin yace"zan kula da y'arka insha ALLAH!amma sai bayan inta haihu "zakuji wanene ni"alokacin zakuyi nadamar sanina da Kuma barin cikin jikinta...Yana fad'in hakan yajuya ya shige mota.
gaba d'aya maganganun Jamil sun saka Abba jin shakku da fargaba"amma sai wata zuciyar tace mishi"k'ila sbd yatsorataku yyi wannan burgar...da wannan tunanin Abba ya yakice maganar Jamil aransa"yashige mota yanufi gida..komai da komai yayiwa mama jummai bayani bayan dawowarshi"amma banda mugun furucin da Jamil yyi...khairat datayi tagumi tanata sauraronsu.mama rabi gaba d'aya takacewa komai..kuka sosai kharat tafashe dashi"idan ta tuna tazama bazawa "Kuma zata haifi d'a ko y'ar da ubansu bayasonsu.tab'e baki abba yyi yace"uwar kice ta d'oraki akan turban kwad'ayi !Kinga ga yadda hakan yazamar miki.inkun gyara ruwanku"akasin hakanma kuyashafa."dakin haihu zan karb'i abinda kika haifa"na rik'e Dan bazan barwa matsiyacin yaron nanba.sannan na had'aki aure da muhseen d'an abokina. da tuni yaso ya aureki kikace baki sonsa"dakisoshi da karki soshi bedameni ba.aure bbu fashi $inkuwa kin bijeremun saidai ki nemi wani uban"Kuma itama uwar Taki ta nemi wani mijin..yana

Please Login or Register in order to submit comment