Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace"anty ai bamu kaiku ba.ku fanninku ba'a mgn.zarah tace"uncle da anty Billy sannunku da zuwa.billy tace"yauwa my daughter ya skul?zarah tace alhmdllh.kamshin turaren Yaya mahmod sukaji"hakan yasa Khadija sakin murmushi tace"daddy kadawo?madam badoleba tunda kinyi kira.gaba d'aya sukayi murmushi.yaya mahmod yace"auta amarya yaushe rabonki da kizo gidana sai yau ko?
Lah Yaya bafa haka bane kasan mun askul sai yanzun muke enop time"hakan yyi kyau keda Abdallah naki ko? murmushi Billy tayi ta rufe fuskarta.Abdallah na dariya yagaida Yaya mahmod Yana cewa yaufa zumunci mukeyi sosai"harda gidan Yaya muhseen dasu anty ummi duk zamuje.

Yaya mahmod yace"ai kun kyauta"ga zarah ma nabaku ta rakaku...tashi tsaye zarah tayi"cikin murna tabarwa affan assignment nashi.tabisu Billy suka fice.

Bayan fitarsu"Yaya mahmod yakalli affan yace"daddy's boy kaje kayi bacci ad'akinku zansaka ammi wani aiki kaji.tashi affan yyi yawuce dakinsu bece komaiba.sbd yagado miskilancin Yaya mahmod.

Murmushi Khadija tayi kafin tace.my teacher tunda ka tura yaran muje saika koyan wani darasin.yana wata y'ar dariya yace"kamar kuwa kinsani.yau zazzafan darasi zankoya miki.ina little? (hakeema)itace yayayya.tana bacci ne"okay muje yafad'a suna tashi yarufe k'ofar parlourn suka wuce bed room d'in su...

Tamatt bi hamdilillahi🙏🏻

Alhmdllh ala kully halin.tsira da amincin Allah sutabbata ga shuganmu annabi Muhammad (S A W)
Yah Allah kuskuran danayi awannan book yah Allah kayafemin👏 kabani ladar fadakarwar danayi.

Nagode ! Nagode!! Gareku na hannun damata Kuma y'an gaban goshina...sunayanku bazai fad'uba sbd yawa.kun nunamun k'auna ta hanyar bina da duk abinda nakeso...hak'ik'a wasu sunci albarkacinku zasu Ida karanta Agida d'aya bayan ku kunjima da karantawa.nagode Allah yabarmu tare.🥰💔💖💞

Ina muku albishir da sabon book nawa...NIDA D'ALIBATA (sabon taku) hmmm labarine na zazzafan soyayya karku manta wancan nida d'alibata daban yake. Wannan kuwa sabon salone.karki Bari ayi bbu ke masoyan asali 🥰


Da yawanku nasha fad'amuku idan har abinda Zaki bini pc kisanar mun bame mahinmanci bane tobazan kulaki ba.inada abubuwa nayi masu mahimmanci wasu da yawa suna neman number and kawai suji meyasa ba'a cigaban agida d'aya....

Ga wasu tambayoyi da wasunkemun kusan 2yr later.


Momyn fareesa meyasa abook naki kusan 3 aboki keyiwa abokinsa halacci?

Dan Allah mommyn fareesa meyasa bakya saka batsa a book naki sai soyayya zazzafa Kuma Mai tsafta?nagode sainaji dg gareki.


Dan Allah meyasa books naki suke da dad'i bbu na yarwa aciki?

Inaso Dan ALLAH kisanarmun meyasa abook naki auren wata shidda da Yau da gobe duka stars d'in sukeyiwa mazansu halacci?shima Agida d'aya tayi mishi hallacci?

Nasami tambayoyi fin hakan dg gareku.saidai k'ila amsar tana a book nagaba.

Amsa guda zan bayar.itace meyasa bana saka batsa?

Wa'iya zubillahi!Ina rok'awa masu saka batsa a novels nasu shiriya"ni fad'akantar da al'umma nakeso nayi da hannunka Mai sanda agaresu domin mudugu tare mutsira tare.rubuta bad'ala bashine zai saka kasami fans ba.kuma hakan beda kyau a musulinci da tarbiyyar musulmai.da yawa koyine ake da fasik'ai kafirai yahudawa"ana kamanta abubuwan dasukeyi da matan banza ana rubutawa a novels.ke amatsayinki na musulma waiki karanta harkiyi koyi dasu.kawai sbd ki burge namiji?misali ansaka tashanye sperm🤦🏻‍♀️najasa kazanta"kisaka abakinki kina musulma"Kisha gaban namiji"bacin shi da wuya yamiki hakan kina haihuwa da period ta Gurin.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment