Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rashin kunya.kan carpet ta duk'a tace". gani dan ALLAH kayi hakuri"kafin yace wani abu aka murd'a k'ofar bed room d'in sa.wani matashin saurayi yafito Yana kallon su.zama yyi Yana kallon mahmod yace ".abokina laifi tayine?cikin d'aure fuska yace".
eh"Khadija nashare hawaye tace".dan ALLAH kayi hakuri bazan koma ba"tsareta da ido nura yyi"(babban abokin mahmod)kafin yace". tunda tabada hakuri arabu da ita pls!banza Mahmoud yamishi Yana cigaba da latsa wayarsa fuska bbu annuri...
baby yasunan kine?nura yatambaya yanata kallonta.wai mlm meke damun kane?inkika sake kika koma mgn saina kakkaryaki agun nan."mahmod yafad'a Yana kallon nura"kafin yace look mlm kafi kowa sanin halina bana d'aukar raini" akanme zaka wani sake Mata fuska da tambaye tambaye?"
Hmmmmm!haryanzun dai bazaka canzaba ko?gaba d'aya yaran gidan nan Ina tausa yamusu sbd uk'ubarka.cewar nura Yana murmushi"cikin d'aure fuska Yaya mahmod yakalli Khadija wacce kanta ke duk'e yace".tashi kishiga bed room" ki wankemun toilet ki gyaran bed room. din."kiyimun sauri ankusa Kiran magrib"da to ta amsa,jikinta asanyaye ta tashi ta wuce bed room d'in sa.

"nura na murmushi yace gsky abokina babyn nan tamun wlh"amma y'ar gidan Daddy ce ko
?"(alh bello mijin mama jummai)
Kicin kicin da fuska mahmod yyi yace".kaga bansan iskanci wlh!raini kakeson jamun gurin yara kome?kana nufin kainan kaga abinso?
Nura yace ".serious fa nake fad'amaka.akule yace."nima serious nake fad'a maka! wannan yarinyar zakace kanaso aida kunya wlh"murmushi nura yyi had'e da cewa SO bbu ruwanshi da wannan."mahmood yace kaga ni dan Allah mubar maganar, kasan raina zai iya b'aci.muyi mgn akan case na alh mudi kawai!sbd nasan akan case d'in kazo...

nura yace".hakane abokina! amma wlh akwai matsala babba" mutumin nan bashida imani ,kuma bbu Allah aransa." yanatamun barazana akan Kar mufito da jaridar nan.tab'e baki Mahmoud yyi yace."hmmmmm! tsoronsa kakeyine?to bari kaji!bbu gudu bbu ja da baya"saina fito da jaridar nan"ranan monday insha Allah! sannan a next week zanshirya fira dashi agidan TV.

"Nura yaja ajiyar zuciya had'e da cewa".bawai tsoro bane ko wani abu"ah ah kasan alh mudi yyi k'aurin suna" bashida Imani ko kad'an wlh.
Mahmod yace".eh hakane"saimuyi fatan samun nassara akanshi"nidai bai Isa yamun abinda Allah bemunba.sannan nayi alk'awari zanyi aikina tsakani da Allah !sbd haka barazanarsa bazata sani cazawaba..nura yace hakane abokina"bbu damuwa abarta d'in"Mahmoud yace". dadai yafi muje masjeed tunda ruwan yad'an tsaya.nasan yanzun ankira Sallah...

b'angaren Khadija kuwa"Tasha mamakin ganin bed room d'in beyi komaiba"amma yace ta gyara.agaggauce ta k'ara gyara komai"tana gulmar marsa aranta" wai yacika tsabta.sannan ta yaba k'arfin hali irin nasa "nayin iko da ita sbd kawai tana gidansu zaune amatsayin agola." Ta jima sosai tana wanke toilet d'in" fes ta mishi ta fito tasaka hijab nata data daura ak'ugu.

"Ahankali ta bud'e k'ofar"alokacin Kuma su Yaya mahmod suka tashi tsaye "ahankali tace Yaya nagama aikin!fuska ahad'e yace zaki iya tafiya.nura nadaita kallonta Yana murmushi"har tuntub'e takeyi sbd sauri ta fice.
Yaya mahmod yatab'e baki Yana shigewa bed room d'in sa.k'arewa bed room d'in kallo yyi"afili yace bbu laifi yayi"ko a toilet ma haka yaga komai very neat...

********
Khadija nafitowa dg sashensu Yaya mahmod aka Fara Kiran magrib."da sauri ta wuce babban parlourn gidan"ummi da Maryam sunyi zaune jigum jigum suna jiran dawowarta".sbd azatonsu ko itama dukanta zaiyine.suna ganin ta shigo"da sauri suka nufeta suna tambayarta be Mata komaiba?"
Khadija na murmushi tace". bemun komaiba!"kawai aiki yasani bayan nabashi hakuri"ajiyar zuciya suka saki,kafin ummi tace yanzun anty tazo tace kina Ina?mukace Yaya ya aikeki"dan Allah Kice hakane! karku damu insha Allah"nagode sosai da kulawarku muje muyi sallah.da haka kowane yyi sashensu.

zaune Khadija take a parlourn anty"khalifa nakan cinyarta tana mishi wasa."ahankali tace". gsky zee batada Imani ! yanzu me khalifa yasani? k'aramin yaro dazata mishi wannan muguntar.anty tace". itada Allah ai!sannan jikinta yaga yamata agun yayanku"abinda nakeso dake Khadija bbu ruwanki da zainab da uwarta"sbd nima basu k'aunata.ba miji d'aya muke aure da jummai ba"amma tanajin zafina da kishina.ko abinda hjy kemun harda zugarta ce"saidai nasan ita kanta hajiyan basan ta jummai keyiba.khadija tace". hakane anty susuka sani ai hassada gamai rabo takice wlh.
anty tace".hakane Kam Allah yakyauta...

*Washe gari*

Lahadi yakama kenan"gaba d'aya yaran gidan sunje islamiyyar safe amma banda zee..sbd da zazzab'i ta kwana ajikinta akan dukan datasha ahannun mahmod."mama jummai Yaya mahmod yasha zagi da tsinuwa agunta" yafi cikin masaki".
sannan tayi dakon bilkisu tadawo dg islamiyya jiya tadaketa" sai
batazoba tana Gurin inno.toko yanzunma ana tasowa islamiyya sashen inno bilkisu ta wuce."
"Inno nakan abun sallah tana laziminta.bilkisu ta shigo parlourn"
Inno tace". Wai har yanzun jummai bata hakuraba dukankin de zatayi?"cikin damuwa bilkisu tace".
" eh inno gashi gobe monday.yuni foam d'ina na acan"ke! tashi muje bansan d'iban albarka"tsoronta nikeyi ne ita jumman.muje namata kashedi karta sake ta dakeki" sbd kin fad'i gsky shine zata d'oramiki Karan tsana".muje Allah yasa bellon na nan shima sallamammen.inno ta fad'a tana k'ok'arin tashi tsaye tace". Muje can shashenkun"bilkisu tabita abaya har part nasu...

mama da zainab ne kawai aparlourn."zee nakwance tana chat da ibbi saurayinta".
Ina jummai take nace ne ?dashi kanshi bellon dukku fito".cewer inno suna shigowa parlourn, tana rik'e da hannun bilkisu.
Tab'e baki mama jummai tayi"tana watsowa bilkisu harara"inno tace ga bilkisu nan kikasheta karki barta da rai". sbd tafad'i gsky shine kikeso ki daketa?"nifa inno k'arya tamun,sbd tasan batada gsky shine ta gudu. Inno tace".to kardai kikasake ki daketa,inkuwa kika daketa" wlh dg ke har bello saikunga fushina.inno nafad'in hakan ta juya ta fice.tsaki zee taja had'e da cewa Kai anyi jarababbar tsohuwa anan.mama jummai ta harari bilkisu tace bak'ar munafuka"da asibiti na haifeki danace anmun musayarki"Zaki wuce kibani guri ko kuwa?sum sum bilkisu ta wuce...

*Bayan kwana2*

Yakama yau Wednesday!
"sanye yake da suit farare"yyi kyau ba k'arya,da alama office zaitafi.
"Ahankali yamurd'a k'ofar parlourn anty"
Khadija ce kawai da khalifa aciki suna wasa.yana rarrafe itama tanayi tana binsa abaya,sai dariya sukeyi"sallama Yaya mahmod yyi can ciki.hakqn yasa Khadija batama jisaba.
"Tsaye yyi kawai yanata kallonsu"k'amshin turaren sa ta shak'a yasakata d'ago kanta da sauri.
Tsab idanunta cikin nasa"saurin kauda kanta tayi had'e da cewa Ina kwana?lafiya!"yafad'a had'e da cewa".anty fa?"
"Ahankali tace tana sashen Abba."
Zoki karb'a"
yafad'a atakaice Yana zaro key dg aljihunsa"sake satar kallon sa tayi ,taga key ne yake mik'o Mata fuskarsa ad'aure"da sauri ta tashi ta nufesa ,yanata latsa waya takai hannunta ta karb'a"naji ummi tace sai 12 zaku fita skul!kije ki gyaran d'akina.and last yau yazama shine na karshe dazan koma ganinki bbu d'an kwali."
Jikinta na kirma tace to"tana k'ok'arin barin parlourn anty ta shigo.bayan sun gaisa da mahmod har zai fita saikuma ya tsaya"
anty tace". Ko akamaka break fast?"ahankali yace". ah ah "inasodai amun dambun shinkafa irin na rannan"anty na murmushi tace". to shikenan khadija ce tayishi saita maka anjiman.dato ya amsa Yana murd'a k'ofar yafita.

Khadija data dad'e da shiga bed room d'in anty"ta zauna gefen bed ta Lula tunani"ita bagyara d'akin bane damuwarta.
Damuwarta Kar wani yaganta ad'akinsa yamata wata fahimta"mussammun mahaifiyar'sa"wata zuciyar tace kisami ummi ko maryam cikinsu wani yarakaki ki gyara mishi kawai"da wannan tunanin ta saka hijab iya gwiwa ta fito"
Anty dake zaune aparlour ta dubeta tace".Ina zakije?
Um zanjene mugyarawa Yaya d'akinsa"d'an Jim anty tayi kafin tace".banganeba kina nufin shine yasaki kosu Maryam yasakane???
"Ah ah"
Yanzun d'aya shigo yabani key d'in gashima."to shikenan ki kula banason k'ananun maganganu ki gyara ki rufe saikizo kiyi dambun shinkafan ,akwai shinkafa b'arzazza.bara naje nayanka cabage da albassa da sauran kayan had'in".
Khadija tace".to tana ficewa dg parlourn...


A waiting parlour tasami ummi da Maryam suna zaune."ahankali ta nemi kusa dasu ta zauna"ummi ta kalleta tace".sai na Kuma?"naganki da hijab"khadija tace eh "Yaya ne yace nagyara mishi d'akin sa!shine nazo kurakani muje dan Allah.atare suka zaro ido suna cewa murakakifa kikace?"
Hmmmm!sokike Yaya yamana kamar yadda yyiwa Yaya zee ,gatanan har yanxun jikinta be warwareba.

Khadija tace". haba manah !yatafi office fa"harmugama bedawoba"

d'an Jim sukayi ,kafin suce to shikenan muje....atare suka kamamata ta gyara ko Ina"kafin su rufe parlourn sukoma cikin gida"Saida Khadija tagama dambun,tasaka komai a food flux tukum tabawa anty tace".inyadawo akaimishi sbd sadda zai dawo suna skul...wanka Khadija ta d'auka na kirki" sbd akwaita dason k'yalekyale da k'amshi. ga Kuma tsabta "saidai bata cika yawan yin make up ba.sai inyakama"doguwar riga gwont pink colour da veil ta saka tayi rolling.lip glow ne, sai kwalli da powder kawai ta shafa.amma tayi kyau Masha Allah!gaba d'aya suma ummi da Maryam dogayen riguna suka saka gaba d'aya..kafin su fito isah driver yajasu zuwa akul... yyinda zee har yanxun kusan kwana3 rabonta da skul" da islamiyya harta dare ta Dena zuwa.

******************

dawowarsu kenan dg skul"ko zama basuyiba anty ta dubi Khadija tace".ga key nan inji yayanku yace "ki kwaso kayan abincin dayaci ki gyara mishi parlourn".b'ata fuska Khadija tayi had'e da cewa".ni wlh ko hutawa banyiba anty shine ze....bakida hankali?"anty ta katseta cikin tsawa"kafin tacigaba da cewa.kaf yaran gidan nan mahmod ne babba"kuma becika sakasu sumishi wani abu dayashafi girki ko gyaran d'aki"saike yau yafara saki,shine kike haka?to bariki kishiga taitayinki tunda be nuna miki ba alh yahaifekiba ,kebaza kiji dad'in hakanba.yad'auke tamkarsu ummi"zaki tashi kije kiyi abinda yasaki ko kuwa?"jikin Khadija asanyaye ta fice dg parlourn anty..

Komai ta kwashe tas "tazo ta kawo a kitchen d'in anty."

Sannan Takoma, tacigaba da gyara parlourn"sai y'an kalle kalle takeyi"tana mamakin tsarin bed room d'in da parlourn tamkar na mace."
Saida ta gama mopping tukum Takoma cikin bed room d'in.tadawo hannunta d'auke da air freshener tana fesawa"atsorace take gudun karwani yaganta yazama abin tsogumi.shiyasa taketa saurin ta Gama ta rufe mishi d'akin... murd'o k'ofar akayi"da sauri ta juyo,gabanta yabada rassss!sbd ido 4 dasukayi damai d'akin"d'auke kanta tayi tacigaba da aikinta...

"Ahankali yyi sallama "kafin yazauna a gefen kujera."amsawa tayi jikinta na kirma tace".Yaya sannu da zuwa!batare daya kalletaba yace".yauwa!
maida air freshener d'in tayi"tazo zata fita...bakisan kibawa mutum ruwaba?"yafad'a tamkar bashi yyi maganar ba."azatonta kobada ita yakeba"saitaga bbu kowa acikin parlourn saishi da ita.hakan yasa ta nufi frige ta zaro robar faro1 da cup data gani asaman frige d'in."
agabansa ta duk'a ,hannunta sai kirma yakeyi ta zuba ruwan a cup ta mik'a mishi.
"ahankali yasaka tattausan hannunsa ya karb'a"kafin yakafeta da idanunsa cikin husky voice yace".hardake Kuna fita islamiyar dare?
kanta ak'asa tace". eh"
Kuyi abinda yakaiku Banda shirme"zanyi mgn da malamin naku naji Kuna maida hankali.itadai shiru tayi"fatanta ta fice dg parlourn sbd batasan zama dg ita saishi gudun amusu wani zato."Ina wayar
kine?"yatambaya yana kurb'an ruwan"um um ai!ai ni.. banida waya dama! Yana latsa waya yace".in Allah yakaimu gobe da safe Zan yi break fast da yam balls da tea"akwai kayan had'i?"cike da mamakin Yana takurata da saka aiki tace eh"yyinda kanta ke aduk'e."
Ahankali yace". All right! you can go"da sauri ta tashi ta fice"yalumshe ido Yana kwantar da kansa ajikin kujerar yajingina...

Khadija kuwa tana tafiya tana tunani"ita bawai aikinba"in mahaifiyarsa tagani kotaji tana shiga parlour harda bed room d'in sa ."ai akwai matsala babba.sbd ta lura mama jummai da hjy hakimah Basu son zamanta agidan...lah Yaya Khadija ciki Zaki koma?"cewar hafsat tana murmushi."khadija kuwa dukda tasan befi da 2 yrs tagirmi hafsat ba"amma tanajin dad'in yadda take girmamata"tana murmushi itama tace".eh"can zannufa"
muje to ."cewar hafsat suna shiga waiting parlour.

Hjy,anty,Maryam,ummi ,duk suna acikin parlourn"zama suma sukayi.khadija taji gabanta yafad'i sbd jin hjy na waya da mahaifiyar khairat,akan gobe khairat zatazo gidan.saidai tana mamakin meyasa taji hakan?
d'ago kanta tayi taga su bilkisu da salim nata guje guje a parlourn..Bata ankaraba taji ana daka musu tsawa.kallon me maganar tayi taga Ashe Yaya yusuf ne."kasancewar shima baya wasa da yara"hakan yasa salim da bilkisu suka nutsu"cikin kakkausar muryan yace ".ku bakusan kun girmabane?"kodan kunji ana kiranku da autoci"na auto muku duk ranar dana koma ganin Kuna kutsin wasa jikinku zai gayamuku."yafad'a yana
Kallon hafsat" suna had'a ido ido yabanka Mata harara"sbd jiya ya aiki Salim yakira mishi ita"sai mama jummai tacema salim yace hafsat tace batazuwa"shikuma salim kuruciya beyi zaton k'arya mama jummai keyiba"sbd tanason b'ata tsakanin Yaya Yusuf d hafsat ne.sai yaje yacema Yaya Yusuf d'in ai hafsat tace ace bata zuwa"shikuma saiya k'ullaceta aransa.yana ganin kodan yanad'an sake Mata fuska zata nemi ta kamashi raini ne.ita kuwa hafsat batasan mama jummai ta had'a wannan plane d'in ba.dama tun jiya taga yanata hararar ta da shareta"koyau sbd shi tazo taji kota mishi wani laifi.

Yana gama yiwa su salim fad'a yyi tafiyarsa"hafsat tace aranta Allah yakyauta.inbacin mama ta hanata zuwa sashen mazan gidan "saidai d'akin yy kamal da Hakeem kawai suke zuwa."inbacin hakan data bishi taji meye laifinta?"
Kallon Khadija tayi tace".bara nakoma sashenmu magrib ta kusa"Khadija tace". hakane gsky saimun had'u a islamiyar dare"hafsat tace to shikenan tana ficewa dg parlourn....

Tafe suke suna fira su 5"ummi, Maryam,naja'atu,Khadija,hafsat" zasu shiga cikin gida"kasancewar dawowarsu kenan dg islamiyya."adaidai bakin get d'in gidansu naja'atu suka tsaya."sbd suyi sallama da ita"tana k'ok'arin shiga ciki Yaya auwal yafito.
kafe Khadija yyi da manyan idanunsa yanata aikin kallo"gaba d'aya suka gaidashi. sbd zeyi sa'ansu Yaya Yusuf."

naja'atu ta shige ciki tana musu sallama"sukuma suka juya da nufin su ida Tak'i 3 zuwa 4 sushiga nasu gidan."yaya auwal dake kallon su yace." malama Khadija adaure yau sau d'aya asaurareni pls!duk lokacin da zanmiki mgn baki saurarata.khadija batace komai ba!tacigaba da tafiya zuwa k'ofar get nasu"ummi dake gefenta ahankali tace". Babu kyau wulak'anci kitsaya kiji mezaice?Yaya auwal mutimin kirkine munsan halinsa"bazaimiki maganar banzaba.sannan naja bazataji dad'i kinama yayanta hakaba.ajiyar zuciya Khadija tayi had'e da cewa nasan hakan.amma ni banasan yawan tsayawa da samari wlh"Maryam tace kitsaya ko minti5 kuyi mgn Yaya yakusa dawowa wlh.shiru kawai Khadija tayi badan tasoba ta tsaya"da hannu ummi ta nunama Yaya auwal dake tsaye har sannan abakin get na gidansu Yana kallon su.wai yazo suyi mgn da Khadija"murmushi yyi Yana takowa"yyinda ummi da Maryam ke k'ok'arin shiga ciki"Khadija tace yahaka Kuma?kijirani Mana!ah ah ga hafsat nan tajiraki"da sauri Khadija ta ruk'o hannun hafsat sbd ganin itama zata bisu subarta ita d'aya..

Agefe suka tsaya ,hafsat nacewa wlh su Yaya ummi sunmin wayo infa Yaya yadawo yaganmu....kafin Khadija tace wani abu Yaya auwal ya iso yamusu sallama.hafsat ta amsa"yakalli Khadija yace inbabu damuwa ko Zaki samun number d'in ki... k'ok'arin mgn Khadija keyi ,hancinta yashak'o mata k'amshin turaren Yaya mahmod".
da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"wani kallo yake binta dashi...ashe tun sadda suka tsaya abakin get d'in gidansu naja,Yana kallonsu ta glass d'in motarshi"sai yyi parking yatsaya Yana kallon komai"bayan shigarsu ummi ciki "shine yafito dg motar zai shiga gida.da sauri tace". Yaya sannu da dawowa!ta fad'a muryarta na rawa"banza yamata yarab'asu yashige cikin gidan.zaro ido hafsat tayi sbd harta hango Yaya mahmod na k'wallo dasu"shikanshi Yaya auwal yasha jinin jikinsa sbd irin kallon da Yaya mahmod yamasa ya wuce ciki... k'ok'arin magana hafsat keyi"sukaji horn d'in driver d'in khairat" yad'akkota dg skul yakata anan gida.....✍🏼



Comments kawai kokuji shiru!banason godiya ko steakers"πŸ˜‰πŸ˜‰


Share.....🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹A GIDA D'AYA🌹
🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾



Story & written by mmn fareesa


πŸ…ΏοΈ 9&10

washe gari...da misalin karfe 8:30 am Khadija ta nufi part d'in Yaya mahmod "hannunta d'auke da flux d'in coffee.
"ahankali tayi sallama cikin siririyar muryarta".bayan tayi knocking yabata izinin shigowa ciki"kanta ak'asa ta azaje flux d'in agabansa tace".Yaya Ina kwana?"d'ago kansa yyi yakalleta Yana zaune kan kujera"kasancewar yau week end bbu office"lfy qlau."yafad'a Yana ta kallonta"kafin yace "k'arfe nawa zuku fita islamiyya?"still kanta ak'asa tace".sai9:am
"ok"zubamin coffee d'in"batace komai ba ta zuba mishi"yabi Zara zaran yatsun hannunta, sunsha Jan lalle da kallo"kafin yace". karki sake ki kula ko wane namiji. akwai wani dana aminta dashi Zan had'aku bayada matsala"sosae yabata mamaki akan kalamanshi."to wai Ina ruwanshi data kula samari ko karta kulasu??itafa bata wani son aure...bakyajina?"uhumm!kayi hakuri dan Allah !wlh nima banason samari"ko Yaya auwal d'in sbd yahad'ani da Allah shiyasa natsaya na saurareshi....

"tab'e baki yyi kafin yace"eh ai duk sadda kikaso yin samarin to shine nazab'a miki".

batace komai ba" tana k'ok'arin tashi aka murd'o k'ofar"atare itadashi suka kalli k'ofar.
*khairat ce*
ansha wanka ,ga eye glass tadad'e fuskarta dashi".wani kicin kicin da fuska tayi" tana jifan Khadija da wani irin kallo"tarik'e k'ugu ta na kallonsu"janye idanunta Khadija tayi ta maida kan Yaya mahmod" dayayiwa khairat kallo d'aya yad'auke kansa.

Ahankali Khadija tace".Yaya Zan tafi cikin gida" ko akwai aikin dazan maka?key yaciro dg cikin wasu keys dake kusa dashi"yamik'o Mata Yana cewa" inkundawo dg islamiyya agyaran d'akin duka"sannan zanzo da abokaina su 3"da k'arfe 4:pm kimana girki....wai Yaya mahmod akan wannan banzan agolar zaka shareni? kanuna tamkar bakasan daniba.cewar khairat tana huci"had'e da kallon khadija tace banza sarkin kwad'ayi itada uwa.....batasan lokacin daya matso gabantaba" saidai taji saukan gigitaccen mari...

cikin b'acin rai yace".na ruwanki da ita? meta miki?" kisani kece agola anan gidan ba itaba"duk ranar dakika koma yunk'urin shiga harkarta Zan baki mamaki wlh .get out! yafad'a cikin tsawa"ita kanta khadijar ta tsorata sosai"
dafe kuncinta khairat tayi tana hawaye tace".akan wannan abar ka mareni ?harda korata dg d'akinka?wlh bazan yardaba! saina had'aku da hjy daga kai har ita y'ar iskar dake zuwa d'akinka ba'asan me kukeyi ba sai...shiru khairat tayi tana ja da baya da sauri. sbd ganin Yana k'ok'arin tunkarota..da gudu ta fice dg parlourn"

Khadija cikin tashin hankali tace".nashiga ukku Yaya zataje tasanarwa hjy"tafad'a hawaye na zuba afuskarta"damuwarta Kar amusu wata fassara daban .dakuma Kar abin yashafi mamanta"
*Khadijaaaaaaa*!yakira sunanta "cikin nutsatstsiyar muryansa.yace "kinutsu kiyi shiru" banason kuka kin sani ko?"Yaya dan Allah kaceceni bansan hukuncin da hjy zata yankemunba" da kuma fassara maganar wannan dabansan ko wacece itaba.. (tana nufin khairat)
shikansa yadai daurene sbd ganin yadda khadijar ta damu."amma bayasan fushin hjy ko kad'an...kallonta yyi yace"kinga karki damu Zan d'auki mataki" muje kitafi islamiyya! yafad'a Yana Kama hannunta....wayyo Allah!wani irin yarrrrrr!yaji ajikinsa had'e da jin wani abu yatsargamishi tundaga tafin k'afa zuwa kansa...ita kanta khadijar taji wani shock"da sauri ta janye hannunta"tanufi k'ofa tana saka takalmin ta.yabiyota Yana cewa". Koda ta tsokaneki bance ki kulataba ,kibarta kinjiko?"dato ta amsa ta fito"sukayi clash da ummi da hjy ta aiko ta Kira Yaya mahmod...

rik'e ta ummi tayi had'e da cewa"Khadija lfy meyafaru?"

Wannan banzan khairat d'in tazo tana kuka tace" Yaya yadaketa sbd ke ,qkan taganku Kuna rungume da juna.ummi ta fad'a tana kallon khadija.zaro ido Khadija tayi tana salati.
Ummi tace" ai kowa yasan k'arya takeyi wlh.sbd ansan hakan ba halin Yaya bane"shine hjy tace nazo nakirashi"Khadija na kuka tace ".nashiga ukku ni Khadija! sharrin data Mana kenan?" tafad'a tana sanarwa ummi yadda akayi har Yaya mahmod yakaiga Marin khairat d'in.ummi tace "wlh yamata da sauk'i nasan sbd hjy kebe daketaba"khadija tace". wacece ita dan Allah?"ummi ta tab'e baki had'e da cewa ".y'ar k'anwar hjy ce"Yaya takeso, kuma baya sonta wlh"hjy ce ta tursasashi akan yasota"yanzun dai inta kammala degree d'inta nan da 1 year zasuyi aure"Allah yakyauta kawai Khadija ta fad'a"ummi tace" kijeciki dan Allah karki kulata.in hjy ta kiraki kije kisanar Mata abinda kika sani".kiyi hakuri Khadija dan Allah watarana sai labari insha Allah komai zai wuce ...

murmushin k'arfin hali Khadija tayi tace".nagode tana wucewa ita kuma ummi tashiga parlourn Yaya mahmod...

Gabanta nata fad'uwa,tadai daure tanata addua aranta."ta shiga parlourn da sallama.hjy da Abba na zaune kan kujera" yyinda khairat ke zaune kan carpet ,kanta ak'asa tana ta kuka...Abba ne ya amsa sallamar had'e da cewa"Khadija zonan!wani fargaba da tsoro taji"amma dole ta daure ta iso agaban abba.ta duk'a tana cewa."gani Abba!

Abba yace"meke faruwane tsakanin ki da yayanku dakuma khairat??"saida ta furta *la'ilaha illah anta subbahanaka inni kuntu Minal zalim.*
kafin tace".abinda nasani "Yaya yasakani nakaimishi coffee"bayan nakai harna mik'e zanfito. saita shigo" "nagadai tanata hararata"saina cewa Yaya ko akwai aikin dazan mishi?sai yafara mun mgn"shine tadinga zagina damun gorin ni agolace anan gidan....rufemin baki munafuka! k'arya tayine?cewar hjy tana hararar khadija".khairat tace". wlh k'arya takeyi ba haka akayiba..abba yahad'e fuska batare daya kalli hjy ba yace".karna komajin bakinki anan.yafad'a Yana kallon Khadija yace".duk abinda yayanku yasakaki kimishi kinji ko?shima yayankine sbd ya Isa dakene.sannan khairat bak'uwace ! bakusan junaba"itace insha Allah yayanku zai aura...sallamar Yaya mahmod da ummi yasaka Abba yin shiru Yana amsa sallamar su.ummi ta wuce ciki"
Abba yace" Khadija wuce kishiga ciki"tashi tsaye tayi ta wuce"
Yaya mahmod yazauna kan carpet Yana kallon hjy"ta bankomishi harara"sake gaisheda Abba yyi dukda sungaisa a masallaci da asuba"Abba ya amsa had'e da tambayarshi me khairat tayi mishi yamareta?saigashi bayanin Khadija dana Yaya mahmod yazo d'aya.hakan yatabbatar wa da Abba k'arya khairat keyi.ita kanta hjy taji sanyi aranta da abin bahaka bane.tayaya zatayi sakacin har haka yafaru tsakanin Khadija da mahmod"bacin tasan yaronta mutumin kirkine...to kinji keme zaginta da k'aryatata"Abba yafad'a Yana kallon hjy"shiru kawai tayi sbd batada abin cewa.yaya mahmod yace Abba wani abu tace namata ne?Abba kuwa yashiga mishi bayani ,kamar yadda ummi tayiwa Khadija ad'azun.

"cikin b'acin rai Yaya mahmod ya juyo yawatsowa khairat mugun kallo yace".I hate u!

Hjy tace "ya Isa kayi hakuri"dg yau kome kake buk'ata kasaka khairat kosu ummi basai kasaka ita khadijarba...Abba yace bazai yuyuba! mahmod tashi kaje"Khadija nada hankali da tarbiya,sbd haka itama k'anwarkace" kasata duk abinda kakeso tamaka"sannan hakima wlh kishiga hankalinki dani zansab'amiki"akanme zaki rik'a nunawa yarinya k'iyayya har haka?sbd kina kishin uwarta ko?"to bari kiji !asma'u nasonki tsakani da Allah"kekuma kin kasa kigane hakan.... tab'e baki hjy tayi tace" nidai banason wata doguwar mgn"Abba bece komaiba. yafice ransa ab'ace.shima Yaya mahmod uffan beceba yafita"hjy taja tsaki had'e da kallon khairat tace"dg yanzun karki koma fad'in abinda baki ganiba"kinga ran alh yab'aci dashi kanshi mahmod d'in"kije kibashi hakuri anjima kina jina?"tamkar ta shak'e hjy haka khairat keji"sbd ganin bbu wanda yagoyi bayanta.cikin saita kanta tace ".eh hjy zanje nayi yadda kikeso"washe baki hjy tayi tace".yauwa koke fa d'iyata"cikin tura baki khairat tace".to amma hjy ki hanata zuwa sashen sa to.hjy tace".ai banda masaniya ma tanazuwan wlh!"amma angama insha Allah dg yanxun...

Khadija kuwa batasa narwa anty abinda yafaru ba"saitayi shiru kawai tafara k'ok'arin saka kayan islamiyyar ta.dukda abun na nuk'urk'usanta arai.

gaba d'aya duk yaran gidan suka shirya"harda xee suka nufi islamiyya.

*************
Yaya mahmod kuwa cikin b'acin rai ya wuce parlourn sa"yanajin tsanar khairat na nunkuwa aransa"arayuwarsa yatsani k'arya"shiyasa beyinta,kuma baya shiri dameyinta"hakan yasa yaketa fuskantar k'alu bale a aikinsa na
*jarida*
komai zai faru saidai yafaru amma saiya fad'i gsky.maganin bacci yasha ya kwants"sbd yanason da karfe 1 yatashi yyi shirin zuwa d'aurin auren wani abokinsu"shine yacewa Khadija ta musu girki"dan akwai mutum2"abokansa da sukazo gurin d'aurin auren. zaizo dasunan suci abinci sukoma garinsu"

Khadija kuwa sai 12:suka dawo dg islamiyya"kitchen ta wuce tasami anty ta sanar mata aikin da Yaya mahmod yasakata."anty tace" to shikenan ai dayake jiya akayo cefane akwai komai...Khadija da mai aikin anty suka tsaya suka shirya lafiyayyen girki"tuni sashen anty yacika da k'amshin girki...fried rice sukayi with pepper chicken"sai dambun nama da snacks.πŸ˜‹

saidai gaban Khadija nata fad'uwa sbd tsoron taje takai abinci"gashi yace tagyara mishi d'akinsa".
shikuwa Yaya mahmod Yana fitowa dg sallar azahar"yakoma yad'auki wankan farar d'anyar giznah.ya aza hula saman tattausan gashin kansa."tamkar shine angon sbd kyawun dayayi.lol..kyawun sa da kamalarsa had'e da kwarjininsa sunsake bayyana ajikinsa...sai fitinan nan k'amshi ketashi ajikinsa.duk macen data ganshi saitaji inama inama"😜

har yanufi parking space"saiya tuna da Khadija ko gyaran d'akin yaga bata mishiba"bayaso yadawo da mutane yasameta acan...part nasu yakoma dukda bayaso hjy taganshi"yadai daure ya shiga"bbu kowa aparlourn sai Yaya kabeer da Yaya

Please Login or Register in order to submit comment