Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'in hakan yaja tsaki yabar musu parlourn.

*************
Duk iya binkicen da doctors sukayi akan su gano meke damun su alh mudi da alh Ayuba?akan basu gani"Amma basuga komaiba"sai ihu da sabbatu kawai sukeyi."dukda shi alh mudi yatabbatar da cewa Yaya mahmod ya warke"abin yadawo akansu kenan.kuma dodonsu yafad'a musu har abada bazasu warkeba.hakan yasa yasaki kukan bak'in ciki"musammun daya tuna bashida d'a ko y'a"haihuwarshi 1 Kuma yabawa dodo jinin y'ar tun tana jinjira"dg baya yazo yabada jinin uwar yarinyar"hakan yasa besake aureba.saidai yabi k'adangarun bariki...
Amma k'ila ibbi yakula dasu su duka"ya ayyana aransa..sbd yasan ibbi zai kula da mahaifinsa..shimadai alh Ayuba surutai kawai yakeyi"hakan yasa aka musu alluran bacci"ibbi inbacin kuka Babu abinda yakeyi"fatansa mahaifin sa yasami lfy...gaba d'aya asibitin Yan jarida nata zarya sunason jin gskyar meke damun su alh mudi..ibbi kuwa haushi da bak'inciki yaji akan y'an jaridar"hakan yasa yadinga zage zage akan zai fed'e mutum da wuk'a ba'a komai... doctors ne suka bashi hakuri yakoma yazauna"duk abinda yadace ibbi ne ya biya"sai dare suka farka.kasancewar a room 1 aka ajiyesu..yaran alh mudi sune suka taimaka mishi yashiga bayi yaci abinci.yyinda ibbi shima yakula da mahaifin sa.sai bayan kowa yafita d'akin yarage dg ibbi sai alh Ayuba da alh mudi...

Cikin bak'in ciki alh Ayuba yafara mgn kamar haka"mudi nayi nadamar saninka arayuwata.ina cikin rufin asirina kazo kanamun burgar kud'i"Wai business kakeyi kozan shiga.ashe business d'in Shan jinine"kakaini nashiga qungiyyarku.... subahanallahi dad mekake fad'a haka?cewar ibbi in a shock.

Alh mudi yakarb'e zancen da cewa" wannan ai zancen banzane.akanme zaka tonamana asiri agaban yaro haka .danace kashiga meyasa baka shiga ba?saiyanzun da aka sami matsala zaka ce haka...cikin fushi alh Ayuba yace"eh nace Allah ya isa tsakanina dakai"sbd natabbatar inba wani abu dg Allah ba har abada bazamu warkeba .sbd haka dodo yace mana.duk kuwa abinda yafad'a da wuya yak'i tabbata....cikin tashin hankali ibbi yace"dad dama dukiyarka ta Haram ce?naci nasha, nasaka sutura,nayi ilimi dukda haram dad????"alh Ayuba yace hmmm! kayi hakuri ibbi"karatunka badasu bane "sbd haka inaso kaje inda nasamar maka aiki. kaje kacigaba" tunda takardunka nada kyau.. natabbata komai na siyasa karbeshi zasuyi"sannan tunda munzama haka"natabbata dodo duk wasu kud'i daya bamu zasu koma takarda"arikice ibbi yace account naka duk kud'in ne?ah ah 500k ne a account nawa subana jini bane"kaje kaciresu sbd Kar ahad'a dasu"nasan har gidan damuke ciki karb'e wa za'a yi.alh mudi yace"lallai kacika matsiyaci Mai son kansa"aikuwa bazai yuyuba Dole d'anka yakula Dani"nima yafito mun danawa kud'in...tsaki ibbi yaja yace ai zunubinka yafi na dad"sbd Kaine kaja ra'ayinsa"sannan ni b'antab'a zaton kune kukayiwa mahmod Adam asiri ya makanceba.dukda alokacin bani lfy (sadda yasoyiwa zee fyade) amma dana dawo dg Egypt kunsanarmun ,harda cewa ya b'uya.duk iskancina banaso naci haramun"sannan yanzun Zan rufeku naje nadawo" Kai kuma Zan d'aure maka baki sbd bakada idon gani"balle kakira waya kasa arufe account d'in...alh mudi yace"Allah ya isa tsakanina dakai Ayuba ka cuceni"yafad'a Yana lalibe sbd son yagudu"ibbi yatad'e shi da k'afa yafad'i"kafin yajashi ya daure mishi baki da wani Abu...cikin damuwa yace"nanda 15 minit Zan je nadawo dad..bejira cewarsaba yafice..

Duka yaciro kud'in"yakoma gida yasanar wa mahaifiyar'sa "dama batason abinda alh Ayuba yakeyi da lalata ibbi da yayi"saidai tace aikuwa nagama Zama dashi"saiku k'arata da mugun halinku"har kuka ibbi yyi Yana gamata da allah.kafin ta Dan sakko" suka kwashe kayansu nasawa kawai sukabar gidan..lokacin da ibbi yadawo asibiti yasami securities acikin d'akin"gabansa yafad'i sbd ganin alh Ayuba da kansa duk jini"tambar meyafaru yayi?aka sanar mishi da lalube alh mudi ya Isa inda yake suka kaure da kokawa harsuka jima juna ciwo sbd bbu Mai gani acikinsu.hakan yasa sukayi amfani da duk wani abu dayazo hannunsu suna makawa juna.

K'arar ce tasaka akazo aka balle k'ofar"hankalin ibbi yatashi dayaga jinin dake fita akan alh Ayuba.... emergency akayi da alh Ayuba.yyinda alh mudi bewani ji ciwoba haka akabarshi anan room d'in...ibbi kuwa betab'a shiga tashin hankali irin na yau ba....

****************

Yaya mahmod na fita yaga nura zaune Yana jiransa asaman motarsa.dafe Kai yyi yace"I'm sorry abokina wlh nasha fa'a dakai"maimakon ka shiga ciki.saikace wani bak'o.nura yadiro dg kan motar Yana cewa ah ah aibana shiga gidan surukaina Kai tsaye ba.tunda kafito Zan wuce gida saida safe "zandawo na d'auke ka muje office... murmushi Yaya mahmod yayi yanacewa hakane kumafa "sbd haka kadinga gaidani atsugunne.shigewa mota nura yyi had'e da cewa karka damu indai akan my zee ne Zan iya komai..
Saida nura yafita"sannan Yaya mahmod yayi alwallah Yana murmushi"aransa yace"ikon Allah bantab'a zaton nura zaice yanason zainab kodan sbd yasan komai akanta.gashi Allah yabatashi be duba halayenta na bayaba.sbd ko yanzun shi bewani yarda ta kimtsuba.da wannan tunanin ya wuce masjeed.

Lokacin daya fito yahad'u dasu Abba najiransa"sbd anty ta Kira Abba tasanar mishi wannan daddad'an labari na warkewar mahmod.shine shida daddy suka baro office suka nufo gida.

Cikin farinciki yaje yarungume su"suna tayashi murnan samin lafiya suka shigo cikin gida.yaya mahmod kuwa part d'in mazan gidan ya wuce"yasamu angayara mishi d'akin sa"wanka yayi ya shirya cikin k'ananun Kaya"kafin yaje parking space yad'auki motarsa" dake wanke a ajiye yafice dg gidan..

Cikin gida kuwa anty sawa tayi khadija ta tsefe kanta bayan tayi sallar la'asar"anty ta wanke matashi ta busar Matashi da hand driyer"bayan tayi wanka.tamata turaren jiki"tabata wasu had'in magunguna tace"ta shanye"itadai Khadija mamakin abun kawai takeyi aranta.batadai ce komaiba sbd tasan anty batasan tambaya...bayan angama sallar magrib saiga hjy ta shigo sashen anty rik'e da kula ahannunta"Khadija dake zaune da khalifa akan cinyarta"tayi saurin tashi tsaye tana cewa hjy sannu !kawo na d'aukar Miki"mik'a mata kular hjy tayi tana murmushi tace" ai takicema kula khadija.abincinkine nakamiki"anty dake fitowa dg kitchen tace"Kai hjy basai ki Aiko tazo ta karb'a saikinzo da kanki"hjy na murmushi tace bbu ruwanki tsakanina da Y'ata ne.murmushi kawai anty tayi.hjy tace in mahmod yazo yace kibishi bance kije ko inaba"bayan sati 2 zaku koma gidanku insha Allah.kan Khadija ak'asa tace to hjy nagode.anty batace komai ba"Amma Tasha alwashin muddin yazo wlh sai Khadija tabishi...

Farfesun kaji ne"hakan yasa Khadija taci tayi kat"Tasha ruwa ,kafin taje tayi sallar isha'i.
kwanciya tayi"wayarta ta fad'o Mata arai.tayi murmushi tayi sbd tasan agidan mlm tabarta....

Yaya mahmod kuwa gaba d'aya hankalinsa nakan Khadija"dama kud'i yaje yacire ,yasiya musu kayan mak'ulashe"yanufo gida anata Kiran magrib"yanayin parking yafito yawuce masjid.bedawoba Saida akagama isha'i...

Babban parlourn gidan yanufa"bbu kowa"hjy na shashen Abba"su ummi da hafsat duk waya suke yi da samarinsu.bbu wata kunya ya wuce shashen anty... sallama yyi"anty na zaune ta amsa "yace anty sannu da gida.yauwa mahmod !kaci abinci kuwa?da sauri yace"ah ah"
To bara Khadija takaimaka acan.baki washe yace to Yana fita...anty ta tashi ta wuce d'akin da Khadija keciki..


Tafe take tana turo baki"sbd badason ranta tazoba.tsoromtakartasha matsa ahannun gwanin nata.

"Ahankali ta murd'a k'ofar ta shiga"sallama tayi ta ajiye tray d'in hannunta"Yana zaune kan carpet Yana jiran isowarta"tashi tsaye yyi yanufi k'ofar yasaka key...zaro ido tayi had'e da cewa nifa yaya tafiya zanyi karufe Kuma.

Hmmmm!my khady aikeda tafiya sai Allah yakaimu gobe lfy tukum"shagwabe fuska tayi had'e da cewa hjy fa tacemun karnasake nabika nanda sati 2 zamu koma gidanmu.yanzunma anty ce ta tursasani"nidai kabud'emun pls"kafeta yyi da ido yanata kallonta"komai tayi burgesa takeyi"my khady ita yanzun hajiyar batana gun nata mijinba"shine zata hanaki kizo guna..dafe baki tayi cike da mamakin kalaman sa.d'age gira yyi had'e da cewa k'arya nayine?"batace komai ba kanta ak'asa.kinga sarkin kunya zomuci abincin to"um um hjy takamun abinci naci ak'oshe nake.my khady hjy fa nayin sankai "gaba d'aya kin amshemun gwamnati agurinta"murmushi tayi tana k'ok'arin zama tace"eh Mana yanzun Dani takeji.to ai nima dad'in abun inada anty ko?hmmm ai anfi ji Dani"kikadaice ba"yafad'a Yana Zama yaxuba abincin kad'an ta tashi takamishi drink dke cikin frige.
Cikin y'an mintina yagama cin abincin"Khadija na zaune gabanta nata fad'uwa"Allah yasa yabarta ta tafi take fata..my khady tashi muje ciki ki had'amun ruwan wanka"tamkar tamishi musu"haka ta daure ta tashi tanufi bed room d'in.

Tana fitowa dg toilet d'in tasameshi dg shi sai boxer"janye idanunta tayi tana cewa kashiga nizan wuce cikin gida.my khady yaushe muka Fara y'ar musu dakene?"bbu inda Zaki agurin mijinki Zaki kwana.bejira amsarta ba ya wuce toilet.

Zama tayi jikinta asanyaye"bema jimaba yafito Yana cewa shiga kiyo alwallah"cikin fad'uwar gaba tace"nayifa isha'i Yaya!hmmmm!agidan mlm inzamu kwanta dama bamayin sallah ne?"batace komai ba ta wuce ta nufi toilet.yasaki shu'umin murmushi"boxer d jallabiya Fara yasaka"yashimfid'a prayer mata"alokacin ta fito,hijab nata dake gefen bed ta d'auka" ta rab'a gefensa yajasu Sallah raka'a 2.amamakinta saitaji yadafa kanta yanamata adduar.wayyo Allah!wani mugun tsoro da fargaba taji.tama gama yadda bata tab'a kubuta dg hannun Yaya mahmod.sbd komai yyi shine ayadda manzon ALLAH (S A W)yakoyar adaren farko"parlour yatashi ya nufa"bbu jumawa yadawo da wasu ledoji"cikinta saida yajuya sbd tsoro.kallonta yyi yaganta zaune har yanzun kan prayer mat d'in"Zama yyi kusa da ita yanacewa koki cire hijab naki koni naciremiki da kaina.batayi wani Jan mgn ba ta cire"yadubi gyaran gashinta ya lumshe ido"k'amshin turaren jiki da akamata yadaki hancinsa.my khady ga ice cream ga shawarma,gakuma frash milk ga suya gasassa duka zakici??girgiza kanta kawai tayi.hmmm aibazai yuyuba nasiyi Abu danke kice bazaki ciba.zansha ice cream d'in d'an Allah wlh cikina acike yake. Bece komaiba ya miko Mata roba guda"shima Roba guda yashanye"yadanci naman kad'an"sbd Jan mgn Saida yagutsiri tsoka yasaka Mata abaki.batayi musuba ta cinye.komai yakwashe ya nufi parlou"itakuma toilet ta wuce tasami brush sabo tayi tukum ta fito"yanatsaye yacire jallabiyan jikinsa sai boxer kawai yarage mishi.kafeta yyi da ido"sbd yalura atsorace take"my khady Kinga ga sleeping drass nan kisaka ki kwanta zanyi brush da karatun alk'ur'ani Mai girma.dato ta amsa "shikuma ya wuce toilet.

Lokacin daya fito ta kwanta"dukda batayi bacciba"sbd tsoron Yaya mahmod.

Yakai kusan 20 minit ,tukum yarufe alk'ur'anin yanufi kan bed d'in.

Ahankali ya haura kan bed d'in yakwanta agefenta"Murya can k'asa yace"my khady kinyi bacci kuwa?shiru tayi gabanta nata fad'uwa sbd tsoron karyamata wani"hannunsa guda yasaka ya juyo da ita gabansa.kallon fuskarta yyi sbd akwai hasken fitilar dake kan bed side drower.yana murmushi yace"Mai k'arya?nasan kinajina ko my khady kibude idonki inba ga tsoro ba... murmushi tayi tana turo baki tace nafara baccifa Yaya"hmmm!me bacci Yana mgn dama ?"Kinga tashi kirage kayan jikinki,nima da boxer ne ajikina.gabanta taji yafad'i "Bata auneba taji hannuwansa ajikinta Yana k'ok'arin cire mata rigar baccinta.yayaaaaaaa!my khadyyyyyyy ! yafad'a Murya asark'e"barinta yyi hakan yarufesu da blanket"ahankali yajanyota jikinsa ya Fara shafarta zuwa nashanunta"yahad'e bakinsu gu d'aya"inbacin rawa bbu abinda jikin Khadija keyi"shikuwa romancing d'in ta kawai yakeyi azafafe"kuka tasaki sbd jin alamar yarabasu da komai na jikinsu"Bata auneba taji yyi swech off d'in fitilar dake kan bed side drower"d'akin yagauraye da duhu..yyinda Yaya mohmod yayi nisa baya jin kira,hanyarsa kawai yake k'ok'arin bi....wata razananniyar k'ara khadija tasaki...burin Yaya mahmod yacika.....โœ๏ธ

Happy Friday๐Ÿฅฐ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa

wannan shafin nakune halak malak kuyi yadda kukeso dashi yani gaban goshina๐Ÿคฃ๐Ÿ˜œ

Mrs prince
Raudah Mohd
Hjy rahama
Zee hamis wada
Fatima Ahmed shema

Ina alfahari daku acikin fans nawa๐Ÿฅฐ๐Ÿ’–๐Ÿ’“๐Ÿ’”๐Ÿ’ž



๐Ÿ…ฟ๏ธ47&48

*After 2 hours*

........Bakajin komai sai shashshekar kukan khadija"Yaya mahmod narungume da ita Yana aikin rarrashi.amma tak'iyin shiru sbd azabar datake ji ajikinta"ahankali yashafa baby face nata dake sharkaf da hawaye yace"my khady saina dinga gani Anya kina Sona kuwa?kofa wace mace da haka ta saba"nasan nayi laifin bazan komaba.kin hakura pls? shareshi kawai tayi" yanata kallonta cike da so da k'auna"yanajin farin cikin yadda ya risketa amatsayin budurwa..cikin farin ciki yace"khadija banida bakin Miki godiya akan hallaccin da kikamun arayuwa.addua ta Allah yabani ikon rik'eki Amana da Kuma faranta Miki"Allah yayimiki albarka yabarmu tare.yafada Yana janyeta dg jikinsa yatashi ya wuce toilet"Khadija ta lumshe ido cikin jin azab'a da rad'ad'i"bata tab'a zaton da gaske yakeyi ba.ranar dayasami lafiya zai aikata Mata hakan....Yaya mahmod kuwa wankansa yyi ya tsarkake jikinsa"ya had'a Mata ruwan zafi"kafin yafito.
Ahankali ya kunna fitilar dake kan bed side drower.khadija tasaka hannunta ta rufe fuskarta"Yana murmushi yace"Mrs mahmod akwai fa kunya fa"Kuma Dole a ayijeta sbd ba zamaninta bane yarinya.. yafad'a Yana kallon ta"shiru kawai tayi batace komai ba.my khady kodai Gurin namiki zafine?hawaye suka gangaro Mata tana shashshekar kuka tak'i mgn.shima bece komaiba ya saka boxer nashi"kafin yajanye abinda ta rufa dashi"k'ara ta saki...shikansa gabansa yafad'i sbd ganin jinin dake kan bed sheet d'in"sannu my khady kinji?bazan komaba amun hakuri"yafad'a Yana suranta suka wuce bath room.
acikin bathtub yasakata"tasaki k'ara had'e da rirrik'esa.tana hawaye da mishi magiyar yacireta dg ciki"bece komaiba Yana dai k'ara dannata cikin ruwan zafin...lokacin dayaji sun huce yasake zuba wasu.saida yasauya sau 3"kafin yataimaka Mata tayi wankan wajibi"idanunta harsun kunbura sbd kuka"ga kunyar yanata kalleta bbu Kaya ajikinta"cikin turo baki tace"nidai kafice zan Ida da kaina....Yana murmushi yace"to ranki yadad'e"yafice cike da zulumin yadda ya lura taji jiki" bed sheet yacanza musu"kafin ya zauna kan bed d'in"yyiwa k'ofar toilet d'in zuru da ido ,Yana tuna moment d'insu da ita na d'azun..

shikansa yyi mamakin yadda yafita hayyacinsa haka"fatansa Allah yasa bejimata rauniba"sbd yatara buk'atuwa sai yau yasami damar sauke ta.wani wasai yakejin jikinsa"tunawa yyi yau wane month muke ,Kuma on nawa ne?? sbd farincikin dayasamu awannan rana bazai musaltuba.ga idonsa yabud'e"ga khadynsa daya mallaka"uwa uba agabansa hjy tabawa khadija kulawa sosai... yayaaaaaa!muryar Khadija ta katse mishi tunaninsa"dab sauri yanufi toilet d'in"atsaye yasameta ta d'aura towel ajikinta"kanta k'asa ta dafa bango.my khady lfy ne?kuka ta fashe dashi tana cewa nibazan iya tafiya ba Yaya!gabansa yafad'i"amma be nunaba"yace baramuje ki kwanta da safe kinsake gasa jikin naki ko?shiru kawai tayi.cak yad'auke yanufi kan bed da ita"Yana Mata sannu cike da tausayawa"kayan bacci nata yasaka Mata"yagyara Mata kwanciyar ta"kafin ya kwanta gefenta"yakashe fitilar dake kan bed side drower.addua yasake musu"yanata fad'a Mata zazzafan kalaman soyayya har baccin wahala yyi gaba da ita..


Washe gari da misalin karfe 6am Yaya mahmod ya farka"kallon Khadija dake kwance akan faffad'an kirjinsa yayi"tayi lamo da alama tanajin dad'in baccin nata"agogon dake lik'e jikin bango yakalla"afili yace"yah Salam!mun makara kenan...cikin dubara ya janyeta dg jikinsa yagyara mata kwanciyar ta.sbd yalura baccin yamata dad'i ya wuce toilet"

Bayan ya idar da sallar asuba"yanufi kan bed d'in"ahankali yasaka tattausan tafin hannunsa yana shafa fusakarta"da hura Mata iskar bakinsa asaman idanunta"hannunta tasaka ta doke hannunsa tana turo baki"still Kuma bacci takeyi.yana murmushi yace"sorry my khady har 6 ta wuce munmakara"bud'e idanunta tayi fas akan fuskarsa.harara ta galla mishi"shikuma yasakar Mata wani killer smile f
daya tsaya Mata arai.ahankali yace my honey kintashi lfy?har yanxun kaina bisa wuya Ina bada hakuri"kanta ak'asa tace"nifa Yaya bakamun laifin komaiba"Kuma Ina kwana?Yana Kama hannunta yasaka anasa"yace"lfy qlau khady nah!yanzun wane hukunci za'a mun na laifina?"tunda nayi sanadin dakikayi kuka.shagwabe fuska tayi" hakan yasa yyi saurin cewa"nadena to tunda bakyaso.amma gsky kicanzan suna na soke yayan nan..inkuma kin haihu saikice daddyn wane ko abban wance"yafad'a Yana kashe Mata ido guda"da sauri ta kawar da kanta"cikin subutar Baki tace" saikace wata Mai ciki"fuskarsa ya'aza akan tata Yana cewa ai jiya namiki shi"kokin zata wasa nakeyi? wata kunyace takamata sosai"ture kansa tayi ta yunk'ura da nufin ta tashi"k'ara tasaki Takoma ta kwanta..cike da damuwa yake dubarta"kafin yace"my khady bazaki iya tashiba?kanta kawai ta d'aga mishi...da taimakon sa tayi wanka da sallah dg zaune.gaba d'aya hankalinsa yatashi dayaga Bata iya tafiya da zaman kirki..kayanta na jiya ya maida mata"shikuma yasaka jallabiya yadubeta yace"my khady bani 10 minit nadawo kinji?kanta kawai ta d'aga mishi yafice.

Gaba d'aya Yama rasa ta Ina zai Fara?sashensu hjy ya wuce"tana kitchen itada asabe Mai aiki sun gama had'a break fast.amsa gaisuwar shi tayi tana kallonsa sbd ta lura bakinsa da mgn.....

Mahmod lfy wai?"umm...dama hjy dan Allah kiyi hakuri wlh dama..kazaki duba itane!bangane mekake nufi ba?inzakamun bayani kayimun.saiwani kwana kwana kakeyi.da alamar rashin gsky atare dakai...kansa ak'asa yace"khadija dama....dama me? tafad'a tana binsa da kallo"fatanta Allah yasa ba haikema y'ar mutane yayiba yamata wata illar. Hakan data lura yanata rawan Kai yasa tacewa Khadija kartabishi...cikin fargaba yace"dama Khadija ce batajin dad'i tana d'akina! subahanallahi!yanzun dukda nacewa yarinyar nan karta bika inkazo tafiya da ita.kai marar kunya shine kazo katafi da ita"ko tarewa bakuyi ba ka haike mata.kayi daidai ai tashi kabani guri"duk laifin antynkune nasan bata hana ta binkaba..cike da jin kunya da Dana sanin haikewa Khadija yakamashi"dalilinsa dama na fad'awa hjy sbd ta taimaka wa khadijar.tashi yayi ya wuce d'akinsa.

Tana kwance kan bed"amsa sallamar shi tayi"bata kalleshiba sbd kunyar had'a ido dashi takeyi"zama yyi gefenta"yajanyota jikinsa ya rungume"ahankali yace" my khady kiyi hakuri banaso wani abu yasameki akan abinda namiki jiya.nacewa hjy baki lfy"sbd kozata Miki wani dubara nasu na manya.inkuma asibiti zamuje suduba gurin sai munje"ko hankalina zai kwanta"saida taji kunya akan yafad'a wa hjy"kafin tace wani abu sukaji sallaman hjy"hakan yasa yyi saurin sakinta yasauka dg kan bed d'in"Yana amsa sallamar hjy.

Shigowa hjy tayi"tana yiwa Khadija sannu"kan Khadija ak'asa ta gaisheta"hjy na hararar Yaya mahmod tace"Inka gadama ka kamata muje asibiti.batajira cewarsaba ta fice"hijab din da Khadija tazo dashi jiya yasaka Mata"yad'auke ta cak"Yaya Dan ALLAH ka ajiyeni saika taimakamun nayi tafiya"shareta yyi"tana ahannunsa yarufe d'akin yanufi parking space da ita.
Hjy n tsaye abakin motar Yaya mahmod"ajiye Khadija yyi"yabud'e k'ofar motar hjy ta shiga back sit"yasaka Khadija front sit.kafin yashiga suka nufi asibiti..

Zaune suke gaban Dr sadeekat"hjy da khadynsa"yayinda Yaya mahmod Yana waje bayan yamusu cuku cukun ganin docto mace sbd beson namiji yadubamishi Mata...ahankali Dr tace" gsky sai anmata d'inki bejemata ta sauk'i ba"Kuma yarinyar tayi k'ok'arin wlh sbd yajimata ciwo sosai"salati hjy tayi cike da tausayin Khadija.dr taci gaba da cewa"Amma akula da ita gsky tadinga Zama cikin ruwan zafi da gishiri"Kuma saitayi 30days ko 3 weeks tukum zata iya zuwa Gurin mijinta.itadai Khadija kanta ak'asa.hjy ta amsa dacewa insha Allah Zan kula da ita"kan d'an bed d'in dake office d'in Khadija ta kwanta"bayan fitar hjy"kafin Dr tafara aikinta..

Ana d'inkin tana kuka gwanin ban tausayi.sbd zafin datakeji agurin dakuma d'inkin"dukda ammata allurar kashe zafi.saida akamata d'inki agefe 2 "kafin amata alluran bacci"

Yaya mahmod mancewa yyi da kunya"hjy nafitowa yafara tambayar ta khadynsa"harara ta zabga mishi kafin tace ka kyauta abinda kayi"gatacan. Ana Mata d'inki sbd kajimata ciwo bana wasaba.saika sami abin fad'awa alh"dama namishi bayani dazan tafo.khadija Kuma sai bayan wata 2 zata koma gunka.sashena Zan maida ita tunda bakada kunya...cikin damuwa da tsantsar tausayin Khadija yafara bawa hjy hakuri"tsaki taja had'e da cewa Inka gadama kaje kacewa su ummi su baka break fast ka kawo.nasan sai azahar muda komawa gida...bece komaiba yafice dg asibitin Yana jin dama yabarta bemata komai ba..

Bayan yakawo break fast d'in"yajuya ya koma gida sbd ganin Khadija bacci takeyi"

Anty kuwa Saida hjy takirata tasanar Mata bayan tagama Mata fad'an tayi daidai ai data Bari Khadija tabi mahmod d'akin sa.murmushi kawai anty tayi batace komai ba....yyinda Abba shima Saida yazo yaduba jikin Khadija tana bacci"yakumaji dad'in yadda hjy ke kulawa da ita bbu nuna Mata k'iyayya..

wanka Yaya mahmod yayi ya shirya cikin suit farare"yagyara suman kansa da sajensa dayayi luf akan kyakykyawar fusakarsa.wani kyau yyi naban mamaki"yafito a angonsa sak...lolx sai k'amshin turaren sa na musammun jikinsa ke fitarwa"bbu abinda yasawa cikinsa sbd damuwar halin da Khadija take ciki yasan itama bata ci komai ba..rufe k'ofar d'akinsa yayi ya wuce parking space sbd nura yakirashi yace ya iso.da ido nura binsa dashi"cike da tsokana yace"abokina da alama fa ka angwance sbd jikinka yanuna hakan"Dan Allah kayiwa Abba mgn naturo magabata ayi maganar aurenmu da zee Kona samu nabi layinku"guntun murmushi Yaya mahmod yasaki Yana shiga motar yace"kaida Baku daidaita da itaba saurin me kakeyi?hmmm kake gani ko?to jiya munkai awa2 Muna waya da ita"ko yau nakirata natura Mata message" tamun reply kuma.tabe baki Yaya mahmod yayi"kafin yace"saika Fara zuwa zance hakan zaisa Abba fahintarka sai yace katuro"nura yace"aikuwa za'a gaji da ganina gidan nan sbd zuwana any time.. yafad'a Yana tada motar suka hau hanya.cikin tsokana nura yace"my man wannan kyau dakayi haka"Khadija tayarda ka fito sai anmata k'wace...Yaya mahmod na murmushi yace"bbu macen data Isa ta k'wacewa my khady ni"nura yace kamar yadda bbu wacce zata k'wacewa my zee ni baa...

Suna Isa office "Yaya yaje yayi signing"kafin su shiga meeting...beboyemusu komaiba yasanar musu halin daya tsintsi kansa abaya"dg nan aka Kori yaran alh mudi dg aiki"wasu suka Fara k'ok'arin rubuta jarida akan abinda yafaru.nura kuwa asibitin da su alh mudi suke suka wuce shida Yaya mahmod.

Alh Ayuba yaji jiki sbd dukan alh mudi ya mishi akai"alh mudi ya wartsake sosai matslarsa rashin gani kawai...suwan su Yaya mahmod asibitin shine sanadin tona asirin komai.alh Ayuba na kwance kan sa nad'e da bandeji yadinga kora musu bayani anamishi video.dg karshe yaroki Yaya mahmod gafara yace ya yafe mishi...gaba d'aya asibitin ta hargitse da kace nace"yyinda alh mudi yayi bak'in cikin tona asirinsu da alh Ayuba yyi"ibbi kuka kawai yakeyi"Saida ya gwammace dama mutuwa yyi da ganin wannan bak'in cikin.

Nura kuwa bayan su d'auki ruhoto na komai da komai"sukayi sallama da Yaya mahmod zaikoma gun khadija"nura kuwa yasanar mishi yanzun da yayi sallar azahar, labaran k'arfe 2 na gidan tv nayau za'a watsa komai...

Kankace me gwamnati da jami'an tsaro sun karb'e komai nasu alh mudi da alh Ayuba.yaran alh mudi sun watse Kuma asibiti sun sallameshi da koranshi"shima alh Ayuba sbd beda lfy aka barshi"sauk'in ibbi mamansa na gidanta data siya abaya" can Takoma da kayansu da y'an kud'in da suka ciro a bank...

Da misalin karfe 2:5 pm hjy rabi da khairat na zaune a parlour suna kallon news....kawai sukaji me gabatarwa yafara da cewa"ayau zamu nuna muku wani abu naban mamaki da al'ajabi akan d'an majalissar alh mudi da matemakinsa alh Ayuba.sun cutar da matashin d'an jaridar nan mai tashe ayanzun wato *mahmod Adam shema*

Da sauri khairat ta dubi hjy rabi suka had'a ido.kafin suyi mgn aka nuna fuskar alh Ayuba Yana mgn kamar haka...mune mukayiwa Masa asiri yamakance"wata 3 da suka wuce gashi abin yadawo kanmu sbd yawarke.dama dodonmu yasanar Mana hakan zai faru inhar ya warke...ayanzun munfita dg k'ungiyar y'an Shan jini...saidai munbar mutum bakwai aciki..yablissafo sunayansu.kafin akafara Nuno photunansu...idanun kharat suka tsaya k'yam akan fuskar photo d'in Jamil....โœ๏ธ


Zazzafan comments kawai๐Ÿ˜œ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa


Wannan shafin nakune halak malak hjy salmah Abba &mmn abdussamad๐Ÿฅฐ๐Ÿ’”๐Ÿ’ž๐Ÿ’“๐Ÿ’– Ina alfahari daku

Allah yabar mutum da masoyansa na gsky Muna tare insha Allah๐Ÿ™๐Ÿป



๐Ÿ…ฟ๏ธ 49&50

......... Innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Jamil kacuceni Allah ya isa tsakanina da kai.dama Kai matsafine?matsafi na aura ni kharat"ta fad'a tana sakin kukan bak'in ciki"arikice hjy rabi tace"yanzun mahmod Ashe asirine akamishi Kuma ya warke kenan? lallai duk Wanda yabiyewa son zuciya Yana tare da dana sani".Dole zuwa anjima naje naduboshi da jiki... Allah yasa Yaya hakeema ta yafemun"k'ila mahmod ya aureki inta hakura.....koya amince wlh bazata aureshiba nariga nasanar da alh mukhtar komai.akan abinda yafaru"sbd haka aure tsakaninta da muhseen bbu fashi..(muhseen d'an alh mukhtar yayan baban Khadija)abba yafad'a Yana tsaye abayansu.kasancewar shigowarsa kenan "yasami labarin komai akan abinda yafaru anata yayatawa agari da Media ma baki d'aya..da gudu kharat ta tashi ta nufi d'aki.abba yaja tsaki had'e da cewa kinji kunya rabi wlh"kinkuma bani kunya nima a idon jama'a ayi zaton nima kwad'ayi yasani yadda ya auri y'ata...shinwai alh sau nawa zanbaka hakurine?aikin gama yagama haka Allah yatsara sai hakan yafaru .nakumayi nadama da dana sani "fatana na shirya tsakanina da y'ar uwata.inkabani izini zanje da dare na nemi gafarar ta dan Allah.

Tab'e baki yyi had'e da cewa"tunda ta kwab'e Miki aidole kiyi nadama"kowa yatuba dan wuya tubansa bai yiba"sbd haka saikije ga hanya nan...Yana fad'in hakan yawuce part nashi...

Yaya mahmod kuwa saida yyi Sallar azahar"kafin yakira hjy tace"ansallamesu suna hanyar zuwa gidama.hakan yasa ya wuce gidan shima..

Zaune suke akan kujera 2 seeter"Yaya Yusuf nata yiwa angel nashi smile sbd ganin ta girma sosai"bbu kowa a parlourn sai su kad'ai .su hjy ma Basu k'arasoba...murya k'asa k'asa yace"my angel yakamata kizama amaryata tunda kin k'ara girma ko?rufe fuskarta tayi tana murmushi tace"um um Yaya ni yarinya ce har yanzun.hmmm ko bilkisu aiba yarinyace bace balle ke my angel kinga dama kingama jarabawar ku ta *ssce*
sbd haka agidana Zaki cigaba

Please Login or Register in order to submit comment