Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajeni bakin asibiti. Zan Kai abinci wurin mamana bbu lfy inata jiran abun hawa bansamuba....

D'an Jim zee tayi ,kafin tace".okay shigo ciki! tafad'a tana k'ok'arin bud'e murfin motar.

Yarinyar tashiga zee ta rufe"isah driver nak'ok'arin tashin motar yaji zee ta k'wallah k'ara"Yana juyowa yarinyar ta watsa mishi wani abu a fuska...dg Isa h driver har zee basusake sanin inda kansu yakeba...

Kwance isah driver yake bakin titi ayashe"sun gudu da zee da motar anbarshi anan yashe..

Yakai kusan awa anan"sai gab da magrib yafalka yaga mutane kusan 5 tsaye agabansa. suna k'ila wa k'alan yanada Rai koya mutu.

Waigawa yayi yaganshi ahaka"innalillahi wa inna ilaihir raju'un kawai a ambata akid'ime sbd tuna yadda komai yafaru tamkar a mafarki"mutane suka hau tambayarsaa...Yana kuka yashaida musu abinda ke wakana!wani mutum yace gsky Dole muje murakashi Gurin iyayenta yamusu bayani sbd yafita azargi ko kuwa yakugani?tundadai mu shaidane yafi awa kwance asheme anan tamkar beda rai.muna zaton koya mutu ma yafarka.

Kowa yace hakan yyi daidai gsky.

Atare suka hau mashina sukayiwa gidan Abba tsink'e..

Zee kuwa...โœ๏ธ


๐Ÿ˜ณ๐Ÿคซ๐Ÿ˜Œ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa


Wannan shafin nakune halak malak YAU DA GOBE fans grp Ina yinku guys๐Ÿ’–๐Ÿ’”๐Ÿฅฐ



๐Ÿ…ฟ๏ธ29&30


........."Zee kuwa batasan inda kanta yakeba"saidai ta falka taganta kwance awani d'aki. an d'aure Mata hannuwanta da igiyoyi...cikin fad'uwar gaba d tashin hankali ta furta "innalillahi wa inna ilaihir raju'un.hawaye na wanke Mata fuska tafara cikiciniyar kwance kan ta "aka murd'o k'ofar"hakan yasa da sauri ta d'ago kanta tana dubar Wanda yashigo...k'yam tabi Alh Ayuba da kallo"jikinta na kirma batasan lokacin da tace ".mahaifin ibbi!wata shaid'aniyar dariya alh Ayuba yakece da ita"Yana kallon zee yace"k'warai kuwa"anfad'a miki ana jadani ne?"kin Isa ki nakastamun yaro ki tsira lfy"
girgiza Kai yayi had'e da cewa"hakan bazai tab'a faruwa ba.dole sai d'ana yalashi zumarki dukda yanada tab'in hankali.zaro ido zee tayi arikice tace". dan ALLAH kayi hakuri wlh mutuncina nakare shiyasa nadokesa akai..wani mugun kallo yawatsa Mata kafin yace"yanzun nabashi maganin da saikinyi jinyar watanni inhar yad'and'aneki.inma bazai iya komai dakeba to maganin Dana bashi nan da mintina 35 zaifara aiki saiki shirya"bayan lafawar komai Dole d'an iskan yayanki ya yadda ki auri my son....Yana fad'in hakan yajuya ya fita Yana rufe k'ofar...

Nashiga ukku ni zainab!yah Allah kafitar dani"innalillahi wa inna ilaihir raju'un"tafad'a cikin tsoro da fargaba tana kuka sosai...


Suna k'ok'arin shiga get d'in gidan bayan sun sauka dg mashina.yaya mahmod nafitowa zaitafi masjid"dukda ba'a kiraba yanadai zuwa yayi tasbihi da karatun alk'ur'ani Mai girma kafin Akira..

Isah driver yakalli ya mahmod yace"yallab'ai inacikin tashin hankali da damuwa!dan ALLAH kataimakeni ka saurareni "nida mutanan nan"yafad'a Yana nuna su da hannu.da kallo Yaya mahmod yabisu Yana tsayawa kusada isah driver yace ".lfy meke faruwane?"

Cikin kirma suka sanarwa Yaya mahmod komai da komai"

Amamakinsu saisukaga yayi murmushi "yadubi isah driver yace".kaje kayi Sallah yanzun karka sanarwa kowa komai ,Kuma karkadawo gidan sainadawo.kukuma mungode sosai"karku damu nasan waye yad'auketa.yana fad'in hakan yajuya da sauri yakoma cikin compound d'in gidan "yad'auki motarsa yashiga yajata atsiyace yabar anguwar...

Be tsaya a ko inaba sai get hause d'in alh Ayuba....yayi parking d'in motarsa nesa da gidan.ahankali yanufi k'ofar shiga get d'in "Babu kowa aharaban gidan.hakan yasa yanufi interes din shiga gidan...wayene Ina Kuma zakaje??Yaya mahmod yaji muryar wani abayansa.banza yamishi ya Ida iso k'ofar shiga parlourn....cak yatsaya lokacin daya ji alh Ayuba na waya Yana cewa"ai tafi 1 guda da satowa"kuyi maza ku kawoshi .sonike dayagama ketata ayimata allurar dakwak'walwarta zata motsu sbd karta tona Mana asiri"kaga sai yazama ita dashi Babu Mai cikakken hankali.. murmushin samun nasara Yaya mahmod yayi Yana tsaida recording d'in daya d'auka.kokarin shiga yakeyi"acikin body guard d'in alh Ayuba wanda yamishi mgn d'azun"yasake biyoshi Yana cewa Kai waye Wai dame kazone??juyowa Yaya mahmod yayi sukayi 4 eyes da body guard d'in"atake yasha jinin jikinsa.tsaki yaja ya wuce cikin parlourn...

Sam alh Ayuba da sauran yaransa3" basuji shigowar Yaya mahmod.saida yayi gyaran Murya tukum suka juyo suna kallonsa....sosai alh Ayuba yabawa Yaya mahmod dariya sbd yadda yaga tsabar tashin hankali da razana acikin k'wayar idanunsa.yana murmushi yace".nasan bakayi tsammanin zuwanaba ko?"
Cikin dakiya alh Ayuba yace".bangane mekike nufi ba?to akan me dama zanyi tsammanin zuwanka?inma wani abu yakawoka to kayi gaggawar fad'a ka k'ara gaba.
Kafi kowa sanin dalilin zuwana anan!inhar baka fitomun da k'anwata daka sace" sbd son d'aukarwa lalataccen d'anka fansa ba.wlh zanbaka mamaki!cikin zaro ido alh Ayuba yace sharri zakazo har gidana kamun ne ?to wlh kotu zata rabamu baka isaba kazo har muhallina kamun kazafi...waya Yaya mahmod yafito da ita"yayi calling d'in nura"Hans free yasaka.nura yace my man ya ake ciki mushigo nida police d'in ko kuwa??"
Yaya mahmod yace um um tukunnadai zansake kira.yana fad'in hakan yakashe wayar"yashiga recording yakunna...tuni alh Ayuba takashi ta d'uri ruwa yafara zare ido"kallo d'aya zaka masa kasan arikice yake.
Y'ar dariya Yaya mahmod yayi"kafin yace".nabaka 5 minit kafitomun da k'anwata" salin alin mutafi gida.inhar kabari 5 minit yacika zankira nura dasuke akofar gidan nan sushigo suda police"sukamaka Kuma nanuna musu video d'inka kaida alh mudi.inkunne yaji jiki ya tsira...

Tashin hankali ba'a samishi Rana"damuwar alh Ayuba anbawa ibbi maganin dazaiji feeling sosai da k'ara k'arfi"gashi zaibada zee meye mafita?"

Yaya mahmod yace".kabani ita kafin kayi tunanin mafita"kokuma wlh na Ida tonamaka asiri.sauk'in ka guda niba police bane "da yanzun kana gidan yari"Amma asannu zanrubuta tarihinka ajarida..gaba d'aya k'asa cewa komai alh Ayuba yayi"kawai yatashi yanufi wata k'ofa...

Zee na a'daure taci kuka ta koshi"lokacin da aka murd'o k'ofar"saida hantar cikinta ta kad'a"uffan bece mataba"ya matso kusada ita.k'ara tasaki tanason tajada baya"kwanceta yayi ,batare daya kalletaba yace kitashi muje akaiki gida.wata wawuyar ajiyar zuciya zee tasaki tana bin bayansa.batabi kotakan d'an kwalinta ba da mayafinta.

Har tuntub'e takeyi wajan shigowa cikin parlourn"tana had'a ido da Yaya mahmod tasaki kuka "aguje taje tafad'a jikinsa"yarungume ta Yana cewa dawowata akaro na3 bazai maka kyauba.yana fad'in hakan yajanye zee Yana cewa Ina mayafinta da wayarta da motarmu???"uffan alh Ayuba beceba"sai wani yaronsa yace"muje tana parking space ai...suna fita alh Ayuba yace".kozanyi yawo tsirara sainaga bayan ka..

Anan cikin motar taga hand bag nata da wayarta.

Shiga motar tayi"Yaya mahmod yaja suka fito get d'in gidan."Yaya mahmod yazuge glass d'in motar Yana yiwa nura dake tsaye gaban motar da Yaya mahmod yazo d'azun da ita"alamar yashiga ciki yabiyo bayansu...


Lokacin da suka iso gida"isah driver Yana bakin get"da sauri yabiyo su"lokacin da yaga zee Saida yasaki ajiyar zuciya yace "alhmdllh naji dad'i.nagode maka daka ganota.murmushi kawai Yaya mahmod yayi Yana cewa "karka damu banaso kowa yaji maganar nan"ko itama namata warning amota"banaso su Abba su damu akan abun"da kaina zand'auki mataki.isah driver yace insha Allah y'allabai!Yaya mahmod yadubi zee fuska agimtse yace saiki shiga cikin gida"bakinki k'anin k'afarki"Babu Wanda zansanarwa Yaya insha Allah.tanafadin hakan ta juya tabi hanyar sashen su tana yiwa Allah godiya daya kub'utar da ita...yyinda Yaya mohmod yawuce masjid sbd har anfara Kiran Isha'i..

Zee nashiga parlourn"tasami mama jummai tsaye tana kallon agogon bango sbd kin shiru zee batadawoba.ajiyar zuciya tasaki had'e da cewa gidan ubanwa kikaje har isha'i?ke yanzun bazakiyiwa kanki fad'a ba"tun 6 kika Gama komai a skul" ga yadda Maryam tace' datashigo Kamal ya aiketa d'azun..kinfi buk'atar ace nayi abun mgn acikin gidan nan ko?kuka zee ta fashe dashi tana fad'awa jikin mama" tashiga sanar Mata komai dakomai.harda zuwan Yaya mahmod karb'o ta dakuma hanasun dayayi su sanarwa kowa.innalillhi wa inna ilaihir raju'un! wannan wace irin masiface ni jummai?Anya kuwa zainab"nayi nadamar shagwab'akin danayi "gashi inayin Dana sani"tabbas mugun mutum ne alh Ayuba"Kuma yayanku mahmod yasani tunda yagane shine yaturo asaceki.saikiyita addu'a zantayaki.inharba skul ba karki koma zuwa ko Ina "ko kiyarda da wad'anda Baki saniba.zee yace insha Allah tana share hawayenta.mama tace". Kiyi hakuri kiyi shiru karkowa yajin kamar yadda yace miki.dato zee ta amsa tana nufar d'akinsu.tasami hafsat kwance suna waya da Yaya Yusuf sbd har yakoma Gurin aikinsa...

**************
Da safe Yaya mahmod ne zaune awaiting parlour.suna gaisawa da hjy"sai salim dake kallon ball awata tasha.khadija ta fito dg kofar dazata sadaka da sashensu...saidai tana d'ago kanta suka had'a ido da Yaya mahmod dakebinta da kallon"da sauri ta juya ta koma.

Wani irin mugun haushi yaji da zafi azuciyar sa"tambayar kansa yakeyi meyasa Khadija keyin haka intaganshi?kodai batasonshine?wata zuciyar tace " k'ila sbd abinda hjy tamata kwanakin baya..

Tashi tsaye yyi"yanacewa hjy ya wuce yad'an watsa ruwa yafita..

*Bayan sati 2*
Zazzaune suke awaiting parlourn gidan su 5 "harda zee acikinsu sunata firansu "dukda dai Khadija saita Kama takeyiwa zee mgn ma.sai firan zuwa wajen wa'azin kawarsu sukeyi dazasu tafi anjima su duka.yan matan harda khadija..yaya Hakeem da Yaya kabeer suka shigo atare"duk suka gaidasu"Yaya kabeer yace".ummi zokiji nabambayeki"tana murmushi tace"to ta nufi gurinsa.
Kallonta yyi yace"
Kewai na tambayeki k'awarku naja din nan "k'anwar auwal abokinmu"ummi na murmushi tace"eh lfy daiko?harararta yayi yace "naganta da wani gaja suna mgn yanzun dazamu shigo"d'an murmushi ummi tayi tace ".saurayinta ne!(tafad'a sbd taji kozaice yanason naja ne) what's?dama kina nufin tana kula wasu mazan?ummi na danne dariyarta tace"eh Mana Yaya kanada damuwa da hakan ne? hararar ta yayi had'e da cewa bansaniba!wato nikawai kesonta ita tanacan tana kula wasu ko?"sosai abun yabawa ummi dariya"tanaso ta Dara Amma gudun yaci gidansu yasaka ta danne dariyarta.su zee ma duk da bajin meyake cewa sukeba" sunsan dai wata mgn sukeyi"
Sai kallonsu sukeyi"kowa gulma nacinsa"

Kallon ummi yayi yace "Tanada wayane?ummi tace" eh Yaya"wayarsa yafito da ita yamik'a Mata da nufin tasaka mishi.tana sakamishi no..Yaya mahmod yashigo parlourn.

Gaisheshi duka yaran sukayi"Khadija nason guduwa taga ga idon mutane"sannan dukda bata kalleshiba tasan yanacikin parlourn sbd k'amshin turaren sa yacika wajen..

D'ago kanta tayi da nufin taga inba ita yake kallo ba ta gudu...saikuwa taga ita yake kallo"suna had'a ido yajanye idanunsa cike da basarwa yakaudai Kai Yana Zama kan kujera.yaya sannu da dawowa"tafad'a sbd taga bedace tashareshi ba agaban k'annensa.batare daya kalletaba yace yauwa!Yana latsa waya.hakan yasa duk yaran barin parlourn"ummi ma tamikawa Yaya kabeer wayarsa ta fice.sai asannan Khadija ke k'ok'arin barin parlourn.dago kansa yyi da niyar yamata mgn hjy ta shigo parlourn"hakan yasa tayi shiru"ita Kuma ta fice...

Zama hjy tayi kan kujerar dake fuskan tarsa"yagaisheta"tana cewa yau kadawo gida da wuri lfy daiko?
Cikin k'ok'aro murmushi yace".lfy qlau hjy"kainane ke ciwo shine nadawo nad'an kwanta"
Ashsha!ko akawomaka abincine?"girgiza Kai yayi Yana cewa ah ah naci abinci hjy bara nawuce"da kallo tabishi har yafice.ita kanta batasan wane irin so takeyiwa Yaya mahmod ba acikin yaranta.yafi kula da ita damata biyayya da gudun b'acin ranta.afili tace" Allah yayimaka albarka mahmod...

Yana Isa sashensu "toilet yawuce yawatsa ruwa"kafin yasaka k'ananun Kaya ya kwanta kan 3 seeter "yarasa meyasa yau bayajin dad'in jikinsa ga fad'uwar gaba dayaketa yawan ji tun safe.kuma yanada aiki a office yabari yanufo gida Yana Gama sallar azahar"kasancewar yau tuesday.soyakeyi ko bacci yad'aukesa amma yakasayi.sannan ga wata sha'awa yau daya dad'e rabon dayaji irinta.kaibema tab'ajin irintaba.yanata tunane tunane"aka Kira Sallar la'asar.hakan yasashi tashi ya wuce toilet yayi alwallah"rufe k'ofar parlourn yayi ya wuce masjid d'in dake acikin layin..yajima acan yanata Azkhar har 4:35 tukum yafito yanufo gida.

Yana shigowa get su Khadija ,ummi ,Maryam,hafsat,Banda zee mama ta hanata zuwa. duksunsha dogayen hijabai zasu tafi Gurin wa'azi na k"awarsu"lokacin da Khadija ta hangoshi Saida gabanta yafad'i".tadai dake ne kawai bata nuna komaiba.

Shikuwa sannu ya amsa musu" Yana binsu da kallo da mamakin Ina Khadija zata bisu sutafi batare data nemi izininsaba?" tunda yanzun tana a k'arkashin ikonsa...cikin b'acin rai yace"Khadijaaaaaa!da sauri ta tsaya cak"yyinda su ummi sukayi saurin fita gudun karya hanasu..
Zonan nace!juyowa tayi ahankali ta iso inda yake tsaye"kallonta yyi fusakarsa a'daure yace"waye yabaki izinin fita tare da yarancan?kanta ak'asa tace".Babu !okay rainine yasaki yin hakan ko?ah ah wlh kayi hakuri"tafad'a tana girgiza kanta"kallonta yyi da idanunsa dasuka canza kala yace" bani hannunki nan"mik'amishi hannun tayi,jikinta na kirma.yajata suka nufi parlourn sa.

Suna shiga yazaunar da ita kan kujera"yazauna gefen ta.cikin Shan k'amshi yace"as from to day karnakoma ganin kin fita bada izinina ba!kinji kobakijiba?
"Ahankali tace"to"
Tab'e baki yyi cikin cool voice yace".meyasa inkika ganni kike guduwa?ni dodone?
Shiru kawai tayi ta rasa mezatace mishi.. yyinda gogan naku yacika yayi fam da shirunta.cikin kakkausar murya yace" Ina mgn kinmun shiru ko?to kisani Zaki zanmiki hukunci"wato kina tunanin wannan banzan saurayin naki ko?(auwal) to Bari kaji karki koma tuna wani banza da aurena akanki"
Ahankali tace"nifa ba haka bane !kayi hakuri dan Allah"Kuma kaima ai...aime ?kimun shiru da zancensa kokuwa nabaki mamaki.sbd ni bakya k'auna ta shine kike nunako inkula Dani ko?to yayi kyau.kitashi kishiga ciki kigyaran bed room d'in da toilet Ina jiranki anan.batace komaiba ta tashi ta wuce bed room d'in sa.

Yana nan zaune harta gama duk abinda takeyi a bed room d'in ta fito parlourn"yanata kallonta ta sunkuyadda kanta k'asa tace". za'a gyara parlourn ne? shiru kawai taji yayi"hakan yasa ta d'ago kanta taga yanata murzar idanunsa.ganin yak'i yadena yasakata cewa"lfy Yaya?janye hannunsa yyi Yana cewa innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Khadija kina Ina ?duhu nake gani bana ganinki"atsorace tace"Yaya inwasa kakeyi kadena Dan Allah"kamarya duhu kakegani?

Khadija da gaske fa!wlh banagani sai duhu "kina Ina ne?matso kusada Dani Dan ALLAH"yafad'a Yana lalibe"had'e da mik'ewa tsaye.arikice tace Yaya ga idanunka abude Ina gani kana kalle kalle kace baka gani Kuma?Khadija wani abu keshirin faruwa dani kokuma yafaru wlh bana gani dukda kina ganin idanuna abud'e"kina Ina matso kusada Dani Dan ALLAH.....โœ๏ธ

๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ญ๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ๐Ÿคซ๐Ÿค


I'm sorry my fans haka natsara labarin kudai cigaba da bi...

Inaso Naga sharhi ruwa ruwa agrps da yawa. .
Comment kawai guys๐Ÿฅฐ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa




๐Ÿ…ฟ๏ธ31&32


Cikin kid'ima da tashin hankali Khadija ta nufesa da sauri "ta rik'e hannayensa cikin nata"tana k'ok'arin magana ya fisgota jikinsa ya k'ank'ameta Yana sakin ajiyar zuciya had'e da furta la'ilaha illah anta subbahanaka inni kuntu Minal zalim!yah Allah komenene zai faru Dani "Allah ka kamun Mai sauk'i Wanda Zan iya d'auka"yah Allah karka jarabeni da abinda Zan rasa imani na"Kuma nayi Imani duk abinda yafaru dani Kaine ka k'addaramin kafin zuwana duniya..wani marayan kuka Khadija tasaki tana girgiza kanta had'e da cewa Allah yasa mafarki nake ba gaske bane.....wata shed'aniyar dariya alh mudi da alh Ayuba suka saki "suna kallon Khadija da mahmod acikin tukunyar tsafinsu.saidai kafin sugama dariyar Khadija da mahmod suka b'ace b'at....sai hayak'i yadinga fitowa cikin tukunyar tsafin"wata iriyar guguwa da tsawa sukayi"atake bango yatsage dodo yabayyana agabansu.nutsuwa sukayi suduka suna binsa da kallon tambaya...
Cikin wata Murya Mai ban tsoro yace".karkuyi saurin murna and ganin burunku yacika"akwai sauran Abu agabanmu! akid'ime alh Ayuba yace mundogara dakai meye abin?wata dariya dodo yakece da ita "wuta na fita dg bakinsa da hayak'i yace"muddin ya warke yadawo Yana gani! tofa zaku makance kuduka "kuda warkewa sai ranar juma'ar dabatada asabar...bejira cewarsuba"yakece da dariya Yana b'acewa...Alh Ayuba yace".ai maganar warkewa Babu ita kuwa"yanzun burina yagama cika"saura Abu guda samun lafiyar Ibrahim da watsa rayuwar yarinyar nan...da itace sanadin komai"
Alh mudi yayi ajiyar zuciya yace Dole muhad'o mishi da bak'aken aljannu sbd karyadinga addua abun yakare.dama bokon bakin kuka yacemun muddin naga bayansa to zanyi mulki"sbd haka duniya sabuwa next week zanfito afara campaign! Alh Ayuba yace" haka yake mutumina"inma abokinsa (Nura)yakamana gargada mu aika dashi jami'ar mik'akk'u kawai...sbd kaga a y'an jaridar garin nan su biyune suke shigar Mana hanci da gudundune.alh mudi na murmushin farin ciki yace".hakan za'a yi ai "Kuma Dole musaka y'an jaridar dake tare damu yayatashi ajaridu ya makance nan gaba sai yawon bara atiti..dariya alh Ayuba yayi yace"bantab'a jin farinciki kamar na yauba"dukda sati 2 da suka wuce Ibrahim kamar bazai rayuba sbd illar da allurar nan ta mishi"ko yanzun Yana akan kulawa sbd gabanshi yasamu matsala"bazai iya cikakken minti 20 akan maceba!
Alh mudi yace" kaima kayi sokwanci daka bada yarinyar wlh.danine kamashi zanyi da yarana arufe ayita ganamishi azaba harya mutu wlh...hmmm yaron nan atsabibine yawuce tunanin mu wlh!Kuma jarumine bana wasaba"hakan damukayi mishi shine daidai wlh.cewar alh Ayuba Yana takaicin halin da ibbi ke ciki.alh mudi yace"ai da daya tafi da ita"Mata 2 kasa aka kamishi(karuwai)
Alh Ayuba yace".hmmm!banyi wannan tunanin ba"sbd rud'ewa kaga yadda yadinga hauka da fisge fisge"Yana Kama mutane"gaba d'aya nurse din dake kula dashi guduwa y'ar iskar yarinyar nan tayi sbd cafkar daya Mata yaketa Mata riga"Dole nasaka akamishi allurar bacci na kusan awa4"Koda yafarka bedawo normal ba sai washe gari.doctor yadubashi yayita fad'a akan maganin da aka bashi"bekuma samu wacce zai huta da itaba"gashi yazamarmishi matsala.ayanzun haka agida doctor ke kulawa dashi say 3 arana yake zuwa sbd nurse d'in ta gudu.ainayi farin ciki da abinda mukayiwa matsiyacin yaron nan.dashine sanadin komai..alh mudi yace"aigashi yaga maganin taurin Kai ko?

Tashi tsaye sukayi suka shige wani d'aki sbd su cire kayan jikinsu su maida nasu tunda sunga dodo....

Cikin dakiya had'e da b'oye damuwarsa "Yana rungume da ita yace ".kidena kuka kinji Khadija Allah zai yaye Mana insha Allah tunda shine ya aza mana.yanzun Abu d'aya nakeso natambayeki Khadija"tana share hawayenta ,cike da tausayinsa tace".menene Yaya ?inajinka"

Khadija Zaki iya kasancewa Dani Ina tare da wannan lalurar?"cikin shashshekar kuka tace"insha Allah Yaya Koda kuwa zaka dauwama da ita harkashen numfashi bawai fata nakeyiba.zaka sami sauk'i da izinin ALLAH!ajiyar zuciya yasaki cikin jin dad'in kalamanta dakuma mamakin kalaman yace"bantab'a zaton Zaki aminceba Khadija tunda nasan banine zab'inkiba! sannan inhar najima da lalurar nan bana fata dole narabu dake ki auri auwal zab'in ranki.yasubuha naka!wlh tallahi inzaka yadda Dani bantab'a jin son Yaya auwal Koda k'wayar zarrah azuciyata.ayanzun haka tunkafin kace nadena Koda gaisheshi"wlh dama baba gaidashin sbd inyaganni had'e Rai yakeyi yakauda kansa gefe"Inna gaidashi da k'yar yake amsawa.hakan yasa nadena gaba d'aya.dama sbd darajan naja k'awar mu"Yana yayanta babu dad'i tagaidaku ninak'i gaidashi.cikin farin ciki yace"zakiji dalilin dayasa yadena yadda mgn ta had'aku.

Batace komai ba"tayi shiru tana sakin ajiyar zuciya had'e da share hawayenta.

Cikin damuwa yasaketa yanacewa ki zaunar Dani muyi mgn"cike da tausayi takama hannunsa suka zauna gefen kujera"amamakinta saitaga Yana lalubanta"hakan yasa tasaka hannunta cikin nashi"Khadija Dan Allah karki dinga nisa Dani kinji?kiyi hakuri kizo kizauna ajikina konaji sanyi azuciyata"yafad'a Yana kyafta idanuwa.hawayenta ta share dukda badan taso hakanba tazauna atsakkiyar cinyoyinsa ya rungumota jikinsa sosai"yalalubi gefen wuyanta ya aza kansa.runtse ido Khadija tayi sbd jin tsikar jikinta ta tashi"ga wani yarrrrrr!taji ajikinta.yana sinsinar wuyanta yace"Khadija akwai maganganu dazan fad'a Miki" amma ba yanzunba saina warke in Allah yaso hakan.banaso nafad'a Miki yanzun sbd karkiyi zargin kodan sbd inatare da wannan lalurar.uhummm!kawai tace"sbd ita hankalinta yatashi sosai da wannan abin tamkar almara"sotakeyi tace mishi yakamata cikin gida su sani" tanajin shakku Kuma.

Khadija tashi kiduba wayata akan TV stand ki fitomun da number d'in Abba kikarashi saiki bani"dato ta amsa tana tashi tsaye ta nufi TV stand ta d'akko wayar"ganin bbu password yasa tashiga contact"

kara mishi wayar akunne tayi"lokacin dataji wayar tashiga"
Abba yayi sallama"amsawa Yaya mahmod yayi cikin karayar zuciya yace Abba Ina cikin matsala yanzun inkana gida ko office kazo guna Ina dak'ina.innalillahi wa inna ilaihir raju'un kawai Abba ya furta arud'e.yayinda Yaya mahmod yajanye wayar Yana mikowa dukda besan konata d'akin ba.jin yace akashe ne?bayan takarb'a yace"eh kikaramun nura.sake Kiran nura tayi"shima ta Kara mishi wayar akunne"Yaya mahmod najin nura yafara tsokanarsa da ango ango!!!yace "kome kakeyi ka ajiye kazo inagida akwai matsala babba.subahanallahi!nura yafad'a cikin fad'uwar gaba.janye wayar yyi yana cewa kikashe.bayan ta karb'a yace"I'm sorry to say Khadija kitafi da wayar "nasan in Abba yazo Dole ayi family meeting karki nuna Muna tare hakan yafaru.kinjiko?kije ki ajiyemun wayar nasan anjima Zaki dawo guna ko?stana shashshekar kuka tace to zandawo Yaya"Yana murmushin k'arfin hali yace "banason kukan nan kidena Kar damuwar tamun yawa.batace komaiba"ta goge hawayenta ta fice kawai.

Abba kuwa Yana amota zai dawo gida shida driver"kasancewar har 6 tayi na yamma.yaya mahmod yakirashi"bayan sun gama wayar hankalin Abba atashe yakecewa driver yayi sauri.

Ko parking ba'a gamaba Abba yafito da sauri yanufi part d'in mazan gidan...โœ๏ธ

natsaya iya nan masu cewa ga yadda zai kasance ko k'ila kaza da kaza za'ayi ko hjy zataga kaza da kaza.ko kharat tace batason makaho nabarmuku saiku ida๐Ÿค”
Yadda na tsara labarina haka zai kasance banason irin wannan comment d'in.bana neman shawarar kowa akan book d'ina meyasa kukeson rud'a masu karatu shin inma hakan kike zato zai faru saiki Bari aranki har agama book bawai kidinga cewa in anyi kaza da kaza zaifi ko Kar ayi kaza da zaka...ana karanta littafi badan nishad'i kad'ai ba.wasuma sunfison book d'in dazasu k'aru sosai akandarasin rayuwa badan yanishadarta dasuba.

Masu wad'an nan comment d'in banji dad'i ba sai Monday kuka update๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa




๐Ÿ…ฟ๏ธ 33&34


.........."Cikin fad'uwar gaba Abba yamurd'a k'ofar parlourn Yaya mahmod yashiga "bbu ko sallama.yaya mahmod yatashi zaune Yana cewa" Abba!ajiyar zuciya Abba yasaki had'e da cewa" katadamun hankali wlh"nazata kobakajin dad'ine ai.girgiza Kai yayi Yana cewa"abba gara ace banida lfy akan abinda yafaru dani" yafad'a hawaye na wanke mishi kyakykyawar fusakarsa..Abba yamatso kusada dashi Yana cewa subahanallahi!kamun bayani Mana"tunda naga kana hawaye nasan kuwa da mtsala sbd Kai jarumine mahmy.yaya mahmu Yana goge hawayensa yace"
*Abba bana gani na makance*
innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Abba yafad'a arikice"kafin yace" mahmod da gske kakeyi banason wargi"ga idanunka abude kana ganina kace ka makance"girgiza Kai kawai yyi Yana cewa duhu nake gani Abba. bana ganinka saijin muryarka"la'ilaha illah anta subbahanaka inni kuntu Minal zalim!Abba yafad'a arud'e Yana nufar Yaya mahmod yakamashi "Yaya mahmod yafashe da kuka gwanin ban tausayi"Abba yace".yishiru Dena kuka Allah zaimana magani"yaushe abun yafaru ne Kuma ya akayi ka kirani??"
Ahankali yashiga bashi labarin komai da komai...Abba yace".ita Khadija meyasa kace ta tafi to?inkuma misali wani yazo yacutar dakaifa"kayi hakuri Abba nayi hakan ne sbd nasan halin hjy karta zargi Khadija akan al'amarin nan shiyasa"ajiyar zuciya Abba yasaki had'e da cewa"hakane kumafa"yanzun tashi muje cikin gidan.dole su sani kafin Khadija tadawo nan sbd kula dakai.amma sainaji ta bakinta inzata iya Zama dakai sbd afita hakk'inta.yaya mahmod yace"Abba dan Allah kayiwa kowa warning Kar afita da maganar nan waje sbd abokan aikina banaso suji...Abba cike da tausayi Yana share k'wallar data zubo mishi na tausayin danisa dayake tak'ama da alfahari dashi aduniya. yace "karka damu zanyi yadda kakeso insha ALLAH.yanzun ankusa magrib da safe zamuje Gurin mlm na Allah adubaka"jikina nabani ba ciwon asibiti bane wannan.yaya mahmod yace"to shikenan Allah yakaimu goben lfy.abba yace" ameen Yana kamashi suka fito yajawo k'ofar parlourn yarufe...


Khadija kuwa tana tafe tana share hawayenta a hanya.koda ta shigo parlourn Babu kowa sbd su ummi na gun wa'azi Basu dawoba.asabe me aikice keta goge goge a parlourn.hakan yasa tayi hanyar sashen su"anty na kitchen tana girkin dare"sbd azatonta da Khadija akatafi dan tace Mata ta tambayi Yaya mahmod inya barta suje.shine Khadija ta Mata k'aryar cewa yabarta "dalilin shiryawarta kenan tabi su ummi ,shine yagansu d'azun..
d'akin ta ta wuce ta kwanta taci gaba da kukan tausayin halin da Yaya mahmod yake ciki...

Abba kuwa Yana rik'e da hannun Yaya mahmod sukayi alwallah abakin tape d'in dake bakin get da taimakon Abba ya idar da alwallah.suka fice masallacin anguwar"bayan an idar da magrib"Abba yakira hjy yace kowa yataru a waiting parlour" in angama isha'i akwai meeting.
Basu dawoba saida aka gama Isha'i...tare da daddy suka nufo gida duk da besan meke faruwaba. suna k'ok'arin shiga get Abba yaji muryar Yaya Nura Yana gaidasu"amsawa sukayi fuska asake"Abba yana rik'e da hannun Yaya mahmod.nura yadubi Yaya mahmod yace".dama Wai tsokanata kakeyi ko?shine katayarmun da hankali.abba yace"ba tsokanarka yakeyiba"da gske ne muje ciki kawai...jikin Nura asani yabisu cikin gidan"yyinda mahmod bece komaiba har suka shiga parlourn gidan.


Gaba d'aya kowa ya hallara ana jiran jin dalilin taron"sab'anin Khadija datasan komai.harsu ummi sundawo dg wa'azi suna zaune cike da fargaba su Abba suka shigo.
Amma duk anyi mamakin ganin Abba rik'e da hannun Yaya mahmod yazaunar dashi kan kujera"sannan yazauna agefensa.gyaran Murya Abba yayi kafin yace"alhmdllh kowa yataru" Zan sanar daku matsala konace k'addarar da Allah yajarabi mahmod da ita"sannan bamasan kowa yafita da maganar nan awaje insha ALLAH.

Innalillahi wa inna ilaihir

Please Login or Register in order to submit comment