Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da karatu Allah ba wasaba.. yafad'a cikin wata iriyar muryar dabatasanshi da itaba.shiru tayi tanajin tsoro aranta"hmmm!kimadena wani fargaba"Abba yace"dani dake da ummi da Tahir"sai kabeer da naja suk tare za'a yi bikinmu"da sauri tace Maryam da Yaya zeefa? murmushi yasaki kafin yace"zee d'in dai kebansa da wane za'a had'ataba.amma Maryam Kamal kesonta zurfin ciki yahanashi fad'in hakan.janye hannuwanta tayi da sauri tace"gsky naji dad'i"Ashe Yaya Kamal zai iya cewa yanason wata duk zafin ranshi.....lalalala my angel zansanar mishi fa"tana murmushi tace"nasan bazakaso a zaneni ba ai.dariya yayi yace"lokacin danima nasan ita yakeso"sadda Abba yace"su ummi suje Gurin Tahir .sbd Tahir yazab'i guda acikinsu"nima Yaya mahmod yasanar Mana Yana fad'a sbd beso hakanba.aikuwa arikice Kamal yace wace acikinsu Tahir yafitar?Yaya mahmod natab'e baki yace"ummi ce.alokacin naga yasaki ajiyar zuciya Yana cewa yazata Maryam ce.anan nake mishi dariyar meyasa Yana sonta be fad'aba?saib wani Kuma yamasa kutse.sai yace gudunsa kartace Bata sonsa...shinefa nasani.

Hafsat n murmushi tace"aikuwa yau Zan sanar Mata Allah kuwa"Amma Kuma na lura akwanakin nan Yana sakata gyaran d'akinsa...kafin Yaya Yusuf yayi mgn su hjy da Khadija da ummi sunshigo parlourn..fuska asake hjy tadubi Yaya Yusuf tace" saukar yaushe?yace ".yanzun bada jimawaba hajiyata.zama hjy tayi tana cewa Khadija kushiga ciki ki kwanta ki huta tunda kinyi Sallah.dato ta amsa tana gaida Yaya Yusuf.ya amsa Yana gaisheda hjy.

Ummi ta yafito hafsat da hannu"kafin tagaida Yaya Yusuf ta wuce sashen hjy"tashi tsaye hafsat tayi zata bi bayan ummi"Yaya Yusuf bbu kunya yace"my angel guduwa zakiyi ?ko kunyar hjy kikeyine dazaki tafi kibarni?"da d'an gudu hafsat tabar Gurin tana murmushi.hjy tace"ai ita tanada kunya itada Khadija "saiku mararsa ta ta ido.yanzun haka yarinyar nan naja'atu tunda kabeer yace"Yana sonta tadena zuwa gidan nan sbd kunya.amma jiya agabana kabeer yake cewa ummi Wai tacewa naja'atu tazo yanzun gayanan yanajiranta ta gaida Yaya mahmod da jiki.kuma bata zoba"y'ar dariya yayi Yana cewa ai hjy zamanin da ne akeyin hakan ko? hararar shi tayi tana k'ok'arin tashi.ta wuce sashen anty...

Khadija kuwa bed room d'in hjy ta wuce"tasami Maryam na fesa air freshener sbd tagama gyarawa .antinmu kece a d'akin nan? Kasancewar dg anty sai hjy sukasan Khadija Bata lfy.aganin hjy sirrinsune be kamata afad'awa wani ba.ko ummi a compound d'in gidan suka ganta.shine suka shigo atare.. murmushi kawai Khadija tayi tana zama gefen bed"adedenan ummi ta shigo itama.zare wayarta tayi dake caji"zaro ido tayi tace"ya salam my hubbi yamun 5 miss call wlh"Maryam nadariya tace"saikiyi maza ki kirashi kafin ya mutu.gaba d'aya suka saka dariya"hakan yayi daidai da shigowar hafsat"

Anty Khadija sannu da hutawa hafsat ta fad'a tana k'ok'arin Zama"Khadija na murmushi tace"yauwa"kallon su ummi tayi tace"nazo muku da mgn babba"kuzo muje parlour.aida sauri ummi tace"Kai haba"Maryam na murmushi tace" magulmata kawai muje naji meye?

Zama sukayi, hafsat tace"Maryam keyashafa labarin"hmmm!inajinki to"albishirinki!nidai kawai kifad'amun banason Jan Rai.

Dama Wai ke Yaya Kamal keso yak'i fad'a"dafe k'irji Maryam tayi had'e da cewa dan ALLAH da gaske kikeyi ?

Hafsat tace"wlh kuwa.

Alhmdllh!wlh zuciya ta jima da kamuwa da son Yaya Kamal"shiyasa bana kula masu cewa suna sona.ummi na dariya tace"haka akeso ,Amma karki nunamishi komai saiya furta Miki da bakinsa....shewa sukeyi gaba d'aya....tsit sukayi sbd ganin Yaya mahmod ya shigo fuskarsa a had'e.

Yaya sannu da shigowa"hannu yad'agamusu kafin yace".my khady tana ciki ne?ehhhhhhh tana ciki!suka amsa Baki d'aya"bece komaiba ya wuce bed room d'in hjy...Khadija na kwance kan doguwar kujera.ya murd'o k'ofar yashigo"saurin bud'e ido tayi"rufe idonta takomayi.
Hmmm my khady badai fushi kikayi daniba?kina raina tun d'azun"uffan batace ba.tsugunnawa yyi daidai saitin k'afafunta"ahankali ya aza hannunsa kan k'afafunta"motsa k'afafun tayi"had'e da turo baki.murmushi yayi yace"my khady tashi ki kalleni Koda bazan samu amun mgn ba.ni wannan kunyar takice banaso kinji?
Cikin shagwaba tace"koka fita kona had'aka da hjy.ai dama yanzun hjy takice ke kad'ai ,d'azunfa kamar tadakeni akanki... yafad'a Yana shafa k'afafunta zuwa saman cinyarta"kasancewar doguwar riga ce ajikinta.yayaaaaaa!miye haka nidai banaso"hmmm! yafad'a Yana matso da fuskarsa saitin tata fuskar"sajen sa yadinga goga Mata saman fuskarta da gefe... bud'e Baki tayi da nufin mgn yahad'e bakinsu ,Yana bata hot kiss..saida yagaji dan kansa yasakar Mata baki"ahankali yatada ita zaune.still idanunta arufe tana maida numfashi"

Saman cinyarsa ya azata "yarungumota ta jingina da kirjinsa ya aza kansa akafad'arta.kafin yace I miss you my khady.yaya kaje anjima zanzo dan Allah saimuyi fira ko? tafad'a cikin marairai cewa"meyasa ake korata?in hjy tazo taganmu ahaka fa?"hakane Kuma"promise me zakizo anjiman?eh Yaya Amma dan Allah karkamun abun jiya"my khady kidena tsorona kinji?jiyanma nakasa jurewane wlh"Amma ni naganki mu zauna ahaka shinafi buk'ata ba wani abu ba..to nadena Yayana"banace kicanzan suna ba"tana murmushi tace"mekakeso nakiraka dashine?kece Zaki zab'a ai ko?hakane to Zan zab'a din.yauwa my honey"yanzun ya jikin naki Ina fatan bbu wata matsala ko??

Ahankali tace"eh yanzunma zanyi wanka nashiga ruwan zafi sainasha magani"naji sauk'i akan d'azun"to alhmdllh naji dad'i my khady.yanzun dai anan Wai hjy ke nufin ki zauna?eh Amma karka damu zandinga zuwa gurinka.yauwa tawan kokefa.yaya kaci abinci kuwa naga duk fuskarka ta f'ada?rabona da abinci tun jiya da dare"zaro ido tayi had'e juyowa suka kalli juna.yakashe Mata ido d'aya.kafin yace"Dole na damu my khady sbd kina kwance kema bakiciba ,idan naci wani abu banyiwa kaina adalciba.shagwab'e fuska tayi had'e da cewa nifa banaso kana Zama da yunwa harfa 3 tayi dan ALLAH....nadena my khady tunda bakyaso"yanzun muje kaci abinci a parlour ko....motsin bud'e k'ofar sukaji"da sauri Khadija ta zamo dg jikinsa ta zauna kan carpet..hakan yyi daidai da shigowar hjy.

Da ido ta bisu dashi"kafin tace"wato kana nan ko?kekuma kinyi shiru limi Yana Miki dad'in Baki ko?nifa hjy zuwa nayi naga ya jikin nata"gata kitambayeta kiji"ko minti 5 banyi da shigowaba ko my khady? Da sauri tace"eh yanzun yashigo ai...kinjidaiko hjy? tunda kince....yanzun ai kaga jikin nata ko?to tashi ka fita banason jin komai.ta fad'a tana binsa da kallo.hakan yasa yatashi ya fice"cike da shauk'in k'aunar khadija.hjy taja tsaki had'e da wucewa toilet"bbu jumawa ta fito tace Khadija tashi kishiga kiyi wanka"ki gasa jikinki sosai kina jina?da to ta amsa ,hjy ta fita sbd tabata wuri ta sake.toilet din Khadija ta wuce..

Sosai ta gasa jikinta"lokacin data fito tasamu troley nata akan bed da wayarta asama.murmushi tayi tace"my phone nayi missing naki wlh"Gurin mirror tashafa Mai da turaruka.ta bud'e trolley d'in taga kayantane aciki"sabuwar atamfa tasaka.ta d'aura d'an kwalin akanta"kafin tazura hijab tayi sallar la'asar"bayan ta idar ne taduba wayar taga message d'in Yaya mahmod...
Ilove u!
da ilove u too!tamishi reply"tashiga what's app"Maryam ta shigo hannunta rik'e da plate dake shak'e da kayan fruit"ta ajiye agaban Khadija .kafin tace"hjy tace kisha kifito ku gaisa da abdallah inkin gama"tana murmushi tace"Ashe abdallah yazo?Maryam tace eh Yana parlou ma...

Zama Maryam tayi"Khadija Kuma Tasha fruit d'in sbd sunmata dad'i"calling d'in Yaya mahmod tayi"bugu 2 yad'auka Yana cewa"amincin Allah yatabbata agareki !tana lumshe ido tace "taredai my only one...lalala my khady duk nikad'ai keda wannan sunan haka?"eh Mana"zanma sake maka wani"yazamana suna 5 ko 4 zandinga kiranaka dashi"kice nazama d'an gata kenan?eh Mana"to ya alk'awarinmu?karka damu Yana nan fa"dama Abdallah yazo yanzun shine nakira na nemi izinin fita gunsa mu gaisa.lumshe ido yayi kafin yace"my khady kinyi kota Ina Allah yabarmu tare"baranazo mu gaisa nima dashi ko?tunda abdallah banaki bane ke kad'ai.murmushi Khadija tayi kafin tace"ai dama taimaka Masa zanyi mugaisa Kaine yayansa ai.yana murmushi yace"hakane bara nazo to...dg haka takashe wayar.

Tashi tsaye tayi sbd Gurin yarage Mata zafin sosai"sai abinda ba'a rasaba"tafice zuwa babban parlourn gidan.

Tun kafin ta iso ta hango bilkisu tsaye"tana cewa hjy dan Allah wanene wannan?hjy na murmushi tace"sunansa Abdallah!shima yayankine ai...bata fuska tayi had'e da cewa nidai ba Yayana bane hjy su Yaya mahmod dasu Yaya Hakeem sune yayuna"sai Yaya Yusuf yafi kowa kirki wlh anan gidan..hjy na murmushi tace"kodan sbd Yana Baki kud'i wani lokacin ko?Khadija na murmushi tayi sallama" ta zauna kan kujera tana murmushi tace"hjy sannu da hutawa"yauwa khadija.abdallah dake zaune yanata kallon bilkisu da mamakin surutun ta"yace"anty Khadija Ina wuni?tana murmushi tace"lfy qlau kwana2!bakada kirki abdallah.hmmm adebar maganar anty Khadija Ina Yaya mahmod?gani d'an k'anena !Yaya mahmod yafad'a Yana Ida shigowa parlourn.

Bilkisu tayi saurin cewa Yaya dan Allah wannan ba Yayana bane ko?bilkisu gidanku nace.cewar hjy cike da jin nauyin shirmen bilkisu"had'e Rai Yaya mahmod yayi "yabanko Mata harara.kafin yace dg yau sunansa Yaya Abdallah d'an uwankine shima"kinji kobakijiba?jikin bilkisu na rawa tace naji wlh kayi hakuri dan Allah karka dakeni..tsaki yaja had'e da cewa fita kibamu wuri...sum sum tafice"

Abdallah na murmushi yace"Yaya Ina wuni?"lfy qlau abdallah yagidan?yace Alhmdllh Yaya naji dad'i da Allah yabaka lfy "Allah yatsare gaba"Yaya mahmod fuska asake yace ameen...suna had'a ido da Khadija suka sakarma juna wani tsadaddan murmushi.. hakan yafaru akan idon hky"tashi tsaye hjy tayi tana cewa" Khadija tashi kikoma ciki"tamkar Yaya mahmod yyi mgn sai Kuma yayi shiru...

Kallon Khadija yyi da ido yake Mata tuni da zatazo anjiman?

Khadija kuwa d'aga mishi kanta tayi"ta wuce ciki"kafin hjy tqbi bayanta..

Yyinda Abdallah yanata latsa Nokia d'insa abinsa"
Yaya mahmod na kallonsa yace"Ina takardunka abdallah? d'ago kansa yyi suka had'a ido"kamanin Khadija yagani afuskar sa"Abdallah yace"suna gida yaya.ok gebe insha ALLAH ka kamun kajiko?zaka koma skul"yanzun shekaran ka nawa? abdallah na murmushi yace 17yrs"Yaya mahmod na murmushi yace"Wai my khady 2 yrs tabaka?eh Yaya cewar abdallah shima Yana murmusawa"tashi tsaye Yaya mahmod yayi Yana kallon abdallah yace zomuje karakani wani guri"dato ya amsa suka fito.

Suna k'ok'arin fitowa bilkisu tana k'ok'arin shiga"suka had'a ido da abdallah"saiya Mata murmushi"ita Kuma saita harareshi.da ido yanuna Mata Yaya mahmod.da sauri ta girgiza kanta ta wuce... k'ok'arin shiga mota suke saiga nura anbude mishi get yashigo.

Hakan yasa Yaya mahmod yadakata.my man yakuma da dawowa?d'age gira Yaya Nura yyi kafin yace"me ruwanka da dawowata?inso kake kaji to Gurin iyalina nazo naganta....wata dariyar shakiyanci Yaya mahmod yasaki"kafin yace"Dole ayi kamun k'afa aguna inbahaka ba nak'i bada k'anwata wlh...hakafa ne abokina subutar Baki ne ai...Ina wuni?lfy qlau"Ina kasami me Kama da khadynka?k'aninmune!Yaya mahmod yafad'a atakaice"

Nura yace saikundawo"nima na wuce gun iyalina..

Dariya kawai Yaya mahmod yayi suka shige mota shida abdallah.

Boutique ya wuce dashi"yamishi siyayya sosai ta k'ananun Kaya da turaruka"
Sannan sukaje yasiya mishi irinsu agogo takalmi huluna da suaransu"Abdallah har kukan farin ciki yayi ya rungume Yaya mahmod.yaya na dariya yace"karka damu Ni yayankane"yanzun gida zan ajiyeka karka sanarwa dakowa nine na siyamaka kajiko?dato abdallah ya amsa"har bakin k'ofar gidan Yaya mahmod ya ajiyeshi kafin yaciro 20k yabashi.wlh ni bazan k'arba Yaya !wannan ma nagode k'warai Allah yyiwa dukiya albarka yabarku tare da anty khadija.

Cikin jin dad'in addu'arshi yace ameen"Amma indai matsayin daka d'aukeni d'ayane da Khadija ka amsa abdallah kajiko?zaka iya siyan wani abu in buk'atar hakan yataso..godiya sosai abdallah yamishi Yana shiga gida"shikuma ya wuce...


Nura na tsaye Yana jiran fitowar zee sbd yakirata tasan da zuwansa.

Sallama ta mishi kanta ak'asa"ya amsa Yana binta da kallo"ahankali yace"baby nah irin wannan shanyawa haka ?ba haka bane Yaya Nura kayi hakuri dan Allah"tafad'a cikin sanyin murya"ah ah nifa balaifi kikamunba.yanzun kinsan menakeso dake?kanta ak'asa ta girgiza Kai.sonake ki kalleni yanzun"kefa nayiwa wankan nan"Amma bazaki yababa"murmushi tayi tana rufe fuskarta... subahanallahi meye wancan?da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"wani kallo me kashe jiki ya aikamata dashi Yana murmushi yace". matsoraciya Kinga gashi kin kalleni ko?inafatan wankan yayi bbu k'arya ko?tana rufe fuskarta tace eh Mana!Ina fatan bbu wacce ta kallemun mijina ko?
Cikin jin dad'in kalamanta yace"ai bbu wacce ta Isa tayi hakan.ni nakine ke d'aya my zee"
Yanzun hajiyarmu tace"nace tana gaidaki sosai...kafin tayi mgn Abba da daddy suka iso zasu shiga cikin gida.

Cike da kunya nura yagaidasu"daddy d Abba sunyi farin ciki sosai akan ganinsu tare"musammun sbd sun san nuran mutimin kirkine...


Bayan angama sallar isha'i"hjy na zaune tana lazimi"yyinda Khadija ke zaune kan bed,ta jingina da fuskar gadon"suna chats da Yaya mahmod.akan shifa ita yake jira tazo mishi fira"ita kuwa dariya yabata"Wai tazo mishi fira saikace itace mijin bashiba...

Assalamualaikum!hjy rabi tayi sallama ta shigo...✍️🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹A GIDA D'AYA🌹
🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾



Story & written by mmn fareesa




🅿️ 51&52


.........Cike da mamakin muryar dabatayi zatoba ta amsa sallamar ta.inbacin sanin mahinmancin sallama dabata amsataba"Zama taji akan carpet tana raba ido"hjy ta shafa addua ta tashi ta koma kan kujera"sai asannan Khadija ta d'ago kanta tace wa hjy rabi Ina wuni?"fuska bbu yabo bbu fallasa ta amsa.kafin tace ke bamu wuri zamuyi mgn....bbu inda zata !sbd Khadija matsayinta d'aya da yaran dana haifa.kome zaki fad'a ki fad'a Mana...shiru kawai hjy rabi tayi "batayi mamakin kalaman hjy hakeema ba.sbd ta cancanci agayamata fin hakan"cikin aro jarumta tace"Ina wuni yamai jiki??"Allah yatsare gaba yabada lfy.hjy na wani irin murmurshi Mai wuyar fassara tace"lfy qlau alhmdllh!jiki Kuma ya warke da ikon Allah"sai masu gayamishi mgn suji kunya,sbd su azatonsu zai dauwama da cutar.saigashima cutar data sami wasu tafi makanta ciwo indai da hankali da lissafin fahimtar munin ciwon...wata iriyar kunyace takama hjy rabi "sbd tasan sarai zanbo cikin aminci hjy hakeema keyimata.sannan abin tambaya dama tasan kharat na gida da Kuma waye mijin khairat d'in??"assalamu alaikum!muryar Yaya mahmod ta katsewa hjy rabi tunani"wata kunya da nadamar zuwa gidan taji"yaya mahmod gimtse fuska yyi Yana tuna abubuwan dasuka faru daya lura da itah.sannan yasan komai akan khairat da Jamil...bbu yadda zaiyi Dole ya girmamata k'anwar mahaifiyar sa uwa d'aya uba d'aya.mama Ina wuni? yafad'a cikin ko inkula da ita.
Lfy qlau mahmod ya k'arfin jikin?yace"alhmdllh!saikuma mukaji wannan al'amari na kharat da Jamil"to Allah yakyauta....hjy rabi wani irin Abu taji aranta"wato kenan kowama yasan meyafaru dasu?sukedai boyewa"kasa cewa komai tayi"yyinda hjy kecigaba da lazuminta.khadija na chats da friends nata...

Babu kunya Yaya mahmod yadubi Khadija yace"my khady taso kiji wata mgn"bbu musu ta tashi tana murmushi"itama kanta hjy abun yamata dad'i.tasan sai hjy rabi taji haushin abun aranta...ficewa sukayi dg bed room d'in"hjy rabi aranta tace nayiwa kaina "nayiwa y'ata tsiya"yanzun hjy bbu shamaki son Khadija takeyi iya ranta...fashewa da kuka tayi" ta matso gaban hjyta duk'a k'asa ta Kama k'afafunta tana rok'onta akan tayafe Mata."hannunta hjy ta Kama tace".tashi kizauna !bbu musu ta zauna"hjy tashare k'wallar data cika Mata ido na tausayin y'ar uwartata" da ita Bata Mata son datake mata.kiyi shiru rabi"dama ni ban k'ullace kiba.nabarki da duniya ne sbd kigane gsky Koda gaba zakiyi nadama.to gashi kinyi d'in"hannunka be rub'ewa ka yanke ka Yar"tunkafin mahaifiyemu ta rasu takemana nasihar mu had'a kanmu"sannan ad'azun dana gani a TV photon jamilu mijinta Yana cikin k'ungiyar yan Shan jini nashiga damuwa... sbd haka nayafemiki Allah yasa har zuci kinsaduda....sannan nima kinyi k'ok'arin cusamun k'iyayyar kishiyata da y'arta"saigashi dakika gujeni keda y'arki.itad'in dai itace da y'arta suka yiwa nawa d'an halacci"sbd haka bbu ruwanki da Khadija da mamanta sai gaisuwa.nikaina abinda namusu abaya ayanzun innatuna inajin nauyi sosai.

Sannan hakan yazamarmun iznah"domin na k'aru da cewa baduk abinda kakeso yake Zama alkhairi ga rayuwarkaba.hakama ba abinda kake k'iba yake xama sharri arayuwarkaba.... sosai jikin hjy rabi yyi sanyi"tashare hawayenta tana yiwa yayar tata godiya da fatan alkhairi da Kuma cewar zata so Khadija tsakani da Allah...da haka sukayi sallama ta bar gidan...

Yaya mahmod kuwa suna fitowa yakama hannunta guda"cikin kasalallar murya yace".my khady dabanzoba kina nufin bazakijeba kenan?

Ah ah my special one!Nina Isa nak'i cika maka al'kawarinka.cikin jin dad'in sunan data kirashi dashi yace aguna Zaki kwanako?"my khady pls kitausayamun wlh bazan miki komaiba.nafiso najiki akusada Dani"Yaya nifa kunya nakeji Allah"karfa hjy taga banida kunya.tafada suna shiga cikin parlourn sa.my khady aitasan nine nazo natafi dake ko?bazuwa kikayiba"yafad'a suna zama kan kujera 2 seeter.
shiru kawai tayi sbd batasan mezatace mishi ba"kamota yyi ya azata asaman cinyarsa Yana cewa Yaya jikin?inafatan gurin nomal yake?cike da kunya tace"ummm Kawai"
Tunda bazakiyi mgn ba saikibarni naduba da kaina to...zaro ido tayi tana k'ok'arin mgn harya sauketa dg kan cinyarsa Yana k'ok'arin kwantar da ita kan kujerar...atsorace tace"meye haka Yaya?nidai banaso" har yanxun inajin zafi ,kabari dan Allah karka dubamun abuna... tafad'a tana sakin kukan shagwaba ta matse k'afafunta.hakan Kuma saiyabashi haushi "had'e fuska yyi had'e da cewa tashi kikoma inda kika fito tunda bazaki iya bin umarninaba amatsayina na mijinki....

cike da mamakin saurin fushinsa take kallonsa"saima yatashi ya wuce bed room d'in sa yabarta anan...

Cire jallabiyar jikinsa yyi ya kwanta kan bed d'in dg shi sai boxer"

Khadija kuwa tashiga damuwar fushinsa akanta"dama anty tamata nasihar karta bari ko Yaya mijinta yazauna da fushinta aransa"hakan nasa sonki yaragu aransa...idanunta cike da k'walla ta tashi ahankali ta shiga bed room d'in...bemaji shigowartaba saidai yajita saman k'irjinsa ta kwanta tana sakar mishi kukan zallar shagwaba...my khady!kinsan bansan kukanki ko?Amma sbd kinason b'acin raina shine kikeyi ko?da sauri tayi shiru tana shafa gashin dake kwance a kirjinsa tace"bakaine kake fushi daniba"murya can k'asa yace"yanzun zaki Bari naduba ko kuwa bakyaso?idanunta alumshe tace"zan tsaya Mana sbd abinda kakeso shinake so nima.. sanyayyen murmushi yasaki" kafin yace"yauwa my khady na.yanzunma fa kenake tunani kika shigo Ina ganin kamar ban kyauta mikiba...nidai kawai Yaya banaso kana yawan fushi dani"shikenan bazan komaba my honey na!sauka tayi dg jikinsa ta kwanta gefensa"bbu kunya yyi sama da doguwar rigar dake jikinta"ya haska wayarsa Yana duba gurin....wani irin tausayinta yaji yakamashi da tsananin sonta daya nunku aransa...shikansa yanzun ya yarda da laifinsa beje Mata ta sauk'iba.gashi itada ba haihuwa ba ammata d'inki har gefe 2"gyara Mata kwanciyar yyi ajikinsa bayan yamaida Mata rigarta.cikin damuwa yace" sannu my khady"kiyi hakuri kinji?wlh kece kika rud'ani harna fice hayyacina na aikata hakan...shigewa jikinsa tayi sosai"kafin tace"nifa Yaya bbu komai Allah.yanzun sai bayan sati 3 "kokuma 30days sukace zamu sake ma'amala?eh haka sukace Yaya" ai bazakamun komaiba ko?bbu abinda zan Miki my khady .Koda wata3 ne ko shekara kuwa..ke nakeso ba jikinkiba..hakane Yaya na Allah yabarmu tare.ameen my khady"dama ki daure muyi kwanciyarmu anan ko? yafad'a Yana shafa gashin kanta zuwa bayanta"yyinda hannunsa guda ke cikin nata"

Shikenan Yaya Zan Kwana anan"Amma da safe saika samu abinda zaka fad'amun nasanarwa hjy.dan nidai wlh kunya nakeji..hmmm my khady ai dasafe insha Allah gidanki zamuje kafin kowa yatashi.saidai abiki da kayanki"dan nidai bbu maganar wani wata 2 Allah. sai muje nizan dunga kulawa dake ko...gsky Yaya na yarda bakada kunya.yana murmushi yace"shine nakeso kema nakoya Miki ko?yanzun saikawai nabika mu koma gidanmu bbu sanin kowa kenan?

"Eh Mana "miye aciki?narigada d'azun nasaka anyi jere anshare ko Ina da ko ina.akwai me gadi da mebawa flowers ruwa.dama na tsara gobe ko jibi zan d'aukeki mu gudu"Kinga tunda gaki aguna"Dana dawo dg sallar asuba sai muyi tafiyarmu ko my khady?

Um um nidai wlh zanyi missing kowa da kowa nacikin AGIDA D'AYA...hmmm tunda dai nidake AGIDA D'AYA zamu zauna miye na damuwa Kuma? yafad'a Yana kashe hasken d'akin.kafin yace"bara namana addua mukwanta "Amma my khady abani ko d'an kiss ne pls! yafad'a Yana lalubar bakinta"bata hanashiba yayi yanda yakeso har yagama.yamusu addua suka kwanta..

Hjy kuwa hartagaji dajin shirun"ganin har 10 ta wuce nadare yasa ta tabbatar acan Khadija zata kwana... girgiza kanta tayi tana cewa mahmod Allah yashiryaka...

Washe gari kamar yadda yatsara suna dawowa dg masjeed "lokacinma hartayi wanka ad'akinsa"duk abinda yakeda da buk'ata ad'akin sai da yakwashe .yajata Gurin karfe 6:30 suka hau mota...sai nassarawa G R A.

Saida Khadija tayi adduar samun nassara azamanta gidan tukum tasaka k'afarta acikin katafaren parlorn ta.... yahad'u yakuma tsaru..wow Masha Allah! tafad'a tana k'arewa parlourn kallo.yana murmushi yace"nan shine babban parlourn gidan nan"waccan k'ofar zata sadaki da parlourn ki da kitchen d bed room d'in ki...nikuma sashena inkika hau upstairs ne.zomuje kigani ma.yanafadin hakan suka wuce saman.

Ko Ina da ko Ina Saida yaya mahmod yakaita taduba"tasaka albarka da fatannsamun zaman lfy atsakanin su..rungumota jikinsa yyi Yana cewa ameen mace ta gari"sajensa ta shafa tana cewa kaikuma miji nagari ba...my khady yanzun ki zauna naje namana take aways anjima sainatayi kiyi girkin Rana ko?b'ata fuska tayi had'e da cewa nidai bazaka barni Ni d'ayaba anan..Kinga yanzun gida zanje nasanar musu "sainatafo Miki da kayanki duka ko?anjima saimuje office tare.hakan yyi?

Janye jikinta tayi batace komai ba ta kwanta akan bed d'insa.kasancewar suna a d'akinsa ne.

My khady miye na fushi ?umm! yafad'a Yana haurowa kan bed d'in"k'ok'arin janyota jikinsa yyi ta mirgina gefensa"hakan yabashi damar hayewa samanta.nishi tasaki tana turo baki tace"nidai nauyine dakai sosai katashi.hancinta yaja Yana cewa"wlh zakijawa kanki Tom...Amma Yaya dg zuwa saikuma kabarni ni d'aya.nifa tsoro najeji wlh.... had'e bakinsu yyi Yana bata wani hot kiss"bbu musu ta biye mishi suka Fara romancing d'in juna.bata dawo hayyacinta ba saida taji yacireta Mata rigar jikinta...


yayaaaaaa!pls katashi katafi karkayi latti"shareta yyi yanata romancing d'in ta.haryagaji dan kansa yasaketa Yana maida numfashi.

Ita kuwa rufe jikinta tayi tana murmushi"yaja hancinta had'e da cewa Kinga kinsaka bawan Allah yin wankan Dole batare Dana shiryaba...yanafadin hakan ya wuce toilet sbd sai yyi wankan wajibi"Yana shiga ta tashi ta mayar da rigarta ta fito dg d'akin ta nufi parlourn ta.wayarta dake kan kujera ta d'auka ta hau online..

Bayan yafito yacanza Kaya"kafin yazo yasameta azaune tana chats....kekkkkk! yafad'a abayanta Yana Mata tafi.atsorace ta juyo tana hararar sa da turo baki tace"shine katsora tani ko?"hmmm tunda ga waya agunki kidaure kibani 20 minit nadawo"kinji baby nah"tana murmushi tace"to shikenan my special one Allah yatsare hanya"matsowa yyi kusada ita ya sumbaci goshinta da labbanta"kafin yace"ki kalleni mu had'a ido tukum zantafi..harga Allah kunyarsa takeji sosai"Amma bbu yadda ta iya tasan yanzun bbu wuya yayi fushi"ta kallesa suka had'a ido.saurin janye idanunta tayi tana murmushi.... shima Yana murmusawa yafice...

Hjy na zaune a bed room d'in ta"sai Maryam dake shafa gaban mirror.yaya mahmod yashigo"Maryam ta amsa sallamar tana gaisheshi.amsawa yyi kafin yace"ke jeki kicewa anty ta nuna Miki kayan Khadija"ki kwaso su duka kikamun yanzun.dato Maryam ta amsa taja hijab nata ta fice..hjy kuwa mamaki fal aranta"batace uffan ba tanaso taga gudun ruwansa ne.gaida ita yyi"kansa ak'asa yace"kiyi hakuri hjy dan Allah yanzun haka Khadija na gidanta munkoma yau....zaro ido hjy tayi tana salati"kafin tace"sannu shugaban mararsa kunyar duniya.kayi daidai kajiko"Inka sake jimata wani ciwon aitaji ajikinta tunda ta yarda da dad'in bakin ka tabika...kiyi hakuri hjy kifahimceni !abinda kike zato bazai faruba insha Allah.itama tabini ne sbd bin umarnina. Amma bataso hakanba...kafin hjy tace wani abu Abba yashigo d'akin.

Gaisheshi Yaya mahmod yayi"Abba na dubansa yace"Ina khadijar zata koma ne?Naga Maryam na kwashe kayan ta tace".Kaine katurota.....hjy tashiga korama Abba bayani...amamakinta saitaga Yana murmushi yace"hakan dayyi shine daidai"Allah yabaku zaman lfy da zuria d'aiyiba...hjy ta amsa da ameen"
Batace komai ba sbd ganin Abba yagoyi bayansa"Abba yace"yamaganar karatunta to?eh Abba zata koma skul next week insha Allah.dakaina ma zanje makarantar sbd kaga kusanfa 4 month batajeba.abba yace"hakane kam .
Hjy tace"zanyiwa asabe mgn tasamo wacce zata dinga Kama Mata aiki tunda zata koma makaranta.abba yace hakan yyi kyau hjy"murmushi tayi hakan yayi daidai da shigowar Maryam tace"Yaya komai nacikin boot nabawa isah driver yasaka.da to ya amsa Yana tashi tsaye"hjy tace jeki had'amusu kayan break fast yatafi dashi"Abba yajuya yafice yanajin dad'in yadda hjy ta canza sosai yanzun..

Komai Maryam ta had'a takaimishi mota"ya wuce gidansa..

Khadija kuwa sake gyara parlourn tayi dukda baida komai"da fesheshi da air fresheners data gani akan mirror nata.

Wanka tashiga a toilet Bata sbd akwai komai harda towels.

Tana fitowa Yaya mahmod na shigowa"rufe fuskarta tayi tana murmushi"k'arasowa yyi kusada ita Yana cewa anyi daidai kenan?ga kayanki harda lefenki duk nataho dasu"Yana fad'in hakan yajuya ya koma parlourn.yaciba da shigowa da kayan"shafa Mai da turaruka masu sanyin k'amshi tayi.kafin tasaka riga da siket na kanti dasuka fito Mata da suran jiki"

Lokacin da yashigo yaganta"besan lokacin dayace wow my beauty "yafad'a Yana rungumota jikinsa yace muje kiyi break fast saina tayaki mujera kayan nakiko?dato ta amsa sunaficewa parlourn...

Da marece kuwa su duka y'an matan gidan sukazo suka tayata girkin dare"kowace saurayinta yazo anan haraban gidan suka tsaya"illa Maryam ce kawai ke parlourn sbd Yaya Kamal har yanxun yakasa furtawa saidai yadinka nunamata sabbin abubuwa...

Aharaban gidan suke zaune kan fararen kujeru"Yaya Yusuf da hafsat"sai ummi da Tahir"da zee da Yaya nura.kasancewar itace tasanar Mata sunacan shine yazo nan..

Yaya mahmod kuwa office yatafi sbd yanaso abashi hutun sati ko 2 ne" yahuta da babynsa sosai...sai kusan 6 ya iso gidan.
Yana gama parking yafito...cak yatsaya sbd hango su Yaya Yusuf nata sakarwa matansu smiles.aransa yace"lallai ma yaran nan gidan nawa zasu mayarmun da dandalin fira?Yana juyowa yahango Nura"afili yace"k'aton banza cikin yara.yana fad'in hakan yarufe motar yanufi

Please Login or Register in order to submit comment