Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dukda ance ba'a yin dare Amma Saida akayi.

Khadija kuwa tun bayan sunje sunsake yiwa nura lik'i Yaya mahmod Abba yakirasa"amotar amare tashigo suna waya dashi yanacan Gurin bak'in Abba..

Koda suka iso gidan"sashen hjy Khadija ta wuce"tayi wanka da sallah"takashe wayar ta.sbd tasan halin mutumin nata tsab zai iya zuwa yace sutafi gida.ita Kuma tafiso ta kwana anan.tunda kosunje dai goben sake dawowa zasuyi da safen..

Batafi 10 minit da kwanciyaba"tajiyo muryansa a parlourn hjy.hakan yasa tasake lambewa kamar meyin nacci"...da sallama yashigo bed room d'in"hjy na kwance kan katifar ta"yyinda ummi da Maryam da Khadija ke kwance kan bed"sai wasu mutane kwance akan tabarma da 2 seeter dake bed room d'in.
Khadija na nan kuwa hjy?tashi zaune hjy tayi had'e da cewa eh"Amma tayi bacci gsky.to ai saita tashi muje ko hjy....wane irin tatashi Kuma? ba'a so Mai juna 2 na bacci atayar da ita.kabarta ta kwana anan Mana tunda dai goben in Allah yakaimu zuwa zakuyi ko?bece komaiba ya juya....da sauri Khadija ta tashi zaune sbd tasan halinsa akan fushi"wayarta da hand bag nata ta d'auka ta saka hijab d'in ummi ta fito ko hjy batayiwa sallamaba...hjy ta girgiza Kai kawai had'e da cewa lallai Khadija kina hakuri da zuciyarsa .meye abin yin fushi anan?

Tana fita tahangosa yyi hanyar parking space"kasancewar ko Ina na gidan da haske"yayaaaaaaaa!juyowa yyi ya hangota"ajiyar zuciya yasaki.shikansa zaiso ace yabarta anan ta kwana kodan ta huta. Amma yanada buk'atar ta kwana tare dashi"rabonsa da ita 3days kenan.amma jiyakeyi tamkar wata 1 yyi....Yaya Wai fushi kayine? tafad'a tana k'arasowa kusa dashi.hmmm ai nasan ba bacci kikeyiba my khady"guduna kikeyi ko?turo baki tayi had'e da cewa nifa ba haka bane.sonake mu kwana anan gida"yanzun muje d'akina nada sai mu kwana hakan yyi? yafad'a Yana tsareta da manyan idanunsa.d'agamishi kanta tayi"hannunta yakama suka wuce sashen mazan gidan..

Hafsat da zee dasu ummi duk fargaba sukeyi na auren.๐Ÿ˜œyyinda naja Bata wani damuba sbd period takeyi"khairat Kuma tasan ita ba budurwa bace. Dukda anmata gyara na musammun da insuka had'u da mahseen Dole taji ajikinta...da wannan fargaban suka kwana...

Washe gari da misalin karfe 11 am duban jama'a suka shaida d'aurin auren wannan yara na AGIDA D'AYA...gaba d'aya angunan bakunansu yak'i rufuwa sbd murna.anata musu Allah yasa alkhairi.suka wuce cikin gida akayita photuna.yaya Yusuf bbu kunya yadinga rungume hafsat ajikinsa ana musu photo...yyinda hafsat take atsorace dashi...lolx.yaya mahmod kuwa shida tauraruwarsa shiga iri d'aya sukayi ta bak'in bowel...Tasha make up abin saidai ace Masha Allah!sai wani rirrik'eta yakeyi lokacin da anguna suka shigo da zugar abokansu"sbd beso wani ya kalle mishi ita.

Bayan an Gama pictures"masu asha ralle sukazo da k'arfe 4"aka Fara yaregaja "gaba d'aya AGIDA D'AYA fans sun hallara Gurin casu anata cashewa..lolx.mawak'i yasami kud'i masu yawa"itama khairat anan tazo sai suwa dare za'a zo adauketa akaita gidan muhseen...

Ibbi bawan Allah Saida yazo gurin d'aurin auren dukda ba wani gayyatarsa akayiba.yaje yarok'i gafarar Yaya mahmod"akan abinda ubansa yamasa"dakuma yarok'ar Masa zee yafiya akan abinda ya aikata Mata abaya..yace yayafe bbu damuwa.

******************

*gidan Yaya Yusuf*

Bayan ango yashigo sun gabatar da komai da komai dayakamaci adaren farko ayi.yaya Yusuf yadubi hafsat daketa sunna Kai sbd kunya da tsoro.
"Ahankali Yace"my angel naga kamar bakya murna da zuwanki gidanki dakuma mallakar juna da mukayi? amatsayin ma'aurata.kanta ak'asa ta girgiza mishi kai.matsowa yyi gefen bed d'in yazauna kusa da ita"Yana cewa yakamata mukwanta kodan sbd ki huta ko?Murya asark'e tace"ba d'akinka zaka je ka kwanta ba? murmushi yasaki kafin yace"hmmm!bana fatan raba shimfid'a dake har abada my angel komun tsufan damukayi ko?shiru kawai tayi.hayewa saman bed d'in yyi sosai ,tajanyo pillows akusa da ita yana cewa"zoki kwanta.kasa cewa komai tayi"kirjinta nata dukan Tara tara.shikuwa harga Allah dama ak'agare yake ayi auren nan.sbd bazai iya jurewaba"Yana buk'atar hafsat d'insa.bai jin zai iya d'aga Mata k'afa akan buk'atar sa.hannunta guda yakama Yana janyota jikinsa ya rungume ta.murya can k'asa yace"duk kin canza my angel ,ga tsorona Ina gani ak'wayar idanunki.meyasa ?Yaya nifa bbu komai nagaji ne kawai.kasan hidima shine fa"hannunsa guda yamik'a yakashe fitilar dake kan bed drower"

acikin kunnanta yarad'a Mata wata mgn.sainaji tayi murmushi...zuwa wani lokaci naji kukanta...alamar burin Yaya Yusuf yagama cika kenan.

Shima Tahir bbu d'aga k'afa"da muhseen.nura kuwa ai tun kafin mutane subar gidan take ak'agare sutafi.zee tayi mugun jigata agunsa..maryam ce kawai da naja ta Yaya kabeer ke period..sune kawai basuji ajikinsuba...suma dukda hakan ansha romancing.
๐Ÿคฃ

*Washe gari*
Hafsat da taimakon Yaya Yusuf tayi wanka tayi sallah.gaba d'aya fuskarta bbu walwala"idanunta sunkumbura sbd kuka.yaya Yusuf nata aikin rarrashi"dukda yaje Mata asauki bata sami rauniba"yyinda zeesaida Nura yakira yayarsa likita" ta dubata sbd yamata rauni..tana ihu da komai yarik'eta akamata d'inki duk anyi allurar kashe zafi"Amma Gurin dazafi takeji.. gwanin ban tausayi.nura yasha fad'a Gurin doctor...

Bayan kwana 7

Masha Allah amare anata zuba ruwan love"suma maryam.da naja tuni suka shiga sahunsu hafsat"abin sai son barka.auta kuwa anbarta itada salim da khalifa sune kawai AGIDA D'AYA.Abdallah ma Abba yace"duk in anyo hutu nan zai dinga Zama"anabasu d'akuna kowa d'add'aya shida salim...

Kwance Yaya mahmod yake yyi matashin kai da cinyar Khadija"yyinda tasaka hannunta tana shafa lallausan suman suman kansa"ahankali yace"my khady gobe zumuje amiki awo gsky agabana...hmmm Yaya mazafa basa shiga.to aike tawace ko?kafin tayi mgn wayarsa tayi ringing.yana murmushi yad'aga had'e da Kama hannunta guda Yana wasa dashi.ango ango!!ainazata kagoge number ta awayarka.eh Mana"Kai d'an iska ka kiyayeni wlh"kanacin darajar zainab!hmmm yaushe zaka koma office ne?wata dariya Yaya mahmod yayi "kafin yace hakan nada kyau.bara nabarka tunda Kuna tare.yana fad'in hakan yakashe wayar yana murmushi.๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒนA GIDA D'AYA๐ŸŒน
๐Ÿ˜๏ธ๐Ÿ˜๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by mmn fareesa

The end


๐Ÿ…ฟ๏ธ 61&61


.........Kallon khadija yyi kafin yace"madam ataso ajidani pls tunda gajiyar biki ta sake ki ko? murmushi kawai tayi"ahankali yace"Khadija Ina alfahari dake amatsayin Mata ta.kinamun biyayya Koda bakyasan abu "idan nabaki umarni.inason abu" kina nunamun kinfinison abun.fatana Allah yasaukeki lfy!ameen" tana murmushi tace"ameen miji na gari abin alfahari ga kowace mace"bantab'a zaton Yaya mahmod zaka zama mallakinaba"na zauna dakai cikin kwanciyar hankali.ajiyar zuciya yasaki had'e da cewa shiyasa nasha fad'amiki kiyi hakuri komai zai wuce.kinga ayanzun bbu na buyunki agurin hjy ko?tana murmushi tace".nasani Mana tunda kana kishi dani ko?Yana murmushi yace"ai nadena yanzun tunda banga ribar kishinba..Yana fad'in hakan yatashi zaune Yana binta da wani mayen kallo kafin yace". Mrs mahmod atashi aje ajida baby mahmod....dariya tayi har fararen hak'oranta suka bayyana "waishine baby?shima dariyar shakiyanci yyi yace". eh Mana shine agurin my khady kawai ko kuwa?kafin tayi mgn yyi wuf yad'auketa suka nufi bed room d'in su....

******************
Kwanci tashi akace asaran mai rai"wata rana zuma wata rana mad'aci"ayanzu dai cikin Khadija yashiga watan haihuwa "yau ko gobe.gaba d'aya antanadi komai da komai na haihuwa" kuma hjy tagaya mishi idan ta haihu gida za'a maidota tayi wankan gida anan..bece dai komaiba yabari ta haihun tukum.yyinda inno jiki yak'i dad'i"yau lfy gobe bbu haka aketa tafiya da rayuwar "sbd yanayin jikin girma da tsufa sosai....gefen Amare kuwa watansu 5 kenan anata zuba love tamkar bbu gobe...yyinda hafsat da ummi da khairat duk sun d'auki cikuna.naja da Maryam da zee ce kawai basuda ciki.

Ibbi ma sun daidaita da yarinyar da zai aura anyi aurensu"suna zaune lfy da dad'i da bbu dad'i.idan kaga ibbi yanzun"bazaka tab'a cewa shine Yayi miyagun halayensa abayaba. yyi mugun canzawa...duk abokansa y'an iska sun gujeshi sbd ganin beda kud'i kamarda.dukda ko yanzunma alhmdllh ba a cikin talauci yakeba...yyinda alh Ayuba umma na kula dashi iyakar iyawarta.wani lokacin idan Yana zaune saiyayita kuka sbd abinda suka aikata abaya...ga miyagun mafarkai yanayi da alh mudi ana mishi azaba akabarinsa.dakuma mafarkai akan dodonsu.sosai hankalin alh Ayuba yatashi"haka yadage da sadaka da istigifari...

Jamil kuwa dama asalinsa agidan marayu yatashi"besan suwaye iyayenshiba.lokacin dayakai munzalin balaga"yafara k'ok'arin bata yara 2 ta hanyar samusu hannu agaba.da aka lura da hakan aka koreshi....yayita yawo bayanan baya can"burinsa yyi kud'i kota wace hanya.kwatsam yahad'u da alh mudi"shine silar shigarsa k'ungiyar shan jini"

Bayan rabuwarsa da khairat befi wata 2 ba"komai nashi d'aya mallaka yak'one"kud'ad'en suka zama takardu"har gidansa da motocinsa duka suka k'one..Saida yyi k'aramin hauka.sannan Kuma yaje ya nemi inda dodon suka saba had'uwa dashi"saidai bayan bayyanar dodon yasanar mishi shizai zuk'e jininsa sbd cikin matarsa yazube.shikuma bazaiyi asara ba...Jamil na k'ok'arin mishi magiya saidai kawai yafara kakkafewa.ko shurawa beyiba yace"ga garinku nan.Allah yasa muyi kyakykyawan k'arshe da makoma me kyau...

******************
Da misalin k'arfe 5:30 pm na ranar asabar"Khadija ce kwance gefen Yaya mahmod yagama tumurmusarta.gaba d'aya daurewa kawai takeyi har yagama abinda zaiyi yasamu nutsuwa.sukayi wanka shine tace kwanciya zatayi yace" to kartayi baccin marece...baya da Mara had'e da k'ugunta kemata wani irin ciwo.da farko tafara k'ok'arin daurewa.lokacin da cikin ya murd'a taji wata azaba amararta hakan yasa ta saki k'ara....Yaya mahmod yayi saurin sakin wayarsa dake hannunsa Yana latse latse.ya juyo yadubeta arud'e!my khady lfy meke damun ki kodai haihuwarce???"duk yajera Mata tambayoyin atare Yana k'ok'arin tada ita zaune.tana rintse idanunta tace"Yaya mutuwa zanyi pls kaciremun cikin nan...arikice yace"sannu kinji bazaki mutuba.haihuwace k'ila muje asibiti kinjiko?Yana fad'in hakan yyi saurin sakinta"yabud'e ward rope yafito Mata da hijab.yasaka Mata yajawo wani babban trolley da kayan haihuwar ke ciki yakaishi parlour.lokacin d'aya dawo harta Fara zufa...asukwane ya d'auketa yayo waje da ita Yana k'walawa maigadi Kira yabud'e mishi get...


Kai tsaye suna Isa asibitin aka wuce da ita labour room"bbu jumawa hjy da mama jummai suka iso asibitin"kallo d'aya zaka ma Yaya mahmod kasan baya cikin nutsuwarsa.sai uban gumi yakeyi"yyi tsaye bakin k'ofar shiga labou room d'in"yanata romon about!yahana kowane namiji likita yadubamishi Mata"doctors Mata 2 ne kanta da nurse guda.

Khadija kuwa Tama Gama cire ranta dasake rayuwa"azatonta mutuwa zatayi"Bata tab'a tunanin azabar haihuwa takai hakaba...sai addua kawai takeyi"tana Kiran sunan Yaya mahmod nata...cikin ikon Allah fire nafashewa baby girl tayo waje tana tsala kukan shigowa duniya....wani kasisirit Khadija taji ajikinta.duk tadena jin ciwon"tayiwa Allah godiya aranta.goge babyn akayi"ita Kuma suka Mata kwalfar jini"aka kaita toilet ta dauraye jikinta"ta fito ta shirya jikinta tasaka kaya.bbu laifi jikin da sauk'i s bd ba'a Mata d'inki ba.... doctor ta dubi Khadija tace"d'akin hutu zamu kaiki kici abinci zamu sakamiki Karin ruwa da alluran bacci saiki huta zuwa safe abaku sallama.da to ta amsa tana kallon doctor guda data fita da babyn.ta lumshe ido tana tuna yadda Yaya mahmod yarude d'azun kamarshine meyin nak'udar.ta lumshe idanuwanta tana ayyana irin farin cikin dazaiyi sbd dama burunsa ta haifi mace..

Suna fitowa suka nufi Yaya mahmod da babyn ga hannu"beko khalli babynba yace"Ina matata yajikinta wane hali take???"doctor na k'ok'arin mishi mgn yayi saurin Danna Kai a labou room d'in...kawai Khadija saidai ganinsa tayi yafad'o d'akin kamar dg sama"tashi tsaye tayi tana kallonsa"yasaki ajiyar zuciya yarungume ta ajikinsa.kafin yace "Alhmdllh my khady tunda naganki normal"sannu kinji?kinbiyani my khady fad'amun yanzun bakijin wani gurin namiki ciwo?"
Tana k'ara shigewa jikinsa tace"ah ah Yaya" Amma d'azun naci wuya wlh! dama haka ake wahala gurin haihu? nidai bazan koma ba gsky.yana dariya yace" haba Mrs mahmod Yaya da sarewa haka"dg yin haihuwa guda,nida nakeso kihaifamun yara 12 ma.taff Yaya badaniba Kau"yanajan hancinta yace"dake kuwa"sbd kinsan ni sharf shooter ne.kafin kiyi 40 nasake baki ajiyar wani babyn.
d'an zaro ido tayi had'e da cewa aini bazamu komayin wannan abunba...yanzun kaga babyn? tafad'a tana canxa topic d'in.
Yana shafa bayanta yace"ai banma ganiba"banma san meye kika haifa.duk haushi suka bani"sunata d'okin wani baby bata lafiyarki suke ba..lumshe ido tayi"bata tab'a zaton sonda yya mahmod kemata yakai hakanba.. k'ok'arin mgn takeyi"taji salatin hjy na cewa "mezan gani ni hakeema?da jegon mahmod zakazo kana tab'ata?saurin sakinta yyi cike da basarwa"Khadija Kuma cike da kunya ta zauna gefen bed d'in kanta ak'asa.hjy taja tsaki had'e da cewa nidakaine wlh"kekuma da jegon kike yadda yana tab'aki"wato kinmanta wahalar haihuwa ko?
Khadija aranta tace"tayaya zamanta kuwa.mik'a mishi yarinyar akayi"Yana murmushi yanata kallonta sbd ganin yadda take mugun Kama dashi"yasunbaci goshinta da lips d'inta.yafara tofa Mata addu'a"doctor ta dubi hjy tace"mama abata wani abu taci zamuyi Mata allurar
Bacci Tasha magani ta kwanta.hjy tace to shikenan muje d'akin...

Bayan Khadija Tasha tea Mai kauri"Yaya mahmod yafita yasiyo Mata kaji gasassu anan kusa"hjy ta tasata gaba akan taci ta k'oshi"ba'a so mejego nazama da yunwa.haka Khadija tadinga cin naman harya gundureta.aka d'aura Mata drip da Mata allurai "dandanan bacci yyi awon gaba da ita.sai asannan Yaya mahmod yafita yyi sallar magrib.yyinda hjy da asabe (Mai aiki)aka bari tare da khadija.mama jummai na gida zasu kawo ruwan zafi ayiwa baby wanka"sai sukawo abincin dare.

Hjy ta Kira mama rabi tasanarmata"

Uban gayyar kuwa"da kansa yasanarwa su nura muhseen,Tahir harda Abdallah dake skul" daidai sauransu...sai gashi kafin isha'i d'akin cike yake da dangi da y'an uwa"

Yaran amaren kuwa su shidda"suna a tabarma guda sunata shewa..ummi da hafsat da khairat cikunnansu harsun fito.zee da naja sune yanzun suke gautsan laulayin"Maryam daice shiru har yanzun.

Babu shiri hjy tabasu waje sbd su sake da yawa.

Khadija sai 9pm ta tashi dg bacci"anan suka fara Mata sannu da barka"kafin sufara Mata shegantaka..Wai watanta 9 cif ta haihu.khadija na murmushi tace"aibbu komai ummi da hafsat da khairat suma ai hakan zasuyi"fatanmu ku haihu rana d'aya ma...duk sukayi dariya suna cewa da kuwa anga rungutsimi A GIDA D'AYA..duk suka saka dariya"hakan yyi daidai da shigowar nura da Tahir acikin room d'in.bbu kunya nura yatsuguna agaban zee Yana tab'a gefen wuyanta.ajiyar zuciya yasaki sbd jin bbu zafi ajikinta..Yana wani binta kallo"my sugar baby yajikinki?Saida rawani langab'e Kai kafin tace"da sauk'i yanzun tuwo miyan kuka zanci...zee tah babyn namu nabaki wahala"nasaka umma ta Miki har angama Dana saimuwuce mu karb'a mutafi gida ko?tana murmushi tace"eh....d'ago kansa yyi yaga duk sunata kallonsu"yyinda Tahir ke zaune kusada ummi da babyn ahannunsa.d'age gira nura yyi had'e da cewa malamai wannan kallonfa?
Hafsat na murmushi tace" Ah ah Yaya Nura da idanunmu saimuki kallon kowa"lallai hafsat Yusuf ya iya kiwo.tunda gashi kina mgn haka"duk suka saka dariya.ummi kuwa mgn suke k'asa k'asa yadda bbu maijinsun.itadai Khadija nata murmushi tana zaune kan bed ta jingina bayanta da pillow.tashi tsaye nura yyi Yana cewa Tahir bani abun ganin nagani....Masha Allah! yafad'a Yana kallon babyn bayan ya karb'e ta"kallon khadija yyi yace"congratulations Mrs mahmod! Allah yaraya Mana baby"abokina Yana Ina?yaje gida yadawo ,cewar Khadija tana murmushi...kafin tayi mgn Yaya Kamal da Yaya Yusuf sunshigo cikin room d'in.

Hafsat tuni tajefeshi da wani killer smile"kasa d'auke idanunsa yyi akanta"amsa gaisuwar da Khadija ke mishi yyi"ya karb'i babyn hannun Yaya nura.saida yagama yimata addua yabawa Yaya Kamal da shima hankalinsa nagun Maryam"sbd yalura tana cikin damuwa.kodan sbd taga kowa nada ciki ita Banda ita.

Duk suna acikin room d'in"saiga Yaya kabeer da Yaya Hakeem da Yaya mahmod duk sunshigo"bbu kunya Yaya mahmod yazauna kusada khadija"yakama hannunta guda Yana cewa my khady yajikin naki?gaba d'aya kasa cewa komai Khadija tayi sbd kunya gashi anata kallonsu...wata dariyar shakiyanci Yaya Nura yyi"kafin yace"abokina kana yadda kakeso wlh.juyowa yyi yakallesa yabanko mishi harara had'e da cewa meyafi raina?bbu abokina"Allah yabar k'auna"yamaganar yarinyar nan dakake Shirin sake aure?wani uban tari yasark'e khadija.yaya mahmod na murmushi yace"kodai wacce kake Shirin aura.ni ai mijin mace 1 ne insha Allah.gata agabana"Yana murza hannunta yace"barni dashi my khady soyake yatayarmiki da hankali"inada ke wazan kallah? araina nace hmmmm!

Sosai bbu laifi Yaya mahmod yasaki jiki akasha fira da y'an k'annan nashi da mazajensu.sai 10pm duk suka tashi da niyar gobe matan sudawo zaman barka....suna fitowa yyi saurin rungumota jikinsa yace"my khady Kinga hajiyarki nason maidani gwauron k'arfi da yaji ko?kayi hakuri ai Muna tare ko?hmmm!my khady gida fa tace"Zaki koma.nidai saidai mutare acan muduka sbd bazan iya jurewa ba gsky.nasaba dake nake komai"sai yanzun hjy zata rabamu....saurin sakinta yyi yatashi tsaye.hakan yyi daidai da shigowar hjy cikin d'akin.d'an basarwa yyi sbd karta zargesu"kallonta yyi yace"hjy nizan wuce"mikukeda buk'atane?

Hjy tace"bbu komai Allah yabamu alkhairi"badan yasoba yafice Yana kallon Khadija.itama kanta saitaji bbu dad'i ,Koda suka kwanta sai juye juye takeyi"hjy najinta"aranta tace"gara daban matsaba Kar yaran nan su mallaki juna.dubi gaba d'aya dabasa tare yadda Khadija keyi....kukan babyn yasaka hjy tashi"tana cewa Khadija tashi kidaure kibata mama tasha.naga Baki Fara bata ba"tun d'azun...tashi zaune Khadija tayi tagyara zamanta.ta zuge zif na rigarta"hjy ta mik'o ruwa da wata roba tace wanke ciki kiyi addua saiki Bata...

Lokacin da Khadija ta ji tafara tsotsa saida ta rintse idanunta sbd zafi"hjy nacewa sunnu!zai Dena zafin ahankali"ita kuwa babyn sai k'ara zuk'an maman takeyi...suna ahaka wayar Khadija tayi ringing"kasa d'agawa tayi sbd ganin Yaya mahmod ne.hjy na lura da hakan saita shige toilet kawai sbd dare yyi.yaya mahmod kuwa kasa bacci yyi ashimfidarsu ,yasaba tare suke kwana dukda tsufan cikin,suyi wankansu atare...lokacin data d'aga wayar Saida yasaki ajiyar zuciya.khadija tasaka mishi kukan shagwab'a.murya k'asa k'asa yace"menene my khady?cin turo baki tace"ba wannan babyn taka bace keshamun mama said zafi nakeji"sorry my khady zai Dena zafin"Amma ni idan inasha meyasa ba'a mun rowa? sai babyna ke ba'a so tasha.nidai hjy na nanfa"nayi shiru bakyaso?eh Mana"meyasa bakayi bacciba?sbd baki kusa dani my khady!saidai nasha maganin bacci.sbd kada nayi ciwon Kai"nimafa Yaya nakasa baccin wlh sai Kai naketa tunawa"Allah my khady na?eh Mana"to idan nazo da safe meye Zaki bani?yayanah kenan zanmaka 2 hots kisses"Yana lumshe ido yace"dame Kuma?cikin shagwaba tace"ai sunyi ko?nidai gsky basuyimun ba my khady.yafad'a Yana kwaikwayon muryarta.batasan lokacin datayi murmushi ba.tama manta da wani zafin mama da babyn keta zuk'a.

Murya can k'asa yace ilove u!tana murmushi tace ilove u too!habiby nah"kasha maganin bacci ka kwanta ga hjy nan zata fito dg toilet.tana fad'in hakan ta kashe wayar hjy ta fito ta karb'i babyn suka kwanta..

Washe gari bayan sun gama break fast"asabe ta goya babyn"aka basu sallama"hjy ta fice da Kaya ahannunta itada asabe.
Yaya mahmod naganinsu yyi saurin shigewa room d'in batare da sun ganshiba"

Khadija na k'ok'arin saka hijab yashigo"da sauri ta nufesa ta fad'a jikinsa tana murmushi.rungumeta yyi yace"my khady jegon yakarb'e kamar bakeba"yanzun Ina alk'awarin mu?tana sinne kanta ak'irjinsa tace"aibance nayi ba ko?kinma Isa yarinya"Allah kibani hots kisses kawai.d'ago Kanta tayi dg jikinsa"yarufe Mata Baki danashi bakin...Saida yyi me isarsa tukum yasaketa"suka fito dg cikin d'akin.abakin k'ofa sukayi clash da hjy"tace Khadija mutafi gida kinji?Yana murmushi yace"nifa hjy? hararar sa tayi tayi gaba abinta.

Bayan sun koma gida"anty baraka k'anwar anty tayiwa khadija wanka na usuli "tagasata sosai da sosai.saigashi har bacci Khadija tayi bayan ta fito dg wankan...

Dg 11_12 gidan yacika da dangi da y'an uwa anata karb'an barka"Khadija kuwa saidai suyi waya da Yaya mahmod kawai sbd bbu damar had'uwa.sbd mutane"gefe guda Kuma su bilkisu da salim da Abdallah sai murnan sunyi y'a j sukeyi.sbd shima Abdallah yau ya iso sai bayan anyi suna zaikoma skul..

Su hafsat dasu ummi kuwa majalissarsu daban suna arerewa"suci wannan suci wancan.sbd yaran cukun nan dake garesu"kokuma wata takira mijinta tace kaza da kaza takeso"ya kuwa Aiko Mata dasu duka...

Haka aka cigaba da zaman jegon.yaya mahmod dasun sami sarari"saisunshq romancing d'in juna.kokuma suyi mgn ta waya ko ta chats..da haka har gobe take suna...

Washe gari.
Y'a taci sunan inno(FATIMA ZARAH) kowa yadinga kiranta da zarah.masha khadija Tasha make up na zamani"anmata d'aurin d'an kwalin daya k'arawa fuskarta kyawu.tana sanye da maroon d'in doguwar rigar shadda gizna ajikinta.yaya mahmod yakirata awaya yace su fito itada babyn za'a musu photuna na suna.

Lokacin data fito taganshi sanye da shadda irin ta jikinta.tayi murmushi ya iso Yana karb'an babyn.murya can k'asa k'asa yace"my khady kinyi kyau har naji kishin me photo d'in kala 3 zaiyi Mana sunyi banaso yyita ganinki.dato ta amsa sbd tasansa akan kishi idonsa rufewa yakeyi..kala3 akayi tasallameshi yace ta koma ciki"sun Ida pics d'in da iPhone kawai.

Raguna manya3 aka yankawa Khadija "Yaya mahmod kuwa saida sukayi walima tasu ta abokansu.

gurin karfe 4:pm Mai DJ ya iso yafara sakin kid'a"tuni bilkisu da salim suka Fara cashewa"yyinda su hafsat duk suka fito gurin"Khadija na k'ok'arin fitowa zuwa gurin.sbd tacanza Kaya "tana sanye da wani had'add'an tsadaddan leshi anmata d'aurin d'an kwali Mai ma'ana.kamshin turaren wata hamshak'iyar mace taji"suna had'a ido da ita tasakar Mata murmushi"Khadija tace" sannunki da zuwa.murmushi tayi tana rik'e da hannun wata fine baby"tace"sunana SUMAYYA!Khadija na dariya tace"kodai summyn safana ce? sumayya na murmushi tace"agun mijinki kikaji wannan sunan"Khadija tace".k'warai kuwa"shigo ciki Dan Allah.har kan bed sumayya ta zauna.dandanan Khadija tasaka aka cika gabanta da abincicciki"lemo d ruwa da snacks kawai taci"sukayi musayar contact"kafin tabawa khadija k'atuwar leda me d'auke da kayan baby d turmin atamfa.ta aza Mata 50k inji safana.nikuwa nace kaga harkan girma.๐Ÿ˜œ

Bayan tafiyar sumayya Khadija tacigaba da tarban bak'i sbd bbu damar zuwa Gurin DJ.ko bak'in Yaya mahmod sunma isheta .da haka taro yatashi lfy Mai jego tasami gifts itada babyn tamkar bbu gobe....

Bayan 40 days

Alhamdullh yau kwansu Khadija 45 da haihuwa ayau zata koma d'akinta sbd uban gayyar har yyi fushi"2 days bezo gidanba.hjy nata fad'a sai Khadija tayi 50 days tukum zata koma.saida mama jummai da anty dasu Abba suka saka Baki tukum"ita kanta khadijar Gurin mijinta takeso"dukda yanzun wani tsoronsa ma takeyi sbd anjima ba'a haduba.

Bayan sun gama shirya komai nasu"inno da bilkisu da isah driver suka rakasu har gida.

Yaya mahmod besan yau zasu dawoba.yanama Gurin aiki"Koda suka dawo gidan fes yake"kullum sai yasaka angyara ko Ina shikuma yagyara waiting parlour da bed room nasa.kitchen kawai Mai aikin Khadija da bilkisu suka gyara da bed room d'in Khadija suka turare ko Ina sai gab da magrib suka tafi gida.

Yaya mahmod kuwa Koda yatashi dg gurin aiki"kamar yaje gida sbd azatonsa rashin zuwansa zai saka suce yazo yad'auki abarsa sutafi gida.
kawai saiya fasa zuwa yanufo gida kawai"Yana Gama parking yafito da niyar yaje yayi alwallah"Yana murd'a k'ofar parlourn yaga Khadija tsaye da goyon zarah abayanta tana jijjigata....suman tsaye yyi Yana binta da wani irin mayen kallo.turo baki tayi had'e da juya Masa baya... murmushin farin ciki yasaki had'e da cewa yada haka kuma my khady?keda zakiyi farin cikin dawowata nasami wannan suprise haka.lallai Dole nayi kyauta babba.muda kake fushi damu"ai ganinku tare dani yasaka na manta ma akan menake fushi daku.yanzun pls my khady kijuyo ki kalli sahibinki Kuma gwaninki d'aya dad'e da matsakaiciyar k'ishirwar rashinki... murmushi tasaki Mai sauti kafin tace"kodai dabana nan zance kake zuwa Gurin y'an mata.irin wa'an nan zafafan kalamai haka.matsowa yyi kusa da ita Yana kamota jikinsa yace"ah ah my khady duk sbd ke na adanasu.kinga yadda kikayi kyau Masha Allah.yanzu nan ke tawace?kamar yadda ninakine?tana murmushi tace"k'warai kuwa my habiby.kaje gashican ana Kira banaso karasa jam'in magrib.sakinta yyi yace"to shikenan muje ciki"atare suka wuce bed room d'in sa..

Hmmm fad'in irin budurin dasu Khadija da mahmod sukasha a master bed room d'in su Bata lokaci be.mai karatu ya kiyasta aransa kawai.sabbatu da kalaman k'auna had'e da alk'awarirrika Khadija tajisu abakin Yaya mahmod awannan dare.

*Bayan shekara 6*

Alhmdllh haka rayuwa ta mik'a cikin farinciki"wata Rana akasin hakan"ayanzun Khadija yaranta 3 da Yaya mahmod"yyinda su ummi hafsat duk 2garesu zasuyi na ukku"Maryam Kuma batajima da haihuwar fariba.saida suka shekara 5 da aure tukum tasami ciki.ta haifi namiji.sunsha murna itada Yaya Kamal.sbd Ada sunma cire Rai da samun haihuwa.

Inno kuwa shekaranta 3 kenan da rasuwa"hjy rabi da hjy hakimah sosai suke zumunci.khairat itama yaranta2 da ciki na 3"

Sosai anty da hjy da mama jummai suka had'a kansu suna zaune cikin mutunta juna sbd duk sunzama surukan juna.kowa d'an kowace na auren y'ar wannan.ayanzun haka ansaka auren bilkisu da Abdallah wata 3"bilkisu tayi SSCE d'inta agidansa zata cigaba da karatu"yyinda Abdallah yagama degree nashi haryyi service yasami aiki.ayanzun shekarunsa 24 yrs"bilkisu 18 yrs.

Khadija ma Yaya mahmod bebarta tayi aikiba.yadai bud'e Mata Gurin yin make up"yasaka ma'aikata tana biyansu.kuma alhmdllh tana samu sosai da wannan sana'a tata.sosai take taimaka wa mahaifinta da yanzun yasami lfy sosai"Yaya mahmod yasaka anmishi sanduna dasu yake taka k'afar sa guda.har gobe yanashiga damuwa idan yatuna yadda son zuciya yasakashi aikata Abu marar kyau ga y'a'yan sa.gashi yanzun ta inwar haihuwa yake hutawa.duk sadda Khadija da Abdallah sukaje gaisheshi saiyyi kuka yarok'i gafarar su hakan nasosa ransu da k'yar suka samu ya Dena.


**************

Zaune Khadija take a wani katafaren parlorn dayasha kayan alatu na more rayuwa" su Zara na zaune tanayiwa affan assignment (Adam)
Abdallah da bilkisu suka yi sallama sukanshigo...inbacin muryar bilkisu danaji dabanza ganetaba.sbd yadda mak'erin y'an mata ya kerata"Abdallah yyi kyau da wayewa.ga wani saje daya aje yak'ara ma kyau da kwarjini"Khadija na murmushi tace lovers birds dariya abdallah yyi

Please Login or Register in order to submit comment