Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da furanni masu kyau ga wasu kujeru da ba ako Ina zaka gansu ba.

Gida Kam sai son barka, sai fatan Allah yasa a kashe lfy...


Khadija tuni an Sanya ta a sch.kuma shima Abbas yana kokarin kula da yarinyar gwargwado.

.ruky kuwa in masu son aurenta suka zo, tun Bata saurararsu har ta Fara ganin shekaru na ja...Amma da sun tsananta, binciken akanta sai su janye suna gudun Kar ta hallaka su, sbd Suma suna da aure da ya"ya.


Tun Abin Bai damunta har ya Fara sanyata damuwa, sbd a halin ynx ta fara gajiya da zaman gida, so take itama ta samu yancinta.


Aikuwa dai tana ji tana gani auren ya gagareta, sai a lokacin ta Fara ganin illar Abinda ta aikata, gashi Nan Yana bibiyarta....sosai ta shiga damuwa har ta fidda ran auren kwata-kwata.





Sai daga baya wani yarensu yazo shima Yana da Mata da yara 5, Nan da Nan ta Amince Masa akai komai cikin kankanin lokaci...aka Kai amarya can maiduguri.


Saidai kishiyar ta tattaka ruky rashin mutumci, itako a lokacin ta saduda, ta cire wnn bakin kishin a ranta, ganin ba abinda ya janyo Mata sai asarar mijin data fi kauna duk duniya...don shi kanshi wnn din ba wai sonshi take ba, kawai ita dai gajiya tayi da zawarcin.

Amma zuciyarta na ga Abbas, Khadija kuwa tana wajen mummy tana makaranta.


Haka ta fara sabuwar rayuwa a gidan, ga kishiyarta ta Hana ta sakat, a gidan ta Riga ta gama Kama mijinta a hannu, sai abinda tace Bata Jin dadin rayuwar gidan ko kadan, ga shi ba wata soyayya da ya., Bai San kula da mace ba, ba kyautatawa sai sai dai kawai ya biyawa kansa bikata ta karfi in hakan ta taso. .ruky kuwa ai ynx ya Fara kukan nadama, tayi rashin miji, ynx har ta Kai sai ya dauki tsawon sati guda ko fiye da haka Bata da girki, kuma Bata Isa Tai magana ba, ya hau jibgarta kamar jaka, gashi ta kasa fadin halin da take ciki...


Sai wata Rana da aka kaimata ziyara suka tarar Yana ta dukanta, ganinsu ma Bai Sa ya daina ba, dama halinsa ne dukan mace ita waccan har ta Saba.


Aikuwa suna ganin haka suka ce bazasu yarda ba, sai ya saketa shikuwa yace ba Wanda ya Isa yasa shi ya saketa, harda zaginsu wai kwadayi ne yasa suka manna masa ita Daman, to Zama ynx ya fara da ita, ganin haka yasa suka shigar da shi Kara, akai ta case daga karshe dai sai da sukayi nasarar raba auren.


Ga cikin wata shida, haka ta koma gidan Tai ta renon cikin Kuma yaki saurararta, baya musu aike ko kadan, haka Allah yasa ta haihu saidai yaron baizo da Rai ba....


Tayi kuka sosai sannan taita neman gafarar ubangiji..ya sassauta Mata halin datake ciki.

Bayan ta yi arba:in da haihuwar ta koma gidan mommy da Zama auren ya fita akanta kwata-kwata, harda turawa Abbas text akan ya yafe Mata Abinda Tai masa, taga abubuwa iri-iri bayan rabuwarsu...yace ban rike ki araina ba, Allah ya yafe Mana Baki daya Ameen....


MU HADU A KASHI NA 2
Amma ba yanzu ba.

*ALHAMDULILLAH*



*Komai yai farko zaiyi karshe, ayau na kawo karshen wnn littafi kishi ko hauka Allah ya bamu ladan Abinda muka fadakar, kurakuran dake ciki Allah ya yafe Mana*


*Masu Hali irin na ruky Kuma sai su farga suga abinda ya janyo Mata, shi zafin kishi ba inda zai kaiki sai ga nadama komai na rayuwa Dan hakuri ne, yau ko ke kadai kike zaune da mijinki sai kinyi hakuri balle kuma ku 2 ko fiye da haka, Ina fatan hakan ya Zama iznah ga masu wnn halin*
I



Ina godiya da karfin gwiwar da kuka bani akan wnn novel,, Ina godiya sosai da sosai..


*Sai kunjini a sabon novel dina very soon*







*NAGODE*


Taku

*Ummu Ameer* 💃


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment