Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

San da xamansu cikin gidan nan akwai babban had'ari, hade kanta tayi da jikin bango tana runtse ido ranta ma suya xuciyarta na k'una bata da babban buri irin taji dalilin dayasa akewa rayuwarsu haka hawaye mai xafi ya sauko mata ta runtse ido, tana kiran Allah akan ya kawo musu d'auki,

Da yamma suna kitchen gaba d'ayansu dan su Jidda da iyayenta sun dawo daga unguwar da suka tafi bayan sunyi breakfast, bak'uwar
Mota ce ta shigo gidan,
Da sauri Momy ta saki murmushi ganin motar, matar ta fito, Momy tace jannat kunga kanwata hjy safiyya wacce muke uwa daya uba daya mu biyune kawai tana maid cen Maiduguri anan take aure, tunda ta fito daga mota ta saki fuska tana dariya da sauri Momy ta tashi suka rungume juna suna murnar haduwa falo suka wuce,
Bayan sungama girkin suka jereshi a dining suka xauna a falo Momy da kanwarta suna sama cen b'angarenta,

Da daddare har d'akin jannat Momy ta kawo Anty Safiyya ta rungume jannat y'ata amaryar babana ta ajjiye mata wata katuwar leda suka xauna gefen gado turarirrika ne irin humra masu Kyau da wasu kayayyaki Wanda jannat bata sansu ba, tana murmushi Anty Safiyya tace xan gyara y'ata kam dago fuskarki ki kalleni ni uwace kinji babu irin wannan kunyar,
Kinga wannan turaren wankane idan xaki shiga wanka ki xuba shi cikin ruwan wankan wannan idan kika fito daga wanka ki shafe duka jikinki, wannan na gashi ne,
Wannan na kayane, haka taita yi mata bayanin kayayyakin da suke cikin ledal harda sabulu na musamman Wanda ake hadawa sbd amare, kisaki jikinki jannat zan had'aki kafin lokacin da xmusha biki ubangiju Allah ya albarkaci aurenku Allah yai muku albarka, can cikin makoshin ta ta amsa da amin, suka mike suka fita tana fad'a mata akwai sauran kayan Wanda sai nan gaba kad'an xata fara amfani dashi, suna fita ta shak'i kamshin turarirrikan masu dad'i Dan gaba d'aya d'akin kamshinsu yake itakam tana son kamshi ta shi tayi ta shiga toilet ta xuba na wankan tanayi tana jin dadin kamshin da sabulun mai matukar kamshi bayan ta fito ta shafa sauran har na gashin kai tuni taji wani sabon yanayi, ko ina na jikinta na fidda daddad'an kamshi haka tayi bacci xuciyar gefe guda tass daya gefen firgicin yanda ratuwarsu take, karfe 3:00 ta tashi tafara nafilfili har asuba bata koma bacci ba sai da gari ya fara haske,

11:00 ta tashi taiwa wanka ta saka kaya material ne blue da kwalliyan silver ya karbeta Dan colour din skin tone dintane ta fito babbn falo ta hangosu xaune suna hira dukansu harda Anty Safiyya, yau kam ba umman Jidda da yan'uwanta ta gaishe su suka amsa musamman Anty Safiyya da kulawa take amsa gaisuwar kije kiyi breakfast kada yunwa ta lahantamin y'ata, murmushi jannat tayi ta k'arasa dining tayi breakfast, Momy tace d'auki na yayanku ki kai masa yau ma baifito ba, kunya ta kamata ta d'auka ta fita kanta ak'asa tak'arasa b'angarensa tai sallama tashiga d'akinsa ya fito daga wanka yana d'aure da towel ganinta yasa yasaki murmushi itama murmushin tayi ta sunkuyar da kai ta ajjiye kayan tana gaishe shi ya amsa yana kallon shigarta da tai mata Kyau ya karaso kusa da ita ya janyota jikinshi, yana shinshinar wuyanta yana jin daddad'en savon kamshin dayaji tanayi yarasa gane kalan k'amshin Dan ko ina na jikinta kamshin yakeyi, ya saketa yana mata wani kallo dan yau ganinta yake kamar ba itaba, kanta ta sunkuyar ya dago da fuskar, muje ki shafa min mai, ya janyo hannunta suka shiga bed room dinshi ta shafa masa man tana jin kunya shikam yana so ta saba dashi sosai Dan tarage jin kunyarsa, tana gama shfa masa suka hada ido tai dariya ta juya da sauri xata fice ta waiwayo, ka saka kaya ina jiranka a falo, ya bita da kallon sha'awa yana jin dad'i ya tashi ya shirya cikin shigarsa ta kana nan kaya top yasaka ash colour da blue black jeans ya fito ya sameta remote a hunnunta tana canza channel, ya xauna ta xuba masa breakfast dinsa yana yi yana kallonta yana gamawa, ya mike, tana kallonshi ya janyo hannunta suka koma bed room dinshi, tsoro ya kamata dan lokaci daya taga ya canxa mata janto jikinshi yayi, ahnkl yake mata mgn kamar rad'a, kalamai yake mata da wata iriyar murya dabasan yana da itaba yana shafar jikinta ya xame dankwalin kanta, yannu yasa ya xuge xif din rigarta, gabanta ya fadi ta janye jikinta da karfi,
Ya kalleta da idanuwansa suka fara canxa kala,
No ! No ! Jannat plx nagaji da dauriya, jikinta ya fara karkarwa dan wani irin xaxxafan kiss yake mata cikin wani yanayi, yana maganganu, ina sonki jannat ina son kamshin jikinki, yafara haukata ta da wani Salo na daban tafara mayar masa da martanin kiss din daya ke mata,
kmar ta tunxirashi, ya fara wuce xatonta, tayi tayi ta kwace kanta ta kasa, tasaka masa kuka agigice dolenshi ya hkr dan bayason jin kukan ko kadan haka ya rungumo ta jikinshi yana shafa bayanta tana ajiyar xuciya, ta mike ya kuma rukota, beautyna kada ki rabani da lallausan jikinki plx ya maida ta jikinshi yana jin kamar ya maida ita cikin cikinsa sun dade a hakan da kyar ya kyaleta ta fito tana jin tausayinsa,

Washegari dady ya tarasu a falonshi na sama dan shida kansa yake b'oyewa bayasan rigimammin k'annansa su San abinda yake faruwa, ya kallesu dukansu,
Zantafi Abuja munyi waya da Alhaji Nasir ministern man fetur xamu hadu da President dan shi kadaine mutumin da xai iya ganin Adam ched'e bata re da wani shamaki ba cike da murna suke masa addu'ar Allah ya dawo dashi lfy yaji dad'in yanda yaga sunata nishad'i sosai mahboob ya kaishi airport ya wuce abuja yana tabbatarwa da kansa samun nasara

Yana sauka ya hadu da drivern Alhaji nasir ya kaishi gidansa suka tattauna Dan amininsa ne tare sukayi kuruciya bayan sungama suka tafi wajan President sbd yasan da xuwansu kai tsaye gidanshi suka wuce suka sameshi a falonsa na musamman da yake saukar baki way'anda suke da muhimmanci,
Yana ganinsu ya saki murmushi, Dr bashir rabona dakai shekara shida kenan kullum kana nan a yanda kake, dariya dady yayi yabashi hannu suka gaisa bayan sungama gaisuwa, President ya kuma kallon dady,
Dr bashir meyasa kaki yadda da shawarata? Siyasa ta dace dakai danshi mulki yana neman mutane irinka masu adalci ina fata xuwan nan dakayi kaxone dan ka fada min ka yanke ahawara xaka shiga siyasa Dan ka kwatowa talakawa yancinsu ?
Girgixa kai dady yayi dan sam bai son xancen ya kalli President ba wannan bane ya kawoni ina son wani taimakone,
Da mmk President yake kallonshi yanxu bashir dan kana son abu awajena sai ka kirashi da taimako? Murmushi dady yayi, ina son kai min hanyar da xanga Adamu ched'e
Ajiyar xuciya President yayi yana jinjina kai yai murmushi yana kallon dady,
Ni kaina rabon dana Sa ched'e a idona na manta shima irinkane ba ruwanshi da yan siyasa tsakanin mu dashi idan muntashi kanfen mu kirashi awaya mu tambayeshi kudi ya bamu muyi canfen dashi waya kwai xamuyi yasa aturo mana wani xubin ma ko ka kira wayan yaransa ke d'agawa ganin ched'e ba karamin babban aiki bane yanxu xakaji cen gobe ka jishi acen,

By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍

75&76

Bayan yagam a
Mr.president ya kira adamu yace su hadu gobe sa da mmk Momy da dady suke kallonsa dan basu San da xaman Shiba, Jim yayi yana kallon kafet din falon kamar yana naxarin ta inda xai fara fadawa dady inda asalin maganar take ya dago kai ya kalli dady cikin yadda da abinda xaice,
Hindu da yan'uwanta y'ay'an Alhaji ADAM CHED'E ne, dafe kirji Momy tayi cike da kad'uwa da jin sunan mikewa tayi tana kallon sadik osasa tamkar wani tababbe,
Dan karamin tsaki dady yaja yana yiwa sadik mugun kallon ya raina musu wayo, su Kansu su jannat gani suke rainin hnkl ya shigo lamarin, kallonsu osasa yayi ya gyada kai Dan ya fahimci irin kallon da suke masa dady ya bata rai, kaga Malan nifa ba sa'anka bane ba kuma cewa mukayi kaxo kamaidamu sakarkaru ba muna son jin iyayen su jannat shine xaka fadi abinda hnkl baxai dauka ba, idan kai baka da hnkl to nan duk masu hnkl ne,
Ga mmkinsu kwashe wa da dariya osasa yayi, a kufule dady ya mike xai bar falon da sauriv ya tashi ya ruko dady, kayi hkr Alhaji ka xauna, naga yanayin Ku duk ya nuna Baku yarda da abinda na fada muku ba amma ga Hindu cen Ku tmby ta ta sanni tasan ya tsarina da kuma rayuwa ta take ciniki mukayi akan hakan kuma ta biyani, babban abinda na tsana ha'inci banayi ba kuma aimin sannan ni mai adalcine duk da nakasance babban tagadiri, wani mugun kallo da dady ya kuma jifan shi dashi, da mmk ya maimaita mgnr shi, ciniki kukayi kuma anbiyaka ? Ya kalli su Hindu kowacce ta sunkuyar da kanta,
Gyada kai dady yayi fuskarshi a murtuke Dan ya fahimci osasa babban Dan duniya ne, Ina jinka,
Xama osasa yayi akan kujerar da ya xauna tun farko,
Banxo da wasa ba bakuma wasa ko karya ne ya taramu ba xan kuma maimaitawa Ku yarda dani wllh baxan fadi son xuciyata ba domin a dacen mu yaran wacce tasamu aikin nan ne na rike Hindu ta dauki abokina jamus Wanda ya rike Hindu akan tana son ya rike mata ita har karshen rayuwarta, jamus mutun ne mai tausayi shi da kanshi yaso ya d'aukar wa Hindu fansa lokacin dayaga yaxama rikakken D'an daba Wanda duniya take shayi sai kuma hukuma ta cafkeshi baxan iya fad'a muku Wanda yai muku wannan D'an yan aikin ba Dan har gove ina tsoranta sbd tafini hatsabibanci ko shedan haka yaga wannan Mutanen ya kyale amma mahaifinsu shine Alhaji Adam chede, ya mike tsaye aikina ya kare tunda na fad'a muku, dady shima mikewa yayi fuskarshi cike da damuwa,

Ganinshi awajan mu babban aikine domin babu Wanda yasan takamai mai k'asar da yake xaune, girgixa kai osasa yayi manyan mutane irinsu baxa xaune guri daya sbd makiya,
Cire hula dady yayi ni babban yaronsa kawai nasan cinikayya ta taba hadani dashi,
Murmushi osasa yayi zan baka wata muhimmiyar shawara kada Ku fadawa kowa wannan xancen kada kowa yasan dashi ciki kuwa harda su Kansu dangin cheden Dan kowa munafiki ne, da mmk dady ya kalleshi, gyada masa kai osasa yayi tabbas mutun biyu xan Baku shawara akan duk rintsi da su xakuyi mgnr daga Adam ched'e Sai uwargidansa hjy Nabila ched'e
Ya juya Alhaji ka kiyaye kayi ta katsantsan kuskure data xakayi akan yaran nan kashiga cikin masifa,
Mmk ya hana dady mgn,
D'age kai osasa yayi, idan da akwai abinda yafi masifa ma xa a iya jefa ka ciki muddin mak'iyan yarannan suka gano suna cikin gidanka ka kara kiyayewa sannan Ku kuma Ku kiyaye fita barkatai, Allah ya baku sa'a ni dai in kunyi sa'ar ganinsu plx kada Ku manta dani Ku taimakamin da muk'amin koda masinjan ched'e dan nasan na haye, ya karashe maganar dai dai lokacin daxai fita, dukansu suka bishi da kallo,
Jigum sukayi kowanne da irin tunanin daya keyi,
Sulthana ce ta katse shirun,
Dady ina jin sunan nan Adam ched'e ko ched'e family suwaye su hk ?
Kallonta dady yayi shi kam jinsa yake wani iri ya kauda Kansa yana kallon labulan falon,

Ched'e wani babban mutun ne Wanda kaf Africa babu kamarsa a dukiya a duniya kuma yana cikin jerin mutane masu dukiya ta ban mmk ched'e family kuma babban dangine Wanda suka shahara da arxiki na asali Dan arxikin su tun kakanin kakanninsu Fulani ne su zalla, shi ched'en shiya fi kowa arxiki a dangin nasu,
Xaro ido sulthana tayi dady anya kuwa da gaske wannan mai k'asumbar yake ?, shiru dady yayi Dan yarasa mai xaice tunanin Sam bai tab'a bashi haka ba,
Hindu tace dady kada kayi tunanin osasa xai fada maka k'arya duk abinda osasa ya fad'a maka haka yake Dan nasan shi sosai,
Jinjina kai dady yayi shikenan Hindu na yadda xan hadu da babban yaron Adam ched'en,
Xaro ido tayi hindun plx dady kada ka had'u da shi akwai matsala, ya kalleta yana naxarinta,
Wacce irin matsala kuma ?
Sunkuyar da kanta tayi cike da rashin gsky,
dady na danyi wata dabara ne Na karbi kudi masu yawa a hannun babban yaron ched'en na biya osasa,
Ranshi b'ace yake kallon hindu, ban fahimce ki ba,
Sulthana ta tari numfashinsu, hmm dady xuwa tai ta damfareshi kud'i ta biya wancen gardin mutumin osasa, ta kwashe komai ta fadawa dady farkon had'uwarsu da osasan da kud'in daya nema,
Ta kaici ya kama dady ranshi yai masifar b'aci ya rufesu da fad'a sosai kamar xai dakesu, meyasa kuka boyemin ?
Baku maidani mahaifinku ba ?
Meyasa xaku boyemin damuwar Ku ba Ku kyautamin ba sbd kun maidani Wanda ban isa da kuba dafe kansa yayi lokaci daya sun bashi ciwon kai,
Momy ce tai mgn dan ita tunda aka fara xancen take mmk da ta ujjibin ace mutun irin Adam ched'e y'ay'ansa har uku su ba'ace duk irin tarin dukiyar Sa,
Asanyaye tace,
kayi hkr Alhaji kasan yarane yarinta ke damunsu sai ka musu uxiri, kuma kamanta avinda osasan ya fada yace kada ayi mgnr da kowa sai da shi kanshi ched'en ko uwargidansa, ganawar ka da babban yaronshi bashi da amfani,
Jinjina kai yayi Dan ya gamsu da bayanin da Momy tai masa, ya mik'e xanyi shawarar yadda xa ai na had'u dashi cikin week din nan Dan na fuskanci lamarin nasu babbane da kuma ban mmk, kada Ku damu in shaa Allah asatin nan xakuga fuskokin iyayenku Ku cigaba da addu'a sosai arage baccin dare Dan sai mun dage, ya haye sama, ya barsu nan xaune kowacce tana cikin yanayin daba San kanshi ba shiba farin cikiba bana bakin ciki ba damuwa ba mmk da kuma tsoro,
Kowacce jikinta asanyaye tabar falon,
Jannat d'akinta ta wuce tana jin dad'in sunfara nasara akan makiyansu tunda har sunji sunan iyayensu matsalarsu dayace tayaya xa'a ga ched'en ? Dakinta ta shiga yaraf ta xauna gefen gadonta CHED'E ta maimaita sunan tun tana yarinya take jin sunan sosai Ashe mahaifinta ne gabanta ya fadi anya kuwa?
Xuciyarta na rawa akan haka babban mutun kamar wannan yarasa yayansa har uku ? Tayaya? Wannan lamari nasu da d'aure kai yake, tsoro ya darsu aranta SBD tunowa da gargadin osasa akan muddin aka San da xamansu cikin gidan nan akwai babban had'ari, hade kanta tayi da jikin bango tana runtse ido ranta ma suya xuciyarta na k'una bata da babban buri irin taji dalilin dayasa akewa rayuwarsu haka hawaye mai xafi ya sauko mata ta runtse ido, tana kiran Allah akan ya kawo musu d'auki,

Da yamma suna kitchen gaba d'ayansu dan su Jidda da iyayenta sun dawo daga unguwar da suka tafi bayan sunyi breakfast, bak'uwar
Mota ce ta shigo gidan,
Da sauri Momy ta saki murmushi ganin motar, matar ta fito, Momy tace jannat kunga kanwata hjy safiyya wacce muke uwa daya uba daya mu biyune kawai tana maid cen Maiduguri anan take aure, tunda ta fito daga mota ta saki fuska tana dariya da sauri Momy ta tashi suka rungume juna suna murnar haduwa falo suka wuce,
Bayan sungama girkin suka jereshi a dining suka xauna a falo Momy da kanwarta suna sama cen b'angarenta,

Da daddare har d'akin jannat Momy ta kawo Anty Safiyya ta rungume jannat y'ata amaryar babana ta ajjiye mata wata katuwar leda suka xauna gefen gado turarirrika ne irin humra masu Kyau da wasu kayayyaki Wanda jannat bata sansu ba, tana murmushi Anty Safiyya tace xan gyara y'ata kam dago fuskarki ki kalleni ni uwace kinji babu irin wannan kunyar,
Kinga wannan turaren wankane idan xaki shiga wanka ki xuba shi cikin ruwan wankan wannan idan kika fito daga wanka ki shafe duka jikinki, wannan na gashi ne,
Wannan na kayane, haka taita yi mata bayanin kayayyakin da suke cikin ledal harda sabulu na musamman Wanda ake hadawa sbd amare, kisaki jikinki jannat zan had'aki kafin lokacin da xmusha biki ubangiju Allah ya albarkaci aurenku Allah yai muku albarka, can cikin makoshin ta ta amsa da amin, suka mike suka fita tana fad'a mata akwai sauran kayan Wanda sai nan gaba kad'an xata fara amfani dashi, suna fita ta shak'i kamshin turarirrikan masu dad'i Dan gaba d'aya d'akin kamshinsu yake itakam tana son kamshi ta shi tayi ta shiga toilet ta xuba na wankan tanayi tana jin dadin kamshin da sabulun mai matukar kamshi bayan ta fito ta shafa sauran har na gashin kai tuni taji wani sabon yanayi, ko ina na jikinta na fidda daddad'an kamshi haka tayi bacci xuciyar gefe guda tass daya gefen firgicin yanda ratuwarsu take, karfe 3:00 ta tashi tafara nafilfili har asuba bata koma bacci ba sai da gari ya fara haske,

11:00 ta tashi taiwa wanka ta saka kaya material ne blue da kwalliyan silver ya karbeta Dan colour din skin tone dintane ta fito babbn falo ta hangosu xaune suna hira dukansu harda Anty Safiyya, yau kam ba umman Jidda da yan'uwanta ta gaishe su suka amsa musamman Anty Safiyya da kulawa take amsa gaisuwar kije kiyi breakfast kada yunwa ta lahantamin y'ata, murmushi jannat tayi ta k'arasa dining tayi breakfast, Momy tace d'auki na yayanku ki kai masa yau ma baifito ba, kunya ta kamata ta d'auka ta fita kanta ak'asa tak'arasa b'angarensa tai sallama tashiga d'akinsa ya fito daga wanka yana d'aure da towel ganinta yasa yasaki murmushi itama murmushin tayi ta sunkuyar da kai ta ajjiye kayan tana gaishe shi ya amsa yana kallon shigarta da tai mata Kyau ya karaso kusa da ita ya janyota jikinshi, yana shinshinar wuyanta yana jin daddad'en savon kamshin dayaji tanayi yarasa gane kalan k'amshin Dan ko ina na jikinta kamshin yakeyi, ya saketa yana mata wani kallo dan yau ganinta yake kamar ba itaba, kanta ta sunkuyar ya dago da fuskar, muje ki shafa min mai, ya janyo hannunta suka shiga bed room dinshi ta shafa masa man tana jin kunya shikam yana so ta saba dashi sosai Dan tarage jin kunyarsa, tana gama shfa masa suka hada ido tai dariya ta juya da sauri xata fice ta waiwayo, ka saka kaya ina jiranka a falo, ya bita da kallon sha'awa yana jin dad'i ya tashi ya shirya cikin shigarsa ta kana nan kaya top yasaka ash colour da blue black jeans ya fito ya sameta remote a hunnunta tana canza channel, ya xauna ta xuba masa breakfast dinsa yana yi yana kallonta yana gamawa, ya mike, tana kallonshi ya janyo hannunta suka koma bed room dinshi, tsoro ya kamata dan lokaci daya taga ya canxa mata janto jikinshi yayi, ahnkl yake mata mgn kamar rad'a, kalamai yake mata da wata iriyar murya dabasan yana da itaba yana shafar jikinta ya xame dankwalin kanta, yannu yasa ya xuge xif din rigarta, gabanta ya fadi ta janye jikinta da karfi,
Ya kalleta da idanuwansa suka fara canxa kala,
No ! No ! Jannat plx nagaji da dauriya, jikinta ya fara karkarwa dan wani irin xaxxafan kiss yake mata cikin wani yanayi, yana maganganu, ina sonki jannat ina son kamshin jikinki, yafara haukata ta da wani Salo na daban tafara mayar masa da martanin kiss din daya ke mata,
kmar ta tunxirashi, ya fara wuce xatonta, tayi tayi ta kwace kanta ta kasa, tasaka masa kuka agigice dolenshi ya hkr dan bayason jin kukan ko kadan haka ya rungumo ta jikinshi yana shafa bayanta tana ajiyar xuciya, ta mike ya kuma rukota, beautyna kada ki rabani da lallausan jikinki plx ya maida ta jikinshi yana jin kamar ya maida ita cikin cikinsa sun dade a hakan da kyar ya kyaleta ta fito tana jin tausayinsa,

Washegari dady ya tarasu a falonshi na sama dan shida kansa yake b'oyewa bayasan rigimammin k'annansa su San abinda yake faruwa, ya kallesu dukansu,
Zantafi Abuja munyi waya da Alhaji Nasir ministern man fetur xamu hadu da President dan shi kadaine mutumin da xai iya ganin Adam ched'e bata re da wani shamaki ba cike da murna suke masa addu'ar Allah ya dawo dashi lfy yaji dad'in yanda yaga sunata nishad'i sosai mahboob ya kaishi airport ya wuce abuja yana tabbatarwa da kansa samun nasara

Yana sauka ya hadu da drivern Alhaji nasir ya kaishi gidansa suka tattauna Dan amininsa ne tare sukayi kuruciya bayan sungama suka tafi wajan President sbd yasan da xuwansu kai tsaye gidanshi suka wuce suka sameshi a falonsa na musamman da yake saukar baki way'anda suke da muhimmanci,
Yana ganinsu ya saki murmushi, Dr bashir rabona dakai shekara shida kenan kullum kana nan a yanda kake, dariya dady yayi yabashi hannu suka gaisa bayan sungama gaisuwa, President ya kuma kallon dady,
Dr bashir meyasa kaki yadda da shawarata? Siyasa ta dace dakai danshi mulki yana neman mutane irinka masu adalci ina fata xuwan nan dakayi kaxone dan ka fada min ka yanke ahawara xaka shiga siyasa Dan ka kwatowa talakawa yancinsu ?
Girgixa kai dady yayi dan sam bai son xancen ya kalli President ba wannan bane ya kawoni ina son wani taimakone,
Da mmk President yake kallonshi yanxu bashir dan kana son abu awajena sai ka kirashi da taimako? Murmushi dady yayi, ina son kai min hanyar da xanga Adamu ched'e
Ajiyar xuciya President yayi yana jinjina kai yai murmushi yana kallon dady,
Ni kaina rabon dana Sa ched'e a idona na manta shima irinkane ba ruwanshi da yan siyasa tsakanin mu dashi idan muntashi kanfen mu kirashi awaya mu tambayeshi kudi ya bamu muyi canfen dashi waya kwai xamuyi yasa aturo mana wani xubin ma ko ka kira wayan yaransa ke d'agawa ganin ched'e ba karamin babban aiki bane yanxu xakaji cen gobe ka jishi acen,

By
*Ummee Garkuwa*
[2/28, 6:43 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍

77&78

zaro ido umman jidda tayi cike da kad'uwa da mgnr da dady yayi, da rarrashi dady yace, ajjiye wukar danjuma,
jikin danjuma a sanyaye ya ajjiye har yanxu hawaye na xuba daga idonshi danji yake xai iya yin komai akan soyayyar jidda, dady ya kallesu ranshi ab'ace
gaba d'aya kowa yaje yai sallah xuwa gobe xamu tattauna,bana son naji kowa yakara wannan mgnr
ya wuce, jikin kowa asanyaye suka bar wajan, daren ranar kam kad'an ne na gidan suka iya cin abinci sauran kam xuciyoyinsu kamar wuta jidda kuka take sosai,tana jin wani irin tuk'ik'i a xuciyarta,

washegari tun da sassafe baban jidda yaxo gidan dady dan tun jiya dadyn ya kirashi akan yana son ganinsa da gaggawa, haka ya taso hajja mahaifiyarsu wacce bata da lfy tana fama da hawan jini ba kowacce mgn ake fad'a mata ba,
dady ya tara mutanen gidan kaf a babban falon k'asa, kowa ka kalla yana cikin mmk, jidda har lokacin kuka take musamman dataga mahaifinta ita kanta umman jiddan arikice take ganin mijinta yasa ta shiga wani sabon tashin hnkln, danjuma yana xaune agefe ya takure cikin xuciyar shi yana jin takaicin yadda ya tsinci kanshi a wannan halin, cikin takaici mara misaltuwa dady ya fara mgn,

Please Login or Register in order to submit comment